Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   52 / 75

153K to 156K   out of 224.1K words

kiss kuma ai ban iyaba... " tafada Tana turo mashi baki,
"in nazo gidan me zanyi?.. Ko cikin motane zan zauna in jira har ki gama.. This house will be empty without you... "ya fada mata, kura mashi ido tayi tana kallon yanda yake lakwansa harshe yana magana, yacigaba dacewa
" maganar kiss kuma taso in nuna maki... It's simple... " ya fada mata yana mika mata hannu, ahankali ta Mike ta taka zuwa wajenshi, ahankali ya kai bakinshi nata yayi mata kiss kadan yace
"Australian kiss," brushing bakinshi yayi kan nata tare da Dan perk yace
"European kiss... " mami sai dariya take mashi, sai da ya dinga yi kala kala na karshe yaja bakinta da karfi har sai da ta saki kara yace.
"African kiss... " harararshi mami ta dingayi tana shafa lebenta,
"sorry... Komai na Africa hurt... Zan tafi sayo abinci... " ya fada yana juyawa
"OK Allah ya tsare... " ta fada mashi.
"Ameen .."ya amsa yana fita daga dakin. Mami mikewa tayi ta duba message dinta taga hajiya bilki ta turo mata number Husna kamshi kamar haka 08165531953, zama tayi sannan ta kira Husna suka gaisa sannan ta fada mata bukatar ta,
"ai yaruwa kinzo gidan kayan harka..kome kike bukata zaki., Samu, daga gyaran jiki zuwa kayan Karin niima da kamshi duk zaki samu... " Husna ta fadawa mami, dadi mami taji nan dai mami ta fada mata gyaran jiki na sati uku suke tare da kayan niima
"in short gyaran amarya zaayi min... " mami ta fada mata calmly,
"shikenan... " Husna ta amsa mata, nan dai sukayi bill mami ta bukataci ta bata account number tayi mata transfer. Daga karshe suka aijye magana kan jibi zaa fara a gidan hajiya bilki. Yau ma kwana sukayi farantawa junansu, suhail wai dole ta bashi hadin kai ita kuma tace if he really loves her he should be more patient.
Yau tun da wuri mami ta tashi ta dafa masu breakfast Mai rai da lafiya, kafin suhail ya tashi daga bacci ta gama komai ta kimsa koina, sanda ya tashi sai da yayi mata fadan why will she disturb herself bayan jiya batayi wani baccin kirki ba, murmushi kawai tayi ta shiga wanka ta fito ta shirya kanta cikin expensive lace peach Wanda dinki ya amshi jikinta sosai, ita kanta she was impressed by the style, stone work da akayi mata makes her look adorable, shima suhail cikin sky blue Bua ya shirya, sai da suka gama Shiryawa sukayi breakfast, duk fargaban haduwa da hajiya hassana ya hana mami cin abinci. Har wajen 10 suna gidan mami sai cewa suhail take yayi sauri sun makara. Sai da ya gandama ya Mike, Vail ta dauko da handbag ta fito,
"matata ta kaina... " suhail ya fada yana kallonta kaman mirror, bag din hannunta ya amsa ya rike suka fita tare. Mami na tafiya har tuntube take saboda tashin hankali, ya lura da yanda tayi zuru zuru, mota ya bude mata ta shiga sannan yace
"baby if you don't relax bazamu je ba.. Sanin kanki ne bana tsoron kowa...i don't care what they will say but I won't take you somewhere that frightens you..." ya fada yana kallon ta, ajiyan zuciya ta saki tare d lumshe idanuwa tace
"am OK... I will be alright... " ta fada sounding strong. Sai lokacin ya tada motar suka bar gidan.

Thanks.


❤💚💛LOKACINE 55
In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa,

Don't share my novel, it's for those that paid only.


