Author : Siyama Ibraheem Category : African Stories & Novels
shi a waje da
wata mota da bata san inda ya samo ta ba sai ta ce
"Ina kuma ka samo mota"ɗan murmushi ya mata kafin ya ce
"My colleague came here yesterday with his wife so na karɓi motar sa ne dan mu zaga gari da shi"sai ta
jijjiga kai ta shiga motar shima ya shiga ya ja suka fara zaga gari
Sai wuraren 7pm suka kamo hanyar dawowa gida a inda suka kai tsakiyar hanya motar ta tsaya masu ga
hadari ya haɗu sosai saura ƙiris ruwa ya tsuge fita yayi yana son sanin matsalar ai kuwa tana fitowa dan
ganin me ke faruwa ruwan sama ya ɓarke kamar da bakin kwarya so ta yi ta koma cikin motar amma sai
ta rasa yadda za ta yi ga shi a tsaye a waje ita kuma bata jin zata iya komawa ciki ta bar shi a cikin ruwan
dan haka ta ce da shi
"Ka dawo ciki mana ruwa fah ake yi"ɗagowa yayi ya ce da ita
"Ki shiga ciki ina zuwa"duk ya jiƙe sharkaf da ruwa ita kanta ta jiƙe amma ta ki shiga ciki shi kuma bai
lura ba sai da ja kamar faɗuwar mutum sai ya dawo ta ɓangaren me zai gani........
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
#vote
#comment
*⚜BWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
👄 °°° °°°👄
°°
°
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
_{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
*_Aisha idrees Abdallah nagode da tarin addu'oin ki thank u so much dear_*
*8*
A jiƙe jagab ta ke kwance a ƙasa kamar marar numfashi a 360 degree ya nufo ta yana jin fa&uwar gaban
sa na daɗuwa kamar ana mai cardiac surgery yana passing.
Yana nufo ta ya fara jijjiga ta yana kiran sunan ta
"Bilkisu....., Bilkisu....,Bilkisu wake up what is happening to you please wake up what's all this oh goshh"..
Inaa bata ko yi responding ma stimulus ɗin sa ba ko ɗaya yayi yayi ya farfaɗo da ita amma inaa duk ya
ruɗe ya rikice toh dama tana rashin lafiya ne amma ta ƙi sanar da shi ko dai dama tana da wani allergy
ne?who could possible answer all these questions babu dan haka ya cigaba da ƙoƙarin reviving ɗin ta by
giving a the necessary resuscitation amma inaa chan dai da ya ga ruwan daɗuwa yake yi ba tsaya zai yi
ba ga shi kan shi na ƙoƙarin ƙullewa sai kawai ya ɗauke ta ya shigar da ita motar dama ruwa ne ya wa
motar ƙaranci ruwan da ke motar yayi amfani da shi wurin tayar da motar bayan ya gama zuba ruwan
yayi saurin shiga motar ya ba da motar sai sharara gudu y ke yana addua'ar Allah ya sa b wani mugun
abin ne ya faru d ita ba bsi tsaya ko ina ba sai cikin gari babban asibitin garin ya dakatar da motar yana
tsiyayar ruwa duk a firgice ya cicciɓo ta suka yi ciki sai kira yake akan a kawo masu ɗauki kamar zai yi
hauka haka ya rinƙa kira har dai aka zo aka karɓe ta aka yi ciki da ita sai zirga zirga yake yi a bakin
emergency room ɗin duk ya rasa sukunin zuci ya ya zai yi facing Ammi?what if she misunderstand him
and his excuse?what if sje thinks that he did this intensionally? What if,,, what if,,,what if,....
"Goddamn it damn it damn it me ke dami na?toh in wani illness ne da ita fah?kenan carelessness ɗi na
kenan ya janyo mata faɗawa cikin halin nan?ya Ammi zata yi reacting in ta ga abin da ya faru da Bilkisu?
