Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   73 / 75

216K to 219K   out of 224.1K words

tace
"wayyo dadi kasheni am going to be a mother... " ta fad'a cikin so much excitement,
"na iya aiki... " ya fad'a sounding naughty, harara ta balla mashi sannan tace
"Ashe?.. "
"eh mana... " ya fada yana tada mota, yana tuki mami ta kurawa waje daya ido tana tunanin how Allah has blessed her with out her noticing on time,
"wato cutie yaranka na makale a jikina... " ta fad'a tana kallon sajenshi dake daukan ido saboda yanda suke, dariya yayi yace.
"ga zahiri nan kin gani?.. Yanzu dai tunda komai ya daidaita we should be one happy romantic family... " ya fad'a mata, idanuwa ta lumshe tare da sakin ajiyan zuciya tana relaxing tace
"amma bazaka cutar Dani ba?.. " ta fada mashi looking at him with her weak eyes
"cutar wa kuma?.. Ni ban cutar dake AI... " ya fad'a ahankali despite he knows what she's talking about
"kana cutar Dani mana... Last time you almost kill me... " ta fad'a kaman zata yi kuka, dariya ya saki ya juya ya Dan kura mata ido for about three seconds yace.
"ai ke dince ta daban.. Kuma nasan zaki tafi ne shi yasa naso inyi Don ki Dan fita daga system dina before we get back again amma hakan ba karamin damuwa ya saka ni ba... Na dandana abinda ban taba ba..."
" nidai don't do that again... Kaga yanzu such stress can make me loose my baby... " ta fad'a tana shafa flat tummy dinta,
"masu baby... Don't worry ahankali zan dinga diba.." ya fad'a mata, suna kan hanyar tasa ya saya mata pregnancy test strip, hira kawai suka dingayi har suka isa gidansu mami, yanda suke hira yau basu taba yi ba tunda suka zama husband and wife, hirarsu na understand din juna, mami look fit all of a sudden, sanin ciki gareta takes all the sickness away, it's true happiness can overwhelm everything. babu kowa gidan sai maigadi, yana parking tayi saurin sauka b'ata jira shi ba ta Kama hanyar falo, bayanta yabi walking majestically yana dariya, shi fa bai cikin mijin nan da yara ya dama amma. He's so happy he's having a child with her, kawai he can't wait to see what it will be. Har upstairs ya bita yana shiga yaga tana bathroom, mami kam fitsari tayi ta saka strip din. While she's waiting taga how far ta watsa ruwa ta daura towel sannan ta duba line dake jikin strip taga biyu manya, tsalle ta daka tana cewa
"wayyo alhamdulillah... " suhail dake zaune bakin gadonta murmushi ya saki yana lumshe idanuwa, bude kofa tayi ta fito da towel ta ganshi nan zaune yana dariya da sauri tace
"am pregnant for real... " ta fad'a cikin so much excitement, he learnt another lesson of being together with an older ladies. They don't pretend about anything,
"wannan murna kaman baki taba tunanin zaki haihu ba?.. " ya fad'a yana kallon cinyoyinta dake waje Don da kadan towel din ya wuce hips dinta,
"you won't understand... Looking at your younger sisters children give you the feeling of a looser, sai kaga kaman naka lokacin bazai taba zuwa ba... " ta fad'a cikin sanyi murya, mikewa yayi yana cewa
"now is your time... To rise and shine... Yanzu lokacinki ne..." ya fad'a yana coming very close to her, hannu ya dora daidai saitin mararta, itama hannunta tadora kan nashi tana sakin ajiyan zuciya, dukawa yayi tare da sakar mata kiss a gaban goshi yana cewa
"I love both of you so much... " ya fad'a cikin whisper, murmushi kawai ta saki idanuwanta lumshe, hannunshi dake kan cikkn ta ya maida waist dinta yana kai bakinshi saitin nata, he feels the warmth of her mouth, b'ata wani gigin hanashi ba because already she's in love with this guy, b'ata ankara ba taji towel dinta a kasa, hannunshi daya dora a naked skin dinta ya nuna mashi she's having a fever and he's having an urge to have her.
"baby... " ta fada cikin cracking voice yayin da yake shafa hot skin dinta,
"yes... " ya amsa mata cikin voice that is close to nothing,
"am hungry... " ta rada masho voice dinta na rawa
"me kikeso" ya tanbayeta yana kissing naked shoulder dinta,
"don't really know... " ta fad'a mashi as she's he's erection, gaban ta ne ya fadi ra Dan janye daga gareshi tare da daukan towel dinta ta daura, bakin gado ta zauna tana sakin ajiyan zuxiya. Atakaice dai sai da ya dinga tambayan ta abinda take son ci ta kasa fad'a mashi exactly what she wants at long last ta ce she want something map pepper, fita yayi daga gidan bayan kaman hour guda ya dawo da ferfesu Wanda akayi in a traditional way, yana budewa babu abinda ke tashi sai kamshi garlic da su citta, idanuwa mami ta lumshe ta sauko daga kan gado ta zauna nan kasa tana kallon abinda ya sayo, idanuwa ta lumshe tace
"nagode... " ta fad'a mashi tana debo ruwan ta kai bakinta, zama yayi yana kallon ta,
"baby ka tafi.. Su mummy sun kusa dawowa... " ta fada mashi a hankali,
"yanzu yaushe zaki dawo gida?.. " ya tambayeta
"can't tell.. Amma duk yanda akace I will let you know... " ta fad'a mashi, jiki ba kwari ya Mike yana takawa ahankali
"OK.. Pls banason ki wuce gobe pls.. " ya fad'a mata, murmushi kawai ta sakar mashi, kiss yayi mata both a baki da ciki sannan yace
"Incase you need anything kou karfe nawa ne call me... : ya fad'a calmly
"Tam yayana... " ta fad'a mashi, bai. Sake cewa komai ba ya fita, yana fita ta lumshe idanuwa tana cewa
"ya rabbi... I what this happiness for ever... " ta fad'a cikin excitement.
Wajen karfe biyar da rabi su hajiya suka shigo gida, tana tsaye bakin window tana kallonsu, tana ganin mom dinta ta nufo part dinta itama ta fita waje, a stairs na hudu suka hadu da hajiya, da sauri ta Kama hannun hajiya ta dora kan cikinta babu kunya tace
"mummy... Am pregnant... " ta fad'a hawaye na taruwa idonta, murmushi hajiya ta saki out of excitement tace.
"congratulations my jewel... Komai Lokacine... " hajiya ta fad'a hannunta kan cikin mami,
"mummy I can't believe nice yau da wannan farin ciki... " ta fad'a hawaye na gangarowa daga idanuwanta, hannu daya hajiya tasa ta goge mata ido before saying
"daman mahakurci mawadaci... It's never too late to fine happiness.. Komai na duniya Lokacine..." da sauri hajiya ta zare hannunta daga cikin tana cewa
"dad dinki yace ki tattara kayanki anjuma ki kira mijinki ku tafi gidanku..." baki mami ta tale tana cewa.
"haba mummy sai kace kun gaji Dani?.. " ta fad'a cikin shagwaba, dariya hajiya tayi tace
"see you.. As if you don't miss him..."
"ni mummy bana missing dinshi fa... Suhail ba kirki ya cika ba... Kawai he look nice ne... " ta fadawa mum dinta,
"kunfu kusa.. Now go and get set... Bayan magrub sai yazo ku tafi... " ta fad'a mata tana hawan sama, binta mami tayi tana cewa
"mummy ni banso in tafi... I want to stay at home har cikin nan yayi kwari..." dariya hajiya tayi tace
"mara kunya...da alama mijinki ya koya maki rashin kunya kou... " ta fad'a tana dariya, itama mami dariya tayi ta rufe face dinta,




Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903

Thanks

In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa,

Don't share my novel, it's for those that paid only.75





daki mami ta shiga ta dauki wayarta taba turo baki tayi dailing number shi, ringing biyu yayi picking,
"missing me already?.. " ya tambayeta cikin zolaya, Dan baki ta turo tace
"yes... Ka isa lafiya?.. " ta tambayeshi cikin shagwaba, he can't see her face but yasan she's acting childish and he loves it
"yes baby na...am at our home.. Ina Dan dusting wajen ne da kuma gyara wuraren da muka b'ata last time... Like bed sheets... " ya fad'a sounding naughty, shuru tayi for a moment sannan tace
"sannu da aiki... "
"yauwa wify... " dab ajiyan zuciya ta saki tace
"baby I want to tell you something but Dan Allah kayi min alkwarin bazaka sake wahalal Dani ba... "dariya yayi yace
"Dan Allah ki bar cewa ina wahalal dake...kefa anty na ce... Ka. Taba ganib inda kani ya wahalal da antynshi?.. " yafada cikin zolaya
"nidai pls promise me... Bazaka kara yaga ni ba... Wallahi kafi karfina..." ta fada kaman zata yi mashi kuka
"antyna kenan.. Yagawa kaman wata paper... Nidai ban yaga mutane... " ya fad'a cikin dariya
"shikenan tunda bazaka yi min alkawari ba let me keep it to my self... " ta fad'a kaman zata kashe wayar,da sauri suhail yace
"OK.. OK... Naji... Bazan yagaki ba... Gogawa kawai zan dingayi... In a circular motion.. Wajen daidai wannan abun na middle... "
"you want to start kou... " ta fada tana turo baki kaman he's watching
"aa sorry antyna.. What's up?.. "
"wai daddy yace kazo mu tafi gida bayan magrub... " ihu suhail ya saki daga inda yake tsaye ya fara rawa yana cewa
"wayyo yau da akwai party a garin private part... " kukan karya mami ta farayi tana dirdirza legs dinta kasa tana cewa
"you promise fa... Kuma kaga bani fa lafiya sosai... " ta fad'a cikin kukan shagwaba,
"hehehe... Yau da akwai barnan ruwa... Uhuhu.... " ya fad'a not paying attention to abinda take cewa, fushi mami tayi ta kashe wayarta kawai tana fargaban how it's going to be.

