Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Iya Ruwa Fidda Kai Complete Hausa Novel by Siyama Ibraheem

Author :  Siyama Ibraheem Category :  African Stories & Novels

Chapter   68 / 74

201K to 204K   out of 221.1K words

tana girgiza mai kai jiki na rawa ta hayo gadon ta ɗaga kan sa ta ɗora
bisa ƙirjin ta ta ƙanƙame sa ta saki wani marayan kukan tausayin kan ta da na mijin ta..



Hawayen ta ne ke ɗigowa saman sumar kan sa tana kukan tana goge mai hawayen dake dropping a
sumar sa..yana jin penetration ɗin hawayen sai dai a yanzu position ɗin da yake ya fiye mai komai sauƙi a
rayuwar sa dan har ya ji azabar ciwon kan ya ragu ya fara sassauta mai..

"Miji na ka daina zubar da hawayen ka a kai na in da wanda zai yi kukan nadama da danasani nice dan
ni na aikata maka laifi mafi girma by making an attempt to..."muryar sa na rawa da ƙyar ya ce

"Shhh"..haka ta yi shirun kuwa kamar yadda ya umarce ta da tayi muryar sa na rawa ya ce

"I...in...ina..son...yin...wanka"jiki na ɓari ta ce

"Toh...tohh ina zuwa just waif for me i will soon be back okey"??kallon ta yayi sai ta sauke kan sa ta ɗora
bisa pillow a hankali kamar ƙwai haka ta rinƙa yi har ta sauke masa kan sa ita kuma ta sauko daga kan
gadon tayi hanyar toilet ta haɗa mai ruwan wanka mai ɗumi ta fito da sauri sai ta ga kamar bacci yake yi
dan haka ta sauƙaƙa murya ta ce

"Hero bacci kake yi"?sai ya buɗe lumsassun idanun sa ya sauke saman fuskar ta sai ta ɗan murmusa
kamar an mata albishir sai ta ce

"Bari in taya ka mu shiga toilet ɗin kar ruwan ya huce"dakiya da ƙarfin zuciya ne kawai irin ta Zaid ya
saka sa yin hakan in ba haka ba ba ƙaramin ciwo da raɗaɗi yake ji a jikin sa ba especially surgery site ɗin
amma ya dake dan kar ya sage mata gwiwa coz yana iya tunowa kaɗan kaɗan abin da ya faru a ranar da
wannan ƙaddarar ta faɗo mai haka zalika yana tunano bugun sa da ta yi a kan sa,abin da ke yawo mai a
kai yanzu shine dalilin ta na mai hakan sai dai baya son ya saka ta jin insecured sai yayi shiru after all ba
iya maganar ma yayi ba dan nauyin bakin sa yake ji..

A hankali da taimkon ta suka shiga bayin ta cire mai rigar dake jikin sa tayi saurin dangana sa da saman
bathtub dake toilet ɗin dan har ya fara ganin jiri jiri zai faɗo mata ita kuma ta san ba zata taɓa iya ɗaga
sa ba da da yake da ikon riƙe kan sa ma in ya sauko mata bata iya ɗaga sa bare yanzu da ko ina na jikin sa
agaji suke buƙata ina ita ina barin sa ya faɗi wa zai taimaka mata ita kan ta ba lafiyar ce da ita ba..

Tsugunawa tayi ta cire mai under sweet pant ɗin sa sannan ta tashi ta duba kunnen sa sai ta ga babu
device ɗin dake sagale a kunnen sa,,saurin mayar da duban ta tayi gare sa tana faman murmushi wanda
ya ƙare da dariya mai ɗauke da hawaye..

Does that mean that Zaid is back to normal ko me?ta ma kan ta tambayar sai ta kalle sa cikin ido tana
faɗin
"Hero,ka dawo min ja dawo normal Dr Zaid Maher ɗin ka you see babu ear device ɗin nan kuma babu
wani support na jin maganar ka you see"tana maganar tana shafo kunnen sa tana dariya mai gauraye da
hawayen farinciki...

