Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   10 / 75

27K to 30K   out of 224.1K words

wannan duk basu so ..wancan shegen am cewa yayi in ya aureta shege yake...gaskiya bazan iya bada izinin wannan hadin ba, Don haka kuyi hakuri...Allah ya bawa kowa rabonshi..." Kaka ta fada,
"Nidai kaka kar ayi ma yaran nan haka..kowa yasan suna kaunar junansu...Don haka ki barsu suyi aure..in sun gandama su kashe kansu..." Inji wani uncle dinsu, humaira dake kuka har lokacin ta fara cewa
"Kaka aa...ni wani nakeso..." Ta fada cikin low voice while crying, kowanne mikewa yayi yana tofa albarkacin bakinsa, ita dai kaka bata yarda da maganar aure ba, shi dai suhail  ya riga yayi mading up he's mind, babu abinda zai sa ya auri humaira, ko me zaayi ba zai aureta ba, she have broken he's heart beyond repair, in an fada mashi humaira zatayi humiliating dinshi haka he will never believe it, Idanuwa ya rumtse trying to control tears dake néman zubo mashi, humaira dake labe bayan kaka ya kalla sai kawai ya fara hawaye,
"Haba meye haka...Dan Allah ka goge kar kowa ya gani..." Yazid ya rada mashi, sadda Kai kasa yayi allowing he's tears to flow freely, yasan in har bai zubda hawayen ba he will land in the hospital, shi kadai yasan irin ciwon da heart dinshi ke mashi. Hajiya Hassana kallon hajiya habiba tayi ta watsa mata harara, kawai jira take su fita daga wajen ta fada mata abinda ke cikin ranta, she hates her so much Don a gabanta humaira ta fara bin wani kuma bata Hana ba despite sunyi planing hada yaransu aure, ita kam duk sanda sukayi waya da suhail abinda take fada mashi is he should always remember humaira the way he remembers her, kar ya kuskura ya bawa wata zuciyar shi sai humaira, amma shine Yanzu zaa mata haka, ba komai take wa takaici ba sai yanda take tunanin hajiya rukkaya zatayi mata dariya wato mahaifiyar mami, ita kam hankalinta bai wajen duk wani magana da suke, kawai kallon mami take taga if she's doing alright Don ba wuya ciwon zuciyarta na iya tashi,
"Yanzu dai zaayi bincike...kan Wanda take so..,indai ba'a ganshi da wata matsala ba dole kuyi hakuri ta auri Wanda take so..,shi kam wancan Mara kunyar yaje chan ya gane..." Inji kaka, wannan maganar ya batawa suhail rai sosai, wato in akayi bincika bai da halin kirki sai a hadashi daita,
"that will be over my dead body..." Yafada cikin ranshi, ahankali ya daga Kai bayan ya goge face dinshi, kiran sallah zuhr akayi duk Kowa ya mike har da Yazid, matan ma fita sukayi don suyi sallah, mami kam ji tayi her legs can't carry her, Tayi kokarin mikewa taga zata fadi dole ya koma ta zauna, kawai she's thinking Yanzu kaka zata aurar daita at her age with her class ga driver dinta, tasan confirm muddin bata kawo miji ba kaman yanda ta bukata she's going to marry her off to her driver, Dan sautin kukanta saki Wanda yasa suhail dake zaune far away from  her kallon ta, he's so sad and angry amma yasan she's more hurt than him, shi ko yau ya gandama zai auri the most beautiful girl around, amma ita fa, she's waiting for a man to come ask for her hand in marriage, ahankali ya Mike ya taka zuwa inda take, kusa daita ya zauna har lokacin her eyes was closed,
"Anty Dan Allah ki daina kuka haka nan mana...pls stop it...your condition will never be permanent...Allah zai kawo maki naki mijin...pls ki bar kuka haka nan..." Yafada mata yana kallon yanda tears ke rolling daga closed eyes dinta, bata ce komai ba tacigaba da kuka, hannunta ya Kama yana cewa
"Antyna Dan Allah enough..." Yafada kaman he's angry, ahankali ta bude idanuwanta da bata gani dasu sosai tace
"Pls don't stand for me like that next time..,see what you went through today because of me alone..." Tafada voice dinta na rawa, hannu yasa ya goge face dinta yace
"Anty I will go through more for you...anty nasan it hurts ace an ajiyeki gaban yara Ana treating dinki kaman you're not matured enough..,Ai cin mutuncin yayi yawa...anty ko sau dubu zaa fada maki ba daidai ba dole sai nayi magana..." Yafada sounding strong and firm, hannunshi dake  kan hannunta ta Dora Dayan hannunta tace
