Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   26 / 75

75K to 78K   out of 224.1K words

brother... Friend.. And above all in-law... "yazid ya fad'a yana tube rigar jikinshi,
"hmmm you're giving me High hope...kuma in ban zama in-law dinka ba ka shiga hakkina Don ka samin rai ka kuma kwadaitamin.... "yafada cikin sanyimurya, murmushi yaizd ya saki while removing he's trouser yace
:"Insha Allah hakan zai faru... "ya fad'a yana zura new dress dinshi, daman kusan yanayin jikinsu daya saidai yafi kamawa yazid jiki Sabida yanda suhail ya rame kwana nan,
"nidai Dan Allah ka taimaka kaji... Tunda har Tana kwantar da murya tayi magana da Kai then you can tell that duk ranar da aka daura aurenta da wani mutuwa zanyi.. Kuma wallahi da gaske nake.. I will die for sure... "ya fad'a voice dinshi na rawa, yazid yaji tausayinshi sosai amma he's face ia not showing it rather he look OK and was saying
"Kai dai ka kwantar da hankalinka... "yafada sannan ya sake cewa
"how do Iook..."ya tambayeshi,
"fabulous... Har ka fini kyau... "inji suhail, dariya kawai yazid yayi yace
"let's go.. Yunaw nake ji... "
"muje chan sai muci abinci a chan... "suhail ya amsa mashi yana mikewa, haka suka fita looking so handsome and cute, ba kaman Mr cute Don shi fari ne sosai compared to yazid.
Mami MA shirinta yafi kusan na kowa kyau saboda yanda ta kimsa kanta ciki Vail mara nauyi, babu nake up face dinta but she's so adorable, komai nata daidai kaman ita ta zana kanta, her lips is a little swollen saboda yanda Tasha kuka, bata dade da shigowa ba su yaizd suka shigo, kallo komawa yayi kansu saboda haduwa su, Mai waazi family da akwai karyar sutura amma yau suhail and yazid nailed it, mami MA kallon su tayi tare da maida hankali kan suhail, taga ya rame sosai and he even look younger than before a idonta, shi kam bai ganta ba because mutanene da yawa a hall din, kallonshi kawai take, gani tayi yana shafa aljihunshi na chest da kuma na sides, bakinshi taga yana motsi kaman tsutsa, yanda yake magana kaman bai son magana, murmushi ta saki tare dacewa
"jairi... "tafad'a Tana tuna yanda ya dinga tormenting dinta, she knows a duk Mai waazi family babu mai irin Kyauwun suhail, sannan bazatyi cousin Wanda ya kwanta mata kaman shi ba, but wannan falling for you things have ruin Every things
"I forgot my phone cikin motarka... "shine abinda suhail ya fadawa yazid yayin da yake shafa aljihunshi,
"Bari in dauko... "yafada tare da juyawa, mami na kallo ya juya,
"yaro da iyayi... "tafad'a itama Tana mikewa, hanyar waje tayi suka hadu da yazid kallonta yayi yace
"anty jna zaki kuma?.. "ya tambayeta sounding so friendly, harara ta watsa mashi without saying a word, Tana tafiya har ta Kai baki kofa yazid yayi saurin binta yana cewa
"pls anty don't hurt him with your words pls...kinga yanda ya koma"ya rada mata a kunne, banza tayi dashi ta fice zuwa Mai waazi parking lot dake inda suka gina saboda duk wata hidima na biki da sauran events, daga nesa ta hangeshi yana bude motar yazid, Da sauri ta kara wajen ta bude other side ta shiga, suhail dake laluben phone dInshi yaji wanj irin faduwar gaba as a results of kamshin perfumes Mai rikitarwa dayaji, idanuwa ya daga ahankali yana kallon daga hannnunta zuwa face dinta, murmushi karfin hali ya saki while itama taji wani irin bugawar zuciya yayin da idanuwanshi ya shiga cikin nata,
"anty... Good... Morning... " ya furta maganar one by one Kaman he's learning how to talk, shuru tayi for a moment sannan tace
"morning... "ta fad'a not able to look at him again saboda yanda ya kurawa face dinta ido, she wants to talk amna ta MA rasa abinda zata ce, suhail kam ya rasa inda zai saka kanshi saboda shaukinta, he never feel anything like this,
"ya.. Ai.. Ki.. "ya sake tambayan ta, shuru tayi mata amsa mashi ba, idanuwa tayi rolling sannan tace
Suhail pls I want to beg you... "ta fad'a voice dinta na rawa kaman ba ita ba
