Author : Siyama Ibraheem Category : African Stories & Novels
suka yi ƙarshe dai ƴaƴan ne suka koma
rarrashin iyayen su har zuwa lokacin da doctors ɗin suka iso aka masu bayani babu ɓata lokaci aka fara
shirin yin surgery ɗin sai kuka Hajiya Zeenat da aminiyar ta ke yi basu tabbatar da cewa situation ɗin
yayi worsening ba sai da aka fito da shi kamar gawa dan bambancin sa da gawa shine shi yana breathing
in-out kaɗan kaɗan apart from that bai da maraba da gawar.
Basu tsaya ɓata time ba aka shigar da shi iyayen na kuka kamar me daga nan aka shigar da baby doctor
ɗaya ɗakin ECT ɗin wanda yake ɗauke da transparent doors and windows ta yadda duk abin da ake yi a
ciki ana iya gani daga waje itama haka aka wuce da ita kamar marar rai sai suka mai da duban su gare ta
har aka ƙarasa da ita ɗakin setting komai aka yi aka yi testing electrodes ɗin suna tsaye a wurin suka ga
an fara dadanna machine ɗin daga haka suka fara witnessing babbar tashin hankalin da basu taɓa gani
ba a rayuwar su.
Bayan jona mata electrodes ɗin aka danna sai ya fara charging yana bada electical spark da ke shiga
directly brain structure ɗin ta suke charging domin bada response ma incoming electrical transmission
daga electrode ɗin hakannis equal to her bodily movement first spark ɗin da ya shige ta kawai sai ta
shiga jijjiga kamar epileptic patient jijjigan yayi rhyming da saukar hawayen gabaɗayan su da ke kallon
procedure ɗin a karo na biyu kuwa hannu Hajiya Zeenat ta saka a baki ta fashe da wani irin kukan ban
tausayi sai Hajiya Madina ce ta rungume ta itama tana kukan Bilal kam kasa cigaba da kallon yayi ya
matsa chan nesa da ɗakin ya shiga risgar kuka mai ƙarfi babu ƙaƙƙautawa ..
Chan ana fama da surgery ɗin Zaid Maher nan ana faman stabilizing baby doctor,a karo na shida da aka
ƙara spead ɗin electrode ɗin ne Hajiya Zeenat ta fasa wani ihu haɗe da zamewa ƙasa numfashin ta ya
ɗauke cak kanta aka yo ana faman jijjiga ta wannan tashin hankalin koh a mafarkin su basu taɓa
encountering da shi ba for crying out loud when will all these be over and done with Zaid is there
battling with his life a surgery room mutumin da shi ke yi wa wasu yau shi ake yiwa,baby doctor na ciki
ba'a san yadda hali zai yi ba anf now Hajiya Zeenat ruɗewa Dr Muhammad yayi sai da aka fitar da shi
daga arena ɗin dan a samu a farkar da Hajiya Zeenat..................
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
#vote
#comment
*⚜BWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
👄 °°° °°°👄
°°
°
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
_{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
*12*
Cikin hanzari Afzal ya ɗauko bottle water ya miƙawa Ammin sa ta yayyafawa Hajiya Zeenat numfashi ta
ja kafin daga bisani ta yi ajiyar zuciya wanda ya tafi tare da kuka mai taɓa zuciya ɗagata Hajiya Madina
tayi zuwa kan kujeran da ke nesa da ɗakin ECT ɗin ta yadda ba zata gansu ba,ita kanta mai rarrashin
danne zuciyar ta take yi dan only a mother can understand the pains that Hajiya Zeenat is passing
through..
Fitowa Dr Maher yayi ya tarar da Dr Muhammad yana ta zirga zirga duk hankalin sa baya tare da shi sai
kai kawo yake yi dan haka Dr Maher ya dafa shi haɗe da ce mai
"Prof"!!
