Author : Siyama Ibraheem Category : African Stories & Novels
har ya kawo kan sumar kan ta yana kallon ta
yana admiring jikin ta sai ya ji baya son takura ta sai kawai yayi tafiyar sa shi kaɗai ya zaga ilahirin hotel
ɗin baki ɗaya yana zagawa yana tunanin ta har dai la'asar ta yi sannan ya dawo ya yi sallar sa ya kuma
komawa ɗakin ya ga still baccin take sai yayi murmushi haɗe da girgiza kan sa irin wannan bacci nata
haka ina zata kai sa..
Bayan kamar awa huɗu a tsakani lokacin har an fara shirin bacci dan sun gama cin abinci har sun yi sai
da safe sai ya ga kawai ba zai iya ba dole ya dawo ɗakin nata ya tura yana doka mata sallama daga
kwancen da take ne ta amsa mai tana mamaki dan har tayi addu'ar bacci.
Lighting ɗakin yayi sai ya hango ta kwance ta ɗan leƙo ta blanket ɗin tana kallon sa,rasa abin faɗi yayi
sai ya faƙe da cewar
"Dama zuwa nayi dan ƙara yi maki goodnight"da fara'ar ta ce
"Alright goodnight"sai ya tsinci kansa da waving nata yana murmushi itama martanin hakan ta mayar
mai,ya ja mata ƙofar haɗe da kashe hasken ɗakin.
Komawa baccin ta tayi shi kuma ko da ya isa ɗakin sa baccin kasa ɗaukar sa yayi dan haka ya rinƙa juye
juye shi bai san me ke damin sa ba sam wannan baƙon al'amari bai mai adalci ko kaɗan.
Da ƙyar da yaya baccin ya sace sa babu labari,baccin kusan baccin wahala ne dan kan sa ya kusa
bugawa tsabar takura mai da yayi da tunani marasa mafita...
*7 days later*
_*Last night in Germany*_
Misalin ƙarfe takwas da mintuna ashirin da biyar na dare tana kwance da ƙaramar nightie tana tsara
abubuwan da zata yi a washegarin in sun koma gida saboda daga Ammi har Umman ta sun gama zuzuta
mata kyawun gidan ta sun sanar da ita yadda aka tsara masu gidan very portable kuma an gyare ko ina
jiran zuwar su kawai ake yi dan har abincin da za'a masu washegarin an gama harhaɗa su a row suna
kamo hanya za'a fara dafa masu,duk sun saka mata kwaɗayin gidan nata a ran ta ga ƴan uwan ta sun
gama kwaɗaita mata jin daɗin rayuwar da zasu yi a gidan su dan gida ne mai tsarin gaske wanda yake
situated a Apo Hills birnin tarayya na ABJ..
Juyawa tayi bisa kan gadon tana ƙara tuno rayuwar da suka yi a gidan har zuwa goodnight da suka yi da
juna cikin ƴar kwanakin nan da suka zauna inuwa ɗaya.
Wato wano irin zama ne suka yi wanda ke tattare da tsantsar kulawa da daraja juna haɗe da taka
tsantsan dan gudun ɓacin ran wani a cikin su ga so da ke girgiza su a karkace for her,she is aware amma
shi kam bai ɗaukar hakan a bakin komai ya fi dangana hakan da zaman taren da suka yi wa da shi ya
janyo masu jituwa mai tsananin gaske..
Ita kaɗai ta rinƙa analysis ɗin ta sam babu wani abin da ya shiga tsakanin su tun da aka ɗaura auren har
kawo yau da yake masu daren ƙarshe a ƙasar,kuma abin bai dame ta ba dan ta san duk wani abin da zai
rikita sa ta mai kuma ta san ya ruɗe ba kaɗan ba..
Tana nan kwancen ta ji ya turo ƙofar ɗakin dama akwai haske a ɗakin dan haka ya sami direct access na
kallon ta,ƙare ma jikin ta kallo yayi sai ya ji wani abin na taso mai from nowhere sai ya haɗiye yawu haɗe
da buɗe baki da nufin gaya mata abin da ya kawo sa amma sai me?kasa magana yayi dan kayan jikin ta
have tempted and seduced him already.
