Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   69 / 75

204K to 207K   out of 224.1K words

loosing him.  Dukkan masoyan suhail babu wanda ya samu bacci,  daga mami, alhaji Muhammad,  hajiya hassana har yazid babu wanda ya runtsa. Sai da mami tayi sallah asuba daga nan bacci thief yayi gaba daita.  Kaman an bigeta ta tashi daga bacci a firgice with such a huge headache and swollen face,agogo ta kalla taga har karfe takwas, da sauri ta shiga bathroom tayi wanka ta fito sai sauri take ta shirya, long hijab ta saka har kasa ta fita zuwa dakin mom dinta da sallama, gaisawa sukayi sannan tace
"mummy ki bani key dinki Dan Allah inje hospital wajen suhail... " ta fad'a kanta kasa,
"kije kisha kou tea ne in gama Shiryawa sai inzo mu tafi tare daga nan sai mu wuce meeting.. Kinsan bazaa yi skipping family meeting ba sai in mutuwa akayi... " hajiya ta fad'a tana kallon how terrible mami looks,  idanuwanta ne suka ciko da kwalla because babu abinda take so kaman ta ganta a hospital din,  bataso ba amma haka ta koma falo kasa tayi tagumi tana jiran mom dinta ta fito, bayan kaman minti ashirin hajjya ta sauko da sauri mami ta Mike tayi waje saboda kar a sake wasting time, girgiza kai hajiya tayi ta fita ta shiga part din alhaji suka fito tare Driver ya jasu sai hospital.
A hospital kam duk suna zaune a waiting area, duk wanda ka gani da tunanin da yake,  babu Mai cewa komai,  they all look dull and tired as a result of rashin bacci,  cikin kam har da yazid.  Karfe tara Saura driver kaka ya direta a cikin hospital din,  da sauri ya bude mota kofa ta fito da karkatattar wuyar hijab dinta sai expensive glasses a face dinta tare da sandar ta,  da sauri driver ya bude mata ta shiga ciki,  tana shiga ciki ta kalli faces dinsu,  Jan glasses dinta tayi kasa tana kallon hajiya hassana,.
"wannan fa?.. Me takeyi a nan wajen?.. " ta tambayi alhaji Muhammad,  shuru yayi bai amsa mata ba,  cikin fushi tace
"wallahi Muhammadu ka bani kunya.. Sam baka cika Mai waazi ba... Ya zaayi ka bar wannan shegiyar ta shigo har wajen nan... " ta fad'a looking at alhaji Muhammad daya sadda kai kasa with he's swollen face,  juyawa tayi GA hajiya hassana sannan tace
"na baki minti daya ki bar wajen nan... Banason ganinki kusa dashi ko na sakan daya... Maza tashi ki bar wajen nan... " ta fad'a mata sounding so angry,  da Sauri hajiya hassana ta Mike tana cewa
"nidai an Shafamin kashin kaza ..wai meye laifina... " ta fad'a kanta kasa har voice dinta bai fita sosai saboda kukan datayi, 
"wato kina da bakin magana... Nace ki bar nan.. Dan da kika ce kin tsine mashi zaki zo gani?.. " b'ata Bari ta k'arasa ba tace
"ai ko meye ni na haifeshi... Kuma kome nayi mashi it's out of love...ba Don banason dana ba... " inji hajiya hassana, cikin fushi kaka tace. "tou sannu baturiya...ashe haka ake so... Kar ki kuskura ki maidamin magana mara tarbiya... Nace ki barnan kafin in kwala maki wannan sandar... " kaka Ta fad'a heading toward hajiya, da sauri taja baya tana cewa
"nidai ayi hakuri kar a rabani da dana... " ta fad'a tana ja baya saboda yanda kaka ta nufota da sanda
"Ashe rabawa... Ai kin raba... Don haka nace ki bar nan wallahi kafin in zuba maki ruwan rashin mutuncin da har ki mutu bazaki manta Dani ba... " ta fad'a tana kusanto ta. Kaman wasa sai da kaka ta tabbatar ta Kori hajiya hassana daga waiting area kuma hakan bai isheta ba sai da ta dinga binta da sanda har saida ta fita daga hospital din gabaki daya, duk wanda yaga yanda kaka ke bin hajiya hassana da sanda sai yayi dariya because it's look so funny, tana ganin ta fice ta fadawa maigadin wajen
"kar ka bar wancan ta shigo nan... Tafi yan boko haram taasa... " ta bada command kaman it's her hospital. Ciki ta koma ta kalli alhaji tace
"wai yana ina nagan dukkanku nan waje?.. " ta tanbayeshi
"yana ciki kaka.. Tun jiya baa barmu muka shiga ba balle musan halin da yake ciki.. " ya fad'a trying not to Cry,
"yo me yasa?" ta tambayeshi
"wai Ance kar a yi hayaniya... " tsoki kaka taja before saying
"meye na hayaniya?.. Waka zaaje ayi ko kuma k'idi... Kiramin likita... " ta fad'a tana buga sandarta kasa, nan yazid ya kira doctor, after very long argument ya bari kaka da alhaji Muhammad suka shiga, yanda suhail ke kwance yasa alhji Muhammad fashewa da sabon kuka, kou motsi baiyi sannan har lokacin oxygen na hancinshi, sai ka matsa kusa dashi zakaji yana sakin ajiyan zuxiya from time tou time, bayan kaman minti uku dr yace su fita, babu musu suka fita, kaka kallon alhaji Muhammad tayi tace
"matarshi tazo ta kula dashi Kai kuma ka koma gida ka shirya kazo wajen taro... " ta umarceshi atakaice.




Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903
Thanks

In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa,

Don't share my novel, it's for those that paid only.71

Lokacine 💚🧡💛❤

Ahankali alhaji Muhammad ya daga Kai ya kalli kaka yace
"yanzu kaka sai in barshi kadai nan?.. " ya fad'a cikin girmamawa,
"ikon Allah... Shi kadai nace ka bari?..ba cewa nayi matarshi ta kula dashi ba?.. Kou da kake tsaye nan wata tsiya kake tsinana mashi?.. " Inji kaka sounding so pissed off,  alhaji Muhammad shuru yayi bai ce komai ba sanann bai daga kai ba,  he's head is down and tears are still rolling,  kawai he fears nothing like the fear of loosing him,  he's so scared because kou yara dubu gareka da akwai Wanda zakaji ya kwanta maka,  suhail is he's favorite and he's carbon copy... Sannan ya fi sauran bashi headache amma He loves him so Much.
"da ka b'ata min rai yanzu zance har maryama tazo wajen taron... Aikin banza kawai... Sai kace da akwai abinda ake mashi in banda tsayuwa da kuke... " inji kaka tana tafiya ahankali,  cikin natsuwa alhaji Muhammad yace.
"Allah ya huci zuciyar ki kaka... Zan kirata tazo sai in koma gida... " ya fad'a cikin girmamawa, bata Kara kallon inda yake ba ta dogara sandarta tana takawa,, tana zuwa inda yazid ke zaune tace
"maza a taho wajen taro..." ta fad'a tana barin wajen,  bayan kaman minti goma da fitar kaka su mami suka iso wajen,  kanta kasa because she can't look at anyone,  alhaji Muhammad na ganin ta yayi saurin daidaita kanshi don kar ta san he has been crying too,  gaidashi mami tayi not looking up ya amsa kaman he's alright,  gaisawa sukayi da hajiya sannan alhaji Muhammad da alhaji yunusa sukayi gefe guda suna magana ahankali,  mami takawa tayi wajen yazid tana mamakin why suke waje?, Dan sadda Kai yayi kasa sabida yayi mata karyar everything is alright while it's not,
"yana ina... Why kuke waje?.. Kou doctors na duba shine?.. " ta jera mashi questions bayan ya gaidata bata amsa ba,
"anty... Wallahi an hanamu ganinshi... Tunda muka zo nan... Ba bar kowa ya shiga ya ganshi ba... Yana ICU... " jin ICU yasa mami taji legs dinta basu daukarta,  she's a dr and she knows kafin a Kai ciwo ICU it must be huge,  ahankali ta zame ta zauna tana sakin nishi a hankali tare da goga palm din hannunta kan cibiyarta ahankali,  hajiya ce tazo ta zauna kusa daita tana cewa
"mami meye haka mana?.. Behave yourself..." ta rada mata,  Kai mami ta daga da red eyes and swollen face tace
"mummy... Suhail na ICU.... Kilan MA he's dead... " ta fad'a cikin wani irin yanayi Mai ban tausayi,
"will you stop that?.. Daga shiga ICU sai mutuwa?.. " inji hajiya,  mami na nishi tace.
"mummy... Am a doctor... Nasan meye maanar ICU... Ba anyhow cases ake kaiwa ICU ba.... It's must be something huge and bad... " bata k'arasa ba hajiya tace
"will you keep quite and be positive?.." da sauri mami ta dora hannunta kan bakinta tare dacewa
"mummy.. Na daina... " ta fad'a atakaice amma bata daina shafa hannunta kan cinyarta tana gaba da baya dashi kaman wata Mai hidden pain ba,  alhaji Muhammad ne ya zo kusa da mami yace
"little kaka ki kula da mijinki zamu tafi meeting...in ance ana bukatar wani abu Just call.. Kinji kou?.. " ya fad'a mata,  dadi mami taji because at least she will be able to show her emotions sannan she will ask exactly what is wrong.  Bata daga Kai ba tace
"OK daddy... " nan duk suka fita daga cikin hospital din mami na zaune kanta kasa tana ganin duk sun fice tayi saurin mikewa ta fara dubawa ahankali tana neman office din doctor,wata nurse tagani ta tambayeshi office din doctor,  nan ya nuna mata, ahankali ta shiga tare da sallama,  Kai ya daga ya kalleta yana amsawa,  zama tayi sannan ta gaisheshi ya amsa yana kallon yanda face dinta yake
"how may I help u... " shine tanbayan da yayi mata,