"pls... Don't beg me for anything..kawai ki fadi bukatar ki... "yafada yana kallonta,
"pls duk abinda kakejin you have for me should stop Dan Allah..."bata karasa ba yace
"you're a doctor.. Pls tell me how to stop it... "ya fada Kai tsaye, mami kallonshi tayi for just a second ta dauke kanta sannan tace
"nidai am begging mu koma yanda muke da..."still sai ya katseta dacewa
"how?.. "ya sAke asking dinta,
"how is it possible?.. Kina ganin am happy the way things are going?.. Am dying here if you didn't notice... "yafada sounding like a real man, ajiyan zuciya mami ta saki sannan tace
"am sorry... "ta fad'a kaman an fixgo maganar daga bakinta,
"ka dai San ba laifina bane...but let's assume babu mai aurena a yanzu... Did you think zan iya aurenka?.. Wane irin rayuwar aure zamuyi da Kai... "yanda take magana yasa suhail ya fara jin wani irin zafi all over he's body, hulan kanshi ya cire ya ajiye a gaban mota sannan ya dora Kai kan staring yana nishi kaman Mai asthma,
"pls ka gane mana kawai ka let's be family again.. Dan Allah ka ajiye talks about love gefe daya... "ta fad'a mashi tana tunawa da maganar da yazid ya fad'a mata na tayi petting dinshi before it's late,
"pls tell me yanda zanyi In daina sonki...."ya fad'a kanshi kan staring,
"haba cutest... "bata karasa ba yace
"don't call. Me that... Kina cuta ta... Kawai gani kike am Not man enough for you...ba komai AI.. In na mutu sai ki zuba ruwa kasa kisha saboda farin ciki... "yafada yana saka kafa daya waje, da sauri ta rike hannunshi, she really wants to Make peace with him, Don deep. Down she's scared, batasan yanda zaayi ta saki da wannan yaron as hubby, dole tayi petting dinshi kafin ayi bikinta,
"Ayya kanina.. Ni ba kanin ki bane... "yafada sounding so. Angry trying to withdraw himself,
"Dan Allah let's be normal again... Kadai San duk family din nan you're the best... Kana da mutunci... "tafada cikin yaudara har lokacin hannunta kan nashi, ganin tana maganar cikin rainin hankali yasa ya fixge hannun shi yana kokarin fita daga motar, da sauri ta sakr riko hannunshi Tana cewa
"am sorry mana... "
"wai sorry about what... That I love you or what?.. Ni kawai ki sakeni... Kin. Maidani wani dan jariri da zaki rainawa hankali kou..."marairacewa tayi kaman zatayi kuka tace
"nikake fadawa magana haka?.. Haba suhail... AI girmana bai isa zubewa a wajenka ba.. Pls don't take this too serious..just imagine me and you in a relationship.. Kanin bayana... Wane irin rayuwa zamuyi tare... Kawai think pls... "
"wai kanin bayanta... Hmmm shikenan. Now free me... "ya fad'a yana kokarin zare hannunshi daga nata, rikeshi tayi gam, she's so mad and angry at him amma she have no choice, listening ti him say ti her face he loves her yana bata haushi da takaici amma she have no choice, she don't know what will happen if mistakenly kaka taji wannan magana,
"sai Ka fad'a min we're good again zan sakeka... "tafada kaman she means it, she havr promise her self in har akayi bikinta ko hanya bata hadawa dashi,
"baki sakin hannuna?.. "ya fad'a yana kallon ta,
"sai kace you're OK with me... "ta fad'a Tana lumshe mashi idanuwa, kallonta ya tsaya yayi bai ko kiftawa, wani irin lustful look ya watsa mata yana cewa
"ki sakarmin hannu..'"ya fad'a in a warning tune,
"pls just say we're... "bata k'arasa ba taji wet, hot, smooth, flexible lips kan bakinta, idanuwanta duk waje saboda surprise, da sauri ta saki hannunshi jin yana tura tongue dinshi cikin bakinta sosai, he didn't give her chance to breath ko tayi gardama, daman she was talking Don haka bakinta bude yake, he moves fast in a way that before she could close her mouth harshenshi ya shiga cikin bakinta, she wanted to stiff her mouth but he has hold the whole mouth captive, hannunta biyu tayi kokarin dagawa ta dora kan shoulder dinshi ta fara turashi amma jin ya tura hannunshi cikin waist dinta yana yi kama yanayi mata chakulkulo yasa taji hannunta yayi weak, she couldn't move and