Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Iya Ruwa Fidda Kai Complete Hausa Novel by Siyama Ibraheem

Author :  Siyama Ibraheem Category :  African Stories & Novels

Chapter   63 / 74

186K to 189K   out of 221.1K words

na abincin nan sam ba shi bane a gaban sa
kawai shi ji yake kamar ya same ta rough ba sai an tsaya wani wasanni ba dan haka ya jira ta ta kammala
cin breakfast ɗin ta zata fara kwashe kayayyakin ya yi wuf ya ɗaga ta sama yana faɗin

"They can wait but i...i can't wait"yana gama faɗin haka yayi hanyar wani ɗaki nan downstairs ɗin ya tura
ƙofar ya sauke ta ƙasa shi kuma ya ya koma ya rufe ƙofar da lock..

It was about 12 noon a lokacin amma haka Zaid ya kasa natsuwa tsabar buƙatuwa cikin zafin nama ya
rinƙa cire kayan jikin sa tana kallon sa har ya gama cire kayan sa kaf ya rage bai da komai sai boxers,tana
iya hango erected manhood ɗin sa daga boxers ɗin,nufo ta yayi yana kallon eyeballs ɗin ta yayi ƙasa da
murya

"Sugar,,,i need something....just do something about my morning erection"shiru ta yi tana kallon sa ita
me zata iya yi mai sai ya ga kamar she is lost dan haka ya riƙo hannun ta ya ɗora saman boxers ɗin ya
mata alama da ta cire.

Cire mai boxers ɗin tayi sai ta ga bounced erection ɗin sa na pointing fuskar ta directly har sai da ta ji
faɗuwar gaba,grabbing kan ta yayi yana faɗin

"Do something sugarrrr...am in need.."a yadda yake yi da kan ta a hannun sa kamar so yake dai ta mai
blow job sai ta kalle sa ya gyaɗa mata kai sai ta tashi tsaye ta tsaya a gaban sa alamar ya cire mata kayan
jikin ta,cikin sauri ya cire yana ɓarin jiki sakamakon ganin boobs ɗin ta na facing nasa.

Komawa saman gadon suka yi ta kwantar da shi ta hayo kan sa ta kalle sa kamar ba zata yi ba sai kawai
ta daure ta kai bakin ta manhood ɗin sa,wani numfashi ya ja kafin ya fetsar da iska waje,saka manhood
ɗin tayi a bakin ta ai yana jin ɗumin bakin ta sai kan sa ya kwance ya shiga laluɓo boobs ɗin ta yayi
nasarar laying hannun sa kan right boob ɗin ta yadda ta ke wasa da kan ta da manhood ɗin sa cikin bakin
ta haka ya rinƙa squeezing boob ɗin ta yana nishi yana kamo suman ta yana nishi yana daɗa tura mata
kakkaurar manhood ɗin sa bakin ta yayi sama yayi ƙasa da kan ta har dai ta fara ƙara speed tana yi da
ɗan sauri abin ya shige sa yana jin jikin sa ya fara buɗewa yayi saurin ɗaga ta ya juya ta ta kwanta shi
kuma ya dawo saman ta yayi kisdin ƙirjin ta ya rinƙa bin ta da kisses yana rising mata emotional feelings
ɗin ta wani gaɓa ya kau da ta ji kamar bata duniyar...

Bakin sa ne a ƙasan ta yana wasa da tongue ɗin sa a tsakankanin clitoris ɗin ta most sensitive part a
jikin mace deep suck ya fara yi mata,yana rotating da tongue ɗin sa in yayi sai ya tsotso wurin,wani irin
mugun sha'awa da daɗi ne ya rinƙa ziyartar ta sai ta rinƙa ɗago mai pelvis ɗin ta tana danna kan sa a
wurin, a haka a haka har ta fara zubar da ruwa ruwan sha'awa a bakin sa sai ya ɗago ya saita manhood
ɗin sa babu ɓata lokaci ya lumar da shi a gaban ta gabaɗayan su wani irin nishin buƙata da nishaɗi suka
yi sai ya fara banging nata yana yi da iya ƙarfin sa yana squeezing boob ɗin ta a haka har ya fara canza
launi daɗin ya mai yawa ya rinƙa shigar ta kamar zai fasa ta duk moaning ɗin su ya gama rikirkita su yana
yi yana wasu dirty talks da ke tayar mata da hankali,sosai yake shigi da fice a gaban ta wanda itama zuwa
lokacin ta fara ɗauko hanyar releasing hannun sa ya kai ƙasan ta ya fara wasa da wurin ba'a ɗau seconds
goma ba ta fara bulbulo ruwan gamsarwa a lokacin shima ya fara releasing tare suka yi sama suna nishi
suna juye juye da maganganu har dai ya samu ya tsiyayar mata da abin da ke marar sa kaf itama ta fitar
da nata ruwan...

