Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Iya Ruwa Fidda Kai Complete Hausa Novel by Siyama Ibraheem

Author :  Siyama Ibraheem Category :  African Stories & Novels

Chapter   42 / 74

123K to 126K   out of 221.1K words

hankalin ta gabaɗaya
kan sa ta ce da shi

"Me kake son tambaya na"?ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce da ita cikin son ɓoye damuwar sa akan
lamarin ya ce

"Ina jin wani irin strong attachment game da outreach ɗin mu"sai ta ji gaban ta ya faɗi cikin tsoro ta ce.

"Me kake ji game da ƙauyen Zaid"??sauke ajiyar zuciya yayi kafin ya ce

"Am disturbed...i am concern..about that girl,ko wani hali take ciki"??dumm ta ji ƙirjin ta ya amsa sai ta
ji hankalin ta ya fara tashi ta fara kasa controlling kan ta amma an ce mahaƙurci shi ke cin moriyar zance
dan haka sai ta haɗiye wani abin da ya taso mata ta ce cikin shaking voice

"Which girl is that"??ɗaga kan sa yayi sama yana kallon mounted ceiling decoration ɗin ɗakin kafin ya
furzar da iska mai ɗumi daga bakin sa ya ce
"Asma'u"!!wuf ta tashi daga kwancen da take saman ƙirjin sa ta ji faɗuwar gaban ta na tsananta kamar
ana saukar mata da duwatsu daga ƙirjin ta wanda ke penetrating har cikin zuciyar ta hakan ke haifar
mata da tsantsar tsoro,abin da take tsoron ji shi kunnuwar ta ke son kawo mata,me Zaid ke son yi mata
ne haka,sai yau,yanzu,a wannan moment ɗin da tayi cherishing sama da ko wani moment na rayuwar
ta,a daren da take darajawa take ganin ƙimar sa fiye da ko wani dare na rayuwar ta,she thought after
what happened between them shikenan zasu zama ɗaya and he will forget that culprit,amma sai gashi
tun basu bar nan ba suna maintaining posture ɗin su na ɗazu yana shigo mata da maganar yarinyar da ta
fi tsana a rayuwar ta sama da komai,why will he do this to her,me ta yi mai da tayi deserving wannan
abin farat ɗaya haka,why Zaid whyy..abin nan ya sosa mata zuciya ba kaɗan ba dan ta tsani jin sunan
yarinyar a rayuwar ta.

"Kina jina Bilkisu"!?haɗiye yawu tayi kafin ta ce

"Uhmm"!..sai ya cigaba da cewa

"I couldn't reach Dr Hussain,na so in nemi alfarmar sa da ya haɗa ni da Asma'u dan ina son sanin halin
da take ciki because i can vividly remember that...she was in that hectic scene da yaron nan ya kawo
mana attack and i heard her voice saying no that i should go,that i should fight that beast...but i
failed,,na kasa cika mata umarnin ta Bilkisu,i feel so ashamed,when i waked up i saw myself in that
hospital i wanted asking about her but...sai na rasa wanda zan tambaya,na so tambayar ki but wani anu
na hana ni dan ban san amsar da zan samu ba ko tana raye ko a mace,i know that Mudan is a dangerous
person and he can do anything for his personal gain ciki har da son mallakar Asma'u which i won't allow
that to happened never sai dai in bana raye"dan dakatawa yayi kafin ya cigaba

