Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
dinshi babu walwala,
"nidai kawai ina rokonkanka ka maidani dakina ga yayana... " bata k'arasa ba yace
"hassana do the right thing... Yanda kika tozarta ni babu abinda zaisa in maidaki ba tare da kin dawo hankalin ki ba... "
"alhaji in dai zancen matar suhail ne ya maida matarshi... Wallahi na amince... "wani irin kallo ya watsa mata yace
"ashe ya maidata... Nan office dina kika zo kikace baki amince ba?... Tou listen well inda kika tsaya kika yi rashin kunya nan zaki koma ki sake bada hakuri kice ta maidata.. " irin kallon da hajiya ke mashi yasa yasan she's not willing to do as he says
"wato you're giving me a blind look kou... Well since you're not Ready ki koma in kin shirya ki dawo...and mind you you're not permitted to enter my office... " ya fada atakaice yana rolling kujerar shi away from her
"nidai kayi hakuri... Ko babu komai ka bani ATM dina... Things have been hard for Me... Ka kalli yanda na koma...duk yan gidanmu sun hadamin Kai kaman am not their sister... " tsoki alhaji yaja yaxe
"have you seen. Suhail lately?... Kinga yanda Danki ya koma?.. .why are you heartless hassana... Wallahi baki gan komai ba... Tashi kii bani waje..." ya daka mata tsawa, ahankali ta Mike ta rataya bag dinta, ta lura alhaji so yake ya tozarta ta... Wato he wants her to stand a family meeting ta nuna amincewan yanda bazata sake samun bakin magana game da alamarin ba,
"never... " ta fad'a while walking out of the office,
"we shall see who Laugh last..." ya fad'a mata bayan yaji abinda tace, haka hajiya ta fita looking very sad, ba karamin wahala take sha ba, har yau she sleeps on the mat, sannan GA sauro, daman a bag dinta kudin dake ciki basu fi 3k ba, she have been using that to sustain herself because batason neman taimako wajen Kawa balle su San abinda ke faruwa, she was thinking before people know what's happening she will be back amma ta lura it's going to take a lot of time for her to get back, abu ne Mai wuya ta iya tsayawa a gaban kowa tace ta amince suhail ya zauna da old mami, yanzu ta amince su zauna amma ba don tana so ba but because she's receiving too Much punishment and she will do anything to get back to her home amma. Banda tsayawa a gaban baina jamaa ta ce
"na yarda mami ta zauna da suhail... "da sauri tace
"Allah ya sauwake... Allah forbid... " ta fada tana tsartar da saliva, she walked for a long time before ta samu abin hawa ta hau zuwa gjdan hajiya habiba, duk basu San tana gidansu ba but yau dole ta nemi taimako from those she calls friends before mosquito kills her.
Suhail kam yana tuki yana tunanin abinda zau faru tsakanin shi da mami yau, he's never going to make another mistake of letting her go without making her his completely, daman kullum danasanin da yake kenan, he loves her so much that dukda he wants to dive in her instead of oral he still listens to her, biyu Saura ya isa kofa gidan, gefen gidan yayi parking har zai shiga sai ya tuna baiyi sallah ba, barin motar shi yayi wajen ya taka zuwa masjid that is 50 feets away, sallah yayi ya fito biyu da some few minutes. Mami kam as usual taci kazan da ake dafa mata da magani sannan Tasha madaran da aka saka magani ciki, this is what she has been taking for a week plus now, Husna na zaune gabanta tana murje dilkan dake kafarta, Allah ya taimaka ba a cikin main falo sukke ba, da sallama ya shiga falon yaran anty bilki suka amsa mashi, kawai he was wishing zai ganta daga shigowa, karamin yaron ne ya shiga ciki ya kira anty bilki wai ga bako, ko kadan batayi expecting zata ga suhail ba, tana fitowa sai ta ganshi, murmushi ta saki tana cewa
"Ashe kaine... " ta fada wearing such a wonderful smile, shima maida mata martani yayi ya gaidata, nan ta amsa ta sa yaranta su bashi abin sha ita kuma ta zagaya baya inda su mami suke, har lokacin baa gama murje dilkan ba balle tayi wanka, tana shiga tace
"mami mijinki ya zo... " ji tayi gabanta ya bada rasss,
"anty yazo?.. " ta fada idanuwanta waje
"eh mana.. Yana chan falo... Sai kuyi sauri ki fito...bari in fada mashi kina wanka... " ta fada tana juyawa, da sauri Husna ta bar murja jikin ta shiga bathroom tana hada mata ruwan wanka, mami ji tayi kaman an zare mata kuzari, da sauri Husna ta dauko turare ta zuba mata kan ruwan wannan tana cewa
" yi sauri kiyi wanka sai ki ida murje dilkan... " mikewa mami tayi ta shiga not knowing what to think.
