Author : Siyama Ibraheem Category : African Stories & Novels
yana tafe yana tunanin shawarar da ya yankewa kan sa akan
zaman su shi da Bilkisu,he thought of a fluent idea at least ko babu komai they are bounded by marriage
kuma aure ya wuce gaban wasa as a husband he should be capable of handling his home he have to
become the leader of his own home the king in his kingdom he need to be autonomous he just have to
be independent not guided bu anyone dole shi Amzai yi building family nasa dan haka zai yi iya ƙoƙarin
not to be a coward for the second time again he have to amend.
Yana tsaye hannun kan waist ɗin sa yana ƙare mata kallon ƙurulla sai ya ɗan murmusa ko me ya saka sa
murmushin shi ya sani,takawa yayi zuwa bakin gadon ya duƙa ya kuma manna mata peg a goshin ta yana
admiring kyakyawar fuskar ta har cikin zuciyar sa yana yaba kyawun ta da surar ta..
Buɗe closet ɗin sa yayi ya ɗauko boxers ya saka ya ɗauko baƙar jallabiya ya saka ya fito daga ɗakin ya ja
mata ƙofar ta waje ya saka mata lock sai ya sauko ya fito farfajiyar gidan inda mai gadin nan ya taso cikin
ɓarin jiki yana tambayar sa ko lafiya ɗazu ya shigo hankali tashe,muryanshi ya mai kawai ya ce
"Babu komai nagnagode da kulawar ka gare ni and am sorry for reacting to you in that manner earlier
on i wasn't in my rightful senses"da sauri mai gadin ya hau ce mai
"no..no no please sir na fahimta ai Allah ya ba Hajiya lafiya"sai ya amsa da
"Amin thanks"!!daga haka ya bashi oder akan ya kula masa da gidan har ya dawo daga masallaci kar ya
bar kowa ya shigo amsa mai yayi yana assuring nasa zai kular mai da gidan daga haka ya fita ya nufi
masallaci dan gabatar da sallar zuhur..
Bai dawo gidan ba sai bayan sallar asr yana shiga tana farkawa daga baccin ba ma farkawar tayi ba
juyawa tayi dan cigaba da baccin sai dai tana juyawan ta ci karo da fuskar sa yana tsaye da murmushi
yana kallon ta rufe idanun ta tayi ta buɗe su sai ta kuma sauke su tarr bisa fuskar sa,shi dai yana tsaye
yana kallon ta yana jiran ganin abin da zata yi dan ya san zata yi reacting but to his greatest surprise sai
ya ga akasin hakan dan bayan ta kalle sa sai ta maido da duban ta ga kan ta ta ga abin da aka lullube ta
da shi sai ta ɗaga comforter ɗin ta leƙa ciki all what she sees shine naked body ɗin ta lulluɓe cikin
comforter babu kaya daga bra sai pant cikin ruɗewa ta fidfo kan ta ta kalle sa sai ta ga babu alamun
wasa ko tantama kenan da sanin sa hakan ya faru,tunani ta shiga yi ta ya aka yi ta zo gidan nan ya ma
aka yi ta tsinci kan ta almost naked did he molest her and take advantage of her?saurin mai da duban ta
tayi ga jikin ta tana ɗago kan ta sai ta gan sa zaune kan gadon yana yunƙurin jawo ta sai ta ja da baya
tana kallon sa dan bata san abin da ya faru ba kuma tana buƙatar ƙarin bayani.
