Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   59 / 75

174K to 177K   out of 224.1K words

da hawaye, 
"sister me ya faru?.. I thought da mijinki kike waya?.. " ta tambayeta sounding so surprised, cikin hawaye mami ta fad'a mata abubuwa dake faruwa ta kara da cewa
"wannan gyaran MA kilan Bari zanyi... I think it's of no use... " mami ta fad'a cikin hawaye,  shuru Husna tayi tana kallonta,  she's so confused da abubuwan data fada mata,  matsalar uwar miji Sam babu dadi
"sister na kiyi hakuri sannan ki dinga adua.. Wallahi in har Allah ya kaddara zaman ku babu Mai hanawa...kowanne aure da kike gani yana da nashi kalubalen...kowa da irin jarabawa da aka rubuta mashi.. Don haka pls kar ki kiyi sanyi a gwiwa....gyara kar ki daina...pls be patient... " ta fada mata,  hawaye mami ta goge tare dacewa
" ni nawa jarabawan da yawa... Na dade ban samu mijin aure ba kuma yanzu Allah ya bani Wanda nake so kuma zaa rabamu... Kawai ina karfafa mashi gwiwa ne amma am scared to death... Bazan iya bijerawa iyayena kanshi ba kuma Bazan iya rasa shi ba... Am so confused... Ko kawayen bani dashi balle inji saukin abinda nakeji a raina.. Telling you gives me relief.... " mami ta fada tears na sake taruwa idonta
"pls ki bar cewa Taki jarabawan yayi yawa... It's like being in patient...wallahi da akwia wayanda naki is nothing compared to theirs....they go through a lot more than you... Kuma if you trust me ni Husna zan zama kawarki... Zan zama abokiyar shawaranka da kuma abokiyar gyara aurenki...."
"nagode.... Allah ya biya... " mami ta fad'a mata,  she's the first person she shared her problem with outside her family and she have so much relieve,
"kinsan dear tunda mun zama Kawa gyaran da zan maki ta mussanman ne... In har kika bar waje sai wajen ya kai hour yana kamshinki..." murmushi mami ta saki tare dacewa
"Allah sister na?.. " ta fada sounding so friendly
"eh mana.. Bakiji suna na ba... I am Husna kamshi fa... Insha Allah in har suhail ya kusance ki sau daya shikenan ya zama naki.... So relax... "dadi mami taji sosai,  da gaske ne in har kana sharing damuwarka with people that csn give you good advice zaka ji dadi,  she enjoys conversation with her, 
"yanzu rufe kanki.. So Nake kamshi ya ratsa cikin fatarshi sannan in murje dikan..." ta fada mata,
"OK.. "  mami ta fada tana sake rufe kanta, lullubeta husna tayi da kanta sosai ta Dan bude garwashin ta zuba another perfumes sannan ta fita. Suhail kam yana fita daga gidan ya nufi gidan kaka,  da sallama ya shiga falon yana kuka,baki kaka ta bude tana kallon shi,  zama Yayi gabanta yana kuka sosai yana cewa
"kaka Dan Allah ki taimaka min... " ya fada cikin matsanacin kuka
"ikon Allah... Uwarka ce ta mutu kake wannan kuka ko me akayi..." ta tambayeshi cikin tsiwa
"kaka... Mami ake son rabamu... " ya fada sounding so disturbed,
"ka bar cewa ake son rabaku... Kace uwata zata rabamu amma kayi jimla?.. " inji kaka
"Dan Allah kaka kiyi masu magana a maida min ita...wallahi mutuwa zanyi... " ya fada yana kuka
"makabarta bai cika ba... Ai mahaifiyar ka bata da mutunci... Batasan darajana ba... Ni in hada abu ta watseshi...ai sai ta sake hadawa amma ko kadan babu Mai maida maka matarka... Ni nan da kaina nace a raba ku har sai ita ta maida maka... Ta nuna ban isa daita mu zuba mu gani... " inji kaka
"wayyo Allah na kaka..wannan hukunci yayi min tsauri da yawa... Dan Allah ki bada izinin a maidamin matata... " suhail ya fada cikin kuka
"aa ni ba ruwana... Kar ka sani ciki wannan maganar... Kaje chan ku karasta da mahaifiyar ka ko kuma ka auri wacce takeson ka Aura amma bazaa maida maka mami ba har sai ta bada hakuri wallahi... " kneeling suhail yayi because yasan the way she decree is the way it's going to be
"wallahi kaka mutuwa zanyi... Ki rufa min asiri Dan Allah... Allah ya jarabceni da son mami... " ya fada cikon kuka sosai