"Na yi iya ƙoƙari na amma ban sami damar yin magana da ita ba a duk lokacin da zan kira Dr Hussain sai
ya ce min ai baya nan shima yana bakin aiki kuma in na nemi sanin abin da ya faru sai ya ce min bai da
masaniya but i get so confused in ba shi ya fitar da mu daga cikin forest ɗin nan ba then who could that
be?sometimes sai in ga kamar Asma'u ce ta taimaka mana and this thought always makes me feel like i
am indebted to her sai in rinƙa ganin kamar haƙƙin ta na hunting ɗi na bana jin na mata adalci and i
promised her that zata yi karatu mai zurfi na mata alƙawarin zan fitar da ita daga wannan lunatic dajin
na su in kawo ta birni,she gave me this name 'Ɗan birni' and i promised her that ita ma zan sa jama'ar
ƙauyen su su fara addressing nata da ƴar birni,but duk waɗannan analysis ɗin nawa are almost
diminishing na bar ta tare da yaron nan what if he marries her?ya zata yi?me zata ɗauke ni?cewa zata yi
ban san muhimmancin alƙawari ba zata ce ban da amana dan na mata alƙawari but na kasa cikawa i am
blaming my self i feel so ashamed and that is why i decide that in mun koma gobe after two days zan yi
tafi,zan tafi ƙauyen koma dan sanin halin da take ciki and i will seek for her forgiveness dan ina jin nauyin
alƙawarin da na kasa cika mata na bibiya ta what did you think"?



Tun da ya fara wannan doguwar zance ta sa bai damu da ya lura da yanayin da ta shiga ba kawai
magana yake yi da alamun tausaya cikin zancen sa game da Asma'u,bai lura da canjin yanayin ta ba bai yi
tunanin ko wani hali zata shiga ba in yayi maganar,bai kalle ta ba ko da na second ɗaya ne,ya dage yana
maganar Asma'u har yana ɗorawa kan sa laifin wai bai cika mata alƙawarin da ya ɗaukar mata ba..cikin
zuciyar ta ta ce

"A gaba na...,a gaban ido na Zaid.....kake maganar wannan yarinyar da ta so yin ajalin ka....yarinyar da
bata kamaci halaccin ka ba,yarinyar da da an bi ta nata da an shafe tarihin ka a faɗin duniyar na,,wannan
yarinyar that she is not worthy enough to be called an innocent being,yarinyar da take ingrate and
unfaithful to you,Zaid why are you trying to set my heart on a grass fire"..kafin ta sani har hawaye sun
fara bulbulo mata daga ƙwayar idanun ta,dama hawayen ta ba masu nisa bane dan sai dai in ran ta bai
ɓaci ba amma muddin ran ta ya ɓaci hawaye basu mata adalci dan fallasa sirrin ran ta suke yi a fili sai ta
fara hawaye ba tsagaitawa.

A yanzun ma tsabar ɓacin ran zantukan sa ne ya tunzira ta ya saka ta jin kawai ta bar hawayen su fito ko
zata sami dauƙin baƙim cikin da Zaid ya shafa mata a ran ta.

Hawaye ne ke fita daga idanun ta,hawayen baƙin ciki da tsantsar tsanar Asma'u da ke ƙaruwa a zuciyar
ta dan bata taɓa shiryawa kan ta daren farkon ta ya zo mata a haka ba ta fi ganin nuptial night ɗin ta zai
kasance one of the best nuptial night da ko wacce amarya ke experiencing,ta yi tunanin after this night
ita da Zaid babu mai raba su kuma tayi tsammanin after this night Zaid will confess his love to her but
what did he end up doing?he broke her heart,he diminished her,he tarnished her image,her moral,her
dignity,her principles,her dreams and everything Zaid has ruined everything a awowi ƙalilan...tayi
tunanin kar ta bar inner self nata yayi overshadowing outer srlf ɗin ta dan sai da ta kwaɓi kan ta kar ta
tafka babbar kuskuren da ba zai gogu ba a rayuwar ta amma duk faram faram da ta ga yana yi mata ya sa
ta sadauƙar cewa shima ya shiga halin da ta daɗe da shiga a kan sa hakan ya sa ta yarda ta bashi jikin ta
ta bashi virginity nata her only pride,ta bashi access to her whole body thinking that daga wannan dare
an wuce wurin sun zama abu ɗaya amma sai yayi proving nata wrong ya ma nuna mata ba ita bace a
gaban sa ya nuna mata budurcin ta yake so kuma ya samu and she have read that duk namiji da ya san
mave two things occur is either he loves and respect her or he looks down on her,damage and condemn
her what can she say in her own case.??