Ya ilahi please help me out am out of it i can't think of any other way".. Kamar sabon kamun mahaukaci
haka ya rinƙa maganganu kamar zararre bai taɓa sanin yana da tausayin baby doctor a zuciyar sa har
haka ba sai yau sai yanzu da ya gan ta cikin matsala cikin mawuyacin hali halin life or death ya zai yi if
she pass out?a hujajjan ya ce
"Noooo she.....sheee can't die she can't just dieeee"yayi maganar cikin wani mawuyacin halin tausayi.
Yana tsaka da haka likitan ya fito yana tambayar inda relative ɗin ta suke,yana jin haka ya nufo shi yana
ɓarin baki ya ce
"Yeee....sss am here am here am her relation tell me what is happening to her is she alright?is she calm?
is she stable?why are you keeping silence say something damn it"a mugun haukace yake maganar yana
ta jerowa likitan tambayoyi kamar bai da seti.
Likitan ya tsinke da lamarin sa dan yadda ya ga ya haukace ya yi tsammanin shi ɗin mijin ta ne sai dai
kafin ya ida tunanin sa ya ji wata muguwar shaƙar ban haushi ya jiyo muryar sa yana mai amo a kunne
cikin anger yana cewa
"how dare you, ina tambayar ka ka min shiru is she alright"!! Ya karasa a tsawace yana huci.
Ƙoƙarin ƙwace kan sa ya fara yi da ƙyar dai ya rabu da shi yana wani aiko mai kallon tuhuma shi kuma
likitan ya rinƙa sauke numfashi a jere babu ji babu gani.
Likitan da ke christian ne mai suna Dr Uche Okoli daga east ya fito imo state ƙoƙarin basirar aikin sa ne
ya sa aka mai transfer zuwa nan Yola dan ya san kan aikin sa sosai.
Ƙoƙarin calmimg ɗin Dr Zaid Maher yayi yana son ya dawo hayyacin sa dan all his thought go straight to
the fact that the young lady is his wife sai ya ce da she
"Please come let's go to the office we need privacy calm down"da haka fah ya ɗan sami relief ya bi Dr
uche zuwa office ɗin sa suka zauna amma hankalin sa duk a tashe ya ke he just wanna see her he wanna
know her state of health.
Kasa natsuwa yayi ya ce da shi.
"Yess say something am listening"!!
Sai da Dr uche ya cire stethoscope ɗin da ke sagale a wuyan shi ya gyara zama sannan ya sauke
nannauyar sight kafin ya ce.
"Gentleman calm down your wife is okey for now but we don't know what later might say".. Dan fah shi
likitan yayi concluding cewa ita matar sa ce.
Sam hankalin sa bai kai kan kalmar da Dr uche ya furta ba bare yayi decoding ɗin shi a brain ɗin sa har
ya bashi meaning ɗin da zai yi responding ma kalmar ba shi dai ya ji last sentence ɗin sa..
"What did you mean later i don't get it"??
Taysayi ya ba wa Dr uche sai ya ce
"I mean she is stable now but she might collapse later"ɗan shiru yayi kafin ya ce
"Why did you allow her to bath under the rain"??
Jujjuya tambayar yayi kafin ya ɗago ya kalle sa ya ce
"bath under the rain"?? Yayi tambayar da sigar ban san inda ka nufa ba..shima likitan sai ya shiga cikin
ruɗu
"You mean you don't know that she bath under the rain"?wani irin tambayar rainin wayo ne wannan sai
ya hasala ya ce da shi
"Will you go straight and hit the nail what is happening to her"a zafaffe ya yi maganar sai Dr uche ya
rikice ya ce
"Her pneumonic crises attack her and the exacerbation is beyond our capability i suggest you take her to
a better facility far modernize than here because our equipments and facilities are very low to handle
her am so sorry gentleman"!! Yana kaiwa nan ya ja bakin sa yayi shiru gudun kar ya ji wani damƙar.
Shi da ke zaune bai san lokacin da ya tashi tsaye yana ja da baya ba har dai ya haɗa bayan sa da jikin wall
ɗin office ɗin yayi shiru ya kasa cewa komai for a while haka shima Dr bai ce da shi komai ba sai ya bar
shi dan ya san ya Shiga wani hali ne.