inch, second hand dinshi ya dora bayan wuyanta ya yana shafawa kaman it's what he's born To do, mami rasa imda kanta yake tayi but she prays it's a dream ba reality ba, Don if it's real she will definitely die of heart attack, hannu ya kara turawa cikin waist dinta ta zabura kaman an jona mata electric shock, duk abinda ke faruwa both eyes dinsu bude suna kallon na juna, na suhail sauya kala yayi zuwa red nata kuma suka ciko da kwalla, ta rasa yanda akayi ya kalallameta ta kasa ko motsin kirki, he Just dominated her from all angles, sake pinching waist ta sake gantsarowa in a way that her chest touches hes, idanuwa ya lumshe because he's having a fun of he's live, hannu ta daga ya saki bayan wuyanta ya rike both hands dinta dashi, tamkar babba ya kama hannun yaro biyu ya rike lokaci guda haka yayi mata, hot tears ne ya fita daga idonta ya diga a hanshin suahil, idanuwa ya bude ya zare harshenshi sai ya kama lip dinta na kasa ya fara sucking yana taba waist dinta and each touch sai ta zaburo saboda tashin hankali, bayan kaman minti biyar ya zare bakinshi daga nata, nan kukan ta ya samu hanyar kuftowa, har lokacin hannunta biyu cikin palm dinshi sannan he's still holding her waist, shuru yayi yana sakin ajiyan zuciya for a moment while mami Tana kuka sosai, bakinshi yayi licking sannan yace
"does it look like a child's work?.. "ya tambayeta sounding like a real man, mami kasa magana tayi sai hawaye kawai, har lokacin bai saki hannunta ba kuma bai saki waist dinta ba ita kuma she didn't try to force him, AI ta gama ganin the worst moment of her life,
"kika kara kirana da yaro sai kinsha mamaki... You don't know what am capable of... "yafada yana sake pinching waist dinta for the last time, despite she's crying sai da ta sake zabura, hannunta ya saki ya zare dayan hannun sannan ya fita ya barta nan cikin mota Tana kuka kaman ranta zai fita. He's the happiest man on earth Don yau kaman he's won billionaira jackpot haka yake ji.
"wow... I will do this for a life time if an bani daman..."ya fad'a yana tafiya zuwa cikin hall din. Yazid ba ciki yana mamakin dadewan suhail,he was feeling kaman yaje sai kuma yayi tunanin may be suna magana da mami ne, yana ganin suhail ya saki murmushi shima suhail ya sakar mashi wani irin killer smile That Show's he's so happy,
:"da gani all is well... "yazid ya fad'a cikin ranshi yana kallon suhail dake tahowa


Thanks
Don't read if you didn't pay, in kin karanta baki biyaba ban yafeba🤷🏽‍♀29



Wurin yazid ya dawo ya zauna face dinshi dauke da murmushi sai biting lips dinshi na kasa yake yana lumshe ido, daman yana zuwa yazid ya tashi yana cewq
"Bazan jira sai Lokacin cin abinci ba... Let me serve us... "yafada mashi tunda daman serve your self ne suhail kam bai jin abinda yake cewa, he's far gone from the hall, he's heart is wondering what sort of sweet woman mami is, bai taba ganin ya zama dole ya aureta ba sai yau, su biyu are perfect match, su biyu are made to be with each other saboda when he kissed her lips yaji abinda yake tunanin it does not exist, he felt something he don't know how to call it, the look in her eyes alone gives him total pleasure, he's so lucky he's wearing free cloth da kayan sun matseshi da asirinshi ya Tonu, and he's also lucky he's not a man that wears only boxers, yana kimsa kanshi da kyau kafin ya fita daga gida yau yaga amfanin kimsa kai as a man, ya tabbatar inda boxer kadai ne jikinshi da ya bawa mami the fear and surprise of her life by abinda zata gani. relaxing yayi yana lumshe idanuwa kaman Mai bacci, he's so happy that nothing she will say after words will mattter to him,
"wayyo dadi... "yafada yana stretching jikinshi, he has kissed humaira before several times amma bai taba jin abinda yaji yau ba,
"true loves First kiss is real... Ba Fairy tales bane... "yafada cikin jin dadi. Allah ya taimaka babu kowa kusa dashi kasancewan the place is huge and kowa is balance.

