Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   75 / 75

222K to 224.1K   out of 224.1K words

kawai... " ta amsa mashi atakaice. Bai kara cewa komai ba ya Mike yana cewa
"Me zan sayo maki... " banza tayi dashi tare da tabe baki, sake maimaita tambayar yayi amma she didn't respond, dole ya barta ahaka. Face dinshi dauke da murmushi ya fito ta Mike ta dauki bag dinta tace
"zanyi mata bankwana..."
"tana bacci ma... " yayi mata karya because yasan he's mom won't want mami in her bedroom, haka suka fita zuwa gidan kaka, nan kaka ta dinga zolayar mami tana cewa
"ke da kike cewa baki auren kanin ki sai gaki da cikin kaninki... " mami rufe face dinta tayi saboda kunya, suhail kuma dariya ya dingayi yana kallon mami yana tunanin how lucky he is to havr her sannan yana tunanin how he's going to miss her. Sai da sukayi hour guda gidan kaka sannan suka tafi sai zuba masu adua take looking so happy. Daga nan gidansu mami suka wuce, suna isa mami tace tuwon da miyan kuka take so da manshanu, suna hira Mai aiki ta hada mata abinda take so aka kawo mata da zafin shi ta zauna ta cinye tas. Basu bar gidan ba sai da sukayi sallah ishai. Suna zuwa gida suhail ya hau yin what he does best. Wacegari mami almost cried her eyes out lokacin da yazid yazo zaiyi dropping dinshi a airport. Ganin irin kukan da take yasa yace yama fasa tafiyar sai kuma ta dawo bashi hakurin ya tafi. Haka dai suka rabu missing each other sosai.


