Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
crazy and beg for my touch... "ya sake fadawa kanshi. Komawa yayi ya zauna yana nishi, Kawai wani irin dadi yake ji, jiya he's so angry which he's not suppose to,
"you have intention... "yaji voice dinta na ringing a kunnenshi, sai yanzu ya tuna love conquers all, in ba haka ba bai kamata ace he even touches her ba, da zaiyi hakuri ya nuna mata real love tukun then sai ta nuna mata her age is just a mare number, yasan inda humaira ce zata yi mashi such statement wai Don wani abu yake tare daita da tuni ya fita harkarta, yana da sanyi amma he's temper bai da kyau at all, kowa MA ya San haka a family dinsu, he's always jovial but very dangerous when he's angry but saboda son da yakewa mami yasa he can't stay angry with her for a long time, agogon bango ya kalla yayi saurin cewa
"oh my God.... The amarya might be hungry by now..." ya fada da sauri yana mikewa, sanye yake da jallabiya yayi saurin fita daga dakin zuwa inda suturinshi suke ya sauya zuwa three quarter da polo ya fesa perfumes sannan ya fita zuwa kitchen, tsayawa yayi yana kallon abubuwan dake kitchen, duba wayarshi yayi yana kallon kalolin abinci dake garesu kan cooking app dinsu, simply breakfast ya gani na kwai da tea sai noddle wanda yaji kayan lambu,
"am going for you... "yafada yana bude fridge Don ganin if abubuwan da zai bukata is handy, kawia carrot da peas ne kawai babu amma komai is available har da noddles din. Babu wasting of time ya fara girki looking so happy. Mami wanka ta sake ta shirya cikin doguwar riga, gashin kanta gyare yake sai sheki yake, face dinta babu komai but it look neat and unique, she's a bit hungry amma b'ata San where to start ba, ahankali ta Mike daga kan kujera ta bude kofar dakinta ta leka corridor taga babu kowa, spot dinsu na jiya ta kalla sai taji kunya ya kamata despite nobody is watching, yau he's silent Don bata ganshi ba, ahankali tayi stepping out tana aduar Allah yasa ya fita, kaman mara gaskiya ta taka ahankali ta isa falon, tunda aka kaita dakinta sai yau ta fita falo, kallon wajen broad day light makes her fantasize Don kyawun falon is beyond words, tsayawa tayi tana kallon ceiling din zuwa curtains sai electric bulbs da aka jera a wajen,
"wow... "ta fada under her breath tare da Dan sakin murmushi, wajen look so. Bright to her satisfaction, tana tsaye a kofar inda ta fito tana kallon koina na falon sai suhail ya fito daga falo, looking at her stand at the door gives her some perfect and matching posture da inda yana da camera sai ya dauketa photo, she look so adorable, hannu ya daga sama yace
"anci amanata Allah ya bani wacce ta linka ta.... " yafada loudly Wanda yasa mami sanin he's there, b'ata kalli wajen ba saboda kunya, lower gaze dinta tayi ta juya kaman zata koma ciki dukda she don't want go inside kawai tanason ta danyi yawo cikin gidan ta kashe kwakwartar idonta amma with him around it's not possible, she can't stand him saboda kunya, she's so Shy of him, da sauri suhail yace
"amarya barka da fitowa... Kin tashi lafiya?.." yafada sounding so lively,
"pls sit down breakfast will be ready shortly... " ya sake fad'a mata yana kallon yanda sadda kai kasa, b'ata saurareshi ba ta juya da sauri ta koma inda ta fito,
"kayan dadi on the move... " yafada cikin ranshi yana kallon bayanta, da sauri ya kalli sama yace
"God guide me kar in lalata plan dina... Mami you have got me insane... " yafada yana komawa kitchen looking so happy. Mami komawa tayi ciki ta zauna kaman mara gaskiya, kafa ta dora kan daya tana girgiza su ahankali zuciyarta sai yawo yake, kawia she's thinking she don't hate suhail yanda take tunani, the only thing she hates is the hae different da kuma yanda mahaifiyar shi b'ata sonta, amma deep down he's cute beyond words, yanda take serving abinci sannan ya tattara plates are also unique,
"I think he's cooking... " ta fada ahankali tana kallon legs dinta dake glowing.
