Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
uba... " inji suhail,
"ai wannan gidan abun tsoro ne... Wallahi ban iya zama wajen nan.. Kaman bazaa mutu ba?.. Wallahi wanna har da almubazarnci...abinda wani na neman daki guda inda zai ajiye kanshi amma ji wannan gidan... Kan uba... " inji yaizd
"kasan wallahi ni kaina gidan nan tsoro yake bani...amma kilan if I have my wife with me zai zo da sauki... "yafada yana naughty smile,
"ai saidai ku.. Amma nikam dake faman cewa a baka gida mu more rayuwa a Nan kafin a kawo anty amma gaskiya na fasa... Tab... " yafada yana kalle kalle, dariya suhail ya saki yana cewa
"kanka ake ji... " harara yazid ya watsa mashi wayar suhail ya dauki ringing, number dad dinshi ya gani, da sauri ya yi picking , nan dad dinshi ya fad'a mashi yaje ya samu uncle dinshi that he's looking for him, da sauri ya fadawa yazid
"kilan lefenka is ready... " yazid ya fad'a mashi. Babu wasting of time suka bar gidan zuwa gidan uncle dinsu da yayi mashi alkawarin hada lefen shi, tun a falo sukaga manyan set of bags guda uku, ko wannensu guda shida ne making a total of 18 bags, zama suhail sukayi bayan sun gaisa uncle din nasu tare da wasu family, kallon suhail yayi yace
"Dan albarka... Wannan ash lv din naka ne... Allah yayi maka albarka... " kawunshi ya fad'a mashi, murmushi ya saki tare da yi mashi godiya yazid na tayashi
"yanzu ku kwace ka tafi dashi... Sauran na mami ne... " yafada Don au suhail na fita zasu dauki nata su Kawa kaka kaman yanda ta bukata, bayan godiya sosai suka kwace kaya suka zuba a mota, Allah Allah suke su isa gida su bude suga abinda ke cikin bags din. New house sukaje suna baje bags din falo jiki na rawa suka bude, juyewa suka dingayi har saida suka juye kayan duka, genzener ne guda goma, bua goma champion guda goma sai yadin Osaka guda goma, making a total of 5p pieces baki suhail da yazid ya bude looking so surprised, da akwai shoe's guda goma masu tsadan gaske, he was surprise yanda akayi uncle dinshi yasan size dinshi Don the shoes are perfect and makes he's cute likes look more alluring, sannan da akwai caps masu tsada guda goma, sai Kuma cash dubu dari da hamsin,
"am Really jealous... " yazid ya fad'a yana kallon kayan dake juye kasa, .
"don't be... Bari mu kaiwa su dad su gani then sai kayi selecting guda bibbiyu daga each brand.." yafada mashi out of excitement.
Maidawa sukayi suka jera cikin bag sannan suka kaiwa alhaji Muhammad shi kaman basu bude ba. Yana dubawa yana wa danuwanshi godiya da adua dukda bai nan, suhail zama yayi gefen yazid idanuwnashi lumshe yana Sakin ajiyan zuciya, few months back he was so broken da cin amanar da kuma karya alkawari da humaira tayi mashi now gashi zaune feeling so happy da samun wacce yake kauna sosai as a wife and gashi zaayi mashi auren gata, bai bada sisinshi ba sannan komai available,
"alhamdulillah... " yafada cikin ranshi looking so bright and happy.
Kaman yanda akayi planning da wasu manya a family yau akace zaa kai lefen mami, wasu daga cikin family din hajiya rukkaya da kewayenta wasu there to accept it, sunyi preparing abubuwan Ci kala kala, hajiya rukkaya is sad amma face dinta look excited, ance fada daya fi karfin ka sai ka maidashi wasa.
kaka da kanta tace zata rakasu Don kar a raina mata hankali, kawai Taki bawa kanta kwnaciyar hankali har sai taga an gama komai dukda an daura,yaranta sun roketa tazauna gida Basai taje ba amma tace dole sai tabi mazan da zasu kai lefe, kasancewan maza ke kai lefe a family din Mai Waazi, karfe biyar Saura suka isa gidan, da sauri kaka ta fito da sandanta tana takawa yayinda da ake fitowa da 12 bags masu tsada daga cikin mota.
Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903
Thanks
❤💚💛LOKACI NE 39 Mata a tashi tsaye a koyi ilimi, we're in 21 century, ku koyi turanci it's very important. It's linque fraca, the only language that is spoken all over the world. Wata was telling me wai ana zaginta da turanci. I know wasu will be like ba larabci bane amma dukda hakan it's important, kou manyan malaman mu zakuji suna sirka waazin da turanci😎 Yafi swag. That's ilimi for you. Duk malaman mu na yanzu are educated both side, Don haka kar kuce arewa kuke ai hausa kadai na iya, that's slacking my dear. Da akwai wata group a facebook na npower, I was once a participant, wallahi in akayi rubutu malam bahaushe yayi comment zaginsu ake, wallahi in kana wajen in dai kana kishin Dan arewa sai kaji bakin ciki, so pls learn muma we're still learning, da akwai wata malama daga USA dake koyar da turanci online, Nima ina cikin masu koyo, if you want to join contact me zan baku number malaman. It's online and it's 200 per month. A east da south zaka gan ko Mai pure da Mai kosai suna turanci. So learn pls and remember it's never to late to learn sai kajika cikin kasa
In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa.🤷🏽♀
In kika tura novel dina wata group bada izini ba Allah yaisa ban yafe ba💁🏽39
Kainuwa dashen Allah, That's me. Everywhere ummumaryam 🤣🤣🤣, wai Jamaa ina surbajo. Kin bar ummumaryam kadai da masu wanketa da sunan zagi🤣🤣🤣 keep it up Pls, Kuna ragemin sins dina ne and I love it.
For those that suna son biya amma har yau basusan ta yanda zasu biya ba, you don't have to call pls, kawai send 300 to 0024878383 stanbic ibtc Zuwairat haladu nuhu sai ki turo screenshot zuwa 08106102727 via whatsapp kou kuma ki tura mtn card na 300 to 08106102727 shima ta whatsapp bata message ba, kou kuma kiyi transfer na Kati shima mtn na 300 ga number sama sai ki turo screenshot dinki zuwa ga same number ta whatsapp, remember it's kudin karatu not kudin mallaka. Nagode
Kaka na shiga falo duk mutanen dake zaune suna jiran isowan yan kawo lefe suka Mike suna
"aa.. Kaka da kanta...sannu da zuwa... " kawai suke fad'a mata, amma ko amsawa batayi sai kalle kalle take kaman she's looking for someone, ganin bata ga wacce take nema ba yace tace
"wai ina rakiya?.. " ta tambayesu face dinta Sam babu walwala,
" tana saman bane.. Bari in kirata... " daga daga cikinsu tafad'a tana kokarin barin wajen kaka tayi saurin cewa
"dawo nan da kanki kaman kullin takaici.. Na iya hawan bene...magulamata kawai masu hana ruwa gudu... " ta wasta masu kaman daman da akwai abinda ya hadasu, babu Wanda yace komai tazo bakin stairs din ta ajiye walking stick dinta ta fara hawa stairs ahankali yayin da aka fara shigo da akwatunan lefe. Cikin natsuwa kaka ta hau bene tana cewa
"rakiya... Rakiya... " da karfi, da sauri hajiya rukkaya dake zaune dakinta ta zurfafa cikin tunani ta fito da gudu Don tasan kaka kawai ke kiranta da rakiya, tana bude kofa sai ga kaka tsaye, da sauri ta durkusa ta gaisheta tana cewa
"kaka ke ce da kanki har saman bene?.." ta fad'a tana mikewa tare da bude mata kofar bed room dinta, baki kaka ta tabe tare da cewa
"kanku dai ake ji... Kuna min kallon ban iya hawan bene ne ko me?.. " tafada tana wucewa dakin, zama tayi kan wata kujera hajjya ta sake durkusawa ta gaisheta for the second time Don na farkon bata amsa ba, sai wannan Karin ta amsa tare dacewa
"ya shirye shirye?.. " ta tambayeta sounding so calm,
"alhamdulillah... " hajiya ta amsa mata tana mikewa, juyawa tayi kaman zata fita kaka ta kirata tare dacewa
"in zaki?"ta tambayeta kai tsaye
"abinsha zan kawo maki... " inji hajiya rukkaya
"dawo nan ba abinsha ya kawo ni ba... " dawowa hajiya tayi ta zauna gabanta, sannan kaka ta fara cewa
"rakiya Kindai San cewa komai Lokacine kou?.. Kinsan da aure da mutuwa da Haihuwa duk Lokacine Wanda babu Wanda ya isa ya katera lokacin ta... " kai hajiya ta daga mata alaman hakane