Kusan 8minutes yana jingine ba tare da ya ce komai ba daga bisani ya fita daga office ɗin yana haɗa
hanya har dai ya kai rest room ɗin da aka kai ta ya shiga ya tsaya a kan ta yana kallon yadda ta koma just
hours kawai duk ta fita a hayyacin ta ta na numfashi sama sama gefe ga nurse nan tsaye tana son bata
fast pain relieving injection amma ya ƙi matsawa dole ta mai magana,instead ya matsan sai kawai ya ce
"No we don't need it just get me the trolling chair"daga haka bai kuma furta komai ba ya cigaba da
kallon ta cikin tausayi bai san yaushe ya fara tausaya matan ba but as far as he is concern yana bala'in
tausaya mata yanzu da ya gan ta cikin wannan halin battling with her life ɗin.
Bai san lokacin da aka kawo trolley ɗin ba sai dai ya ga ana ƙoƙarin cicciɓan ta za'a ɗora ta a kai bata san
inda kan ta yake ba,haka aka tura ta har dai suka saka ta a motar ya ɗauko Atm card ya masu
transferring ɗin charges ɗin su ya koma ya shiga motar ya fara ja.
Kamar kar ya fara driving sai ga kiran Hajiya Madina.
Rasss gaban sa ya bayar sai ya rikice ya rasa yadda zai yi haka kiran ya ɗauke bai ɗaga ba kuma kira ta yi
a karo na biyu bai ɗaga ba kuma bata haƙura ba ta cigaba da kiran har ta ba shi 8 missed calls bai ɗauka
ba the more tana kira the more heart rhythm ɗin shi na chanza rate from regular to irregular sai
swinging ya ke yi dan sai ya ke ganin kamar an sanar da ita ne abin da ke faruwa.
A tsiyace ya ke jan motar har suka iso cikin ƙauyen cikin hanzari ya shiga cikin gidan ya kirawo zulfa'u dan
ita ce kaɗai zaune a tsakar gidan babu kowa tana jiran dawowar su tana ganin ya shigo a wani irin
yanayin da bata taɓa ganin sa ba sai ta miƙe tsaye ta na tambayar ko lafiya.
"Please ki zo ki taya ni ɗauko Bilkisu tana mota ba lafiya"
Ai bata tsaya jin ƙarshen maganar ba ta yi waje cikin sauri tana salati tana ɗaga murya
"Ina kuka tafi?me ya faru da ita?ohoh ni zulfa'u na tare su me kuma ya sami likiciya"sai surutu ta ke yi
wanda yayi nasaran janyo hankulan mutanin gidan da ke ɗakunan su kowa sai ya fito yana tambayar ko
lafiya.
Turus suka yi ganin zulfa'u na ƙoƙarin kinkimar ta ita kaɗai dan shi bai saka hannu ba sai hindatu tayi
saurin tahowa ta taya ta tana ta salallami a haka dai suka shiga da ita ciki a inda aka kwantar da ita still
breathing pattern ɗin ta bai yi regularizing ba.fita zulfa'u ta yi tana kiran Dr Zaid da ya zo ya taimaka ta
farfaɗo.
Ya ma manta wai shi likita ne dan haka bin bayan ta yayi kamar wani marar laka a jiki ko da suka shiga
cikin ɗakin kasa taɓuka komai yayi sai da ta kuma ce mai
"Likita baka yi komai ba numfashin ta na raguwa fah"a dame ta yi maganar wanda ya saka shi nemo
wayar sa ya rinƙa dialing numbern Afzal ƙanin sa da ke aiki a Canada sai dai da ya dannan sai ya nuna
mai cellular network not available kamar zai yi hauka da yake zulfa'u akwai saurin ɗago lamari sai ta
gane kamar waya yake son yi sai dai babu service sai ta ce da shi
"Kira kake son yi"? Kamar ƙaramin yaro ya girgiza mata kai dan kasa cewa komai yayi sai ta ce
"Zo in nuna maka inda zaka sami sabis ɗin"! Ta nuna mai direction ɗin toilet ɗin ta haɗe da gwada mai
daidai lokon da zai sami service ai ko sai ya yi appearing fully dan haka babu ɓata lokaci ya fara laluɓar
lambar kamar ba za'a ɗaga ba sai kuma aka ɗaga.
