Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
kou suhail autan maza ne babu inda zaki dashi kinji kou?.. " hajiya ta rada mata, cikin kuka mami ta daga mata kai, tsoki hajiya hassana taja tace
"ko kun ki ko kun so suhail sai ya rabu da ita... Banga Wanda ya isa ya hana ba... " ta fad'a masu sounding serious like never before,
"wato ko da kuwa sakin da suhail zaiyi mata zai shafeki?.. " alhaji Buba ya tambayeta,
"wallahi ko MA meye kawai ya rabu daita...i can't bare to see them together again... " ta sake fad'a atakaice in a manner that shows she's very serious,
"ki kwantar da Hankalinki... Yata ta rabu da Danki koda kuwa Danki bai iya rabuwa daita.." hajiya rukkaya ta fad'a mata, kaka dafa goshi tayi not knowing what to say, tunda suke meeting baa taba irin wannan meeting din Mai dauke da hayaniya haka ba, suhail kallon mahaifiyar shi yayi yace
"nothing will make me seperate from mami...shes my wife and I love her... Bake kika aura min ba... So bazaki sani in saketa saboda samun jin dadin ki ba... Ki tsine min in bi duniya.. For as long as I know am not doing anything bad I need not to worry... " yafada yana barin hall din,
"Dan ubanka ba yinka bane... Wallahi ba yinka bane... Duk Dan dake cikin hayyancinshi bazai taba musawa da maganar mahaifiyar shi ba... " hajiya habiba ta fad'a for the first time, suhail ba zuwa daidai inda mami ke zaune ya kama mata hannun Don ta tashi Don tirjewa tayi yayi mata wani irin ja Wanda yasa ta Mike tsaye hannunta ya daga yace
"wallahi Mai rabani da mami sai Allah... I never loved anyone yanda nake son matata... What I thought I had for humaira was a child's play compared to what I have for her... Ina kaunar mami kuma bana jin kunyar fadin a gaban kowa.. It's better in rasa komai nawa da in rasa mami... " ya fad'a sounding so boldly, Jan hannunta yayi suka bar hall din, kaka sai kallon ikon allah kawia take, hajiya hassana sai Allah yaisa kawai takewa mahaifiyar mami, ita kawai Shes thinking her son is under a spell, janta ya dingayi har suka isa Swipe, janta ya dingayi har suka isa waje, wani irin fixge hannunta tayi tace.
"what are you doing... " tafada tana ware hannuwa tana kallon shi da wet face dinta
"we're going home... " yafada yana kallon yanda take kuka
"suhail there's no we... Not after everything... " ta fad'a crying loud,
"haba pls.. Haba Dan Allah... Don't let my mother get to you... Kowa yasan abinda take ba daidai bane... Dan Allah kiyi hakuri... Ni suhail nasan ke ba sauran kowa bace... Pls.. " shuru yayi da yaga mahaifiyar shi ta biyosu
"now ka saketa... " shine abinda hajiya ta fad'a mashi atakaice,
"no... " ya fad'a a daidai lokacin da yaizd shima ya fito, hannu mami ya kama tare da cewa
"best am Sorry... Uwa uwace... I never dreamt I will be the one to hold mami away from you... Amma kayi hakuri... Kabi umarnin mahaifiyar ka... " yazid ya fad'a yana rike da mami tare da barin wajen rike daita
"ashe da akwai Mai hankali cikin gidan... " hajiya hassana ta fad'a mashi, bai ko kalleta ba suka cigaba da tafiya, da sauri suhail ya yace
"besty meye haka pls... Why you... " yafada cikin kuka, manyan hall din suka fito yayin da yazid ya budewa mami mota tashiga ciki shima ya zagaya ya shiga
"pls Dan Allah... " suhail ya fad'a cikin kuka, yana ganin mahaifin shi yayi wajenshi da gudu ya durkusa mashi kasa yana cewa.