Tana kallon sa gaban ta na faɗi shi kuma ya ƙi cire idanun sa daga kan ta wani mugu mugun muguwar
sha'awar junan su ne ya taso masu,strong desire ne ke ɗeban su but sun kasa aiwatar da komai sai
idanun su da ke aikin aiken da sukewa junan su mai ɗauke da saƙonni daban daban masu girman gaske..
_*S,Ibraheem*_
Follow@siyamaibrahim
*⚜BWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
👄 °°° °°°👄
°°
°
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI🎀*
_{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
*26*
Ɗaga ƙafar sa yayi cikin ɗar ɗar da tsantsar faɗuwar gaba na fara takawa cikin halin komai ma na iya
faruwa da su su biyun dan abin da ke yunƙurowa yana taso mai ba abin da kowa zai iya fassara mai bane
sai shi kan sa,each step nasa na ƙara mata babban tambarin sa cikin zuciyar ta ba kaɗan ba wani
maganaɗisun son sa ne ke tunzira zuciyar ta tana jin kamar ko garwashin wuta aka ajiye a gaban ta akan
ta taka dan nuna son da take mai tana iya aiwatar da hakan..
Ko da ya kawo tsakiyar ɗakin sai ya koma da baya ya kashe hasken ɗakin hakan ya janyo hankalin ta ta
mayar da duban ta gare sa har da dai duhu ya mamaye ɗakin amma hasken dake penetrating labulen
ɗakin daga harabar hotel ɗin sai ya sa take iya ganin sa sama sama ba sosai ba,..
Hankalin sa a tashe yake jin kansa yake kamar wani dokin da aka shayar wa maganin dawakai sannan
aka tsikara ma allurar doki dan ƙara mai ƙarfi,bai san abin da ke faruwa da body system ɗin sa ba bai
gane ba hala rashin lafiyar da yayi ne ke saka sa yin abubuwa haka kamar marar cikakkiyar lafiya,within
him inside him a zuciyar sa yana jin wani sashe na danne sa daga aikata abin da yake shirin aikatawa
gare ta amma wani sashen da ya fi ƙarfin ɗaya sashen na nuna mai a'a kar ya bi shawarar wannan sashen
dan abin da shi wannan sashen yake nuna mai shi zai kawo mai sauƙin damuwar da yake ciki..
Wannan musun da ya kaure tsakanin sashi biyu na zuciyar sa ya haifar mai da wani sabuwar damuwar
dan kan sa kamar zai buga tsabar ciwo da sara mai da yake yi,,shi kam anya hankalin sa na jikin sa
kuwa?..
Ganin ya tsaya ya kasa yin gaba ko baya gashi ya kashe mata hasken ɗakin ta ya hana ta yin saƙata
kuma ba gama shirye shiryen ta tayi ba kwanciya tayi dan ta ɗan huta saboda ta sami ƙarin ƙarfin jikin ta
kafin ta cigaba da aiki amma shigowar sa ya sa bata iya taɓuka komai ba sai ma sanyin jiki da ya rinƙa
sauko mata ita kaɗai abin ta ta rinƙa saƙe saƙen ta akan manufar sa na shigo mata ɗaki sannan bai ce
mata komai ba ya kashe mata fitilar ɗaki kai tsaye..
Daga kwancen da take ne ta ga kamar yana da damuwa amma bai san yadda zai faɗa ba hakan ne ya sa
ta laluɓo falmarar rigar baccin nata wanda yake dogo ne har ƙasa sai dai shara shara yake duk a huhhuje
yake kamar rariya dan ana iya ganin jikin mutum sak ta cikin rigar baccin,gyara mahaɗar rigar tayi haɗe
da mai da sumar ta gefe ɗaya sannan ta miƙe tsaye cikin takun ɗai ɗai mai rikitarwa ta nufe sa.
Tsab yake kallon ta tun daga yadda ta laluɓo rigar ta saka har yadda ta gyara suman nata kawo ga
tashin ta daga kan gadon da irin yadda take takun ta tana nufo sa abin ya shige sa ba kaɗan ba sai dai ya
daure ya tsaya yana jiran ta ya ga abin da zata yi..