Sunan suhail yayi tafiya ne kawai amma kullum kafin ya kwanta sai sunsha video call kafin ya kwanta, lokacin da gari zai waye a chan it's still night here. Kullum cikin damun uncle dinshi yake su shiga kasuwa yana son komawa gida, takaici da haushi ya ishi uncle dinshi, ko kadan suhail bai barin shi ya huta because he just do what brought him.
Yana gama sayan abinda ya kawoshi ya dawo shopping kayan babies both na mace dana da namiji, he's shopping like shine abinda ya kawoshi kasar in the first place, sai da ya gama ya dawo na mami, yasan sutura is not her problem amma bai ganinta da sexy nighty da kuma crazy English wears kaman yanda yake so, hakan yasa ya shiga saya mata duk wata arniyar kayan bacci kou English wears daya gani, gashi basu da tsada at all, kou bump short sai da ya saya mata sun kai kusan 40 pieces different colours and designs. Nashi kayan na business ta jirgin ruwa zasu zo amma duk kayan tsaraba daya saya ta jirgin sama zai taho dasu.
Ana gobe zaidawo kam mami har kunshi tayi kuma it fits her sosai. Ranar daya dawo kam tun a compound ta rugumeshi ya dagata sama kaman wata small girl. Tana hannunshi har suka shiga falo. Love story din suhail da mami is one a billion saboda ana cewa mata tana isar miji kou miji ya ishe mata sam nasu ba haka bane, they're always in love with each other mami b'ata da abun cewa sai alhamdulillah for having you, shima the same thing yake cewa.
Anyi bikin alhaji Muhammad da amaryarsa lafiya inda hajjya hassana ta kare tas kaman kudin guzuri, sadness have overtaken the happiness in her home, now ta gane she brought this upon herself, kar ka yarda kayi loosing darajar ka a idon Mai jin nauyinka kou Mai ganin girman ka because it's like milk into sand, baza ka taba samun wannan daman ba kuma. Hajiya hassana ta fita ran alhaji Muhammad completely that he's Just staying with her saboda darajan kaka. Saida cikin mami yayi biyar suka fara zuwa family meeting, they're appearance look so breath taking saboda gezner su biyu suka dinga iri daya da same color of aiki, duk sai kallon su ake yayin da suka shigo hannu cikin each other sai kuma free hand dinshi rike da bag dinta, soyayyarsu is so different and so cute. Humaira kam tun tana kukan rashin suhail har ta bawa kanta hakuri ganin babu sarki sai Allah.
At times tana ganin saboda ita suke irin wannan so a gaban kowa in sun zo meeting one thing she don't know is she's a closed chapter a rayuwar suhail ko Kadan bai MA tunawa daita balle yayi wani abu Don ya sata kishi.
Bayan kayan suhail sun iso Nigeria aka fara business amma suhail bai zama always at home saidai yaranshi su tsare shago, mami ta koreshi har ta gaji sai da dad dinshi yayi mashi Jan ido ya maida hankali kan business shima karfe four zuwa five sai sa a rufe shagunan ya koma gida abunshi. Mami is now a full housewife Don duk abinda matar aure zatayi haka zatayi a gidanta ta dafa abinci ta jera yana zuwa ta hada mashi ruwan wanka da tsohon cikinta, tausayinta yake wai ya samar mata Mai aiki, kallon shi tayi ta fashe da dariya before saying
"wato in kalleka itama ta kalleka... Lallai... its better inyi aikina da kaina bana bukatar Mai aiki Sam.... " ta amsa mashi yayin da take saving abinci, kallonta kawai yake as she talks about him with so much love
"amma ni ke kadai zan kalla AI... Banason stress din nan... Dare kika kwanta kaman gawa... Baki moruwa... " ya fad'a cikin shagwaba, dariya ta sakeki tace
"nidai a barni da aikina...my edd is next week ai ...in Allah yasa na haihu lafiya shikenan... " ta amsa mashi,
"su anty zaa sha ihu... " ya fad'a cikin dariyar zolaya,
"I will rike your kwalar riga har in haihu..." ta fad'a mashi tana kokarin zama, ji tayi kaman wani abun ya tsinke a cikinta ta Dan dafa mararta tana sakin Dan nishi ahankali ta zauna,
"are you alright?.. "ya tanbayeta yana kallon yanda take b'ata face,
"yes... " ta amsa mashi, nan suna hira yana cin abinci ita kuma sai Dan b'ata face take time to time dataji ciwon mara. Before midnight ciwon yayi tsananin Wanda yasa suka tafi hospital, mami sai kuka take tun batayi 4cm ba, zaa shiga daita ciki ta rike suhail wai ya yafe mata mutuwa zatayi, rufe ido yayi yace a fidda baby kar ta haihu da kanta, matar da hajiya rukkaya ta aiko da anty bilki sai fad'a suke mata ta saki suhail amma ta ki sakinshi ta rike mashi waist sannan ta dora goshinta saman kirjinshi sai kuka take tana jujjuya kai, shi kuma sai shafa bayanta yake duk ya rasa inda zai saka kanshi, da anzo riketa a kaita ciki sai yace a kyaleta,
"yau naga ikon Allah... A haka zaayi haihuwar... " inji wata nurse, anty bilki Kama hannu mami tayi da karfi ta saki kuka sosai tana cewa
"tare zamu.. Tsoro nakeji... " ta fad'a cikin kuka sosai, da kyar aka bantareta daga jikinshi aka shiga daita ciki, sai da tasha wahala sosai zuwa wajen asuba ta haifi baby girl, dakin gyara baby aka shiga da ita while aka gyara mami aka kaita post natal Don hutawa, bayan an gama gyara baby aka kaiwa suhail ya amsheta yana kallon yarshi, sujud yayi yana godewa Allah for such blessings, he can't believe he's a father. Mami kam bacci tayi sai wajen goma ta tashi, tana bude ido taga suhail zaune kusa da daita, baby dake kan gado ya dauko ya mika mata, tana amsa sai ta fara kuka, babu abinda take cewa sai
"thank you cutie... " she made him smile,
"no thank you... " shima ya amsa mata, cikin kuka tana kallon babynta tace
"you made me a mother cutie... Nice da godiya.... Thank you... " ta fad'a mashi, kofa aka bude anty bilki da wasu mata suka shigo shi kuma ya fita. Baby taci sunan kaka, wato maryama. Ransr suna kam abun baa magana har haushi suhail ya faraji bai samun ganin matarshi Don tunda ta haihu komai ya sauya, gidan kullum cike da mutane, sai an samu in kulle inda take sannan take samun bacci, most of the time kou a kulle saidai ta ajiye yarta Mai Kama da ubanta ta dinga kallo tana murmushi, she's so happy. Bayan suna da kwana daya suhail ya shigo dakin yana jingine kofar sai kallon mami da kanta yasha wasu irin kananun kitso da hannunta da suka sha kunci ja da baki yake, babu abinda take sai kallon babynta, cikin shagwaba ya shigo ta daga kai ta kalleshi, sanye take cikin kayan bacci chest dinta ya cika sosai kaman ba nata ba, daga kai tayi ta kalleshi yana turo baki yace
"kin manta Dani.... " ya fad'a kaman zaiyi mata kuka, dariya tayi tace
"har na isa in manta da jigon farin cikina?.."
"eh mana... Kinyi min butulci kin manta da Wanda ya baki baby... " ya fad'a yana ture baby daga gabanta ya zauna, dariya tayi ta ware mashi hannuwa ya fad'a jikinta yana mata kukan karya. Baby ce ta fara kuka ya kalleta yana cewa
"shut up my friend kin kwacemin wajena... "ya fada yana rungume mami sosai, banda dariya babu abinda mami take, baby na kuka amma suhail ya kamata gam ya hanata daukanta yana cewa
"ni mun ma b'ata da ita I told her tayi Kama dake tazo ta dauki facr dina."
Before forty days komai ya koma normal mami ta koma turaka saboda rigima irin ta suhail, before you know it she's pregnant again and again and again sai da ta haifi yara biyar sannan ta tsaida haihuwar. Kullum b'ata da Kalman daya wuce alhamdulillah, humaira kam ta samu miji cikin family tayi aurenta and she's also leaving happy shima yazid yayi aure. Mami b'ata cikin matan da sukayi dace da uwar miji amma alhamdulillah she never complained and with time komai yayi daidai. What did I forget. 🤔