" ta shiga wanka ne... She's coming... " anty bilki ta fad'a tana komawa ciki,
"lallai har da su wanka... " ya fada cikin ranshi yana sipping ruwan dake hannunshi kaman yana burning bakin shi. Ko full minti mami batayi a bathroom ba ta fito daure da towel din da take amfani dashi, bbu abinda ke tashi sai kamshi, ko ina ta Dan juya kamshi kawai take, ko mun dinta sai da tace
"wannan kamshin da kike kar ki dinga shiga inda ke da akwai maza kar ki shiga hakkinsu ke kuma ki kwashi zunubi... " bayan kanta da ruwa ya taba ta goge, kayanta ta maida ba tare da ta shafa komai ba amma her face is glowing, ita kanta ta fadawa Husna duk wata sai ta ware sati guda na gyaran jiki, ta lura babu cream da ke ansan jikin mutum Kaman gyaran jiki if you're Lucky ya amsheka, doguwar rigar data sanyo ta maida ta dauka dankwalinta haka nan without any style, Dan Vail data yafo ta dauka ta dora a shoulder ta dauki hand bag dinta, she stepped out tare da sakin ajiyan zuciya, tana fita daga dakin taga Husna tsaye waiting for her to finish
"wallahi kin hadu... You look so natural... " ta fada mata, ajiyan zuciya mami ta saki tace
"wallahi kome ya faru ke kika jamin... " ta fada kaman zatayi kuka, dariya Husna tayi tace
"sister you're very funny...haka nan sai ki ajiye kayan harka suna wasting... " ta fada tana nuna chest dinta, Dan dariya mami ta saki tace
"ni wallahi Bazan bishi chan gidan ba... Kawai gaisawa zamuyi ya koma... " ta fada voice dinta na rawa, shoulder biyu Husna ta daga tare dacewa
"Kunfi kusa .." tafada tana mata dariya, baki mami ta murguda m'ata without saying another word ta Kama hanyar falo, tana stepping in suhail yayi saurin juyawa saboda kamshin da ya bugi hancinshi, da sauri ya ajiye ruwan yana kallonta, mami kasa daga kai tayi she's just walking towards inda yake zaune, wani irin bakin kishi yaji ya rufeshi, da sauri ya Mike kafin ta karaso ya Kama hanyar waje, kaman walkiya ya fita daga falon, Dan tsayawa mami tayi sai Kuma tabi bayanshi wearing a smile, cikin mota suhail ya koma duk ya rasa abinda ke mashi dadi, he's so mad at yanda yaga mami, ko kadan babu damuwar komai tattare daita, she look more beautiful than ever, her beauty is so astonishing, sannan the most annoying part is kana iya jiyo kamshin ta from miles, cikin kasaita ta fito, yana ganin ta fito yayi saurin sake fitowa ya bude mata mota, ita kuma tayi mamakin yanda ya rame kaman he has been sick,
"good afternoon... " ta fad'a tana tsaye a open door din, banza yayi daita ya zagaya ya shiga mota ya barta nan tsaye, murmushi ta saki ta shiga mota amma bata saka legs dinta ciki ba balle ta rufe kofar motan
"cutie good afternoon.. " tafada sounding so. Respective, daure face yayi yace
"pls enter mu tafi... " ya fada sounding very angry,
"ni me nayi maka ne cutie kake fushi dani .." ta fad'a tana kallon yanda ya koma, duk face dinshi ya koma ciki making him look younger,
"ni nace Kinyi wani abu ne?.. Bance Kinyi komai ba.. Kawia dai I hate my self for falling for someone who doesn't care if am living or dead... Baki so na Maryam..." ya fada kaman zaiyi kuka
"haba cutie why will you say ban damu da kai ba... Kilan MA nafika shiga damuwa... " bata k'arasa ba ya bita da wani irin kallo daya sa tayi saurin yin shuru,
"kin damu Dani shine just to see me once ya gagareki?... Take a look at me and take a look at your self... Kaman ma you're happy da akeson rabamu... You look so..." sai kuma ya rasa abinda zaice, he lacks the word to describe how she looks,
"mami har fita kike bada izinina ba... And the worst thing is that you scent so nice That daga miles ana Jin kamshinki despite da aurena a kanki... " bai k'arasa magana bA sai hawaye, wani irin zafi kawai yake ji cikin zuciyar shi, he's so Mad and angry at the same time, Allah Kadai yasan how he feels, da sauri mami tace
"wayyo Allah cutie why Will you say this please... Remember ni da kai munyi maganar zan dinga zuwa gidan anty bilki koyan abinci kuma ka amince..." da sauri suhail yace