"ka San da wannan kukan da kakemin da wannan munafukar uwarka kaje ka dinga yiwa ko ta maida maka ita daya fi amma ni kam nace bazaa maida maka mami ba har sai ta bada hakuri... "
"kaka ai wannan hukuncin ni kika yankawa ba ita ba... " bai k'arasa ba kaka tace
"tana ina yanzu?.. " ya tambayi suhail.
"madallla... Kaga kam hukuncin ba a kanka kadai ya tsaya ba... Don haka tasshi ka bani waje...." ta fad'a mashi,  kin tashi yayi ya zauna yana kuka sosai, sai da ta dauki sandanta zata buga mashi sannan ya Mike ya fita yana kuka,  daga nan gidan alhaji Buba ya wuce shima same abinda kaka tace haka ya fada mashi,  wai dole  saidai hajiya ta bada hakuri if not bazaa maida mashi matarshi,  kawia darajan uwa is powerful if not he can kill her to get he's family back, amma it's never possible,  yayi kuka ya godewa Allah,  gida ya koma feeling so hot,  har kayan jikinshi zafi suke,  Kwantawa yayi tare da rufe kanshi yana jiran na Allah ya kasance,  he have no more hope.
Hajjya hassana bata tashi daga bacci ba sai wajen karfe sha daya na rana,  daman ko kadan batayi bacci da dare ba,  tana tashi Tajita wayam,  she's so Famished, hamma ta dingayi tana kallon tsawun tabarma daya kwanta kan jikinta,  mikewa tayi ta fito ta shiga dakin Inna suka gaisa ta fito,  bucket dake cikin dakin Inna ta dauka tare da bude katon roba na ruwa dake tsaye taga babu ruwa ciki,  daman dakin ta samu ruwa tayi alwallah da asuba,  fitowa tayi da bucket din ta tsaya bakin kofar daya daga cikin matan danuwanta,  sallama tayi da karfi matar ta fito,  tana ganin bucket dake hannun hajiya ta hade rai Don tasan ruwa tazo nema
"ki Dan zuba Mani ruwa dan Allah inyi wanka... " hajiya hassana ta fada tana mika mata bucket din
"Ayya gaskiya bani da sauran ruwa da yawa... Wanda ya rage Wanda zaiyi amfani dashi ne wajen girkin rana... " matar ta amsa mata atakaice, kallonta hajiya ta tsaya yi not knowing what to say for about 30 seconds sannan tace
"yanzu babu ruwan da zanyi wanka dashi?... Ko kadan ne?.. Nifa ku sani ba wai dauwama zanyi gidan nan ba... Kuma wallahi duk halin da kuka nunamin sai na rama..." ta fada da karfi kaman zatayi kuka,  sauran matan gidan fitowa sukayi suna kallon ta,
"dukkanku kunsa nafi karfinku.. In ba sanadi tsohuwar banza da suhail ya auro ba babu abunda zai kawo ni gidan nan in kwana balle ku wulakanta ni... Wallahi billahi ni hassana nafi karfin ku wulakanta ni... " tafada sounding so angry,  dukkansu tsaye sukayi suna kallonta sai tabe baki suke,  one thing She doesn't know is that alhaji Muhammad wato mahaifin suhail ya kira tun kafin ta iso gidan ya fadawa brothers dinta they should make this place a living hell for,  kar su barta taji dadin zaman gidan balle ta saki jiki ta hana suhail komawa ga matarshi,
"ai ba uban wani yace kije kiyi rashin mutunci har ki dawo gidan ba... Kiyi zuxiya ki koma if har kina ganin kinsa... Allah yasa shi alhaji ya saka wata dakinki sai mu zauna nan dake... " matar elder brother dinta ta maida mata magana
"daman nasan abinda kuke so kenan... In dauwama daku gidan nan... To wallahi aniyarku ta biku...kuna nan zan koma dakina... Yan bakin ciki kawai... " tafada tana wullar da bucket dake hannunta, dariya sukayi wasu har da shewa,  hajiya hassana was so furious,  dakinta ta koma ta dauki hijab ta saka ta fito har lokacin bata bar fada ba,  bag dinta ta rataya ta fita zuwa neighbors dinsu, yaro ta samu ya debo mata ruwa,  duk sub Santa kuma sunyi respecting dinta,  da sauri yaro ya debo ruwa cike da bucket ya biyota dashi har gida ya kai mata bathroom,  babu sabulun wanka ta shiga bathroom din sai magana kawai take babu Mai tanka mata, duk bathroom din babu abinda ke tashi sai zarnin fitsari, ruwan ta Kama ta juyeshi cikin bathroom din ta sake kiran yaron ya debo mata wani ruwan.

