Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   19 / 75

54K to 57K   out of 224.1K words

times.." Tafada cikin zolaya, murmushi kawai yayi yana tafiya yasan zolaya shi take, inda yayi parking ya isa ya bude mata gidan gabata shiga ta zauna shima ya shiga ya ja motar, yana tuki ta kalleshi Tana cewa
"Cutest ka rame fa.. Did you fall sick in my absence?.." Ta tambayeshi,
"People are saying na rame..ni kuma I don't know exactly abinda ke damuna...kawai dai kilan it's because I miss you like crazy.." Yafada babu wasa ko wani jokes, he said it straight from he's heart, murmushi ta saki tare da bugar mashi hannu tace
"Way yo my lil bro..." Bata karasa ba ya kalleta yana cewa
"Pls banason lil din nan..lil sai kace wani 10 years old boy...Nidai kawai call me cutest like you used to...duk kinfisu iya Kiran sunan..." Yafada yana kaf kaf da idanuwa, biye mashi tayi tace
"My cutest..." Tafada cikin wani irin murya da bata taba yi mashi magana dashi ba shi kuma ya lumshe idanuwa yana wani sakin ajiyan zuciya
"wayyo sugar anty...I love this name...pls call me again.." Yafada sounding naughty, dariya tayi tace
"My only cutest..." Ta sake fada mashi, wannan karin har da Dora hannu kan chest yana jujjuya Kai from one side to another,
"Anty of my wife calls me like this I will loose everything to her..." Yafada cikin calm voice, dariya tayi Tana cewa
"Don't worry...I will tell her how to call you..zan fada mata ta kwantar da murya tace Cutie.." Tafada sounding so sweet,
"Wayyo Allah anty keep calling me...Wallahi wani irin dadi ke da akwai voice dinki..anty you're a lucky woman and any man that marries you is a lucky man..anty Wallahi ko voice dinki alone can drive a man crazy..." Baki mami ta bude Tana kallon yanda yake magana Wai her voice can drive a man crazy,
"Cutest kenan...kawai dai yau kana Jin dadi ne...you're in a good mood..." Tafada not taking what he's saying serious, kallonta yayi ya turo bakiyana cewa
"Anty am serious far...you're the luckiest person that is supposed to be with a lucky guy...Nidai call me again...pls" ya fada yana lumshe idanuwa kaman He's not driving
"Pls ka kalli gabankakar ka zubdamu..." Tafada Tana dariya,kafa ya fara bugawa cikin motar yana cewa
"Pls call me..." Ya fada yana kokarin kuka,
"My cutie...the only cute guy around...cutie cutie cutie..." Ta biye mashi, baki yayi licking yanacewa
"Yafi zuma dadi ...Kai I wish ke zaki dinga kirana haka all the days of my life..." Yafada mata sounding so serious, duk abubuwan da yake yi mami bata wani maida hankali ba balle ta daukeshi serious, ita kanta she's happy for no reason and she decided to allow him say what ever he want,
"My cutie kar ka damu...on your wedding day I will personally take my time to tell your wife to call you cutie in the most sweetest voice..." Bata karasa ba yace
"Nidai ban so...nobody can call me like you...Nidai kawai banaso..." Yafada kaman zaiyi kuka,
"Ya kake So inyi..." Ta tambayeshi Tana kallon side dinshi,
"Nidai I want only you to be the one to call me that name for the rest of my life..." Yafada yana Dan juyowa yaga reactions dinta, dariya yaga tanayi irin he's talking rubbish, idanuwa yayi rolling tare dacewa
"Anty pls stop mana..." Yafada kaman zaiyi kuka, daina dariya tayi tace
"Suhail what do you want me to do?.." Tafada cikin raha,
"Call me for the rest of my life..." Ya fada mata atakaice, she don't know he's indirectly proposing to her, ita kawai yasan suhail is a funny and annoying person and he's full of different characters, duk maganar da yake she takes it as jokes and zolaya irin nashi,
"Kasan it's impossible ai kou?.. Kasan it's something that can happen " tafada mashi
"Ai  it's possible...kawai in muna tare Ai you will call me kullum..." Ya fada mata cikin shagwaba,
"Suhail kenan...how is that possible..." Ta fada Tana gyara zamanta,
"If for example mun yi aure.." Yafada yana kallon face dinta, ganin her face is normal yasa yacigaba dacewa
"If we're married dole we will be together..." Yafada gabanshi na faduwa, but at least he's at ease ya fada mata.
Lokacine 20💚❤🧡💛Kar wacce ta tura novel dina, I boldly told you people that your 300 is your ticket for reading my novel amma wasu kananun mutane are still sharing and reading for free, nice da nake maku free novel Kuna zagina nidince kuma nace ban yafewa duk wacce ta karanta bata biyaba, remember I told you am not selling my novel, tamkar a fiddo movie kaje cinema ka sayi ticket ka kalla ne, Nima sai ka sayi baya kudin karatu, if you like kuce kun tambayi mufti menk wannan matsalar kune, novel dai nawa ne kuma ban saida maku ba balle kuce mallakinku ne

Don't read if you didn't pay, if you do I owe you.