Bata san lokacin da tayi bursting into serious cry ba dan hankalin ta ya bata amsa da

"A naki case ɗin Bilkisu,Zaid have brought you down,yayi condemning naki ya gama da ke ya gama da
ƙuruciyar ki dan ya ƙwace maki abu mafi girma da muhimmancin a rayuki ba zaki taɓa samin wanda zai
mutunta ki ba dan mijin ki ma bai ɗauke ki da daraja ba gashi kin gama yarda da shi kin bashi soyayyar ki
da amanar zuciyar ki haɗe da tsaron rayuwar ki"..



Muryar sa ne ya fito fili sosai dan ya ji mamaki haɗe da tsoron ko wani aika aika ya mata da ya saka ta
yin kuka a wannnan lokacin,miƙewa yayi daga kwancen da yake cikin ɗimuwa ya ce da ita

"Subhanallah,Bilkisu me ya faru,did i hurt you badly,tell me did i tear you that roughly"??a rikice yayi
mata tambayoyin yana ƙoƙarin kawo hannun sa jikin ta.
Tana cikin halin ɗimuwa ne amma tsabar zuciya da ƙarfin hali ya sa tayi wani irin ihu mai firgitarwa haɗe
da ingiza hannun sa cikin azababben ɓacin rai da tsantsar takaici haɗe da raɗaɗin ciwon da ya ji mata a
zuciyar ta,murya na rawa tana zubda hawaye idanun nan kamar zasu ɗaɗɗako ƙasa dan ɓacin rai ta ce da
shi cikin ɗaga murya

"Don't touch me,don't you dare touch me i am warning you if you dare touch me Zaid i will kill you i
swear i...will...kill...you..i promise you"...



Tashin hankalin da ba'a saka masa rana what???me zai gani haka,me zai ji haka da kunnuwar sa?Bilkisu
uttering such heavy and mighty words haka against him!??me ya mata da zafi haka?but ya nemi izinin ta
kafin ya sadu da ita.,ta amince mai sau biyu yana neman izinin ta kafin ya kwanta da ita and she said
yes,earlier on she was comfortable playing with him but me ya faru why the sudden change,?me yasa
take gaya mai irin wannan furuci marasa daɗin ji?me ya mata?did he injured her badly?kasa samin
amsar tambayoyin sa yayi ga muguwar tsoro ta da ya shige sa dan kalmar 'i will kill you i swear i will kill
you' da ta faɗa ba abin overlooking bane mata na da ƙaramar ƙwaƙwalwa what if she execute her word?
rasa abin yi yayi dan yana tsoron taɓa ta haka yana jin ba zai iya barin ta tana cigaba da kuka kai tsaye
haka ba he have to do something dole ya san mo menene matsalar ta me kuma yayi prompting ɗin ta
har ta furta mai wannan ƙalmar..



Buɗe bakin sa yayi da nufin yin magana amma volume na muryar kukan ta da ta ƙara ya hana sa ce
mata komai gashi yana son taɓa ta amma yana tuna shamakin da ta mai haɗe da gargaɗin da ta ja mai
sai ya shiga yin addu'oi cikin zuciyar sa dan samin sauƙin abin da ke damin sa already yayi over working
kan sa by having a sexual affairs with her ya rasa conservative energy nasa and he need rest kafin
washegarin da zasu koma dan in yayi wasa kan sa zai yi knock off daga haka kuma zai yi collapsing shi ya
san da haka taimakon sa ɗaya ear device da ke sagale mai a kunne ba dan wannan ear device ɗin ba da
ya sume mata dan ihun da tayi mai a kunne ya rikita sa what can he do..



