MIJIN BUZUWA complete Hausa Novels.txt

Author :  Nil Category :  Romance

Chapter   71 / 144

210K to 213K   out of 431K words

kamar kullun ta tsaya a kan shi tana fadin.
Samad kai wani irin makirin mutum ne yanzun ma daga dawowan ka ka sudada kazo nan wurin karuwan matar ka tasaka a daki tana maka karuwan ci data saba yi ma.
Nafisa kin san may kike fada kuwa matar tawa ta sunna zaki kira da karuwa a gaba na tace in ba karuwa ba may take da zata tura ka daki tana baka abinci yanzu anan.
Alhalin kaida ita kunsan ba itace da girki ba yau kafin yai magana nace hakane fa na manta afuwan don Allah bani ke dakai ba yanzun sai anjima da yamma nake dakai.
Sororo yayi yana kallon mu cikin wani huci tace dani karya kike karamar yar iska nice da girki yau don ko Allah yace idan miji yai tafiya ya dauki kwanaki ya dawo ya sauka a inda yake so.
Nace kin yarda ke nan ya sauka a dakin wacce yake so yanzu ko sai ki zabi guda ko yanzu din ko sai anjima da yamma in sakar maki shi yanxun kuma ya zama mallakina.
Ke makirar yarinyace wallahi tanan kuma kika bullo watau nace ai kin san haka abin yake tunda shigan safe yayi yazo inda yake so sai ki barshi ya huta da abin kaunar shi ko kuma ya tashi anjima din ni in karbe shi don haka take gare ni ko ina ta fada rataya ne.
Samad kana jin abinda take fada ba zakai magana ba yace ai gaskiya kuka fada dake da ita yanzu sai ki zaba wane kika su yanzu din ko sai anjima kamar yadda tace.
Makiri kawai macuci ai ba haka ka saba yi min ba yanzu kuma wani sabon yaudara ka dauko don ka samu sakewa da wanan karuwan yarinyar.
Mikewa yayi tsaye yana nuna ta da yatsa yace ke bari kiji duk ranan da kika kara aibanta min mata da wanan kalman a gaba ranan ko maigarin garin ku bai kwatar ki a wurina wallahi.
Ki bace min dagani anan ke wace irin mace ce da baki son a zauna lafiya ne wai ko na tsaya awurin naki yanzu wani abu zaki tsinana min haka.
Kutawa tayi tana fadin zaka shigo hannuna wallahi zaku raina kan ku dakai da ita dani kake wasa wallahi bana ba da bashi ka sani ta juya ta fita rai a bace.
Bai kara magana ba nima ban yi ba sai ci gaba da cin abincin sa dayayi ya kusa gamawa ne wayan shi yai kara ya dauka naji yana fadin barin in fito yanzu.
Ashe kayan shi ne ya iso da Yusuf ya kwaso masu a airport ya fita ya gani idan sun cika ya barni ina tattara kayan maryam ne ta shigo nake fadin har kin dawo.
Tace zan zaunane na sani ko da ranan nan komai ya kan kama yadda ake so da sauri nace mata ke kamar wasu jarabbabu can tace may za a tsaya jira idan ya nemi ki bamu san inda sa,a yake ba fa ko anan za a dace komai ya wuce.
Dariya nayi mata daki muka shiga taimin bayanin komai wani dan ruwan turare na a cikin wani dan kwalba wai shafawa kawai zanyi a jikina na bude na sunsuna tare da dan gogawa inji kamshin shi a jikina.
Dakin ya dauki wani irin kamshi sosai na mayar da kwalban na rufe na bude wardrobe dina na tura a jakkar dana ta nada don irin aje siri din nan.
An dan jima mukaji ana shigo da akwatina a falon fitowa nayi don ganin may nene a ke shigowa dashi din naga set din akwatina ne garadan gidan ke aje min a falona.