"so kullum kina zuwa kenan... Kullum Kina fita kina kamshi haka kenan... Amma Wallahi mami kin cuceni... " yafada yana mata kuka da gaske babu wasa, mami rasa inda zata saka kanta taji dadi tayi, sannan she can't tell him why she's scenting like this tasan he won't understand it's all for him,
"cutie ka daina mana... " ta fad'a kaman zatayi kuka
"Bazan daina ba... " ya hantareta kaman he's not the one crying,
"you come out everyday kuma bazaki iya zuwa wajena ba mami... "
"kasan daddy ya hana..."
"keep quite... " ya daka mata tsawa,
"ni ba mijinki bane?.. Don't I have right over you?.. Kindai san if nace ban yafe maki ba Allah sai ya saka min?.. " yafada sounding so angry, mami shuru tayi tana kallon yanda suhail ia changing forms, he cry's a second and nag the other second, abun har mamaki yake bata yanda he easily changes, he can be cute in a second and be annoying in another second,
"am Sorry pls...kasan I care for you... Kayi hakuri kaji cutie na... You know am Your anty mami fa... " ta fada calmly, idanuwa ya lumshe yana sauraronta, her scent is actually making him want to climb her at the center of the Street, juyawa yayi yana kallonta from her face zuwa hannunta that's glowing, he wanted to say something amma sai ya rasa abunda zaice, shuru yayi yana kallonta kawai without blinking, mami ji tayi she's so shy of him, lumshe idanuwa tayi while relaxing ciki motar, yanda ta Dan bandaro chest dinta makes him went crazy,
"muje gida... " ya fada ahankali, bude idanuwa tayi tace
"cutie... driver... Zaizo daukata anjuma... Kawai mu gaisa...sai ka tafi kawai.. If daddy ya ganmu tare zaice na katera umarnin shi... " ta fada cikin fargaban abinda zaice,
"naji... " ya fada calmly kaman he means it,.
"but baki tausayin yanda na koma?.. Duk yau banci komai ba... I hardly eat because am always thinking about you... Dan Allah ki rakani ko nearby restaurant ne inci abinci... I know if ina kallonki I will eat well... " ya fada cikin sanyimurya, kallon yanda yake magana tayi tace
"but if driver yazo ban nan fa... "
"ai kece kikace inzo in maidaki gida by 5...kinga we still have kusan hours uku to that 5 so pls escort me.. " ya fad'a mata cikin yaudara, mami feels he's playing with her, ta san yaudarar ta zaiyi amma saying no to this cute gentle man who has the perfect man is something that is not easy,
"Dan Allah restaurant din kawai zamuje?.. " ta tambayeshi cikin sanyimurya,
"in your widest dream... " ya fad'a cikin ranshi
"eh mana.. Kawai ki zauna kina kallona har inci in koshi... Then I drop you back... " ya fada mata, ahankali ya maida legs dinta cikin motar ta rufe, gani tayi ya saki wani irin murmushi,
"na meye..wannan smile din? "" ta fada cikin cracking voice, kallonta yayi yace
"kawai ina jin dadi ne... " ya fada yana tada mota tare da kulle doors din,
" na meye dadin?.. " ta tambayeshi
"zaki gani ai... " ya fad'a mata,
"nidai you know you promise restaurant zan raka ka... Pls kar kasa daddy yaga laifina.. Dan Allah..." ta fada kaman zatayi kuka dariya yayi yana cewa
"haba baby... You know ni ban karya... Should I tell you the truth?.. "
Ya fada yana dariya sosai, baki mami ta turo tana kallonshi as he's driving and laughing like a mad man
"meye truth... " ta fad'a cikin matsanacin tashin hankali, in har he demands for sex then ya gama daita because tona mata asiri zaiyi, tasan there's no way you will sleep with someone like suhail asirin ka bai tonu ba,
"we're having our first sex today... " ya fada hankalinshi kwance, da sauri mami tace
"haba cutie... Nidai am not ready... "tafada cikin cracking voice, dariya yayi yace
"ni am ready... I won't let you go ever again... Kaduna zamu straight from here... Daga nan zamu wuce abroad..." yafada yana tuki, idanuwa mami ta zaro tana kallonshi, kallonta yayi yace
"relax am joking... "
Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903
Thanks
๐งก๐๐๐๐ *LOKACI NE* ๐งก๐๐๐๐
*page*6โฃ3โฃ
In baki biya kudina karatu ba kika karanta Allah yaisa,
Don't share my novel, it's for those that paid only.
