Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
innocent face
"And innocent heart too.." Ta fadawa kanta, expensive cream ta dauko ya shafawa jikinta sannan tabi da wani cream perfume, sai da ta gama ta dauko long Arabian gown Mara stones dayawa da nauyi ta saka, daman mami irin matan nan né da basu damu da kwalliya ba, at time sai ya zama dole take saka kwalli da expensive powder dinta, duk Kayan kwalliya babu Wanda bata saya amma bata amfani dasu iyaka if she travels taga abinda take so ta saya, yana gama shiryawa ta koma ta kwanta Tana jiran yazo suyi magana.
Karfe sha biyu da yan mintuna alhaji Ahmed yazo gidan, suhail dake kwance ya daga Kai yana kallon compound din ta cikin window, yana kallon motar da ya shigo sai yaga bai gane ko waye ba, tsoki yaja ya koma ya kwanta still thinking about he's anty, he's so disturbed, tunda aka haifeshi bai taba Jin matsalar wani ya dames hi kaman na mami ba, shi damuwa har yawa take mashi, Sam ya mance he broke up with he's first love kawai tunanin mami yake. Itama mami daga sama taga shigowanshi, ji tayi gabanta na faduwa kaman wata yarinya, Tana kallo ya shiga falo da wasu manyan ledoji guda uku, hajiya ya tarda falo suka gaisa sanna ya zauna, bayan kaman minti biyar da zamashi mami ya sauko looking naturally beautiful, kallonta yake cikin kwanciya hankali, mikewa hajiya tayi ya barsu nan zaune, gaisawa sukayi mami Ta tambayeshi family da aminiyarta, nan ya amsa mata da kowa lafiya sai kallonta kawai yake kaman mirro, mikewa tayi ta dauko mashi ruwa sai sata kunya yake sabida yanda ya tsareta da idanuwa, ruwa ta kawo mashi amma bai sha ba duk he's eager to hear what she's about to say,
"Hajiyata am waiting..." Yafada cikin Sanyinmurya, ajiyan zuciya ta saki Sannan tace
"I don't really know where to start from..." Tafada Tana wasa da yatsunta,
"Pls ki fara from anywhere, but in bad news né don't tell me pls...i have waited patiently for good news ..." Yafada cikin natsuwa, ajiyan zuciya ta saki Sannan tace
"Allah na ganin bawai bakayi min ba...sai dai..." Bai Bari ya karasa ba yace
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...mami sai dai me ?.." Ya tambayeta sounding so tensed,
"Saidai matarka...she trusted me so much...zan ji babu dadi I married her hubby..."
"No..no...ai she knows...ta amince...sai da na fada mata ta yarda Sannan nazo gareki...if you think am lying call her..." Yafada cikin rawar jiki, Dan ajiyan zuciya ta saki without letting him noticed,
"Are you sure.." Ta tambayeshi,
"Eh Wallahi...ai nasan yanda kuke..bazai taba yuwu inzo gareki ba da izininta ba...she even said she loves you so much that it's better in auri nice person kaman ki da in auro wacce bata sani ba...if you doubt me call her and see..." Yafada har jikinshi na rawa,
"Ba sai na kirata ba...na amince... " Ta fada kanta kasa, idanuwa ya zaro yana cewa
,"Doctor kin amince zaki aureni?.." Yafada cikin farin ciki, ahankali ta daga mashi Kai, da sauri ya sauka dagakan kujera ya fara sujud yana godewa Allah. Ana kiran sallah farko suhail ya shiga bathroom ya dauro alwallah zai tafi masjid, yana bude kofa yaji mami na dariya, ahankali ya taka ya leka falo yaga Mutumin sake sujud ita kuma dariya alaman admiring, gira daya ya daga feeling angry which he don't really know why, ahankali ya taka ya fito face disnhi babu walwala sosai, he try's to look normal amma kaman face dinshi ke daurewa da kanshi, kaman baiga kowa wajen ba ya wuce abun shi har lokacin Ahmed bai dago daga sujud ba, sai godewa Allah yake ,mami tayi accepting dinshi,
"Pls ka tashi haka nan..." Ta fada mashi wearing a beautiful smile,