Tsinkewa da lamarin ta yayi a lokacin da ya ji saukar hannayen ta masu daɗin taɓawa saman fuskar
sa,duka hannayen nata biyu tayi amfani da su wun riƙo fuskar sa tana kallon fuskar nasa,babu
wadataccen haske a ɗakin amma kaɗan dake reflecting ya taimaka mata wun hango damuwar da ke
tattare da shi,saukar hannun ta saman fuskar sa ya saka sa lumshe idanun sa dole yana kuma jin abin da
ya addabe sa game da ita na ƙara asassa mai...
Cikin daddaɗan kalamai da son sanyaya mai rai haɗe da nuna mai muhimmancin sa ta fara yi mai
magana a hankali kamar dai bata son yi
"Ka sanar da ni damuwar ka wata ƙil in baka shawarwarin da zai amfane ka dan matsalar da ka faɗawa
wani har ya baka shawarar da ka sami sauƙi shine matsala mafi sauƙi a gare amma in kayi shiru sai dai
damuwar ta cigaba da takura maka so did you need my comfort"?sauke mata sanyayyun idanun sa yayi
yana son ganin abin da ya bambantata da wasu matan dan dai bata kasance wata ɗaya daga cikin masu
jin kan duniya ba haka bata cikin matan da zaka kalla ka ce da su suna da muni but menene wannan
banbancin da take da shi a tattare da ita da har take iya saka sa jin wani irin matuƙar yana tare da ita..
Da ƙyar ma ya iya harhaɗo kalmomi masu ma'ana ya furta kamar wani wanda ya so abu aka hana sa ya
rasa yadda zai nuna rashin jin daɗin sa
"kin ga......,,kamarrr..bana jin daɗi...ina ganin kamar wani abu na dami na ban san ya zan maki bayanin
abin da ke dami na ba amma na san am not alright"
'Wow"ta furta a zuciyar ta tana mamakin rashin kula irin na Zaid ace mutum na jin wani iri a zuciyar sa
amma sam ya kasa tantance me ke damin sa ana haka??
A zarihi kuma sai ta kawar da tunanin da ta yi ɗin a fuskar ta sai ta saka murmushi mai ƙayatarwa
sannan ta sauke hannun ta daga kan fuskar sa ta mayar kan hannun sa cikin salon kwantar da hankali ta
jawo sa tana tafe yana biye da ita a baya har suka kawo kan gadon ta ta zaunar da shi ita kuma ta zauna
saman couch dake daf da gadon,bata bar hannun sa ba yana nan riƙe cikin nata.
Bata mai magana ba ta bar sa ya dawo daidai dan ba a hayyacin sa yake ba,tunanin ta yayi kyau dan
zaman da yayi hannun sa cikin nata ya samar mai natsuwa mai yawan gaske har ma ya dawo yana jin
sauƙi a ran sa yana tunanin wata ƙil dama raahin mai bashi shawara ne ya sa yake jin babu daɗi a ran sa.
Da ta ga ya sami natsuwa sai ta fara mai magana a hankali cikin sauke murya ƙasa
"Yanzu fah,,kana jin zaka iya fidda abin da ke damin ka yanzu"?sai ya ɗago ya kalle ta zuciyar sa na
ingiza sa akan ya aiwatar da abin da yake ji kawai.
Without second thought ya ce da ita
"In muna tare ni da ke sai in rinƙa jin wani abu i can't say ko me sunan abin amma ban taɓa jin sa ba na
kasa gane ko menene kuma na rasa wanda zai fahimce ni ko kin san me ke dami na"??tausayin sa da son
sa ne ya daɗa ƙaruwa a zuciyar ta haɗe da ƙimar sa da ya ƙara ninkuwa a zuciyar ta..