Daɗa ƙanƙame comforter ɗin tayi tana girgiza mai kai sai ta yi wuf ta sauko daga kan gadon tana jan
comforter ɗin,tashin da tayi cikin ƙaraje ne ya haddasa mata wani mummunar ciwon kai ta ji kan ta ya
amsa amma ƙarfin hali irin nata ya sa ta fara taro ɗan ƙarfin ta ta fara tambayar sa cikin yin ƙasa da
murya dan bata da wani isasshiyar lafiya
"Ina kaya na yake"?shiga juye juye yayi yana duba kayan kafin ya dawo da fuskar sa gare ta ya taɓe baki
yana girgiza kai alamun bai gan su ba sai ta cigaba da kallon sa dan kan sa ya taso ta shiga nufo ta a
hankali bata dai motsa ba tana nan tsaye sai da ya zo har kusa da ita ta ji ƙamshin sa na shigar ta ta ɗago
dara daran idanuwan ta ta zuba cikin nasa sai yayi yunƙurin riƙo ta zuwa jikin sa yana tambayar ta
"Me zaki yi da kayan"?murya chan ƙasa kamar mai koyon magana dan har rawa rawa muryar ke yi
yayin da yake mata tambayar sai ta ji muryar ta shige ta har ta lumshe ido bata sano ba sai ya ƙara
tightening jikin ta cikin nasa yana son rungumo ta jikin sa gabaɗaya sai dai ta hana sa cikin saurin buɗe
idanun ta ta shiga ɗan ture sa tana faɗin
"Am going home"daɗa ruƙo ta yayo yana janyo ta jikin sa da ɗan ƙarfi dan tana son turje mai ne shi
kuma yayi alƙawarin holding her tight and he will never let go off her dan baya so yayi ruining destiny ɗin
sa for the second time again.
Kasa hana sa tayi sai tayi shiru tana jin abin da yake mata,haɗa ƙirjin sa yayi da nata ƙirjin sai suka
lumshe idanu tare haɗe da sauke ajiyar zuciya at the same time,she didn't hug him back amma shi kam
ya rungume ta sosai ya ɗau lokaci yana sauke ajiyar zuciya kafin daga bisani ya ce cikin sanyin murya da
rashin son hayaniya
"Please don't go,just spend the night with me here in our home,in our room, in our bed,our matrimonial
bed,please,..will you"!?shiru ta mai tana sauraron sa bata dai ce da shi ƙala ba amma kam muryar sa yayi
tasiri cikin zuciyar ta.
"Please..don't say no"...bata ce komai ba sai ya ɗago da ita ya shiga gyara mata sumar gefen fuskar ta
yana jiran jin amsar ta sai ta ƙure sa da idanu har dai kallon sa ya haifar mata da wani kasala mai tsanani
haɗe da gajiya da ya dirar mata from no where.
He has been observing her ganin yanayin ta ya canza sai yayi using weakness nata yayi brainwashing
ɗin ta by pleading her to stay with him tonight,juya mai baya tayi tana jin gaban ta na faɗi sai dai bata
bari fargabar ta ya fito sarari ba.
Ta bayan ya rungumo ta ya sauke haɓar sa a gefen wuyar ta yana sauke mata numfashin sa sai ta
lumshe idanun ta chest ɗin ta na sama da ƙasa
"Please..am lonely"..tausayin sa ne ya taso mata sai kawai ta ɗan tura sa baya kaɗan ta shige toilet ɗin
ɗakin tana shiga ta saka lock ta ɗan zauna tana tunanin Allah ya sa ba wani kuskuren zata kuma yi ba by
believing Zaid one more timw in her life..
Kasa yin wankan tayi sai tayi alwala kawai ta fito da comforter ɗin a jikin ta dama tun da ta shiga ya
ɗauka tafiya zata yi in ta fito sai ya ji tana tambayar sa
"Ina kayan sallah"?jiki na ɓari ya buɗe closet ɗin sa sai dai bai ga komai ba related to women weat dan
haka ya rufe yana mai ce da ita
"Just give me some second ms am coming please"bata amsa mai ba sai yayi saurin fita ya shiga ɗakin da
ke kusa da nasa ɗakin alamar ɗakin mallakin ta ne,dubo mata long gown yayi ya haɗo da hijjabi ya fito ya
dawo ɗakin sa ya miƙa mata sai ya fita dan ya bata space na shiryawa da kyau..