A hankali ya kwanto mata yana nishi itama tana yi sai ya ɗago yayi grabbing lips ɗin ta yayi kissing na
tsawon minti ɗaya sannan ya sake ta ya kwanto gefen ta haɗe da ɗora kan sa bisa ƙirjin ta yana mayar da
numfashi..

Babu wani magana sai bacci mai tsanani fa ya sace su su duka cikin sukuni da kwanciyar hankali...



°°°°°°°°°°°°°°

Sai ƙarfe biyu suka farka inda a yanzu ita ta riga sa fara farkawar sai ta tsaya kallon sa har ta rasa wani
irin so take mai haka,kallon time tayi ta ga 2 yayi,cikin sauri ta fara tayar da shi har ya buɗe idanun sa ta
mai murmushi tana faɗin

"Sugar 2 ya wuce mun makara sallah"rumtse idanun sa yayi ya buɗe yana mai tashi zaune duk jikin sa ya
saki,hannun sa ya kai kunnen sa dan son jin ko device ɗin na nan sai ya ji yana nan,kallon ta yayi cikin
muryar baccci ya ce

"You drove me recklessly"murmushi tayi ta sauko daga kan gadon ta shiga duba abin rufe jikin ta da shi
sai dai bata ga komai ba,saukowa yayi ya nufi toilet babu kaya a jikin sa ya shiga ba'a jima ba ya fito riƙe
da bathrobe a hannun sa ya miƙo mata shima sanye yake da wani a jikin sa dan haka ya taya ta saka na
hannun ta,..

Janyo ta jikin sa yayi suka bar ɗakin suka koma nasu ɗakin a nan suka tsaftace kan su suka yi alwala a
gidan yayi sallah dan bai da ƙarfin fita...

Da suka idar da sallar ya kwanta haɗe da janyo ta jikin sa amma sai ta sulale ta bar sa shi kaɗai ta sauko
ta nufi kitchen inda ta haɗa masu fast food ta nufi hanyar ɗakin da shi cikin tray..

Jerewa tayi sannan ta tashi ta nufi kan gadon sai ta ga bacci yake yi dan haka ta shiga tayar da shi a
hankali..

Buɗe idanun sa yayi yana kallon ta

"Food is ready hero"tana gama faɗa ta saka hannu tana jan sa dan dolen sa ya wartsake ya sauko
ƙasan,cikin wayewa suka ci lunch suna yi suna hirar su kaɗan kaɗan har suka kammala sai ya ture kayan
gefe ya jawo ta gaban sa suna kallon juna ya kalle ta ya ce

"My girl where will you like to spend your honeymoon"??da mamaki ta ce.

"Honeymoon"?gyaɗa mata kai yayi cikin jin daɗi ta ce

"Dubai and paris i have always pray for that"sai yayi dariya ya ce.
"I think your prayers is finally answered"waro idanun ta waje tayi ya gyaɗa mata kai ya ce

"I have booked for our Dubai honeymoon trip in mun tafi sai in yi mana na paris did you like it"!??
rungume sa tayi tana faɗin

"I love it hrro thank you"hugging nata back yayi yana petting bayan ta sai ta ce

"Zamu sallami su Ammi"?ɗago ta yayi yana mata kallon mamaki ya ce.

"Su da suke tafiya nasu sun taɓa sallamar ki ne?ba sai dai su gudu ba tare da sanin mu ba"?dariya abin
ya bata tunowa da tayi da yadda iyayen nasu ke shaƙatawa in sun yi magana sai su saci jiki su gudu very
funny.