55

Yana tuki amma duk hankalinshi na kanta,  kanta kasa sai wasa take da wayar hannunta tana ta jujjuyawa kaman it's another different thing,  she's trying to look normal but Shes not, Dan daga kai tayi ta kalleshi suka hada ido,
"pls ka maida hankali ga tuki... Kar ka zubar damu... " tafada wearing a smile that does not look normal, 
"wannan murmushin Kinyi ne kawai amma bai kai ciki ba... You need to see your face... " ya fad'a mata,  ajiyan zuciya ta saki tare da sauke kanta, zai bude baki yayi magana yaji phone dinshi ya fara ringing,  dad dinshi ya gani,  Bluetooth ya saka sannan yayi picking tare da sallama
"wai Kuna inane har yanzu har zaa fara baku iso ba... " dad dinshi ya fada sounding so angry
"daddy munyi tafiya ne.. " suhail ya fad'a Don jin abinda zai ce
"Dan ubanka ko China kake you better be here... Kaka har ta shigo kuma baku zo ba... Tace in baku zo ba bazaayi ba... " alhaji Muhammad ya fad'a cikin fushi,
"yo daddy kowa ya huta yau... " bai k'arasa ba mami tace.
"daddy he's lying.. Muna kan hanyar...." mami ta fada da karfi,  wani irin harara daya sa mami Tasha jinin jikinta suhail ya watsa mata,
"suhail ni abokin wasar ka ne?.. " dad dinshi ya fada cikin fada
"sorry daddy... Ai wasa nake maka kou... " ya fada yana hararan mami,
"zaka ci ubanka... " shine abinda alhaji ya fada mashi tare da katse wayarshi,  jiya Bluetooth din yayi before saying
" who's lying,?" ya fad'a face dinshi kaman bai taba dariya ba, 
"sorry... ".ta fada atakaice Don she don't have single strength for argument, 
"Allah yasa ki kara zagina kiga abinda zai biyo baya... " yafada babu wasa,  idanuwa mami tayi rolling without saying anything,  one thing she never knew about suhail is duk son girmanta ya linkata, sai yanzu ta gane dalilin dayasa yake kiranta sunanta babu anty,  before all this love thing came up sai yace ya mance ne but now it's clear,  ganin tayi shuru yasa ya Dan taba jaw dinta Don yaga if Shes angry amma sai ta saki murmushi,
"I love you... "ya furta mata ahankali  shima yana murmushin.  sai eleven Saura suka isa Mai waazi estate,  mami ji tayi kaman zata toilet,  daman ita kaida if she's scared she always stud,  wani irin kasa taji cikinta yayi,  fitowa sukayi zai kama mata hannu t nuna mashi bata so,  duk su biyu look so cute together,  her peach color lace marches he's sky blue shadda kaman sunyi deciding to wear it,  tafiya yake rike da bag dinta, ahankali tace
"pls bani bag din... " ta fada voice dinta na cracking, 
"aa... " ya amsa mata atakaice,  yasan this will hurt he's mother amma kuma da akwai wayanda yakeson bawa haushi,  number one is humaira then salim,  he wants them to burn to arshes, mami was walking slowly but bai barta ba,  pace dinsu daya har suka isa bakin hall,  duk juyawa akayi ana kallon su,  the first person data tsinci kanta cikin matsanacin tashin hankali is humaira follows by hajiya su suhail,  kaman mahaukaciya hajiya hassana ta fara cewa
"Allah yaisa... Wallahi Allah yaisa tsakanina da rukkaya da yarta... Ni dana ya zama Mai Rike bag din mace?.. " ta fada Cikim matsanacin tashin hankali, Wani irin faduwar gaba mami taji Wanda har dafa chest dinta tayi saboda tsoro,  hannunta na kyarma ta amshe bag daga hannun suhail,  duk kallon mami da suhail da ya tamke face sukayi,
"bawan anty... " suhail yaji salim ya fad'a mashi, 
"Allah ya tsinewa ranar da muka hada dangi da rukkaya.... Wallahi Allah ya isa tsakanina da duk Wanda ya sa hannun akayiwa dana wannan zaluncin... Duk ban yafe maku ba... " hajiya hassana ta fada tana fashewa da kuka,  kaka karkata kai tayi Tana kallon hajiya hassana,
