Author : Siyama Ibraheem Category : African Stories & Novels
setting mini machine ɗin a hannun ta kamar wrist
watch ya bada Hajiya Madina damar fita,kamar zombie ta fitan tana tsoron kar ta kuma kwanciyar
baccin da suke tsoro dan a yanzu in akwai abin da suke tsoro shine baccin nan.
*************
While the surgery was going on sau biyu Dr Zaid Maher na farkawa dan kuwa local anaesthesia da aka
mai bai wani yi tasiri a jikin sa ba kamar su mai general anaesthesia sai dai ɗaya daga cikin surgeon ɗin
ya dakatar da su akan what if he reacts to the anaesthetic injection dan haka suka kuma banka mai local
anaesthesia ɗin da haka suka samu suka fara surgery ɗin..
Concealed blood da ke cikin internal organs ɗin sa ne suka fara regurgitating kamar an buɗe ɓataccen
famfo abin ya ɗan razana su dan haka rage gudun jinin da aka saka mai suka yi dan muddin yana
bleeding haka kuma jinin na kan regurgitating haka toh ba amfani dan jinin da ke shiga ne ke fita ta root
ɗin sai aka yi regulating at the same time aka yi setting lactate ringers drip dalilin saka drip ɗin kuwa
shine yana rasa ɗan ƙarfin da suke samu suna surgery ɗin da shi wanda is of a great help to them ga shi
pulse ɗin sa na son diminishing dan ya fara jacking kamar wanda zai tafi.
Komai cikin sauri ake yin sa dan any little delay is definitely gonna be dangerous suna yi suna duba time
dan amwai exact time ɗin da aka ɗibarwa surgery ɗin in har time ɗin yayi exceeding toh tabbas zasu rasa
sa.
Hanzari hanzari ake komai,har dai aka gama exposing brain ɗin nasa aka fara tsotse jinin da ke fitowa
saboda ya taimaka masu wurun gano ainihin root ɗin da jinin ke bulbulowa.
Thank goodness sun gano deep injuring ya sami jijiyar da ke transporting jinin jikin mutum daga brain
zuwa sauran part of the body wanda medically ake kiran transportation ɗin jinin da circle of Willis(duk
wasu gudanarwar jini a jikin ɗan adam dole ta wannan circle ɗin zai bi kafin ya bayar da jinin a jikin ɗan
adam)..
"Shiittttt"cewar main surgeon ɗin da ke ƙara spead a procedure ɗin
"Anything wrong doc"?tambayar da ɗaya daga cikin surgeons ɗin ya mai kenan sai ya ce
"More towel is freaking getting out of control"cikin sauri aka miƙo mai disposable white towel ɗin ya yi
amfani da shi ya yi blocking wurin da pressure kafin ya cigaba da aikin.
Babu wanda ya natsu a cikin surgeons ɗin dan abin na son fin ƙarfin tunanin su a process ɗin suka gano
cewa babu yadda za'a yi yayi recovering completely sai ta hanya ɗaya which they fear it might cause
another problem a kan na shi dan haka sun gama concluding yadda zasu yi suturing plan B suka yi
amfani da shi suka shiga yin surgery ɗin zanga zanga babu time komai a hanzarce ake yin sa sai da suka
kusa cinye time ɗin kafin su yi saurin suturing daga internal organs zuwa nearby structures that were
affected har suka fito waje suka ɗinke da kyayu ba tare da sun bar wani leaking space ba.
Kimanin awowi 4 ¼ suka ɗauka suna aikin kafin su kammala da suka gama sun yi placing mai wani
device ƙarama da zai taimaka mashi wurin jin magana a low tune dan bugun da aka mai ya taɓa hearing
ability ɗin sa ta yadda in ba device ɗin aka saka masa ba yana iya experiencing serious crack noises da zai
janyo mai bleeding daga kunnuwan sa biyu dan haka suka yi placing abin da tunanin sanar da iyayen
client ɗin dalilin saka mai device ɗin dan extra care da cautions da za a na bi to preventing misplacement
of the device.
Wuraren 12:45pm suka yi wheeling ɗin sa zuwa private room aka yi setting mai drip duk wasu abubuwan
lura da shi aka gyara sai da suka tabbatar da cewa sun yi making ɗin sa comfortable sannan suka fita
suka bar sa dan ya sami hutun da ƙwaƙwalwar sa ke buƙata.
A office aka nemi client relatives dan yi masu bayanin abin da ya faru da kuma wanda zai farun,ba
iyayen sa kaɗai suka shiga ba har da su Hajiya Zeenat da prof suka biyo bayan su suka shiga cikin offishin
inda likitan ya basu wun zama duk suka zazzauna suna jiran jin bayanin sa ko zasu sami kwanciyar
hankali.
