Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
ce maka sai nagode... " ta fad'a tana fashewa da kuka, dariya suhail ya farayi amma ya rike bakinshi Don kar taji,
"haba Mimi na... Yanzu nayi laifi dana maidaki full woman?.. "
"ba wani full woman... Azzalumi kawai..." tafada cikin kuka, dora kai yayi kan kofa yana dariya sosai amma in a silent way da bazata ji ba,
"naji... Call me duk abinda kikeso.. Naji kuma Na Dauka..so pls open the door... Kinga nayi missing dinki... Duk yau banci komai ba... Just because ban Ganki ba and gobe zaki koma gida.. So pls open the door let's spend a wonderful moment together... " ya fad'a cikin shagwaba
"wonderful moment ka k'ara yanda kake so Dani kou... I admit am scared of you... " ta fad'a cikin kuka sosai,
"yes... " suhail ya fad'a cikin ranshi cikin jin dadin abinda tace, at least yanzu yasan babu raini
"haba anty... Kin taba ganin inda anty taji tsoron kaninta?.. It's me cutie fa.. " bai k'arasa ba ta wullawa kofar harara tana cewa
"ni ka bar cemin anty... Banso..." tafad'a still crying
"naji... Open the Door ki fad'a min names that you want me to be calling you beside anty..." ya fad'a cikin rarrashinta, yafi minti talatin yana b'ata hakuri, mikewa tayi tana tafiya ahankali tazo bakin kofar tace
"kayi min alkwarin bazaka karaba..." idanuwa yayi rolling yace
"don't worry ni bama a dakin zan kwana ba yau... " ya fad'a mata, she didnt think twice ta bude mashi kofa and there he stood looking so Decent and handsome as ever, hannuwa ya ware yana cewa
"wayyo antyna I miss you like crazy... Kaman nayi century ban ganki ba haka nake ji... " ya fad'a yana shigowa dakin with he's two hands wide open, maimakon mami ta fada jikinshi sai kuma ta juya ta koma inda take zaune, tsayawa yayi yana kallon yanda take tafiya da kyar, inda zata juyo she will see him silently laughing at her, tana zama yayi saurin daure face ya dawo kusa daita ya zauna yana kallon face dinta zuwa kanta, kawai sai yayi licking lips dinshi as the memories rush back, kallon dining yayi ya tuna da an bar sauran Nama nan da yawa
"ashe shagalinki kike nan wajen... Shiyasa kika k'i fitowa kou... " ya fad'a cikin zolaya, mami daure face tayi not looking at him, hannu ya dora bisa shoulder dinta yace
"antyna... Did you remember when kike fadamin ban dace dakeba ?..you were like wane irin zaman aure zamuyi da kai... Kanina for that matter..." ya fad'a yana kallon swollen face dinta,
"yanzu saboda hakan ne kake treating dina haka?.. " ta fad'a tana fashewa da kuka, kiss yayi mata a kunne sannan yace
"who am I to mock my anty... Dr mami... Antyna wacce babu Wanda ya kaita son girma... " bai k'arasa ba ta buge mashi hannu tana cewa
"now nasan why kayi min haka... Wato you want to revenge how I treated you kou?.. " da sauri yace
"aa.. Sam ba haka bane... Kawai dai it's good to accept life the way it come to you... I love you mami... Pls accept me... Kar kiga abinda nayi maki jiya as revenge... It's something I don't know I have sai jiya... You brought out the man in me... Am. Sorry kinji pls... " ya fad'a yana rungumota, kiss yayi mata a goshi yana cewa
"baby.. Muje kici abinci... Breakfast baki ci ba... Haka na tattara na bawa maigadi... So I prepared pepper soup again..." ya fad'a mata yana mikewa tare da rike two hands dinta, tana kuka ta Mike ta bashi har falo ta samu ta danci kadan, saida ta gama ta daga kai ta kalli suhail dake kallonta kaman monkey and banana tace
"Dan Allah kar ka k'ara... " ta fad'a Kama zatayi kuka again, hannu ya mika mata, ahankali ta Mike kaman wata yar baby ta dawo kusa dashi ta tsaya, kallonta kawai yakr kaman yanda lion ke kallon Nama, he sees her as something that contains so much pleasure, something you can't do without, yanda yake kallonta yasa duk taji kaman ta nutse, dan juyawa tayi yayi saurin rike mata hannu, sanann ya nuna mata laps dinshi alaman ta zauna, babu musu ta zauna, hannu ya zagaya waist dinta ya rungumota yana cewa
"my love my happiness... I love u... Sosai nake fada maki... Duk duniya babu Wanda zai bani happiness kaman ke... Am all yours.... Use me the way you want... Make me your toy baby...i love u soooooo much..." ya fada yana shafa hancinshi kan boobs.
Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903
Thanks
💚💛❤LOKACINE 67
Babu abinda mami take ji sai mugun fargaba, she regrets taking kayan mata, in short tayi nadaman neman gyara in the name of sabuwar amarya, kanta gefe guda jikinta sai rawa take, hannu yasa ta Dan juyo da face dinta ya kura mata ido yace
"baby Dan Allah ki sake Dani mana... " yafada yana kallon yanda duk ta susuce looking so disturbed, b'ata ce komai ba, ajiyan zuciya ya saki tare da lumshe idanuwa,
"stand up... " shine abinda ya fad'a mata, cikin sauri ta tashi daga kafarshi, baki ya turo mata yana nuna mata joystick dinshi yana cewa
"baby look what you did to me... " ya Fada kaman zaiyi kuka, baya kou kalleshi ba ta koma ta zauna, mikewa yayi ya rike hannunta suka koma falo, kwanciya tayi ta dora kai a kan kafarshi, baa dade ba bacci yayi gaba daita. He watched her sleep har wajen magrub sanann ya tadata tayi sallah shi kuma ya fita zuwa masjid.
Wajen karfe tara suna tare da mami, babu abinda take sai adu'ar Allah yasa ya fita ya kyaleta like he promise, zama yayi bakin gado yana kallonta as ta rufe kanta da blanket, mikeaa yayi ya duka yayi mata kiss regretting promising not to sleep here,
"baby sai da safe... Amma Dan Allah kar ki kulle kofa in case zanji tsoro in zo bayanki in kwanta... " ya fada ahankali, da sauri ta girgiza mashi kai tana cewa
"Dan Allah kar ka shigo pls... " ta fad'a kaman baby, dariya kawai yayi ya kashe mata wuta yafita,
"alhamdulillah... " mami ta fad'a tana sakin ajiyan zuxiya, sai yanzu ta San value din samun good night rest, wahalal jiya kam is unforgetable. Gani take har ta mutu bazata taba mancewa ba, ajiyan zuciya kawai take saki cikin natsuwa, bacci baiyi saurin daukanta ba saboda yanda Tasha bacci da rana.
Suhail kam sai juye juye yake, kawai he wants more, sannan in ya tuna gobe he's taking mami back sai yaji bakin ciki ya mugun mamaye mashi zuciya, he loves and cherished her, baison ya sake rabuwa daita ko ba minti daya, especially now that ya San more of her usefulness, he wants to be with her always, haka ya dinga juye juye har bacci tayi gaba dashi, da asuba ya tashi ya shiga bathroom ya fito da alwallah, jallabiya ya saka ya fito zuwa dakin mami, luckily b'ata kulle ba, bakin gadon ya zauna yana kallon yanda gashin kanta ke baje saman pillow, ko haka ya zauna yana kallonta dadi yake ji, he feels he's the luckiest man alive to have her as a wife, ya tuna sanda ya dawo daga karatu England, he feels like crying for her for not getting married Ashe she's all he's,
"Alhamdulillah... " wearing a smile, hancinta ya Dan Kama da sauri ta bude idanuwa cikin tsoro,dariya yayi yana cewa
"anty is afraid of death... " yafada yana kallon face dinta out of love adoration, Dan sadda kai tayi kasa tana Dan kauda kanta gefe guda
"beauty it's time for prayer... " ya fad'a mata,
"OK... "tafad'a tana kokarin sauka daga kangadon, da sauri ya rike mata hannu yace
"baki gaida ni ba... ko ban isa ba?.. " ya fad'a wearing a smile,
"ka isa mana... Kama wuce... " ta fad'a mashi not looking him, dariya yayi cikin keta yace
"really Ashe har na wuce... to gaidani... " ya fada staring at her directly Into her eyes,
"good morning... " ta fad'a mashi calmly,
"aa ni ban ji respect cikin gaisuwar ba... Greet me da respect mana.. " ya fad'a mata, ajiyan zuciya ta saki ta sauka daga kan gadon, sanye take cikin kayan bacci fari tas Wanda vai wuce gwiwanta ba, suhail sai kallon ta yake, Zagayawa tayi zuwa gabanshi, tana Dan cizon lips ta durkusa gabanshi sanann tace
"ina kwana... " tafad'a kanta kasa sounding very serious, suhail lumshe idanuwa yayi enjoying such a wonderful moment,