Kallon maryam dake bayana nayi ita ma ta kalleni tare da fadin ayyuririii yau lefen mu ya iso ke nan can sai gashi ya shigo part din yana fadin maryam ga lefen ku nan na sawo muka acan sai ku duba kuga abinda ban saka aciki ba kuyi min magana.
Maryam din ta samu bakin mashi godiya ta isa wurin kayan nikan komawa nayi kuryan dakin nawa biyo ni yayi ciki yana fadin.
Deedar ko ba irin wanan kike son a saya maki bane naga baki tsaya kun diba kayan ba juyowa nayi da niyar mashi magana ashe ya iso inda nake sai maganar nawa ya sarke jinshi danayi a jikina.
Deeadar wanan wani irin turarene haka mai kamshin dadi kika saka don Allah turare ne kawai mana ni ban ji kamshin shi ba nace.
Kara jawoni yayi zuwa jikin shi yana dan sunsuna jiki tare da lumshe idanuwan shi da naga sun sauya sunyi ja dasu huging dina yayi sosai a jikin shi tare da fadin kamshin yayi min dadi sosai wallahi.
Na gode nace ina kokarin kwatar kaina daga rikon da naji yayin kamar wani zai raba mu a lokacin shiga aika min da kiss yayi kamar wani zarare dakyat na iya bude bakina nace mai kasan dai maryam na dakin nan ko ?
Nasani kuma sai akace may yana kokarin yin wasu abubuwan can na daban maryam na kwalawa kira yai saurin sakina da sauri ya fita daga dakin bai ko juyo ba.
Yana fita maryam din ta shigo dakin tana fadin lafiya na shiga uku maryam kardai ace turaren nan har ya fara aikin sa ne bakiga irin yadda yai min ba yanzu wai kamshi turaren yai mai dadi.
Tace an fada maki anty hauwa ta wasa ne tana dariya tace ai shi yasa kikaga na matsa inje in karbo don ba abin mamaki bane yau din ta lula kuma wani wuri ta manta damu.
Wayana dake saman gado ne yai ringin na dauka shine a layin yake fadin kizo ki samay yanzun deedar a dakina please.
Tsaro naji na kallo maryam a firgice ina fadin kinji abinda yace wai inzo yanzu in samay shi a part din shi tace welldone anty maggi ya haukan zabo ke nan yarinya yau kin shiga hannu.
Don Allah maryam ki bari wallahi ni tsoro ma nake ji wanan wani irin shu,umin turare ne haka mai karfi tace jeki don Allah kada ki bata mashi lokaci kin ji .
Ban bar dakin ba don shirin da maryam din ke min sai daya kara kirana kusan sau biyu ban dauki wayan shi ba wanka na sake yi tare da sauya kayan jikina zuwa simple dongon riga daga cikin dogayen rigunan da ya zuba min a kwati ta dauko guda.
Ni kaina sai dana ji ko ina nawa ya canza a lokacin mara na kamar zai tsage don sai danakai awa daya da kusan rabi zauma nayi saman gado ina kallon kaina tare da fadin wallahi maryam tsoro nake ji ba zan iya zuwa wurin shi ba yau.
Tace haba khadija mijin ki ne fa may ye na kunya ko tsoro don Allah ki daure kije ki bar daukan ma kanki zunubi haka tunda dama ya samu yanzu.
Har falo ta rakoni tana min dariyar keta hakana na daure dai na fita tana fadin yau kan yau ne Allah ba da hassan da hussaini.
Ina fita tasaka ma kofan key don tsoron gidan da takeyi gani take kamar za a shigo a rutsata a cikin dakin ne akwai mutane a falon ban bi ta kasu ba na nufi part din nasa.
Na samu zai sauko ya kara biyo ni sai gani ya sauke ajiyan zuciya tare da rike min hannu muka shiga ciki muna shiga ya juyo yayi wa kofan key.
Ina tsaye ina kallon shi nace dashi yaya haka baiyi magana ba sai kara rike min hannu da yayi muka nufi saman gadon da dama a gyare yake tin ranan da yace zai dawo na gyara mai bai kuma dawo ba.