"Pls...don't do that again.,,nasan you care so much about me..amma banason laifina ya shafeka..." Tafada Tana kallon yanda gefen face dinshi yayi ja sosai, idanuwa ya lumshe yace
"anty meye laifinki?.. Is it your fault da bakiyi aure ba?.. It's not your fault...lokacine bai zo ba...in lokacin ki yayi Wallahi anty zakiyi..but pls kiyi hakuri kinji antyna..." Yafada mata sounding so respective,  idanuwa ta lumshe new tears na fita tace
"Kaka ta bani three months...am scared..." Tafada mashi, dukda she don't know why she said that...Don bata cika sharing problem da su ba Don ita she's a person da take rike girmanta,
"Don't worry...anty before then Allah zai fiddo maki miji...nasan mijinki is there searching for you too just the way kema kike searching for him...kawai just be strong kaman yanda kike..." Yafada mata kaman shine babba, ajiyan zuciya ta saki sabida she loves abinda yace, it makes her feel so happy, he's confidence makes her happy,
"Anty you're special..so you deserve someone special..and special things don't come fast..kuma special abu bai saurin sayuwa saboda tsada gareta...Don haka nasan the special guy is there..preparing to me a special person like you..and bet me he better be handsome in ba haka ba zanyi boxing dinshi for keeping you waiting..." Ya karasa maganar ciki zolaya, dukda Maryam is sad sai da ta Dan saki murmushi because he's words are so sweet, goge face dinta tayi ta kalleshi tace
"Kaima Kayi hakuri da abinda humaira tayi maka...am sure Allah zai Baka wacce tafita in every way insha Allah.." Murmushi ya saki yace
"I know...nasan it's someone special that drives humaira away from me...babu komai Don I have decided that ko zaa barmu biyu kadai A duniya I won't marry her again, ...Allah ya bawa kowa rabonshi..,before Ina ganin bakin kaka for not allowing me to marry her before leaving but now I know better..nasan we're not destined to be together..." Yafada sounding strong amma deep inside kaman zai mutu, shi kadai yasan abinda yake ji, 
"Anty lets go and pray kafin a dawo..." Yafada yana kokarin mikewa, Dan ajiyan zuciya ta saki Sannan tace
"I don't think I can walk..my legs are so weak..." Tafada tears na sake cikowa a idonta, mikewa yayi ya dawo gabanta Sannan ya mika mata hannu yace
" give me your hands...." Yafada mata,
"No...kawai kaje Kayi sallah...Nima zanyi later...  " tafada cikin sanyinmurya, bai Kara cewa komai ba ya duka ya Kama hannunta ya jata har ta fada jikinshi, he felt something that any healthy man will feel when holding such a beautiful lady, itama da sauri ta janye Don tasan people can come in at anytime,  suhail sakin hannunta yayi ahankali tare da juyawa, bai juya ba yace
"Anty be fast before that witch comes in..." Yafada sounding normal, ahankali itama ta gyara vail dake kanta Tana taka kafarta datayi mata sanyi, ahankali ta fita daga hall din zuwa inda mata ke sallah, mom dinta na ganinta ta taso,
"Baby are you alright?.." Ta tambayeta cikin damuwa
"Yes mom..." Ta amsa mata kanta kasa, hajiya dake fitowa ta saki wani irin dariya Tana cewa
"Bad blood bad luck...wani miyan sai dai a gani a makota...." Tafada cikin habaici, daman an Saba da halin hajiya Hassana, she always mocked at Maryam's situations, bata da farin ciki daya wuce taga kaka Tana tsinewa Maryam, yau na abun yayi sauki sabida ranta a bace yake. Humaira na gefe daya sai hawaye take wasu mate dinta a family suna rarrahinta, bata ankaraba taji an damke mata hannu, hajiya Hassana ce ta fixgota Tana janta har saida suka bar inda mutane suke, wullata tayi gabanta tace
"Humaira ni zaki ciwa mutunci...ni zaki maida abun dariya a gaban mutane?.. Fadamin me suhail yayi maki da zakiyi mashi haka..." Tafada cikin tsananin bacin rai, humaira dake kuka cewa tayi
,"mom am sorry..."
"Don't call me mom...if am your mommy bazakayi min hakan ba....bazaki kunyatani cikin mutane ba..." Hajiya ta daka mata tsawa,
"Wallahi mom ba haka bane....wani nake so..." Bata karasa ba taji an dauketa da Mari, mom dinta ce tsaye, ihu zata yi tace
"Kika kuskura naji word daya daga gareki you're finished.." Mahaifiyar ta ta fada cikin bacin rai, wani run irin kallo hajiya Hassana ta watsa mata Tana cewa