Hajiya hassana kam ana tashi daga wajen meeting wajen motar alhaji taje tana jiran ya fito su taho gida aikam yana zuwa yace
"if you step near me you will be sorry... Ki bar ganin na maidaki wallahi baki da sauran daraja a idona so stay away from me... Kuma wallahi if baki shiga hankalin ki ba nan ba da dadewa ba zaki sake komawa gidanku...and believe me it will be for good... " ya fad'a yana nunata da keys, duk wnada zai wucesu yasan rashin mutunci yake mata because he's face says alot, hawaye hajiya ta farayi tace
"haba alhaji... Har ya kai haka da zaka dinga wanke ni da such zafafan kalamai?.. "ta fad'a cikin kuka,
"look at you looking holy and innocent kaman ba ke bace the most stubborn wife a Mai waazi ba... Wallahi wannan crocodile tears din don't matter to me because nasan the devil that possess you is still there... Gashi yasa Kinyi loosing girman ki idona..idon family and idon yaranki... " ya fad'a yana bude mota
"yanzu bazaka daukeni ba.. " ta fad'a mashi cikin hawaye, tsoki kawai yaja ya tada motarshi yayi kaman zai banketa taja baya da sauri ya bar wajen. Baki ta tabe ta goge face dinta ta bi bayansu, kawai itadia tasan bazata iya taba kaunar mami as her daughter inlaw ba but she have her own problem to face, so she decided to calm herself down tukun.