"Kema kin gani ai kin yi dariya dan haka babu wanda zamu sallama we will go for our _runway_we own
our own world we should be autonomous at least ba sai mun yi exposing komai namu ma iyayen mu ba
huh"?ta gyaɗa mai kai sai ya ce

"Tonight is our trip shi yasa nayi driving ɗin mu dan in mun tafi we might be tired"dukan ƙirjin sa tayi
suka yi dariya tare...



A zuciyar sa nufin sa in sun tafi dubai ya kai ta wurin ƙwararren gynaecologist a duba masa ita maybe da
gaske ɗin ciki ne da ita sai dai shi kam bai yi revealing mata ba ya barwa kan sa..

Muryar ta ne ya dawo da shi daga tunanin sa

"Hero forgive me"ta faɗa fuskar ta kamar zata yi kuka sai ya kalle ta yana mai janyo ta jikin sa yace

"Na me"?sai ta ƙara yin fuskar tausayi ta ce

"Na fita na tafi kasuwa ni da Baha nan sanar da kai sannan na kai ta office ɗin ta duk ban sanar da kai
please forgive me i tried reaching you da muka bar gida but baka ɗaga wayar ba am so sorry"kallon
mamaki ya mata ya ce

"Hey babes,,am a cool guy matuƙar fitar da zaki yi na alkhairi ne you don't have problems daga gare ni
kina iya fita ki tafi duk inda kike so ban da damuwa da hakan so chill baby sugar"daɗi ne ya lalluɓe ya ta
rungume sa tana faɗin.

"Thank you for trusting me hero"gyaɗa mata kai yayi yana murmushi...



A haka suka yi spending sauran hours ɗin ranar cikin ƙauna da shauƙin juna har 8pm yayi inda zuwa 8:30
zasu bar gidan zuwa airport abubuwan buƙatar su kaɗan ya ce ta kwaso dan zasu yi shopping a chan
basu buƙatar kwashe abubuwa da yawa...
*************

Sauke su aka yi a airport ɗin motar yayi reverse ya juya suka yi sallama da mai motar,cikin all black ta
tsuke riga da wando ta saka wani ƙaramar hijab da ta naɗa shi yayi kamar veil babbar speck ne a idon ta
wanda ya rufe rabin fuskar ta trolley ƙarama ce a hannun ta tana ja shi kuma yana rungume da ita ta
gefe hannun sa ɗaya riƙe da winter coat ɗin su shima shigar baƙaƙe yayi kamar yadda tayi sai suka
haskaka dan dama su ɗin masu haske ne..

Suna tafe tana mai magana ƙasa ƙasa so take tayi magana da Abban ta coz she misses him alot

"Hero"..ya amsa mata yana mai mayar d ma duban sa gare ta

"Na'am my girl"ƙara manna kan ta tayi a jikin sa tana faɗin

"Hero ina son kiran Abba i missed him alot"!!shiru ya mata bai tanka ba har suka ƙarasa cikin
awaiting/arrival suka zauna yana maƙake da ita ya ce

"Toh yanzu fah?ya za'a yi"?ɗago kai tayi tana mai kallon mamakin rainin hankalin da yake son yi mata

"Hero stop this please sarai ka san me za'a yi fah"ta kyaɓe fuska sai yayi murmushi ya fiddo wayar sa ya
miƙa mata cikin sauri ta karɓi wayar ta shiga wurin kira ta saka digits ɗin Abban ta tayi dialing ringing
laɗan aka ɗaga ana faɗin

"Hello Zaid"sai ta ji wani sanyi ta buɗe baki tana faɗin

"Abba ni ce"daga ɗaya ɓangaren ya ce

"Baby kece dama"ta gyaɗa kai tana faɗin

"Ni ce Abba ina yini"ya amsa mata sai kuma ta saka mai kuka abin mamaki Zaid ya juyo yana kallon ta
sai ya ga da gaske kukan take yi

"Abba i missed you i missed you so much"sai prof ya yi murmushin manya yana faɗin

"Baby auren kenan ai you leave your home your family and start your own family okey...so stop crying"
share hawayen tayi tana faɗin