Sallar zuhur da asr tayi sai ta ɗan jingina tana karantar azkhar daga hakan ne kuma bacci ya kuma yin
gaba da ita saman sallayar.da ya shigo sai ya ga har tayi bacci sai ya girgiza kai yana mamakin irin
wannan bacci da bata gajiya da yin sa but he have to let her be.
Fita yayi ya ja mata ƙofar shi kuma ya shiga kitchen haɗe da kiran ɗaya daga cikin cooks ɗin sa akan tayi
saurin zuwa he wants her to coach him dan yana son yi ma baby doctor girki da kan sa..
*******
_7:30pm_
Bayan ya idar da sallah har ya dawo gida yayi setting abincin cikin tray ya kawo har ɗakin ya ajiye komai
sannan ya zauna zaman jiran ta ta idar da nata sallar,kamar jira yake tana idarwa ya shiga zuzzuba mata
abincin ita dai bin sa da kallo take kamar stranger dan sai acting gentile yake mata..
Abincin ya mata daɗi dan akwai ɗan yaji yaji wanda ya taimaka ya bata appetite har ta ɗan ci abincin da
yawa shi kuma sai murna yake yi bata yi wani abin da ya ɗaga mai hankali ba,har suka kammala ya ɗauko
mata night wear ɗin ta ya bata,karɓa tayi ta shiga toilet ta canza rigar doguwa ce cotton baby pink colour
bai da falmara dan dogo ne har ƙasa,.
Fitowa tayi sai ta gan sa kwance da pyjamas ɗin sa kalar nata kayan baccin already ya kashe light ɗin
ɗakin ba wani haske sosai dan haka gadon ita ma ta je ta kwanta a hankali ta juya mai baya sai da ya bari
ta gama gyara kwanciyar ta har da jan blanket ta rufe jikin ta sai ya saka hannun sa ya juto da ita bata
mai gardama ba bare hayaniya shi kuma rashin hayaniyar da bata mai ba ne ya bashi ƙwarin gwiwar
ganin zai gyara kuskuren sa,.
Kan ta ya kwanta saman ƙirjin sa ya warware mata sumar da ta tufke ya baza mata su ta baya duk tana
jin sa bata dai ce komai ba,hannayen sa biyu ya sa ya rungumo ta jikin sa ya riƙe ta gam,addu'ar bacci ya
masu sannan ya ce da ita
"Goodnight baby"bata bashi amsa ba amma ta ɗan juya kan ta saman ƙirjin sa alamar ta ji ta kuma
amsa.ba jimawa bacci ya ɗauke su duka..
*_S,Ibraheem_*
Folliw@siyamaibrahim
*⚜BWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
👄 °°° °°°👄
°°
°
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
_{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
*35*
*_Back to love_*
_4am_
Buɗe idanun sa yayi a hankali yana fatan ganin ta tare da shi,a hankali ya maido da kan sa ƙasa ya juyo
zuwa right side ɗin sa sai ya gan ta kwance duk ta kalailaye sa collar rigar baccin sa ta riƙe gam kamar
rayuwar ta maƙale da rigar yake,kawo hannun sa yayi ya ɗora nisa nata hannun da ta riƙo mai rigar ya
shiga shafawa a hankali yana jin farinciki da annashuwa na shigar sa dan bai san yadda zai yi ba da ya
farka a asubahin ya ga duk abin da ya faru a jiya was all nightmare and not reality,godiya yayi wa Allah
da ya sa yayi witnessing wannan safiya mai albarka he can't believe that after the minute of his first
night bai kuma kwanciya tare da matar sa ba sai yau abin ya zame mai kamar abin farinciki da nishaɗi..
Goodmorning kisses yayi brushing mata tun daga goshin ta zuwa cheeks ɗin ta har ya sauko wuyan ta
sai a lokacin ta farka dan tun lokacin da ya kai hannun sa saman nata hannun ta ji abin amma sai ta share
ta cigaba da bacci dan sama sama take jin abubuwa abaccin ta.