"I can't believe this is me... " ya fada under he's breath, mikewa yayi tsaye feeling himself sanann yace
"kin tashi lafiya gimbiyata?.. "
"eh... " ta amsa mashi ahankali, he feels like hugging her amma yasan b'ata alwallarshi zaiyi,
"tou tashi kije kiyi sallah... Nima zanje masjid in dawo... " yafada mata, gado ta Kama ta Mike because har wannan lokacin b'ata dawo daidai ba, wurin bai daina yi mata ciwo ba, ahankali ya juyawa yayi yana kallonta, she was walking slowly,
"wai baki daina jin zafi bane?.. " ya tambayeta yana kallon yanda take takawa, banza tayi dashi ta shiga bathroom, kawai she can't wait ta fita daga gidan nan Don ko a haka gani take suhail ba zai barta ta fita daga gidan nan yau without taking her ba, she's just praying Allah yasa kawai wajen 10 ya maida ta gida. Wanka tayi ta shirya cikin doguwar riga sanann ta fara sallah, tana tadawa suhail ya shigo. Bayan ta idar taki tashi daga kan praying mat ta dinga adua dukda she don't know what to say anymore saidai kawai tanason suhail ya gaji ya tashi amma instead sai taga ya kwanta kan gadonta. Haka dai ta hakura ta cire hijab dinta ta Mike, hannu biyu ya mika mata, ko kallonshi batayi ba ta koma kan doguwar kujera ta kwanta, mikewa yayi ya koma kasan gabanta ya zauna,
"Dan Allah kar ki koma pls... Kawai muyi zaman mu... I promise I won't do anything to hurt you... " ya fad'a cikin rarrashi yana shafa bayan kanta,
"chabdin... Sai in fadawa iyayena me?.. Gaskiya ban iya wannan rashin kunyar... " ta amsa mashi batare data juyo ta kalleshi ba, kallon bayanta kawai yake kaman predator, kokarin kuka ya farayi yana cewa
"Dan Allah pls... kiyi hakuri muyi zamanmu... in sunga kin dawo babu Mai zuwa ya maidaki pls... Wallahi kika koma yanzu mutuwa zanyi... Pls mamina... " ya fad'a cikin shagwaba, banza tayi dashi, mikewa yayi ya haye bayanta yana cewa.
"tou ki goyani... " ya fad'a yana shafa gefen chest dinta, tasan she's in trouble all over again,
"Dan Allah ka daina... Bacci zanyi... " ta fad'a tana ture hannunshi,
"stop it... Ki saki hannuna... Ba kince bazaki zauna da ni ba... Bari kawai in samu enough to last me for a week... " ya fad'a yana juyo daita, kokarin kuka ta farayi ya daka mata tsawa dole ta sha bakinta tayi shuru, nan suhail ya shiga yin what he does best, he gives her a play of life time amma fargaba bai bar mami ta ji dadin komai ba, dukda She tries not to cry sai da tayi yayin da yake in and out of her, ko kadan b'ata jin zata saba da wannan wahala da suhail ke bata, daga baya Allah ya rufa mata asiri ya samu natsuwa da wuri, bathroom ya shiga yayi wanka ya hada mata itama ta shiga tana Jan kafa tana kuka,
"kin fiya son jiki wallahi.. Small thing sai kuka..." ya fad'a yana kallon yanda take kuka sosai,
"I don't blame you... " shine abinda Mami ta fada mashitana shiga bathroom, shi kuma fita yayi daure da towel ya shiga kitchen ya hada masu breakfast, wajen karfe 8:30 ya gama shirya abincin ya shjga dakinshi ya saka kaya sannan ya shiga wajenta ya kirata, kaman b'ata so ta Mike tana tafiya ahankali saboda yanda wajen ke mata wani irin zugi, yana biye daita har suka isa dining, yana cikin serving phone dinta ya fara ringing, wayar ta kalla taga mom dinta ne, ajiyan zuciya ta saki sannan ta yi picking tana mata sallama,
"wai mami kun taho?.. " shine abinda mahaifiyar ta fad'a mata
"eh mummy... zuwa karfe 12 driver yazo daukata... " ta fad'a cikin voice dinta da bai fita sosai, suhail dake sauraronta daina zuba abincin yayi yaji he's so angry, inda mom dinshi b'ata nuna kiyayyarta a fili ba da suna tare da ita always ita da gidansu saidai visit,
"make sure you're back Don wallahi kika bari kaka ta sani kin sani cikin matsala... Kina jina?.. "
"yes mummy... " ta fad'a ahankali