"I am dr maryam yunusa Mai waazi... " Dan sauya face doctor din yayi before he was thinking she's a patient dukda baa shigo mashi da file ba,
"nice meeting you... How may I help you... " ya sake tambayan ta
"Dan Allah.. Inason sanin how is the patient in ICU... " kura mata ido yayi for a moment sannan yace
"kince you're a doctor... so you should know such things are confidential.... "ya fad'a mata
"yes I know... But am he's wife... Dan Allah let me see he's file..." ta fad'a mashi,
"we don't do things that way.. " ya amsa mata atakaice, shuru tayi hawaye na zuba,  bayan kaman minti guda tace
"OK... naji... but let me see him... " ta rokeshi,  kaman bai so amma because she's he's wife and a doctor yace
"alright... " ya fad'a sannan ya kira wata nurse ta shigo yace
"take her to tje patient in ICU... " ya umarci nurse din,  mikewa mami tayi tana mashi godiya because tasan nobody is allowed into the ICU sai doctors.  Tana bin bayan nurse din har inda suhail ke kwance,  fita nurse tayi ta barsu,  ahankali ta taka zuwa bakin gadon da yake kwance,  as she come closer her heart get heavier,  ramarshi kawai says alot,  yanda ya koma ya nuna da cewa he have been going through lot of thoughts,  hannu ta dora a baki kar kukanta ya fita,  tasan if wani abu ya samu suhail she will blame nobody but her self,  ramar shi is far beyond her expectations,  she could remember sanda suke waya duk basu damuwa da matsalolin da suke ciki amma bayab saduwar su ta rabu dashi,  tasan hakan yaja komai, mechinaries dake dakin ta Dan kalla sanann ta zauna bakin gadon tana kallon yanda yake sakin ajiyan zuciya,  gefen idanuwanshi are dried da hawaye,  bakinshi rufe gam. Hasken shi ya ragu fiye da before,  bisa chest dinshi ta dora Kai taji yanda zuciyarshi ke harbawa fast fast sannan sai sakin ajiyan zuciya yake,  free hand dinshi da babu cannula ta rike tare da cewa
"baby am here... " ta rada mashi ahankali,  kou motsi baiyi  ba,
"baby am sorry pls.... Bazan kara ba.... I will take care of you like my little brother... But pls don't be mean to me on bed again... " ta fad'a tana sakin murmushi while tears is rolling,
"pls.... Bazan k'ara gujeka ba.... Cutie give me your smile again... I love you sosai... " ta fad'a tana shafa hannunshi ahankali, suhail dake kwance yana jin voice dinta amma it's so far far far away,  kaman tana tsaye nesa tana mashi magana haka yake ji, kou sanda su kaka suka shigo he heard them from afar,  kaman he's distance from them, 
"ko me kake so zanyi.... I will never deny you anything again... Kar ka tafi ka barni... " ta fad'a tana kuka sosai,  haka ta dinga magana amma he's not responding,  mikewa tayi ta yi mashi kiss a goshi hawayenta na diga saman kanshi taga ya danyi squeezing forehead dinshi for about a second,  murmushi ta saki tana cewa
"da dumi kou?.. Don't you like the warmth of my tears... " ta fad'a tana kallon face dinshi,  bai Kara motsawa ba ta Dan saka tip of her tongue kan forehead dinshi sai taga ya kara squeezing goshinshi alaman ta daina bai so,  dariya ta saki in low voice tana cewa
"bazaa daina ba sai ka bude idanuwanka...i want to see those large eyes... " ta fad'a tana sake lasar mashi goshi, still sai ya Dan Sake bata face,
"sorry na daina but pls open your eyes... " ta fad'a tana komawa ta zauna,  bai bude ba hannunshi ta Kama again tana mashi magana har da labari take bashi tana cewa
"I know you can hear me... " kofar wajen aka bude doctor ya ganta zaune yace.
"Kefa doctor ce... You know all this is not allowed... Pls ki fita yanzu... Kin dade nan ciki... " da sauri mami tace
"no pls... ba hayaniya nake mashi ba... " ta fad'a kanta kasa saboda ya tausaya mata kar ya yasa ta fita despite she knows the fact that ko ita kanta bazata bar kowa ya shiga ICU ba,
"yaruwar ke kanki you know all this stuffs,.. You know the rules and you're making me break mine...pls ki fita haka nan... He needs to be alone..." ta fad'a mata,  kaman bata so ta Mike zata zare hannunta daga cikin nashi taji ya Dan Kama mata hannun in a slight way, da sauri ta kalli doctor tace