Da fari dai ya sanar da su surgery went successful sai suka sami relief da ya ga haka sai ya sanar da su
matsalar
"Firstly a device was mounted at the ear hole to prevent unnecessary noises that might affect the
hearing ability of the patient,it will reduce the sharp volume that will penetrate into the ears directly
because if it penetrate directly it may lead to bleeding a profuse bleeding that may be too bad because
it can lead to death so you have to be very careful and conscious of that device.again the patient has to
be under the care of a machine that will help to regulate the movements of the patient because
immediately the patient regain consciousness he may tends to wake up with all forces doing so might
lead to neurasthenia which is lost of glucose that will cause fatigue,headache, irritability and lassitude
this is will finally lead to exhaustion that will end in collapsing the patient which we don't pray for.."daga
nan ya ɗan tsagaita dan yana jimamin sanar da su last two final resolutions ɗin but he have to dan su ne
iyayen patient ɗin and so they need to know everything ya ɗago ya kae su ya ga suma shi suke kallo sai
ya daure ya cigaba
"Lastly...the patient will not regain consciousness right away..the patient might be unconscious for a
period of 3-4months with positive effects"...
Zazzaro idanu suka yi suna kallon sa 3-4months kuma kenan farfaɗowar sa ba yanzu ba kenan?inalillahi
wainnailairir raji'un wannan masifa da me tayi kama.seeing their tensed faces sai ya kasa sanar da su
masifar da ke gaba muddin patient ɗin ya farfaɗo sai ya bar su akan in suka farfaɗo daga halin da suka
shiga sai ya sanar da su final outcome ɗin wanda ya san ba zai masu daɗi ba but dole su karba a haka.
"Is okey is a very visible reaction it occurs it happens it's actually normal and you need not worry about
the months because we operated directly in the brain and for the brain to heal up completely it need a
gradual healing process for it to be able to transform back to it normal functioning state and so i urge
you to help the patient in it's recovering process"..su dai kallon shi suke ta yi bai sanar da su amsar
ƙarshen ba dan ko ya faɗa ba zai sami attention ɗin su ba dan basu hayyacin su sai ya ce da su
"I guess that's all for now you may see the patient in the next 4 hours".
Godiya iyaye mazan suka masa dan matan kasa cewa komai suka yi sai hawayen da ya ciko masu idanu
dan haka ɗaga su suka yi suka fito ko hanyar ɗakin basu bi ba suka wuce zuwa masaukin su a inda sai a
lokacin suka sharɓi kukan su sosai a nan suka tuno ma da source of all this problems dan haka Hajiya
Zeenat ta fara haukacewa prof akan ita fah ba zata yarda ba sai an koma Nigeria an san yadda za'a yi da
ɗan iskan yaron da ya janyo ma ƴaƴan su wannan fitinar ita ba yafewa zata yi ba an ɗauko hanyar halaka
masu ƴaƴa daga taimako shi dai rarrashin ta yale yi dan a cewar sa ɗaukar fansa duk bata taso ba ta ƙara
haƙuri har su sami kan ƴaƴan su.mai hali baya dainawa dan haka sai da ta gwada mai iko dan kuwa
balbale shi tayi wai dan ba shi ya ɗau cikin ƴaƴan ba bai san azaban da suka ji a lokacin da suke ɗauke da
cikin ƴaƴan ba shi yasa zata ce a kamo masu ɗan iskan yaro ya ce a'a,in banda haƙuri babu abin da yake
ta bata dan ya san ya takalo kenan maybe ma ta daina sauraron sa har sai yaran sun farfaɗo dan haka ya
je ya haɗa mata warm water dan tayi wanka banza ta mai ta ce ba'a yi shi kam dariya abin ya basa dan
tun da abin ya faru bata sami natsuwar ta ba sai yau kuma madaɗin ta ɗan samar ma zuciyar ta hutu da
sukuni tunda sun ji outcome na komai sai kuma ta ɓige da wani rigimar su kam Allah ya basu mata.
A chan apartment ɗin su Dr Maher kuwa rasa abin faɗa Hajiya Madina tayi game da abin iya magana Dr
Maher yayi amma bata bashi amsa ba ƙarshe ma da ya ishe ta sai ta ce
"Dr"ya amsa mata da
"Na'am Hajiya"..
"So nake ka sa a kamo min yaron nan"ya ɗan yi shiru na wasu lokutan kafin ya ce
"Hajiya wani yaro kuma"a ɗan fusace ta ce
"Dr yaron nan yaron ƙauyen nan da ya lahanta mana yara yaron nan da ke son ya kashe mana yaro shi
nake son a kawo min shi in gan shi da idanuna dan in tantance ko ya kai matsayin laying hannayen sa aka
ɗa na ina son sanin ko he is worthy enough to cause this calamity to my boy did you understand me"!??
ta ƙarasa a tsawace bursting into tears of pains sai ya rungume ta yana jijjiga ta shi kansa yana son a
hukunta yaron but for now lafiyar yaran su shine major priority ɗin su..
