Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Iya Ruwa Fidda Kai Complete Hausa Novel by Siyama Ibraheem

Author :  Siyama Ibraheem Category :  African Stories & Novels

Chapter   33 / 74

96K to 99K   out of 221.1K words

fuska
"What did you need sir"?kallon ta yayi for a second kafin ya buɗe baki ya ce da ita

"Give her let her choose"!!daman haushi ya fara kama Bilkisu ganin yanda ta wani tsaya mai a kai tana
murmushi but jin ya ce a bata ta yi zaɓin sai ta ji sauƙe kenan bai ma san host ɗin na kallon sa ba kenan.



Miƙo mata tayi tana murmushi ta ce

"Here ma'am"karɓa tayi a ɗan fusace ta kalla sai ta ɗago ta kalle sai sai ya juyamata eye balls na sa haɗe
girgiza kai alamar ya bar mata zaɓi dan haka sai ta kirawo host ɗin da hannu ta nuno mata abin da suke
so wato black apple mixed with meant flavour tea marar sugar sai hamburger haɗe da wani African dish
course wato Passion La Braise wanda ta mata alama da ta kawo masu su biyun.

Da murmushi ta yi nodding kai haɗe da fita suka rage su biyun su ta fiddo wayar ta ta shiga searching
security na wurin sai ta ga akwai full security safety dan haka ta mayar ta ajiye a kan table ɗin ta ɗago sai
ta ga ita yake kallo ɗan murmushi ta yi ta ce

"Da matsala ne"??sai ya girgiza kai sai tayi shiru itama.

Babu jimawa host ɗin ta dawo da order da suka yi placing saman trolling table da zuwan ta ta sassauke
su a saman table ɗin duka rufe suke da food covers manya manya saboda gudun kar wani abin cutarwa
ya faɗa cikin abincin unknowingly.

Da ta gama jere masu sai ta matsa ta ce da su

"Have a nice breakfast"babu wanda ya tanka mata har dai ta juya ta tafi dama akwai alarming device
handle da ke ajiye a saman table ɗin dan in sun kammala su danna sai a zo a kwashe plates da dirts ɗin
dama mostly da disposable items suke amfani dan kar wani mai cuta ya yi amfani da wani abin sannan
marar cutar ya kwasa wannan yana ɗaya daga cikin abin da ya sa eatery ɗin ya fito sosai a cikin Berlin
city na ƙasar germany ɗin.



Da host ɗin ta so tsayawa buɗe masu covers ɗin amma Bilkisu ta nuna mata ba komai ta tafi kawai basu
buƙatar hakan shi yasa ta tafi.

Daga zaunen Bilkisu ta shiga bubbuɗe food covers ɗin har ta kammala.

Ƙamshin tea ɗin ne ya bige shi sai ya shaƙi ƙamshin duk Bilkisu na kallon sa sai ta ji daɗi choice ɗin da ta
masu ya mai daidai a nan ta gano cewa yana son black apple mixed meant flavour tea ta sami exposure
ɗaya sai ta ga ya zurfafa a son jin garɗin abin furtawa ne kawai bai yi ba dan haka ta ce da shi cikin
tsokana

"Dr Zaid Maher...your breakfast is ready feel free"!!!
Buɗe idanun sa yayi yana jin wani yanayi na ziyartar sa a yayin da ta kirawo sunan sa sai dai bai san
dalilin da ya sa ya sakar mata murmushi ba

Silently suka fara cin abincin su hankali kwance garɗin abincin na riskar su a hankali har suka yi rabin
abincin babu wanda ya ce ƙala a cikin su iyaka dai sun ɗago sun haɗa idanu a tare sau huɗu a course of
cin abincin nasu in sun haɗa idon sai su sakarwa junan su murmushi su cigaba daga dukkan alamu
abincin ya masu daɗi dukkan su..



_1 hour later_



Sun kammala cin abincin suna goge bakin su da tissue sai ya kalle ta ya ce

"Are you okey..i mean you're satisfied"??sai ta gyaɗa mai kai sai suka zauna zaman jiran zuwan host ɗin
dan yayi pressing alarm bottom ɗin some seconds ago.

