Author : Siyama Ibraheem Category : African Stories & Novels
sauri
yake shigar ta at the same time yana motsa mata ruwan sha'awar ta by playing with her nipple kafin a ce
mene wannan har ta fara ɓulɓular da ruwan sha'awar ta shima ya kai peak suka ƙara azama suka rinƙa
ruɗa junan su jar suka sami abin da suke so..
Manne masa tayi a jikin sa tana mayar da numfashi da ƙyar suka tsagaita suka dawo hayyacin su har
suka tattara suka koma ciki...
Sai da suka tsaftace jikin su sannan tayi presenting mai abincin da ta mai bai yi wasa ba ya ci abincin
dan ya san zai biya bashi anjima tafiyar su gobe ne kuma ba lallai bane in sun dawo ya laluɓe ta ba dan
haka dole ya tara mata gajiya a yau ɗin...
Baccin rabi da rabi aka yi shi dan rounds biyu Zaid yayi a dare ɗaya bayan wanda suka yi a pool making
it 3 rounds...baccin wahala ne yayi gaba da ita...
***************
_11am_
Ya masu a filin saukar jirgin garin Yola da yake ba zama zasu yi ba da zuwar su suka nufi direction ɗin da
ya kamata ko da 11:30 yayi sun kai gidan mai gari,haba haba aka karɓe su ganin Bilkisu da ciki kuwa ya
saka amaryar mai gari taso ta gaba da surutu
"Yanzu likiciya dama ashe rabo ne Allah ya tsaga tsakanin ki da bokan turai shine ba'a aiko mana da
gayyata ba ko dan a ƙauye muke"?dariya Bilkisu tayi tana faɗin
"A'a wallahi yanayin bikin ne sai a hankali sam ba a cikin hayyacin mu aka yi sa ba duk bamu da
lafiya"cikin jimami ta rinƙa zayyano mata abubuwa da dama da suka faru da Asma'u da rashin mutunci
da Mudan ya mata a ranar da ya ma Zaid lahani.
Idan ta ce tausayin yarinyar bai kama ta ba toh tayi ƙarya Allah sarki dama ba da niya tayi hakan ba
kenan gashi wanda take kare Zaid daga faɗawa a kaidin sa ita ya mata lahani oh duniya ina zaki da mu..
Ƙara sanar da ita inda Asma'un take a yanzu tayi wanda hakan ya ƙara sanya mata imani cikin zuciyar ta
ta ƙara godewa Allah da rufin asirin da ya mata...
A nan falon mai gari ma haka zancen ya kasance dan komai kaf sai da ya mayar mai har da inda
Asma'un ta koma da zama yanzu abin ya girgiza Zaid shi da ya so yarinyar ta sami ingantacciyar rayuwa
amma Mudan ya ɓata mata rayuwar ta already shi kuma bai da hurumin ƙara shigar mata rayuwa tunda
a dalilin sa ta rasa abu mafi muhimmamci a rayuwar ta a wulaƙance kuma cikin tijara...
Sosai suka sami tarbo mai kyau aka kawo masu abinci kala kala,gefe Zaid ya koma ya kirawo Dr Hussain
bayan sun gaisa yake sanar da shi taimakon da yake son yi ma Asma'u amma ba tare da ta san daga gare
sa taimakon ya fito ba shi dai Dr Hussain ya gasgata cewa shaƙuwa ce irin ta jini da ta shiga tsakanin sa
da Asma'u if not wannan yarinya me zai yi da ita...
Daga gidan mai gari gidan su Asma'u suka nufa inda mahaifiyar ta ta rinƙa ba su haƙuri on behalf of
Asma'u su kuma suka rinƙa yi mata jajen abin da ya faru a haka har suka sanar da ita irin gwagwarmayar
da suka yi har suka kaeo yanzu da ran su,mahaifiyar Asma'u kam sai tsinewa Mudan take yi dan ita ta ce
ba ta dalilin Zaid ya wulaƙanta mata ɗiya ba dama chan da niyar sa tunda ya ga ba bashi ita za'a yi ba..