"Bilkisu listen to me,,,me aka maki,,me na maki,,did i hurt you?is it an extensive injury?telk me
Bilki...."wani irin masifaffen ihu ta mai mai ɗauke da magana tana ce mai

"I prohibit you from calling my name Zaid in ka kuma kiran sunana ban yafe maka ba"zai yi magana a
zuciye ta ja bed linen ɗin da yake kamar bed cover ne ta cukwikuye a jikin ta leaving him naked ta
daddage tana jin azaban raɗaɗin dake ratsa ta dan dama vagina ɗin mace ɗauke yake da elastic tissues
yana iya buɗewa sannan yayi retracting toh in aka tara da su yana buɗewa sai bayan an gama sai ya
koma yayi retracting ya ƙulle luf toh a case ɗin virgin mace bayan ta gama saduwa da ɗa namiji ba kai
tsaye yake retracting ya koma normal ba yana kumbari ya zama edematous yayi tsami dan yayi
accommodating abin da bai saba accommodating ba sai wurin yayi ma mace wani iri kamar ba a jikin ta
ba kafin ya koma ya rufe sai an bi hanyoyi kala kala wanda a al'adar bahaushe akan yi amfani da hanya
mafi sauƙi a ce ta shiga ruwan ɗumi ko tayi amfani da kayan gargajiya dan yayi softening wurin duk dan
ya koma normal toh daga haka ne time to time mace na tarawa da namiji har wurin ya saba sai ta daina
experiencing pains ɗin..



Tana dire ƙafufun ta ƙasa ta ji zafin is unbearable sai dai ta cigaba bata tsaya ba tana jin zafin ta miƙe ta
shige cikin bathroom ɗin ɗakin tana bin bango ta laluɓa ta nemi switch ɗin toilet ɗin ta ƙunna wutan ta
yi saurin sakawa toilet ɗin lock ta ciki tana kuka mai cin rai..

Zamewa ƙasa tayi tana kuka kuka ba kaɗan ba dan wannan dare ya zamo mata dare mafi muni a
rayuwar ta.



Tana shigewa daidai lokacin da ta yi shutting door ɗin a lokacin ne kuma shutting ɗin ya sauka saman
fuskar sa dan yana kawo kan sa tana shutting ƙofar cikin baƙin ciki da nadama.

Buga ƙofar ya shiga yi yana kiran ɗaya sunan ta since she prohibited him from calling her
name,gabaɗaya ya rasa da wanne zai ji ciwon kan da yake fama da shi ko kuwa matsalar da ta saka su
ciki shi ya ma ji damuwar ta shine matsalar sa amma ta hana sa kusantar ta..

"Baby talk to me common stop acting like a small kid for crying out loud ki fito ki faɗa min laifin da na
maki please am begging you ki fito"!!da iya ƙarfin sa yake maganar amma ko ta san mutum na wurin ta
mai banza ta cigaba da kukan ta har sai da ta ji ya kuma tambayar ta sannan ta ce mai cikin masifa

"Ka bar min ɗaki dan wallahi in ka bari na fito i promise to do something smelly that both of us will not
appreciate"sai kuka dan ta kasa gane dalilin da ya sa ta kasa jin tsanar sa ko da na sili ɗaya ne a zuciyar ta
tun ɗazu da yake mata maganganun nan madaɗin ta ji tsanar sa ta ji haushin sa sai ma ta ji kamar
ƙarawa son sa fertilizer ake yi a zuciyar ta a ƴar tsakankanin nan sai kawai son sa yayi boosting a zuciyar
ta ta ji kawai in har bata same sa ba toh banu wata macen da ta isa ta same sa.

Kuka take yi kamar zata ƙarar da hawayen ta dan azaba da cin rai sakamakon abin da ya mata bata san
lokacin da ta fara fitar da kalaman ta waje ba tana cewa

"Me ya sa Zaid?me yasa zaka min haka?me na maka da zaka saka min da wannan abin?tsanar da ka min
ya kai har haka dama ban sani ba?ya zaka kashe ni ka ɓoye wuƙar ba tare da tsoron ana iya kamaka ba?
ya zaka min yankar baya Zaid"??kuka take mai tsanani dan tsakanin ta da Allah take kukan nan dan abin
da ke cikin zuciyar ta take faɗi a bakin ta ta gama sakankancewa Zaid ya zama nata amma kawai a daren
farkon su sai ya zo mata da wannan zancen ashe dama can da ya bar ta kallon ta kawai yake shi yana nan
yana kan bincikar halin da yarinyar nan take har ma ya gama ƙiyasta tafiya zai yi wurin ta in sun koma
wannan wani irin masifa ce..
Saka kunnen sa yayi ya natsu yana sauraron duk maganganun ta sai ya kasa bada meaning ma kalaman
ta dan duka kamar open ended questions tame ta yi ma kanta bai gane inda maganganun nata suka dosa
ba but sai ya tambaye ta

"Me na maki baby....please baby say it out....ki faɗa sai mu sami solution"...