Shiru shi dai yayi yana bin ta da kallo bai ce komai ba,bata ankara ba har sai da ta ga ya fara ɓarin sanyi
sannan ta tuno tayi striping nasa naked bai da kaya a jikin sa sannan ta bar sa zaune for too long ga
rashin lafiyar da yake fama da shi...



Cikin sauri ta kawo hannun ta ta haɗa da nasa ta ɗaga sa a hankali,ɗaga ƙafar sa yayi ya shiga cikim
bathtub ɗin a hankaki a natse ta taya shi ya zauna ciki ita kuma ta ɗauko kayayyakin wankan ta zo da su
ta harhaɗa ta fara goga mai a jiki tana yi da lura da kula har dai ta gama mai wankan ta ɗauko rigar
wanka ta zo da shi haɗe da towel ta kai hannun ta daidai direction na fuskar sa tana mai ce mai

"Riƙe hannu na ka fito kar sanyi ya shige ka"bin ta da ido yayi har sai da ta kuma nanata maganar ta
sannan ya miƙo mata hannun yana mai kame jikin sa bakin sa na ɓari alamun har sanyin ya fara shigar
sa..

Cikin sauri tayi grabbing hannun sa da taimakon ta ya tashi daga cikin bathtub ɗin ya tsaya jikin sa na
ɓari..

Saurin lulluɓe sa tayi da rigar wankan sannan ta cire towel ɗin tayi wrapping mai a kai dan tayi
conserving heat kar ya fita da yawa...

Fitowa suka yi ta dawo da shi har saman gadon sa sannan ta tambaye sa in da abin da yake so ta mai
kafin ta fita ta dawo sai ya girgiza mata kai ƙara tambayar sa tayi nan ma ya ce a'a by shaking his head.

Saurin fita tayi ta tafi office ɗin doctorn ta mai bayanin farkawar Zaid ɗin sai ya biyo ta suka dawo ɗakin
tare ya ɗan dudduba sa yayi wasu ƴan binciken sa kafin ya ɗago ya tambaye sa ko da wani abin da ke
mai ciwo..

Idanun ta a kan sa sai ya kalle ta ta ɗaga mai kai alamun ya amsa sai ya kalli likitan ya girgiza mai kai sai
likitan ya ce da ita suna iya tafiya gidan since she insist amma da ta haƙura sun ƙara kwana ta yadda zai
ƙara samin kan sa amma ta ce a'a ita ta fi gane ma komawar su masaukin su dan a nan zata fi ba sa kula
ta yadda yake buƙata dan har bayanin kan ta ta mai a matsayin doctor toh jin hakan ne ya sa ya yarda
mata akan su tafi gidan..

Godiya ta mai sosai sannan ya sanar da su cewa su fara shiryawa dan yanzu za'a yi arranging masu
motar komawar su and about payment an sanar da ita cewa iyayen su da suka zo ranar surgery ɗin sun
biya kuɗin har da na zaman su a asibitin..

Ki da ta koma ɗakin ta dan harhaɗa kayan ta sai ta tsaya ta kira layin mahaifin ta dan ta ji daga gare sa..

Ɗaukar kiran yayi suka gaisa ya tambaye ta ya mai jiki ta ce mai Alhamdulillah daga nan ya tambaye ta
nata jikin ta ce da sauƙi tambayar sa tayi ko kowa na nan lafiya ya tabbatar mata da kowa lafiya sai ta
kasa tambayar sa abin da take ta son tambayar sa wato Bilal dan so take ta ji ko yana nan lafiya ba tare
da ya sani ba saboda amwai fushi take da shi dan bai kira ta ba kuma bata son kiran sa...