2:40 suka baro gidan su Asma'u inda Zaid ya ma mahaifiyar Asma'u alƙawarin inshaAllah zai inganta
rayuwar ta ba zata wulaƙanta ba,godiya ta rinƙa yi mai tana mai saka masu albarka a rayuwar su tana ma
Bilkisu fatan sauka lafiya...
Hanyar gida suka yo flight ɗin su ya tashi tun a jirgin Bilkisu ke hango abin da Zaid ya hango tattare da
Asma'u da ya sa ya kasa cire ta a rayuwar sa wato ko halin mahaifiyar ta kaɗai ya isa mutum mai tausayi
da imani ya ji Asma'u abin a taimaka ma wa ce dan she is lost despite how hard her family is trying to put
her through amma hikimar ubangiji sai ƙaddara ya sauko mata wanda ya saka mahaifiyar ta rasa
madafar dafawa dan babu uwa ta gari da zata so ɗiyar ta ta kasance a irin halin rayuwar da Asma'u ta
kasance lallai yarinyar na buƙatar taimako...
Lafiya ƙalau suka dawo gida a gajiye sai Bilkisu bata sami damar kiran Umman ta ba a daren sai
washegari da ta kira ta da safe ta mata bayanin abin da ya faru ita kuma ta nuna mata illah zato da zargin
yarinyar da ta rinƙa yi wanda in har ba roƙon ta tayi ba toh Allah ma ba zai yafe mata ba dan ta ma
yarinyar mummunar zato...
************
A haka rayuwa ta tafi masu har kawo lokacin bikin su Baha da Afzal,Allah yayi an yi biki lafiya an ida
lafiya sai kuma fatar samin dawwamammen rayuwar aure mai albarka..
Watanni sun ja Bilkisu cikin ta yayi girma dan har ya shiga watanni takwas tun tana watan ta na shida ta
yanke alaƙa da zuwan asibiti da sunan yin aiki dan wasu lokutan tare da shi suke aikin wasu lokutan ya ce
da ita ta huta but yanzu tayi nauyi da yawa duk jarabar sa haka yayi transforming ya dawo tsantsar
tausayin ta da son kulawa da ita dan gani yake yanzu tafi buƙatar kulawar sa fiye da da,tashi da ƙyar
zama da ƙyar ga tsoron ranar haihuwar nan bata bar ta ba ita gani take kamar mutuwa zata yi a ranar
haihuwar shi kuwa ya tsani ta kirawo mai sunan mutuwar nan dan hankalin sa tashi yake yi..
Yayin da amare kamar haɗin baki suka yi anko Ammi an kuma samin ƙaruwa abin da ta daɗe tana biɗa
wato ƴan dugwi dugwi a gidan ta Allah ya bata ga Bilkisu da ta kusa haihuwa nan da wata ɗaya ga Baha
dake ɗauke da cikin wata huɗu sai matar Afzal dake ɗauke da cikin wata uku abin ba'a cewa komai Ammi
murna kamar me zata yi jikoki har uku ko ma sama da haka wannan baiwa da kyauta ai sai ubangiji duk
zumuɗin iyaye matan har ya ɗare na su Prof da Dr Maher dan su maza ne suna iya ɓoye over happines
ɗin su...
Hira suke yi da shi yana matsa mata ƙafa tana kishingiɗe duk jin kan ta take wani iri ita dai gata nan
kamar lafiya kamar ba lafiya ba hirar da yake mata ma ba shigar ta yake ba kawai jin sa take..
Lura yayi da yanayin ta sai ya dakata daga yin tausar ya tambaye ta
"Mom twins anya lafiyar ki ƙalau kuwa tun jiya ban cika gane maki ba"!!
"Hmm hero kamar ban da lafiya"hankali tashe ya ce
"Ina ke maki ciwon"hannun ta ta kai waist ɗin ta ta nuna mai sannan ta kai bayan ta,tuni Zaid ya birkice
"Could it be labour"!?zaro idanun ta waje tayi sai ga hawaye ita ta daɗe tana tsoron zuwar wannan rana
gani take kamar mutuwa zata yi
"I don't wanna die hero bana so in mutu ka kirawo min Umma na ta taimake ni wallahi bana so in
mutu"sai kuka sai shima ya ji kamar ya taya ta kukan tun da ta shiga watar haihuwar ta take tsananin
tsoron zuwar ranar haihuwar wanda har shima ya fara tsorata da zuwar ranar dan ya ma yi concluding
ba zai karɓi haihuwar ba sai dai su tafi asibiti..
