Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Iya Ruwa Fidda Kai Complete Hausa Novel by Siyama Ibraheem

Author :  Siyama Ibraheem Category :  African Stories & Novels

Chapter   61 / 74

180K to 183K   out of 221.1K words

fara zuwa gidan kafin ta tafi boutique ɗin ta amma sam sai gani
take kamar bata sauri dan haka ta ɗau wayar ta tayi kira tana ta duba hanyar waje.

"Hello apple please karka tafi ka tsaya i want you to drop me off a nan gidan yaya na"ko me aka ce mata
daga ɗaya ɓangaren sai ta ce

"Alright gani nan fitowa"daga haka ta kashe wayar ta ɗau jakar ta tayi hanyar fita tana zuwa daidai inda
ake wanke mata mota ta wani haɗe rai tana faɗin

"In ka kammala ka kawo min office"da sauri ya amsa da

"Toh ranki ya daɗe a ƙara min haƙuri wallahi tun jiya na so aikin sai dai yanayi na ɗan kanamo bai bar ni
na zauna ba kum....!!!saurin dakatar da shi tayi dan in ta tsaya sai su kai awa awa bai gama zancen ba

"Na ji,ya isa,,Allah ya ƙara lafiya"kafin ya ce wani abin har tayi gaba ta buɗe mini door ɗin ta fita.

Fitowar ta yayo daidai da fitowar motar Bilal daga gidan su dan haka ya buɗe mata ƙofar gaba da sauri
ta ƙarasa ta shiga tana mai rufe ƙofar

"Goodmorning princess"da murmushin ta tace

"Morning prince"sai suka dara kaɗan,tayar da motar yayi yana tambayar ta dalilin da ya sa ba zata fita
da motar ta ba bayani ta mai sai ya gyaɗa kai daga haka suka ɗau hanyar zuwa Apo suna ɗan taɓa hirar
su.

A bakin gate ɗin gidan ya sauke ta yana mai yi mata bye bye itama ta mai daga haka ya ja motar ya
wuce ita kuma ta fiddo wayar ta ta kira layin Bilkisu.

Kira uku ba'a ɗagawa sai ta kuma kira a karo na huɗu sai a nan aka ɗaga cikin muryar bacci ta ce

"Baha ya aka yi"da mamaki Bahajjatu ta ce

"Wai bacci kike kan yi har yanzu Beelove"?tashi tayi daga kwancen da take tana faɗin

"Toh me kike so in yi Baha"wani dariyar mamaki tayi jin wai Bilkisu na bacci by this time matar da ta
saba barin gida by 8-8:30am sai gashi har 9 na neman gotawa amma bata farka ba me hakan ke nufi

"Ke toh ni dai ina ƙofar gidan ku fito mu gaisa"wuf ta sauko daga gadon tana mutsitsiƙa ido tana faɗin

"Kina nufin nan gida gidan mu"wani dariyar mamaki tayi ta ce

"In ba nan ba ina kike tsammani"ai kuwa cikin sauri ta ce
"Gani nan zuwa"ta katse wayar ta duba ta hango hijabin da tayi sallah da shi samab sallaya ɗauka tayi
ta saka not minding to check where her husband is..

Fitowa tayi ta saka slippers ta sauko har ƙasa ta buɗe ƙofa ta fito zuwa farfajiyar gidan tana mai ce ma
security guard dake post ɗin sa ya fito ya buɗe ƙofar..

Cikin hanzari ya nufi ƙofar yana leƙa cikin ɓacim rai ta ce mai ya buɗe mana dan haka sai yayi saurin
buɗe ƙofar,.

Hango junan su suka yi kamar a mafarki da sauri Bahajjatu ta ƙaraso ciki da zuwan ta suka rungume
juna sai murna suke ganin a waje suke sai Bilkisu ta ja hannun Baha suka yi ciki duk sun karaɗe gidan da
surutun su.