"Aa barni in Kara godewa Allah...am a happy man..." Ya fada still going back to sujud, shuru mami tayi Tana kallon shi, yafi minti biyar Sannan ya daga Kai yana godewa Allah,
"Thank you so much my doctor..Allah ya barmu tare...I promise you won't regret your decision...zan kula dake kaman yanda zan kula da Kaina..." Ahankali mami ya daga mashi hannu Sannan tace
"Zaka dai kula damu..." Ta fada cikin smile,
"Wannan Ai ajiye yake...dole in kula daku..." Yafada sounding so excited, hira suka dingayi inda ya nuna mata true colors dinshi na magana, sai Yanzu ya gane he's a big talkative,
"Dan Allah ki amince ayi komai da wuri..." Ya fada sounding so exaggerated, shuru tayi cikin ranta Tana tunanin dole ayi bincike Ai, tunda not all that glitters is gold,
"Give me some time pls..." Tafada cikin natsuwa,
"Na baki Doctor..just take your time..." Ya fada mata cikin so da kulawa. Suhail tafiya kawai yake, hankalinshi na chan wani waje,
"Ko waye wannan banza..." Yafada sounding so out of word, tsoki yaja Sannan yace
"Who is he..." Ya sake fadawa kanshi,
"well I hope it's not what I think..." Yafada atakaice yana shiga cikin masjid, sallah yayi ya Kama hanyar gida, yana tafiya ahankali, yana shiga compound ya sake ganin wannan motar,
"Hmmm it's time to pray...mister..." Yafada yana shiga falo, har lokacin suna zaune sai zuba yake, mami ce ta daga Kai ta kalleshi wearing a smile
"Cutest let me introduce you to someone..." Tafada Tana kallon face dinshi, Dan murmushi ya saki yazo inda suke idanuwanshi cikin na mami, ganin yanda ya tsareta da idanuwa yasa ta dauke nata tare dacewa
"Cutest meet Ahmed..my future,,,husband..." Ta fadi word din one by one, she was expecting suhail will jump up and say finally amma sai ya basu sani irin blank look, look da bai da maana, hannu Ahmed ya mika mashi, ahankali ya daga tender hand dinshi ya Dora na Cikin Ahmed trying to say something but nothing comes out.
13💚💜💙💛❤️
Lokacine
💚💛❤️💜💙
® zuwairat (ummumaryam)
1️⃣3️⃣
Free page
Anty o can't thank you enough, only Allah will reward you.
"Oh..." Yafada trying to form a smile, shi kanshi ya rasa what came over him at the moment, ya rasa abun cewa Sannan he's mouth is so dry kaman bai sha ruwa ba through out the whole day,
"Nice meeting you..." Ya sake fada cikin sanyinmurya, he's suppose to be happy for her amma ko kadan happiness is not close to what he's feeling, mami rasa abinda zata ce tayi sabida yanda suhail yayi behaving, she was thinking he will jump up and say congratulations, finally you're getting married, ahankali suhail ya zare hannunshi daga cikin na Ahmed Sannan ya zurawa mami Ido tare dacewa
"Congratulations anty..." Yafada kaman Ana jawo maganar daga cikin bakin shi, ahankali mami ta saki murmushi Jin abinda she was expecting to hear,
"Thanks cutest..." Tafada wearing a smile, abun mamaki tunda yace congratulations bai Kara dauke idanuwanshi daga cikin nata ba har sai da ta amsa mashi Sannan ya lumshe idanuwa tare da juyawa, Ahmed bude baki yayi yana kallon bayan suhail ta hat is walking so fast zuwa daki,
"Waye wannan?.." Ya tambayeta
"He's my brother..." Ta amsa mashi,
"Elder ko younger ..." Ya tambayeta, dariya tayi tace
"Why zaka ce wancan elder,,.sai dai younger brother..." Ta amsa mashi Tana dariya,
"Ai har gabana ya fadi Don wancan da elder brother dinki né da kyar ya amince muyi aure...naga kaman he don't like me,,." Ahmed ya fada yana dariya, dariya mami tayi sosai still thinking about the way he reacted
