Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
cried saboda bani da miji amma I would havr cried more if ba kai na aura ba...you're a blessing I failed to notice at First sight amma alhamdulillah I have you now... In babu kai wallahi baby babu ni... " ta fad'a ahankali, suhail ji yake kaman ya zuba ruwa kasa ya sha saboda yanda take kwarara mashi words masu shegen zaki,
"baby my knees are so cool because of your words... Ban San Allah zai sa inga ranar da elegant, matured, beautiful dr mami zata furta min such words ba... " ya fad'a yana tallabo face dinta,
"am Learning from you... Before ina tunanin kilan ka riga ka saba ne shiysa kullum kake fad'a sweet words amma kawai na gano cewa in har kana tare da wnada kake so kalaman masu dadi basu taba yii maka karanta... Now I know am in love and am going to say exactly how I feel... " ta fad'a mashi,
"then keep thinking of more words because am flying in air already... Bari inyi sallah in dawo... " ya fad'a yana sake kai mata kiss a tip of her nose sannan ya saketa ya fita daga dakin, wani irin sanyi take ji cikin ranta, da gaske happiness is in every one, kawai just let it flow, now she's letting destiny take over and she's so happy doing so. Mararta ta shafa tana cewa
"little cutie... Resemble daddy kin/kaji kou.... " ta fad'a tana dariya while heading to the bathroom, tana shiga ta dauro alwallah ta fito tayi sallah, bayan minti biyar da idar da sallah suhail ya shigo da sallama,
"baby me zakici yanzu...because ni am OK naci abinci a gidan tare da yazid" ya tanbeyata,
"no... Am OK... " ta amsa mashi calmly, bathroom dinta ya shiga taga ya dade ciki bai fito ba, ita dai tana nan zaune praying to Allah to make this happiness last for ever sannan ya b'ata karfin jure kowanne irin jarabawa that is ahead because mahaifiyar ta make it clear to her hajiya hassana will never love her saidai tayi pretending. Finally he's out and he's tying only towel, wajen ta ya nufa ya mikar daita, hijab dike jikinta ya cire sannan yayi hugging dinta yana zipping rigarta. Before she knows her gown is down, ko kadan b'ata wani hanashi ba ya dauketa in a bridal style sukayi bathroom , now she knows why ya dade a bathroom because candle light ne koina, bathtub is half full shima ya zuba artificial flowers cikin ruwan, it look so romantic, kawai kaman daga sama taji wakar blow my mind gefe guda,
"wow... " ta fada feeling so happy, direta yayi ya cire mata pant da bra sannan suka shiga ruwa, she can feel he's hardness a jikinta, suhail is so romantic and she loves him more. Haka ya dinga saka sabulu yana wanke mata each and every part of her body while different song na fita daga Bluetooth dake gefe guda, rungume juna sukayi yana shafa duka ilarin jikinta that is hot, kanta ta dora kan shoulder dinshi tace
"baby sanyi... " ta fad'a bakinta na dan rawa,
"OK... " ya amsa mata, fita yayi ya daura towel ya dauko wata towel Din itama ta fito ta daura ya dauketa suka koma bedroom, kayan bacci ya dauko ya saka mata yace
"did you want to sleep now?.. " ya tambayeta,
"kai zakayi?.. " ta tambayeshi, ahankali ya girgiza mata kai yana cewa.