Mami kuka kawai take hannunta na inda suhail ya barsu, ko motsi batayi ba, she can't believe it happened, she can't believe she just share her first kiss with her infant brother, marin kanta tayi sosai Tana cewa
"wake up... "tafad'a cikin kuka, ganin she's not dreaming yasa ta sake marin kanta Tana cew
"pls wake me up.. Pls let be Dream... It shouldn't be real ya Allah... "ta fada cikn matsanacin kuka, dankwalinta kwancewa yayi yayinda take girgiza kanta Tana cewa
"pls let this be dream, she can't believe da girmanta da wayaunta suhail ya matseta har yayi kissing dinta to he's own satisfaction,
"pls wake me up... "ta sake fad'a sounding so disappointed in herself, now she knows ko me suhail yace zaiyi mata indai ya samu daman he csn do it because he showed her he's capabilities, ta yarda he's capable of anything yanzu, she regret coming out to make peace with him,
"na shiga uku... What a shame... "tafad'a Tana kuka, takaicinta is yanda zata fita ta shiga cikin hall din nan, inda bikin wata ce a family da ko wanne hukunci zaa yanka mata bazatayi attending ba balle ta kara sakashi a ido but its her baby's wedding, the most love of all her siblings, and itama she loves her that if tace bata zuwa event dinta zaiyi breaking heart dinta, hannunta tasa ta goge lips dinta tare da face dinta amma still tears din takaici bai bar zuba ba, she's crying kman anyi mata albishir da mutuwa, ba komai takewa takaici ba sai yanda yayi dominating dinta completely to he's own satisfaction.
Yazid na dawowa yaga yanda suhail ke karkada legs hulanshi gaban goshi sai murmushi kawai yake, plate din abinci daya ya mikawa suhail amma bai MA San he exist ba balle yaga plate dayake mika mashi,
"wai what's wrong with you?.. "yazid ya fad'a mashi, sai. Lokacin suhail ya dawo hayyacinshi ya kalleshi,
"ya akayine... "ya tambayeshi wearing an everlasting smile,
"kai zaa tambaya ya akayine... You changed all of a sudden... Why?.. Ina anty mami... "yazid ya tambayeshi yana zama,
"ni ban ganta ba... "ya amsa mashi atakaice, yazid kallon tuhuma ya watsa mashi before saying
"you're joking right?.. "
"no am not... Ban ganta ba... "ya amsa Mashi sounding real
"bai yuwa... I saw her go out bayan ka fita.. "shoulder suhail ya daga yana cewa
"sai kuma akace ni ta bi?.. Kilan her dude is outside... Nidai banganta ba... And ka maida abincin am not hungry and won't be in a while... "yafada yana sakr relaxing tare da dora kafa daya kan daya Yana girgiza su, harara yazid ya watsa mashi yana cewa
"daman kai ba abun tausayi bane... Kawai nacewa nayi... "yafada yana waigawa, wata cousin dinsu ya hanga yayi mata hannu tazo, babu musu yarinyar tazo ya mika mata plate din suhail shi kuma ya fara cin nashi, bai minti daya sai yaga bakin suhail na motsi, with a smile. Har wajen minti talatin babu mami. Mami kam ta fito daga cikin mota Tana kokarin shiga hall amma da akwai questions all over her because tears yaki tsayawa sai kuma duk wand ya ganta yasan da akwai damuwa, da kyar ta samu hawaye ya tsaya ta yafa Vail dinta a kai ta rike dankwalinta a hannu kanta kasa ta shigo hall din,
"finally... She's back... "inji yazid, sai lokacin suhail ya bude ido ya kalleta, da akwai distance tsakanin su amma he can see she's still crying, ko kadan baiji wani tausayinta ko remorse din abinda ya aikata ba, ko ba komai she will stop calling him a child. Waje mami ta samu ta zauna, yazid ma yasan something is wrong with her saboda yanda take boye face dinta da Vail. Event was lively for those that payed attention amma suhail da mami kam kowa da tunanin da yake, shi suhail yana fatan another opportunity da zai kara kebeta ita kuma Tana tunanin yanda zatayi ta rama abinda yayi mata. Basu koma gida ba sai wajen karfe takwas, yazid yace zai maidata gida amma saboda haushinshi da takeji ko kallon inda yake batayi ba balle ta amsa mashi. Ranar Friday aka daura auren aisha da mijinta who I don't care to know what he's called. Hajiya bata maida hankali kan mami ba sabida mutane amma kowa ya ganta yasan Tana cikin damuwa babba ba karami ba, she's only being strong for the sake of aisha amma kaman ta gudu haka takeji, haka nan sai ta zabura Saboda kawai sai taji kaman he's pinching her waist kaman yanda yayi mata. Suhail kuma tun jiya har zuwa yau bai bar jin bakinta a nashi ba, daren jiya pillow ya dauka ya rungume sannan ya dinga shan bakinshi kaman yana shan nata, he

26 / 75