In za'a bar ta tana iya faɗin abin da ke zuciyar sa amma dan son tabbatarwa sai ta ce mai
"Tun yaushe ka fara jin hakan Zaid"? Shiru yayi kafin ya ce
"Ban sani ba amma ya daɗe"ajiyar zuciya ta sauke mai ɗauke da abubuwa daban daban
"Kuma kana ganin me wannan ɗin"??sai ya natsu yana tunanin me zai ce da ita dan shima bai sani ba
mai bashi amsa yake nema
"Ban sani ba Bilkisu,nemar mai sanar da ni nake"!!sauke kan ta ƙasa tayi tana jin wani sanyi a ran ta ko
ba komai ta fara sanin matsayin ta a wurin sa ko da kuwa is inconclusive..
Tashi tayi daga zaunen da take saman couch ɗin ta dawo gaban sa ta durƙusa gwiwar ta biyu ƙasa
kamar mai neman afuwar sa,for the second time ta kuma cupping fuskar sa da hannun ta tana son yi mai
magana,rasa abin yi yayi dan duk waɗannan taɓe taɓen fuskar sa da take yi daɗa saka mai wani feelings
yake wanda ya kasa fighting
"Zaid ina ganin kamar baƙon al'amri ne ke shirin faruwa da mu dan nima haka nake ji in muna tare sai
dai ban san me ke dami na ba ko dai asibiti zamu tafi a duba mu"?ta taɓo mai inda yake mai ƙaiƙayi dan
da gangar ta kunna shi kawai dan yayi realising abin da ke damin sa a ƙasa da second ɗaya ya ce da ita
"yes...yesss hakan ya dace but we are going back tomorrow ya zamu yi"?abin dariya sai ta shiga darawa
har dai ya gane kamar teasing nasa take yi sai ya dawo hayyacin sa ya cire hannun sa daga nata yana son
tashi a 360 ta yi wuf ta dawo da shi ta zaunar tana mai son tsagaita dariyar ta dan ta ga ran sa ya fara
ɓaci kuma bata son ya ga kamar tana underestimating masa dignity sai ta ce
"Yi haƙuri ba da gangar nayi dariyar ba kawai zuwar min yayi amma ka yarda da ni ba da niyar wani abin
na yi dariyar ba am sorry"..
komawa yayi ya zauna yana son calming kan sa dan ko lokacin da ya tashin sai da ɗaya sashen zuciyar
sa ya ce da shi bai kyauta ba shi da ya zo nemar mafita bai kamata yayi fushi ba..
Ita dai bin sa take bata ce mai komai ba ga duhu a ɗakin ga matsalar da ya zo mata da shi tana son yin
dariya amma babu halin yin hakan dole ta barwa kan ta dariyar ba dan ta so ba.
Jin muryar sa tayi cikin calm tune yana ce mata
"Kin yi shiru kin bar ni sannan kina min dariya dan na kawo maki damuwa ta?why are you trying to toy
with my head"??shiru tayi tana jin wani iri sai da ta daɗe a hakan sannan ta ɗan ƙara tsayin ta daga
durƙuson da tayi ta ce da shi
"Zaid ban san me zan maka ba haka zalika ban san ya zan maka bayanin abin da ke damin ka ba"a
muryar mai jin bacci ta mai maganar wanda ya haifar mai da tashin tsigar jikin sa duk hair da ke fitowa
daga hair follicles na jikin sa sai da suka amsa ta hanyar miƙar da suman jikin sa tsaye sai yaji babu abin
da ke mai daɗi sauƙi ɗaya yake ganin zai samu shine ya kusanta kusa da ita dan haka ya kai hannun sa a
hankali ya sauke saman sumar kan ta da ta mayar gefe ɗaya.
Abin nan da ya mata ya haifar mata da saukar sanyi a jikin ta har ta lumshe idanun ta ta juyar da fuskar
ta ta inda hannun nasa yake idon ta na nan lumshe,yayi experiencing ease da farinciki da abin da ya
mata sai ya ga yana son samin wani sauƙin da farincikin sama da wanda ya samu a yanzu sai kawai ya
fara bin fuskar ta da yatsar hannun sa yana kai kawo,the touch alone made her lost in thinking ba yadda
zata yi dole ta hau kan abin da yake ɗora ta a kai..
