Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   34 / 75

99K to 102K   out of 224.1K words

wannan shine irin suffering da mami have went through, shi always cry and pray for a husband, Allah ya kawo Wanda zata huta nor matter the circumstances tana ganin ba daidai bane, at times what you pray for don't come in the exact way you want it, as human sai ja dauki hakuri ka San cewa Wanda ya dace da kai aka baka, Allah ba azzalumin bawansa bane, he always gives you what suit you, suhail is the only man that will give mami lots of happiness saboda irin so da yake mata amma ita Sam b'ata ganin haka, he's a man that's willing to do anything just to make her happy, shafa kanta hajiya tayi tace
"we have prayed.... We have give sadaka....babu abinda bamuyi ba... Don haka kawai mu tabbbar abinda yafi maki alkhairi Allah ya baki... Kawai muyi adua... " hajjya ta fad'a mata,
"mummy.. Nasan suhail might not harm or hurt me... Amma ina tsoron hajiyar su..."
"Allah zai kareki... Jewel nafiki bakinciki abinda ya faru.. Amma ya na iya... Aure an riga an daura... Allah na gani har korar suhail nayi daga gidan nan... Nayi yan daburana amma hakan baisa aka fasa ba...don haka kiyi shuru.. Ki tashi kije kiyi sallah... Sai in kawo maki abinci... " tafad'a ahankali,
"mummy.. I can't eat... "
"baby pls try... Bari in hada maki ruwan wanka a nan sai in dauko maki kaya ki saka... " hajiya ta fad'a mata, mikewa tayi ta shiga bathroom ta hada mata ruwan wanka, mami da idanuwa suka koma kaman ba nata ba Mike ta shiga wanka ita kuma hajjya ta fita zuwa dakin mami ta dauko mata doguwar riga, bayan kaman minti goma mami ta fito da towel, kayan da hajiya ta b'ata ta amsa ta saka ta kwanta, fita hajiya tayi sai gata da plate da fruits, juyin duniya mami tace b'ata , babu abinda take cewa sai
"mummy.. I cant eat....anjuma zan sha... " take fada cikin new tears, dole hajiya ta barta ta kwanta, idanuwanta lumshe amma hawaye bai bar fita ba, kawai tana tunanin suhail ne as her husband.

Three days later,

Suhail kam gidansu ya zama kaman wani waje daban, bai zuwa gida sai dare sannan da yayi sallah asuba yake fita, babu abinda yake fargaba kaman Haduwa da mahaifiyar shi, har bai iya zuwa gaidata saboda tashin hankali, yau bayan yayi sallah asuba yayi wanka ya dawo ya zauna bakin gado ya dauki phone dinshi yayi dailing number mami, ringing yayi har karshe b'ata daga ba, text yayu mata yana cewa
"my joy my happiness.. Ya kike... I love you so much...can't wait to be together with you... Zanyi maki komai.. Babu aikin da zakiyi and I won't force you for anything.. Staring at your only Is enough to make me happy... Zanyi duk abinda zanyi Don in faranta maki... BazN taba b'ata maki rai ba... I love you my lovely wife... " ya tura mata.
Shiryawa yaui ya fita Don ko breakfast ba a gida yake yi ba, yanzu bai zuwa office sosai, yana iya fita daga gida ya dinga bin wajen friends dinshi suna organising yanda wedding din zai kasance saboda yanzu sauran kwana 27, he's counting har seconds din da suka rage, dukda problems dake tattare da aurensu he's the happiest man on earth , cikin kwana biyu sunyi organising event har guda hudu, da akwai, picnic, football, waazi sai bachelor eve, there's something he wants to learn which is how to cook, wani restaurant na yan gayu inda ake saida abinci kala kala masu tsada ya shiga yaci abinci Don ko da safe baici komai ba, abinci yaci ya kira wata waiter nan wajen, bayan yarinyar tazo yace
" I enjoy your meal... Pls Kuna koyawa mutane girki nan wajen?.. "ya tambayeta, confuse look tayi mashi sannan yace
"Bangane ba... You mean catering service?.. "ta tambayeshi,
"eh... Yes catering... Inda zaa koya min abinci form breakfast.. To lunch zuwa dinner.." ya fad'a mata
"wa zaa koyawa... " ta tambayeshi,
"ni... " Dan murmushi Christian girl din ta saki tana kallon cute guy din dake neman Koyan abinci,
" that's nice... Nan bamu koyawa amma da akwai inda akeyi.. I will give you the address... And ka San me?.. " ta tambayeshi
"aa... " yafada yana gyara zama
"congratulations to the lucky girl... " tafad'a tana dariya, murmushi ya saki yace
" waiting for the address pls... " yafada mata, komawa tayi bayan minti biyu ta fito da takarda ta mika mashi, godiya yayi ya biya ya tafi address din da aka bashi, yana tuki yana tunanin yanda he will make mami feel like an angel nor matter how she will treatment him, zai b'ata irin treatment din da she won't be able to live without him, bayan yayi parking ya shiga nan ya fada masu he wants to learn yanda ake dafa abinci but he have only 18 days, charges aka fada mashi yayi masu transfer ya fita daga wajen kan zai fara zuwa daga gobe karfe 9 zuwa biyu na rana, sannan an fada mashi a rana zai koyi at least 2 to 3 varieties of food Don ya biya kudi masu yawa.
Hajiya hassana ce ta fito duk ta rame sosai sai magana take amma babu Mai jin abinda take cewa, the only thing danaji is
"yau zaa yita ta kare... " ta fad'a tana shiga motarta, fixgan motar tayi ta bar gidan



