Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
tell me..kar ki boyemin komai..." Tafada Tana kallon mami da duk hankalinta ya tashi kaman an bata death warrant, duk duniya bataki ayi mata duk hukuncin da ake so ba amma kar a hada ta da kaka, kaka bata duka amma bakinta yafi dorina zafi da ciwo, duk sanda ta bude baki ta zageta ba Karamin ciwo take samu aziciyar ta ba, gashi Yanzu an hadata daita with such dirty issue,
"Dan Allah jewel tell me..da gani kinsan dalilin kiran.just tell me...am your mother I will never discriminate you." Ta fada atakaice,
"Mummy..it's nothing serious...kawai am so mad at myself da ban bi umarninki ba...gashi it's getting me into trouble.." Ta fada cikin hawaye,
"Ohhh jewel talk pls...your father is waiting...." Hajiya ta fada mata,
"Mummy..jiya...da suhail ya Dora Kai kan kafata..,da kuka fita..shine humaira ta shigo ta ganmu ahaka...sai ta samu negative thoughts...." Tafada giving her hint of what is happening, there's no way da zata fada mata humaira ta kama su almost mouth to mouth, tasan inda humaira bata shigo at the moment data so ba datayi delay na second biyar da kilan sai dai ta tarda su mouth to mouth.
"Kinga mami if I tell you something I know what am saying....yanda kukeyi da suhail nobody will see I think you're not into something...sai Wanda yake tare daku zai gane gaskiyar...now gashi zaa dragging dinki into mud because of this..." Hajiya ta fada mata not feeling too disturbed, mami ajiyan zuciya ta saki saboda yanda mom dinta bata tada hankalinta sosai ba, it really lessen her burdens,
"Mommy am sorry...ni kawai am afraid of me suka fada ma kaka...nasan anyi mani sharri kuma kaka bazatayi bincike ba..." Ta fada mata cikin damuwa,
"Hmmm Ai in hajiya Hassana taji wannan she will make something big out it,,,kawai let's go..keep praying Don nasan it's nothing wrong..." Hajiya ta fada tare da mikewa, ahankali itama mami ta Mike feeling strong, babu abinda take cikn zuciyar sai hasbunallahu waniimal wakil.. Har suka isa gidan kaka, luckily hajiya ma ta fadawa alhaji shima baiga wani Abu cikin issue din ba, suhail kam yaja cikin motarshi suka fito yana kallonsu ya kasa fita, yanda yaga mami yasa ya samu confidence Don she looks so strong, suna shiga gate din kaka shima ya fito ya taka ahankali ya shiga juyowa mami tayi ta kalleshi murmushi ta saki shima ya sakar mata amma he's so afraid, hannu yasa mata a kan lips dinshi alaman she shouldn't say a word, bata amsa mashi ba ta shige falo, mahaifin suhail da sauran yan report né falon sai kaka, alhaji wucewa yayi wajen elder brother dinshi suka gaisa duk alhaji Muhammadu look so angry ganin matarshi zaune, shidai baisan abinda akayi ba amma ganinta makes him so mad, ahankali hajiya tashigo da sallama kaka da alhaji Muhammadu suka amsa, hajiya Hassana binta tayi da harara, gefe daya ta samu ta zauna, itama mami sallama tayi amma babu Wanda ya amsa sai mahaifin suhail, kusa da mom dinta ta zauna
"Watsatsa..." Hajiya Hassana tafada Tana kallon ta, hajiya rukkaya Shafa kan mami tayi ita kuma mami ta sadda Kai kasa Tana wasa da yatsunta, suhail né ya shigo daga karshe ko sallama baiyi ba ya samu waje few inches away from humaira ya zauna yanda zaiji dadin cin uwarta da kyau, ahankali humaira ta matsa away from him, kaka kallon humaira tayi tace
"Ki maimaita Abunda kika ce." Tafada mata, hajiya Hassana kam Sam ba haka taso ba, kawai she was thinking da mami ta shigo kaka zata fara zubar balai kaman yanda ta Saba, humaira daga Kai tayi Sai kuma ta sadda Kai kasa, she can feel suhail temper daga inda take zaune,
