Author : Siyama Ibraheem Category : African Stories & Novels
addu'a da tasbihin sa ga Allah ne ya sa Allah
ya fito da shi daga cikin kifin nan,ga Annabi Musa ma wanda addu'a yayi Allah ya raba sa da kaidin
Fir'auna da mutanen sa a inda ya buga sandar sa ruwa ya rabe shi kuma fir'auna ya halaka tare da
muƙarraban sa ciki,ga Annabi Nuhu wanda shima addu'a yayi Allah ya saukar da ruwar ɗufana a duniya
baki ɗaya,again ga annabi Muhammad S.A.W wanda shima addu'a yayi Allah ya halakar da Abujahil,Utba
da Abu-Lahab har ma da sauran mugayen kafirai maƙiya musulunci,,,kenan kin ga girman addu'a da
falalar sa in har mutum ya bi ƙa'idar sa kamar yadda Allah da mazon sa suka umarta,Bilkisu falalar addu'a
Allah kaɗai ya san sirrin da yake cikin ta dan haka duk wani damuwa,tsanani da tsaurin da bawa zai tsinci
kan sa a ciki addu'a ta ishe sa maganin wannan damuwa ta sa..
Muddin kika riƙe addu'ar nan da hannu bibbiyu Bilkisu wannan kishi naki na Allah ya kiyaye toh ina da
tabbacin babu wani magani da zaki sha da zai magance maki shi face falalar wannan addu'ar saboda
haka ina nan zan taya ki da addu'ar Allah ya yaye maki wannan kishi taki kema dole ki tasho tsaye da
addu'a sannan ki gyara halin ki kar ki ga kina mace wai kina da abin jan ra'ayin mijin ki wannan duk
shirme ne dan gidan auren da babu ƙaƙƙarfar addu'a a cikin ta kamar kwanko ne marar abu a ciki so you
need to buckle up and improve in your lapses ki gyara zaman auren ki ki rinƙa supporting mijin ki ko kina
so ko baki so ki nuna mai kina tare da shi hakan zai saka sa ƙara samin sakewa da ke dan haka kar ki ƙara
nuna mai cewa baki son ra'ayin sa always show him that you are with him and i bet you zaki ji daɗin
zaman gidan mijin ki and you will say it out to other women out there who are very tedious when it
comes to jealousy..
Sannan find it in your heart to understand that girl and also know her reason for doing such dan duk
zafin da zaki ji a bayan na mahaifiyar sa ne dan ita ta san zafin sa ke tsintar sa kika yi baki san wuya da
wahalar da mahaifiyar sa ta sha a kan sa ba amma ita kan ta ta bar zancen ta dangana hakan da ƙaddarar
rayuwa ce wanda babu wanda ya isa ya tsallake sa bare ya canza sa but ke kin zurfafa da yawa cikin
maganar kin ɗau abin da zafi kina ta blaming yarinyar ba tare da kin sa dalili ba wanda hakan haramun
ne saboda na san kin sani dan kin karanta a hadisi inda ake gargaɗin mu da yin zargi aka ce _iyakuwa
zanna,fainna zanna,akhazabul akhihi_ wato fassarar sa shine Allah SWT ya ce _ina maku hani da yin
zato,domin ita zato,magana ce ta ƙarya_
You see,tunanin ki lies on this dan haka ku canza ki mai da shi kyakyawa ki rage ko ma ki daina
gabaɗaya zargin da kike yi dan wataran kina iya jin kunya akan zargin da ba gaske bane kuma na san ki
baki da hayaniya so it will be very bad of you a ce ana maki raddi sakamakon zargin da ba gaske bane
these are all minor minor things we ignore in our marriages kuma su ke dawowa su zama manyan
matsalolin mu dan haka i hope you will transform your perception into a negative one baby and i pray
Allah ya ƙara shiryar mana da ku ya daɗa kare mana ku ya ƙara maku fahimtar junan ku da haƙurin
zaman tare ya kaɗe duk wani mugun abu da zai shigo maku marar daɗin ji da gani a rayuwar auren ku
dan hankulan mu baya kwanciya matuƙar naku ba a kwance yake ba.Allah ya maku albarka"....