"I want to watch you sleep... " ya fad'a mata, murmushi ta saki tace
"Nima I want to watch you sleep too.. "
Ta amsa mashi cikin so da kauna, dariya ya saki ya rike waist kawai yana kallon ta without knowing how to express what he's feeling,
"OK. Then Bari mu jira muga who will sleep first. ..." ya fada mata yana fita daga dakin, dakinshi ya koma ya saka kayan bacci ya dawo ya dauketa suka koma falo, kan kafarshi ya ajiyeta while suna kallon zee cinema,, yanda ta makale a jikin shi you can swear wata yar small baby ce, jikin is still hot and so is her breath, duk numfashin da zata sakar mashi da zafi,
"wai baby babu abinda zamuyi wannan zafin ya daina?.. " ya fad'a yana shafa silky nighty dinta
"zan nemi something to take." ta amsa mashi. Haka har bacci yayi gaba daita ya saki murmushi yana cewa
"now am watching you sleep... " ya fad'a yana kai mata kiss a goshi. Duk yanda yaso kusantar ta zafin jikinta won't let him, gani yake abun zai zama kaman selfishness, baccinta ma ba Mai dadi take yi ba, kawai sai juye juye take. Haka rayuwar su ya cigaba cikin matsanacin so da kaunar juna, kusan komai suhail ke yiwa mami, bayan sati guda da komawarta yayi insisting suyi tafiya suje wata kasa su huta amma mami hanawa tayi tace
"let's use the money for something important... " bai sake mata gardama ba because har yanzu she do make command, cikin mami na wata uku yace zai koma aiki ita kuma tace no way, dole ya fara business shi kuma yace bazai iya barinta a wannan halin ba, she shows him she will be alright, da kyar ta samu ya yarda yayi magana da wani uncle dinshi dake import and export business ya samu visa na zuwa China dauko kaya. Yana jibi zaiyi tafiya tace hajjya ta kirata Don haka yazid ya zo ya kaita gida because he's busy looking for abubuwan da yake ganin zasuyi marketing, cewa yayi ta jira ya kaita amma she refuse, after long argument ya amince, motarta ta dauka ta fjta daga gida vata zarce koina ba sai bank, transfer slip ta amsa ta rubuta 10 million naira transfer zuwa account din zuwa, kawai ce mata akayi zaayi processing ta koma gida. Sai bayan sallah magrub alert ya shiga wayar suhail, lokacin tana zaune kan leg dinshi as usual because indai suna tare haka zata makale shi gam kaman zaa kwace mata shi, one thing that he does da ya nuna yana yi mata son gaskiya is bai damunta da sesmx because duk ranar da zasuyi sai tayi mashi kuka and sam bai son hakan especially yanzu da kullum she's trying to be strong Zai zo ya tardata kwance cikin blanket amma da zaran ya shigo zata Mike and look OK, kou last family meeting basu je ba, yana jin messege a waya amma kou kallon wayar baiyi ba, kawai ahankali shi na kan mashi da take kan kafarshi looking so cozy,
"zanyi missing dinka... Wa zai kula Dani yanzu... " ta fad'a kaman zatayi kuka
""then ba sai naje ba... Ke kanki kinsan am. Doing it all because you want me to do it... Amma ba abinda nake so bane... " ya amsa mata
"I know... I want you to be dependent.. Banason kana aiki karkashin wani... " ta fad'a tana shafa hancinta kan wuyarshi, ajiyan zuciya ya saki yana lumshe idanuwnashi cikin samun natsuwa da kwanciyar ahankali,
"baby kaman message akayi maka dazun kou?.. " ta fad'a mashi, hannu ya saka ya dauki wayar yana budewa, what he saw shocked him, million goma ne kwance kam screen din wayar shi, da sauri ya bude yaga daga maryam yunusa, wani irin turewa yayi mata sai gata kasa
"what's the meaning of this... " ya daka mata tsawa yana nuna mata screen din wayar shi,
"it's a gift from me to you... " ta fad'a cikin sanyi murya tana nan zaune,
"no it feels like and insult from you to me... Mami why will you transfer almost all your money to me..."
"it's not all my money... " ta fada tana mikewa hannunta kan mararta
"I don't care maryam... Kina ganib bazan iya kula daku ba?.. " ya fad'a cikij serious high temper
"wallahi baby ba haka bane... Kawai I don't know how to. Show appreciation for everything... Suhail ka saka dark life dina ya zama bright... Kuma kome nayi maka Bazan taba biyanka ba... I want your business to be elaborate... Ka fara in a big way yanda zamu sayi namu gidan mu bar wannan gidan... I want us to have everything perfect my love... It's Just a token and Dan Allah don't make me feel bad... " ta fad'a tana rike hannunshi, suhail rasa abunda zai Fad'a mata yayi, he's just staring at her kaman madubi, hannunshi ta Kama tace
"if u hurt you kayi hakuri mijina... Banson b'ata maka... Ya zaayi in ajiye kudi a account ban bawa mijina ya juya in a way it will benefits all of us ba... " ta fad'a tana rungume shi, suhail was sti motionless, it was unexpected to him, ko kadan bai taba fatan matar da zau aura ta Bashi kudi ba ko da kuwa she's the richest woman alive,
"what if I disappointed you... What if nayi maki butulci... Mami what if in future nace kilan zanyi wata matan... "da sauri mami ta dora hannu kan bakinshi tana cewa
"wallahi cutie I trust you... Kuma nasan you will do the right thing... " zai bude baki yayi magana tayi dora bakinta kan nashi tare dacewa
"you're traveling...pls let's have less talk and more wonderful moments... " ta fad'a tana kissing dinshi, sakin wayar yayi kasa ya dagata sama sukayi bed room dinshi, suhail made her cry again amma yau kukan dadi da samun nishadi tayi. Wacegari suka shirya sai family house din su suhail, hajiya hassana kam bata mami take ba, ta kishiyarta da sauran wata biyu ayi biki shine big problem dinta(insha Allah all our enemies shall have their own problems to face... Zasu mance da zancen mu...) koda suka isa gaban mami na faduwa,, sallama sukayi a falo baa amsa ba, hannunshi cikin na mami Suka shiga falon da ba kowa, zaunar daita yayi kan kujera yayin da shi kuma ya Kama hanyar bed room din mahaifiyar shi.