Nagode nagode nagode Allah ya bar zumunci, am your fan am your fan ba a baki bane... It's in your actions towards me.. Allah ya bar zumunci. Nagode once again.63
Suhail yana tuki yana kallon mami da duk tsoro na kwance kan face dinta, she look so frighten kaman ba ita bace sarauniyar son girman nan ba,
"cutie Dan Allah mu koma gidan anty bilki... Kayi hakuri zanyiwa mummy karyar zan kwana gidan anty bilki sai inzo wajen ka.. Pls... " ta fad'a mashi cikin rarrashi, dariya yayi sosai har da bugun staring yace
"see small pikin kou... Wato wayau zakiyi min... Lallai... Yanzu ma call her zaki kwana gidan anty bilki... Because you're not coming back any time soon... " ya fad'a mata while driving, ganin da gaske yake yasa ta fara kokarin kuka tana cewa
"wayyo cutie it's me anty mami fa... Remember you promise to always make me happy... Dan Allah..." bata k'arasa ba yace
"yes I promised but That was when I thought you care about me... But unfortunately you don't care about me Don haka Nima Babu ruwana da wani promise ..." ya fada yana kallon gabanshi, mami dora legs dinta tayi kan seat din sai ta dora kanta ta fara kuka, suhail kallonta yayi yace
"haba antyna... Sha kawai zaiy...i want you to rain on me ne... Nothing more... Kinji... " ya fada yana taba waist dinta da free hand dinshi, da sauri ta zabura tana cewa
"stop touching me, .." ta fad'a cikin kuka, dariya kawai yayi ya cigaba da tuki yau kam ko kukan jini zatayi he's not going back On he's word, he must have her to himself today, kawai he's thinking ya abun zai kasance, kaman yayi tsuntsu ya tashi sama haka yakeji. Mami bata kara ce maahi komai ba har suka isa gidansu, jin yana horn yasa mami daga kanta taga da gaske gidan ya kawota, kallonshi tayi tacd
"pls kar muyi... ka Bari sai na dawo kaji... " ta fad'a jikinta na wasa, tasan wahala zata sha har na gidan gaba because dukda Shes a virgin maganin da take tsugunno a kai makes the place more tighter da even her urine don't pour like before,
"Dan allah kaji cutie na... " ta fada cikin lafazi Mai sanyi
"OK... " ya amsa mata atakaice yana shiga gidan, parking yayi ya fito ya bude mata yana bowing ahankali yana cewa
"well come home my lady... " banza tayi dashi ta fito tana kallon compound din gidan, gabanta yana mugun faduwa shi kuma jikinshi saia rawa yake, duk yau baici komai ba amma ko yunwa baiji, falo ya bude mata kamshin ta na biye dashi sai lumshe idanuwa kawai yake, suna shiga falon ya maida kofar ya rufe bata ankara ba taji ya dagata sama tare da jona bakinshi kan nata, her lips are sweeter than before, mami lumshe ido tayi because she can't hide the fact that she misses him too, hannunta ta zagaya wuyanshi itama tana kissing dinshi, bakinsu jone da juna ya ajiyeta kan three seater yana shafa hannunta yaji wani irin daban, yasan yes she have a soft and tender skin amma na yau ya bambamta da sauran rana, da sauri ya dinga daga rigarta while he's kneeling gaban kujeran