One week later

Mami ce zaune a gidan hajiya bilki, ta sauya sosai, her skin glows beyond expectations, ta rame sosai amma she look beautiful, gyaran jikin ya amsheta, tana zaune kan wannan kujerar Mai dauke da turaren wuta, saman in har tazo gidan kan wannan abun take zama in wutan ya mutu a saka wani, she enjoys it so much as it gives her wani irin warmth down there, idanuwanta waje guda ta kurawa wayarta ido, babu abinda take sai tunani, she's so lost ib thought, halin suhail ya mugun vata mamaki, yanda yake cewa he can't do without her amma 3 whole days he refuse to pick her call just because she refuse to see him at their old house, wai dole ta fito tazo wajenshi in kam batazo ba ta nuna mashi she don't love him, ita kuma one thing she's afraid of is in har taje he will definitely get intimate with her, tasan abun kunya ne tana zaune gidansu ta fita yayi dsvirgin dinta ta dawo gida tana dingishi,
"Dan Allah sister kar ki damu kanki... Kinsan he loves you.. Wallahi dear fushin masoyi hutu ne... " Husna ta fadawa mami kasancewan for the pass one week kullum sai tazo wajen gyaran jikin mami,
"dear sister dole in damu... Kwana fa uku.. He's making me think jikina yakeso... Why Will he act this way if he loves me... " mami ta fad'a cikin damuwa
" sister when it comes to that maza basu da mutunci fa... Wallahi if he don't love you babu yanda zaayi kuyi kusan wata guda cikin same house bai samu biyan bukata dake ba... AI ba fin karfinshi kikayi ba so pls kar ki damu.. But ina da advice why not ki amince kije gidan... " idanuwa mami ta zaro tace
"me?.. Kinsan ko waye suhail kuwa... Wallahi in naje yana iya hanani dawowa... Chab... I can't gaskiya... Haka nan yaja min zagi... " mami ta amsa mata
"ni kam ina ganin he won't do such thing.. Kawai romance zakusha ai... " tafad'a tana kashe mata ido daya, mami ji tayi tsigan jikinta ya tashi, the thought of he's hands kawai gives her joy
"nasan wallahi yanda wannan relationship din ke rawa suhail bazai tsaya a romance ba... He made it clear we should be one... Nidai kawai am scared of what will happen... Sannan kuma I don't want to loose him..." mami ta fad'a cikin sanyimurya,
"then tell him ya zo nan... Kafin yazo sai in mulka dilkan jikinki... At least in ya ganki he will have some peace... Kinsan it's not easy for him kaman yanda it's not easy for you.. So call him yazo nan ya maida ki gida... Show him you belong to him..."mami love the advice amma tana fargaban abinda zai biyo baya, wayarta ta dauka tayi dailing number suhail dukda tasan he won't pick, kuma da gaske baiyi picking ba,
"call again... " inji Husna. Babu gardama ta sake kira bai daga ba, cikin fushi Mami ta ajiye waya tana cewa
"to hell with him... Kunji min yaro zai daga min hankali despite all am spending to make him happy... " ta fada cikin fushi tare da Jan tsoki, murmushi Husna tayi tace
"you're calling him yaro kou... Anyway we shall see... " ta fada tana mikewa, wayar mami dake ajiye ta dauka tayi text kaman haka
"baby ina gidan anty bilki...pls ka zo daukata by 5pm..." ta tura wearing a smile, ko minti daya baayi ba sai ga text
"lallai mami, da aurena kanki kike gantali kou... We shall see... " Husna ta gani, dariya ta saki tana cewa
"lallai wannan da kishi yake..." ta fada texting back
"ina jira pls bye... " ta tura mashi,
"pls me yake cewa... " mami tafada sounding so anxious tana kallon Husna.
"Nima ban sani ba.. Amma he's coming to pick you... " ta fada mata, mami ji tayi gabanta yayi mugun fadiwa
"oh Allah sister what if ya kaini chan gidan..." ta fada cikin fargaba
"sai ki tari ko meye da hannu bibbiyu... " Husna ta fada tana dariya, juyawa Husna tayi tana cewa
"Bari in sauko kazan.. Nasan ya dahu by now... " ta fada tana barin dakin.




Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903

Thanks

In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa,

Don't share my novel, it's for those that paid only.