Daga ɗaya ɓangaren aka ce
"Hy big bro kwana biyu baka kira ni ba halan jin daɗin ƙauyen ne ya hanaka neman lil bro ɗin ka"! Cikin
jin daɗi yayi maganar amma sai farincikin sa ya maƙale sakamakon jin muryar ɗan uwan sa da yayi cikin
wani irin yanayin da bai saba jin ba..
"Afzal me zan mata she is not recovering"!! a dame ya yi maganar sai Afzal ɗin ya rasa ina maganar
yayan na sa ya dosa sai ya ce
"Big bro she?who is she"?
"Her,Bilkisu her crises attack"!! Sai a sannan ya gano bakin zaren sai ya ce
"Big bro calm down,calm down,yanzu ina Kuna gida"? Kamar ƙaramin yaro ya ce
"Eh muna gida"!
"Alright na san ba yadda za'a yi bata tafi da magungunan ta ba dan yanayin garin so yanzu go straight to
her luggage and check definitely you will find it humm"?
Miƙewa yayi a hargitse ya dawo cikin ɗakin
"Ina kayan ta ina jakunkunan ta"?
Nuna mai zulfa'u ta yi cikin sauri ya fara hargitsa kayan na ta sai ya hango wani magani me ji kamar
ointment ya duba kuma sai ya ga magungunan ta har da inhaler da sauri ya kwaso su ana kallon shi duk
matan tausayin baby doctor ne ya kama su dan basu taɓa ganin ranar da ta yi complaining cewa kanta
na ciwo ba amma yau ɗazu ɗazu kawai amma an dawo da ita ranga ranga babu numfashi mai kyau.
Tafiya ne,super ne duk haɗawa yayi ya isa gare ta ya buɗe ointment ɗin ya zuba a hannu ya fara shaƙa
mata ta hancin ta kafin ya dawo ya fara ƙoƙarin dismounting inhaler ɗin ya tabbatar yana aiki sai ya
kuma haɗa shi wu guda kafin ya fara ƙoƙarin shaƙa mata tun bata responding har ta fara responding
kaɗan kaɗan ta fara tari babu ƙaƙƙautawa haka ya cigaba da inhaling mata har dai ta fara jan numfashi
tana ƙoƙarin yaƙi da obstruction ɗin tana ta jan numfashi tuni ta haɗa da ɓarin jiki ga convulsion da ke
son kamata ga serious exacerbation da ke ta ƙaru tuni zazzafan zazzaɓi ya sauko mata tana fighting da
numfashin ta tana son calming kanta amma abin ya fi ƙarfin ta dan haka a haukace ya ce
"Ina blankets ɗin ku"ya manta da irin mutanin da ya ke magana da su cewa ba su ji turanci ba dan haka
ya tashi ya koma ya birkice kayan ta har dai ya ga blankets har biyu ya zo ya rufe ta da su duk ya ruɗe
kafin ta kuma experiencing wani sharp pains ɗin har ya dannan mata allurar rage zafi ya sa a kawo mai
spoon mai kauri aka kawo ya yi saurin sakawa a tsakanin upper and lower teeth ɗin ta kamar dambe
tana jacking yana kuma danna spoon ɗin duk ya haɗa zufa yana ta ƙoƙarin raba hakoran da kyar da kyar
ya yi nasarar seperating hakoran kafin ta kuma komawa ta kwanta lakwas kamar ba ita ta gama
convulsing ba shima zama yayi a ƙasan yana sauke numfashi wani na korar wani su kuma matan wurin
na kallon abin kamar alien dan da za'a bar su tsab za su dafa Alqur'ani su ce iskokai gare ta sai dai ganin
yadda abin ya faru a zamanance sai suka yi shiru kawai suna jin fargaba na kama su ba dai mutuwa ta yi
ba haka kuwa suka antayo mai tambayoyi
"Likita menene mun ga ta kwanta kamar marar rai me ya same ta"??yana cikin mawuyacin halin nan
amma yayi ƙarfin halin ce masu.