bayan kaman minti talatin suhail ya shigo da jug da cups guda biyu ya ajiye kan dining ya koma rike da tray din da sauri ya dawo da two plates rufe da another plate ya zo ya ajiye su sannan ya koma this time ya dawo da madara da Milo sai brown sugar ya jera, nan take table ya cika da kayan dadi, ruwan tea dake kamshi ya zuba cikin cup ya hada tea sannan ya bude plate din, face din noddles din look so sweet,
"my lady breakfast is serve...eat while it's hot..." ya fada mata, shuru tayi b'ata daga kai ba, tsayawa yayi yana kallon yanda b'ata ko motsa ba
"pls taso kiyi breakfast... I cooked it for you.... " ya fada ahankali, still b'ata amsa mashi ba, ganin b'ata amsa ba yace
"ko in bar maki dakin?.. " ya sake tanbayan ta cikin sanyi murya
"eh... " yaji ta fada atakaice, bai kara cewa komai ba ya dauki plate da cup ya bar mata dakin. Yana fita tayi saurin mikewa tana nufa dining, kallon abincin tayi tare da sakin murmushi, daga inda take tsaye ta dauki spoon ta debi abincin kadan ta kai bakinta tana taunawa ahankali Don ta gano taste din abincin, bayan ta Dan tattauna cikin bakinta ta saki murmushi tare dacewa
"abun naka azimun ne... " tafada tana jawo kujera ta zauna. Bayanta zauna ta dauki tea din ta kai bakinta tare da lumshe eyes saboda kamshin abubuwan dataji. It's scents so nice
"hmmm suhail rigima... "tafada kaman she's referring to her own son.
thanks
In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa
If you forward my novel to other group with out my permission Allah yaisa.
For those that suna son biya amma har yau basusan ta yanda zasu biya ba, you don't have to call pls, kawai send 300 to 0024878383 stanbic ibtc Zuwairat haladu sai ki turo screenshot zuwa 08106102727 via whatsapp kou kuma ki tura mtn card na 300 to 08106102727 shima ta whatsapp bata message ba, kou kuma kiyi transfer na Kati shima mtn na 300 ga number sama sai ki turo screenshot dinki zuwa ga same number ta whatsapp, remember it's kudin karatu not kudin mallaka. Nagode48
natsuwa tayi tana fara ci tana fiddo harshenta waje saboda pepper,
"koina suhail ya samu pepper ya saka haka da yawa?.. " tafada tana shan ruwa, rabi taci sannan ta shanye tea din duka ta cinye dukkan kwai sannan ta Mike daga dining, daga tsaye ta kwace plate da cups din. Suhail kam yana falo ya kasa ci at all, abincin na nan yanda yake sai tea din da ya shanye, yana ganin mami da plates yayi saurin mikewa ya nufota, tsayawa tayi kanta kasa, plates din ya amshe daga hannunta yana kallon yanda abincin ya rage yace
"wow Kinyi kokari kinci... Nikam wallahi na kasa ci... Look. At my plate... " ya fada yana nuna mata plate dinshi dake kan table dake kusa da chair,
"it's not bad... " mami ta fada kanta kasa, murmushi ya saki tare dacewa
"really... It's such a great compliment... Nagode... " ya fada cikin tsananin farin ciki
"but it's pepperish.... " ta sake adding, don't worry Bazan kara saka pepper din da yawa ba... Measurement din su nabi amma kaman pepper din nawa yafi nasu yaji... " ya fada just looking for a way to start a conversation, shuru tayi without saying another word,
"please ki zauna... Bari in kai plates din kitchen... " yafada yana barin wajenta, ahankali ta taka kaman bataso ta dawo falo ta samu waje ta zauna tare da sakin ajiyan zuciya, da sauri ya fito Don ya tabbbar b'ata koma ciki ba, yana hangota zaune yaji wani irin dadi, shi har yau bai San irin kaunar da yakewa mami ba, seeing her sitting right there gives him total please, tamkar wani irin haske take Mai haske mashi rayuwa, da sauri ya dauki nashi plates din da cup ya kai kitchen sannan ya dawo ta wuce wajen kayan kallo ya kunna masu zee aflam, nesa da ita ya zauna ita kuma ko kadan b'ata daga kai Don ko da chan mami miskila ce ta gidan gaba she have attitude na keeping quite for a long time, sai in dai magana ya zama dole zatayi, shima suhail haka yake amma he's totally crazy because of her, so yake su dinga hira ko ba komai, he don't mind having a discussion with her from morning to night,