"tunda duk kunsan komai a kan lokacinta ake yita Dan Allah Dan annabi ki bawa yarki shawaran ta zauna lafiya da mijinta.. Kar ko kadan in samu labarin da bai dace VA Don kanki abun zai dawo tunda kece mahaifiyar ta... Wannan yarinyar ta dade babu mijin aure... Yanzu Allah ya kawo maimakon kuyi farin ciki sai kuka butulcewa Allah... Sai kuka nuna baku so... Wallahi tunda aka daurawa wannan yarinyar aure nake baccina da minshari... Sam ban da sauran fargaba ko tunanin da akwai wata da zata ja mana zagi ko magana..." tafad'a tana Dan sakin ajiyan zuciya, hajiya rukkaya dake zaune kasa a gabanta tace
"kaka... wallahi Sam banyi bakin cikin auren mami ba sai dai bakin cikin Dan wacce ta aura... " bata karasa ba kaka ta daga mata hannu tare da cewa
"banason jin wannan zancen... Hassana dana take aure kuma yaran hassna jikokina ne.. Duk yanda nakeso haka zanyi dasu..don haka kar maganar hassana ya dameki..." kaka ta fad'a mata babu wasa
"kaka kiyi hakuri.. dole ya dameni... matar nan ita ta haifi danta... wallahi kaka har gidan nan tazo tana cewa ko in fadawa mami ta rabu da danta ko kuma duk abinda ya sameta inyi kuka da kaina..." baki kaka ta bude jin wannan zancen,
"kuma dayake kin rainani shine bakizo kika fadamin ba sai da ni nazo kou?.. " tafada sounding piss off
" ba haka bane kaka... kawia banason kawo kararta kar ya zamana kaman auren ne banso... amma gaskiya ina cikin fargaba... Mami taga rayuwar da a yanzu ya kamata ta samu hutu...amma yanzu kuma inda zata ba inda hankalin ta zai kwanta bane" bata k'arasa ba kaka tace
"maganar banza... da mutum zaizo a talauce ya mutu kuma ya shiga wuta fa?.. Kina ganin da akwai tashin hankalin dayafi wannan?..balle ma babu tashin hankalin da zata fuskanta d yarda Allah da kuma ikona... Babu Mai takura mata saidai in itace da matsala... "
"Insha Allah kaka bazaa sameta da matsala ba... Da yardan Allah... " inji mahaifiyar mami,
"Ina take?.." kaka tafada tana mikewa,
" tana dakinta.... " hajiya ta amsa mata itama tana mikewa
" sai ki nunamin ba tunda ba sanin dakin nata nayi ba... " tafada cikkn tsiwa, da sauri hajjya rukkaya ta futa ta shiga gaba kaka na biye daita har kofar dakin mami, bude mata hajiya tayi ta shige without sallama, lokacin mami na kwance rungume da pillow, she was sleeping deeply Don this days sai tayi saa take bacci amma most days tana kwana idanuwanta biyu har garin Allah ya waye, bata da bakin cikin daya wuce yanda kwanakin tarewanta ke karatowa, it's coming so. Fast and she's not Ready for it at all, kawai she wish da akwai lokacin da zaa tadata a fad'a mata it's all a dream, and har sadaka sai anyi mata, bata tabbatar it's real ba sai jiya da ta shirya Don ziwa wajen aiki because kwana biyu bata je ba, tana shiga dakin mom dinta donyi mata sallama ta tambayeta inda zata,
"aiki mana... " was her reply to her mom,
"kin tambayeshi ne?.. " wannan tambayan sounds in her Brain kaman it's the only sound data taba ji tunda aka haifeta
"wa kuma?.. " ta tambayeta sounding out of words
"ban gane wa ba?.. Kin manta you're now married?.. Kin manta ke yanzu mallakinshi ne?.. When I was telling you ki bar anyhow play dashi AI baki yarda ba...so if you want step out of this house kije ki fara neman permission dinshi.. Don ba Dani zaa fita bada izinin miji ba... " mahaifiyar ta tafada mata atakaice, komawa tayi dakinta tana kuka, sai a jiyan ta yarda da gaskiyar she's married to suhail, sannan yau dataga anata preparing zuwan masu amsar lefe makes it more real. Hajiya komawa tayi ta bar kaka kadai ta shiga tare da maida kofar ta rufe, bakin gadon ta zauna sannan ta Dan bugi cheeks din mami, cikin tiredness ta bude idanuwanta, she thought she was dreaming ganin wacce ke zaune, hakan yasa ta maida idanuwanta ta lumshe har saida kaka ta tsinka ta da Mari with her old and strong wrist, a gigice ta sake bude ido tana mikewa zaune
"Dan ubanki ni zaki kalla ki yi kaman baki ganni ba?.. " tafada sounding angry, mami ba shafa cheeks dinta tace
"kaka kiyi hakuri.. ban gane kece ba... nayi tunanin mafarki nake..." dakuwa kaka tayi mata tare dacewa
"kinci ubanki.... Wato nice mafarki... " baki mami ta fara talewa kaman zatayi kuka tana cewa
"kaka kiyi hakuri.. wallahi... "
