Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   39 / 75

114K to 117K   out of 224.1K words

Mami na kadawa kaman yanda nashi ke kadawa, ahankali ya ajiye abin hannun shi kan mini dining na mutum biyu wnada da akwai rose vase a sama, bakin gadon yazo ya tsaya yana kallon yanda ta dunkule waje guda, hannunta ya kalla yaga babu kumshi but duk fingers dinta sunsha jan lalle, haka kafarta ma, kneeling yayi gaban gadon mami ta karawa kunnenta kaifi Don taji duk movement dinshi, daidai saitin face dinta yayi kneeling yana kallon from gaban goshinta dake waje Wanda tiny hairs ne kwance masu yawa kaman na new born babies, sai lashes din idonta that are moving slightly zuwa nose dinta that is shining, sai lips dinta da har lokacin it's still red from the lips stick da aka shafa mata na dinner, sake kallon face dinta yayi yace
"I know you're not sleeping.... " yafada cikin whisper breathe dinshi na wucewa straight into her lungs because she's breathing nothing but the air from he's own lungs, bakinta yaga yana rawa kadan kadan wanda if you're not close bazaka gani ba kawai sai hawaye from her closed eyes,
"pls... Don't cry?.. " yafada still whispering kaman mara bones are jiki,
"go.. Away... " mami tafada cikin hawaye with we eyes still closed,
"OK.. I will...but only if you eat...." ya rada mata har lokacin distance dake tsakanin face dinsu is so little that they both smell each other so perfumes, matsawa mami tayi baya far away from him because she feels so distubed by he's closeness, mikewa yayi ya haye gadon ya dora kafa daya kan gadon daya kuma kasa yace
"pls.. Taso kici wani abu then youre free from me... " yafada cikin sanyimurya looking at her face with so much love and admiration,
"pls... Just.. Go...away... " ta fada this time crying out loud,
"wayyo Allah na... Pls ki bar wannan kukan... Your tears is hurting my heart... Ki tuna am your brother and destined husband... Kar ki saka kanki cikin kunci saboda ni... Kawai feel kaman kina new home ne but not away from family...am your family and I will never deny you anything... " kunne mami ta dafa tana sake dunkulewa saboda she don't want to hear a word from him,
"pls let's be yanda muke dake kafin na fara sonki... Ko a yanda kike Kula Dani before na samu wallahi na gode... "yafada cikin sanyimurya,
"kawai ka tafi... You should be happy now... Ka samu abinda kake so....am. here.. So Just go pls... " ta fad'a cikin matsanacin kuka,
"then kici abinci... Hakkin kulawanki yana kaina... In har bakison in dinga takura maki then ki dinga abubuwan dana saki... "
"nidai am not hungry... " tafada still crying
"yes but it's the First food I bought for you... So pls kici... " yafada mata, kukanta ta cigaba dayi har kusan minti goma yana zaune yana lallashinta, ta lura suhail is not someone that give up easily, tasan indai b'ata tashi ba he won't leave, all she need now is rest, kawai taga ta samu bacci, inda ba Don anty bilki na kula da cinta ba da yunwa ya Kasheta because she don't eat, tunda aka fara events sai ta debo mata roasted local chicken da madara ta bata tace dole taci ta koshi, ko yau kafin tayi wanka ta b'ata ta Dan sha madaran sannan ta shiga wanka, it's the only meal she had for the whole day
"let me sleep Here then tunda...." bai k'arasa ba yaga ta sauka daga kan gadon ta other side kasancewan gadon tsikiyar daki take, Dan murmushi ya saki yayi saurin cewa
"wait for me let me get the plates... " yafada yana mikewa, da sauri ya fjta daga dakin mami tabi bayanshi da harara tana cewa