"wallahi in baki zauna ba Ranki zai mugun baci... " alhaji Muhammad ya dakawa hajiya hassana tsawa, 
"baa zama... Ban zama a maida dana na mamajo... Wallahi sai ya saketa... It's never happening while am alive... Sam bai yuwa... " hajjya ta fada kaman mad person,  mami tsaye tayi,  hajiya rukkaya Sam bata San abinda ke faruwa ba,  kawai she's staring at her daughter that has change, tayi kiba babu laifi,  she look calm but now frightens, humaira kam tana ganin suhail ta fara hawaye,  that's why it's good to think deep before you make a decision,  duk yanka hukuncin da akayi cikin gaggawa always lead to  danasani , she was never over suhail totally but she thought she was,  now looking at him makes her want him back,
"Kuna zama ko haka zakuyiwa mutane tsaye... " kaka ta fada cikin tsiwa kaman hajjya hassana is not talking, ahankali mami ta samu waje ta zauna jikinta na rawa,  Sam she's the person that doesn't want disturbance in any form, dukawa suhail yayi saitin kunnenta yace
"pls kar ki tada Hankalinki.... Kinji kou... " ya rada mata,  wannan abun kara dagawa hajiya hassana sense yayi ahankali ta daga mashi kai
"good... " ya fada sannan ya Mike ya taka zuwa inda yazid ke zaune yana kallonshi with adoration,  kaman ance ya daga kai suka hada ido da humaira,  wani irjn disgusting look ya watsa mata tare da tabe baki ya kauda kanshi kaman nobody is there. 
"a bude mana taro da adua... " shine abinda kaka ta fada tana tunanin yanda zatayi handling hajiya hassana, alhaji Buba ne ya Mike ya bude taro da adua duk aka shafa ban da hajiya hassana  dake huci tana hajiya rukkaya then back to mami da kanta ke kasa,  suhail ma kallon mami yake bai ko daga ido,  hajiya rukkaya too is looking at her daughter Don tunda akayi bikin bata kara ganinta ba,  she's happy with the way she look, sannan ta tabbbar suhail is madly in love with her because ko kunya baiji idanuwnashi kanta, mami Dan daga ido tayi suka hada ido da suhail sai ta kashe mata ido daya tare da yi mata alaman kiss da bakinshi with out minding who's watching,  humaira dake kallon su bata San lokacin da sautin kukanta ya fito ba har aka juya ana kallonta,  alhaji Muhammad dake kallon yanda suhail ke behaving kai ya girgiza tare dacewa
"mara kunya... " under he's breath,  kusan all eyes on mami da suhail,  they're like the latest couple in Mai waazi family,  sannan yanda marriage dinsu yazo yasa duk akayi picking interest in them, 
"abu na farko da zan fada shine daga yau... Duk Wanda ko wacce tayi gigin keta umarni na ya fita daga cikin yaran Mai waazi...duk abinda ya mallaka in dai ta hanyar arzikin gidan nan ne zan sa a kwace kaf... In kuma matar da aka auro ce zata zo mana da matsala wallahi zansa dana ya rabu daita na har abadan... "hajiya hassana bata bar kaka ta k'arasa maganar ta ba ta Mike tare dacewa
"wallahi in ma Don ni kika saka wannan dokan na gwammace in bar wannan family da babu yancinkai... Duk abinda kikeso shi kikeyi..." afusace alhaji Muhammad ya Mike da sauri kaka ta daga mashi hannu tayi mashi alaman ya koma ya zauna tana cewa
"ka barta ta k'arasa haukanta...ai naga yau shaidan ne bisa kanta... In ba shaidanci ba wa zai yi gigin raba aure?.. "
"kaka ba shaidanci nake ba... Kun zuba ido rukkaya da tsohuwar yarta sun watsanmin rayuwar suhail... Tou wallahi na gwammace in bar wannan family da in bar dana ya zaman da wancan ragowar wasu.  ." wannan statement yasa suhail saurin cewa.