Babu jimawa sai ga ta ta iso da fara'ar ta ta nuno mai bill ɗin su ya miƙa mata master card tayi amfani
da shi a manual pos transaction machine device ta tambaye sa pin ya bata ta ce thanks daga haka tayi
abin da zata yi ta cire ta miƙo mai haɗe da ce mai

"Hope you enjoyed and you will make a return next time"!!!abin takaici harara Bilkisu ta banka mata
haɗe da jan tsaki wanda ya saka su su biyun kallon ta sai dai ta basar ta miƙe tana mai gyara jacket ɗin
ta.

Shima miƙewar yayi yana mai ɗaukar hanged jacket ɗin sa dan sakawa.

Ta riga sa barin wurin shi kuma ya biyo ta a baya bai dai ce komai ba but he can sense the mood swing
that occur in her just a while ago..



Rai a ɗan ɓace ta ja ta tsaya a bakin cab da ke jiraye a wajen eatery ɗin,ko da ya fito ya same ta a tsaye
tana jiran sa sai yayi joining nata a tsayuwar bata ce da shi komai ba har sai da dan kansa ya ce sa ita

"So where should we go now Dr Bilkisu Muhammad Sulaiman"wato rama abin da ta mai ɗazu acikin
eatery ɗin nan yayi amma nashi har da ƙarin sunan grandpa ɗin ta.

Instead ta bashi amsar tambayar da ya mata sai tayi shaking kan ta tayi shigewar ta cab leaving him
smiling all alone.

Biyo ta yayi ya shiga ciki sai mai Cab ya tayar da mota ya fara ja suka hau tafiya basu ce da shi ga inda
zasu tafi ba har sai da ya tambaye su sai shi Zaid ɗin ya ce da shi ya kai su museum da ke a cikin Berlin
city.
Tafiya ce me ƴar tazara daga eatery da suka fito kusan tafiyar mintuna hamsin suka yi kafin su iso
babbar museum ɗin inda a nan mai cab ya dakata ya sanar da su kan cewa sun iso.

Biyar sa kuɗin sa Zaid yayi suka fito daga motar suka nufi hanyar shiga babbar museum ɗin wanda ya
kasance one of the best historical museum in Berlin city of germany.

Museum Island Berlin ya kasance kamar magnet ma American travellers with nearly 5 millions of
travellers ftom other countries each year which made it the best and most special museum a duniya.

Sun shiga ne yayin da wasu ke fitowa daga museum ɗin fuskokin su tab da annashuwa sai hira suke yi
wanda ya saka Bilkisu jin dama su ma happy couples ne then the outing could have been more
interesting but nevertheless zata yi iya ƙoƙarin ta dan saka outing ɗin lively..



Tiryan tiryan suka rinƙa zaga museum ɗin..da island site ɗin suka fara,,zagawa suka yi tun daga farkon
Island ɗin har suka isa ƙarahen Island ɗin sannan suka koma suka shiga cikin main museum building ɗin
wanda yake ɗauke da abubuwan ban sha'awa saboda building ɗin ya kasance kamar 4-5 throne tower
building.

Ɗauke yake da ɗakunan tarihi daban daban wanda yake cike da abubuwan al'ajabi da ban mamaki
saboda kowani abin tarihi ɗauke yake da abin al'ajabi wanda ya samo asali daga ainihin abin da ya faru
shekarun baya da suka shuɗe.



Da fari ɗakin wani babban chameleon da ke dashe an ƙira shi da concrete iron rod sannan aka yi mai
zanen ado da brass mai ƙyalli gabaɗaya tun daga saman kan chameleon ɗin har ƙasa inda ƙafafun sa
yake lulluɓe yake da wani medallion mai ɗaukar ido haɗe da sace zuciya da tunanin mai kallon sa.ado
sosai aka cancaɗawa chameleon ɗin saboda faranta zukatan masu kallon sa.