Thanks

In biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa38

For those that suna son biya amma har yau basusan ta yanda zasu biya ba, you don't have to call pls, kawai send 300 to 0024878383 stanbic ibtc Zuwairat haladu sai ki turo screenshot zuwa 08106102727 via whatsapp kou kuma ki tura mtn card na 300 to 08106102727 shima ta whatsapp bata message ba, kou kuma kiyi transfer na Kati shima mtn na 300 ga number sama sai ki turo screenshot dinki zuwa ga same number ta whatsapp, remember it's kudin karatu not kudin mallaka. Nagode







Cikin zafin nama hajiya ya hassana taja motar ta tabar gidan, tana tuki tanacewa
"yau muyi ido hudu dake Dan ubanki... Kar kiga nayi shuru kiyi tunanin amincewa nayi.. Abune Wanda bazai taba yuwa ba..." tafada Tana tuki abunnta.
Agidansu mami kam kaman anyi mutuwa, kullum tana cikin tunani, banda kuka babu abinda take, takaici da bakin ciki. Kaman zai Kasheta, har yau kaman Shes dreaming she's it's becoming difficult to wake up from, the pain ad agony is more than that of an illness, kullum mahaifiyar ta da wasu family masu kaunar ta suna zuwa gidan Don yi mata Allah sanya alkhairi, babu abinda take fada masu sai ita bata son suhail, kawai she loves him as her brother and not husband, kanwar hajiya rukkaya ce zaune kusa da mami, mami ta dora kai kan kafarta sai faman kuka take tana cewa
" wane irin rayuwa zanyida suhail anty... " tafada cikin kuka,
"haba dear... Ai baki cewa haka..yanda duk mata da miji ke zama haka zaku zauna dashi... Yanda ko wacce mace ke zama tabi umarnin mijinta haka kema zaki bi umarnin shi... " da sauri mami tace
" I don't think I can do it... Ya zaayi in kalli suhail... Suhail ince zanyi zaman aure dashi?.. "tafada cikin kuka, dariya hajiya bilki tayi tace
"Lallai mu kam zanu zauna mu zuba idanuwa... Ke kam kin San dadin dake cikin auren young boy kuwa?.. "tafad'a sounding naughty, Dan hararanta mami tayi tace
"pls anty ki Bari Dan Allah.... " tafad'a cikin kuka da shagwaba,
"tou na Bari... Amma zaki bani labari when it started happening... "
"nidai babu abinda zai faru.... I can't accept him as husband ...kawai if Allah bai kaddara zamu rabu ba then zan dauka am moving to my brother's house.... " tafada cikin kuka, wani irin dariya na rainin hankali hajiya bilki tayi tace
"wallahi daughter you're funny... Wai moving to my brothers house... Shi ba na miji bane...haka nan zai zauna yana Kallonki?...ke dai ki dauki hakuri... Ki dauki kaddara... Insha Allah zakiji dadin hakan... " ta fad'a mata, takaici ne kawai ya isheta, ga message dinshi da ya shigo dazun makes things worst, inda ya San how she feels about him da ko kadan bai nemi yin wani abu na faranta mata ba, da he won't come close to her ba, ita har yau bata yarda he loves her ba, kawai gani take saboda tausayinta fa yake yasa yake pretending to love her,
"yanzu dai nayiwa wata magana... Ana sauran sati biyu zata fara zuwa Don gyaraki... " inji hajiya bilki, dukda mami is angry saida ta saki murmushi saboda takaici, it seems nobody understand her language, kaman basu fahimci abinda take kokarin nuna masu ba,
"gyarar me zaayi min anty... " ta tambayeta tana mikewa zaune, ido daya ta kashe mata sannan tace
"ai kema kin sani... Aure fa akayi maki.. Ke mallakinshi ne... Ko yanzu da muke zaune ya bukaci ganinki you don't have the right to say no... If you say no fushin Allah zai tabbata a kanki..." da sauri mami ta Mike daga inda take ta Kama hanyar waje
"wallahi zaki dawo hankali ne... Mussanman zan. Fada mashi kar ya raga maki tunda baki da hankali... Ya nuna maki he's the man and your Age is Just a number ...." tafada itama tana mikewa, dakin mahaifiyar ta tashiga taga bata nan, down stairs taje ta ganta zaune da wasu mata biyu kewayenta, suna ganin mami suka fara cewa
"ashe haka Allah ya kaddara... Allah ya sanya alkhairi... " suka fad'a mata, ji tayi the whole house is not Conducive, yau tasan amfanin kawaye, inda tana da Kawa da ko gidan bata zama, da direct zata bar musu gidan taje chan ta kwanta, ko kallon masu maganar batayi ba ta wuce dakin yazid ta hau kan gadonshi ta kwanta tana tunanin rayuwar ta, Hajiya hassana na kaiwa bakin gate ko parking batayi da kyau ba ta fita ba tare da ta shiga ciki da motar ta ba, ta mance rabon da ta shiga wannan gidan, it's been years, Don babu abinda ake da zatazo, she only attend dinner dinsu wanda ya zama dole amma haka nan wai biki bata zuwa gidan, the house have changed a lot to her saboda the paints da kuma flowers data gani yanzu duk lokacin babu su, baki ta tabe tare da Jan tsoki ta Kama hanyar part din hajiya, ko sallama batayi ba sai kawai ta fada falonsu, hajiya rukkaya da friends dinta saurin daga kai sukayi, ita Kuna hajiya bilkisu dake saukowa daga upstairs tana cewa