Riƙo sa tayi tana battling da numfashin ta da ƙyar take faɗin
"Zaid kamar amniotic sac ɗin nan ya fashe ina jin ciwo sosai help me please.....i don't want...to
die"..abin sai ya ƙara rikita sa ya rasa abin yi sai da ya ga da gaske tana yi kamar wacce zata yi passing
sannan ya hau birkita drawer ɗin yana nemar car key sai sannu yake mata tsabar ruɗewa jallabiyar da ya
dawo da shi daga masallaci bayan sallar asr da shi ya fito sungume da ita a jikin sa tana nishi tana damƙe
sa da gudu ya isa motar ya buɗe ya saka ta ciki shima ya shiga ya rinƙa danna horn aka buɗe gate ɗin a
tsiyace ya bar gidan yana sharar gudu dan gani yake in ya ƙara yin wani delay toh yana iya rasa matar sa
a motar ya kira Ammin sa ya sanar da ita daga haka yayi wurgi da wayar ya cigaba da ba motar wuta..
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
*⚜BWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
👄 °°° °°°👄
°°
°
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
_{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
_Ina alfahari da ku ƙungiya ta wato Brilliant writers Association bcoz u'v always been there 4 me,u
supported me i have nothing more 2 say to u except a special prayers tncu all🙏💋_
_Godiya ta musamman ga ɗaukacin masoya na masu ƙaunar rubutu na i want to thank u in a special way
Allah ya bar ƙauna tncu so much 4 d unconditional luv dearies🙏_
_Friendy Ahumaggahress i wanna tell u that u are d best out of all u'v been very supportive and
encouraging Te Amor Friendy Surayyahms sakhallahu khair_ 😘
*45*
*_The love saga_*
A tsiyace ya taka burkin motar a sa'ilin da ya shiga harabar asibitin hankali tashe cikin rashin natsuwar
zuciya ya sungume ta suka yi cikin asibitin lokacin Bilkisu ta fara losing consciousness nata ji take kamar
ta fasa ihu kawai ta hutu tsabar azabar da ke addabar ta tun da Umma ta haife ta bata taɓa experiencing
intensive pains har haka ba dama haka haihuwar take shine wasu ke gasar ɗaukar ciki ita ba zata kuma
yarda Zaid ya ƙara yi mata wani ciki ba tana haife wannan shikenan irin wannan azaba da me yayi
kama...
Yayi tunanin zai iya ɗaukar zafin raɗaɗin da take ciki sai kuma ya ga abin ba nasa bane,matsawa yayi
gefe yana mai yi mata addu'ar sauka lafiya da fatan samin ta cikin ƙoshin lafiya after delivery ɗin.
Battling take da rayuwar ta cikin ɗakin haihuwar nan ihun dai ta kasa yin sa amma azaba da raɗaɗi kam
babu wanda bata sha kalar sa ba,shafewar kusan awa gyda babu haihuwa babu labarin sa abin ya firgita
Zaid ba kaɗan ba dan tuntuni su Ammi da Baha suka taho asibitin yayin da aunty Zee matar babban
yayan Bilkisu ta biyo su a baya hankali duk ya tashi sai faman calming nasa ake amma shi gani yake each
passing second kamar life ɗin ta ne ke tafiya cikin battle field ɗin nan..