Suna tafe suna karanta tarihin duk abubuwan da ke wurin.ba su kaɗai bane akwai jama'a da dama da
suka zo dan kallon suma hakan ya ɗan yi discomforting Zaid har ma ya rinƙa addu'ar kar Bilkisu ta ce zata
tsaya sai ta ga ƙarshen museum ɗin.



Tana lura da yanayin sa da ya chanza sakamakon ganin mutani da suka fara yiwa wurin yawa sai dai ita
kam bata ga damar fita ba again tana son amfani da wannan rana ta fara exposing nasa a public yadda
zai rinƙa jin kan sa free a cikin jama'a ba wai ya ce dole sai a isolation zai rinƙa sakewa ba.

Da dai ya ga bata da niyar bin abin da ke ran sa sai ya matso kusa da ita tana tsaye tana snapping
chameleon from no where ta ji an yi grabbing mata waist sai kuma ta ji kamar an kwanto ta bayan ta an
kuma saukar da fuska a ta wuyan ta ga numfashin mutum na fita a hankali yana penetrating skin ɗin ta
har yana shiga cikin tsokar jikin ta,out of words ta tsaya cif ta kasa motsawa bare ta ƙwaci kan ta daga
riƙon da ya kaiwa waist ɗin ta..

Sassauta murya yayi cikin kunnen ta ya ce da ita

"Can we get out of here Ms Muhammad"??tsit kamar an yi ruwa an ɗauke bata iya ce mai komai ba
dan ya shammace ta fiye da yadda tayi tsammani wannan abin da ya mata shi ya sage mata gangar jikin
ta gabaɗaya har ya sa ta so bada mata dan ƙiris ya rage ta lumshe idanun ta sai dai ta hana kan ta yin
abin da zuciyar ta ke umartarta da ta yi.



Mintunan su biyu a haka sai ya kuma yi mata maganar cikin sigar da ya ɗaga mata hankali ba a iya
maganar ya tsaya ba har da riƙon da ya mata sai da ya sauya.,

Abubuwan da yake mata yana saka ta cikin wani yanayi dan haka ta yanke shawarar haƙura da son kalle
kallen da take muradin yi ga hotunan da take son ɗauka da chameleon ɗin duk bata ɗauka ba har shi kan
sa tana son su ɗau hotuna tare but ya hana bata da wata zaɓi illah na ta bi maganar da ya mata dan
samin sauƙi..

Cikin sauke murya a hankali ta ce

"Amma Zaid ban gama kalle kallen ba ga hotunan da nake son yiwa chameleon but duk ban yi ba ka ce
in zo mu tafi ka bani ko mimtuna huɗu ne in ma chameleon ɗin pictures"kamar bai saurari maganar ta
ba tana direwa ya kuma cewa

"Can we get out of here"??ya faɗa yana mai ƙara kai mata tensed grab bata da zaɓi dole ta girgiza mai
kai sannan ya rabu da ita.

Kamar ta yi kuka haka ta yi da fuskar ta ba dan ran ta na so ba suka bar museum ɗin ai kuwa har suka
shiga wani carriage da zai kai su wani wurin bata ce da shi ƙala ba dan ran ta ya ɓaci

Shi ya san damuwar ta but yana son privacy a rayuwar sa hakan ne ma yasa ya yanke hukunci nemar
masu quite and noise free visitation place dalilin da ya sa ma suka shiga carriage ɗin kenan instead of
shiga cab.



Ko a jikin ta tambaye sa inda suka dosa sai da ta ga sun dakata a wani wuri da ke ɗauke da shuke shuke
tun daga bakin titin da ya yanka yayi ciki can cikin dajin babu wani abu face shuƙin nan da yayi tsayi sides
biyu dama da hagu daga ƙasa sun bada hanyar takawa da suka kai daga tsakiya zuwa sama kuwa sai suka
haɗe ɗaya na overlapping ɗaya suka rufe ruf creating a deem suitable atmosphere.