"Zauna ina zuwa"zata tashi ta riƙo hannun ta tana faɗin

"Ke dawo am okey gaisawa na zo mu yi am late for work"wani dariya Bilkisu tayi kafin ta ce

"Da ni kike ko wa"?dariyar itama tayi ta ce

"Ban ce ba"suka dara sai ta ce

"Still just..bani 2 minutes yanzu zan dawo"kallon ta Baha tayi tana faɗin

"Kar dai a share ni a nan yauwa in ba haka in koma da abin"cikin sauri Bilkisu ta ce

"Yi haƙuri mana apple ɗi na yanzu zan zo"ai kuwa ta ce da ita

"Apple ɗin ki na inda kika ajiye shi ni ba apple ɗin ki bace ni apple ɗin wani ne kun ji min sabon salo"in
banda dariya ba abin da Bilkisu tayi tana girgiza kai wato ita dai Bahajjatu haka Allah yayi ta da son ba'a
in kuma tayi sai ta ɓata rai irin da gaske take ɗin nan..

Haurawa tayi sama zuwa ɗakin sa ta tura tana tunanin where could he be..,tana saka kai ta gan sa tsaye
ɗaure da towel ya saka hannun sa a waist dama tunanin inda ta shiga yake dan so yake yau ko ta ƙi ta ta
yarda sai sun tafi asibiti an duba masa ita dan tabbatar da zargin sa ko da kuwa suna tafe tana bacci ne...

Tana ganin sa ta zo da sauri ta faɗa jikin sa ta rungume sa ta ƙasa tana faɗin

"Hero ina ka shiga na tashi ina ta neman ka uhmm"??rungumo ta yayi yana faɗin

"Baki damu da ni bane ai shi yasa baki neme ni ba tun 7 nake tayar da ke ki tashi ki shirya ni jiya na ma
Abba rashin ji ya kira ni in zo theater amma rigimar ki ta hana ni tafiya sai Dr Josh na yi assigning yayi
aikin yau kuma tun 6 yake kira ni nace mai gani nan a hanya sannan ki taya ni shiryawa kin ƙi kin share ni
kina ta baccin ki"..

Daɗa rungumo sa tayi tana faɗin.

"Toh ai shi Abba ya san kai family man ne kuma dan kayi delaying tafiya asibitin ai baka da laifi"cikin
amusment ya ɗago da yana kallon ta da mamaki ya ce
"I thought am the shameless one but you turned out to be more shameless than me"murmushi ta mai
tana faɗin

"Ni kam duk ba wannan ba,Baha na nan na jiran mu"waro idanun sa yayi yana faɗin

"Baha,?da safen nan"?gyaɗa mai kai tayi tana kallon sa ta ce

"And she warned me not to keep her waiting"!!sakin ta yayi yana mai ja da baya ya ce

"Dress me first i need to get to the hospital before 10 dan surgery ɗin wi be by 10:30"..matsawa tayi ta
nufi closet ɗin sa ta buɗe ta kalla kaf sai ta ɗauko mai wano peach long sleeve top ta haɗo da wandon
suit ɗin da zai haɗa da rigar ta fito da shi ta ajiye saman gadon ta koma ta ɗau Bottage Veneta suit ɗin
daga hanger ya sha guga deep blue ta ajiye saman gadon sannan ta koma ta haɗo mai accessories da zai
haɗa da kayan haɗe da takaimin da zai saka..

Tahowa tayi ta karɓe perf ɗin da ke hannun sa ta shiga fetsa mai a hankali har ta gama ta miƙo mai
inners ɗin da zai saka sai ya tsaya yana kallon ta,gano abin da yake nufi tayi sai ta ɗan murmusa tana
girgiza kai...

Tsugunnawa tayi ya ɗaga ƙafar sa ta saka mai boxers ɗin ta ɗago ta saka mai singlet daga haka ta ɗauko
inner long sleeve ta saka mai ta saka mai buttons ɗin rigar daga haka ta ɗau wandon ta saka mai ta mai
tocking ta saka mai belt sannan ta bi shi da wani turaren kafin ta ɗora mai rigar suit ɗin na ciki ta ɗauko
na wajen ta saka mai,necktie ɗin ne ta bar sa da shi ta ce bata iya sakawa ba

Janyo hannun ta yayi yana faɗin

"Ai kallo zaki yi dan ki koya"sai ta tsaya ta zuba mai ido yana ɗaura necktie ɗin duk yadda yayi sai ya
maimaita mata sau biyu wai ta koya..