Mami shuru tayi tayi sauraron abinda take cewa, ko kadan bata dauki maganar shi serious ba balls ranta ya Baci. Suhail kasa kunne yayidon yaji abinda zatace kawai sai yaji she's laughing har da clapping hannu ta, daure face yayi yana tuki kawai he wish he can tell he's so serious he wants her to understand babu wasa cikin maganar da yayi mata amma instead ya dauke ta serious she's laughing at him,danjuyawa yayi ya kalleta sannan have
" wait anty wannan dariya fa... Nafadi anything funny ne ?..." Ya tambayeta sounding a litte bit angry, ajiyan zuciya ta saki sannan tace
" pardon me cutest...kai din ne da abun dariya...anyway you said for example,,,don haka babu komai..." Tafada mashi! Baki ya turo cike da jin haushinta
"Anty in bansaka for example ba fa?" Ya tambayeta kai tsaye!danbaki ta tabe sannan ta juya gareshi tare da sauya yanayin face dinta tace
"Then I will say you're mad..." Tafada atakaice tanadauke kanta daga gareshi, face ya bata kaman zaiyi matankuka ya fara cewa
"Anty zagi kuma?..." Yafada kaman zaiyi kuka, banza yayi dashi ta daureface don gani take raini naneman shiga tsakaninta dashi,
"Anty menayi kika zageni?" Yafada yana slowing down, shuru tayi still bata amsa mashi ba, gefen titi yayi parking yana cewa
"Sai kin fada min abinda nayi kika zageni..." Yafada yana Dora pure white hands dinshi dake daure da expensive wrist watch kan staring, cikinfushi ta bude mota zata fita yayi saurin riko waist dinta tafada jawota baya ya maidota cikinn motar da wani irin force, idanuwa mami ta zaro not looking back at him, rasa abinda zatace mashi tayi had said da ta kai kusan seconds goma ahaka sannan ta juyo looking so angry ta kalleshi tare da nuna kanta da yatsa tace
"Am I your mate?" Ta tambayeshi sounding so angry, ahankali ya girgiza mata kai idanuwanshi na cikowa da kwalla saboda bakincikin the person he's dying for is asking if she's he's mate,
" anty menayi?" Ya sake tanbayanta kaman zaiyi kika duk idanuwanshi sun sauya kala, bata saurareshi ba tazo zata sake fita again sake rikota yayi this time out of anger ta juyo a fusace zata mareshi ya kama hannunta cikin nashi tare da zuba mata idanuwanshi kaman bai taba ganinta ba, mami can't believe abinda ke faruwa, dubawa tayi if someone is watching luckily babu kowa area din it's a quite place sai few cars dake wucewa, zare hannunta tazoyi ya kama ya rike gam bai da niyyar sakinta, rasa abun cewa tayi sabida haushi, chije lips dinta tayi tana girggiza kai sai hawaye, suhail sai kallonta kawai yake
" menayi kakeson rainani?.." Shine abinda ta fada mashi, idaniwa ya lumshe tare da cewa
"Anty ban raina ki ba...am sorry if I hurt you... Kiyi hakuri antyna... Am. About going crazy.... " yafsda mata Shima Tana hawaye, ahankali y'all saki hannunta y'all dora Kai kan staring y'all Fara kuka, dukda mami is angry she was surprised by he's reaction,
"suhail meye haka kuma? " take tambayeshi voice dinta na rawa, bai daga Kai ba ya cigaba da kuka, juyawa tayi Tana kallon yanda yake kuka kaman Dan karamin yaro, she can't believe he's the one that makes her and but will make her apologize because of the way he's was crying, yanzu in ba Wanda yasani ba nobody will believe suhail be ke kuka hakan,
"ka bari mana..." tafada mashi trying not to cry,
"aa " suhail ya amsa mata atakaice, idanuwa tayi rolling tare daxewa
"haba cutest.... Sorry my cutest,... banyi maka komai ba amma you're crying and you're making me apologize... kaida ka fadi wrong statement..." bata karasa ba ya daga wet face dinshi yace
"me nafada wrong? " ya tambayeta still crying
"ba kkmai... Mu tafi pls... Am. Tired... "ta fada mashi, maida Kai yayi kan staring ya cigaba da kuka, goshi Mami ta dafa Tana cewa
"ikon Allah.... Yanzu suhail duk gajiyar dana kwaso bazaka kaini gida in huta ba? " ta tambayeshi sounding angry.