"Ke kar ki bata min lokaci...Maza Yanzu ki fadi Abunda kika fada dazun kafin ranki ya mugun baci..." Kaka ta fadawa humaira, cikin rawar murya humaira ta fara cewa
"Jiya ne...nace zanje in bawa yaya hakuri kan abinda nayi mashi ...sai naje gidansu baya nan..sai mommy tace inje gidansu anty mami kilan yana Chan...sai naje...Ina zuwa na tarda mummy falo da yaya Yazid muka gaisa..sai tace min in shiga dakin yaya Yazid yaya na ciki...sai na Kama hanyar wajen...Ina zuwa....sai naga...naga..?" Sai tayi shuru voice dinta na rawa, suhail kam already ya ware hannu because yasan Mai rabashi humaira yau sai Allah, daman he told her ta fada amma kar ta Bari su hadu, shi kam mahaifin suhail kunnuwa ya bude Don yaji Abunda zatace because baisan labarin ba,
"Ke kar ki bata min lokaci..." Kaka ta dakawa humaira tsawa, cikin rawar jiki da fargaba humaira tace
"Ina zuwa..sai naga..,yaya...da..anty...mami...kwance....babu...komai.jikin..?" Ai Bata karasa ba taji kaman an dauke mata numfashi sabida saukan Marin dataji a kunnenta, riketa yayi a shoulder ya fara girgiza ta da karfi yana cewa
"Ni zakiwa sharri?.." Suhail ya fada idanuwanshi kaman ba nashi ba, mami kuka ta farayi , while alhaji da Muhammadu da yunusa suka saki salati, hajiya rukkaya ma salati take, kaka kam shuru tayi Tana kallon yanda suhail ke girgiza humaira while hajiya Hassana da habiba suna expecting kaka to do something amma ko ajikinta,
"Ai daman nasan karya take..da dai tace babu kowa gidan sai in yarda amma bazai taba yuwu ace hajiya rukkaya na gidan kuma ayi irin wannan danyan aikin ba...kaci ubanta har saita fadi gaskiya..." Kaka ta fada mashi, afusace hajiya Hassana ta mika ta dauke suhail da Mari tanacewa
"Ka saketa Dan ubanka..." Sai lokacin suhail ya saketa amma bai bar huci ba,
"Wannan yarinyar makira ce...why will she say such horrible word...and my lovely mommy here believes her..."Yafada cikin bacin rai, alhaji Muhammadu kallon hajiya Hassana yayi ya watsa mata wani irin dirty look dayasa taji hancinta ya kada,
"Humaira tsakaninki da Allah lokacin da nace ki shiga dakin Yazid kin taddasu a yanda kikace?.. Kiji tsoron Allah ki tuna da akwai ranar da bakinki bazai yi magana ba sai gabobin jikinki..." Hajiya rukkaya ta fadawa humaira dake kuka sosai sabida abinda suhail yayi mata, hajiya rukkaya juyawa tayi ga kaka tace
"Wallahi kaka lokacin da humaira ta shigo gidan banfi minti biyu da fita daga dakin Yazid ba, suhail bai Jin dadi sai Yazid ya Kira mami muka shiga tare, bakin gadon da suhail ke kwance mami ta zauna sai ya Dora Kai kan kafarta ita kuma Tana tambayanshi ko ta Kira mashi ambulance...ni kuma sai na fita Nayi serving Yazid da bai dade da dawowa daga aiki ba...sai humaira ta shigo." Hajiya rukkaya tayiwa kaka bayani, hajiya Hassana sai kallon banza kawai take mata amma tamkar bata wajen Don ko kallon inda take bata yi ba,
"Wannan zancen haka yake..." Kaka ta fada atakaice, hajiya Hassana ji tayi kaman ta hadiye zuciya ta mutu, suhail kallon mami data hada Kai da gwiwa Tana kuka
"Ke kuma karamin abu sai kuka ...banza kawai..ai inda aure gareki da baki fuskanci wannan matsalar ba,.." Kaka ta fadawa mami,
"Hmmm kaka ki kwantar da hankalinki Yanzu mami ta fidda miji...kwanan nan zaa kawo maki shi.." Hajiya rukkaya tafada Ciki farin ciki, idanuwa kaka ta zaro while shi kuma suhail yaji maganar ko kadan baiyi mashi dadi ba, alhaji Muhammadu ma maganar ya yiwa dad din mami har ya mika mashi hannu
"Kai jamaa da gaske kika ko da wasa?.. Wallahi in da gaske né ku fadamin in nemi hajiya zulaiha Mai zee de mun ta nemo min laci Mai tsada ...da takalma Don har duk tarina sai na bada kyauta ranar..." Kaka ta fada cikin excitement,
"Kaka kenan...ai ki kwantar da hankalinki..."