"Ai wannan ya zama kame kame...hajiya habiba am so disappointed in you...koni da nake da namiji I controlled him balle ke Mai mace?... Gaskiya you betrayed my trust...you have made me a laughing stock in the family... Allah yaisa tsakanina dake..." Hajiya Hassana ta fada kaman zatayi kuka
"Kiyi hakuri?.ai bata da miji sai suhail..Wallahi sai dai ta mutu..." Hajiya habiba ta fada cikin bacin rai, baki hajiya Hassana ta tabe Sannan tace
"Kina Ina lokacin da ta fara dating wani?... Ai kina nan...Don haka kar kiyi tunanin zaki burgeni da wannan burga da kike..." Tafada mata cikin fushi, humaira dai sai kuka take hannunta inda aka mare ta,
"Naji nayi laifi...amma ki sani insha Allah everything will be alright again...dole humaira ta auri suhail..." Tafada Sannan ta juya ga humaira tace
"In har kika koma ciki baki cewa wannan mayyar suhail zaki aura ba ban yafe ba..." Mahaifiyar ta ta fada atakaice Sannan ta juya ta bar wajen, murmushi Jin dadi hajiya Hassana ta saki while humaira ta Kara volume din kukanta, hannunta hajiya ta rike Sannan tace
"Stop crying my sweetheart....Wallahi you won't regret getting married to suhail...ai duk aure Yanzu kafin kaji dadinta sai in uwar miji is behind you...ni kuma Ina tare dake a kowanne irin Hali kika shiga...duk yanda kike so zakiyi saboda Ina bayanki...Don haka ki ajiye son wani ki so Dan uwanki..." Ta fada mata cikin rarrashi, humaira sai kuka take, she don't know how life will be without alhaji Ismail, sonshi ya mugun rufe mata Ido since she can deny someone like suhail her love because of him, ita matarshi bata dameta ba, kawai she wants to be with him saboda ya kwadaita mata yanda rayuwar aurensu zai kasance,
"Stop crying kinji...", ahankali ta goge face dinta, sallah akayi aka koma cikin hall, Maryam was last to come in saboda yanda take Jin legs dinta, suhail relaxing yayi yana kallon ta, deep down he's feeling inama he can help her, inama he can take all her pains away, shima he's hurt amma nata matsalar yafi damunshi, zama tayi tare da jingina da kujera idanuwanta lumshe, he's just staring at her for no reason, Yazid né ya kalleshi yaga Maryam kawai yake kallo,
"Wannan kallon fa?.." Yazid ya tambayeshi,sai lokacin suhail ya sauke idanuwanshi yana cewa
"Kawai am feeling her pain...I wish there's something I can do..." Yafada in a low voice,
"Hmmm sai adua...everything will be alright..." Ya amsa mashi,
"I hope so..." Suhai ya amsa mashi, bayan kowa yayi settling kaka ta sake tambaya in da akwai Mai wata magana kafin aci abinci ayi donation,  idanuwa hajiya habiba ta zubawahumaira alaman ta tashi tayi magana, ahankali humaira ta daga hannu Sannan ta Mike, ko inda take suhail bai kalla ba,
"Kaka...zan auri...yaya...suhail..." Ai bai Bari ta karasa ba ya Mike a fusace yace
"Wallahi ban aurenki...kuma in...." Bai karasa ba hayaniya yayi yawa duk Ana mashi fadan why will he say that, hajiya Hassana mikewa tayi ta nufi inda suhail ke tsaye akayi saurin riketa, duk sai fada akewa suhail amma babu abinda yake cewa
"Sai Wallahi ban aurenta...just few minutes back ta nuna she hates me...Wallahi ban aurenta..." Yafada sounding so tensed, duk fada da ake mashi hai hanashi maimaita bai aurenta ba, humaira kallon shi tayi ta watsa mashi harara ta koma ya zauna, hajiya Hassana sai fada take ita a gyaleta ta isa wajen suhail taci ubanshi, kaka kam sai salati take Tana cewa yau shaidan ya shiga tsakanin su, da kyar Yazid ya ja suhail ya zauna sai huci kawai yake, sai da kowa ya lafa Sannan kaka tace
"Kudai so kuke ki kasheni kou?.. Tou Wallahi in wani Abu ya sameni Allah yaisa ban yafe ba..." Tafada kaman zatayi kuka,
"Kiyi hakuri kaka..." Wasu suka fada mata,
"Kar Dan burouban da ya bani hakuri...." Ta fada kaman zata haukace,
"Yanzu dai na yanke hukuncin suhail da humaira ba zasuyi aure ba...kowanne ya nemi nashi..." Tafada atakaice, yatsa hajiya Hassana ta sa a baki Tana cizawa, kawai sai ta fashe da kuka Tana cewa
"Suhail Wallahi inda Baka auri humaira ba ban yafe ba..." Tafada cikin matsanacin kuka
"Ikon Allah...." Kaka tafada cike da takaici.
"Ni kuma nace bazasuyi aure ba...sai muga hauka Dan ubanki..." Kaka tafada sounding like the boss.

