Author : Siyama Ibraheem Category : African Stories & Novels
yi damping jinin da
towel sannan ta tsaga rectos muscles ta tsaga peritonium sannan ta tafi straight ta tsaga uterine muscle
ɗin saboda caesarean section ne,tana gamawa ya kawo hannun sa da nufin assisting nata dan jan
abdomen ɗin saboda ya ƙara faɗi,yana kawo hannun sa daidai ta kawo nata ai kuwa sai hannun nasu ya
haɗe wuri ɗaya sai suka ɗago at the same time suka kalli juna.
Like seriously lokaci suka ɗauka suna kallon juna forgetting that a theater room suke kuma har sun feɗe
mutum ga baby nan na yawo cikin amniotic sac very visible ana iya gani su kuma sauran theater team
ɗin sun rasa ta yadda zasu ankarar da su saboda suna gudun kar su yi wani abin ya janyo matsala dan
incision knife ɗin na nan a hannun ta kallon junan su suka yi sannan suka kalle su hankali tashe dan
breathing pattern ɗin matar ya fara yin ƙasa ƙiris ya rage ta shiga secon stage of unconsciousness which
is bad for her and the baby.
Har Dr Josh ya buɗe baki da nufin yi masu magana amma sai ya hangi wani ta transparent glass
window na surgery suit ɗin na dakatar da shi akan kar yayi maganar...
*_S,Ibraheem_*
Follow@siyamaibrahim
*⚜BWA*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers}_
👄 °°° °°°👄
°°
°
*🎀IYA RUWA FIDDA KAI*🎀
_{the love saga}_
*#Hot love*
*#Romance*
*#allegation*
*#Epic*
*# Arrogance*
*#Pains*
*#Regrets*
*#Obscure and more*
*SIYAMAIBRAHEEM* Wattpad@siyamaibrahim
Kin shammace ni na rasa me zan ce but i also wanna surprise u,take dis page as my appreciation to ur
surprise sakhallahu khair Hafsah Maman Xee 💖
33
Entangled
Not for too long matar nan ta fara gasping kamar tana son shiga 3rd stage of unconsciousness amma
abin ban mamakin shine idanun su na nan saƙale da na juna tana kallon ƙwayar idon sa yana kallon nata
at the same time sauran team members na tsaye na kallon su ganin abin ba na ƙarewa bane sai wanda
ke wajen ya danna alert bell wanda ya kamata circulating nurse ce tayi amfani da shi in emergency ya
taso cikin theater suit.
Yana dannawa firgigit suka yi resuming sai dai still infection yayi invading a cikin incision ɗin da aka yi.
ita ta fara saisaita kan ta gudun kar yayi tunanin shi ya saka ta losing balance ɗin ta shima sai ya hau
saisaita kan sa dan kar ta yi blaming nasa akan ya saka ta yin kuskure abin da bata saba ba a aikin ta dan
babu yadda za'ayi tayi making incision sannan tayi spending more than an hour sai dai in abin ya zo da
gargada but the moment she make an incision 45-50minutes ya ishe ta yin abin da zata yi a jikin mutum
ta ɗinke sa tayi tafiyar ta..
Bata tsaya jiran sa akan sai yayi assisting nata ba ita da kanta ta shiga expanding abdomen ɗin but still
he assisted her ƙala bata ce da shi ba ta bar sa su kuwa sauran theater team sai kallon ikon Assamadu
suke yi wannan wani irin bad luck ne sun san dai an ce masu both Dr ZM and Baby Doctor are married
and that they are married to each other but me yasa suke yin abu wani iri wata ce tayi lowering muryar
ta ƙasa tana faɗin
"Maybe they aren't satisfied with the love they showed to each other before coming"sai suka ɗan
murmusa..
