Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   40 / 75

117K to 120K   out of 224.1K words

to ask for husband.    Nayi sadaka...but I never prayed for this..."  suhail daga kai yayi yana kallon yanda take magana da kyar saboda kuka,  haye gadon yayi ya jawota jikinshi, ko kadan batayi kokarin janyewa ba hannunta biyu ta zagaye da waist disnhi tana fashewa da sabon kuka,  kanta ya dora a chest dinshi  yana shafa kanta kawai sai ya fara kuka shima yana cewa
"it's by the grace of Allah... Pls let's not question he's will..." ya fada yana hawaye yana shafa kanta ahankali, 
"it's not easy for me.... " tafada cikin kuka
"I know am sorry... "ya fada mata crying too, 
"pls make the paina and shame go away... " ta fada mashi
"no.. Babu shame... Ba kanki aka fara ba... Pls" yafada yana kuka yana rarrashinta,
"am your elder sister...pls don't ask anything from me... " tafada mashi still crying
"I see you as 22...your age are just numbers... It doesn't matter to me..." yafada cikin rarrashinta, kanta ya daga face eyes dinshi cikin nata yace
"pls feel free with me... Wallahi I Promise I will give happiness no man can provide for you... " bai K'arasa ba tace
"even of I can't make you happy in. Return?.. Suahil ni ba yarinya bace... I know what men need... " tafada tana kallon cute wet face dinshi, bai Bari ta k'arasa ba yace.
"am not just any man... Am. The person that will do anything to make you happy... Bana bukatar komai wajenki... Pls am not after sex.. " ya fada mata kai tsaye yana hawaye,  idanuwa ta lumshe tare da girgiza kai tace
"am not a child... You can't deceive me..."
"ke yarinya karama ce a wajena...and ki sani am not deceiving you... I mean duk abinda nace,...kince am after your body but wallahi am not... Kince ina da wata intention kanki... Mami wallahi my only intention is your love and selfishness..."  yafada cikin tears,  mami ba rike da wrist dinshi dake tallabe da cheek dinta tace.
"Dan Allah ka daina?.. Banason jin love word daga bakinka... " tafada cikin kuka sosai kaman zata sike,
"OK nayi shuru... Pls ki daina kuka tou... " yafada mata, 
"you're crying too... " ta fada tana tale baki kaman wata yar yarinya  da sauri ya saki cheek dinta ya fara goge face dinshi yana cewa
"na Daina..." yafada yana goge face dinshi sosai kaman small boy,  yana. Gogewa yana marairacewa kaman Yanda ya saba yi mata, sai ka ranste wani da karamin yaro ne mahaifiyar shi tayi tafiya ta barshi babu kula, yana gogewa yana kallonta itama kallon shi take yanda yayi wa bakinshi kaman wani Dan yaye,  she knows he always get her with such face,  kaman kitten haka yake maida face dinshi, yana murza ido daya kaman baby yace
"pls don't cry again Anty..." yafada yana fashewa da sabon kuka, hearing him call her anty again makes her sign,  wani irjn ajiyan zuciya ta saki sannan ta daga hannu ta goge mashi face,  he's do happy that he cried more while her tender and soft palm was rubbing her face,  hannunta was so different, it gives him so much joy that sai kara volume din kukan shi kawai yake ita Kuma tana goge mashi face,  cikin kuka yace. "pls kiyi min alkwarin bazakikara kuka ba..." yafada yana tale baki yana kuka sosai,
"nidai ka daina tou... If baka damuna bazanyi kuka ba... " ta fada cikin shagwaba,, marairacewa yayi yace
"amma ai I caught you crying.. Kuma ba wani abu nayi ba..." yafada shima cikin shagwaba,  ahankali yasa hannu zai zagaye waist dinta ta ja baya tare da Dan juya mashi baya tace
"you can leave now... " b'ata rufe baki ba ya rushe da kuka sosai yana cewq