A rikice ya juyo ya zubawa aminin na sa ido ya kasa cewa komai dan haka Dr Maher ya ja shi gefe ya
fara mai magana cikin faɗa
"Habawa prof,yanzu kai abin da ka ke yi kana ganin ka kyauta?idan har kai a matsayin ka na namiji mai
riƙe ragamar gidan sa ka kasa handling matsalolin nan then how did you expect others and the rest of
your family members to understand this fate?chan ga Bilal yana ta kuka ga Hajiya ta sume and you,,you
are here all confused..abin da nale so da kai shine ka kwantar da hankalin ka ƴaƴan mu zasu farfaɗo cikin
yardar ubangiji mu cigaba da yi masu addu'a humm"?alama ya masa da kai alamun gamsuwa sai suka
rungume juna..
Afzal kaɗai ya rage mai ƙarfin halin kwantar masu da hankali dan haka shi ke ji da Bila ya ji da iyayen sa
mata ya kuma ƙarfafawa iyayen maza gwiwa not because he is nit feeling the intense pains sai dan shi
kaɗai ke da ƙarfin zuciyar..
Ana haka wani doctor ya fito yana tambayar ina mahaifiyar client ɗin da ake wa ECT,ruɗewa sukawa
suka miƙe gabaɗayan su cikin rikicewa duka suka ce
"We are here"kallon su yayi dan ya ga yadda duk suka amsa wai sune mahaifiyar ta shi mutum ɗaya
yake nema su kuma sun tashi dukan su sai kawai ya koma ciki kusan mintuna biyar ya fito ya ce
"Where is apple"?sai a sannan suka gane ɓaranɓaramar da suka yi da fari toh amma ai ba laifin su bane
sai suka juya dan kiran Bilal amma suka ga baya nan dan haka excuse Afzal ya ɗauka dan ya kirawo
shi,fita yayi daga area ɗin ya tafi chan bayan building ɗin inda ya hango Bilal ɗin zaune duk yayi zuru zuru
sai yayi saurin ƙarasawa ya kira sunan sa
"Bilal"juyawa yayi suka haɗa ido sai yace da shi
"Let's go in someone wants to see you"miƙewa yayi ya bishi kamar bai da lafiya har ciki suka shiga suka
wuce mutanin wurin suka shiga cikin main ECT suit ɗin sai a sannan ya hankalin sa ya fara hasaso masa
hala Allah ne ya karɓi addu'ar sa apple ɗin sa made it shiru yayi har suka ƙarasa shiga inda ya ga duka
electrodes ɗin da aka jona mata an yi dismounting ɗin su ga ta a ɗaya couch ɗin an kwantar da ita saman
wani resistable mattress an saka mata oxygen tent idanun ta lumshe kamar dai ta farfaɗo kamar kuma
bata farfaɗon ba..
Instead ya jira command daga wun doctorn da ya kira shi ai ko Afzal ɗin da ya kirawo shi suka shigo bai
bu ta kanshi ba ya fizge hannun sa ya nufi tent ɗin da take ciki tana numfashi a hankali.
Sunan ta ya shiga kira a ruɗe as in is this really real
"Apple.....Apple kin dawo mana.. Apple you arw back.. you are back to us"!!!buɗe lumsassun idanun ta
tayi ta zuba mai for a while sai ta lumshe idanun kuma kafin ta kuma buɗewa ta kai hannu ta cire oxygen
mask ɗin ta buɗe baki da nufin yin magana amma sai ta ji harshen ta ya mata nauyi dan haka sai ta yi
shiru ta mai da mask ɗin ta lumshe ido,hakan ya sa twin bro ɗin nata fahimtar cewa magana take son yi
ta kasa a hakan ma ya sami relief sai ya girgiza mata kai tare da ce mata
"Is okey apple ya isa haka nan i understand you are now safe ki yi shiru kar ki ce komai yanzu zan kirawo
likitan ya zo ya kuma duba ki dan bana son ki kuma yin bacci bana so kin ji"?buɗe ido tayi ta lumshe
alamun ta ji har da ƴar murmushin ta dan maganar tasa ta bata dariya haka yake da barkwanci ko da
kuwa gathering na son juyewa ya zama boring shi zai maida wun ya zama lively dan haka sai ta cigaba da
bin shi da ido har ya fita sai ta kuma runtse idanun ta daga nan ta fara tunano abin da ya faru da su kafin
yau ɗin yayin da ya fita dan kiran doctor dan wanda ke wurin ya daɗe da barin wurin dan ya ga tsananin
kewan junan su and he thought that they needed privacy so he left there a course of tafiya kirawo
doctor a hanyar su ta dawowa step uku ya rage su shiga suit ɗin kawai suka ji wani irin razanannen ihu
wanda ba kowa bane yayi wannan ihu fave Bilkisu.