Da ya ji tayi shiru sai ya murmusa sarai ya gane me ke damin ta ya kuma san wa take son tambaya sai
ya ce

"He is fine kar ki damu ayyuka ne suka mai yawa if not kema kin san ba zai ƙi neman ki ba again Umman
ku ta hana sa zuwa ganin ki dan ya ƙudiri niyar zuwa but she stopped everyone from coming there kuma
kin san halin umman naku in ta ce eh toh eh ne in ta ce a'a dole a haƙura but believe me duk ƴan uwan
ki sun so zuwa but she stopped them har yayan ku ta hana sa zuwa toh waye Bilal dan ta ce a'a zai
tsallake"?sai Bilkisu tayi murmushi tunowa da irin mulkin da Umman ta le bazawa a gidan dole in ta saka
doka ko ya maka ko bai maka ba sai ka bi that's how she rise them she believes she knows what is
perfect and best dan haka ra'ayin ta shine ra'ayin kowa..

"Toh Abba ka gaida min su"da murmushi ya ce

"Zasu ji baby na"sallama suka yi sannan ta harhaɗa ƴan kayan ta da aka biyo ta da shi asibitin ta mayar
cikin trolley ta rufe sannan ta ja trolley ɗin ta fito ta koma ɗakin Zaid ɗin inda ta samu ana masa dressing
ciwon an cire bandage ana goge wurin ga wani nan za'a saka mai in an kammala dressing ɗin gabaɗaya
tausayin sa ya gama kama ta amma ta san wannan shine kawai mafita a gare su Allah ya rifa mata asiri
for kerping her husband alive up till this moment..

Tana daga tsaye take kallon masu dressing ɗin har aka gama idanun sa rumtse dan abin na shigar sa ba
kaɗan ba ita kuwa ta share hawaye ya fi sau a ƙirga tana yi tana kawar da fuskar ta..

Ana gamawa aka rufe mai ciwon da bandage aka gyare wurin tsaf sannan ta matso tana kallon sa..

Hannun ta ta kai saman fuskar sa cikin muryar tausayi ta ce

"An gama hero yanzu kuma zamu koma masaukin mu dan ka sami kulawa mai kyau daga gare ni since i
caused it"ta ida tana mai zubda hawaye duk blaming kan ta take yi.

Blinking idanun sa yayi sai ta ɗan murmusa sannan ta tashi ta haɗe mai kayan sa kala biyu kawai ta ɗau
wani ta saka mai a jikin sa sannan ta yi kira ta wayar ɗakin dan son sanin ko an gama arranging motar
saboda su fito..

Babu jimawa aka shigo aka taya su kwashe kayan zuwa motar da aka tanadar masu wanda a ko da
yaushe jere suke bakin asibitin in case in an yi discharging patient sai su kai mutum har gidan sa a biya su
akan shata..



Riƙe sa tayi ta waist ɗin sa ya tashi a hankali suka fara takawa tare har suka fito suka tafi wun taxi ɗin..

Shiga suka yi ta zauna da kyau sai ta kwanto da kan sa saman kafaɗar ta tana shafa kan sa kawai so take
su koma masaukin su dan ta kula da shi ya ci abinci yayi sallah ta kuma taya sa yin wanka...
A daidai gate ɗin 5 star hotel aka sauke su suka fito wani security ne ya taya su shiga da kayan ta lifter
suka tafi ɗakin su dan tafiya ma kamar ɓata masu lokaci zai yi shi yasa smta zaɓi su bi ta lifter..

Direct hanyar ɗakin su ya sauke su fitowa ta riƙo sa suka nufi ɗakin nasu wanda da zuwan su ta kai sa
har saman gadon ta kwantar da shi sannan ta dawo kusa da landline tayi kira tayi placing order na
abincin da za'a kawo masu shi ta faɗi irin wanda za'a kawo mai ita kuma oat ɗin da ya zame mata jiki ta
sa a kawo mata..

Ajiye wayar tayi ta tafi ta buɗe ƙofar ɗakin sakamakon jin ƙararawar ɗakin dake ƙara tun ɗazu,mutumin
da ya ɗauko masu luggage ɗin su ne dan haka buɗe mai ƙofar tayi ya ajiye a bakin ƙofar ta ciki kaɗan ta
ɗauko wani abin ta ba shi yana ta godiya itama ta mai godiyar ya tafi ta shigo da kayan ciki..