"sai kin fadamin abinda nayi na madness... " ya sake fada mata, ajiyan zuciyata saki tare dacewe
"am sorry I said you're mad... You're not mad... In short tunda nake ban taba ganin mai hankali irinka ba.... Can we go home now? " tafada sounding so fed up, daga kai yayi ya murguda mata baki kaman mace, zama tayi Tana kallon lashes dinshi dake jike da hawaye ta saki murmushi,
"are we good?... " ta tambayeshi, ahankali ya girgiza mata Kai alaman no,
'"what do you want again? " ta tambayeshi,
"hug... " ya fada mata atakaixe, tsoki taja Tana cewa
"you're not serious... " Ta fada Tana harde hannunta a chest dinta,
"anty am sick fa... Allah give me a hug ko mu kwana nan... " yafada yana kulle motar ta yanda she can't go out, afusace ta dauki phone dinta don tayi waya yayi saurin kwacewa, kallonshi tayi tace
"suhail kana wasa dani kou... Wallahi ranka Zai baci... If you can't drive me open the car in fitar maka daga motar tunda raini ya shiga tsakanin mu... " tafada sounding so tensed,
"anty kefa kika sani kuka... Dole ki rarrasheni... " yafada yana sake murguda mata baki,
"suhail am not playing with you... Wallahi ranka zai baci... " tafada Tana nunashi da yatsa, baki ya bude kaman zai chijeta tayi saurin dauke hannunta Tana Kara jin haushi, hannu ta Mika mashi Tana cewa
"bani wayata... " ta fada mashi sounding so angry, wayarya nuna mata yana cewa
"ki kwace in kina iyawa... " ya fada mata yana tura wayar cikin aljihunshi, afusace Mami ta matsa kusa dashi cikin motar zata dauki phone dinta ya janye, kokarin kwancewa tafari Tana cewa
"bani wayata before ranka yafi nawa baci... " tafada Tana kokarin kwacewa Amma ya danne inda wayar take yana cewa
"you said am a mad person ...ban badawa... " yafada yana janyewa daga gareta, he knows he's getting her angry Amma he have no choice, dole ya nuna mata he's not that child she always think of him, yana son ya nuna mata he's a man and can handle her in anyway possible, mami Tana kokarin kwace wayar har ta haye kanshi sai fada take mashi Amma babu abinda yake sai Kara dauke wayar, while she was stretching hard to collect her phone to haye chest dinshi da nata chest din, she didn't feel anything because she's angry amma suhail was gone, chest dinta ya kurawa ido zuwa wuyanta, inda Zata ga irin kallon da yake mata she will run fast from him and stop calling him kaninta, amma she was busy trying to get her phone back while he was busy giving her a dirty and lustful looks, Kawai kaman daga sama sai taji bakinshi a wuyarta,
"wayyo Allah na.... Tafada cikin rawar jiki Tana sauka daga jikinshi sabida ji tayi kaman an zira mata allura a wuyanta, idanuwa ta daga ta kalleshi Tana shafa wuyarta inda ya Dora mata harshenshi,
"me kayi min?.. " tafada Tana shafa wajen, murmushi ya saki da eyes dinshi da suka sauya color yace
"I kissed you... On the neck... " yafada mata sounding so serious, daure fuska mami tayi tace
"suhail are you flirting with me?.. "ta tambayeshi babu wasa, idanuwa ya lumshe sannan yace
"no mami... But j think am falling for you... " yafada mata babu wasa ko wani zolaya, he's so serious, mami zuba idanuwanta tayi cikin nashi, jin ya kira sunanta directly babu anty sai taji abun banbarakwai, she sees the truth a idanuwanshi babu wani wasa ciki, goshinta ta dafa sai hawaye, bakinciki, takaici, haushi, kawai take, ta mance she promised she won't reject any suitor ko yaya yake, daga wet face dinta tayi ta kalleshi sannan tace
"suhail ni nayi creating kaina da zan zama abun zolaya wajen ka?... " da sauri suhail yace
"wayyo Allah anty me na fada that will warrant such statement... " yafada voice dinshi na rawa, sannan yana kallon yanda hawaye ke fita idanuwanta, Yasan kilan he hurt her by telling her he's falling for her amma tamkar an cure wani stone daga kan chest dinshi haka yaji yasan in har bai fada mata ba it will be he's funeral sabida shi kadai yasan how she's feeling, telling her how he feels will make her think about it,
"suhail in ba Don Allah ya Hana ni mijjn aure da wuri ba har ka klleni kayi min such statement?... " bata karasa ba yac
?"haba anty... Har wani laifine Don na fada maki how am feeling?....anty Don kin girmeni that shouldn't mean I should die in silence... Sannan ba kaina farau falling for someone that is older than me ba...." jin irin maganar dayake yasa mami Kara volume din kukanta, kawai she's feeling so humiliated da wannan Maganar dayake furta mata,