Mami ji tayi saliva dinta ya kafe lokaci guda, the thought that anjuma zata hadu da suhail makes her stomach turn, Dan dafa cikinta tayi sannan ta dafa chest dinta, she misses him sosai amma sanin yana fushi daita makes it difficult for her to be excited, tunawa tayi da yanda yayi kwawan ganinta in the past one week amma Taki, tasan he's so. Mad at her da har zaiyi kwana 3 complete baiji voice dinta ba kuma bai damu ba, Husna ce ta fito da full chicken cikin bowl sai tiriri kawai take, ajiyewa tayi ta sake fita, few minutes later ta dawo dauke da madara, ajiyewa tayi ta bude bag Din magani ta Danki wata garin magani ta zuba ciki sai ta dama in form of fura sannan tace
"it's ready... " ta fadawa mami dake faman binta da ido,
Sister pls me kika fadawa suhail?.. " ta tambayi Husna sounding disturbed
"nothing much.. Nace kina gidan nan yazo ya maida ki gida... Sai yayi replying da da aurena kanki kike gantali kou... We shall see... " Husna ta fad'a tana dariya
"wallahi fargaba nake...ni tsoron haduwa dashi nake... " ta fad'a voice dinta na cracking, tasan samun too much urges sosai saboda abubuwan da take sha amma ko kadan batason haduwa sa suhail in a lonely place
"Dan Allah sister kar ki bada mata mana...koma meye you're ready for it... " bata k'arasa ba mami tace
"baki gane ba... Wallahi ni kawai in gama such abu in dawo gidanmu ai da kunya... Gani nake kowa MA zai iya ganewa... Na shiga uku... " ta fad'a sounding so Disturbed,
"oh ni... Kaman wata yarinya?.. Haba pls.. " Husna ta fad'a looking how mami mood changed, ita kuma Mami tasan tsoron da take, in har suhail ya ratsata yau din nan ya gama daita because she knows how he is.

Suhail kam in ka busashi yana iya faduwa saboda fargaban abinda ke faruwa a rayuwar aurenshi, auren da har yau baisan exactly how it is ba, sai da abubuwan da bazaa rasa ba, tun ranar da yaje gidansu mami yake ta kokarin ganin ya ganta but she makes it look impossible, kawai sai yake tunanin she don't even love him shine ke hauka kanta, sau biyu yana kwana wajen mom dinshi yana mata kuka amma ita babu abunda take cewa sai kawai ya auri humaira ya manta da tsohuwar banza, ya rasa inda zai saka kanshi yaji dadi, the worst thing is mami is making things difficult for him for not accepting to see him, kawai wani irin fushi yayi daita because she makes him feel so rejected, he was dying in silence, kullum sai yasha maganin bacci yake samun bacci, wajen karfe sha biyu yaga call dinta, daman anytime she called haka yake rike phone din har ta gama ringing ya ajiye, it hurt him not to talk to her amma yasan in har bai nuna bacin ranshi bazasu daidaita ba,
He was thinking she will be running to him instead sai ya kasance she's running away from him, receiving her text gladdens he's heart amma he's angry she's going out without he's permission, wato ita har nishadin fita unguwa take while he's here dying in silence, yanzu kusan kullum sai yasha maganin fever da kuzari but she csn go out which means she don't care the way he cares, yaji tace karfe biyar amma there's no way he's waiting till then, the good thing is yasan gidan anty bilki because mummy su mami tana aikensu da yazid gidan, mikewa yayi ya tsaya gaban mirror ya kalli kanshi for a moment sannan yace
"look at what you did to me... " ya fad'a yana shafa jaw dinshi, ahankali ya shiga bathroom yayi wanka, har yanzu bai koma chan gidan ba, he's still in the family house, kawai yaje ya dauki few things daga chan gidan, bayan kaman minti talatin ya fito daga wanka daure da towel, duk abubuwan da yake hes walking slow kaman mara lafiya, ko cream bai shafa ba kaman yanda ya saba ya dauki plain trouser black ya saka sannan ya dora blue Shirt, he's still the cutest despite the situation, makullin motarshi ya dauka ya fita daga gidan, agogo ya kalla yaga it's still to 1.

Hajiya hassana ce zaune a gaban alhaji Muhammad tana cewa
"ni wallahi in ance zaka juya min baya haka Bazan yarda ba... It's unlike you... Shiyasa akeson mutum ya kasance Mai adua at all time... Wallahi alhaji inda you're prayerful babu yanda zaayi asiri ya kamaka haka har kayi treating dina like..." bata k'arasa ba alhaji Muhammad dake hakimce kan kujerar office dinshi yace
"pls kinga am busy... Bani da lokaci for petty talks...ki fadi abinda ya kawoki...and said it fast..." ya fad'a face

59 / 75