Duk kai komon da take yi yana bin ta da ido har aka shigo masu da abincin da tayi placing order bata
zauna ba haka ta rinƙa kai kawo har ta zo ta juya abincin cikin babban plate ta saka mai spoon ta zo ta
same sa cikin taushin murya

"Hero abincin ka kar yayi sanyi"sai ya kalle ta so yake ya dakatar da ita akan ta zo ta zauna amma hakan
bai yiwu ba saboda wani dalili na daban da ya hana sa furta mata kalmar_zo ki huta_..

Tashi yayi ya biyo bayan ta suka zauna a nan ƙadmsa ta shiga ba shi abincin a baki har ya gama ci
sannan ta goge mai bakin sa ta zo ta ɗaga sa suka shiga toilet ta matso toothpaste a brush ta riƙo
hannun sa ta kawo sa kusa da basin na wanke baki ta wanke mai bakin har ta gama sannan ta ɗauko
wani cup ta rinƙa tara mai ruwa a ciki yana alwala da shi har ya gama ta rako sa ya dawo ɗakin,shimfiɗa
mai abin sallah tayi sannan ta ce da shi yayi a zaume tunda bai gama warkewa ba in ya ce zai yi a tsayen
maybe yayi collapsing..

A zaunen ya fara gabatar da sallar bayan ta sanar da shi yawan kwanakin sa da bai yi sallar ba..

Komawa gefen sa tayi ta zauna ta fara shan quacker oat ɗin cikin sauri ta rinƙa sha har ta gama sannan
ta kwashe kayayyakin ta dawo ta zauna tana jiran sa.

Kira ne ya shigo wayar ta ta duba sai ta ga babban yayan ta ne cikin zumuɗi ta ɗaga wayar ta kara a
kunnen ta suka gaisa ya mata ya jiki ita da mijin ta ta ce mai da sauƙi ƴar hurar su na ƴan uwa suka yi
kafin ya ce da ita tayi extending mai gaisuwar sa zuwa ga mijin ta.sallama suka yi sai ta ajiye wayar tama
mai cigaba da jiran sa ya idar..

Ƙarshe dai alwalar tayi itama ta zo tayi joining nasa a wani gefen daban ta yi sallar zuhur da asr dan
dama zuhur ɗin a asibiti ya same su suna dawowa hotel ɗin kuma ta shiga yi mai hidima har asr yayi...

A taƙaice dai ranar kamar kurma Zaid ya dawo mata duk dai wani act da zata yi zai bi ta da ido yana
kallon ta amma maganar ne kam bai iya yi ba..
Ta mai wanka ta gama shirya sa cikin lallausar kayan bacci dan tun 7 suka yi dinner and it's 9pm yanzu
har kwantar da shi tayi amma sai ta ke ƙoƙarin komawa ta cigaba da aiki duk dan ya ɗauke mata hankali
dan ba daɗin zama take tare da shi yana mata shiru shirun nan ba..

Juyawa tayi bayan ta gama rufe sa da comforter zata wuce kenan ta ji ya riƙo hannun ta saibta tsaya cak
bata motsa ba har daibta ji kamar a mafarki ya ce da ita cikin sassanyar murya

"Come to bed zo mu kwanta ina jin bacci"iya abin da ya ce da ita kenan bai kuma furta wata kalma ba
sai ta juyo ta kalle sa ta ga shi ɗin ne ya furta kalmar dan haka ta dawo da baya a hankali ta hau saman
gadon ta buɗe comforter ɗin ta shiga ciki ta ja ta rufe su jikin ta duk a sanyaye yake dan shi kan sa Zaid
ɗin ba wai lafiyar ne ta ishe sa ba ƙarfin hali ne kawai kuma ita ta yi tunanin in har ya farka toh abin da
zai biyo baya shine tsantsar tsanar ta da zata gani a ƙwayar idanun sa sai dai akasin haka ta gani,,her
husband is the best and she loves him alot..

Daɗa shige mai tayi tana faɗin

"I love you my hero you are my everything thank you for understanding me"shiru dai yayi shima ya
daɗa rungume ta but dole ne da zarar ya sami kuzarin magana sai ya ji dalilin ta na aikata mai hakan and
some other questions da ke ta philandering mai a ran sa..