"yimin shuru... ko dayake naji.. na yarda.. kinsan ance amarya bata laifi... " inji kaka, nan take fuskar mami ya sauya, hannunta ta sauke daga kan cheek dinta looking angry, kaka na kallon yanda ta gumke baki sai motsa lips dinta take,
"kan uba?.. "Shine abinda kaka ta fad'a seeing her reaction,
"zagina ma kike kenan... " tafada cikin fushi, zata bude baki tayi magana kaka ta daga old heavy bag dake hannunta ta kwada mata a kai, tana cewa
"kiyi min shuru algunguma... Wato ke kinci saa yaron Mai Sabon jini ya aureki shine zaki tsaya iskanci kou... Wallahi sai. Nasa yayi maganinki... Maza kira minshi... " kaka tafada cikin change of mood, Don da farin cikinta tazo nan Don bata shawara amma she annoys her
"ni bani... " kaka ta San karshen maganar ta sake kwala mata bag a kai, fashewa tayi da kuka tana cewa
"wayyo kaka... Kiyi hakuri mana... " tafad'a cikin kuka sosai,
"ai rareashinki nazo amma shine zaki rainamin hankali.... "
"wallahi ba haka bane kiyi hakuri... " tafada still crying, zama kaka tayi kusa daita sannan tace
"naji.. kiyi shuru tou... " tafad'a cikin sanyimurya, babu musu mami ta goge face dinta kaman wata karamar yarinya,
"yauwa ya jikkalle Mai sunan manya... Allah ya ja zamanin ki... Inason ki sani kar ki dauki abinda nayi maki matsayin matsawa.. Sam ba haka bane... Ina sonki ne sosai da lalural ki na mugun damuna.. Shiysa kikaga na matsa maki... Amma yanzu mun shirya.. Babu Mai kara jin kanmu... Kinji kou?. " tafada cikin rarrashi, ahankali mami ta daga mata kai,
"yauwa... Yanzun Inason kiyi min alkawari kwantar da Hankalinki a gidan mijinki... Kar ki kuskura ya kawo karar ki... Ki kasance Mai biyayya... " cikin kuka mami tace
"tou kaka... " tafada tana hawaye, hannu kaka tasa ta goge mata hawaye sannan tace
"Kinga komai nada lokaci...ko kadan banason kiyi tunanin Kinfi karfinshi dukda abinda ke matsalan matan yanzu kenan... Sai suyi tunanin in sun kai munzalin kaza basuyi aure ba sai su dorawa kansu dogon buri..wani lokacin basu cewa Allah ya kawo mafi alkhairi.. Ko kuma in wani yazo sai suce bai dace dasu ba... Don haka kawai Inason ki sawa kanki Allah da kika roka ya baki miji shi ya zaba maki suhail a matsayin miji kuma Insha Allah bazai zama sanadin bacin ranki ba... Tunda dangina kaf ke aure ban taba zama da ko. Mutum daya munyi irin wannan maganar ba... Amma Don ke ta dabance shiyasa duk alamuranki suke damuna sannan nakr kokarin ganin komai yayi daidai... Insha Allah bazakyi danasani ba.... " tafada tana shafa bayan mami ahankali cikin so Da kauna
"nafi kowa farin cikin aurenki... Don haka kar ki bani kunya...komai kiyi ke ba yarinya bace balle asshe Bakisan meye aure ba... Ni ina shekara sha daya akayi min aure kuma na zauna balle ke Mai kusan arbain... "
"kin manta it's hundred..." mami ta fad'a cikin ranta tana sauraron abinda kaka take cewa
"Allah yayi maki albarka... " inji kaka,
"Ameen... " ta amsa tana murza idanuwa, murmushi kaka tayi tare da rike kumatunta,
"kinsan ko me zan baki?.. " ta tambayeta, cikin kasala mami ta girgiza mata kai
"fili guda babba zan baki a matsayin kyauta da kuma nuna farin cikina... " murmushin karfin mami ta saki tare da rungume kaka amma cikin ranta tana tunanin me zatayi da fili, she knows how much she have in her personal account as a qualified doctor who earns more than 200k every months, babu abinda takewa kanta Don dad dinta bai bar bata allowance ba sannan har kayan sallah yake mata kaman small child kaka da kanta tasan mami is above ajin suhail Don it's written everywhere, ba wai suhail is low ba amma gaba da gabanshi.
"kaka nagode... " tafada cikin sanyi murya sounding happy but sad inside, mikewa kaka tayi tace
"zan tafi... " mikewa mami tayi kaka tayi saurin cewa
"koma ki zauna... Allah yayi albarka... "
"Ameen kaka... " tafad'a tana komawa ta zauna. Fita kaka tayi mami ta koma ta kwanta but bacci is no where close to her eyes. A kasan bene kam babu wasting of time aka ajiye lefe suka amshi kayan ci da akayi masu suka fita, mutane zagayawa sukayi suna kallon ikon Allah, duk cikinsu babu Mai karamin karfi amma sai da suka yabawa kayan maryam, komai look so expensive and