Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Iya Ruwa Fidda Kai Complete Hausa Novel by Siyama Ibraheem

Author :  Siyama Ibraheem Category :  African Stories & Novels

Chapter   58 / 74

171K to 174K   out of 221.1K words

dai ta kwanta sai yayi gyaran murya yana faɗin

"Fitar tamu fah?sai yaushe"?sama sama ta ji tambayar dan haka sama sama ta amsa mai tana fizgo
maganar
"Please Zaid stop causing me somnambulism just let me sleep i beg of you"tana gama faɗar haka bacci
mai ƙarfi ya ɗauke ta.jijjiga kan sa yayi yana mai yi mata dariya lallai baccin ba kaɗan bane in ba haka ba
me kuma haɗin ta da somnambulism tana kwance tana sharara bacci,wani dariyar ne ya kufce masa ya
yi yana biting lips ɗin sa yana kallon ta.

Girgiza kai yayi ya yi serving kan sa abinci yana ci yana kallon ta yana nazarin ta akan abubuwa daban
daban..

Shi ya kwashe kayan da kan sa sannan ya fito ya bar ta a ɗakin ya sauko ƙasa,canza wurin tafiya yayi
dan so yayi su ga likita sai su ɗan zaga gari amma copping with the situation sai kawai ya haƙura ya shiga
motar sa aka buɗe mai gate ya tsaya yayi warning gate man ɗin akan kar ya kuskura ya bari wani ya
shigo mai gida kai tsaye apart from their families dan matar sa na ciki na bacci bai son a dame ta,gyaɗa
mai kai yayi sannan ya fita ya ɗau hanyar tafiya gidan aminin sa Dr Hussain dan yana ganin in ya mai
bayanin abin da ke damin Bilkisu yana iya preferring masa solution..



Tafiyar mintuna talatin ne ya kawo sa Otako inda a nan gidan Dr Hussain yake,kiran sa yayi yana
tambayar sa ko yana gida ya sanar da shi cewa eh yana nan lafiya,kashe wayar yayi ya fito daga motar sa
ya taka da ƙafa har zuwa gate ɗin inda aka buɗe mai aka yi tambaya ya ce a ce Dr ZM ne ai kuwa Dr
Hussain na jin haka yayi saurin fitowa har gate ɗin yana mai nuna farincikin sa da zuwan Zaid ɗin,har ciki
ya kai sa suka zauna ya kirawo matar sa dan ta kawo mai abin taɓa baki amma ya ce ta bar shi he is okey
daga gida yake..

Kallon sa Dr Hussain yayi da ya gama ya fara yi mai tsiyataku kala kala shi dai shiru ya mai har ya gama
sai ya ce mai

"In ka gama sai ka saurari abin da ya kawo ni gidan ka har kake min magana son ran ka"dariya ya mai
sannan ya ce

"Dr ina jin ka"gyara zama Zaid yayi yana mai fatar samin mafita daga wun Dr Hussain ɗin.

Narrating mai komai yayi game da yawan baccin Bilkisu da unpredictable mood swings ɗin ta har da
sabbin attitude da take portraying wanda a iya zaman sa da ita a ƙasar germany bai taɓa ganin halayyar
ba sai yanzu..



Har ya kammala bayanin sa Dr Hussain na sauraron sa at the same time yana analyzing
maganganun,tambayar sa yayi wasu alamomi sai yayi shunning nasa dan shi kan sa ba sani yayi ba
tsakanin sa da Bilkisu dare ɗaya ne after that nothong happened how could he know the answers to his
questions.

"Yanzu baka san amsa ko ɗaya ba cikin tambayoyi na"??gyaɗa mai kai yayi sai kawai Dr Hussain yayi
murmushi yana jijjiga kai yana faɗin
"Yehyehyeeeeh"sai kuma ya saka dariya wanda ya ɗaurewa Zaid kai har ya jibya fara jin haushin Dr
Hussain ɗin a ƙarshe dai tsaki ya ja yana ma Dr Hussain ɗin masifa

"Ba laifin ka bane ni na janyowa kaina da na kawo maka damuwa ta dan ka min magani ko ka nuna min
mafita da ban zo ba da ba haka ba"sai da yayi dariyar sa mai isar sa sannan ya natsu ya dafa kafaɗar Zaid
yana mai yin murmushi ya ce