Da ya gama sakawa ta haɗo mai wayoyin sa ta riƙe tana tambayar sa

"Have you eaten"??girgiza mata kai yayi yana faɗin

"I will after the surgery"waro idanu waje tayi tana faɗin

"Please forgive me hero i couldn't even take care of you what kind of a wife am i"dariya ya mata yana
faɗin

"Ai ke kika iya kula da ni have you forgotten that you make me scream on bed"?ya faɗin yana lasar lips
ɗin sa haɗe kanne mata ido ɗaya...

Girgiza kai tayi tana murmushi Zaid ya cika tabbataccen marar kunya,dariya ya mata yana gyara zaman
suit ɗin sa yana faɗin

"Don't worry i wasn't that spoiled haɗuwa da ke ne ya saka ni komawa haka but believe me am a nice
guy"sai ta mai grin ta ce
"And horrible sometimes"dariya ta saka sa yi sosai har yana girgiza ƙafa ya ce

"Where?when"?hararar wasa ta mai tana faɗin

"Ni dai na tafi in ka gama ka fito"ta yi haba cikin sauri ya riƙo hannun ta yana faɗin

"Good luck kiss"murmushi ta mai ta dawo baya haɗe da kawo hannun ta tayi cupping fuskar sa ta
manna mai kiss a lips ɗin sa sai ya girgiza kai yana faɗin

"The deep kiss saboda in sami ƙarfin yin aikin"sai ta ɗan dara kaɗan ta kuma kai bakin ta da nufin yi mai
wayo sai kawai yayi sama da ita yayi grabbing lips ɗin ta ya shiga kissing,ainihin deep kiss ba abracadabra
ba,sai da ta ga yana neman zaucewa ya fi ta zaƙewa sai ta cire bakin ta tana numfashi haɗe da mai
murmushi shi kuma zuwa lokacin ya fara sakin layi dan haka ta ta laƙato hancin sa da hannun ta ta kuma
ɗora mai kiss a lips ɗin sa tana mai yin ƙasa da muryar ta ta ce

"Akwaumi fah anjima akwai gobe akwai kullum babu inda zan tafi just put yourself all together kuma ka
yi concentrating in ka dawo zaka sami abin da ka fi so okey"kamar zombie ya gyaɗa kai sai tayi dariya
tana mai yi mai alama da ya sauke ta ƙasa..

Sauketa yayi ta riƙo hannun sa suka fita daga ɗakin suka sauko har ƙasa inda suka ga Bahajjatu na latsa
wayar ta..

Ɗago kai tayi ta gan su tare sai tayi murmushi tana mai gaida yayan nata ya amsa fuska a sake yana
tambayar ta mutanin gidan sanar da shi tayi kowa lafiya ƙalau,..

Kallon Bilkisu yayi yana faɗin

"Zan tafi but make sure you set everything before i return back home"buɗe idanun ta tayi ganin yana
son sakin magana a gaban ƙanwar sa sai ya waske yana faɗin

"Kar fa ki manta kin san dai jiya kin gudu yau dole mu tafi"sai ta buɗe baki cike da mamakin sa yaushe
Zaid ya ɓaci da rashin kunya..

Ita kam Baha ba ganewa tayi ba ta fi ba ma conversation ɗin nasu ma'ana akan wani wurin zasu tafi ita
kuma Bilkisun na ƙin amincewa..

Kashe mata ido ɗaya yayi yana mai blowing mata kiss ta air,ya rigada ya gama kunyata ta sai kawai ta ce
da Baha

"Bara na raka sa saboda mu sake mu yi hirar mu da kyau"kallon ta Baha tayi tana faɗin

"A'a wallahi ki natsu ki tabbatar ki bawa yaya na kula ni na yafe wani hira"dariya tayi tana faɗin

"Allah ya baki haƙuri"..daga haka suka yi sallama da Baha ya ce da ita zasu zo nan gida ranar friday ta
sanar da ƴan gidan...
Bakin motar sa ta ja ta tsaya tana kallon sa hannun ta rungume a ƙirjin ta tana girgiza tana kallon sa shi
kam murmushi yake mata dan ya san so take ta hukunta sa akan abin da ya mata ɗazu amma sai yayi
shiru..