Buɗe idanun ta ke da wuya sai ya rumtse nasa idanun da sauri abin nasa dariya ya bata kamar wani
ƙaramin yaro yayi saurin rumtse idanun sa,ganin kan ta cikin jikin sa sai ta ɗan murmusa tana tuno
rashin ta idon da ta yi a jiya daga zuwa office sai kuma ta yi gidan miji har kuma da tsarabar taya sa
kwana,murmushi tayi tana hasashen yadda zai kaya tsakanin ta da Umma ko me zata gaya mataas
excuse na rashin komawa gida a jiya.
Jin shirun ta yayi yawa sai ya buɗe idanun sa ya zuba mata dan kallon sa take tana lumlumshe idanu
saboda halin da ta tsinci kan ta ciki ya wuce misalin mai tunani dan nishaɗi ne ke gauraye da
tsaftatacciyar son sa ya rinƙa shigar ta,bata san me ya faru da shi ba da ya hanasa tafiya ƙauyen koma
amma ko ma dai menene dalilin she don't want to know.
"Uhum,,goodmorning"!!ɗago kan ta tayi ta zuba mai idanun ta suka yi exchanging glance look sai ta ce
mai
"Morning"idanun su haɗe da na juna duk wani hali suke ciki daga shi har ita, blinking mata idon sa ɗaya
ya ce
"Ya jikin ki"?ɗan shiru tayi tana kallon sa murya can ƙasa ta amsa mai
"Alhamdulillah"!nodding kan sa yayi ya shafo suman ta yana faɗin
"Kin tuna ranar mu da ke na farko?a germany"?saukar da idanun ta ƙasa tayi tana murmushi tana tuno
moments ɗin da ya kasa skipping memory ɗin ta she wish abin da ya faru da su never happened da Allah
kaɗai ya san irin love da zata yi showering Zaid da shi but unfortunately,,it was a bad past she doesn't
wanna remember it..
"Uhumm"he wasn't satisfied with the response sai ya kuma rungumo ta yana shinshinar sumar kan ta
at the same time yana kissing suman
"Won't you forgive your husband"??shiru tayi tana jin kewar sa na addabar ta sai dai still bakin ta nauyi
yake mata na bashi amsar tambayar da ya ke kwararo mata but har cikin zuciyar ta tana jin yafe mai
shine alkhairi.
Shafo gefen fuskar ta yayi yana jin kamar su dawwama a haka bai san girman abin da yake ji a zuciyar sa
game da ita ba amma ya san he is gradually dancing to her tune and he is copping with her possession
and obsession tun ranar da ya bar gidan su ya dawo nan gidan babu ranar da zai farka daga bacci bai
farka da ita a zuciyar sa ba haka Throughout zai yi spending ranar sannam duk daren da zai kwanta bacci
baya samin cikakkiyar bacci dole da tsakar dare sai ya farka yayi wanka dan baccin sa ba mai daɗi bane
mafarke mafarken ta ya dame sa definitely her words are beginning to manifest she once told him that
she will be his obsession and yes she is now his obsession safe,rana,yamma,dare yana tunanin ta a ran
sa again he feel so suffocated in ya ga wani kusa da ita shi yasa ranar da ya ga Aslam yana magana da ita
har ya kira ta da baby sai ya ji ya kasa controlling kan sa all he need shine ya mai gyaran tunani dan ya ƙi
jinin ya ga wani kusa da ita muddin ɗa namiji ne toh hakan na tayar masa da hankali he can't take that..