Thanks
In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa,
Don't share my novel, it's for those that paid only.76
Mami kurawa mijinta ido yayi while he walk gently zai shiga ciki ya Dan juyo tayi saurin daga mashi hannu alaman ya dawo, murmushi suhail ya saki ya juyo ya dawo gabanta ya durkusa ya Kama mata hannu before saying
"baby menene... " ya tambayeta cikin whisper, hannunshi ta dora kan kirjinta tace
"feel my heart beat... Wallahi gabana faduwa yake sosai...wallahi kaman mu koma gida nake ji" ta fad'a voice dinta na rawa, killer smile ya sakar mata, hannunshi dake kan kirjinta ya Dan matsa boobs dinta ta danyi biting lips dinta tare da lumshe idanuwa,
"wallahi babu abin tsoro... She's the mother to your cutie fa... Don haka relax... Kinji kou... " ya fada looking at her beautiful and pregnancy glowing face, ajiyan zuciya ta saki tare da hadiyar saliva ta daga mashi kai,
"can I go get her now?.. " ya tanbayeta cikin sanyimurya, kai ta daga mashi,mikewa yayi tare dayiwa hannun ta kiss sannan ya saketa ya koma inda yayi niyyar shiga in the first place, mami sadda kai kasa tayi tana duk aduar daya zo bakinta Cikin ranta, suhail na zuwa kofar dakin Mom dinshi yayi sallama bai ji an amsa ba ya sake maimaitawa har sau uku shuru kawai sai ya bude kofar ya shiga, bakin gado ya ganta zaune ta kurawa waje guda ido da alaman she's so Lost in thoughts, daga kai tayi ta kalleshi sai ta kauda kanta, kusa daita yazo ya zauna sannan ya gaisheta, b'atayi wasting of time ba ta amsa mashi atakaice in a single tune,
"mummy daman tafiyar ce ta zo nace Bari muzo inyi maki bankwana... " jin muzo yasa ta gane bashi kadai bane tare suke da mami, shuru tayi staring at one place, the last thing she need now is to set eyes kan wacce sanadiyar ta zaa yi mata kishiya amma Kuma still b'ata son matsala, she's so fed up with yanda alhaji yake behaving kwana biyu, ko kadan bai da Lokacin ta, ya ajiyeta kaman wata Shara gefe guda.
"kaje gani nan zuwa... " shine abinda ta fada mashi atakaice,
Ahankali ya Mike ya bar wajen, he's weak da yake mata maganar tafiya b'atayi yunkurin yi mashi adua ko wani abu ba sannan kaman total stranger haka suka koma, yana daf da shiga falo ya bayyana wearing a wonderful smile da ya kwantarwa mami da hankali, tasan he's mood determines how everything went yanda kuma ya fito yasa ta saki ajiyan zuxiya, kusa daita yazo ya zauna ya dora hannu kan shoulder dinta tayi saurjn ture hannunshi tana cewa
"ka Bari mana... " b'ata k'arasa ba ya maida yana cewa
"pet me fa... In ba haka ba in naje naga wata yar China sai in makale a chan kawai... " da sauri ta galla mashi harara tare dacewa
"kaje mana... Kowa ma sai ya huta da jaraba... " tafad'a tana folding hannunta kan chest dinta,
"you're indirectly calling me jarababbe kou?...don ma ina saurara maki because of babyna... Don't worry Allah ya saukeki lafiya... Daman ban moreki yanda nakeso ba kafin ki samu ciki... " ya fad'a in a normal voice without lowering her voice, baki ta rufe tana dariya tace
"pls ka fad'a ahankali kar ajika... "bai Bari ta k'arasa ba yace
"baa Bari...ai gaskiya na fada.. " ya fad'a har da murguda baki, mami shuru tayi Don tasan in tace zata ja maganar itace a kasa, bayan kaman minti goma a falon suhail ya Mike yana cewa