" amarya kizo mu gama magana... Ehe because mussanman zansa yayi maganin ki yanda da kanki zakizo kina neman maganin... " tana kaiwa kasa taga wacce ke tsaye, shuru tayi tana mazurai,
" wacece wannan babu sallama kaman ba muslima ba?.. " inji daya daga cikin kawayen hajiya rukkaya, ta Santa but she still have to say that just to annoy her, daman hajiya rukkaya na ganin hajiya hassana ta Mike tsaye tana kallonta from head to toe, nuna wacce tayi magana hajiya hassana tayi tace
"ki iya bakinki.. Ba Don ire iren ku nazo ba... " tafad'a sannan ta juya ga hajiya rukkaya dake mata wani irin kallo tace
"you.. Ki jawa yarki kunne ta rabu da dana... Wallahi in ba haka ba... Duk abinda ya sameta kiyi kuka da kanki... In kunne yaji jiki ya tsira... " hajiya rukkaya zata bude baki tayi magana bilkisu tayi saurin cewa
"ikon Allah... " tafada tana clapping hannunta
"wane irin rashin iko da dane wannan?.. Ai mu yarmu batason Danki... Shi ya like mata... Amma tunda bakiso... In har ya haihu gareki tell him ya sauwake mata... In har yasan darajanki ki fad'a mashi ya saketa mana.. Amma pls kar kizo nan kina mana wannan kwarasin...sam babu dadin ji... " bilkisu ta fad'a atakaice,
" pls dear ki koma kiyi zamanki... In har kika biye kun zama daya... " tafadawa hajiya rukkaya, komawa hajiya tayi ta zaauna Don daman ba kaunar rigima take ba sannan she's happy bilkisu is arround, tasan she will give her more than she bargained for
"bilki kike ko wa.. " hajiya hassana bata k'arasa ba bilki tace
"yes it's my name... Bilkisu Mai gadon zzinari ce.. Nan gani nan bari wallahi..." tafada tana rolling idanuwa tare da kauda kai gefe,
"kar ki kuskura ki yi min rashin kunya... In ba haifeki ba ina da kanne akalla bakwai irinki" bata k'arasa ba ta katse ta dacewa
"then ki Kama kanki... Respect your self... "
"lallai wannan yarinyar... Wato ke wuyanki ya isa yanka ko... Ina magana kina magana... Dayake baku gaji girmama na gaba da ku ba..." tana kaiwa nan bilki ta daga mata hannu, amma bata saurareta ba tace
"Tou in kin saba yiwa wasu kina cin bulus wallahi kikayi min mabuga zan sa suyi miki dukan mutuwa wallahi... " tsoki bilki taja,
"nan kuma Kinyi karya... Wallahi tallahi Kinyi karya.. Pls don't take my silence for stupidity... In short ni banso Danki yace yata zai aura ba amma I think zan basu goyan baya 100% sai inga ta tsiya... " wani irin guda kawayen hajjya rukkaya suka ski tare da bilki, hajiya hassana have never felt such a shame, she was thinking zata sameta ita kadai da yarta ta balbaleta like she use to amma yau bata luck is not on her side,
"haka dai zakice... Wato kina tunanin tsohuwar yarki ta samu miji kou?.. " inji hajiya hassana out of serious anger bata k'arasa ba hajiya rukkaya tace
"kwarai kuwa... Mutu ka raba kam..." inji hajiya rukkaya, duk guda suka sake saki which I'd making her burst into flames saboda bakin ciki,
"well we shall see... "
"mukam babu abinda zamu gani sai alkairi... Duk wata Mai sharri aniyarta tabita... " inji kawar hajiya rukkaya,
"yessso... " inji bilkisu, tunda mami ta fara jin hayaniya a falo ta labe tana sauraron abinda ake cewa, babu abinda ake sai hawaye, kawai she's thinking why her despite all she have been through a rayuwa, she was thinking yanda ta dade nan batayi aure ba her wedding will be elaborate, it will be the talk on every lips, it will be on every magazines and newspaper, her will wedding will be the best of all time amma dayake man propose Allah dispose sai duk dreams dinta ya zama rubbish, babu any of thing that come to reality, not only marrying her younger brother but married to the son of a woman who can't hide her hatred for her, kai ta dora a bangon tana hawaye,
"nidai ba hayaniya ya kawo ni ba... Kawai warn her to stay away from son... "tafada atakaice sannan Ta juya Zata fita
"mu kuma munce in uwa ta isa da danta tasashi ya saketa... Ko kuma mu mallakeshi ya zama property dinmu completely... " inji bilkisu, banza hajiya hassana tayi daita tana tafiya, tsoki taja tare da sake cewa
"haka fa Allah ke ikonshi, shiyasa akace Ramin mugunta a ginashi daidai misali kar yayi yawa Don Bakasan Wanda zai fada ciki ba... She hates antyna so much gashi danta loves Dan antyna so much... At least zan iya sawa a juyashi to my satisfaction... Wayyo dadi... " bilkisu tafada da karfi ta yanda hajiya hassana dake sauri don ta fita daga falon taji ta da kyau, zata bude baki ta sake magana hajiya rukkaya ta daga mata hannu tare dacewa
"enough.. Kinga ta tafi.. Duk abinda kika kara fad'a bayan idonta ya zama gulma..."
"antyna kenan.. Wallahi sanyinki yasa har take yanda take so... In ba haka ba har mutum ya isa ya taka zuwa inda nake ya fadi magana in barshi ya yafi lafiya?.. Wallahi baayi mutum ba... " tafada in form of masu tsiwa sosai,
"ke dai it's enough... " hajiya ta fad'a mata atakaice