"yaro ya saka kanshi sawun manya by fire by force... " tafada tare da Jan tsoki , jiki na rawa ya fita ya shiga kitchen, nan ma ya yaba irin kaya dake wajen, komai wajenta, daga wajen spoons to knifes cups, plates, bowl da sauransu, gas dinta kam Mai kai six be Babban gaske, freezer ma manyan ne masu kofa biyu har guda biyu, yasan in yace kallo zai tsaya yi zai iya kaiwa hour biyu nan yana analyzing kayan, sliding glass din plate rack yayi ya dauki plates guda biyu kawai he can't wait to start cooking for her, he can cook upto 10to 15 different varieties of meals with the help of videos da kuma tutorial daga inda yayi koyon abinci, cups biyu ya dauka sannan sai fork biyu ya bar saka su a sink ya dauraye sannan ya koma dakin, mami was seated a bakin gadon tana jiran ya dawo ta kwanta, babu wasting of time ya dawo ya zubawa kowa meat a plate ya ajiye daya a gaban each chair sannan ya zuba drink cikin cup ya ajiye gaban kowa ya ajiyewa kowa fork sannan ya zo gaban gadon ya mika mata hannu sai sauri yake looking so. Excited kaman shi ya shiga kitchen ya gasa naman, kallonshi tayi from head to toe ta Mike ta zagaya ta wuceshi, zata zauna yayi saurin jawo mata kujera kaman wata royal highness,idanuwawa tayi rolling tare da watsa mashi harara ta zauna facr dinta babu walwala sosai ga headache sannan ga swollen face and eyes, kaman b'ata so ta dauki fork ta dauki Nama guda ta saka a baki face dinta babu walwala, cup suhail ya daga sanan yace
"pls let's make a toast... To us... Happiness.. Merriment... Long life... Prosperity... Good and healthy children.... Love.. Affection... Every good things... "yafada yana heading cup dinshi towards her, aikam kaman Allah bai ajiye kowa wajen ba, ko daga kai batayi ba ta dauki cup din ta kai bakinta ta Dan kurba kadan ta ajiye
"cheers... " suhail ya fada yana Dan kurban nashi, ahankali taja seat din ta Mike,
"haba har kin koshi?.. Pls eat again... " yafada yana marairacewa kaman zaiyi mata kuka,
" am not hungry .." ta amsa mashi atakaice, shuru yayi yana kallon yanda take tafiya ahankali kaman she's afraid of walking,
"OK then Kinyi sallah?.. " ya tambayeta, shuru tayi batace komai ba ta bude kofar dake wajen ta shiga, bathroom din was breath taking, tap ta bude ta zuba ruwa a bakinta ta kuskura ta fito, suhail dake kai Nama bakinshi yayi saurin mikewa yana cewa
"Kinyi sallah?.. " ya sake tanbayan ta, kaman bataso tace
"eh... " tafada tana hayewa gado, rufe kanta tayi da bargo, bai ce komai ba ya shiga bathroom ya hada mata ruwan wanka ya fito yace
"tashi kiyi wanka.. Babu sabulu wajen but if you shower zakiji saukin jikinki...and pls muyi sallah rakaa biyu mu godewa Allah for witnessing this glorious day... " yafada yana matsawa daf da gadon, zufe kai mami tayi kaman babu kowa wajen, Dan dukawa yayi yace
"am talking... " yafada yana rike blanket din, afusace ta Mike tace
"stop this hideous attitude.. Banaso takura.... You're trying to look perfect but you're not... You're annoying and I feel like strangling you.. Ka fita harkata wallahi kafin rn dukan mu ya bace... " tafada cikin ihu amma voice dinta bai fita sosai saboda yanda tayi kuka, kallonta ya tsaya yi sai kuma yaga he's acting too soon, he should give her some space to get use to the whole thing, kawai he's so excited he wants to be perfect for her amma tunda hakan is not good for her now dole ya Dan b'ata sarari, he remember how it feel to be distubed by someone you hate,
"am sorry tou.... " yafada yana sakin blanket din, takawa yayi ahankali yaje wajen table din ya kwace plates da cups ya fita dasu bayan kaman minti biyu ya dawo ya kwace sauran naman cikin leda ya kai ya ajiye cikin fridge sannan ya dawo dakin yace
"good night Allah ya tashe mu lafiya... Ki sani I hold nothing against you... Don ban san ko I won't wake up ba... "yafada calmly sannan yaje switch ya kashe wuta dakin ya bar mata dim light ya fita daga sakin. Ko kadan he's not mad or angry at her, kawai baisan abinda yasa he can't get totally mad at her, he gets angry for just some seconds then it's gone,shi kanshi ya rasa irin son da yakewa mami, yasan inda many male suna yiwa matansu irin son da yakewa mami da ko kadan bazaasu samu marital problem ba, kofar ya jawo ya fada wata dakin, shima komai yaji, bathroom ya shiga ya watsa ruwa ya fito da alwallah yayi sallah nafila yana godewa Allah for this unexpected gift of wife. Yafi hour yana karatun alquran off head sannan ya haye gado ya jawa kanshi blanket tare da sakin ajiyan zuciya yana lumshe ido. Bayan kaman minti ashirin bacci yayi gaba dashi. Because he's so exhausted and tired.




Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903
Thanks

In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa43

If you share my novel ban yafeba..

For those that suna son biya amma har yau basusan ta yanda zasu biya ba, you don't have to call pls, kawai send 300 to 0024878383 stanbic Zuwairat haladu sai ki turo screenshot zuwa 08106102727 via whatsapp kou kuma ki tura mtn card na 300 to 08106102727 shima ta whatsapp bata message ba, kou kuma kiyi transfer na Kati shima mtn na 300 ga number sama sai ki turo screenshot dinki zuwa ga same number ta whatsapp, remember it's kudin karatu not kudin mallaka. Nagode




Mami kam juye juye ta dingayi saboda girman dakin da kuma tsoron kwanciya at the risk of being touched by the person she calls her younger brother,  bacci kam barawone,  batasan lokacin daya dauketa ba.
Suhail Slept heavily har zuwa karfe biyar da rabi na asuba, he Miss the salat da sauri ya Mike  da adua a bakinshi,  da gudu ya shiga bathroom ya fito da alwallah,  sallah yayi Sabnan ya Mike da sauri ya shiga dakin mami still wearing yesterday's cloths,  bakin gadon ya zauna yana kallon yanda take bacci peacefully,  baki ya kai sayi bakinta kaman zaiyi kissing dinta sai kuma yayi baya ahankali, kunnenta ya kai bakinshi yace
"you're ket for prayer..." ya rada mata cikin wata irin sexy voice,  bakinshi daya taba kunnenta makes him feel spark all over he's body, mika mami tayi tana bude swollen eyes dinta ahankali,  she totally forgot tana gidan suhail ne yanzu ganinshi reminds her she's married to him, da sauri ta janye tana murza idanuwa,  mikewa yayi yana cewa
"tashi kiyi sallah... We're late... " ya fada mata,  hamma ta dingayi tare da Koran shaidan tana sauka daga kan gadon,  kaman b'ata son tafiya ta taka tashiga bathroom,  tana shigewa suhail ya bude bags dinta dake tile  gefe guda ya durkusa yana nema mata hijab da zatayi sallah dashi, saida ya bude kusan 4 bags sannan ya samu bag da hijab ke ciki, ajiye mata yayi kan carpet dake gefe guda, duk cikin bed room dinsu da akwai special place da akayi placing praying mat kaman your own private masjid, yana ajiye mata hijab din ya dawo ya gyara gadon da ta tashi kaman baa kwanta kai ba,  har lokacin mami b'ata fito ba Don tana shiga ya cire kayan jikinta ta fara wanka,  babu soap sai dirza jikinta take da hannunta. Suhail  dawowa yayi wajen bag din duk ya ajiyesu kusa goma sha biyar har da wasu nata da dad dinta  ya kara mata,  kallon bags din yayi ya fara bude closet dake kwance a bango guda, bags din ya fara budewa Don ganin abubuwan dake ciki and how he's going to arrange them into the closet, saida ya gama bude bags din duka mami ta fito da wet body and  dinta, 
"Ga praying carpet chan.... " yafada yana nuna mata tare da nuna mata inda yake,  b'ata ce komai ba ta taka ahankali zuwa inda bags dinta suke bude kasa, it's the first time data ga color of bags da aka kawo mata, and it was easy for her to see some of the things in the bag saboda bude suke,  guys data gani cikin ledarsa ta duka ta dauki daya ta juya ta bar wajen,  bathroom ta koma ta cire kayan jikinta ta saka wannan sannan ta sake fitowa ta dauki hijab ta kabbara sallah. Natsuwa suhail yayi ya dinga fidda atampopi Wanda baa dinka ba ya jera gefe guda, ya dawo ya jera Wanda aka dinka waje guda, sannan ya dawo ya fara jera laces suma da sewed ones da Wanda baa dinka ba ya jera su,  yana cikin jera jallabiya yan dubai da saudiya ta sallame tayi adua ta cire hijab dinta ta linka ta ajiye kan carpet din sannan tace
"ban saka ba... I will do it at my time.. " tafada atakaice,  juyawa yayi ya kalleta zuwa chest dinta dake tsaye suna kallonshi saboda bata saka bra ba