"Abba muna airport"sai ya ɗan yi dariya ya ce

"Safe trip baby"sai ta yi mamakin yadda ya sani sai ya ce

"Zaid told me everything okey zan sanar da su Umman ki"sai ta lumshe idanun ta tana jin kewar sa

"Abba ka ba Umma mu yi magana"sai ya kalli Hajiya Zeenat dake faman kalailaye jikin ta gaban mirror ta
girgiza mai kai sai ya ce

"No Umman ki is busy right now sai dai in kun sauka zamu kira ku"sai ta ji kunyar Umman nata haka
kawai daga haka suka yi sallama..
Miƙo mai wayar tayi tana kwantar da kanta a kafaɗar sa sai ya ɗan yi scoff yana faɗin

"Are you for real babes"?kafin ta amsa mai lokacin shiga jirgi yayi dan haka tashi suka yi suka nufi cikin
jirgin.

Suna maƙale da juna har jirgin ya tashi bacci bacci ta fara ji sai dai tana marmarin wani abu kamar ba
zata yi magana ba sai ta kalle sa ta ce

"Hero i wanna take oat"kallon ta yayi ina zasu sami oat a jirgin nan

"My girl ina zamu sami oat a jirgin nan"?lamo tayi a jikin sa bata kuma cewa komai ba sai ya ji shirun
yayi yawa sai ya leƙo ya ga bacci tayi..

Wannan baccin nata kaɗai is a proof to him that his wife is pregnant sai dai bai yi concluding ba
tuknna....



Tun da jirgin ya tashi take ta bacci bata farka ba har sai da jirgin nan yayi landing sannan ta buɗe idanun
ta ta ga haske ko ina kenan har sun yi landing..

Da ƙyar ta iya saukowa daga jirgin dan ƙafafun ta duk sun mata nauyi sai abin ya ɗaure mata kai me
kuma hakan ke nufi da ƙyar ta sauko ya taya ta tana ɗingisawa kafin sun shiga cab ɗin da ya tarar masu
take tambayar sa

"Hero ƙafufuna na min nauyi kuma basu saba ba me ya sa"sai ya kalle ta ya ce

"Uhmmm gobe inshaAllah zamu ji dalili sugar"sai tayi shiru har suka shiga cab ɗin wani 5 star hotel ya
sauke su suka fito suka yi ciki taya su kwashe kayan su aka yi zuwa ciki,bayanin komai ya masu a
reception aka basu keys ɗin ɗakin suka wuce ciki..

Duk a gajiye suke dan haka sallar da ake bin su suka yi yayi placing order akan a kawo masu abinci ita
kam ta ce oat take buƙata dan haka ya ce a kawo mata har da extra..

Tun da ta ga oat ɗin nan kamar ta ga abin gabas jiki na ɓari ta rinƙa sha tana rushing shi dai mamakin ta
yake yana cin nasa abincin....

Waya suka yi da Dr Sulaiman inda Zaid ya sanar da shi cewa sun yi arriving safely ya masu fatan samin
happy honeymoon daga nan suka kira Bilal wanda ya kusa sumewa dan mamaki wai twin sis ɗin sa ce a
dubai amma bata sanar da shi ba sai kuma yayi reasoning da cewa she is married bai da hurumin
tuhumar ta haka kai tsaye...

Sun so reaching Hakim amma bai shiga ba dan haka suka haƙura suka bari akan washegari zasu ƙara
trying..
Babu wani abin da ya shiga tsakanin su bayan sun yi salollin su suka bi lafiyar gado suka shiga baccin
ban gajiya..



_Next Day_



Da wurwuri suka shirya asibiti zasu fara zuwa kafin su tafi shopping dan washegari akwai wani Dubai
UEA world da za'a yi sai ya yi arranging tafiya asibitin nasu a yau but ce mata yayi shine zai ga wani likita
concerning his health issues sai ta shirya wai zata raka sa...



Lafiya ƙalau suka tafi asibitin suka yi bayanin ko su ɗin wanene da kuma likitan da suka zo gani,wurin
jira aka basu suka zauna jiran permission bayan kamar mintuna kaɗan sai aka basu izinin shiga..