"Man you are about to become a father"daga sama ya ji saukar maganar sai ya ɗago kan sa ya kalli Dr
Hussain yana mai girgiza cikin ruɗu

"No..,ba haka bane,Bilkisu can't be pregnant no"ya rinƙa girgiza kai babu iyaka ƙarshe dai Dr Hussain
dafo sa yayi yana mai gyaɗa mai kai ya ce

"Me yasa kace haka"?sai ya girgiza mai kai yana cewa

"Because she....,,!!"sai kuma yayi shiru yana mai faɗin

"A'a wani abin ne daban ba wannam ba"ɗan murmushi yayi yana faɗin

"Calm down just relax anf think about this ideologically,yaushe mutum mace ma kuma likita ta taɓa
zama tana sharara bacci every now and then?sannan tana experiencing yawan fushi marar dalili again
bata son yin magana"??sai Zaid ya natsu yana nazarin maganar Dr Hussain.tashi yayi yana faɗin

"Am out of here Hussain thanks"tashi Dr Hussain yayi yana son dakatar da shi amma bai tsaya ya
saurare sa yayi tafiyar sa gida..



He arrived at exactly 12 noon yana tura ƙofar tana tashi daga kwancen da take kenan tun da safe da ya
bar ta bata farka ba sai yanzu toh ko dai maganar Dr Hussain gaske ne?amma is it possible for her to
conceive a karon farko da suka tara?.

observing nata ya shiga yi dan gasgata maganar Dr Hussain sai ya ga babu ko guda dan haka ya
shashantar da zancen ya ƙarasa ciki yana mai faɗin

"Kin farka sleeping beauty"da murmushi yayi tambayar sai ta amsa masa da kai tana mai ƙare mai kallo
da alama dai daga anguwa yake tambaya ta jefo mai

"Ina ka tafi"da murmushi saman fuskar sa ya ce

"Inda na ce ki raka ni kika ƙi"sai ta kyaɓe fuska tana faɗin

"Toh ba gashi nan na tashi ba"dariyar wayayyu yayi yana ɗage mata gira ɗaya sama ya ce

"Ba zan iya ba dan yana yiwuwa muna fita ki bige da bacci you see,,you will become a liability to me so
just don't worry another time"ko a jikin sa ita kuwa abin ya taɓa ta sai ta tashi tana faɗin
"Damuwar ka"tayi hanyar toilet.dariya ya raka ta da shi sannan ya shiga cire kayan sa yana tunanin
yadda zai rikita ta a yau ɗin dan so yake su dawo normal ba kamar baƙin juna ba..




_8pm_

Tun da ya dawo yake ta mata wasu alamomin nuna kulawar sa gare ta sannan ya hana ta baccin da ke
taso mata da ta kishingiɗa zai tayar da ita sannan yayi yayi ta zo su zaga gidan ta ƙi wayar ta ta nemi da
ya bata ta kira gida amma ya ce bai san inda wayar take ba ya ara mata na sa ya ƙi wai wayar ta sami
matsala ya bar ta ta tafi gida ya ce sai washegari da safe shi da kan sa zai kai ta gidan kar ta damu,kasa
gane mai tayi anya lafiyar Zaid kuwa ko dai wani abin yake shirin yi mata ne a ɓoye..



Kwance suke kamar dai jiya dan a yau ɗin ma baya ta bashi ya saka hannu ya juyo da ita yana wasa da
sumar kan ta ƙasa ƙasa yana tambayar ta

"My girl,ina so ki sanar da ni damuwar ki"shiru tayi dan jin sabuwar sunan da ya laƙaba mata _My girl_
sai ta murmusa sunan ya mata daɗi,haka kawai ta ji kamar ta sanar da shi damuwar ta dan ta matsu a
wuce wurin ta san matsayin ta a rayuwar sa

Gyara kan ta tayi tana mai ƙara naɗe kan ta a jikin sa.