ZAINAB IDRIS MAKAWA
SEENABU
1/2/21, 7:38 AM - Xxxxx: Assalamu Alaikum yan uwa makaranta novel dina ina mika godiya na a gare ku akoda yaushe a bisa da goyon bayan da kuke bane har kullin ina alfari da ku yan uwa.
Wace kuma ke fitar min da novel ubangiji yasa ta gane nauyi da da sakacin da tayi da kallaman da tai wasa dashi wanda ko ba dan musulmi bane mutum aka hadashi da darajan Allah da Annabi yasan girman su da mutucin su.
Idan tana da rabon gane nauyi da girman wanan abinda take yi Allah ya ganar da ita da gagawa idan kuma ba mai imani ce ba bazata shiryu ba Allah ka nisanta mu da ita.
Kallon yadda yake rawan jiki nakeyi wai shine har da rike min hannu zuwa bakin gado mu zauna bayan mun zauna ne yake fadin .
Ai niyata inje har dakin in dauko ki tunda kunyan zuwa kike yi ke, da sauri nace haba dai sai kace kafi kowa yace nafi kowa may ?
Dukar da kaina nayi na kasa kallon shi don ban iya jure ma kallon da yake min a lokaci ban yi aune ba naji hannuwan shi a saman jikina yana kare rugumay ni cikin jikin shi.
Tare da dora fuskan shi a saman kaina yana shakkan kamshin gashin kaina da yasha gyara jiya naji ya kai hannun shi saman kitson yana tambayana hannu ne yai maki wanan kitson ko injin.
Dariya sosai abin ya bani dole sai da na murmusa kadan a cikin raina kitson kan nawa naji yana dan wasa da shi a hankali.
Da sauri na rike mai hannu don yarda nake jin tsikar jikina yana tashi a lokacin nace don Allah ka daina min haka kabari in tafi .
Ina fadin haka kamar wanda na tunzura shi ga abinda yake yi din juyo ni yayi muna fuskantar juna dani dashi da kyat na iya furta mai don Allah dai ka bari kaga rana ne yanzu kada wani ya shigo ya samay mu haka fa.
Kamar na kara masa karfi ne a lokacin a hakali muka fada saman gado daga inda muke tsaye din ina jin yana kokarin daga min rigar dake jikina ya kasa don jikin shi da ya dauki rawa a lokacin.
Na sake yunkurin fadin don Allah ka bari mai nene haka wai kake, , , , shiiii naji yace tare da dora bakin shi a cikin nawa.
Yayin da hannun shi ke safara a jikina tun ina zillewa har na rasa kuzarin yin mashi gardama ya samu ya balle aninan rigar take kirjina ya baiyana a fili.
Don maryam ta hanani saka komai a jikina bayan rigan da na saka kawai a lokacin gaba daya naji jikin shi ya dauki rawa da ganin kirjina da yayi.
Tun yana aika masu sako da hannayen shi har yakai bakin shi sama take wani yanayi yasani bankaro mashi gaban nawa da ban san nayi hakan ba gareshi.
Yadda kika san kossashen dan akuya yana tunin ko tsutson nonon uwarshi haka AA ya sani a gaba yana tsotsewa.
Ban san yaya akayi ba sai da naji wani irin zafi mai kama an dora min reza ana yanka min karkashi na ya sani sakin ihun da ban shirya ba a lokacin.
Da sauri ya manna min bakin shi a cikin nawa ya hana sautin ihun fita a fili ji nayi kamar an dora min nauyi duniyar nan akaina don wahalan da nake sha.
Tun ina kukan wahala da sai hawaye ke fita a idona har nagaji na sake lankwas ina hadiya;wahala a raina bai san ina yi ya rude kamar tsohon driver da ya samo tsohuwa akori kura yana tuki ,
Sai daya gaji don kan shi ya kyale ni lokacin ba komai a idona sai ambaliyan hawayen da ke fita min a idon nawa na wahala.
Kallon fuska na yayi daga inda yake kwance tare da dan kai min kiss saman goshina har lokacin yanayin shi bai dawo daidai ba.
Deedar ya furta a can kasan makoshin shi zaka ce bashi bane ya kirani a lokacin dan yana a ciki wani irin yanayi da shi kanshi ba zai ce ga yadda yake ji ba.
Ban iya yin magana ba don baki na ya mutu a lokacin mutus daga furta ko wani irin kallama ganin ba zan amsa mashi bane naji ya mike yana barin gadon .
Duk da idanuwana suna arufe bai hana in gane bathroom din dakin nashi ya shiga ba don jin karan kofan daya bude din.
Sai lokacin nayi kokarin bude idanuwa na dake rufe a hankali gani na danayi naked ba komai a jikina rigan da ke jikina yana yashe a kasa.
Nayi saurin rufe idona ina tattaro bargon gadon dake ture a gefe na ina rufe jikina dashi don kada ya fito ya kara samu na a hakan da nake.
Ya dan dauki lokaci a ciki naji fitowan shi daga ban dakin inda nake kwance ya nufo da tawul a hannun shi ya yaye bargon ya rufa min tawul din.
Zama yayi a bakin gadon tare da jawo ni zuwa jikin shi yana fadin haba deedar kukan bai isa haka ba kada ki jawa kan ki wani ciwo kuma fa.
Tashi kije kiyi wanka ki zo muyi magana ban motsa ba a yadda nake muryan shi naji yana fadin ki daure ki tashi please kin san zama da janaba bai da kyau ga addini da haka kuma ga lafiyan ki.
Hakan da naji yasa ni yunkurin motsawa daga inda nake sai kuma na tuna da yanayin da nake ciki na koma na kwanta tare da kara jawo tawul din ina rufe jikina da kyau.
Ya fahinci abinda nake nufi din sai naji ya sake murmushin nan nasa ya saka karfin shi ya ture tawul din tare da dagoni gaba daya ya nufi bathroom din dani.
Na samu ya hada min ruwa a kwatamin wanka shiga nayi a hankali gani ban son zafi ko kadan amma ba yadda na iya haka na daure na shiga zafi sai ya zamay min ina jin dadin shi a karkashina.
Na fita na tsiyaye ruwan tare da zuba wani na kara gasa jikina dakayau naji dasin hakan da nayi na fito nayi wankan tsarki kamar yadda na koya a isilamiyan mu wanda kusan na iya tunda ina na haila.
Yadda zan fito dagani sai dan tawul a jikina nake ji ba yadda na iya haka na daure na fito daga ban dakin na samay shi ya kwanta tare da kura ma kofan ban dakin idon.
Jinayi kamar in koma ciki sai dai na daure na nufi rigana da na bari a kasa yanzu ya mayar min dashi saman gadon.
Dauka nayi na saka a gurguje na na nufi gurin mirrow shi na shafa man da nagani a wurin ba tare da na tsaya karanta sunan man ba don gudun bushewar jikina.
Muryan shi naji yana fadin ai da baki maida rigar a jikin ki ba sai idan zaki fita don yanzu kwantawa ya kamata kiyi ki samu dan hutu nima in kara watsakewa daga gajiyan da kika saukar min.
Ban tanka shi ba sai kokarin daura dan kwalin da nake a kaina don sanyin kan yana shiga jikina a lokacin.
Ya sake fadin wai haka kike nufin zaki fita da wanan tafiyan da kike yi ai sai mutanen gidan su gane abinda kika zo kikayi a dakina wanda kike boye masu.
Hararan shi nayi tare da fadi nine ma na sauke maka gajiyan ba kai ka dora min ba yace mun dai dorawa juna ko ?