"Bari in nemo maki wani abu a kitchen ki saka a baki before you start looking for saliva container Don naga baki magana alaman bakin ki is full already... " murmushi mami data gumke baki tayi because he's right, he reads her more than she reads herself, bayan kaman minti biyu ya dawo sai wata budurwa biye dashi alaman Mai aikin hajiya hassana ce, hannunta dauke da tray Wanda apple ne guda biyu sai bananas da wuka sai ruwan sha tare da cup. Ajiyewa tayi ta gaida mami, amsawa tayi shi Kuma suhail ya zauna ya dauki wuka yana yanka mata apple small pieces yana mika mata, janta da hira ya dingayi Don saida suka kusa kaiwa hour guda zaune hajiya ta fito, mami b'ata lura da sun dade zaune ba because suhail yana ta b'ata labarin abubuwa masu ban dariya. Face din hajiya babu walwala ta fito ta zauna sai ganinta sukayi zaune saboda yanda suka shantake da hira basu ma lura da ta fito ba, da sauri mami ta sauka daga kan kujera ta gaisheta amsawa tayi cikin kalma daya tak b'ata kara cewa komai ba ta zauna tana kallon mami da ta sadda kai kasa shi kuma suhail sai mika mata banana yake Taki daga kai balle ta amsa, kallonshi hajiya take amma kou kallon inda take baiyi kaman babu kowa nan wajen, kasan carpet shima ya koma zauna yana mika mata, she's not even moving alaman she's so frightened by the presence of hajiya hassana. Baki hajiya hassana ta tabe ta Mike ta koma inda ta fito ta barsu nan zaune, suhail kallon yanda mami ke sweating yayi yace
"tashi mu tafi wajen kaka daga nan muje gidanku sai mu koma gida... " ya umarceta, ahankali ta girgiza mashi kai alaman aa,
"then you should relax. .." ya umarceta ta amsa mashi da tou. Haka suka zauna nan falon hajiya suna labari hajiya kam b'ata k'ara fitowa ba. Har falon suhail sukaje yana nuna mata former apartment dinshi, bed room dinshi suka shiga ya rufe kofa wai suyi Don suyi making history a dakin,
"lallai ma.. Sannu sarkin jaraba... " ta fad'a tana bakinshi nan tsaye, da sauri ya rungumota ta baya yana cewa
"pls mana... Taba kiji... " yafada yana Kama hannunta zuwa kan trouser dinshi sai
Kuma bakinshi kan wuyarta, taga da gaske yake, one thing about him is bai cika karya ba, he will always say what he havr in mind, tasan in ta biye mashi daga kayanta ya sarrafa ta to his satisfaction ba babba abun bane a wajen shi,
"pls ka daina sai mun je gida... " ta fad'a mashi cikin rarrashi
"in munje gida sau nawa zaki bani... Say it da bakinki... " ya fad'a yana shafa hancinshi kan wuyarta,
"sau daya... "
"aa... Ban yarda ba... Am traveling tomorrow... Kiyi min alkwarin sau biyar... " bai k'arasa ba ta zaro idanuwa tana cewa
"kana son baby ya zube?.. "
"ba wani zubewa.. "
"wallahi kam... Baka ganin last time har jini na gani?.. If it Continue like that sai ya zube... " ta fad'a mashi, shafa cikinta yayi tare dacewa
"naji... Now tell me nawa zaki bani yau..." ya fad'a kaman he's referring to something else ba sex ba,
"nidai daya... Sauran oral pls..."
"aa no deal... Another one... " ya sake fad'a mata
"OK.. Biyu... Amma that's all I can take nidai... " tafad'a kaman zatayi kuka, kiss yayi mata yace
"deal... " ya fad'a yana Sakinta. Part din hajiya suka koma, bayan minti goma da zamansu suhail ya Mike yana cewa
"Bari inyi mata bankwana in fito mu tafi... " ya fada yana barin wajen. Dakin mom dinshi ya shiga ya fad'a mata zasu tafi ta amsa da tou kawai. Daga nan b'ata kara cewa komai ba,
"mummy am starting a business fa... Bazakiyimin adua ba... " ya fad'a cikin sanyimurya
"ni hassana zanyi maka magana ka yi terere Dani?.. Aa... Ka barni da matsalar da kuka sakani ciki... "
"mummy adua fa nace..." ya fad'a kaman zaiyi mata kuka
"bani waje