Tun daga kan iyayen har zuwa ga ma'aikatan babu wanda bai razana da ihun da ta fasa ba except
waɗanda suka yi performing procedure ɗin waɗanda a wurin su alama ce ta nasara dan memory ɗin ta is
restored back again tsoron amnesia da ake yi ya kau saboda haka likitan na ganin tense grimace a
fuskokin su ya ɗan yi murmushi kaifin ya ce da su
"Worry not,it went well and everything is now completely successful,congratulations she fought quit
good it's a miracle"!!kaiwa nan yayi tafiyar sa zuwa ciki su kuma suka rinƙa juya maganar sa da mamaki
meye kuma na congratulations alhalin su sun ji ihun ɗiyar su,bature dai bauɗaɗɗen mutum ne shi bai
masu doguwar gamsashiyar bayani ba ya tafi ya bar su da incomplete speech wa zai warware masu?
babu dan haka suka biyo bayan su dan tare suka tafi da Bilal a daidai main door ɗin suka dakata suna
hango abin da ke gudana a ciki..
Setting mata table aka yi aka shiga goge mata fuska dan ta haɗa zufa sosai daga nan suna iya ganin
yadda take magana a uzurce sai dai su da ke wajen basu san me take faɗa ba sai dai ƴan cikin dan haka
suka kuma natsuwa dan jin amsar da likitan zai zo masu da shi..
Chan cikin kuwa masifaffen tambayoyi take masu akan ina ne nan ina yake rasa inda maganar tata ta
dosa suka yi dan haka suka juya suka kalli Bilal suka ce da shi
"Apple did you have any idea about all these questions we can't understand any of her words"saboda
da yaren hausa ta yi tambayar bature kuma babu ruwan shi da apple ɗin da suka ji ta kira shi da shi suka
yi addressing ɗin sa,sai ya ce
"Year i do can you please give me just 5 minutes of privacy"?girgiza kai suka yi suka ce
"Yeah sure".
Daga nan suka fita suka bar su su biyun,da fari son rikice mai tayi sai da yayi da gaske ya fanne ta a kan
gadon yana fincikewa yana kuma danne ta dan kanta da ta gaji ta yi shiru dan har lokacin effect ɗin ECT
ɗin bai bar ta ba lokaci lokaci yake fixgar ta dan haka da ya lafa sai ta natsu ta yi shiru shima shirun yayi
yana haki kamar wanda yayi dambe iyakan ta kenan amma duk ta jigatar da shi sai da ya ga ta sami kan
ta sai ya durƙuso ƙasa yana facing ɗin ta ta zuba mai ido shima ita yake kallo for a while sai ya kirawo
sunan ta
"Bilkisu"!zuba mai ido tayi tana kallon shi daga bisani sai ga hawaye na bin gefen kuncin ta,saka hannu
yayi ya share mata ya kuma kiran ta
"Bilkisu kina ji na"?girgiza mai kai tayi dan by then ta fara dawowa hayyacin ta ta san cewa ta bar wild
forest ɗin nan for good since tana tare da ɗan uwan ta.