"daddy... Daddy.. Pls... Kar ka bari a rabamu da mami... Wallahi I love her... " yafada cikin matsanacin
Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903
Thanks
💛💚❤LOKACINE 56 Inbaki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa,
Don't share my novel, it's for those that paid only.56
Naga wasu har da tambayan novel din nan Allah yaisa a turo masu, AI ni haka nake so, pls a cigaba da karatu ba biya so that you pay when I need it the most. If you like take it for granted it's your business 🤷🏽♀
"wato despite all my warning... Dole sai kin nunamin ban isa dake ba... Na sakeki saki daya... " alhaji Muhammad ya fadawa hajiya hassana dake tsaye, duk yanda hajiya hassana ke ihunta sai da taji legs dinta ya kasa daukanta, ya dade yana mata warning but he never acted on it sai yau
"daddy.. Daddy... Wannan bashine solution ba... Mami... Yazid ya tafi daita... Itama tace there's no us... " suhail ya fad'a cikin kuka sosai kawai yana danasanin zuwa wajen meeting din, he has never regrets anything like zuwan wannan meeting din dayayi yau ba, da ya sani da ya kulle koina ya kashe all phones dinsu,
"sai me... Saime Don ka sakeni... So what... Mtwsss... "hajiya hassana ta fad'a cikin matsanacin tashin hankali while trying to look OK,
"dalla tashi daga kasa... Kaje ka dauki matarka ku tafi gida... " dad dinshi yayi commanding dinshi, wata irin dariya hajiya hassana tayi tace
"wane gidan?.. Remember now am own my own.. I can do the unthinkable... " ta fad'a sounding very bitter,
"na shiga uku... Na shiga uku... Inna lillahi waina ilaihi rajiun... Me nayi maki... " suhail ya fad'a yana crawling ziwa wajen da take tsaye,
" dalla sakare you should thank me...na rabaka da tsohuwa... In ba abun asiri ba ina kai ina wannan old cargo din... Har kana wani kuka kana ka shiga uku... " suhail wajen dad din mami yaje yana cewa.
"daddy Dan Allah ku kira yazid... Pls am sorry... Wallahi son gaske nake mata... " yafada looking like a beggar, hajiya hassana tsoki taja ta juya ta bar wajen inda motar ta yake ta nufa ta bude ta shiga, she's acting strong amma she's so broken.
kaka da taga meeting dinta ya watse mikewa tayi ta dauki sandan ta taka ahankali ta fito waje, da sauri suhail ya dinga rarrafawa har yaje inda take yana rokonta tayi masu magana a maido mata matarshi, banza tayi dashi tana takawa zuwa part dinta, duk binta sukayi suna bata hakuri, suhail dai baisan inda hankalinshi yake ba, he's so messed up, mikewa yayi daga inda yake durkushe yana tafiya kaman mara hankali, hajiya hassana tana fita ta fashe da kuka,
"lallai ma... Wato kan mami ya sakeni... Amma bokan rukkaya ya iya aiki... Allah yaisa... Kin rabani da dana kin rabani da gidana... Bazan yafe maki ba... " ta fada tana tuki then tana hawaye, her heart is still burning kaman an hura mata wuta, maimakon tagane tana da laifi still tana tunanin asiri ne, she still don't believe her attitude is and she should change it, kawai komai laifin hajiya rukkaya take gani.
Mami tana zaune gaban motar yazid sai kuka take, she's crying kaman ranta zai fita, Allah kadai yasan abinda take ji a ranta,
"wane irjn rayuwa ne wannan.. " ta fad'a cikin kuka sosai,
"anty pls don't say anything That will annoy Allah... Take it with faith... Allah is all hearing.. Zai yaye maki damuwanki... Allah na gani suhail yana sonki amma yanda hajiya hassana take nuna kiyayyar ta karara gareki anything can happen if something is not done... Nasan ke yayata ce amma I forbid you from seeing suhail... Ki bar mata danta kawai... " yafada mata sounding strong, kafa mami ta dora kan seat ta dora kanta kai sai rusa kuka kawai take, batasan yanda rayuwa zai koma babu suhail ba, cin mutunci yayi yawa amma she cares about suhail, he's one in a million, attitude dinshi makes her fall for him completely, Kawai she wants to be with him to the end of her life amma mahaifiyar shi has become a barrier, she can't pay a dump all to everything, ance a stubborn fly's always follow the corpse to the grave, batason ta zama stubborn to pay deaf ears to Everything, dole ta nuna she's sad also amma ko kadan she don't want to leave her young hubby, wani sabon kukan ta fashe dashi sosai,
"pls anty yaisa haka nan..in dai da rabon ke da suhail ku sake komawa juna zaku koma amma gaskiya abinda mahaifiyar shi take is uncalled for... Don haka kiyi hakuri... Wannan kukan da kike zaisa su mummy da daddy suce ki koma... Kuma hakan ba ajinki bane... " yafada mata calmly,
"you won't understand... " shine abinda mami ta fadawa yazid dake tuki cikin kuka,
"hmmm anty kenan... I understand mana... You have fallen for suhail... Well kowa ma do fall for him... Yana da Kyauwun hali that duk wanda zai zauna dashi na sati guda sai ya soshi... It's because of that na dage har sai da naga anyi aurenku hankalina ya kwanta but now sai hakuri... Mahaifiyar shi can kill you tunda she hates us with passion... So pls kiyi hakuri... " yafada ahankali yana tuki, mami rasa inda zata saka kanta tayi, her heart feels so heavy, she feels so empty without suhail, batasan ya akayi ya shigeta lokaci guda haka ba sai kuma ta tuna da maganar yaizd that anyone can fall for suhail without a wasting of time.