Afzal da ke da niyar shigowa dan sanar da su cewan shi zai koma Nigeria ya turo Hakim dan akwai
ayyuka da dama da suke asibitocin iyayen nasu wanda ba mai iya kula da su because Dr Aslam baya nan
Kuma jigajigan doctors ɗin duka na nan suna jinyar doctors biyu,jin abin da suke faɗa ya sa ya fasa shigan
sai kawai yayi waya da Bilal da ke asibitin ya ce da shi ya cigaba da kula da iyayen su da patients ɗin ya
mai bayanin komai,ya mai fatan alheri dan a ranar yake son komawa tsoron sa ɗaya idan Hakim ya zo ya
ga yanayin su tun ma na yayan shi it will be hard in bai ɗau law a hannun sa ba dan yaron na da mugun
zuciyar tsiya da basu san inda ya ɗauko shi ba shi da Bahajjatu..
A ranar ya bar ƙasar germany ya dawo ƙasar Nigeria shi Hakim ɗin ya zo ya ɗauke sa ya tambaye sa abin
da ke faruwa shiru ya mai sai da ya dame sa akan ya mai bayani dan ya matsu ya san halin da suke ciki da
fari ya gaya mai yanda likita ya gayawa iyayen su akan surgery was successful har ya fara samin natsuwa
kafin daga baya dai ya daure ya sanar da shi gaskiyar maganar yana jan motar ne ya ja wata irin wawan
burki da yayi sanadiyar tsorata yayan nasa Afzal da ke zaune a gefen sa dan har mai achaɓa da yazo
wuce su sai da achaɓar ta ƙwace masa shi kuma ya juyo a firgice ya cire glasses ɗin idon sa ya zuba yayan
nasa idanun sa da suka rikiɗe zuwa wani kalar shi ja shi ba ja ba babu abin da Afzal ke iya hangowa in
banda masifa da bala'in da ke yawo a idanun ɗan uwan nasa.. Tabɗijam akwai sauran rina akaba Hakim
hmm....................
*I love u my wattpadians muahhh💋💋💋_*
_Enjoy the chappy huh😍😍_
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
#vote
#comment
*⚜BWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
👄 °°° °°°👄
°°
°
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
_{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
*13*
Tun kafin ya furta wani abin Afzal yayi saurin dakatar da shi ta hanyar riƙe mai hannun sa ya ce
"Hakim calm down calm down please"amma bai ko tsaya sauraron sa ba dan ya gama zuciya a wani irin
tune mai nuna tsantsar ɓacin rai da fushi ya wani ynƙuro ya damƙo kwalar long sleeve da ke jikin Afzal
ɗin ya fara maganganu
"What are you saying..tell me what are you saying?huh?my brother?my brother is unconscious?kana
son sanar da ni cewa yaya Zaid na chan bai san inda kan sa yake ba har yanzu?aren't you a doctor?can't
you make him recover quickly?did you need money?name your price zan biya ka kawai ka farkar min da
ɗanuwa na if not..if not Dr Afzal i will sue you..i will sue you..ya ɗan dakata na second ɗaya ya
cigaba,,who was that bastard?who is he?who are his parents?huhh?waye iyayen sa a duniyar nan baki
ɗaya?wa ya bashi izinin saka filthy hands ɗin sa a jikin yaya na?tell me am asking you"? Ya ida yana mai
fitar da hawaye a nan ne idanun sa suka rine ainihin rinewa na kalar ja..