"Ai babu ruwanshi..haka attitude dinshi yake..." Tayi mashi karya, tasan suhail ya iya son mutane Sannan yana da faraa sosai, she don't just know what happened to him today, kawai sai ta tuna da maganar humaira,
"Nidai nasan Abunda nake fada..,am a man...mun San halin junan mu..." Ahmed ya nace kan maganar, ita dai mami bata ce komai ba, hira suka Dan taba Sannan ya Mike ya tafi looking so happy, mami bata bi ta kan suhail ba ta hau upstairs, dakin mahaifiyar ta shiga ta bata labari yanda sukayi da Ahmed, sai magana take kaman yar yarinya saboda excitement, ba komai ke sata farin ciki ba sai da yace matarshi ta amince da komai that da izininta yazo, it makes her feel so happy and at rest, at least ba zatayi wannan danasanin batawa wata rai, duk farin cikin da take ciki na mahaifiyar ta ya linka nata, it's written on her face and every where, sai da mami ta gama mata bayani Sannan ta dauki wayar ta ta Kira mijinta ta sanar mashi, mami rufe face dinta tayi cikin farin ciki da kuma kunya, sai da suka gama waya Sannan tace
"Mommy.,Wai Ahmed har cewa yayi kawai in bada izini ayi komai very fast...he's so eager...! Tafada cikin shyness, dariya hajiya rukkaya tayi tace
"Alhamdulillah..daman I know naki bazai dauki time ba when it comes...now kin gani...kawai Yanzu ayi magana da kaka sai ayi bincike Sannan ayi fixing time da zai turo, ..." Mahaifiyar ta ta fada mata,
"Mommy ko ma meye zaa jira in dawo saga Saudi...I still need to pray...mummy I have waited so long for This and won't want any mistakes..." Tafada sounding calm, idanuwa mahaifiyar ta tayi rolling Sannan tace
"Sweetheart pls be positive...nasan insha Allah babu wani mistake.,"
"Eh naji mommy.,but still zanje Saudi ..dad yace zaiyiwa uncle magana..so nasan zuwa next week Ana iya samun available flight,...zanje ko sati né inyi....." Tafadawa mom dinta,
"Shikenan..Allah yasa hakan shi yafi alkhairi..."
"Amen mommy..." Hajiya bata Kara bin ta kanta ba ta fara dailing number sisters dinta Tana fada masu mami ta fiddo miji, Ai duk Wanda ta Kira sai yayi salati tare da godewa Allah da lokacinta yazo, mami fita tayi ta koma dakinta, suhail kam kwanciya yayi ya rasa abinda ke damunshi, he's so sad, wani Abu nayi mashi yawo cikin zuciyar shi, humaira ce ta fado mashi sai yaja tsoki, juya kwanciyar shi yayi yana cewa
"Wai meet my future husband...mtwsss..so annoying..." Yafada cikin Jin haushi, mikewa yayi zaune yana mamakin why he's angry
"Am suppose to be happy for her..." Yafada yana kalle kalle,
"Mtwss..he's not even handsome...ita kuma kaman tanason shi...Yanzu ni kadai né abun magana a family meeting..." Yafada sounding out of words, legs dinshi ya maida kasa tare da hada Kai da gwiwa yana Shafa silky hair dinshi ahankali,
"Oh god...meye haka kuma?.." Ya fada yana scattering kanshi, sai Shafa kanshi yake da karfi yana hargitse well dressed Hair dinshi,
"Ohhhhhh...." Yafada yana tunawa da yanda yake ji if he touched her,
"Devil get out of my head..." Yafada kaman zai haukace, relaxing yayi kan gado tare da Dora kafa saya kan daya sai karkada su kawai yake babu control, mikewa yayi ya fita falo ya dauki ruwa yasha Sannan ya dawo dakin ya kwanta not knowing exactly what he's problem is,
Mami bata Kara sauka ba sai da tayi sallah asr ta sake wanka ta fito, kitchen ta shiga ta samowa kanta abinci taci kadan Sannan ta dauki pad dinta Tana searching wedding dresses da kuma duk abubuwan daya danganci na weeding Mai kyau da tsada, suhail né ya fito da ablution zaije masjid, kallonta yayi zaiyi magana Sai kuma yayi shuru, bata ganshi ba sai da ya bude Kofar falo taga ya fice,
"Wai what's wrong with him né?.." Ta fada cike da mamaki,
"This is unlike him..."