"ko muje in nuna maki gidan... " ya tambayeta, Dan daga kai tayi suka hada ido ta watsa mashi harara tare da kauda kanta, murmushi ya saki tare dacewa
"anty sorry.... Ni wai me nayi kuma?.. Baki ganin am trying to be the best husband?.. " bai k'arasa ba tace
"more like best brother... " ta fada atakaice
"naji... Best brother... " shima ya amsa mata
"am trying to be the best and loving brother of all time.. Kuma about yesterday am Sorry... Sam. Na mance yayata ce ke... " yafada sounding not serious, sake watsa mashi harara tayi tace
"it's in your nature ai.... Nidai yana bani mamaki that nobody knows your true color?...ban taba tunanin haka kake ba....na daukeka as loyal and decent younger brother... Amma amso. Disappointed... " ta fada tare da tabe mashi baki, kawai she's trying tell him he's younger for what he knows, duk kuma cikin borin kunya take magana, suhail tagumi yayi yana kallonta not knowing what to tell her, yana son ya fada mata ita data sakar mashi jikin fa sai kuma yayi shuru kawia Don a zauna lafiya,
"Allah kadai yasan abubuwan da kayi whike staying abroad... Mtwsss... "ta sake adding,
"wai ni me nayi maki?.. Dan Allah kiyi hakrui Bazan kara ba... Pls...sannan in kina zargina da aikata alfasha ne wallahi ban taba ba... "bai k'arasa ba tace
"rufe min baki... " ta fada sounding so authoritative, da sauri ya kama lips dinshi, sai kuma ya saki bakin yace
"nasan duk tunanin ki you're not my level and my age kou... you think kin fi karfi na... shikenan... amma ki sani am as pure as holy water... ban taba zina ba kuma bazanyi ba... ban taba kusantar mace ba... sai with... " Yana kawowa nan sai kuma yayi shuru for a moment sannan yacigaba da cewa
"am sorry kinji... Your silly brother is sorry... "ya fada mata cikin sanyimurya, baki ta sake tabewa without saying another word, cikin ranta she was happy she was able to talk to him Don ta kauda nata kunya,
"the joy of being married to the younger brother... " ta fad'a cikin ranta tare da sakin murmushi, suhail caught the smile so he's happy because she don't mean it, mikewa mami tayi suhail yayi saurin cewa
"ina zaki kuma?.. I was thinking mu fita zuwa restaurant muyi breakfast tunda Wanda nayi baiyi satisfying ba... " ya fad'a mata,
"kaje mana ni am ok... Ni wayata zan dauko..." ta amsa mashi tana kokarin barin falon,
"Bari in dauko maki... Am you slave do what ever you want with me... " ya fada mata yana saurin shigewa gabarta, komawa tayi ta zauna tana tunanin mahaifiyar suhail, tasan inda zata GA yanda suhail ke yi mata komai she can collapse saboda tashin hankali, shiyasa baa son haka nan ja dorawa mutum karar tsana for no reason, Don they might turn up to be your worst nightmare, zama tayi tare da relaxing tana tunawa da ahmed, kawai she's remembering da yanzu tana zaune da makaryaci as her husband, ajiyan zuciya ta saki tare da lumshe idanuwa kawai sai tace
"alhamdulillah.... " ta furta under her breath, da sauri suhail ya kawo mata wayar ya ajiye mata kan hannun kujera ita kuma ta dauka tana budewa taga miss calls da yawa sosai, wata number ta gani Wanda b'ata San ko na waye ba, dailing number tayi ta kafa a kunne tana jiran ayi picking, bayan ringing kaman uku akayi picking tare da sallama, suhail dake zaune Dan nesa daita yaji maganar namiji amma sai ya kasa kunne yaji abinda zai biyo baya, amsa sallama tayi akace
"dr asiya ta bani number ki... Nine habibullah... "
"Ayya ya Mai jegon... Daman ni nace ta baka number... Hope suna lafiya kou?.. " ta fada wearing a smile,
"alhamdulillah... Naji Kinyi aure.. Allah ya bada zaman lafiya... Ya baku yara na gari... " yayi mata adua, suhail dake sauraro murmushi ya saki tare dacewa
"Ameen... " harara mami ta watsa mashi sannan tacigaba dacewa
"nagode... About abinda nayi alkawari ka turomin account number sai in saka maka kudin.. Dan Allah a kula da babyn sosai pls... Sannan a kula da uwa itama... Pls I beg you... " ta fada sounding so calm
"Insha Allah dr yanda kikeso haka zaayi... " ya amsa mata, sallama sukayi ta kashe wayarta daidai lokacin da kiran aisha da tayi storing da my little baby ya shigo, picking tayi sai taji kuka,