Like play like joke wedding ceremony dinsu sauran sati biyu, safwan was busy learning how to cook. Da gaske babu wasa, bai bada room din wata damuwa, he's happy despite yanda mahaifiyar shi ke knocking kofar shi tun 4am na asuba kan ya saki mami, she will nag and slap him amma if ya fita he always feel happy and do what makes him happy, kwana uku da suka wuce sukaje wajen senator yi mashi godiya inda yace he's permitted to move into the house at any time he wish to, suna barin gidan senator tare da yazid suka wuce sabon gidan it's more like aljanna duniya, daga doors din gidan zuwa floor din gidan abun kallo ne, gidan gari guda ne inda zai iya accommodating mutane kusan hamsin batare da wani ya takura wani ba, a gidan da akwai Mai gadi da kuma bai man ruwan flowers, suhail fita yayi compound din yana kallon environment din gidan, kawia he's imagining how life a gidan tare da mami will be, yasan on he's part he's going to be romantic and caring and a little bit of bossy if the need arises, babu abinda yazid ke cewa sai
"you're are one lucky guy" yake ta maimaitawa yana yawo cikin gidan da tafiya cikinta alone makes you tired, har underground ke da akwai gidan, ko swimming pool a kasan gidan yake, a tsikiyar falon da akwai wani irin manyan designer bulbs Wanda ko shi kadai aka bari a falon ya wadatar saboda yanda yake kife a sama yana fiddo different color of florescent, at least da akwai 12 bed room a gidan sai kowannensu da bathroom dinshi da full of toilet set masu tsada,
"wallahi kawu ya kashi kudin Al'umma wajen nan.. Kan

34 / 75