Shiga suka yi suka gaisa da balaraben likitan matan a nan Zaid ya nuna mai Bilkisu yana faɗin

"She is"!!sai doctorn ya gyaɗa kai ita kuma ta juyo tana kallon sa da mamaki me yake nufi ta ɗan buɗe
ido sai shima ya buɗe mata idon sai ta haɗe girar sama da ta ƙasa akan me yasa zai mata haka kawar da
kan sa yayi gefe sai doctorn ya ce

"Welcome Mrs Zaid Maher you feel free and explain how you feel"sai yanzu ta gano inda ya dosa dan
haka ta shiga yi ma doctorn bayanin komai sai yayi ɗan rubuce rubucen sa sannan ya kirawo wata doctor
ta zo ya mata bayani sannan ya ce da Bilkisu ta bi ta zuwa ɗaya fannin,tashi tayi suka nufi ɗaya ɗakin
matar ta nuna mata inda zata kwanta ta hau saman couch ɗin ta kwanta matar ta yaye mata rigar ta
sama sai ta ga an ɗauko abin scanning mamaki ne ya kama ta amma dai ta zuba ido tana kallo har aka
shafa mata jelly ɗin sannan aka fara moving abin scanning ɗin a cikin ta sai ta mayar da hankalin ta kan
abin kallon result na scanning ɗin bata ga komai ba aka cigaba sai chan ta fara ganin wani creature
kamar zygote dan ya fi ƙarfin morula sai ta waro idanun ta waje ganin movement ƙarara abin na ɗan juyi
cikin amniotic sac sai ta buɗe bakin ta cikin kiɗimewa ta kalli abin ta kalli doctorn har ta kammala tana
murmushi ta goge mata cikin ta da tissue ta gyara mata rigar ta ta ce ta sauko,rubuta findings ɗin ta tayi
sannan ta ce da ita su tafi..



She was speechless me hakan ke nufi sai zuciyar ta ya ce

"You are pregnant"but how ta kuma tambayar kanta sai ɗaya ɓangaren ya bata amsa da

"_Last night in germany_"

Wani irin faɗuwar gaba ne ya riske ta tana tafe tana tunanin events da yawa it has never crossed her
heart wai ciki ne da ita kenan all the cravings and attitude duk as result of cikin ne..
Har suka ƙaraso cikin office ɗin matar ta miƙo mai takardar ya mata godiya ta fita sai ya duba ya
karanta,ita kuma Bilkisun duk a ruɗe take ta kalli Zaid ya fi sau a ƙirga mamaki take yi ta yaya ya iya yin
wannan abin once and she is now pregnant...

Kallon ta yayi yana tambayar ta ko lafiya,girgiza mai kai tayi tana tunanin abin da zata mai he have to
forgive her but she can't near seeing him in such condition dole ta aiwatar da abin da ya dace kafin ta
haife ɗan da ke cikin ta..

Jin muryar likitan tayi yana faɗin

"Barakallah MashaAllah,i must say your wife is pregnant she is 3 weeks pregnant congratulations"wani
sanyi Zaid ya ji a ran sa sai ya rungumo ta jikin sa yana faɗin

"Thank you sugar thank you so much"rungume hannun sa tayi dake rungume da ita tana gyaɗa mai kai
tana murmushin dole dan tausayin sa ne ke damin ta ko ya zai ji in ta mai abin da take da niyar yi...



Rubuce rubuce doctorn ya masu akan abubuwan da zasu buƙata bai san su ɗin ma sun san da zaman
hakan ba ƙala bata ce ba har aka gama bayanai suka yi exchanging hand shake da likitan ya rungumo ta
suka fita jira yake kawai su koma masaukin su dan ya gwada mata irin murnar da yake ciki sakamakon
wannan ajiya nasa dake jikin ta...

Suƙuƙu suka bar asibitin duk murnar ta da farincikin son more honeymoon ɗin ya fita mata a rai kallon
sa take yana ta washe baki yana cikin farinciki da jin daɗi sai dai bata san yaushe farincikin zai dawo mai
ba after what she will do to him

"Am sorry hero,,am really sorry"a zuciyar ta tayi maganar tana tausaya masa.

Shi kam da annashuwar sa suka nufi babban mall dake ƙasar wato Dubai shopping mall Zaid ya

63 / 74