"babyna mene ne?.. " ta tambayeta cikin tashin hankali, suhail mikewa yayi ya dawo kusa daita Don yaji abinda ke faruwa
"anty.... Good morning... " tafada cikin matsanacin kuka
"stop greeting me...tell me what is the problem?.." mami ta fad'a tana harara suhail dayayi tsaye saboda yaji abinda ke faruwa, cikin kuka baby tace
"anty na gaji... Wallahi kullum ban bacci... " gira daya suhail ya daga still standing, da sauri mami ta Mike daga inda take zaune ta kama hanyar bed room dinta
"duk jikina ciwo yakemin... Anty wallahi guduwa zanyi... "suhail yaji ta fada mashi, wani irin dariya suhail ya kece dashi tare da wulla kanshi kan kujera,
"taji maza kenan... " ya fadawa kanshi
"sauran ke ai... " ya sake fada cikin dariya sosai. Mami na shiga bed room ta maida kofa ta rufe sannan tace
"wayyo Allah babyna... Kiyi hakuri mana.. Ibadace... Zaki daina jin zafin kinji kou?.. " mami ta fada mata cikkn rawar voice saboda yanda baby ke kuka,
"anty na gaji ne... Wata daya kullum ban bacci fa anty...i told nusaiba tace zan saba amma ban ban saba ba... Nidai gida zan koma.." ta fad'a cikin kuka sosai, suhail takawa yayi ahankali ya labe a bakin kofar yana jin abinda mami take cewa
"haba babyna... Kiyi hakuri mana...zaki saba... Kowa ma da haka ya saba... " inji mami cikin rarrshi,
"I. Will see who will pet you when it's your turn... " suhail ya fad'a cikin ranshi .
"anty nasan inda yanda yake min yay suhail yake maki kema you wont stay..."
"ke banason rashin kunya... An fada maki wani abu mukeyi da suhail din?.. Am talking about you kina wata magana daban... "
"sorry anty.... Ni kadai nasan what am going through..." baby ta fada cikin kuka,
"stop crying... Zan rubuta maki magani yanzu sai kisa a sayo maki... and make sure kina amfani da ruwan dumi always so that you won't go sour.... "
"good adviser.... " suhail ya fada cikin ranshi,
"OK anty nagode... Ina yay suhail... " ta tambayeta
"baby kinason ki b'ata min rai kou... Yaushe kika fara behaving haka?.. Why kike tanbayata suhail.. Baki da number dinshi ne?.. " ta fada sounding angry
"wayyo Allah antyna.. It's not like that... Nidai anty kiyi hakuri pls.. Now am happy you're married... Dan Allah kar kiji haushinshi pls... " inji aisha,
"yanzu zan rubuta maki drugs..sorry and stop crying... " ta fada Ahnakli sannan ta kashe wayar. Tagumi tayi tare da lumshe idanuwa, kawai she's thinking her fifth younger sister is no more a virgin while at 33 she's still a virgin, tasan ita yanzu with her age ba lallai taji wannan azaban da mata keji ba gani take she's too old to. Feel the pain as all the vein most have slack, sai kuma ta tuna da suhail and he's manhood, she still weigh him, ajiyan zuciya ta saki tare da cewa
"why are you even thinking about him?.. Ba wai you will sleep with him ba... Kawai he's your brother .younger one at that... " ta fada cikin ranta,
"will I ever have this feeling?.. " ta fada loudly wannan Karin, suhail dake jingine jikin kofar murmushi ya saki yana daga kai tare dacewa
"sosai... " b'ata k'ara cewa komai ba ta turawa aisha sunayen maganin da zata saya sannan ta bude message din Wanda zata turawa kudi ta tura mashi ta account ta ajiye wayar ta kwanta.
Jin shuru for a while yasa suhail yayi knocking tare dacewa
"anty can I come in?.. " ya fada daga inda ya ke tsaye a bakin kofa, kallon kofar tayi ta kauda kanta gefe guda
"I will take that as come in... " ya fada yana bude kofar,
""am going out... Me zan kawo maki?.. " ya tambayeta
"nothing.. "shine amsarta
"nothing at all?.. " ya tanbayeta
"eh... "
"tou me zakice da rana?.. " ya sake tanbayan ta, banza tayi dashi saboda haushi
"pls say something.. Yanzu 12 Saura... Before you know it will be time for lunch... " ya fada yana tsaye nan bakin kofa bai shiga ba balle tayi mashi wani zargi daban,
"komai ma zanci... " ta amsa mashi, bai kara cewa komai ba ya koma waje, Shiryawa yayi cikin bua shadda ya dora hula looking so breath taking sannan ya dawo dakinta yace
"na tafi.. Sai na dawo... " ya