NAFISA

Zaune suke a falon madam tun da safe da ta fita daga gidan don karbo abinda za a hada mata wanda zataiwa maidagida amfani dashi da dare.
Matar da ta kawo masu kayan tana ta kokarin hada sauran kayan da basu dauka ba a gurin ta wanda da shegen tsada ta sayar masu dashi.
Nafisa dake zaune a kasa tana kallon kayan ne taja wani irin uban tsuki tana fadin wallahi madam na tsani in bude ido inga shegiyar yarinyar nan a gidan nan wallahi.
Yadda na tsani mutuwa na haka na tsani wanan yarinyar a rayuwana ban son inga tana kusanci da samad hankalina tashi yake wallahi.
Haba Nafisa komai fa a sannu ake bin shi keda aka rike ma kan maciji kina wasa da bindin shi samad ya rike maki komai daga miliyan daya zuwa dari idan kika bukata zai maki maganin shi a take.
Ga Namando shi kuma tsaye a kan lamarin ki yana maki aikin komai a tsanake zama fa kawai suke amma ba wani moriya a garesu sai dai gani sai kuma hange.
Dariya sukayi suka tafa hannayen su tace dazun kin san wai ita yar iska makiran yarinya ban fito gidan nan ba sai da suka bata min rai ita da samad.
Nan ta koro mata yadda mukayi da ita da sauri madam tace ke wani kika zaba a ciki tace kema ai kin sani.
Ina zan zabi zama dashi da ranan nan nabar banza dashi ta yuni tana kallon shi kamad hoto yadda take so niko sai dare yayi ya tsiyaye min abinda ya adana kwana da kwana ki a jikin shi.
Wani irin shewa suka dauka tare da fadin kinyi daidai mutumiyar ai babu abin haushi ga kishiya ko ta kwarai ce.
Ace miji ya dawo bai sauka wurin ki ba sai a gurin yar uwarki ranan da bakin ciki

71 / 144

Chapters