Nannauyar ajiyar zuciya Bilkisu ta sauke sakamakon jin wannan extensive exclusive sermon da
mahaifiyar ta ta mata wanda is in different form da ya haɗa da faɗa,wa'azi,wayar da kai,jan kunme and
most of all tunatarwar da ta mata akan rashin riƙe addu'ar da bata yi wanda shine kamar garkuwa a gare
ta ta san she is weak ta wannan ɓangaren dan bata taɓa zaman yin addu'ar Allah ya yaye mata kishin ta
ba ba ma ta tunawa da wannan until now da Umman ta ta tunatar da ita then she is lucky for having a
mother like Umma Allah ne kaɗai zai saka mata da alkhairi akan ƙoƙarin ta da take yi akan ta da su ƴaƴan
ta ma baki ɗaya..
jan numfashi tayi kafin ta ce
"Umma nagode Allah ya saka da alkhairi ban taɓa yin wannan tunanin har na ware lokaci na na zauna
nayi addu'a ta musamman akan sa ba sai yanzu da kika ankarar da ni Umma Allah ya baki lada kuma
Allah ya bar mana ke ya ƙara haɗe ki da Abban mu"da murmushi mai sauti ta ida maganar wanda ya saka
Hajiya Zeenat murmusawa itama tana faɗin
"Allah ya shirye ki Bilkisu kin mai da ni grannyn ki ko"?sai ta dara tana faɗin
"Ni na ma isa Umma"darawa suka yi kafin daga bisani ta kuma yi mata ƴar nasiha kafin su yi sallama ta
ajiye wayar ta juya ta kalle sa sai sharara baccin sa yake yi hankali kwance sai ta mai da duban ta ta ga
yadda lokaci ya ja har ƙarfe ɗaya da rabi ya gota..
Ɗaga hannun ta tayi ta rinƙa kwararo addu'oi kamar ba zata tashi ba har dai ta shafa ta miƙe zuwa
lokacin har biyu yayi..
Naɗe dardumar tayi sannan ta cire hijabin ta ta dawo kan gadon ta kwanta haɗe da sagale yatsun su wu
guda tayi addu'ar bacci daga haka ta rufe idanun ta....
***********
Wasa wasa har suka cinye sati biyu babu wani abu na auratayya da ya shiga tsakanin su kuma dangane
da lafiyar sa yana samin kula kuma Alhamdulillah yana jin sauƙi sosai har ya fara bijiro mata da very soon
zai bi haƙƙin sa dan bashin da ta tara akan ta yawa ne da su ita dai dariya take mai dan huɗubar Ammi
kullum dawo mata yake yi a ranar da zasu koma Nigeria bayan sun zo dyba jikin Zaid da ta kira ta bayan
sun shiga taxi da zai kai su airport, inda tace da ita kar ta yarda su ɓallo liƙi dan daga gani Zaid baya ɗaga
mata ƙafa gashi sai mulka ƙiba yake yi alamun yana samin yadda yake so toh ta bijire mai har sai ta
gamsu da ya warware da kyau in ba haka ba zaman asibiti ya kama su su kuma ba su barin mazajen su su
zo jinyar ƙato saboda jarabar sa ta tsiya da ta saka sa kwamciyar asibitin...
Wannan gargaɗi kullum shi ke saka ta guje mai da zarar ta ga ya ɗauko hanyar nemar haƙƙin sa kuma
tun ranar da Umman ta ta mata magana da daren nan a washegari ta nuna mai ta amince in sun koma
zata raka sa su tafi ƙauyen koma a binciko ainihin labarin hakan ba ƙaramin daɗi ya ma Zaid ba har ya
kasa ɓoyewa ya nuna mata kuma addu'ar da take yi ya saka ta ta fara jin sa'ida cikin ran ta game da
azababben kishin da ke ɗawainiya da ita..