Babu abin da wurin ke fitarwa illah ƙamshin shuƙe shuƙen nan dan wani abin ma sai an shiga daga ciki
inda a nan ne filawowi kala daban daban ke bada ƙamshin su iri iri ƙamshin da ke kwantar da hankali.
Wurin dai ba wun jama'a bane dan ba kasafai ake visiting wun ba sai time to time hakan ne ya sa wun ya
zama special.



Da suka sauko daga carriage ɗin sai ta kai duban ta ga wurin abin sai ya bada ma'ana dan yanayin wurin
ba ƙaramin birge ta yayi ba but saboda fushin da take yi da shi sai bata nuna ba shi kuma yana kallon duk
moves ɗin ta sai bai ce mata komai ba.

Tana tsaye ta ƙi tafiya sai ya kawo hannun sa ya saka cikin nata haɗe da ɗan murzawa kaɗan hakan ya
bata wani sensation mai rikitarwa but she didn't allow him to see it out.

"Mu shiga ciki i bet you will enjoy it more than the museum"daga haka ya ja hannun ta suka fara tafiya
suna takawa tana experiencing fluorescence dake cike a wurin mai kama da babbar lambu radiation ɗin
na shigar ta sosai sai ta ji ran ta na mata daɗi ba kaɗan ba

Wannan wurin ba ko ina bane illah Nature Reserve da ke cikin Black forest a Baden Württemberg
wanda ya kasance beautiful hilly forest ne mai ɗumbin tarihin hole rayuwa by seeing the nature da
creatures da ke wurin kawai.



Daɗi sosai ta ji a ran ta sakamakon zagayawa da ya rinƙa yi da ita a wurin bata buƙatar haƙurin sa at
that moment har sai sun bar wurin shi yasa ma bata bari ran ta ya ɓaci ba ta yi enjoying kan ta sosai
shima kuma ba laifi ya sake jikin sa da ita sun shaƙata duk wanda ya gansu tare zai rantse akan they are
happy couples.

He impressed her sosai dan surprises from no where ya rinƙa yi mata kamar ɗaukar ta hotunan bazatta
ba iyaka tun bata sani har ta gano sai ta shiga yin dariya hakan ma ya faranta mai rai at least ya faranta
mata..

Daga ƙarshe ma janyo ta yayi suka shiga yin selfie tare hotuna kala kala suka yi wanda ya dasa tarihi a
rayuwar su dan hotunan smya dasa tambari daban daban a zukatan su.

Sai yamma lis suka kamo hanyar dawowa gida inda a nan suka yi shopping wasu abubuwan da zasu
buƙata da waɗanda zasu yi amfani da su a daren a hanyar su ta dawowa ne suka yi take away na dinner
meal ɗin su daga nan suka dawo gida cikin nishaɗi kamar dai wasu masoyan asali..



*_S,Ibraheem_*

Follow@siyamaibrahim

*⚜BWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_

👄 °°° °°°👄

°°

°



*🎀IYA RUWA FIDDA KAI🎀*

_{the love saga}_



*#Hot love*

*#Romance*

*#allegation*

*#Epic*

*# Arrogance*

*#Pains*

*#Regrets*

*#Obscure and more*



*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim



*23*



Sai wuraren 8:40pm suka iso gida already sun tsaya a Nature Reserve sun gabatar da sallar zuhur da asir
dan haka da dawowar su kowa ɗakin sa ya nufa ya yi freshen up suka gabatar da sallar magrib da isha'i
daga haka suka fito falon cikin shigar kayan barci nata coffee colour mai ƙyalli na sa red colour mai laushi
duk da takalman su ita ta saka gyale ta yane kan ta shi kuma ya fito da wayar sa a hannu yana latsawa
kamar dai waya yake son yi da wani ko wata.
Kusan a tare suka fito dan jubilation ɗin da suka yi yau ya saka su deciding cin abincin dinner tare a
falon shi yasa ma suka bar abincin a falon.

Saman centre carpet da ke shimfiɗe a falon suka zauna yayin da ya ajiye wayar sa a gefen su.