"Rashin lafiyar ne ya lafa shi yasa ta ɗan sami barci ku bar ta ta ɗan sami doguwar barci har sai ta farfaɗo
da kan ta"!! Cikin gamsuwa suka ce toh dan haka suka koma parlor suka zazzauna shi kuma ya cigaba da
zama a wurin yana kallon ta yadda numfashin ta ke fita kamar ta gama gudun tsere he is just restless this
is the promise his mom made him took dama?ta saka shi ɗaukar mata alƙawarin zai na kuka da ita ashe
dama tana da matsala ne?ashe haka ta ke surfering amma bata taɓa bari an sani ba?dama tana da
chronic pneumonia ne tun childhood?but me ya sa bai taɓa sani ba sai da abin ya faru?yanzu me zai
gayawa Ammi?what if she says it to Ammi?Ammi tana iya cewa da gangan ya janyo rashin lafiyar ta ya
tashi!!!
Kawai sai ya ruɗe ya kuma komawa cikin toilet ɗin ya kira ƙanin shi Hakim da ya ɗauka sai ya riga shi
magana
"Hakim su Ammi...su Ammi sun dawo ne?sun dawo gida ne"?
A ruɗe ya ce
"A'a big bro basu dawo ba me ya faru"?
"Babu babu Hakim je gidan su Bilkisu ka ba ma Bilal wayar i want to talk to him"ɗan shiru yayi kafin ya
ce
"Big bro it's raining heavily here i can't go out"ras ya ji jin an kira sunan rain sai ya juya ya kalli yadda ta
ke barci sai ya ce
"Ka ɗau lema ka tafi yanzu dan ina da magana da shi"daga haka ya kashe wayar ya koma ciki bai san
lokacin da ya fara tofa mata addu'oi ba yana yi yana duba wayar sa sai da ya daidaici 10minutes ya yi sai
ya koma ciki ya kuma kiran layin Hakim ɗin muryar Bilal ya jiyo sai ya ji yayi losing courage ɗin sanar da
shi abin da ya faru sai kawai ya ce da shi
"Bilal are you alright"??da mamaki suka haɗa ido da Hakim ɗin kafin ya ce
"Yes brother am fine me ya faru"?
Ajiyar zuciya yayi kafin ya ce
"Shikenan ba komai just taje care"daga nan ya datse wayar ya ajiye yana goge zufar da ke tsatsafo mai
ya koma ɗakin yana cigaba da kallon ta.
A shekaranjiya Hakim ɗin ya dawo yin wani assignment da sai a gida zai iya yin sa tun dawowar sa babu
inda ya tafi kullum yana gida toh ana ruwa a ƴan kwanakin shima kuma saurin kamuwa da Rhino virus ne
da shi shi yasa baya son fita cikin ruwan jin gaggawan da yayan na shi ya mai sai ya fita ai ko da atishawa
ya koma gidan su yana ta rawan sanyi..
_3hours layer_
Sauran matan sun koma zulfa'u ce kaɗai ta fara barci a saman three seaters ɗin falon shi kuma yana
zaune in zaman bai mai ba sai ya miƙe tsaye ya rinƙa zirga zirga hankalin sa duk ya gama tashi dan bata
farfaɗo ba har expected time dan haka anxiety ɗin sa sai ya daɗu.
Ana haka sai ya ji ta fara tari tana jujjuyawa kaɗan kaɗan,da sauri ya nufe ta yana tambayar ta
"Bilkisu are you alright?me ke damin ki?ina ke maku zafi"?
A hankali ta buɗe idon ta ta sauke su a kansa sai ta rinƙa bin sa da kallo tana ƙoƙarin tunano abin da ya
faru kafin yanzu sai ta fara yunƙurin tashi.
"Easy take it easy gently"haka yana bata encouraging words tana miƙewa har ta yi leaning da jikin gadon
tana numfashi dan bayan ta zama stable yaba da wuri an chanza mata kaya zuwa doguwar riga mai kauri
aka saka mata cardigan da hula