"aa Ai babu zancen kwantar da hankali..ke Dan ubanki ki fadamin da gaske né?.." Kaka ta tambayi mami, hajiya Hassana gani tayi taron da suka hada Don tozarta hajiya rukkaya and her family ya zama na felicitation, a fusace ta Mike ta dauki bag dinta ta fita itama hajiya habiba ta bi bayanta sai humaira dake kuka sosai itama tabi bayansu,
"ko yaushe wannan muguwar matar zata daina wannan mugun halin oho?sunyi tunanin ni tsohuwar banza ce..shine zasu hada bam...ta Allah ba nasu ba..." Tafada Sannan ta juya ga mami da har lokacin bata daga Kai ba tace
"Bani amsa mana..MAMI kike ko mama..." Dan murmushi suhail yayi saboda yanda tayi maganar, ahankali mami ta daga Kai Tana goge face dinta ta amsa da
"Eh.."
"Kai wannan anyi babban banza Wallahi ji yanda take Abu kaman wata yar shekara sha biyar,..mijinki zai sha kilibibi...kince eh...eh din na meye!..yaushe zaki kawomin mijinki?.." Kaka Ta tambayeta,
"In na dawo daga Saudi.zanje sati Mai zuwa...Insha Allah..." Ta amsa mata kanta kasa, suhail kallonta kawai yake bai ko blinking, alhaji Muhammadu dan taba alhaji yunusa yayi ya nuna mashi suhail, kawai yanda yake kallon mami ba blinking says a lot about him,
"Anty Nima Ina zuwa Saudi din...pls,," ya fada yana marairacewa,
"Dalla rufemin baki soko kawai...! Kaka ta hantareshi, haka dai kaka ta saki jiki da mami for the first time tunda delay na aurenta yazo, alhaji Muhammadu da alhaji yunusa fita sukayi suka barsu ya rage daga mami sai mom dinta da suhail.
Alhaji Muhammad lekawa yayi kan kallon so suhail ke yiwa mami shi kuma alhaji yunusa yace aa ba haka bane kawai kallon shakuwa da amintaka yake mata, haka dai suka rabu, alhaji Muhammad na komawa ya nufi part din hajiya Hassana da tayi kuka har ta godewa Allah, Tana ganin ya shigo tayi saurin mikewa, zai bude baki yayi magana tayi saurin rike mashi kafa Tana bashi hakuri kan Abunda tayi, she took full responsibility for what happened, hanashi magana tayi Tana bashi hakuri har ya juya ya fice baice mata komai ba.
A week later,
Ahmed dai yana cikin nunawa mami how much he loves and cherish her, kullum maganar shi is kawai ta bashi izini ya turo kawai there's no need for any delay ita kuma ta nuna dole yayi hakuri sai ta dawo daga saudi, shi ya dauki nauyin zai biya mata kudin amma tace ta gode ya bar shi, dukda ta dade batayi aure ba ko kadan she's not excited about the marriage issue, at times Tana mancewa sata fiddo miji sai daga baya ta tuna da hakan,. Gobe né tafiyarta, small bag ta hada Wanda Kaya dake ciki baifi guda biyu ba. Karfe biyu zata tashi zuwa Lagos ta Kwana gidan uncle dinta sai su tashi tare.
Suhail kam Yanzu ya fara zuwa aiki tun ranar da yayiwa mami alkawarin zai fara, but the most annoying thing is how he thinks about mami, bai iya yiwa Yazid maganar ta amma kullum Tana cikin ranshi, gashi Yanzu he's always tired sabida aiki balle ya dinga zuwa ganinta, he do call her kullum Suna gaisawa, yau around 10 ya kirata take fada mashi she's getting ready for her trip,
"Anty assuming ban Kira ba bazan San zaki tafi yau ba kenan kou?.." Ya fada kaman zaiyi mata kuka,
"Sorry my bad.." Tafada mashi,
"Anty..let me come and see you before you go..wannan aikin ya Hana ni ganinki two days..."