Duk wasu responsibilities ɗin ta na matar sa tana performing except of sexual acts wanda ita kuma
tanadi take mai har ya warke ras dan da kan ta take amfani da kayayyakin da Ammi ta bata kuma labarin
yawan baccin nan duk ya ragu mata ta yi tunanin yawan mating da suke yi zai yi affecting mata baby sai
dai bai faru ba dan har ta shiga second month dake cikin first 3months trimester ɗin ta yadda take kafa
kafa da shi shima haka yake yi da ita sam baya son wani damuwar ta ko rashin kwanciyar hankalin ta
izuwa yanzu kam an fara shopping babies wears shi ce mata yake yadda ya iya shooting nata a karon
farko toh dole ne ma da yardar ubangiji twins zata haifar mai ita kuma sai ta ce da shi ta san single viable
life baby ne a cikin ta duk lokacin da aka yi wannan argument ɗin da faɗa ake ƙare sa sai daga baya ya zo
yana bata haƙuri wai ita dole sai tayi accepting two babies ne a cikin ta ya ta iya da shi dole ta amince da
hakan..
Zaune take tana waya da Baha akan wedding plans ɗin ta
"Kin san fah bana son hayaniya Beelove amma dole bikin autar gida a san an yi biki a faɗin ABJ baki ɗaya
dan gaskiya ba irin taku bikin za'a min ba abu salam lami babu armashi"wani dariya Bilkisu tayi tana
ganin wautar Bahajjatu dan kamar ba so take ta gane bambancin auren da ba'a mai bidi'a ba da wanda
akawa bidi'a..
"Apple kina ji na ko,wato shi fah albarkar aure yayi laying ne akan ƙanƙantar sadakin sa haɗe da
albarkar da aka saka masa,all these parties showing up isn't gonna work for you check this out,an mana
aure ni da yayan ki duk muna cikin magagin rashin lafiya a haka muke har yanzu ba fah mu yi bidi'ar ba
kenan ina ga waɗanda ke ɗaukar bidi'a a komai nasu na rayuwa zaki yi aure kin dage sai kin yi kaza da
kaza da kaza what for?dan ki nunawa duniya ke ɗin wacece?ko dan ki nunawa duniya kina son mijin ki?
you don't do that in kika haƙura Baha am telling you the silent wedding is the perfect and most blessed
one wallahi zaki ji daɗin sa dan baki da fargabar ba'a gama haɗa maki reception ba ba'a kawo intensive
decor designers ba ba'a kawo most talk of the year cake ba blah blah blah all those things duk in kika
toshe kunnuwar ki wallahi zasu wuce kuma in kika so ma ke da mijin ki a ranar da aka yi bikin kuna iya
tafiya honeymoon ɗin ku from there sai ku yi duk wasu abin da zaku yi da baku yi ba during the
wedding"ajiyar zuciya Bahajjatu ta sauke tana faɗin
"Thank you so much Beelove gaskiya kin buɗe min idanu na at first ruɗin jin daɗi da claims sun gama
rufe min ido and i wasn't able to see the effects of waɗannan bidi'ar Allah ya bar min ke matar yaya
na"dariya Bilkisu tayi tana faɗin
"Amin and what are friends for dama if not for benefits"
"Haka ne kin ga dama chan yaya Afzal ba so yake ba ni ce dai na matsu sai ya amince but kin ga yanzu da
na gane ai shima zai ji daɗi"
"Haka ne apple Allah ya shige mana gaba ai 2 weeks to the wedding ma zamu dawo"
"Toh ban da ja Beelove Allah ya kawo mana ku lafiya muna jiran dawowar ku"sallama suka yi ta ajiye
wayar sai Zaid ya shigo dan dama a toilet yake yana wanka jiran ta ya rinƙa yi ta zo tayi joining nasa
amma ta ƙi shiga ta ƙyale sa...