Da abin ya ishe sa sai ya tashi yana faɗin
"Ammi zan tafi ciki ban san me suke mata ba da ya hana ta haihuwa tun ɗazu at least ai labour ɗin ta
has been a progressive one tun jiya take labour ɗin nan abu ɗaya har yau bata sami sukuni ba sannan na
kawo ta nan sun kasa bata natsuwa,i have to do something Ammi"ya faɗa cikin tashin hankali wanda ya
saka Ammi restricting move ɗin sa ta riƙo hannun sa cikin girgiza mai kai ta ce
"No Zaid,you can't predict a labour and delivery, yakan zo ne a yanayi daban daban ko ka shiga ciki
muddin lokacin haihuwar bata kai ba babu abin da zaka yi kayi inducing labour ɗin nan the only thing she
needs from you right now is your prayers and nothing but that okey?dan haka ka dawo ka zauna,just
pray for her har Allah ya sauke ta lafiya"...dafe kafaɗar sa tayi sai ga idanun sa sun yi ja tausayin matar sa
yake sosai shi yasa take ta faɗin tana tsoron zuwar ranar haihuwar nan Allah kaɗai ya san abin da take ji
da ya sa take tsorata da ranar haihuwar...
Suna zaune a wurin Ammi na ba sa magana Baha na kan waya da Bilal akan halin da ake ciki na
haihuwar,sai aka kirawo mijin mai naƙuda
"yes am hear"ya amsa cikin zaƙuwa sai matar tayi murmushi sannan ta ce
"Congratulations sir your wife just gave birth to a bouncing cute baby boy"direct ƙasa yayi yayi sujjadar
nuna godiyar sa ga ubangijin sa da ya mai wannan rahama da falala tasa ba tare da ya biya ko sisin sa
ba...
Ammi ce ta ƙarasa cikin ɗakin sai ta ga improvising aka yi aka nannaɗe jikan nata da towel ai sai ta
dawo da hanzari ta aiki Baha ta tafi gida ta dubo mata ma'adanar ta akwai baby carriage sky blue ta
ɗauko duka ta taho da shi..
Cikin sauri ta bar asibitin gashi itama tana ji da kan ta amma saboda murna da farincikin sun yi ɗa ya sa
duk bata lura da wannan ba ta baza iska saman titi ta nufi gida komai a hanzarce ta yi sa ta dawo
asibitin..
Lokacin da ta dawo har an kai Bilkisu ɗakin hutu tana ma wanka dan hana Zaid shiga Hajiya Madina tayi
wai sai an gyara Bilkisu da baby kar ya shigo ya ga ta canza mai farat ɗaya shi kam abin bai wani ɗaɗa sa
da ƙasa ba so yayi ya riga kowa gani da ɗaukar ɗan sa sai dai Ammi ta hana ta rufe hanya shi kuwa duk
rashin kunyar sa ba zai iya yin sa gaban Ammin sa ba..
Kiraye kiraye ya rinƙa yi akan matar sa fah ta sauka lafiya kowa sai taya sa murnar samin arziƙi ake yi a
inda ya ce da su zai turo picture ɗin babyn anjima...
Tsaf Ammi ta shirya ta cikin atamfa riga da zani ta yafa ɗan kwalin,aka miƙo mata babyn da tun da ta
haifo shi bata kalle sa ba sai yanzu,Ammi na miƙo mata ta yi waje akan zata koma gida in ya so zuwa
anjima zata dawo,wannan hikima ce irin ta Ammi dan ta san Zaid ba zai taɓa shigowa ba wanda kuma
kamar tauye mai hakƙin sa ne akan ikon sa dan ko ita lokacin da ta haife sa kasa natsuwa tayi har sai da
ta ga Dr Maher ya zo kusa da ita sannan suka tasa sa gaba suna kallo sai ita ce zata hana nata ɗan having
moment of joy tare da matar sa...
Yana ganin Ammi ta ɗan yi nisa yayi wuluf ya shigo ɗakin Baha dake kan haɗa mata tea da zata sha ya
kalla yayi da murya ƙasa ƙasa yana faɗin
"Kid sis mijin ki na neman ki please go to him"cak ta dakata daga yin aikin da take yi tana tambayar sa
"Yana ina yaya"gajiya yayi da yawan surutun ta sai ya ce
"Ke,,fita ki tafi waje,i need privacy with my family"ya ɗan haɗe rai sai abin ya bata dariya wato dan yana
buƙatar sirri shine yake ce mata mijin ta na neman ta lallai yayan ta ya waye da rashin ta ido yanzu...