"dr he just hold my hand... " ta fad'a cikin ihu
"pls you're shouting.... Pls ki Fita... You make me doubt if you're a doctor... " ya fad'a sounding a bit angry,  sadda Kai kasa tayi ta taka ta bar dakin.
Daman kou da kaka ta Kori hajiya hassana daga hospital din bata tafi ba,  gefe Daya ta samu ta zauna, tana nan zaune babu Mai ganinta taga hajiya rukkaya da family dinta sun shiga, banda zagi babu abinda take, 
"shegiya matsafiya.... Ni da dana amma an hanani shiga saboda asirinki... Indai anyi duniya saboda manzon tsira sai Allah ya tozarki more than the way nake fuskantar humiliation saboda ku... " ta fad'a cikin bacin rai,  tana nan zaune taga duk motocin su ya fita,  cikin hospital din ta shiga securities basu hanata ba because sun dauki zancen kaka as old lady's nagging,tana shiga ta zauna a  waiting a area,  tana son ta ga danta amma bata san yanda zatayi ba,  tana nan zaune sai ga mami ta fito daga cikin inda ICU din yake,  wani irin ashariya ta saki tana cewa
"lallai kam... Uwar me kike wajen nan?.. " ta fad'a sounding so angry,  nan take mami taji jikinta ya dauki rawa,  kou kadan bata son rigima,  sannan gashi tana son tara mata Jamaa, 
"nace me kike nan wajen?.. Wato ke baki da zuciya kou?.. Kin samu yaro kin kalallame kou.... Sugar mummy... " hajiya hassana ta fad'a cikin serious tsiwa, kan mami kasa tana hawaye sannan jikinta na rawa, 
"you're he's sugar mummy... Sunanki kenan... Wallahi leave my son alone... Leave him alone ooooo tsohuwa leave my son alone!!! " ta fad'a cikin ihu sosai Wanda yasa wata sister tasowa tana cewa
"hajiya meye haka zaki dinga yi mana ihu GA patients koina?.. What ever your problem is pls take it out side... " ta fad'a cikin fushi, 
"babu wata problem... Kawai wannan tsohuwar nake fadawa ta rabu da dana... Tayi mashi asiri ta sa dana ya tsaneni... Ku fad'a mata kar ta kara shiga wajen nan..." kallon mami dake kuka nurse din tayi ta kalli hajiya hassana tace
"yanzu wannan ce tsohuwa?.. Ba wannan  na ICU ne danki ba?.. Shine har zaki ce wa wannan tsohuwa?.. Lallai... Ki fita da hayaniya pls... You're too loud and it's not good for our patients..." nurse din ta fad'a cikin jin haushi hajiya, 
"wallahi ki fita harkar dana.... Stay away from him shameless she goat... Duk kin hargitsamin family... You're bad omen and you shouldnt be in my family... " bata k'arasa ba wata ta da itama tazo wajen patient dinta tace
"haba malama... Meye haka?.. Kike zagin yarinyar da kika haifa da she goat.... Haba pls... It doesn't suit you at all... Dan Allah ki bari kar rabo ya kasheki... "
"Ashe rabo... Pls ki fita daga zancen da baki san hawa da saukanta ba....  " tsoki matar taja tace
"wallahi Allah bai baki muguwar daughter in law ba... Da kou kallon arziki baki isheta ba balle ta tsaya tana maki kuka..." matar ta fad'a sannan ta juya ga mami dake hawaye sosai tace
"Baiwar Allah ki daina mata kuka... Wallahi irin rufe ido zakiyi ki ajiye mutunci gefe guda ki zuba mata rashin mutunci... " mami bata tsaya ta saurari abinda matar zata ce ba ta bar wajen kawai still crying, tana fita ta kira dad din suhail, she need to tell him exactly what happened kar ya zama kaman ya sata aiki tak'i, yana picking yaji tana kuka,  da sauri ya Mike daga inda yake jikinshi na rawa because he thought mutuwa suhail yayi saboda yanda mami ke kuka,
"daddy am going home... Mummy ta hanani zama... " ta fad'a while heading to the gate.
"you mean hassana ta dawo nan ciki?.. " ya tambayeta cikin damuwa
"daddy sorry don't say I didn't obey you... Bazan iya daukan kalaman mummy ba... I Might not come back again... " ta fad'a cikin kuka sosai, 
"kije gida.... Nasan she might hurt you... " ya fad'a mata,  bai kara cewa komai ya kashe wayarshi, shuru

69 / 75