"Zaid,,ina da damuwa amma ban san yadda zaka ɗauke ta ba"sai tayi shiru,sauke mata kiss yayi a
forehead ɗin ta sannan ya ce

"Go ahead and say it"!ta ɗau lokaci tana juya maganar kafin ta furta

"Zaid wani matsayi nake da shi a rayuwar ka"??daɗa rungume ta yayi yana murmushi farinciki fal cike da
zuciyar sa ya ce

"Matsayin ki mai girma ne dan ina mutunta ki ina daraja ki haka ina gudun ɓacin ran ki"!!daɗa shige mai
tayi tana faɗin

"Ban gamsu ba"ɗago fuskar ta yayi ta zuba mai idanu shima ya saka nasa idon cikin nata sai ya matso da
fuskar sa daidai nata ya ɗora lips ɗin sa saman nata ya mata french kiss sannan ya raba lips ɗin sa da
nata ya kalle ta ya ce

"You are so angelic and kind i can't reject your charisma and karma i must say that you are a gift from
Allah SWT to me without my knowledge he blessed me with such a loving and caring heart trusted
creature as my wife,you deserve more than what can be described as a return to your goodness and
love and so...,,for that...i..Zaid,.Maher..Muhammad want to ask you,Bilkisu Muhammad Sulaiman to
grant me the opportunity and second chance to love you and care for you,to protect and guide you from
all dire evil i promise never to toy with your feelings and your dignity i promise to be your slave,your
companion and everything,so please am pleading,can you grant me my request as a boss in superior
position and a servant in inferior position Ms Bilkisu Muhammad Sulaiman"?ƙamewa tayi wurin kamar
bata numfashi what are her ears hearing??kallon sa tayi a hankali ta hango tsantsar gaskiyar sa a fili,sai
ya haɗe hannayen sa biyu wuri guda alamun ta amince mai,.

Hannun ta na ɓari ta kai kan nasa hannun ta haɗe da nata ta sauke ƙasa tana kallon sa a hankali kaɗan
kaɗan ta shiga matso da fuskar ta zuwa nasa fuskar suna fitar da numfashi at the same time za'a yi baza
ayi ba har suka haɗe bakin su wu ɗaya suka sauke ajiyar zuciya...




*_S,Ibraheem_*

Follow@siyamaibrahim

*⚜BWA*



_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_



👄 °°° °°°👄

°°

°



*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀

_{the love saga}_



*#Hot love*

*#Romance*

*#allegation*

*#Epic*

*# Arrogance*
*#Pains*

*#Regrets*

*#Obscure and more*



*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim



*36*



*_Candy cuddle_*



Jan ta yayi suka dawo position ɗin up and down yana ƙasa tana saman sa,yi suke yi banu ƙaƙautawa
kissing juna suke babu ji yana nuna ƙwarewar sa tana gwada mai irin tata ƙwarewar da abin ya kai masu
wani mizani sai kawai ya fara laluɓar rigar ta yana fincike mahaɗar rigar jiki na ɓari yake aiwatar da
komai,a wannan mizani da suke ji take ya kai ta matsayin da ko da ya dakata ita zata cigaba da ride
ɗin,yana gama ɓalle mahaɗar rigar ya riƙo right boob ɗin ta bai kai ko ina ba sai bakin sa yana sakawa ta
saki wani nishin sha'awa da buƙatuwa ƙara tura mai tayi tana wasa da hannun ta a fuskar sa ta rinƙa kai
kawo da hannun a fuskar sa tana sakin sexual arousing moans wanda yake ƙara mai ƙaimi da ƙara ɗaura
haramar yin abin da yake yi,,abin da ya mata daɗi sai kawai ta yi ƙasa da hannun ta ta shiga cire mai rigar
sa a wannan karon kamar yaƙi haka abin ya kasance tana fincike mai rigar shima yana taya ta har suka
cire rigar gabaɗay,saurin mayar da kansa yayi ya saka bakin sa a boobs ɗin ta ya rinƙa stimulating kamar
a kan sa ɗa namiji ya fara driving mace ji yake kamar in tsagaita yana iya rasa wannan kayan hutun dan
haka yake ruɗa kan sa along side yana ruɗa ta..

Tana sauke hannun ta bisa kan ƙirjin sa ya wani ja numfashi ya cire bakin sa yana ƙoƙarin daɗa jan
hannun ta,saka hannun sa yayi a bayan ta ya kuma danno ta saman ƙirjin sa yana nishi mai tayar da
hankali,da hannun sa saman nata hannun ya rinƙa sakata tana pressing nipples ɗin sa tana yin ɗaya sai
ya ja numfashi ya fetsar da iska sannan ya kuma danna hannun ta saman nipple ɗin,,nishin da yake yi ba
shi kaɗai yake ruɗa kan sa ba hatta ita kan ta abin na ƙayatar da ita.