"haba mummy... " yafada cikin sanyimurya,  hannunshi  yazid ya rike alaman yayi shuru,  mami da kanta ke kasa babu abinda take sai hawaye,  it's really getting to her now, cikin bacin rai hajiya rukkaya ta Mike tace
"kaka wannan cin mutuncin yayi yawa... Danta ne... Ya sauwake mata da wannan sunan da take kiran yata dashi... Bazan iya jurewa ina zaune ana kiran mami da ragowar wasu ba,... " hajiya rukkaya ta fada in a manner da bata taba magana ba,
"koma ki zauna..." alhaji rukkaya ya dakawa hajiya rukkaya tsawa,  komawa tayi ta zauna tana cewa
"ai ka isa Dani... Dole inbi umarnin ka.." kallon mamaki kaka tayi wa hajiya rukkaya tace
"ya zaayi ki biyewa karya kuyi haushi tare?.. Kar in kara jin bakinki... Ke daga gidan mutunci kika fito... Sannan kina da tarbiya da ganin darajan na gaba dake... Don haka kar in sake jin Kinyi wata magana nan... Barni da wannan mahaukaciyar...daidai nake daita... " kaka ta fad'a sounding so pissed off,  hajiya hassana sabon kuka ta farayi saboda irin munanan kalamai da kaka ke jifanta dasu,  one thing about bad people is koda kuwa basu da gaskiya  gani suke they're right,  ita dole mami bata dace da danta ba,  she never thinks it's destiny, kawai she thinks it can never happen naturally, kallon suhail da kanshi ke kasa tayi tace
"suhail ni dana durkusa na haifeka kake zaune ana jefana da irin wannan kalaman saboda kai... Ni kake kallo ana zagina ana kirana da mara tarbiya.. Mahaukaciya... Karya... Duk saboda kai... Wallahi sai ka saki wancan koda kuwa shine the last thing I do...amma in ka zabi zama daita ka sani babu ni babu kai... Har abadan...zan tsine maka da cikina da ka zauna har na wata tara... Zan tsine maka da  nono na dakasha har na tsawon wata goma sha takwas... It's better insan ban da da Mai suna suhail da in bari ka zauna da yar makiyata as a wife... " tafad'a cikin kuka sosai tana bugun kirjinta, mami kam have decided never to go with suhail, duk yanda take ganin she have Fallen for suhail ba zata iya zama while all this ia going on ba, suhail dake hawaye rasa abin cewa yayi,  gani yake da gaske tanason rabashi da mami
"Inna lillahi waina ilahirin rajiun... " kaka ta fada tana shafa goshinta,  it seem. Like the toughest time and the toughest decision she have to make,  shi kam he can't live without her,  ahankali alhaji yunusa ya Mike tsaye sannan yace
"kaka... Wannan alamarin abun dubawa ne... Karkice nayi maki kasalanda a shugabancinki amma tunda ita ta  haifi danta damu bari ta tsine mashi gwanda an raba auren... " bai k'arasa ba alhaji Muhammad ya Mike a fusace yace
"wallahi duk sakin da suhail yayiwa karamar kaka applies to her... In har suhail ya saki mami Nima na saketa... Wallahi wallahi wallahi I mean this... " alhaji Muhammad ya fad'a sounding so angry,  alhaji Buba ne ya Mike tare dacewa
"Muhammad kar kace haka..." cikin fushi alhaji Muhammad yace
"wallahi in har wannan matar ta nunamin ban isa daita ba ni kuma zan yanke igiyan aurena daita... Na ranste Kuna Bazan yi kaffara ba... " ya fada atakaice,  suhail kuka kawai yake Mai sauti as he listen ana making decision kan rayuwarshi da mami,
"wallahi mutuwa zanyi... "shine abinda suhail ya fada cikin kuka kanshi kasa
"in har aka rabamu mutuwa zanyi... I love her... " suhail ya fad'a cikin matsanacin kuka,