Riƙe hannun nasa Afzal yayi da niyar sauke su daga wuyan sa sai dai bai saki ba instead ya kuma
damƙewa da kyau a zuciye ya ce
"Ina tambayar ka wanene banzan da ya taɓa min ɗanuwa na"a ɗan zafafe Afzal ya mayar mai da
martani shima
"Who knows kid brother!i don't know kar fah ka manta nima yaya Zaid ɗanuwa na ne na jini we all
share the same bloodline a jikin mu why don't you understand anything in ka yi fushi ne wai?baka ganin
halin da yake ciki ne?addu'ar mu kaɗai yake buƙata ba revenge ba ko ɗaukar law a hannun mu ba did
you get it"?saurin katse shi yayi ya ce
"No!no Dr Afzal i don't get you"!!a yanayin da yayi maganar one can tell that a sigar da ake kira da
gatse yayi maganar shi Afzal ya san da hakan sai kawai ya rikice mai shima ya shiga balbale sa
"Come back to your senses Hakim,iyayen na chan basu da kwanciyar hankali,yaya Zaid da baby doctor na
kwance bamu dan lokacin da zasu farfaɗo completely ba baka jin tausayin su ne?baka ganin yanzu ba
lokacin ɗaukar fansa bane?baka ganin zai fi ma kowa armashi in aka yi reporting case ɗin to authority
kuma by then victims ɗin sun farfaɗo?a tunanin ka ni ban damu ba e?a jin ka cikin walwala nake na
ganin ɗanuwa na cikin wannan wahalar?gani kake kai kaɗai ka fi kowa son sa a duniyar nan?ce maka aka
yi Bahajjatu bata da zuciyar da zata iya kisan kai ne?amma bata yi ba dan ita kanta jiran farfaɗowar yaya
Zaid take yi saboda she believes in da hankalin sa komai zai zo da sauƙi wurin kamo wanda yayi wannan
abin..i never intended telling you this but saboda gudun kar ka tafi ka ga halin da yake ciki ka dawo ka yi
blaming mutani da dama ko ka yi creating scene a wurin nan shi yasa na sanar da kai but just look at you
look at your self Hakim duk ka bi ka haukace min har kake min iƙirarin in kuɗi nake so in yi naming price
ɗin are you insane?have you forgotten that i am your elder brother?da ina da remedy na matsalolin nan
kana ganin ba zan yi maganin sa tun kafin ya kawo nan ba?for God sake Hakim ka bani haɗin kai please
am the only one doing all these hustle i myself am tired am fed up already i can't handle and control it
all alone i thought i have someone that will understand me but i was wrong babu wanda ya shirya
fahimta ta ciki har da kai Hakim why"?kamar zai yi kuka yayi maganar sai jikin Hakim yayi sanyi bai san ya
furtawa yayan nasa waɗannan zafaffan kalamai ba dan in har ran shi ya ɓaci babu abin da bai furtawa sai
daga baya ya zo yana regretting wasu kalamai...
Rungume sa yayi ya shiga rera mai kuka yana faɗin
"Please forgive me brother,ka yafe min i failed to understand you feelings i was thinking cewa yaya Zaid
yaya na ne ni kaɗai na manta he have a mother a father a sister and brothers even loved ones out there
ka yafe min ɗanuwa na ka gafarce ni"hugging ɗin sa back yayi yana rarrashin sa dan shima ji yake kamar
yayi kukan dan da halin da ɗanuwan sa ke ciki gwara a ce cikin hayyacin sa yake kullum ana masa allurar
kashe zafi har ya farfaɗo gabaɗaya but bai da ikon yin komai dan babu komai da ke hannun sa he can't
do anything absolutely nothing especially when it comes to his family affairs he is weak baya iya
executing komai game da treatment sai dai ya sa a masu toh dama Zaid ne ke da wannan taurin zuciyar
na treating family ɗin sa dan shi baya iyawa gashi Zaid ɗin na kwance banbancin sa da gawa dai shine
numfashin da yake fitarwa..
Kuka Hakim ya zage yayi wanda ya yanke hukunci saidai ya barwa zuciyar sa dan inshaAllah ya yi niya
kuma baya jin zai iya haƙura dan ba halin sa bane ƙin cika abin da yayi niya sai dai in Ammi ce ta gano ta
hana sa amma ko mahaifin sa baya iya mai bare yayyen sa wannan hali na sa da Bahajjatu ya sa Dr
Maher nesanta sa da yara abokan wasan sa tun yana yaro da ya girma kuma ya yi ƙoƙarin nesanta sa da
abokai dan gudun kar ya ɗauko masu abin yaɗawa a duniya saboda ba dan shi ya haifi Hakim ba kuma
shi ya yi conducting delivery ɗin ba tsab yana iya cewa chanza mai ɗa aka yi toh sai abin ya zo mai da
sauƙi same attitude da yake yi shi Bahajjatu ke yi su biyun su suka fita zakka a gidan dan ba'a san inda
suka kwaso muguwar zuciyar da ke taso masu ba time to time dan Hajiya Madina dai bata da zuciya
iyakan zuciyar ta shine tsakanin ta da Dr Maher kuma nasu ne na ma'aurata wanda ya zama very visible
kowa ya sani shima Dr Maher ɗin bai da zuciya hasalima bai da damuwa he is gentile wanda ɗan sa Dr
Zaid kaɗai ya biyo sa a komai except kamannin da ya ɗauko na mahaufiyar sa dan ko Afzal ma a juye
yake wasu lokutan normal wasu lokutan subnormal wasu lokutan abnormal gane mai sai su ƴanuwan sa
amma bare sai ya iya cewa ko jinnu ne da shi masu juya shi but in aka haɗa su da Hakim sai a ɗauke sa a
bar Hakim though Hakim appear to be simple and quite amma ba hakan yake ba dan abu kaɗan zai
harzuƙa shi while Afzal happen to be someone with mood swing shi kan sa ya sani shi yasa baya
misbehaving a wuri kuma da zarar ya ga