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun... " mami tafada Tana rufe face dinta da Palm dinta, she cries of destiny dayasa take witnessing irin wannan ranar, ranar da kanin bayanta ya bude baki ya fada mata he's falling for her,
"anty,...? " ya kirata ahankali, banza tayi dashi ta cigaba da kukanta bata cewa komai,
"am I not man enough for you?... " ya tambayeta idanuwanshi cike da kwalla, da sauri ta daga Kai tace
"you're not supposed to say anything like this to me... Ni yayar kace.... Such statement bai kamata ya fito daga bakinka ba.... It's totally wrong.... " tafada cikin kuka, Kai suhail ya hada da staring for about 5 seconds sannan yana daga Kai ya kalleta ya saki dariya Wanda yafi  kuka ciwo yana cewa
"anty it was a joke.... " jin maganar daya fada   tayi shuru Tana sauraronshi and he's looking normal kaman da gaske he's joking, daga Kai tayi ta kalleshi, sale dauke kanta tayi tasan kawai he's saying it amma babu joke a cikin maganar shi,
"Anty am sorry I was joking...sorry I make my sweet anty cry...anty bakisan zolaya ba.." Yafada yana tada motar, deep down he's happy he said it, Sannan yasan if bai Mai da abun wasa ba mami will never speak with him again but now that he said it and still make it look like joke will make her watch out for he's other actions toward her,
"Anty da wasa nake ki saki ranki...if ba wasa ba why someone like me suhail zance am falling for someone like you...kiyi hakuri I won't make such joke again...""Yafada idanuwanshi cike da kwalla then Hess driving ahankali, ahankali mami ta goge face dinta,
"Anty me kika sayomin?.."ya tambayeta trying to start a new conversation amma ko kadan bata kalli inda yake ba balle ta amsa mashi,
"Anty you're giving me cold attitude kou...shikenan..i  Won't say anything again...kiyi hakuri antyna..." Yafada yana maida hawaye dake kokarin zubo mashi, bai Kara cewa komai ba har ya isa gidansu, horn yayi maigadi ya bude mashi gate yana shiga yana parking mami tayi saurin sauka daga motar kaman she's running away from him, hada Kai yayi da staring for about one minute Sannan ya sauka ya dauki bag dinta ya shiga falon gidansu, da sallama ya shiga ya tarda hajiya tsaye rungume da mami, daga Kai hajiya tayi Tana kallonshi ta amsa sallama Sannan tace
"Lafiya dai kake kou?.. Naga ka rame?.." Ta fada cikin kulawa, Dan ajiyan zuciya ya saki without saying a word, mami dake rungume da mom dinta ta saketa ta hau upstairs da sauri hajiya tabi bayanta da kallo ta kalli suhail dake tsaye ya sadda Kai kasa, nan take tagane something is wrong with both of them, bayan mami tabi shi kuma ya ajiye bag dinta kan kujera ya juya ya fice daga falon, ji yake kaman ya Dora hannu bisa Kai ya dinga ihu sabida yanda yake ji, bai ankaraba yaji hawaye na zubo mashi, wajen motarshi ya koma ya shiga ya Kama hanyar gidan maimakon office.
Hajiya na shiga dakin mami ta tarda data Tana kuka sosai, cikin tashin hankali hajiya ta shiga dakin Tana tambayan ta what happened amma mami bata ce komai ba, sai da hajiya tayi da gaske Sannan tace
"Mummy am crying at my destiny ....destiny da zai saa Kanin bayana ya kalle ni yace he's falling for me..." Tafada cikin matsanacin kuka, baki hajiya ta bude Tana kallon ta not understanding Abunda take cewa
"Nifa ban gane  Abunda kike cewa ba..." Tafada Tana zama kusa daita,
"Mummy Wai suhail ya kalle ni yace he's falling for me..." Sai lokacin hajiya ta gane inda ta dosa, ko she was not surprised Don ita ta Lura da taketakenshi Sannan. Mijinta told her Abban suhail yace yana tunanin suhail is in love with mami sabida yanda yake kallon ta,
"Hmm dear maybe kilan wasa yayi maki...ke kuma kika dauki maganar da zafi.." Hajiya tafada Tana wayancewa Don kar maganar tayi tsawo,
"Mummy yace he's joking amma I don't believe him...kawai why will he say that in the first place..." Tafada sounding so angry,
"Dear just follow abinda yace...nasan suhail is a nice person and won't be serious with such issues..kawai irin wasan da kuke né yasa ya fadi hakan..now kitashi kiyi wanka ni kuma zanyi setting dining..." Tafada Tana mikewa, fita tayi daga dakin gabanta na faduwa, tasan in har maganar ya Kai kunnen kaka shikenan it's a done deal, daman bayan anyi maganar humaira da suhail a gidan kaka dad din suhail ya

19 / 75