"pls ki bar juya min baya... " yafada kaman maraya,  banza mami tayi dashi Don ta lura raina mata hankali yakeson yi because he knows she don't really like him crying shiyasa yake son yin kuka, 
"Dan Allah kar ki bani baya... Bani gaba Dan Allah... " yafada sounding naughty and crying,  juyawa tayi a fusace ta watsa mashi harara sannan ta ja tsoki ta Mike daga kan gadon tashiga bathroom, murmushi yayi yana kallon bayanta, 
can't wait to have you all to my self... " yafada yana kwnaciya kan gadon yana rolling cikin jin dadi, he's so happy,  mami na shiga bathroom ta wanke face dinta sannan ta fito,  suhail ta gani kan gado yana rolling, yana ganin ta fito yayi saurin daidaita kanshi yana marairace fuska,
"you're still here kou... Go. Away... Ka bar shigar min daki... " tq fada sounding angry
"sorry anty... Yaizd ne ya kawo abinci...muje muyi breakfast... " yafada yana sauka daga kan gadon, 
"banci...go away... "
"kinason kiga other side of me kou... " yafada yana hade face dinshi kaman bashi bane keyi mata kuka just few minutes back,  baki ta tabe tace
"pls spare me the bossy tune.. Kaje Kaci... Am not hungry... " ta fada atakaice, bai ce komai ba ya juya daga dakin ya fita,  mami hayewa gado tayi tare da harde hannunta a kirjinta, few minutes later suhail ya shigo da  basket din,  kan dining ya Ajiye fita yayi mami tabi shi da harara,  plates ya dauko yayi serving white rice da chicken pepper soup sai tomato sauce,  kamshin abincin makes mami dake kwance hadiyar saliva,  Dan juyawa tayi ta kalli abinda yake serving da sauri ta dauke kanta Don kar ya ganta tana kallonshi,  saida ya gama zuba rice ya fita ya dauko small bowls guda hudu ya zuba chicken pepper soup sannan ya zubawa kowa sauce din,  mami ta juya baya amma kunnenta duk wajen abinda yake,  sake fita yayi the time ya dauko abunsha da cups,arranging komai yayi kaman a wani elegant restaurant,  flower dake tsakiya makes it look so romantic, sai da ya gama ya zagaya zuwa inda take facing ya danyi bowing yace
"my lady everything is set... " yafada hannunshi daya kan maranshi sai dayan hannun na nuna mata inda yayi setting abincin, da sauri ta sake juya mashi baya tana cewa
"nidai banci..." ta fada kaman wata yar baby,  bayanta ya tsaya yana kallol yanda waist dinta ya lotse give her more perfect shape,  ahankali yayi crawling zuwa kan gadon b'ata ankara ba taji ya Dan kama mata waist dinta,  kaman wacce aka jonawa electric ta zabura tare da saki wani irin ihu, da gudu ta sauka daga kan gadon hannunta rike da waist dinta tana kallonshi, clapping ya farayi yana cewa
"anty is very active... " yafada yana dariya, cikij rawar jiki mami tace
"me ka soka min..." tafad'a tana shafa kugunta sosai sannan jikinta na rawa,  abinka da matar that has been matured  for over 15 years without a touch from a man abu kadan ke kai mata karo,  suhail dake zaune kan gadon yana dariya ya daga mata hannuwanshi biyu jin abinda tace
"look at my hand... Me kika gani?.. Nothing... It's just my magic hand.... " yafada yana dariya yana kallon yanda take ta murza waist dinta, 
"karya kake... " ta fada voice dinta na rawa,  kara barkewa suhail yayi da dariya har da rike ciki
"me kike ganin zan soka maki tou... " yafada yana sauka daga kan gadon, 
"oho  it feels kaman ka soka min string... " tafada cikin rawar murya Don har lokacin wannan bolt din bai futa daga jikinta ba,  her legs is trembling,  cikin dariya suhail yace
"haba sai kace ke da kika soka min allura?.. In baki yarda ba leg me do it again... " yafada yana takawa zuwa kusa daita da sauri ta lumshe idanuwa tana cewa
"pls stop it... Banason... Is.... " b'ata idaba taji two hands dinshi  kan kugunta, wani irin ihu ta saki jikinta na rawa

Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903

Thanks


In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa44
If you share my novel ban yafe ba

For those that suna son biya amma har yau basusan ta yanda zasu biya ba, you don't have to call pls, kawai send 300 to 0024878383 sai ki turo screenshot zuwa 08106102727 via whatsapp kou kuma ki tura mtn card na 300 to 08106102727 shima ta whatsapp bata message ba, kou kuma kiyi transfer na Kati shima mtn na 300 ga number sama sai ki turo screenshot dinki zuwa ga same number ta whatsapp, remember it's kudin karatu not kudin mallaka. Nagode




Wani irin kara ta saki jikinta ya dau rawa, hannunshi ta rike shi kuma yana rike waist dinta a hankali yana kallon duk hankalinta ya tashi jikinta na rawa
"wayyo ka Bari ban so... Meye haka pls... Dan Allah stop... It... " tafada cikin matsanacin tashin hankali saboda wanii sabuwar yanayi data tsinci kanta a ciki, she was trembling and her legs is no more carrying her, knees dinta ta hada waje guda suhail was so surprise by the look he's seeing, duk ta durkeshi ta hada kan knees dinta waje kaman zata fadi kasa,
"Bari.... Stop touching my waist" ta daka mashi tsawa, ahankali ya cire hannunshi kawai sai tayi kneeling kasa, he's just laughing kaman yaga comedy, goshi mami ta dafa feeling so ashamed of herself, she can't believe why this is happening now, b'ata taba jin abinfa takeji yanzu ba, duk tsigan jikinta ya tashi, suhail na tsaye kusa da kanta yana cewa
"your battery is fully charged...." yafada sounding naughty not laughing anymore, kawai he's feeling if she easily respond to small touch it won't be hard to get her to he's bed,
"don't ever touch me again... " shine abinda mami tafada tana zaune kasa,
"wai me nayi?..kince na soka maki allura nace banyi ba so I prove my self to you... "
"am not you mate... Don't try such again... " tafada sounding very angry
"zaki fara maganar age again kou?..tashi muci abinci it's getting cold ko kuma in daukeki... " yafada atakaice, da sauri ta yi sauri mikewa har lokacin the feeling is very absurd, ko kadan batason hannunshi ya sake tabata kafin taji kunya, ji tayi mararta yayi mata mugun nauyi, wani irin ciwon mara taji ya turnike ta, ahankali ta Dan dora kan mararta trying to feel normal as if is nothing kar suhail ya gane her libido is up, ko agida tana fama da ciwon mara amma babu Wanda yasa ni because she's a Dr and she can take good care of herself,
"are you alright?.. " suhail ya tambayeta yana kallon yanda take Dan shafa mararta ahankali, he some how knows the feeling, it's nothing new to have low abdominal pain, idanuwanta da suka sauya kala ta daga ta watsa mashi harara, maimakon tazo inda dining yake sai ta Kama hanyar bathroom, cikin rawar jiki ta taka ta shiga shi kyma yayi tsaye yana kallonta, har ta shige sannan ya koma kan dining ya bude abincin ya fara ci yana tunanin mami, mami kam tana shiga ta dafa mararta sosai ta fashe da kuka, da sauri ta cire rigar jikinta ta fara shafa mararta trying to feel relieve amma bai aiki, ruwa ta fara sha daga tap dukda tasan cool water works better amma babu ruwan sanyi sai ba tap, ganin tana shan ruwan amma mararta Mai dawo daidai ba yasa ta durkusa ta fara urinating, wannan fitsari datayi makes her feel better, rike tub tayi yana sakin nishi kaman wacce tayi race,tana nishi tana hawaye,
"wacce irin rayuwace wannan... " yafada cikin hawaye,
"my younger brother will know my problem... Abun kunya... " ta sake fadawa kanta tana hawaye, while she was busy with her self suhail was busy yana cin abinci because it taste so delicious, hajiyar su mami ta iya girki sosai which is the number one reason daya fara sawa hajiya hassana ta tsaneta because tace asiri take sawa a abinci that anyone that eat her meal will want more, b'ata San iya girki baiwace da ko Wanda ya je catering school bai isa ya iya ba, we have many gift from Allah da ba kowannensu muke ganewa ba, wasu ko ba Nama a girkinsu Mai kaza a Miya bazai nuna mata dadin abinci ba, haka Hajiya rukkaya take, she cooks very well, suhail was eating da ruwan pepper soup din bai saka Tomato sauce ba kuma it's so Delicious, da ya kai spoon bakinshi sai ya kalli kofar bathroom ko Mami ta fito. Mami b'ata fito ba sai da tasake wanka sanna ta dawo normal, tana tafiya ahankali kaman mara gaskiya sannan her head is down, kallonta yayi yace