"Goodnight hero"ta faɗa tana mai kissing ƙirjin sa..gabaɗayan su rumtse ido suka yi dan bacci ya zo
masu ba dan suna jin yin sa ba....



_please ignore d errors ban sami tym nayi editing ba am so sorry_



*_S,Ibraheem_*

Follow@siyamaibrahim

*⚜BWA*



_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_



👄 °°° °°°👄

°°

°
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀

_{the love saga}_



*#Hot love*

*#Romance*

*#allegation*

*#Epic*

*# Arrogance*

*#Pains*

*#Regrets*

*#Obscure and more*




*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim



*42*



*_Triumph Bliss_*



Da asubahin fari suka farka almost the same time sai ta riga sa dirowa daga kan gadon ta nufi hanyar
toilet ta fara haɗa mai ruwan wanka dan so take su kammala abin da zasu yi da wuri su tafi asibiti dan so
take ko da da kaɗan kaɗan ne ta sabar mai da zagawa ganin gari than yayi ta zama haka nan indoor..

Dawowa ɗakin tayi ta fara tayar da shi sai ya buɗe mata idon sa ya zuba mata su yana kallon ta irin
wannan kallon da ya ɗorawa kan sa a tsakankanin jiya da yau sam bata son shi haka nan ta ji she is not
comfortably da kallon shirun da yake mata...

Kawar da fuskar ta tayi gefe a hankali ta yadda zai ji ta ce
"Zo mu je ka yi wanka lokacin sallah ya kusa"shiru ya mata kamar bai jin ta sa da ta kai hannun ta ta
saka cikin nasa ta shiga ɗaga sa sai ya biye mata ya tashi a hankaki cikin tsan tsan ta ɗaga sa suka nufi
toilet ɗin a hankali ta wanke mai bakin sa sannan ta kai sa gaban shower ta bar sa a tsaye dan ta ga ko an
sami improvement daga jiya zuwa yau a ability ɗin sa na tsayuwa da ƙafafun sa..

Sai ta ga bai yi shaking sosai ba compared to na jiya sai ta sami ƙwarin gwiwa da fara'a ta ta mai
wankan hankalin ta kwance dan a tsaye ma ta mai da ta gama ta miƙo mai wani cup mai cike da ruwa
dan ya yi alwala..

Dawo da shi ɗakin tayi ta shimfida masa darduma ya fara sallar sai ta koma ciki tayi wanka ta yi alwala
sannam ta fito cikin sauri ta shirya cikin shirin fita ta saka hijabi ta tayar da sallah a lokacin shi kuma ya
idar sai ya jira ta har ta kammala nata sallar tayi addu'aoin ta sannan ta juyo tana facing nasa cikin
girmamawa ta ce

"Ina kwana hero"bin ta da ido yayi kamar bai ji ba sai ta ɗago kan ta ta kalle sa ta ga ita yake kallo shima
sai ta kuma nanata mai gaisuwar..

Cikin dishewar murya ya amsa mata da

"Lafiya ƙalau"sanyi ne ta ji a ran ta daga haka bai kuma ce mata komai ba sai ita ce tayi ƙarfin halin
tambayar sa

"Ya jikin ka"??bayan wasu seconds ya amsa mata da

"Alhamdulillah"daɗi ta ji jin bai share ta ba kamar yadda tayi tsammani kuma bai canza mata fuska ba....



Cikin jin daɗi ta ce da shi tana mai matsowa kusa da shi

"Are you sure babu inda yake maka ciwo"?da ƴar murmushin ta ta faɗi hakan sai ya juyo da kan sa yana
kallon ta kafin daga bisani ya ce

"Akwai"!!!cikin faɗuwar gaba ta ce

"Ina ne kuma"?idon ta na ciccikowa da hawaye yayin da ta mai tambayar sai ya mata shiru ita kuma ta
tsani wannan shirun dan kashe ta yake yi a hankali...

Hannun ta na rawa ta kawo kan

68 / 74