Alhamdulillah let's end it here. My special thanks to almighty rabbi that made it possible. Without you am nothing. Thank you for the talent and blessings. My special greetings to my VIPs, da bazarku nake rawa, nagode da irin kaunar da kuke nunamin, Allah ya saka da alkhairi ya bar zumunci, rabbi ya baku duk abinda kukeso duniya da lahira. Thank you all for you support.

Ga masu tambayan Vips wallahi you're all my vips saboda Kuna ganin novel dina a koina kaman mtn amma Kuka biyoni Kuka biya Don ku karanta Don haka you're very special to me... Allah ya saka maku da alkhairi, ya biya bukatunku ba alkhairi.

masu son banza rabbi ya bar ku da son banza inda riba zaku kwasa sosai kam, ina farin ciki saboda babu Mai cewa da akwai sisinshi a hannuna amma ni am proud to say da akwai hundreds of thousands dina a hannunku if not millions Don nasa da akwai over 10k bati readers. so alhamdulillah am Above you. And you will surely pay when the time is right. Don nace ban yafe ba and I mean it. Novel dina dai ba saida maku nayi ba. Tamkar ka biya ticket kaje cinema kallo ne, 300 is your ticket and my group is the cinema so if you read outside my group ban yafe ba. Ina masu cewa na Allah yasa yafi dadi I love you.. Irinku mukeso😂😂 because ajiya kuke mana ai.

Sanann masu zagi pls ina rokonku kou ban novel ku cigaba da zagin, I love it... Dan allah if you're all born with blood don't stop it, keep it up, isace ke saka a san da Kai ko da kuwa Kai baka san da mutum ba. Kuma I love you sosai wallahi.

Lastly inason in fadawa real fans dina sak'aci is coming in a hot way Insha Allah, I promise it will be tje most romantic, spicy, juicy, erotica of all my novels so if you know you cant control yourself down there stay away please Don its for people with strong hearts.
And yan Lokacine group 1.2.3.4.5and 6 Kuna iya barin group din after final page because ina da lots of group to control so will close down the group amma the good news is ina da contact din suk wata fans dina so we can still see each others status and have fun and in na fara posting I will notify you all Insha allah. Duk. A yafe ooo d wanda suke cewa ina. Da wulakanci kou ban kula mutane am sorry, at times messages har 800 nake gani so sai hakuri.

Kar in cikaku da surutu. See you all next time innnnnnnn sak'aci



75 / 75