"yanzu shikenan?.. " mami ta fad'a cikin kuka,
"who am I to say shikenan... Amma pls ko ya dawo kar ki biye mashi har sai mahaifiyar shi gives her consent... " ya fad'a mata a nutse,
"yazid... " ta kirashi cikin kuka
"Naam anty..." ya amsa mata
"what if she never gives her consent... "
"then gaskiya anty ki rabu da suhail... Kindai san I will never lead you astry... " yafada mata while ita kuma tana kuka kaman ranta zai fita.
Suhail bin manyan ya dingayi yana cewa shi a maida mashi matarshi, ganin duk ta kaka datayi fushi suke yasa ya fara shafa gaban rigarshi looking for keys sai kuma down pocket dinshi yaga babu su, sai Lokacin ya tuna da ya ajiyesu a bag din mami and he remembered bata tafi da bag dinta ba Don sanda suka fito waje babu komai hannunta, da sauri ya taka zuwa cikin hall din inda suka kusa cin karo humaira dake kuka, daddaure face yayi yazo wucewa tace
"yaya... Pls sorry... " tafada ahankli looking so pitiful, wani irin disgusting look ya watsa mata tare dacewa
"daga yau kika k'ara yimin magana kome nayi maki ke kika ja... Stay away from me... For as along as I know ban sanki ba... Am I clear... " ya daka mata tsawa, cikin kuka tace
"yaya nice mairacute... " bata k'arasa ba taga ya juya, kawai gani yake in har ya tsaya ya kara jin wata word daga gareta he might end up beating her, da sauri ya dauki bag din mami ya fito yana budewa don daukan keys dinshi. Kaka kam duk Magyar da ake mata cewa take ita Sam bata komawa cikin wannan hala din wai kowa yaje yayi abinda yakeso tunda an rainata. Babu irin rokon da baayi mata ba amma Sam she refuse to oblige Suhail Motar ya shiga ya bar wajen, yana tuki yana hawaye, bai san uwa zata zama sanadiyar bakin cikin danta ba sai yau, he don't know why mahaifiyar shi zata yi mashi irin wannan abun in the name of love.
Yazid na parking mami ta fito still crying, maigadi na ganinta ya saki baki yana kallonta kaman bai ganeta ba,
"wai anty mami ce nake gani ko wata... " ya fad'a walking toward mami dake tsaye jikin Mota ta dora kanta kan mota tana kuka, hannunta yazid ya kama sukayi cikin gidan unable to reply the maigadi, cikin kuka suna shiga falo ta zauna kasa ta rushe da sabon kuka, the entire house seem dull to her, batasan da gaske ana raba auren masoya ba sai yanzu, she feels so sad, durkusawa yazid yayi gabanta yana rarrashinta, da kyar ya samu ta yarda ta hau sama, dakinta ma look so strange kaman ba dakin da take zama before bane, kan gado ta hau ta rungumi pillow ta cigaba da kuka tana tunanin suhail, she's so into him. Yazid ne ya shigo da madara ya mika mata ta amsa ta kurbi kadan ta maida mashi, fita yayi ya shiga mota, zai fita, ana bude mashi gate motar suhail na isowa, yazid blocking kofar yayi da motarshi, da sauri suhail ya fito ya nufi gate din walking like an athlete, shima yazid fitowa yayi yace
"suhail go back... You're no more welcome here... "yazid yafada atakaice yana yiwa maigadi alama daya kulle small gate, wani irjn nishi suhail ya saki yace
"yazid kai zakayi min haka?.. In-law kai zaka dauke anty daga gareni despite you know how much I love her?.. Haba Dan Allah besty in rai ya baci AI hankali bai gushewa... Pls kar laifin mummy ya shafeni... " yafada yana kuka sosai, idanuwa yazid ya lumshe cike taf da kwalla yace.