Cak ta dakata daga kukan da take yi ta tashi tsaye cikin ƙunar rai ta buɗe lock ɗin bayin ta buɗe ƙofar
cikin ɓacin rai ta tura ƙofar baya da ƙarfin ta sannan ta zubo mai *_raged_* eyes ɗin ta ta ce

"Me ka min ka ce?so kake ka san me ka min Zaid"??da ɓacin rai ta mai tambayar wanda ya kuma ƙulle
masa kai kafin ya ce

"Yes..ina son sanin me na maki...why the sudden change...what happened"??a tsawace ta ce da shi

"That stupid indecent ingrate villager,that heartless girl Asma'u,the girl that almost caused your death
your final abode is that same girl whom you called a saviour,innocent and responsible,har a gaba na Zaid
kana kiran sunan yarinyar nan....ka san sau nawa ka kira sunan ta?ka kira sunan ta fiye da yadda zan iya
ƙitgawa,,Zaid....my first nuptial night with you...ka rinƙa min maganar wannan ballagazar yarinyar har
kake cewa ita ta fitar da mu daga cikin dajin nan???are you that low cheap to be after such undisciplined
girls??ina matar ka a daren farkon mu ka zauna kana min zance wata yarinya,,yari yar da bata so ka
kasance a raye ba,har kake cewa kana gudun kar ta auri ɗan iskan sauratin ta da suka gama lalacewar su
tare"?cikin tsantsar ɓacin rai yayi interrupting nata

"Don't you ever call her with such names because she doesn't deserve them,how can you say that ita
tayi causing min shiga halin da nake ciki na taɓa gaya maki cewa ba dan ita ba da an manta da labari na a
doron ƙasar nan?iyee?na taɓa sanar da ke cewa she waz my first saviour?and i am still thinking that ita
ta kuma saving namu daga hannun yaron nan? yari yar da tayi risking rayuwar ta dan taimaka mana
sannan ki rasa da me zaki saka mata sai ƙazafi da awful words marasa daɗin ji how could you"!!??a
tsawace ya ƙarasa maganar.

Kallon sa take yi kamar bata san sa ba sai kawai ta shiga tafa hannu tana dariyar da ta fi kuka ciwo a
zuciya ta buɗe baki zata yi magana amma sai maganar ta gagare ta sai kawai ta shiga girgiza kai tana
ƙare mai kallo tsabar mamakin sa da ya gama kama ta da ƙyar ta haɗa kalma taƙaitacciya ta faɗi

"Tell me something Zaid...,,fushi ka yi dan na faɗi gaskiya akan yarinyar nan?ka ji ran ka ya ɓaci ne dan
na kira ta da sunayen nan?gaya min ina jin ka"??sai yayi mata shiru yana kallon ta dan bai san me ya sa
ta zama so interested in the girl's affairs ba.

Muryar ta ya kuma ji cikin taushin murya kamar ma tsoraciya idanun nan ta ƙara girman su tana faɗin

"Yauwwa ina sauraron ka Zaid yi hanzarin bani amsar tambayar da na maka,shin takaici ka ji dan na
aibata wannan ballagazar yarinyar"?ran sa a ɓace ya ce

"Eh..rai na ya ɓaci dan kin aibata ta kuma bata cancanci haka daga gare ki ba"cikin zafin rai da ƙaraje ta
furta out of the blue
"Did you have feelings for that stupid illiterate villager"da tsantsar ɓacin rai ta mai tambayar shima cikin
ɓacin rai ya bata amsar da ya jijjiga ta ya dagula mata

42 / 74