Unguwar su mami suhail yayi sallah, shadda dake jikinshi fari tas, a masjid suka hadu da yazid, surprise look yazid yayi mashi bayan sun fito daga cikin masjid
"wai daga ina kake... " ya tambayeshi yana kallonshi daga kai zuwa kasa
"gida mana...ina shiga Unguwar aka kira sallah nace Bari inyi before in karaso... " ya fad'a wearing a killer smile.
"lallai suhail... kaga yanda kayan jikinka ke daukan ido kuwa... you look so astonishing... " yazid ya fada while su biyu suna takawa ahankali zuwa gida. Dariya kawai suhail yayi yazid ya sake cewa
"wallahi am so happy about aurenku da anty amma I feel kaman I loose my friend...sam kusancin mu ya ja baya... Not like before... " yazid ya fad'a ahankali
"haba don't say that... Babu situation that will threaten our relationship... You are the only friend I have got and I won't loose you for anything in the world... Kuma I have a great news I want to share with you... " inji suhail dake take one step at a time
"good news name?.. " ya tambayi suhail looking at him.
"well... mami is pregnant... " yafada yana dariya sannan he's biting he's lips, idanuwa yazid ya zaro sai bakinshi bude sosai,
"you mean daman Kuna harka da anty?.. " ya fad'a out of surprise Don shi a nashi tunanin mami b'ata bawa suhail hadin kai because of how stubborn she is, dariya suhail ya saki yace
"aa kangwa na kawo... haka nan zama zanyi ina kallonta?.. "
"ai abun ne dole sai da jimami... Oh my Allah... Wow... Congratulations... Am so happy wallahi... " yazid ya fad'a sounding out of word, haka suka dinga hira har suka isa gida, suna zuwa falo kam babu kowa, dakin yazid suhail yashiga ya kwanta kan gadon yana cewa
"wallahi miss this bed... " ya fad'a yana sakin ajiyan zuciya. Wayarshi ya fidda yayi texting mami yana rubuta.
"ina dakin yazid... Ki sauko mu tafi... " ya tura mata, mami dake zaune dakin mum dinta tana jin advice din mahaifiyar take b'ata kan zaman aure taji karar shigar message tana dubawa taga suhail, dab turo baki tayi Kaman b'ata son tafiya
"yazo ne?.. " hajiya ta tanbayeta,
"yes mommy... " ta amsa mata kanta kasa
"OK then ku tashi ki shirya ku tafi... Pls. Don't forget all I have taught you... And I will still repeat this make sure kina zuwa gaida uwar mijinki... And duk yabda zata treating dinki kar fadawa danta.. Allah will surely fight your battle for you.. Kinji kou... "
"yes mummy... " mami ta fad'a cikin sanyimurya, kawai ji take kaman she's going to her husband's house for the first time saboda yanda take ji,
"kome kikaji kina sha'awar ci don't hesitate to call me zan dafa in aika maki dashi... "hajiya ta fad'a mata, ahankali mami ta daga mata kai, mikewa tayi ta koma dakinta tayi wanka sannan ta saka doguwar riga ta dauki wasu perfumes da Husna kamshi ta b'ata ta shafa a lungu da sako na jikinta sannan ta dauki hijab ta saka tare da daukan bag dinta ta sake shiga dakin mum dinta tayi mata sallama trying not to Cry. rakata hajiya tayi har stairs na karshe tana zuba mata albarka tare da yi mata fatan gamawa lafiya sannan ta koma sama kar hawaye dake neman zubo mata ya gangaro mami ta gani. Suhail kam relaxing yayi yazid ya fita ya zubo masu abinci suka dawo falo suka ci tare, ko Kadan bai damu da taking time din da mami tayi ba, chan sai. Gata ta sauko da kamshiinta everywhere, kaman b'ata gansu ba ta fita zuwa part din dad dinta nan shima ya dinga zuba mata albarka sannan ta fito ta koma falo, zama tayi kanta kasa, b'ata ce komai ba, suna gama cin abinci yaizd ya kwaci plate shi kuma suhail ya Mike yana cewa
"guy zamu tafi... Sai Munyi waya.. " ya fadawa yaizd that is heading toward kitchen,
"OK... Shikenan.. Anty a sauka lafiya... " yazid ya fadawa mami, mami b'ata daga kai ba tace
"OK pls take care of mummy and daddy... "ta fad'a mashi
"always will... " ya amsa mata. Mikewa tayi ta daga kai ta kalli suhail da face dinshi dauke da murmushi na annashuwa, ahankali ta wuceshi shima ya bi bayanta. Waje suka fita ya bude mata mota ta shiga shima ya shiga suka bar gidan, hira ya dinga janta dashi amma she's quite ko Kadan b'ata amsa mashi ahaka suka isa gida, tun daga falo ta tarda an zuba red roses kasa, kallon face dinshi tayi sai ya saki murmushi, kanshi ta dinga bin shi kuma yana bin bayanta, har cikin bed room dinta, shima cikin bed room dinta gaban gadon da akwai roses sai kan gadon,
"thank you... " ta fad'a cikin sanyi murya tana zama bakin gadon. Baice komai ba ya zauna gefenta shuru ne ya Dan biyo baya kadan sannan yace
"zanje inyi sallah....ke ma ki tashi kije kiyi... " ya fad'a yana mikewa
"OK... " ta amsa mashi itama tana mikewa, yanda take mikewa ahankali yasa ya riketa, saida ya mikar daita sanann ya jera mata kiss a wuya yace
"I love you... "
"love you more... " ta fada kaman b'ata son magana, murmushiya saki sannan yace
"baby insha Allah bazakiyi dana sanin aurena ba... I will be more than a husband to you... " ya fad'a rike daita, weak eyes dinta ta daga ra kalleshi tace
"already you're more than husband cutie...i pray my baby look like you... I want my baby to have your eyes... "ta fad'a cikin natsuwa babu zolaya ciki, murmushi ya ta saki yace
"baby gaskiya ki bar zagina... Nida I can't wait to see my baby with your type of lips, skin color da hair, nose, eyes.. Atakaice dai komai naki nakeson baby ta kou ya dauka.." murmushi ta saki tace
"cutie kasan kafini kyau fa... " hannu ta dora a bakinta yace
"you're entitled to your opinion amma ni nasan babu kaman ki... You're one cute package that is arranged just for me... Alhamdulillah for having you... " ya fada cikin whisper, wani irin dadi mami taji tace
"before I always

73 / 75