Ƙarar wayar sa ne ya saka sa ɗagawa cikin sauri yana faɗin

"Gani nan zuwa Abba"daga haka ya sa hannu ya matso da ita kusa da shi ya manna mata kiss a goshi
haɗe da juyar da ita ita ta dawo ta inda yake da shi kuma ya koma ta wurin motar

"Hero zaka amsa query in ka dawo"ta haɗe girar sama da ta ƙasa sai ya kalle ta yana faɗin

"A min haƙuri my girl,you know what?this name _HERO_ i love it and i cherish it,but ai tuna maki nake yi
dan bana son laziness ɗin nan naki a ce just 4 rounds a jiya kafin dare amma har kin nuna gajiyawar ki ya
zaki yi in na ce every after 1 hour zamu rinƙa driving"??? Ɗan duniya,ta faɗi a ran ta sannan a zahiri ta ce

"Sai kayi driving ɗin kai kaɗai"tana gama faɗin haka ta juya ta tafi shi kuma ya rinƙa yi mata dariya har
dai ya buɗe ƙofar motar ya shiga ya tayar ya wuce..



Da shigar ta ciki Baha ta yi wani shewa ta tafe hannu tana faɗin

"Ni ba sai kin min kora da hali ba Beelove very soon very soon nan da 3 months ke less than 3 months
zan shige daga ciki dan haka ki kwantar da hankalin ki ba sai kin min iyayi ba."..dariya Bilkisu tayi tana
faɗin

"Yau na lura da masifa kika tashi"dariya suka yi baki ɗayan su sai Baha ta ɗauko jakar ta ta fiddo da wani
transparent plastic rubber dan ana iya hango abin da ke ciki wani yellow mixture ne shi ruwa ruwa shi
gari gari..

Buɗe shi tayi ta miƙo ma Bilkisu ta ce.

"Ɗanɗana ki ji"kallon ta Bilkisun tayi tana jin anya zata iya ɗanɗanawa sai Baha tayi murmushi ta ce

"Ammi ce ta aiko ni cewa tayi wai jiya abin wasn't ready shi yasa bata zo maki da shi ba but gashi an
kawo mata ta ma gama haɗa maki shi iyaka ki rinƙa ɗibawa kina sha"kallon ta Bilkisu tayi tana faɗin

"Anya Baha wannan kuma menene"shewa tayi ta ce.

"Ke,,toh ni kam tun ina ƴar 8 years Ammi ke ɗura min wannan abin tun ban san menene shi ba har na
gano"da sauri ta ce

"Meye shi ɗin"??murmusawa tayi ta ce

"Kabewa ne aka yi blending nasa pure kabewa ideally ke zaki haɗa but Ammi ta haɗa maki an saka tin
miki da zuma har ma da blended date duka ta haɗa maki sai dai akwai wani abin da ta saka ciki ban san
ko menene ba amma ta ce kar na kuskura na ɗanɗana"..
Jin kayan zaƙi ne sai kawai Bilkisu ta sa hannu ta laƙato ta lasa ta ji zaƙi sai ta rinƙa lasa har Baha ta
zamo ƴar kallo..

"Ke sha a hankali ni wai ma anya ba'a maki hannun ka mai sanda ba kuwa"da mamaki ta ce

"Me kike nufi"kai tsaye ta ce.

"Ba ciki ne da ke ba kuwa Bilkisu"wani irin tari ne ya turke ta ta shiga yi tana dafe ƙirjin ta har sai da Baha
ta kawo mata ruwa ta sha sannan ta tsagaita ta kalli Baha ta ce

"Baki da tunani Baha,ana zaune ƙalau wani irin ciki kuma"sai Baha ta kalle ta baki sake

"Cikin abin ƙi ne"?? saurin girgiza mata kai tayi tana faɗin

"No ba haka bane..but...oh no is not possible okey...manta da wannan zancen kawai"sai Baha ta ja bakin
ta tayi shiru watan wata rana dai abin ɓoye zai fito fili...

Hira suka ɗan yi har Bilkisun ke roƙon ta ta jira ta tayi wanka su tafi kasuwa dan so take tayi abinci da
kanta..