Tun yana da ragamar kan sa yana ma kansa iko har abin ya girmama ya kai matakin da ya fara furta
abin da yake so ta mai

"Baby....yeeehh.yeeeaah,,do it...ride me...ride onnn..common...do it...yeahhh babyyy..you can do
it...ride...ride me on...yeahhh my girl.."a haka ya rinƙa dirty talks ɗin su wasu tana ji wasu bata ji toh a
haka ma tun ba'a kai ainihin aikin ba ina ga in an kai babbar aikin maybe he will scream and go crazy..
Suna faman sauke numfashi amma nasa ya fi nata sauti as for her being a girl tana da alkunya da
shakkar kasancewa da ɗa namiji afterall she is new to the system this being her second time ta yi ƙoƙarin
abin da ya saka ta yi,,.

Hannun ta ya ja bata san inda zai kai amma ta bar mai hannun tana son sanin inda zai kai hannun while
she is still riding him on by tingling his nipple.

Next abin da ta ji shine hannun ta bisa manhood nasa yana ɗora hannun ta a nan ya cire hanmun sa ya
bar ta shi kuma ya kai hannun sa cikin suman ta ya shiga cakuɗawa yana nishi da numfashi wanda ya
rinƙa zugata ta yi ko ma menene dan bata san me yake nufi da ɗora mata hannun ta a nan wurin ba..

Kaɗan ta danna manhood ɗin sai ga Zaid ya wani yi zillo ya ƙara banƙaro ta a ƙirjin sa yana karkarwa
yana fitar da numfashi da sauri da sauri,she was amused sai ta kuma ɗan dannawa ai kuwa kasa
kwanciyar yayi ya wani wuf ya janyo ta yayi juyin arch da ita ya maida ta ƙasa shi ya dawo saman ta jikin
sa na kyarma ya rinƙa turo mata manhood ɗin sa yana jin kansa a sama sai surutai

"Yeeeah...yeahhh...do it...smash it....keep it up baby....you are the queen of serenity...you are..yeah
you are...ride on...keep on riding me baby.."..

Jin muryar sa take cikin iska mai yawo kamar an jefo mata maganganun haka ta rinƙa jin muryar sa a
sa'ilin da yake waɗannan rikatattun kalamai,she can see the desire and urge all over his face,ba sabawa
tayi ba bare ta san yadda zata mai ya ji daɗi fiye da yadda yake ji a yanzu..

Baya cikin hayyacin sa dan haka ya rinƙa gaya mata dirty words har kunnuwan ta suka kasa cigaba da
amsar su sai kawai ta shiga juya jikin ta saman nasa jikin hakan na bashi dama da izinin ƙara samin ta a
yadda yake so it was like a manoeuvre haka suka rinƙa juya junan su da kan sa ya shiga kai hannuwan ta
inda yake so ta taɓa a jikin sa yadda yayi jaka take bin sa.

Har cikin zuciyoyin su babu wani abu da ya fi masu wannan daɗi and they wish to capture this moment
forever,kisses da suka rinƙa yi kuwa ba abin misaltuwa bane sai dai a yi shiru dan lips ɗin nan da suna
magana da sun nemi rangwami daga wurin su,..



Komai cikin zafin nama suke yin sa kamar an ce da su abin zai gudu ya bar su wasa iya wasa irin ta
ma'aurata babu wanda basu yi ba dan kusan mintuna huɗu kenan yatsar hannun sa ke cikin gaban ta tun
yana amfani da yatsa ɗaya har ya saka yatsa biyu dan sam baya son ya sami shamaki kuma sho gani yake
kamar yadda take tinny haka ba lallai bane ta iya accommodating nasa gabaɗaya ba gani yake kamar
ɓalla mata pelvis zai yi dan length ɗin sa ko kusa da structure na jikin ta bai yi ba he feels for her shi yasa
yake yagalgala ta yana faman juyar da yatsar sa cikin vagina ɗin ta abin na stimulating nata dan ba a
clitoris ɗin ta ya tsaya ba direct ciki yayi da yatsar dan baya buƙatar daɗin mintuna so yake yana gama
tayar mata da sha'awar buƙatar ta kawai ya ma kan sa hanya yayi ciki,
Dripping wani liquid slippery secretion ya fara yi daga gaban ta wanda ya saka Zaid gane cewa ta kusa
kaiwa peak sai ya mayar da bakin sa saman nata ya shiga kissing lips ɗin ta ba tare da yayi penetrating
cikin bakin ba yana yi hannun sa na wurin ɗaya hannun na zirya tsakankanin ƙirjin ta zuwa navel ɗin ta.