11💛💚💜💙❤️
Lokacine
💛💚💜💙❤️



® zuwairat (ummumaryam)



1️⃣1️⃣



Free page



Kuka hajiya Hassana ta dingayi da karfi kaman zata zare, baki kaka da sauran mutane suka bude,
"Wai meye haka?.." Alhaji Muhammad ya tambayeta,
"Ka rabu da munafuka...da gani suna da shirin da Allah zai watsa..shiyasa takeson yin hauka..kuma Wallahi babu wance ta Isa tasa ayi..." Kaka ta fadawa hajiya Hassana dake kuka kaman yarinya, suhail sadda Kai kasa yayi saboda yanda mahaifiyar shi ta tada hankalinta, shi ya rasa why ta dauki abun so important,
"Dan Allah Dan annabi kaka kiyi hakuri su auri junansu...Dan Allah..." Hajiya habiba Bata karasa ba kaka ta Galla mata harara tare dacewa
"Dalla munafuka rufamin baki...ai zaku ci Mai garinku né dayan bayan daya....kar Wanda ya Kara magana kan wannan maganar..an wuce wajen kuma..." Kaka tafada atakaice Sannan tace
"Yanzu kowa ya fiddo kudinshi ya ajiye..." Ta fada masu, nan kowa ya fara fiddo kudi cikin aljihunshi, wannan senator din kudin hannunshi sun fi million, duk wani maaikaci ko maaikaciya fiddo kudi tayi manyan suka fara ajiyewa cikin asusun su, Maryam ma fiddo 100k tayi daga cikin bag dinta, ba Wai albashinta ya kai ta fidda hakan ba but kawai she's willing to give, suhail yana zaune ko mikewa baiyi ba saboda baya cikin masu aiki, ahankali mami ta Mike hannunta rike da kudin, Tana daf da ajiyewa kaka ta wani saka mata tsawa Tana cewa
"Dalla maida kudinki..ubanwa ke bukatar kudinki?.. Kar ki Kara saka sisi cikin asusun nan sai kin fiddo mijin aure...tsohuwar banza tsohuwar wofi..."  Ta hantareta, jiki na rawa ta taka kanta kasa Tana hawaye, suhail dafa goshinshi yayi saboda haushi, he's temper has never been this high, shi kawai haushi yakeji, sai kuma ko kadan bayason kukan mami, she's so nice to suffer this, Tana tafiya kudin hannunta ya fadi saboda yanda jikinta ke rawa, duk kallon ta kawai suke mahaifiyar ta tayi saurin mikewa hajiya ta watsa mata wani irin kallo tayi saurin komawa ta zauna, ahankali ta dukanta dauki kudin amma sai ta kasa tashi, she's so fragile, zama tayi nan kasa ta fashe da kuka sosai, Yazid né ya Mike ko kallon inda kaka take baiyi ba ya karasa inda take ya dagata tsaye amma Her legs are not holding her,
"Wannan yarinyar munafuka ce Wallahi...da anyi mata magana sai ta nemi jawa mutane sharrii...to ya koma kanki algunguma..." Kaka tafada Tana hararansu, Maryam rike shoulder din Yazid tayi gam trying to hold herself amma legs dinta kaman ba nata ba,
"Anty ki rike kanki mana..." Yazid ya rada mata, cikin kuka ta kalleshi tace