"Aini ban ganin laifinka because baa cikin hayyacinka kake ba... " hajiya hassana ta fadawa suhail sannan ta juya ga alhaji Muhammad tace
"in har kayi linking aurena da kai da kuma auren suhail da wannan banzan tsohuwar it's better for it to end... Na gwammace auren ya rabu wallahi da in zauna wannan yarinyar ta zama surukata.. Never... " ta fada tare da spitting out saliva, duk Wanda ke wajen shuru yayi listening to what is happening,
"what a life... " mami ta fada cikin kuka,  tunawa tayi da wakar m shareef dayake cewa rayuwa da akwai yanda Allah ya tsarawa kowa,  yace wasu su koka cikin duniya wasu kuma sai dariya,  ita dai nata kaddara kenan kuka,  she has been afraid of today.  Wasu dake wajen are very sad da abinda hajiya hassana takeyi while very few are happy like salim,  humaira da wasu daga cikin family dake tunanin hadin suhail da mami is not meant to be,  ajiyan ziciya kaka ta saki sannan tace.
"nasan dil kece mahaifiyar suhail... Amma ki sani yana da uba sannan ubanshi ya bashi izinin zama da matarshi... Don haka suhail bazai saketa ba... Kije ki tsine mashi...mutuniyar banza... Inda raba aure abune Mai kyau AI da tuni nasa dana ya rabu dake... Duk dangin nan kaf babu Mai bakin halinki... Babu Mai taurin kai saike... Babu macen da bata daranta mijinta kaman ke... Amma duk da haka munyi hakuri mun zauna dake... Don haka kema ya zama dole kiyu hakuri ki zauna daita a matsayin surukarki... In kinji baki iyawa ki tattara inaki ki bar danginmu...kowa yasan bamu saki sai da kwakwaran hujja.. Ke baki da hujjan komai sai na bakin ciki da bakin hali... Don haka banson karajin muryarki a wajen nan... " kaka ta fad'a sounding very angry,
"kaka kiyi hakuri... Amma nidai yata bata zama da suhail sai da amincewan mahaifiyar shi... " inji alhaji yunusa, 
"ni kuma hassana bazata zauna Dani ba sai in suhail yana zaune da matarshi... " shi kuma alhaji muhammed yayi adding,  duk wajen rikicewa yayi kowa na fadin albarkacin bakinshi,  salim mikewa yayi yace
"kaka wannan auren kaman dole?.. Uwa dai data haifi danta tace bata so... A raba mana... " afusace da suhail da face dinshi ke sharkaf da hawaye yace
"har ka bar duniya kar ka k'ara saka baki  cikin issues dina... For as long as am concern bamu hada komai da kai ba... It's obvious you're jealous.. You think I don't know what your problem is...she rejected you because you're a jerk... " a fusace salim ya taho wai zai bugeshi,  daka Mashi tsawa wani uncles dinsu  yayi yace
"come on go back to your seat... Kai abu kadan sai kace zakayi fad'a kaman wani mara ilimi... "
"ku barshi yazo.. Wallahi yanda nake fushi dakai you will see the other side of me... " suhail ya fad'a da red and wet face dinshi,
"Kuna jin wannan yaron yana Mani rashin kunya?.. Wallahi if care is not taken...".
"what will you do... Stay of my case... " suhail ya fad'a mashi,mami dai kanta kasa sai hawaye kawai take,  batasan ranar da wannan meeting din zai watse normal without a fight because of her ba,  before she's receiving all sort of  insults kan batayi aure ba now kuma she's here kan maganar ayi nolifying aurenta da suhail , kukanta came out loud than she expected and hajiya rukkaya ta Mike ta dawo kusa daita, 
"baby stop crying... You're not going with him...you're my jewel and

52 / 75