Mintuna goma ta bata tana faɗin

"Kika tsallake wallahi tafiya ta zan ti kin san ni ɗin mai aiki ce"dariya ta mata ta haura sama tayi saurin
yin wanka cikin sauri ta shirya amma wannan maganar Bahajjatu ya tsaya mata a rai what if abin da take
faɗi turns out to be true?but how?ƙoƙarin share tunanin tayi ta fito suka fita dawata motar Zaid sam ta
manta ba zaman kan ta take ba kai tsaye suka bar gidan sai da suka ɗau hanya sannan ta tuna ta kira sa
amma ba'a ɗauka ba sai ta dangana hakan da maybe basu kammala surgery ɗin bane dan haka ta aje
wayar a gefe suna tafe suna hira har suka kawo babbar kasuwar Abuja,taya ta shopping abubuwan
buƙata Baha tayi komai fresh ne su dangin vegetables da fruits sai wasu abubuwan da ya shafi kitchen
stuffs..

Har mota aka rako su da kayayyakin,suka shige motar by that time har 11 ya wuce dan haka a boutique
ɗin Baha Bilkisu ta ajiye ta zata tafi Baha ta rinƙa jan ta akan ta tsaya a mata hair treatment amma inaa
hankalin ta na kan mijin ta ba da sanin sa ba ta fito in ya sani tamkar munafuntar sa tayi zai ɗauka dan
bai bata izini ba,,duk yadda Baha ta so ta tsaya a mata ko sama sama ne ƙin yarda tayi ta ce akwai wani
rana but for today it is a no..

Sallama suka yi ta ja motar ta ta wuce gida tana zullumin abin da Baha ta sanar da ita ga tunanin Zaid
da ya addabe ta kar ya ce bata ganin ƙimar sa..



°°°°°°°°°°°°

_7hours later_
Ƙarfe 6 na yamma yayi ma Zaid a cikin harabar gidan sa,buɗe ƙofar motar yayi ya fito alamar gajiya ce
tattare da shi dan a wasa wasa surgery shida yayi daga 10am-5pm gashi duk marari da muradin ganin his
girl ya addabe sa duk kewar ta yake yi.

Turo ƙofar parlor yayi ya shiga da sallama ɗauke a bakin sa,wani ƙamshi ne mai sanyi da daɗin shaka ya
mai welcome back home sai ya lumshe idanun sa sannan ya ɗaga ƙafar sa ya shiga takawa har ya kai
tsakiyar falon sai ya buɗe idanun sa..

Tsaye take da wani long sliced transparent pieces gown grey black in colour hannun rigar dogo ne ya
riƙe ta sai jikin rigar kuma daga ƙirji zuwa navel ɗin ta a ɗan kame yake sai ya sake ta ƙasa har zuwa ƙafar
ta..

Tun daga bkack lacy bra da ta saka zuwa black tug dake jikin ta a matsayin pant babu wanda bai
bayyana waje ba ko ina a buɗe yake har curve ɗin bra ɗin da ta saka duk ya bayyana boobs ɗin ta da
yayi protruding ta saman bra ɗin kaf ana iya hangowa suman ta kuwa packing tayi a tsakiyar kan ta ta
cire wasu ta gefe babu earnings amma akwai wani babban chain neckless da ta saka a wuyan ta mai tsayi
sai wani chain da ta saka round her waisrmt saman rigar wanda ya daɗa fiddo da shape ɗin ta ƙafar ta
babu takalmi sai chain da ta saka round her right feet silver colour..

Tana murmushi ta fara takowa har ta zo ta gaban sa ta zaga zuwa bayan sa ta kawo hannun ta cikin
sanyi ta yi hugging nasa hannun ta ya sauka kan ƙirjin sa ta manna fuskar ta one sided a bayan sa ta
sauke ajiyar zuciya haɗe da faɗin

"Welcome back Hero"hannun sa ya ɗora bisa nata ya riƙe ya juyo ta ta gaban sa yana ƙare mata kallo
sai kawai ya manna mata kiss a wuyan ta yana shinshinar ta yana sauke mata kisses,dakatar da shi tayi ta
hanyar jan jikin ta tana faɗin

"Dinner first hero"sai ya bi ta da ido ta ɗage mai gira ɗaya kamar yadda ya ke mata ta ja hannun sa suka
nufi hanyar dinning inda ta jere mai traditional food da ta haɗa bubbuɗe mau kulolin tayi tana faɗin

"Hope you will like it"!!murmushi kawai ya rinƙa yi har dai tayi serving nasa ta zauna ta shiga bashi a
baki yana ci yana kaɗa kai ba tare da ya ce komai ba har sai da ta gama

61 / 74