"I can't feel my legs..." Tafada cikin hawaye,  suhail na zaune yayi tagumi sai kallon ta yake idanuwanshi cike da hawaye, dankwali dake kanta ya fadi kasa silky hair dinta ya fito, salim kam face dinshi dauke da murmushi yayin da yake kallon how mami is suffering, shi kullum cewa yake alhakinshi ke binta sabida yanda ya kusa hauka kanta amma aka hanashi, ko mutuwa zatayi bai Jin zai tausaya mata, he loves to watch her suffer, saboda he suffers too amma akace karatu, Yazid dai na ganin she can't walk ya dauketa kaman baby ya maidata seat dinta, dad dinta kallonta kawai yake heart dinshi nayi mashi ciwo amma he's controlling, Yazid komawa yayi ya dauko dankwalinta ya bata sanna. Ya koma ya zauna, tsoki kaka taja tace
"Kun gama pilm dinku ko?.. Shashashai kawai..."
"Eh sun gama....kaka..." Salim ya amsa mata cikin dariya, juyawa akayi Ana kallon shi, suhail kallon shi yayi ya saki tsoki sanna ya sadda Kai kasa, daga bada kudi sai bawa yaran makaranta da marasa aiki kudin allowance Sannan sai cin abinci, daman suhail baiyi brush ba Don haka ko kallon Abincin baiyi ba, duk sanda zai daga Kai sai sunyi Ido hudu da mahaifiyar shi, wani irin kallon haushi da tsana kawai take mashi, she can't wait to get home with him, shima ya gane kawai jira take su koma gida, hakan yasa yayi deciding bazai koma gidan Yanzu ba, itama mami bata sha ko ruwa ba, ahaka dai aka rufe taro da adua. Suhail shine farkon mikewa yayi waje da sauri trying to avoid he's mother, daman bada mota yazo ba din haka hanyar waje ya Kama sai sauri yake, Ana tashi hajiya rukkaya ta dawo wajen mami sai rarrahinta kawai take Tana fada mata ta kokarta tamike su koma gida ita kuma mami na amsa mata da she can't feel her legs, Yazid fita yayi ya shiga daya daga cikin gidan uncles dinshi ya amso ruwan zafi da towel sai kuma rub ya dawo dasu, nan hajiya ta dinga matsa mata legs har taji sauki, but har lokacin bata daina kuka ba, wannan kalmar tsohuwa is hurting her like crazy, ita kuma hajiya Hassana na ganin suhail ya Mike itama ta bishi amma to her surprise kaman wani aljani Tana fita taga babu shi,
"Wallahi ka gama gudu..humaira ce sai ka aura...banga tsohuwar banzar data isa ta hanaka aurenta ba..." Tafada Tana Kama inda motar ta ke tsaye. Kowa dai watsewa yayi ya koma inda ya fito ya rage yan nesa. Suhail na fita yaci saa ya samu adiadaita ya hau ya Kama hanyar gidan su yazid,.

Karfe hudu suka iso gidan har lokacin mami bata bar kuka ba, Aisha sai tayata take ita kuma hajiya sai rarrashinsu take, ahaka suka shiga ciki mami ta shiga dakinta ta kwanta Tana hawaye, ji tayi kanta na ciwo sosai Sannan heart dinta

10 / 75