Ai kuwa karaf sai kunnen Bilkisu ta kalli wacce tayi maganar ta ce da ita
"Get lost"matar nan ta daburce ta ruɗe ba dai ɗan wannan maganar da tayi bane har ya shiga kunnen Dr
Bilkisu ba in haka ne ta shiga uku dan wannan shine karo na marar adaɗi da Bilkisu ke warning nata akan
in tana aiki tare da ita ta daina yi mata side chick talks amma bata ji.
Saɗaf saɗaf ta fita tana tsoron hukuncin da Bilkisu zata mata in ta fito Allah ya sani kwata kwata bata
son masifar baby doctor dan in ta fara balbale mutum bata jin yi haƙuri sai dai in Dr Muhammad ne ya zo
da kansa..
Tun da hannun su ya haɗu da na juna ya rasa me yake mai sparking a kai amma haka y daure ya taya ta
suka ciro babyn nan babyn ma har ya fara shan ruwa dan ana fito da shi suka ga sign ɗin hydrocephalus
but midwife da ke jiran isowar baby ɗin tayi ƙoƙarin moulding kan babyn at least first week of life na
babyn in ana moulding kan zai dawo daidai..
Suturing tayi tana gamawa ta ce da sauran team ɗin su gyara matar a kai ta ɗakin hutu.
Wucewa tayi zuwa ɗakin scrub ta cire hand glove ɗin tayi discarding ta wanke hannun ta sannan ta
fito,yana tsaye yana kallon ta tana fitowa tayi wucewar ta bata tsaya ko ina ba sai office ɗin ta.
Kai hannun ta tayi ga lock dan rufe ƙofar amma sai ta fasa ta bar ƙofar a buɗe ta wuce zuwa cikin nata
scrubbing room ɗin a nan ta cire face mask ɗin ta cire scrub da ta saka tayi aikin da shi ta cire boot dake
ƙafar ta hairnet da ke kan ta ta cire,wanke fuskar ta tayi ta goge da towel sannan ta fito ta zauna bisa
kujerar ta.
Janyo wayar ta tayi ta ƙunna ta ɗan tsimaye shi har yayi booting sannan ta shiga duba abin da zata
duba dan ita bata yarda da Zaid ya rinƙa zuwa yin surgery ba mutumin da kan sa bai dawo daidai ba ana
tura sa theater room ai wataran sai a tafka kuskure dan yana iya manta wani abin.
Binciken ta tayi ta ajiye wayar ta ɗan yi leaning backward tana sauke ajiyar zuciya sai a sannan ta tuna
bata yi breakfast ba gashi da zuwan ta ta shiga cs room.
Kiran secretary nata tayi ta sanar da ita abin da take buƙata sannan ta mayar da wayar ta ajiye ta koma
tayi leaning da kujerar,ba jimawa ta ji wayar ya ɗauki ƙara sai ta buɗe idanun ta da ke lumshe ta
ɗago,wayar ta ɗauka ta duba sai ta ga an saka _Apple_ ɗaukar wayar tayi ta latsa sannan ta kara a
kunnen ta kafin ta ce wani abin har an riga ta
"Beelove am getting married"muryar ta is full of excitement sai Bilkisun ta ɗan yi shiru tana mamaki
kafin ta ce
"Married Baha?to who"?ko a jikin ta ta ce
"Who did you think Beelove?of course my apple"ta faɗa tana dariya kafin Bilkisun tayi wani abu har
muryar Bahajjatu ya kuma echoing a kunnen ta
"Na so shihowa in sanar da ke but kunyar shiga na ji kin ga Umma sai ta ce ban da ta ido na taho zance
gidan saurayi shi yasa ban shigo ba but thank goodness apple ya sanar da ni kin tafi wurin aiki i tried
calling you but it wasn't going through sai yanzu"..
Duk wannan doguwar zancen da Baha ke mata sam bata tare da ita hankalin ta na kan family ɗin ta a
ce har an yanke bikin Bilal bata sani ba babu wanda ya sanar da ita su kwana gida ɗaya su farka tare
amma a rasa mai sa ar da ita wannan wace irin silent wicked punishment ne ake bata..