"Aa..ba sai ka zo ba...kawai dai in na dawo zamu hadu Ai...or during wedding din baby..." Idanuwa suhail ya zaro kaman yana gabanta yace
"Anty you mean baki missing Dina at all?.. Nine fa your cutest,." Yafada yana motsa red lips dinshi ahankali, dariya tayi tace
"Haba my cutest Kayi hakuri...Wallahi am so missing you amma Kayi hakuri..now tell me what do you want me to buy for you..." Tafada kaman She's talking to a baby doll,
"Aa ni dai anty Bari in zo...am coming now..." Yafada yana katse wayar, bai ma fadawa kowa zai fita ba ya fice zuwa gidan su mami, karfe 11 sauran ya isa gidan ya tarda mami kadai a falo kanta babu dankwali kanta Sannan rigar jikinta ba wani Mai nauyi bane sai leggings da ta saka, ta nannade legs dinta Tana operating system dake gabanta, Yanzu it's exactly one week daya ganta last a gidan kaka, she's looking more younger in he's eyes, bata Ankara ba ta ganshi kaman daga sama,
"Mr cute wato sai da ka baro aikinka ka taho..." Tafada Tana maida idanuwanta kan system din,
"Hmmm anty kenan...Yanzu kin manceni sosai...ko kirana ba kiyi saidai ni in kiraki,,,' " yafada yana zama,murmushi ta saki tace
"Am sorry cutest..Wallahi aikin né yana min yawa..ga office, ga tafiya ga preparation na bikin baby,..it's all on me..." Gefen kunnenta ya kurawa Ido tare dacewa
"Hmmm anty despite all this stress you're still looking beautiful...anty pls tell me meye sirrin..." Yafada firmly, dariya tayi sosai Sannan tace
"You're funny...kana ganin yanda kake kuwa?.. Ai ban kaika ba...ni kawai am eager to see your wife..." Tafada Tana dariya, idanuwa ya lumshe kaman an fixgo magana daga bakinshi sai yace
"Ga...ki..."
Nan na kawo karshen free pages Dina, if you wish to continue zaki tura 300 to 0024878383 stanbic sai ki tura screenshot to 08106102727 ta whatsapp ko kuma ki tura 300 mtn recharge card to wannan number ta sama, duk wacce bata biya ba ta karanta na biyota, wasu suna ganin Ai ba komai tou ku sani bana cin hakkin Mutum but if you eat mine na barki da Allah ranar gobe kin biya. Duk wacce ta karanta novels Dina na kudi bata biya ba na barta da Allah. In da hakkina zai bimu in kuma nakune Kaina Allah ya bi maku. Masu biya kuma ku sani ba novel dina kuka saya ba kudin karatu ka biya, so in har kina son wata ta karanta itama ki biya mata simple amma ban yarda kiyimin sharing ba. Naji wasu na cewa AI na siya so it's mine tou ki sani nawa ba saye kikayi ba kudin karatu kika biya, Saye daban kudin karatu daban, kuma bisa amanar you won't share.
Pls duk Wanda ke son biya ba sai Kinyi min long story ba, just send your mtn card na dari uku ko ki turo screenshot na payment dinki ni kuma inyi adding dinki, don't contact me sai in kin shirya, wasu basu ma da kudin zasu zo su isheka da surutu kuma ka jinkirta yi masu reply suce kana masu wulakanci.