" I want  to do it for my wify.." yafada yana murmushi,  tsoki taja taje ta haye gado ta rufe kanta da blanket,  hankali ya maida ya jera mata komai kaman mace,  bai taba jera abu ba amma it look perfect, handbags dinta ya jera inda ya kamata ya dawo ya jera mata shoes sanban ya jawo bag din cosmetics gaban mirror ya jera mata su da perfumes,  everything looks perfect,  bags din ya jera gefe gida sannan yaje bakin gadon yace
"sweet dream... " yafada yana kallon ta,  da sauri ta juya kanta alaman she don't want to hear him.  Murmushi ya saki ya bar dakin ya koma nashi dakin rike da sabulun Wanka guda daya,  bathroom ya shiga ya wanke kashi ya fito daure da rigar daya cire,  dakin da ya ajiye suturarshi ya je ya dauki wata silki brown jallabiya ya saka ya dawo shima ya kwanta Don ko kadan baccin bai isheshi ba.
Wajen karfi goma yaji ringing din wayarshi kaman a mafarki,  ahankali ya bude idanuwan shi yana sauraron wayar amma bai mike daga inda yake ba,  he's laying there har wayar ta tsinke,  sake kira akayi wayar ta cigaba da ringing,  da kyar ya samu ya Mike ya dauki wayar, bai kalli Mai kira ba ya dora a kunne with he's eyes closed alaman baccin bai isheshi ba, 
"ango how far... " yaji voice din yazid ya fada mashi, Dan murmushi yayi sannan yace
"in-law... Am fine... Sorry I was sleeping..." yafada yana hamma,
"OK... Gani nan falonku...." yafada mashi, da sauri suhail ya Mike yana cewa
"wane falon... "
"come out mana..." yafada yana kashe wayar,  da sauri suhail ya murza face yana fita falon rike da wayar hannunshi,  yana isa falo yaga yazid zaune gabanshi kuma katon basket din abinci ne,  kallonshi yaizd ya dingayi yana murmushi yana kallon yanda idanuwanshi suka sauya kala,
"ango kasha kamshi... " inji yazid
"zandai sha... " yafada yana karasowa tare da mika mashi hannu yana zama kusa dashi,
"kaine this early morning ..." yafada yana dariya
"eh wallahi... Mummy ce wallahi... Wai. Dole in rako driver tunda baisan gidan ba.. " inji yazid
"Ayya... Sorry in-law... " ya fada wearing a smile, 
"bacci ma kuke kenan... Ina anty take... " ya tambayeshi,
"she's sleeping... "ya amsa mashi, mikewa yayi yana cewa
"nidai Bari in koma... Mummy tace in kawo maku abinci... Daga yanzu driver zai dinga kawowa... " ya fada mashi yana taking steps 
"Mungode.. But pls don't go now... " inji suhail, 
"kam. Going ma... Kana ango sai inzo inyi maku zaune?.. Nidai if anty wakes up my greetings to her pls.." ya fada mashi,
"OK shikenan..  ." suhail ya fad'a yana biye dashi, har bakin motar inda driver na zaune yana jiran fitowan yaizd,  waving juna sukayi sannan suhail ya koma ciki ya dauki basket din abincin ya ajiye kan dining. Dakin mami ya nufa ya yarda har lokacin she's wrapped in the blankets, kusa da bakin gadon yazo sai yaji shessheka da alaman she's crying,  ahankali ya zauna bakin gadon tare da sadda kai kasa,  babu abinda ke tashi sai sheshhekan kan kukan mami,  she's trying to keep it low amma she can't,  kawai tunanin yau itace a gidan kaninta as he's wife makes her wants to Cry herself to Death, hannu yasa ya cire blanket din daga sama yaga duk ta hada zufa sai kuka kawai take idanuwanta rufe ruf kirjinta sai sama da kasa yake saboda yanda take kuka, 
"pls wani abu nayi maki kuma?... What did I do wrong again... " ya tambayeta kaman zaiyi kuka, banza tayi dashi ta cigaba da kuka, 
"i beg you ki daina..wai. meye haka Dan Allah.... Ni mijin ki ne kuma I have the right to sleep with you ko kin ki ko kinso amma I didn't attempt that because I care and I want you to feel at home..." ya fada voice dinshi na rawa, cikin kuka mami ta Mike zaune tace.
"how will I feel at home with my younger brother as my husband... " tafada cikin shessheka, goshi suhail ya dafa yana sauraron abinda take cewa
"wane irin rayuwar aure zanyi fa kanina?.. " ta sakr fada mashi cikin matsanacin kuka
"ta yaya zan kalle ka da daraja as my husband?..this whole thing is killing me...i asked for husband day and night... Naje hajj four times Just

39 / 75