Toh ko ma dai menene ba zata bar gidan ba in sun gaji da threatening nata sai su haƙura.
Baha ce ta katse mata tunani by saying
"Beelove na ji kin yi shiru aren't you happy for me?aren't you happy that i will be getting wedded with
my love?huh"?da sad voice ta ida maganar sai Bilkisu ta girgiza kai wai her love toh ita ina ruwan ta wa
Baha ke wa hausa?ita ce bata da love ɗin ko me?ƙwafa tayi sannan ta ce
"Not at all dear ni ke farinciki fiye da kowa believe me kawai farincikin ne ya saka ni yin shiru but am
happy congratulations dear"haka tayi maganar in so suke su haɗe mata kai toh ita ma zata nuna masu
abin bai dame ta wai har aunty Zee da ta mata alƙawarin dawowa washegari amma bata gan ta ba duk
ita ce bad luck hmm
Cikin ɗimbin mamakin reaction ɗin da Bilkisu tayi sai ta ce
"Thank you,my love is calling me i have to go"cikin halin ko oho ta ce
"Sure you have to,toh sai anjima"ita ta fara ajiye wayar tana furzar da iska bata son blame games ɗin
nan anymore she wanna move ahead dan haka ta natsu ta yi wani tunani da take ganin zai saka ta huce
haushin ta.
Abinci aka kawo mata sai ta duba time ta ga 11 har yayi sai tayi saurin cin abincin ta miƙe ta ɗau jakar
ta ta yo waje tana fita Dr Aslam na shawo gaban ta shi so yake ya gane kuma ta sanar da shi in tana
takura ne cikin rayuwar auren Zaid sai ya tsaya mata a ƙwato mata ƴancin ta su rabu shi ya aure ta dan
yanayin da ya gan su ɗazu suna surgery ɗin nan abin ya saka shi tunanin wani abu daban..
Tana buɗe motar ta ya rufe ya tsaya a gaban ta yana faɗin
"Tell me baby kina da matsala ne da zama gidan Zaid?yana takura maki ne?is he rude or bad to you tell
me"?cikin ƙosawa da ganin sa da jin muryar sa dan ita ba care and concern ɗin sa take buƙata ba ta ce
mai
"Please go away from here i am married so you should know what to say and what not to say to me"ta
ynƙuro zata buɗe motar ya kuma tare hanya yana faɗin
"Stop pretending to be okey ni na san kina da damuwa is written all over your face wannan mai jijji da
kan tsiyar shi ya saka ki cikin damuwa i know so just tell me saboda mu san abin yi Bilkisu i love you i
do...i still love you please make him divorce you sai ni in aure ki i love you i can care for you,shower you
with my love i will protect you i will give you everything i can be your cowboy i swear just leave that Zaid
he is not worthy of you"iya gaskiyar sa yake wannan maganar sai ta ji ina ma reverse will be the case
Zaid ya gaya mata haka ya ce zai rabu da Asma'u of a girl ɗin nan ya nuna mata so da ƙaunar sa gare ta
da ta fi kowa alfahari..
Kallon sa tayi daga sama zuwa ƙasa sai ta girgiza kai ta ce mai
"You are shameless Aslam"daga haka ta kai hannu zata buɗe motar ya sha gaban ta yana faɗin
"Yes na yarda i am shameless because i love you i know"hararar sa tayi ta ja tsaki dan ya gama kai ta
limits ɗin ta da shi ta fara getting irritated by seeing him.
Matsawa tayi zata shiga ya tare mata hanya ai kuwa kafin ya sani ya ji saukar marin da ya gigita sa a
hankali hannu dafe da kumatun sa ya ɗago ya kai idanun sa ga mai marin abin sai ya firgita sa ya rasa me
zai ce.