Yana ankare da yadda take nuna jin daɗin ta sai ya ga ashe ba shi kaɗai ke farincikin ba har da ita,abin
ya mai armashi sai kawai ya kai hannun sa bayan kan ta ya matso da ita kusa da fuskar sa ta yadda
kusancin su ya sa suna iya inhaling numfashin junan su nata na shigar sa yana ruɗa sa haɗe da rikitar mai
da tunani,nasa na shigar ta ba tare da wani shamaki ba,duk sun gama rikicewa sun ruɗa sensory system
nasu wanda ya haifar masu da exceptional sensation haɗe da sexual urge.
Numfashin su na fita da sauri da sauri duk sun rasa wanda zai dakatar da su ba shi ba ba ita ba duk
hormones sun gama yi masu dabaibayi they are stimulated to the chore dan sun kai matakin farko a
stages of orgasm as for him,har ya kai plater stage kasancewar hormones da ke secreting ba ɗaya bane
da wanda yake secreting a jikin ta ba dan haka nasa urge ɗin dole ya fi nata.
Cikin cracking voice mai gauraye da husky tune ya ce da ita
"Kuna ganin zan yarda akan baki san abin da ke dami na bane?duk nishin sa da numfarfashin sa sun
addabe ta sai ta ce
"kana ganin magana ta boge ce"? muryar ta na karyewa take maganar sai ya kamar ta daɗa saka sa cikin
shauƙi bai san lokacin da ya ce da ita
"I can't...i...ca...n't...resist it"gabaɗaya ya gama da ita rikicewa ta rasa me zata yi dan samin sauƙi da
sukuni a ranta sai ta ce mai
"Resist what"?haɗiye yawu yayi kafin ya ce
"The feelings...i..ca...n't Bilkisu....help me out"!!!abin al'ajabi da bai taɓa faruwa da su ba sai suka kasa
gane me suke yi.
"Zaid...ka...ka...kana...tunanin ni zan iya taimaka....maka...da..matsalar ka"??ɗaɗɗaya tayi maganar duk
sai fizgo kalmomi take yi dan dai ta fidda abu mai ma'ana daga bakin ta because ita ta ma iya controlling
kanta sama da shi..
Ba komai muryar ta ya haifar masa ba sai son kusanci da ita,har ya buɗe bakin sa da nufin yi mata
magana amma sai ya kasa furta komai dan kalmomin ɓace mai suka yi ya rasa muryar sa jin kan sa yake
wani iri,da ta ji bai bata amsa ba sai ta ƙara matsowa kusa da shi tana jin increased heartbeat sound ɗin
ta tana ce mai
"Can't you say anything?ko ba..k.."ai tun kafin ta kai ayar zancen ta ya wani fizgo ta iya ƙarfin sa ya
haɗe bakin su wu ɗaya,dama a kan gaɓa take already hormones sun gama buɗe mata ƙofofin jikin ta dan
haka bata buƙatar wani introductory invitation,yana haɗe bakin ta da nasa ta sakar mai jiki.
Interlock kisses ne ya biyo bayan haɗe bakin da suka yi,nishin su kaɗai ya isa ya tayar masu da
ajiyayyiyar desire da ke addabar su tuntuni,.
Abin ba sauƙi sai sumbatar juna suke abin ya dawo kamar gasa ba ita ba ba shi ba duk sun kasa natsuwa
kowa nuna bajintar sa yake yi,da abin yayi abu sai kawai ya kawo hannun sa kan falmarar rigar baccin
ta,actually he wasn't nice to her he is more of a hungry and angry lion dan yadda yake mata abubuwan
ba sauƙi,.
Cire mata mahaɗar rigar yayi exposing her inner nightie,kai hannun sa yayi wani sashen na jikin ta sai ya
ji hannun ta ya sauke nasa hannun,ga masifaffen kisses da suka kasa dakatawa daga yin sa ga ruɗa mata
jiki da yake yi,.ko da ya sauke hannun sa saman nata hannun,smashing nata ya shiga yi ba sauƙi he
drove her speedily,da ya ji wasa da hannun nata bai mai ba sai kawai ya shiga bin