"wanka kika sake?... " ya fada looking at how she's walking, b'ata amsa mashi ba ta zauna opposite yo him, spoon ta dauka ta zuba tomato sauce kan white rice, kaman bataso ta fara ci, kowa maida hankalo yayi yaci, mami really enjoyed the meal because ta mance rabon da taci abinci haka har ta mance, sakewa tayi taci because ba yau tafara cin abinci a gaban suhail ba, and it won't be the last. Suhail ne ya fara koshi yasha drink tare da relaxing a little yana kallon mami dake cin abinci kaman mara gaskiya, ko kadan b'ata iya daga kai, sai nonnokewa kawai take, aduar da take is Allah kar yasa ya gane abinda ya sameta, tasan hakan cin mutunci ne a gareta, tana fadar kar ya taba ta amma just a touch on her waist almost get to orgasm, har yanzu jikinta bai dawo yanda ya kamata ba, this is the second time she's feeling like this game dashi, the first time was lokacin da yayi mata kisa unexpectedly cikin mota and today again, kawai she pray kar hakan ya sake faruwa, indai zai tabata without her knowledge sai taji har cikin bones dinta. Bayan kaman minti biyar itama ta ajiye spoon ta dauki cup ta sha ruwa sannan ta Mike, kallonta suhail yayi yac
"My active wife..Allah yayi maki albarka.... " yafada cikin zolaya, baki ta tabe ta koma ta zauna kan 3 seated dake dakin, mikewa yayi ya tattare plates da komai sanna ya dawo kusa daita ya zauna kaman ana korarta ta Mike ta bashi waje, kawai tana tunanin Ashe duk yanda namiji yake bai san kunya ba, she's so surprised by the way suhail is acting, ita kuma a nata policy kowa ya tsaya limit dinshi, shima mikewa yayi ya koma wajenta yace
"let's go muyi tour a gidan... let me show you the house... " yafada mata, mikewa tasakeyi Shima ya Mike yana biye daita yace
"pls mana... " yafada cikin whisper, afusace ta juyo tace
"dalla malam leave me alone mana ...wai meye wannan abu kaman wasan yara?.. Pls ka daina... Stop pestering me... It's not going to. Change a thing... " tafda mashi sounding angry, hannuwanshi biyu ya daga tare dacewa
"it's alright... sorry ..." ahankali, yayi kaman zai fita unexpectedly sai ya rike waist dinta in a second sai ya saketa ya fita da gudu,
"Allah yaisa... " Mami ta fada tana durkusawa, cikin karfin hali ta taka taje ta kulle kofarta tana cewa
"it's not your fault... " tafad'a tana komawa ta kwanta
Yana dariya ya dinga gudu he's wishing she will run after him amma hakan bai faru ba, falo ya koma ya zauna tare da relaxing, kawia he's thinking of her actions few minutes back, kawai he's happy he can move her, just in one day ya gane her waist is her weak point, he's happy to know, mikewa yayi ya taka zuwa underground yana kallon makeken swimming pool dake wajen, kawai he wants to start having fun da mami, ajiyan zuciya ya saki tare dacewa
"am going to wait... Am your hubby in golden armor... " yafada yana dariya, cikin natsuwa ya cire kayan jikinshi ya rage shorts ya wulla kanshi cikin ruwa, kaman wabi kifi haka ya dinga swimming yana jin dadin rayuwarshi, babu Mai cewa angon da bai samu hadin kai amaryarsa bane, kawai he's happy, that's what real love is, not about the pleasure but having that person in your life alone gives you total satisfaction, haka yake ji ko bai samu wani abu wajenta ba he's OK, for as long as zai bude ido ya ganta ya wadaceshi, yafi minti talatin Nan ciki sannan ya fita yana Waka yana tsalle sai jika wajen kawai yake looking so happy, sai rawar shaku shaku yake yana rera Waka, sannan ya fara zanku ya dawo rawar soapy, kawai he's totally happy sai da ya tsane jikinshi da towel dake rataye a wajen ya bar wajen ya hau sama, kaya ya sake ya koma ya falo ya kunna kallo. He's so bored mikewa yayi ya koma bakin kofarta yaji it's locked, knocking ya dingayi amma b'ata bude ba. Dakinshi ya koma ya kwanta lokacin sallah yayi alwallah ya zo bakin kofar dakinta yace
"wify it's time for prayer... Na tafi masjid... " yafada yasan ba zai samu reply ba kawai bai jira ba ya fice, itama tana jin abinda yace ta Mike jiki ba kwari tashiga bathroom ta wasta ruwa all over again sannan ta fito da alwallah tayi sallah, tana idarwa tayi aduar Allah ya yaye mata danuwar dake cikin ranta sannan tana aduar in suhail alkhairi ne a gareta Allah ya b'ata zuciyar

40 / 75