Zaid ne ke mai kallon tsana dan yayi tunanin sun gama magana tun da ya ce da shi Bilkisu is all his
amma bai ji ba dan haka dole ya fito mai a mutum.
Kokuwar su ta ƙarshe ya gani sai ya ji in ran sa yayi miliyan ya ɓaci duk wata walwalar sa babu shi abu
ne ya ji yana soƙin sa a direction na ƙirjin sa kawai ya ji in ba marin Aslam yayi ba ba zai ji sauƙi ba..
Nuna sa da yatsa yayi rai ɓace dan baya ji baya ganin komai ya ce da shi
"This is the least of what i can do to you,worst are yet to come if you don't kerp your dirty filthy feet
100inches away from my wifeee"cikin halin mummunar ɓacin rai yayi maganar sannan yana zuwa wurin
furta wife ɗin ya ja kalmar dan wani haushin sa ne ya taso mata how on earth zai iya standing Aslam a ce
mutum ya rasa abin da ya fi mai daɗi sai maganar da matar wani wanin ma shi,shi fah,matar sa,noo dole
ya ɗaga maganar
"Just wait and watch in kwartanci kake yi da matan wasu toh ni tawa matar ta fi ƙarfin ka ba sakaran
namiji bane ni zaka faɗi haka ka ƙara lokacin da na hukunta ka"ran nan ɓace fuska a haɗe yayi maganar.
Ita dai bata san kan magana da fushin sa ba sannan marin da ya ma Aslam me dalilin yin hakan me yasa
yake iƙirarin ita ɗin matar sa ce alhalin bai damu da ita ba,.
Buɗe motar ta tayi ta shige ta ja ta bar su nan tsaye tana barin wurin Zaid ya bar nan ɗin shima dan
dama fita zai yi sai ya ci karo da mummunar gani abin da ya haitsina mai tunani kenan.
Aslam da ke kalle kalle kamar wawa ya ce
"Na rantse da Allah in har na tabbatar da zargi na akan auren nan toh alƙawari ne sai na san yadda nayi
na raba shi kawai ya rinƙa shigo min hanya ba dama in sami walwala sai ya ɓata mai toh zan saka ido na
a auren nan sai na gano wani abin"da fushi yayi ciki kamar kububuwa.
Tun da ta hau kan titin nan ta rinƙa tunanin anya abin da take tunani ne kuwa ko dai kawai damuwa da
tayi ne ya sa take ganin kamar shi ne?no so soon,,tukunna dai,..tunani barkatai ta ke ta yi har ta iso inda
ta fito da niyar zuwa.
Buɗe mata gate aka yi ta shige ta nufi wurin parking ta gyara zaman motar ta sannan ta kashe ta fito ko
jakar babu a hannun ta sai wayar ta,kai tsaye ta shiga ciki,lifter na sauke ta ya buɗu ta ƙarasa ciki direct
sashen sa ta nufa fuskar ta a haɗe shi kam bai san ta iso ba sai da ta tsaya daidai nashi cue ɗin yana
gamawa da wanda ke gaba ɗago kan da zai yi ya ga next customer me zai gani..
Baƙi na ɓari ya ce
"Apple me kike yi a nan"?halin ko in kula ta nuna mai ta ce ƙasa ƙasa
"Ka fito mu tafi waje kawai kafin in yi maka abin kunya"cikin sauri da tsatsarfa ya shig nodding mata kai
harara ta banka mai sannan ta juya zata fita sai ta ji ana cewa
"Some one that looks like Bilal did you see her"sai aka juya ana kallon ta dan son tantance maganar ai
kuwa suka yi nasarar gano tsantsar kamannin suk shiga al'ajabin abin sai suka dakatar da Bilal ɗin suna
tambayar sa
"Is she the apple you always talk about your twin sis"??murmushin yaƙe yayi yana mai girgiza ya ce
"Yes..,she is the one"!!suka ce mai
"She is cute you look alike"
"Thank you"sai ɗaya daga cikin su ya ce
"I like her"gwalalo idanu yayi waje ya ce cikin yin ƙasa da murya
"Hey dude she is married"da mamaki ya ce
"She"?gyaɗa mai kai yayi yayi gaba dan ta ɗan jima da fita.