"My girl da wa kike ta waya tun ɗazu"?ya faɗa yana goge sumar kan sa cikin murmushi ta taso ta karɓi
towel ɗin tana goge masa dan an daina saka masa bandage ɗin
"Da Baha nake magana"sai ya kalle ta ya ce
"Me take ce maki halan da har ya fi muhimmancin a gare ki sama da ki zo ki taya mijin ki wanka"?faɗaɗa
murmushin ta tayi tana faɗin
"Wace ni in zaɓi aminiya sama da miji na"janyo ta yayi zuwa jikin sa ya matse ta har sai da ta ɗan ɗaga
mai murya
"Zaid my baby"ta faɗa tana dariya sai ya ɓata fuska
"Babyn ma naki ne kenan toh wa ya baki babyn"?dukan ƙirjin sa tayi tana faɗin
"Who knows"dariya ne ya kuma kufce mata shi kuma ya ce
"Kar ki damu duk dan na ɗaga maki ƙafa ne amma yau na maki alƙawari ko kina gudun fanfalaƙi ne a
faɗin hotel ɗin nan sai na sauke maki gajiya dan kin azabtar da ni na gaji"daga jin haka sai ta fara ja baya
amma ya ƙi sakin ta ya daɗa matse ta
"Zaid my baby"
"Our baby"yayi interrupting nata ya cigaba
"I swear ba wasa nake yi ba ki shirya tarbon gwarzo kuma jarumin mijin ki any moment from now"kallon
kallo suka yi musaya sai ta ja jikin ta tana faɗin
"Yi ka shirya we might miss the show"tana gama faɗin haka ta juya ta canza kayan jikin ta waiting for
him to get done da shirin sa..
Ya gane cewa tsorata tayi amma menene na jin tsoro ba tarawar su ta farko ba kenan why is she scared
of him?ɗaha kafaɗar sa yayi sai ya ƙarasa dressing ɗin sa daidai itama ta kammala suka fita suka nufi
cinema inda suka yi kallon wani film drama da ya ɗauke masu evening nasu kusan duka..
A hanya suka tsaya suka ci abinci a wani arab restore amma sam abincin bai ma Bilkisu ba kawai ci take
yi dan kar Zaid ya mata lahani ba tare da ta ci isasshiyar abinci dan yadda take ganin sa a yau har tsoron
haɗuwar ta da shi take dan sam bai damu da ciki ne a jikin ta ba shi dai kawai ta yarda da shi...
***********
Tun a taxi ɗin nan yake ta tayar mata da hankali amma bata biye masa har dai suka dawo apartment
ɗin su inda a nan kuma Zaid ya fara nuna mata zallar maitar sa da ƙulafucin sa,..
Ƙarƙashin shower suke ruwa na zubo masu daga shi har ita jikin su ɓari yake dan close body contact da
suke exchanging yana daɗa ingiza masu buƙatar abin da suka daɗe suna marari..
Kamar wasa haka suka gurji juna a ƙarƙashin shower ɗin nan ya rinƙa rikita ta tun bata biye mai har ta
amince ta bada kai bori ya hau ai kuwa yana samun haɗin kan ta ya rinƙa rikirkita ta tun yana fingering
nata har abin bai mai ba kawai ya juya ya haɗa ta da bangon ya shige ta ya rinƙa yi mata hard job tsabar
jaraba har bai so yayi releasing da wuri..
A haka suka birkicewa junan su har suka sami biyan buƙatar su suka yi wanka suka fito,kwanciya tayi
saman jikin sa tana maida numfashi dan ta san in ma baccin tayi toh sai ta farka dan Zaid abin da suka yi
a toilet ɗin nan kamar somintaɓi ne ba a kai ainihin act ɗin ba...
"You are so sweet babes i can't get enough of you"murmushi tayi tana faɗin
"Me either"sai yayi saurin cewa
"Really"?gyaɗa mai kai tayi ai kuwa ya fara shafa ta abin ya wuce tunanin ta dan a daren nan sai da Zaid
ya neme ta sau uku abin gar ya fara tsorata ta sai dai in ta tuna da cewa ya daɗe bai neme ta ba sai ta ga
bai da laifi...
************
A haka rayuwar su ta cigaba da gudana har Allah yayi suka gama iya adadin watannin da zasu yi a Dubai
suka nufi Paris inda nan ɗin ma soyayya ce mai garɗin gaske yake ta wanzuwa a tsakanin su supporting
juna suke yi ba kaɗan ba ga mutunta junan da suke yi..