"Bilkisu you are now safe and Alhamdulilah kin farka daga baccin nan da kike ta yi that upset us please
apple don't sleep again i don't like it"
Bata ce da shi ƙala ba sai ido amma maganar ta sa ya shige ta dan da alama ba'ar da ya mata ya saba
yin ta sai ta lumshe ido ai a 360 ya ce
"Nooooo...apple kar ku mana haka please open your eyes"duk sai ya rasa natsuwar sa dan haka sai ta
buɗe idanun ta mai facial grimace ɗin wasa ta ke mai a nan ya sami relief ya dawo ya zauna kusa da ita
"Apple let me inform them am coming"ya miƙe da nufin fita sai ya jiyo muryar ta tana ce mai
"Where is ge"?dakatawa yayi ya kasa juyowa toh ko ya juyo me zai ce da ita?kawai sai ya ce ai yana
surgery room?inaa he can't toh me zai ce da ita?sai ya juyo ya ce
"Apple me kika ce"?
Da ƙyar ta kuma furta mai
"Where is he"?sai ya ce
"Apple am coming let me call our parents they are waiting outside"..daga haka ya juya ya fita ba tare da
ya bata chance ɗin kuma furta komai ba.
Share hawayen sa yayi ya tunkari iyayen su da ke tsaye kamar an dasa su sun kasa furta komai dan
tsoron jin me zai faru sakamakon ihun da ta tsala,da zuwan sa suka nufo shi suna rige rigen tambayar sa
me ya faru,kasa cewa komai yayi sai ya nuna masu hanyar ɗakin a gurguje suka nufi ɗakin da zuwan su
suka tsaya cak suna kallon ta kamar basu san ta ba itama ta maida kallon ta gare su kafin ta ɗan
murmusa kaɗan hakan yasa suka ƙarasa ciki suna godiya ga Ubangiji da ya nuna masu wannan moment
ɗin the cast the evil that intrude into their lives without invitation.
"Baby..baby you are back you are back to life"cewar Hajiya Zeenat tare da rungume ta tana hawaye
itama rungume tan ta yi tana jin wani iri duk wanda ya rasa uwa gaskiya yayi babban rashi.
Ƙin sakin ta tayi ta cigaba da kukan farinciki tana fatan Allah ya sa kar ta kuma komawa baccin kuma
daga haka Hajiya Madina ta zo ta gefen ta ta rungume ta tana mata barka da farfaɗowa iyaye mazan dai
kallon su suke yi at least an sani sauƙin ɓangare ɗaya saura ɗayan dan haka fita suka yi dan tafiya jiran jin
outcome ɗin surgery da ake yi.
Afzal ma fita yayi dan they are making him emotional already Bilal kuwa yana nan zaune bai bar ɗakin
ba yana ta kallon ta kamar an hallice ta ne kamar bai taɓa sanin ta ba.
Tana da tambaya a ran ta about him where is he?what happened to him?how did they get here?duk a
ran ta tambauoyin su ke but sai ta kasa furtawa dan haka ta bar shi ma kanta akan in sun basu space sai
ta tambayi ɗan uwan ta.ana haka Hajiya Zeenat ta tambaye ta
"Baby akawo maki abinci ne"?shiru ta yi kafin ta amsa da
"Eh" da ƙyar ma muryar ke fitowa dan haka miƙewa suka yi su biyun cukun hanzari suka bar ɗakin hakan
ya bata damar kiran ɗan uwan nata da ido cikin sauri ya karasa gare ta ya ce
"Apple what did you need tell me please"ita tausayi ma yake bata she can tell tun da ta buɗe udanun ta
shi ne first person da ta gani yake cikin tashin hankali dan haka ta kai hannu ta riƙe shi dan ya zauna
saurin zaman yayi sai ta yunƙura kamar zata tashi wani intense pains ta ji a lumbar region ɗin ta wanda
haka ya saka ta sake ɗan ƙara
"Auchh auchh"!! Saurin maida ta yayi yana ce mata
"Sorry apple sorry kwanta baki gama farfaɗowa ba"gyara mata kwanciyar yayi kafin ya tambaye ta
"Menene?tell me please"!!ya zuba mata idanu sai ta haɗa duk wani strength ɗin ta ta furta