thanks
Lokacine 18❤❤taji abinda yace amma sai ta wayance tace
"What did you say?.." Tafada Tana latsa system din amma not because tasan Abunda take latsawa, shima dai kawai kaman yadanne bakinshi saboda yanda maganar ta fito, ko kadan baiyi planing ba, it just came out, dariya yayi yace
"What did I say?.." Yafada yana murmushin karfin Hali, daure face tayi bata Kara cewa komai ba ta cigaba da latsa system din but actually she don't even know what she's doing, kawai dai Tana latsawa ne kawai, ahankali ya matsa yana kallon system din yace
"Wai anty me kike yi né" ya fada looking for a way to start another conversation,
"Don't really know...kawai dai am looking for things to order né..." Ta amsa mashi, hannunta dake kan system ya Kama yace
"If you're looking for something to order go straight here." Yafada yana using finger dinta to operate system din while wearing a smile, itama murmushi tayi amma kawai bai Kai koina ba, ahankali ta zare hannunta dake cikin nashi tare dacewa
"Kun Kara magana da humaira?.." Ta tambayeshi saboda kauda shurun
"Hmm anty nifa am serious..banason humaira kuma...kawai my heart is going new direction...anty guise what?."
"what?.."
"Gaskiya anty I think am falling in love..." Yafada cikin sanyinmurya, da sauri ya zaro idanuwa ta kalleshi tare dacewa
"Again?... " Ta fada cike da mamaki sabida she don't know someone can easily fallout and in love at almost the same time, idanuwa ya lumshe tare dacewa
"Yes anty.." Kallon mamaki kawai take mashi
"Wai so soon?.. Ko dai daman you were not in love with humaira?.." Ta tambayeshi, shuru yayi for a moment Sannan yace
"Gaskiya I don't really know now..kawai I thought inason ta..amma Yanzu ni Kaina am surprised...Wata na neman dauke min zuciya anty...Wallahi the feeling is so strong.." Ya fada yana kwantawa kasa, tare da yin pillow da hannunshi, mami gyara zama tayi Tana kallon yanda yake lumshe idanuwa
"Cutest you look serious.."
"Yes anty am so serious...ban taba Jin Abunda nake ji ba...inasonta sosai..saboda the feeling is so different..." Yafada cikin whisper, dariya tayi sabida yanda yake magana,
"Wacece wannan is she in the family?.." Ta tambayeshi sounding so serious about it, idanuwa ya bude ya zuba cikin nata Sannan ya daga mata Kai ahankali,
"Wow cutest..at least am happy humaira zata San ba ita kadai de Mai sonka ba...da akwai masu sonka da yawa..."
"Hmmm anty Ai har Yanzu gani nake bazan iya bude wannan bakin nawa ince mata I love you ba....ni Wallahi am scared Don gani nake zan sha wahala sosai..." Yafada idanuwanshi lumshe, dariya tayi sosai har da dukan chest dinshi,
"Wayyo..." Ya fada cikin shagwaba
"Wai duk rashin kunyarka kana Jin kunyar yiwa babe magana?.." Ta tambayeshi Tana dariya, ahankali ya daga mata Kai alaman eh
"That's so surprising,..Lallai it's a new thing...do you know what?.." Ta tambayeshi, ahankali ya girgiza mata Kai
"I will help you woe her...kawai bani number ta..tell me her name tunda nasan duk yaran," Ta fada mashi, ahankali ya girgiza mata Kai yace
"Antyna kawai barshi..." Yafada yana tale baki kaman zaiyi mata kuka,
"Why zan barshi..."
"Because am so scared of her...Nidai kar barshi kilan am destined to suffer..." Yafada yana rufe face disnhi sabida yanda he's eyes are turning red,
"Hmm cutest a bar maganar kawai naga raina min hankali kake..." Ta fada Tana juyawa ha system dinta, ahankali ya Mike zaune ya taba shoulder dinta ta juyo yaga eyes disnhi kaman garwashi
"Oh..,this is serious..." Ta fada Tana kallon yanda idanuwanshi suka sauya kaman zaiyi kuka,
"Anty tell me why saki Saudi..." Ya tambayeta, ajiyan zuciya ta saki tare sa lumshe idanuwa Sannan tace
"Am going just to pray..I want the best..." Ta fada cikin sanyinmurya,
"ok...Nima anty includes me in your prayers.?.in Abunda nakeji zai wahalal dani Allah ya iyakance min...in kuma alkhairi né Allah ya bani ikon fada mata...pls don't forget this...while praying for the best for you always pray for the best for me too.?.kinji antyna..." Yanda yayi magana yasa taji jikinta yayi sanyi, idanuwa ta lumshe while he's looking at each and every beautiful thing on her face that