A waje suka haɗu ta ɗaure fuska kamar bata san dariya ba shi kam bai san da me ta zo mai ba Allah dai
ya sa ba ritsa sa ta zo yi ba
Buɗe motar tayi ta mai alama da kai sai ya shiga ita kuma ta zaga zuwa gefen ta ta shige ta ja ƙofar da
ƙarfin ta kamar zata ɓalle har sai da hanjin sa ya kaɗa dan tsoron da ya ji.
Saka seat belt tayi ta ƙunna motar ta tayar,baki wangale yake kallon ta har suka fita da ya ga hanyar da
ta ɗauka sai ya ce
"Apple ina zaki kai ni kin dai san a bakin aiki nake i might loss my job for leaving without a reason"harara
ta maka mai tana faɗin
"In ka dawo a kore ka mana ina ruwa na"ta yi tsaki ta cigaba da jan motar rasa abin cewa yayi a zuciyar
sa addu'a yake yi Allah ya fisshe sa daga masifar ta dan ya ga yau shi take jin yi.
"Apple you are crazy what's all these"? Banza ta mai ta yi concentrating a jan motar ta.
Daidai guest house dake kallon na Dr Maher ta ja wata burki har sai da yayi gaba yayi baya ya ɗago
yana haki yana faɗin
"Are you trying to kill me or what"?
Cikin masifa ta ce
"Da ma zan iya kashe ka da na huta dan haushin ka da nake ji kashe ka shi ya fiye min huce takaicin da
nake ji game da kai"!!shiru yayi ya san bai kyauta mata ba shima yana jin wani iri ba daɗi a ran sa.
Kuka ta saka mai a motar tana yi ne daga cikin zuciyar ta dan abin na damin ta wariyar launin fatar da
ake mata na damin ta ba kaɗan ba,bai hana ta kukan ba sai da tayi mai isar ta sannan ta yi shiru tana
sauke ajiyar zuciya for a while suka yi observing one minute of a silence sannan ya riƙo hannun ta yana
faɗin
"Apple am sorry please forgive me na san na aikata maki laifi mai girma amma ki gafarce ni"muryar sa na
rawa yayi maganar sai ta ji ɓacin ran ta ya ragu dan haka ta buɗe baki cikin sanyi ta ce
"Bilal in za'a haɗe min kai har da kai cikin masu haɗe min kai Bilal?kana twin brother ɗi na?are you fair
to me?did i deserve that from you"?hawaye ne suka silalo mata ta share tana jan hancin ta sai ya ce
"I know i wronged you amma ki gafarce ni dan Allah apple try to understand me ba da niya na yi ba su
Umma ne suka hana ni sauraron ki ki yi haƙuri twinie"!!kallon sa tayi tana girgiza kai
"Not that alone Bilal...,a ce an saka bikin ka mu kwana gida ɗaya mu tashi tare har na wuce ku na fita
amma baka iya sanar da ni ba sai da na tafi office Baha ki sanar da ni haka ka tsane ni kaima Bilal"??,
tana hawaye ta mai tambayar sai kawai ya ji gaɓoɓin jikin sa ya mutu jikin sa ya matu tausayin twin sis
ɗin nasa ya kama sa he can't continue with the plan he is out.
"Ki yafe min twinie am sorry and deeply sorry please"kasa ce mata komai yayi shima duk kamar zai yi
kuka kallon sa take yi dan ta san in kowa zai juya mata baya toh ban da Bilal shi yasa ta zo nan ɗin da shi
dan sanin abin da ya saka sa yin abin da yake yi
"Fine na ji but just tell me something"gyaɗa mata kai yayi ya ce.
"What is it"?sai da