"Kin yi shiru,,can't you forgive me at least"??jin wani iri tayi sai kawai ya ji ta kuma rungume sa sosai
sakamakon da da shi kaɗai ya rungume ta,sosai tayi hugging nasa tight tana jin hawaye na son zubo
mata dan ba ƙaramin dauriya tayi ba na rufe idanun ta da doɗe kunnuwar ta dan ta ga zancen Asma'u
bai taso mata ba,raɗaɗi da zafin kishin sa ne ya taso mata sai ta shiga dukan sa a ƙirjin sa tana faɗin
"You cheated,,i trusted you,i gave you my heart my soul,my body,my life but you rejected it you forced
me to hate you you toyed with my feelings for you,you played with my heart,you played with my love
for you because you know that i love and care about you then you decided to give that hate to me why
Zaid,?why"??da kuka maganar ta na ƙarshe ya kai sai yi take yi kamar me and he allowed her because iya
hanyar da zata iya pouring out nauyin da ke zuciyar ta kenan..
Rungume ta yayi sosai yana shafa ta bau ce komai ba yana da shafa ta ita kuma kamar a lokacin kuka ya
ƙwace mata sai yi take yi iya gaskiyar ta.
Sama da mintuna tana kuka har sai da nauyin da ke zuciyar ta taji ya ragu sai ta rage yawan kukan ta
shi kuma sai ya riga ta magana muryar sa na karyewa yana shaƙewa dan haɗo kalmomin yayi
"i know,na sani,na san ni na saka ki jin kin tsane ni ni na saka ki jin kin yi babbar kuskure a rayuwar ki by
giving me something very precious to you but please....i want you to give me another chance...just give
me this one more chance i promise to show you something incredible i promise to take you where
you've never been i will be a good husband to you a friend and a guidance just allow me to come into
your life one more time please"kamar dai a mafarki haka ta rinƙa jin kalaman nasa kamar almara da
gaske yake yi ko dai yi yake yi dan ya faeanta mata rai na wai dan yayi niya ba.
Kallon sa tayi tana son tantance gaskiyar sa cikin kalaman sa sai ta ga pure sincerity a tattare da shi and
nothing else but that,ta rasa wani shawarar zata bi dan shawarwari zuciyar ta ke bata daga ɓangare
daban daban ta rasa wanda zata ɗauko.
Leƙo fuskar ta yayi yana jiran jin amsar ta addu'ar sa shine Allah ya sa ta yarda ta amince da shi ya shigo
rayuwar ta for the second time matuƙar ta bashi wannan damar zai gyara laifukan sa na baya.
Wasa da hannun sa yake yi saman sumar ta ta yadda zata sami sukuni cikin zuciyar ta dan tayi hukuncin
da ya kamata,tana jin sa yana kai kawo da hannun sa a jikin ta amma ta kasa ce mai komai haka ta kasa
hana sa sai ma daɗa yin lamo da tayi a jikin sa shi kuma ya ƙara yi mata mazauni a jikin sa,jim kaɗan ba
jimawa ya ji numfashin ta ya canza haka kuma nauyin ta ya fi na ɗazu hakan alama ce ta bacci ne ya
ɗauke ta.
Duniyar tunani ya faɗa tun jiya sai bacci bacci take yi ba gayra ba dalili da ta zauna sai bacci tun jiyan
yake observing ɗin ta da ta farfaɗo daga suman da tayi ta koma bacci ba tare da ta sani ba bayan ta idar
da sallolin jiya ta kwanta bacci bata tashi ba sai gab da magrib bayan ta idar da sallah ta ci abinci tayi
saurin yin bacci bata farka ba sai ɗazu and now....she is sleeping already what could that be?..
Bai san amsar ba dan haka sai ya ja jikin sa ya kwantar mata da kai bisa pillow ya daɗa gyara mata abin
rufe jiki shi kuma yayi toilet,alwala yayi ya zo ya canza kayan sa ya saka jallabiya da wani hular sanyi da
yake yanayi ne na winter,.
Masallacin nan kusa da su ya tafi dan a lokacin biyar ya gota har da mintuna ashirin dan sun ɗau lokaci
suna magana shi da Bilkisu har time ya wuce bai yi la'akari.
Kasancewar ya san ita kaɗai ya bari a gidan ba wani wanda zai kular