Bayan ya idar da sallah ya dawo gida har lokacin mami Tana falo, yana dawowa ya wulla kanshi kan kujera next to her tare da Dora kanshi kan shoulder dinta, ahankali ta daga Kai ta kalleshi, gani tayi he's eyes are closed,
"Cutest what's wrong with you?.." Ta tambayeshi cikin whisper that walk straight to he's spine, ahankali ya bude idanuwanshi yaga sunyi wani irin ja, ahankali ta daga kanshi daga kan shoulder dinta Tana kallon eyes dinshi while he's also starring at her, nan take hankalin mami ya tashi Tana tunanin something serious is happening to him, sabida yanda idanuwanshi suka sauya,
"Wayyo Allah cutest...I thought you said you're over her...why ka koma haka Yanzu?.."tafada sounding so disturbed, San wetting lips dinshi yayi tare da maida kanshi kan shoulder dinta, zama ta gyara ta fuskanceshi Sannan tace
"Pls cutest zan rakaka in bata hakuri..." Tafada Tana kallon idanuwanshi, ahankali ya girgiza mata Kai idanuwanshi cikin nata,
"Then tell me meye matsalar ka...are you hungry?.." Ta fada cikin tashin hankali saboda ya sakar mata jiki, Dan Kara matsawa yayi kusa daita ya zagaya hannunshi a waist dinta, ji tayi kaman anyi pinching dinta tayi saurin ja baya,
"Wai meye haka?.." Ta fada sounding angry,
"Sorry antyna...kawai basan abinda ke damuna ba...am so angry..." Yafada face disnhi babu walwala, idanuwa ta lumshe Sannan tace
"Sorry..I know you have been through a lot...you're tying sosai..kawai just be happy for me now..,am getting married..." Tafada mashi, ahankali ya Kama hannunta cikin nashi yana shafaw ahankali Sannan yace
"Anty Yanzu wannan Mutumin zaki aura?.." Ya tambayeta
"Yes insha Allah..." Ta amsa mashi, Dan turo baki yayi kaman yaro yace
"Anty bai da swag...anty you need someone with swag..ai yanda kikayi waiting haka ba kowanne karabiti ya Kama ta ki aura ba..." Bai karasa ba tace
"Watch your words..." Tafada cikin bacin rai.
"Ohhh anty sorry..bakison Ana taba mr right kou...Allah yasa kar yayi maki kishiya..." Yafada yana Dan bata rai
"H,m Ai already yana da first wife...nice second..." Hannu ya Dora a Kai yace
"Gaskiya anty don't marry him...yana fa da mata...anty as good as you are bai kamata ki auri leftover ba...ya kamata ki auri mijinki new kaman yanda kike new..." Yafada kaman yana Jin bacci, hannu mami ta Dora a goshi Tana Dan girgiza Kai ahankali tace
"Amma Yanzu cutest Baka da kunya..." Idanuwa ya zaro yace
"Anty me nayi?.." Ya tambayeta kaman zaiyi kuka, banza tayi dashi ya sake cewa
"Ni me nayi ?.." Ya sake tambayan ta,
," bakayi komai ba...kawai shikenan..." Ta amsa mashi atakaice, kafa ya Dora bisa legs dinta ta ture shi
"Yanzu anty Ai kinsan babu Abunda ban sani ba...am 30 fa..ko Yazid na girmeshi...kawai dai ayi shaani...nidai anty pls don't marry him...I dint like him..." Yafada cikin shagwaba,
"Haba cutest...instead of you to be happy for me you're saying this..."