"Ina Zaid?ya dawo?yana ina"?tambayar kamar dirar dalma haka ya ji ta shi all hus thought ta manta da
tambayar seeing their parents dan haka ya ce
"Apple ki ji da kanki mana baki da lafiya"!!shiru yayi ta san shi sarai something is fishy dan bai saba
ɓoye mata abu ba musamman in ita ta yi tambayar sai gashi a yau yana sauke kan sa ƙasa yana gudun
haɗa ido da ita toh me yake nufi?basu bar dajin nan tare ba?ko kuma an....bata bari zuciyar ta ta ƙarasa
hasaso mata abin da ke yawo a brain ɗin ta ba ta kallo shi tana mai zazzaro idanu
"Don't tell me Bilal"ya gano ta sai ya yi saurin girgiza mata kai ya ce
"No noo apple is not what you are thinking no is not"ɗan lumshe ido tayi kafin ta buɗe ta kalle shi
Oh gosh why is apple too complicated yana tsammanin zai iya kaucewa tambayoyin ta but she is still on
it ya zai yi da ita?kafin ya sami mafita iyayen su suka shigo godiya yayi wa Allah da ya kawo iyayen su a
wannan time ɗin dan haka yayi hanzarin fita sai dai bai yi nasarar fitan ba dan kuwa sunan sa ta kira
"Bilal baka amsa min ba"!!
Dafe goshin sa yayi yana nanata addu'ar *Allahumma ajirni fi musibati* .juyowa yayi ya zuba mata ido
dama abincin za'a yi serving ɗin ta sai aka dakata kallo ya koma kan ta ana tunanin amsar menene ba'a
bata ba.
"Apple he is fine just eat something you have been sleeping for 2 weeks + now ki ci abinci humm"?kasa
cewa komai tayi sai ga hawaye na fitowa da ƙwayar idanun ta babu komai a cikin idanun nan in ban da
damuwa sai ta bawa ɗanuwan nata tausayi dan haka ya fasa fitar ya dawo ya zauna a nan Hajiya Madina
ke tambayar sa
"Bilal halan wa take tambaya"?shaf hankalin su bai kai kan cewa Zaid take tambaya ba sai ya yi lowering
muryar sa ya ce
"Ammi yaya Zaid take tambaya ban san me zan ce da ita ba please help me out"shiru ne ya ratsa ɗakin
kafin daga bisani Hajiya Madina ta ce da su
"Ku ɗan bamu wuri dan in tana ganin ba dole bane ta yi accepting abin da zan sanar da ita ba"!tashi
suka yi jikin su a sanyaye auka fito Hajiya Zeenat sai hawaye take ta faman gogewa yayin da Bilal ya
rungumo ta ya shiga rarrashin ta dan shima ya kusa fara kukan,doctors ɗin da suke jiran sa ne suka tate
sa suna tambayar sa ko ya gama abin da yake yi a ciki dan suna son ɗaura ta a kan monitoring machine
da zai na kula da sleeping pattern ɗin ta saboda gudun kar somnambulism(sleep walk,idan mutum na
barci sai ya rinƙa tafiya a gigin barcin fiye da ƙima)ya dame ta.
Shi da aka yiwa tambayar kasa bada amsa yayi kawai sai ya girgiza masa kai a nan likitan ya wuce su
kuma suka nufi hanyar surgical room..
Maganganu sosai da nasihohi Hajiya Madina ta rinƙa yi wa baby doctor a ƙarshe ta sanar da ita komai
sai ga Bilkisu ta shiga shock dan hawayen da Hajiya Madina ke tunanin zata gani daga idanun ta sai bata
gani ba ta ga ta yi shiru hakan razana ta yayi har zata fara jijjiga ta sai ga shigowar likitan yana tambayar
su me ya same ta
"Doctor i don't know...she just transform right now please do something"ta faɗa tana kuka dan ta
razana.matsowa doctorn yayi yana mai fiddo heart stethoscope ɗin da ke sagale a wuyar sa ya shiga
gwada ta yayin da Hajiya Madina ke ta faman bin sa da idanu dan a dame ta ke sai ya ɗago yace
"She needs rest you can excuse her"daga haka ya yi