Sun kai ziyara wurare daban daban a ƙasar paris wurin da suka fara zuwa shine Eiffel Tower wanda
Bilkisu ta daɗe tana mafarkin zuwa Zaid ya cika mata wannan mafarki nata bayan nan sun tafi wurare
daban daban kamar Musee D'orsay,Luxemburg palace and garden da wasu wuraren ban sha'awa kuma
they actually enjoyed it it was a lovely honeymoon trip.
Cikin ta na daɗa girma yayin da suke shirin dawowa gida Nigeria wanda yayi daidai da bikin su
Baha,kenan saura 2weeks..
Washegari zasu bar ƙasar dan haka all night suka yi sai da ya saukar mata da gajiya sosai dan ya san in
suka koma babu shi babu samin kan ta dan bikin aminiyar ta zata mayar da hankali akai..
A gajiye suka yi baccin har wayewar gari da suka isa filin jirgi gabaɗaya a gajiye suke,jirgi na tashi suka
shiga yin baccin gajiya...
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
*⚜BWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
👄 °°° °°°👄
°°
°
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
_{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
_This page is for u my chubby Fatima Tijjani{Fati-Teejay}💋_
*44*
*_EDD Phobia_*
_Abuja Nigeria_
_9:55pm_
Dai dai wannan lokacin suka sauko daga jirgin yayin da Lukman ya buɗe masu mota dan tun ɗazu ya iso
filin jirgin yana jiran isowar su,duk a jigace suke bacci kawai suke buƙata dan haka cikin sauri Lukman ya
taya su kwashe kayan su yana mai taya su murnar dawowa,saka kayayyakin yayi cikin motar su kuma
suka shiga ya ja su suka wuce gidan su tun a motar take jin bacci bacci..
Mai gadin gidan ne ya taimaki Lukman suka shigar da kayan ciki lokacin har 10 ya wuce dan haka
sallamar su yayi yana masu fatar hutawa lafiya..
Wanka da sallah suka yi abincin ma kasa ci ita dai tayi dan tun a motar ta ci abinci shine ma ya ƙoƙarta
ya ɗan taɓa abincin sannan ya zo yayi joining nata a gadon wanda ita tuntuni ta daɗe da yin bacci kuma
bai takura mata ba dan ya san wahalar da ya bata a jiyan nan ko kusa wasu matan ba su iya ɗaukar
wahalar,godiyar sa ɗaya ciki ne da ita kuma dama wasu masu cikin yawan buƙata ne da su kuma ta faɗa
a cikin jerin mata masu ciki dake tattare da irin wannan symptoms ɗin hakan kuwa ba ƙaramin daɗi yake
saka shi ji ba dan bata taɓa gudun sa ko buƙatar sa she is always at the peak kuma tana welcoming nasa
a duk lokacin da ya iso ta da buƙatar sa..
°°°°°°°°°°°°°°°°°
_Next morning_
Tun wuraren ƙarfe tara na safe aka fara zuwar masu barka da dawowa saboda lokacin bikin ba wani
shagali aka yi ba bayan bikin kuma suna asibiti da suka dawo gida kuma duk basu wani zauna ba suka
wuce honeymoon,toh shine ƴan uwa da abokan arziƙi suka zo yi masu barka da dawowa haɗe da murnar
biki da ƙaruwar da suka samu dan izuwa yanzu cikin Bilkisu ya fito is very visible dan komai na siffar
masu ciki ya bayyana a jikin ta ga yadda cikin ya ɗan yi protruding kaɗan sakamakon shigar sa early
second trimester..
Hidima sosai suka rinƙa yi da jama'a wasu na zuwa wasu na tafiya hatta da abokanan aikin su duk sun
zo taya su murnar bikin su da samin lafiyar Zaid ɗin kaf family ɗin su Zaid babu wanda bai zo ba dan har
ɗan ƙwaryaƙwaryar shagali aka haɗa masu wanda ya ƙayatar da taron dan wuraren ƙarfe biyar ne aka
fara taron taya