Shi ya buɗe well packaged pack ɗin ya yi unwrapping foil papers da ke lulluɓe da wasu abin ciye ciye,a
gaban ta ya baje mata nata haɗe da miƙo mata spoons da ke nanaɗe a cikin toiletry yana mai ce da ita

"Bismillah"!ɗan murmushi tayi sannan ta amshi spoons ɗin ta buɗe bata wani tsaya jiran sa ba tayi
bismillah ta fara cin abincin,shima sai ya fara ci.

Sun yi maintaining good table manner babu magana har sai da suka kammala sannan tayi clearing
wurin shi kuma yana zaune ya ɗau remote yayi booting plasma dake falon.

Kafin ta dawo daga disposing dirt ɗin already ya hakimce saman kujerar yana kallon wani program na
shirin doctors suna surgery an kai tsakiyar shirin dan bai ƙunna da wuri ba.

Har zata wuce ta ma buɗe baki da niyar ce mai sai da safe sai ta ga abin da yake kallo,abu nasu maganin
a kwaɓe su sai ta dawo da baya ta zauna kan ɗaya kujerar dake fuskantar nasa dama a tsakiya plasma
ɗin yake sai kujerun a gefe da gefe.

Ko da ya ga ta dawo ta zauna sai ya kalle ta ya ce

"Ba zaki yi bacci bane?aren't you tired"??kallon sa tayi kamar ba tare suka yi yawon ba after all shi ke
buƙatar hutun ba ita ba dan shine marar lafiya kuma gobe suna da zuwa asibiti wun doctor saboda zai
fara checkup ɗin sa.

Da murmushi shimfiɗe kan fuskar ta ta ce

"No..not at all...in fact,kai ya kamata a ce mawa ya huta,dan gobe zamu fara zuwa checkup"!!sai a nan
ya haɗa ido da ita dan she speak to him so nicely ga tausaya a muryar ta yayin da tale maganar.

Glance yayi sai ya gyaɗa kai ya cigaba da kallon kamar yadda itama ta mayar da hankalin ta kan plasma
ɗin suka cigaba da kallon.



Basu bar falon ba sai da suka ga abin da ya turewa buzu naɗi dan a idon su aka yi suturing komai aka
gyare patient ɗin kafin a tafi short break wanda yayi daidai da ƙarfe goma shaɗaya da mintuna hamsin
da biyar.

Kashe tv yayi ya juyo gare ta ya ce da ita

"Sai da safe"itama ta ce mai sai da safen,kowa yayi ɗakin sa dan barci ne cunkushe a idanun su kawai
son ganin ƙarshen theater ɗin suke son yi shi yasa basu kwanta ba.
Da baya ta kwanta a kan gadon tana mai lumshe idanun ta sai hamma take ta yi akai akai tana son
tambayar sa hotunan da suka yi ɗazu but barci ya hana ta sai kawai ta bari akan washegari zata tambaye
sa kafin su tafi asibitin.

Babu jimawa bacci yayi gaba da ita ai kuwa a yadda ta kwantan nan a haka tayi baccin hankali kwance ta
ke baccin ko ƙofar ɗakin bata ƙulle ba iya turawa tayi ta bar shi a hakan..



A nasa ɓangaren ma kusan hakan ne ya kasance dan bayan ya shiga ya kwanta sai ya janyo wayar sa da
nufin saka alarm dan so yake ya riga ta tashi dan tun da aka yi hospitalizing na sa bai dawo daidai ko ba
sallar dare ba kasafai yake tashi yin ta ba hakan kuwa ya samo asali ne a sakamakon effect na maganin
yamma da yake sha a kullum again ear device ɗin da ke sagale a kunnen sa ya taimaka wun saka shi yin
bacci har fiye da misali dan sosai device ɗin ke taimaka mai wun rage jin sauti sai ya ke saminbacci sosai
wanda hakan ke shagalar da shi.



Yana danna hasken wayar dama ba a security pin take ba,fuskar su ne ya fito a hoton da suka yi na
ƙarshe a Nature Reserve wanda hoton ya kasance kamar selfie ne wanda ya ɗauke su suna murmushi sai
ya shagala yana kallon hoton kawai sai

33 / 74