"meke damunki?.. " shine tambayar da mahaifiyar ta tayi mata, idanuwa mami ta daga ta kalli suhail dake kallonta tace
"nothing mummy... Kawai kaina ne ke ciwo... " ta amsa mata, suhail ji yake Kama yace. "we're together with her amma yasan she won't forgive him if he said that,
"OK ki sha magani... " shine abinda ta fad'a mata tana kashe wayarta,
Suhail ajiye spoon yayi ya juya ya bar mata dining din, ko a jikinta Don ita kadai tasan how angry he made her, ko ganinshi b'ata son yi, relaxing tayi Tasha tea sannan ta Dan ci kwai kadan ta tashi, falo ta koma ta Dan kwanta tana jiran ya fito su tafi amma har wajen karfe tara bai fito ba, kawai tunda ya shiga ciki yake kuka, ko kadan baison rabuwa daita, ganin bai fitowa ta Mike ta nufi dakinshi, tun daga bakin kofa taji yana sakin ajiyan zuciya, baki ta tabe tacr
"kuka ma yanzu ka fara...zakayi Mai dalili if na bar magana da kai cikin waya... Mugu kawai... " tafad'a cikin ranta tana shiga dakin, daga bakin kofar ta tsaya tace
"Dan Allah zo kayi dropping dina... Kou in tafi da kaina?.. " ta fadawa suhail dake rungume da pillow yana kuka, shuru ne ya Dan biyo baya for a moment sanann yace.
"ki jirani a dakinki... " ya fad'a without looking at her, baki ta tabe ta fice tare da komawa dakinta as he requested, ko kadan b'ata ji tausayin shi ba, before babu abinda ta tsana kaman hawayenshi amma he have made a shed alot daga jiya zuwa yau so Shima yayi kukan to he's satisfaction kou a jikinta. Kan doguwar kujera ta kwanta, ahankali taji bacci nayi gaba daita. Cikin baccinta taji ana shafa legs dinta, tana bude ido taga suhail, zata bude baki tayi magana ya hade bakinsu, he showed her no mercy Kaman it's the last time da zai hadu da mace, ko kuka mami b'ata iya yi, haka ta barshi yayi yanda yake so daita ya Mike yana cewa
"the faster you get cleaned up the earlier we leave... " ya fad'a mata, kallonshi mami kawai take, gani take ko kadan babu zancen so, now she can swear vai son ta, zafin da take ji yafi na ko yaushe, tasan da wuya if baa gane something is wrong with her ba, tasan for sure anty bilki knows amma her mom is the person she's afraid of ko kuma tace she's the person take jiwa kunyar ta gane tana tare da suhail, ta lura suhail yana mata haka ne saboda asirinta ya tonu, she don't want to cry much saboda tasan her mom might ask why she have a swollen face, hadiye kukanta tayi ta sake wanka ta gasa kanta in the way she can sanann ta fito ta shirya, tana saka hijab suhail ya shigo da cup of tea a hannunshi, ya rasa abinda zai ce mata sanann har face shows she don't even want to see him balle taji wani abu daga gareshi, wajen da bag dinta yake ta nufa ta dauka tazo ta wuceshi, ajiye cup din hannunshi yayi ya bi bayanta, kofar falo ya bude ya fita yana kallon yanda kou daga kai batayi, wajen motarshi ya nufa tana biyeshi walking normal despite she's dying because of pain, mota ya bude mata ta shiga ya maida ya rufe sannan ya shiga looking very sad and dull. Tunda suka shiga mota babu Mai cewa komai, relaxing yayi kaman Mai bacci,
"sorry if I hurt u... " shine abinda ya fad'a mata yana tuki, ko kallo bai isheta ba balle ta amsa mashi,
"pls... " ya sake fad'a mata, b'ata ce komai ba still, shima bai kara cewa komai ba har suka isa kofar gidan anty bilki, she's so relived Don har ajiyan zuciya ta saki, mota ta bude suhail yayi saurin rike mata hannu yana cewa
"Mimi am sorry kar kiyi fushi Dani kan abinda ya faru... It's out of your love... " ya fad'a cikin sanyi murya sounding so decent, kallon shi tayi for a second tace
"babu komai fa... Kawai am glad I know the real you... Na godewa Allah he made you disclose your true nature...you see me now... Wallahi I will rather get old and die