Fita tayi ta basu wuri shi kuma ya koma ya rufe ƙofar ɗakin duk ɗoki yake yayi ido huɗu da matar sa.
Duk dramar da suke yi a kan idon ta tana ƴar dariya kaɗan kaɗan ganin yadda Zaid ya murzawa idanun
sa tozali akan bai san kunya ba shi babyn sa yake son gani...
Zuwa yayi har saman gadon da take ya zauna ya kalle ta ya kuma kallon ta duk daɗi da murna sun
mamaye sa ya ma rasa me zai mata ya goya ta ne ko ya rungume ta ne bai sani ba..
Babyn ya ɗauka ya riƙe a hannun sa yana kallon carbon copy nasa da ɗan kamannin mahaifiyar sa a
fizge sai ya rinƙa murmushi Kamar yana dariya ya ɗago kan sa ya kalle ta yana faɗin
"My girl wannan babyn ya min wayo,kamanni na ya kwaso kaɗan yake kama da ke a fizge ni kuma ba
haka na so ba so nayi duk ƴaƴa na su kwaso ki a komai"murmushi ta mai tana admiring nasa sai ya kai
hannun sa kumatun yaron yana shafawa a hankali babyn kuma ya rinƙa juyar da fuskar sa a hankali yana
yamutsa fuska,ɗan buɗe idanun sa yayi yana kallon mahaifin nasa sai kuma ya rufe idon..
Wani irin nishaɗi da daɗi ne ya kama Zaid wai he is now a father cikin dare ɗaya..
Kallon ta yayi fuskar sa da fara'a ya ce
"Thank you babes Allah ya maki albarka ya ƙara maki lafiya da haƙuri da ni ya ƙara maki juriyar yaƙi a
filin daga dan yanzu muka fara yaƙin we only won once and we need to win at least 4-5 more battles"da
teasing tune ya ida maganar sai abin ya ba Bilkisu dariya sai dai ba halin darawa da yawa dole murmushi
tayi ta girgiza kan ta dan jin sa kawai take ina ita ina wani ciki ai babu shi a tsarin ta kuma tayi na farko
tayi na ƙarshe ciki kuma sai a future..
"Baki ce komi ba babes"sai ta girgiza kai,hankalin sa na kan babyn haka kuma yana lura da yanayin ta sai
ya tuna ɗazu fah tea ake haɗa mata ya hana.
"Oh ya salam my girl am so sorry baki ci abinci ba ni kuma ban baki ba"saurin tashi tsaye yayi da babyn a
hannun sa ya nufi inda cup ɗin yake dama an gama haɗawa sai dai ya fara hucewa daga shi har ita ba
sani suka yi ba suna ne su doctors amma harkar haihuwar kam a yau ta shammace su basu yi la'akari da
ya kamata tea ɗin yayi zafi sosai ba kafin ta sha...
Miƙo mata yayi yana riƙe da babyn sai ta karɓa ta shiga sha tana kallon sa har ta gama idanun sa na kan
babyn nan sai wasanni yake da babyn da bai san yana yi ba hannun sa yayi stroking cikin palms ɗin
babyn baby kuwa yayi grabbing tamau sai ya rinƙa dariya yana faɗin
"My girl kina gani ko,,my baby is familiar with me"girgiza kai tayi ita da tayi labourn ma ba'a bata ɗan
ba..
"Hero ban fah san yanayin babyn nan ba"sai ya ɗago da hanzari fuskar sa da alamar apology yayi saurin
ɗora mata babyn bisa jikin ta sai ya dawo ta bayan ta,haka suka tasa baby a gaba da kallo kamar zasu
haɗiye sa duk mamaki suke ji shi wai shine ya iya impregnating nata har ta haifar mai da baby abin abin
farinciki ne ita kuma mamaki take ta yadda ta haifo babyn daga jikin ta it's really a miracle she must say
that...
Rungume da babyn a jikin sa ya kai bakin sa ya ma babyn kiran sallah sannan ya mai huɗuba ya saka
mai sunan mahaifin sa dan dama haka suka tsara in mace ce