"Sorry antyna...kawai dai ni banason ki aureshi né sabida yana da mata...he won't take care of you like you're supposed to be treated...amma kiyi hakuri kinji sweet anty..." Yafada yana Kama kumatunta, buge mashi hannu tayi Tana cewa
"Wallahi ka rainani da yawa..." Tafada Tana kokarin mikewa, sake jawota yayi har Tana kokarin zama kan kafarshi, duk abinda suke hajiya na tsaye upstairs Tana kallon su, face dinta babu walwala, ganin yana janta yasa ta juyo afusace ta nunashi da yatsa ya bude baki kaman zai cije finger dinta tayi saurin Jan hannunta baya Tana cewa
"Wallahi ka shiga hankalinka..." Ta fada sounding a bit angry, baki ya tale yana cewa
"Ni me nayi Yanzu kuma?.." Yafada kaman zaiyi kuka, dariya mami tayi tace
"You know what?.." Ta tambayeshi, ahankali ya girgiza mata Kai wearing a classy smiles,
"Allah ya taimaki humaira bata amince maka ba.,,,Don you're not man yet...you behave like a child..." , idanuwa ya zaro yace
"Anty am not a man fa kikace...ai ni matata sai tafi humaira so zillion times so don't worry...I will proof am a man with a baby in nine months..." Yafada sounding a bit naughty, Kai mami ta girgiza ta bar shi na zaune yana dariya, bayanta yabi da kallo the he's still looking at her feet, hajiya na ganin mami ta taho tayi baya ta koma bakin Kofar dakin mami, mami na hawa hajiya tayi saurin Kama hannunta ta jata ciki dakinta Sannan ta fara cewa
"Mami kina hauka?.. Ashe baki da wayau ban sani ba?. " mami idanuwa ta zaro Tana kallon mum dinta bata San hawa ba batasan sauka ba,
"Ya zaayi ki dinga wasa da baligin yaro haka?...yaron da he's not your Muharram,...ko Muharram Ai da akwai limits na komai..,har he's holding your waist,..." Sai Yanzu ta gane Abunda take magana a Kai, she's surprised why she's thinking such, she don't feel a thing and she's sure shima suhail baijin komai
"Mummy calm down pls...it's nothing..." Bata karasa ba ta katse ta dacewa
"Keep quiet..,stop saying it's nothing..duk Wanda yazo ya gansu a haka dazun will suspect something.."
"Oh ni mummy...suhail is a brother...my younger brother at that...ni Wallahi tamkar Yazid haka yake wajena...saidai kawai munfi shakuwa sashi né because he cares a lot about me...amma pls mom stop thinking negative...nidai..."
"mami kiyimin shuru..na dai fada maki I don't want to see you both like that again...ke kaman baki je islamiya ba..." Kai mami ta dafa tare dacewa
"This is serious..." Ta fada sabida yanda hajiya ke fada
"Ai kinsan ko Baku da wani intentions da akwai zunubi..so becareful..." Idanuwa mami tayi rolling Sannan tace
"Pls mummy kiyi hakuri..it won't happen again..." Tafada ahankali,
"Good..." Tafada Sannan ta fice daga dakin, ahankali Maryam ta Kai bakin gado ta zauna tare da maida legs dinta kan gado, she can't believe her mom is thinking negatively towards suhail, ita kam tasan they both feel nothing, kawai he cares about her so much and she do to him too, when he stands for her he makes her care for him more, shiyasa take Kara kula dashi fiye da before,
A gidan su suhail kam hajiya Hassana tayi kuka tayi kuka har ta gaji, her eyes are so swollen she looks so disturbed, she can't believe Yanzu suhail waje zaije néman aure, she loves her son so much that batason yaje wani waje yayi aure, tafison ya auri wacce she can control, tasan halin yanmata wannan era din, basu da kunya Sannan suna mallake miji ya mance da family dinshi, bawai she needs anything from him na no kawai she wants her son in a safe hands Sannan Tana mugun kaunar taga relationship dinta da hajiya habiba ya Kara karfi tunda tun da aka kawota suke tare as friends, ta girmi hajiya habiba sosai Don kafin a aurota Tana da kusan shekara goma a Mai waazi family amma kasancewan jininsu ya hadu Sannan suna da kusan same habit and kome ta sata takeyi, duk family sun San yanda suke,sai da suhail na 10 years ta haifi humaira, nan ta fada mata wannan yarinyar surukar tace, and luckily suna son juna tun suna yara amma sai gashi all her dream is