Nishi suke yi babu ƙaƙautawa abin na shigar su ko kafin ta sani har ya kawo bakin sa daidai saitin
kunnen ta yana whispering mata cikin muryar magagi

"Baby..can we dine together??can i dive you..?huh??...tell me...will you..allow..me..to..penetrate
you...again..baby.."??kan ta kawai ta iya girgiza mai tana jin yarrr yarrr sakamakon wasan da yake yi a
ƙasan ta..

Without hesitation and second thought ya yi addu'ar saduwa chan ƙasar maƙoshin sa yayi addu'ar jikin
sa na ɓari ya fara shigar ta,wani irin daɗi marar misaltuwa ne ya fara ratsa ta jin kan mazakutar sa ya
haɗe da clitoris ɗin ta tun bai gama shiga ciki ba,zirrrr ya ji har cikin ƙwaƙwalwar sa this is his second
time of penetrating a woman na farkon matar sa ce and yet yanzu ɗin ma ita ce dai abin ta..

Da kaɗan kaɗan ya rinƙa wasa da kan manhood ɗin sa a clitoris ɗin ta sai yayi kamar zai shiga sai ya ja
baya sannan ga dirty talks ɗin sa sun hana ta samin natsuwa,kamar da wasa yana yi yana ja baya sai ta ji
kamar zai shige ta gabaɗaya sai ta ji ya ja baya duk ta gama ruɗewa dan ya tabbata da ya ruɗar da ita to
the chore ya san babu wani abin da zai hana sa shigar ta at any moment yana iya penetrating nata ita
kawai yake jira dan jin ko abin da yake mata ɗin yana shigar ta kuma tana maraba da abin da yake da
niyar yi mata,reaction ɗin ta yake ta kallon.

Tsabar jan aji ma sai da ya ga ta motsu ta faɗa zundum har tana son fita hayyacin ta dan ta matsu bata
ji sa cikin jikin ta ba amma ya ƙi yana kai kawo kuma da gangar yake yi dan yana so ta furta da bakin ta
cewa

_"Zaid i need you..i want you..get in please arrrrhhhhh"_

Amma sai ta kasa dan da abin ya ishe ta kawai cakumo sa tayi tana fidda numfashi tana magana murya
na karyewa

"Zaid ya isa haka....please..just...arrrhhhhhh...plea..do it just...take me...up..upp..upppp..arrhhhh..."wa
irin nishi mai ƙarfe ta yi sakamakon jin jikin shi gabaɗaya cikin nata jikin,turawa ya shiga yi yana faman
nishi itama tana yi,zura mata hard stiffed rock ɗin sa yayi ya lume ciki chan ciki sai ta wani ƙanƙame sa
tana banƙarewa haɗe da fidda sautin jin daɗi da sha'awa,.

Yana gama shigar da kan sa ciki ya ja numfashi sannan ya fetsar kan sa ya ɗaukar sparks da ke shigar sa
daɗin baya misaltuwa daga shi har ita sautin numfashin sha'awar su ke fita..

Shige da fice yake yi yana yi a hankali da abin ya kai shi ƙololuwa sai ya fara ƙara speed ɗin sa ya rinƙa
kai kawo yana

"Arrhhhh..uhmmmmm..yeeaahhhh..oh yeahhh....arrrggghh....ohhhh yeahhh...yeah babyy...drive
me....ride me higher....ride me harder...oh yeahh..uhmmm...ahhh.."yi yake yana daɗa speed duk kalmar
sa sai ya kuma zurma mata ciki yana sakin nishin sha'awa yana shafo ƙirjin ta,jin abu babba kuma mai
kauri ya cikata fam fam a jikin ya sa ta rinƙa zaucewa tana groaning mai ɗauke

58 / 74