"tsakanin ka da Allah if nice nake auren sister dinka mahaifiyata tana jefar yaruwar ka a gaban manya da yara har ga Allah zuciyar ka na iya dauka?.. Suhail nasan if you're in my shoes you will do more than what I did today... Pls ni kar kaga bak'ina... Allah knows how I love your union amma I can't watch my sister being trashed... Kayi hakuri ka koma.. If komai ya daidaita tsakanin ka da mummynku you can Come back for her..." ya fad'a mashi atakaice, goshi suhail ya dafa while crying yace
"na sani.. It hurt me more than it hurts you ...amma ya zanyi.. Uwatace.. Babu yanda zanyi.. " ya fad'a cikin hawaye sosai
"yes da akwai yanda zakayi... Kawai follow her orders... Good children follows they're mother's choice...kayi hakuri pls... "
"kaicona... Yazid I can do anything amma banda rabuwa da mami... Pls ka bari ko ganinta ne inyi..." kai yazid ya girgiza mashi
"no... She's not around... " ya fad'a mashi atakaice,
"mami!!!. " suhail ya kirata da karfi daga inda yake tsaye, her window is looking direct to the gate, daga inda take kwance tana kuka taji kaman sunan ta
"mami come out let's go home.... Pls am sorry... Kar laifin mummy ya shafeni... " ya fad'a on top of he's voice not minding who's listening or watching, da sauri mami tazo bakin window, she xan see clearly daga inda take tsaye amma baa ganin ciki saboda glass ne, gani tayi yazid ya tare hanya not letting him step in, hakan ya bata mata rai amma tasan yazid means well and saying one words means letting him down, komawa tayi ta kwanta ta cigaba da kuka while suhail yana kwala mata kira wai tazo su tafi,
"pls kana tara mana mutane... " yazid ya fad'a mashi
"I don't care.... She's my wife... " suhail ya daka mashi tsawa,
"wallahi in baki fito ba I won't forgive you... Da akwai aurena a kanki... And no body will change that... Pls come out... " yafada kaman voice dinshi zai tsage, maigadi tagumi yaui yana kallon suhail cikin damuwa,
" I told you bata nan... Kawai pls go... " inji yazid,
"haba Mai gida... Ka barshi ya shiga su sassanta kansu mana... " inji maigadi, suhail najin abinda yace yayi saurin cewa
"Dan Allah ka bashi hakuri.. Baa shiga tsakanin maaurata.." inji suhail, wani irin kallon yazd ya watsawa Mai gadi, ganin rarrashi won't take him anyway yasa suhail ya nufi yazid gadangadan yana cewa
"give way... Wallahi I respect you because am a person Who doesn't forget old times amma wallahi you would have seen the other side of me... " suhail ya fada yana kokarin tura yazid from the gate,
"wallahi ka daina... Just go away... " yaizd ya fada mashi fighting back
"don't let the respect I have for you go away... Yazaayi ka rike min mata takamar yayarka ce... Am I not family?.. " suhail ya fada pushing very hard to get in, maigadin ne ya fara rabonsu yana basu hakuri su daina, suhail was pushing yazid da duk karfinshi shi kuma yazid yana tirjewa yana cewa.
"go a way... " Mai gadi na ganin abin Mai dainawa zasuyi ba ya fara kiran mami daga nan kasa yana cewa
"hajiya mami ki fito kar su kashe junansu... " mami that's lost in thought taji ihun dayake tana lekawa taga suhail ya dage sai tura yazid yake har gaban sabuwar shadda dake jikinshi ya kece because yazid is pushing back, da sauri ta bude window tana cewa
"dalla ku daina!!..." ta fada da ihu kaman wata zararra, da sauri suhail ya saki yazid yana kallon mami sai sabon kuka,
"look at me... " shine abunda ya fad'a mata cikin matsanacin kuka, mami was looking at him too and was crying,
"my best friend is doing this to me kan laifin da bani na aikata ba... " yafada cikin kuka sosai, yazid sadda kai kasa yayi yasan he's not right at all amma he knows he's doing the right thing, bai taba yuwa yayi folding arms dinshi a dinga treating yayarshi because hes friend and brother is involved,
"Dan Allah kiyi hakuri.. You know I