Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
Ya fada yana leko su, sai kallon shi suke suna yi mashi Sannu da zuwa
"Weird fellows..." Yafada under his breath while smiling at each and everyone of them,.
Share
2❤💛💚💜💙
Lokacine
❤💛💚💜💙
® zuwairat (ummumaryam)
2⃣
Free page
Dedicated to my anty, lobi you die
Haka ya dinga boyewa bayan yazid yana daga masu hannu yana murmushi while shi yazid yana dariya har suka isa falo, nan ma wasu families né zaune suna jiran shigowan shi, wata mata na gani Baka Mara tsawo sosai ta taho da saurin ta, da gudu suhail ya fada jikinta yana kissing face dinta, da sauri matar ta tureshi Tana goge face dinta Tana cewa
"Wallahi sai kaci ubanka..." Tafada but laughing dariya duk mutane dake falon sukayi yace
"Haba mommy shikenan haka zaki tarbeni?.." Yafada kaman zaiyi kuka, dariya Jin dadi ta saki ta mika mashi hannu alaman yazo, ahankali ya Kama mata hannu ya rungume ta,
"Mommy I miss you so much..." Yafada mata,
" Nima haka....ya kake ya hanya?.."
"Alhamdulillah mommy.." Ya fada mata wearing a lovely smile, Dan juyawa matar Tayi taga yazid, nan take face dinta ya Chanza for a second Sannan kuma ta saki murmushi which is clear its not deep,
"Mommy Ina wuni?.." Yazid ya gaisheta
"lafiya..." Ta amsa mashi atakaice Sannan ta juya ga suhail tace
"Wai meyasa kaki azo daukanka?.. Wa ya daukoka?.." Ta tambayeshi kaman bata ga yazid rike da bag din suhail ba,
"Ai mommy besty ya dauko ni...wai Inna abba?.." Ya tambayeta,
"Bai dawo daga office ba..." Ta amsa mashi. Sauran family dake cikin falon gaisawa sukayi da suhail ya amsa masu looking so happy amma ko kadan bai son wannan never ending greetings, bayan sun gama gaisawa ya shiga part dinshi tare da yazid yayi wanka sukaci abunci ya suka koshi Sannan ya kalli yazid yace
"Muje gidansu humaira.." Mika yazid yayi yace
"Wallahi bacci nake ji..." Bai karasa ba suhail yace
"Aa babu wannan zancen..Dan Allah muje mudawo..I can't wait to see her...it's been a while,,,pls..." Ya rokeshi, kaman yazid baiso ya Mike ya dauki mukullin motarshi suka fita zuwa gidansu humaira...humaira cousin dinsu ce, wato yar kanin baban yazid, daman dad din yazid da dad din suhail are not from the same mother, kowa da uwarshi amma dad dinsu daya, humaira is suhails love, suna kaunar juna sosai kaman they can't stay without each other, a family humicute ake kiranta saboda suhail, suhail yaso ya aureta kafin ya tafi karatu abroad amma she's just 16 lokacin, shi kuma 25, duk haukar da yayi dole ya hakura saboda family dinsu basu yarda su aurar da yarinyar da bata haura 18 ba, saboda hanashi aure da akayi yasa har yau yake Jin haushin kaka saboda itace tace bazaa yi ba wai dole subi doka, bayan sun yi tafiya for like forty minutes yazid ya tsaya a wata gate yayi horn, Maigadi né ya bude ya shiga yayi packing suka fito, gidan na dauke da parts buda uku, babban ciki suka nufa, sallama sukayi falo suka shiga matar gidan da wasu family suna zaune
"Cute Yaushe ka dawo?.." Inji wata cikin mutanen falon,
"Yau...ban dade da dawowa ba..." Yafada cikin respect, basu dade da shigowa ba wata very pretty slim girls dake sanyi da skirt da Riga na atampa ta sauko daga upstairs da sauri Tana cewa
"Yaya Sannu da dawowa..." Suhail daga Kai yayi ya kalli budurwa for a moment Sannan yace
"Ashe kika nan?.. Ni I was thinking kinyi aure Wallahi..." Yafada idanuwanshi cikin nata, baki yarinyar ta tale kaman zatayi kuka Sannan tace
"Yaya ni ka fadawa haka?.." Tafada Tana nuna kanta, duk mutanen wajen dariya sukayi suna kallon su,
"Eh mana..bake kikace aure zakiyi ba?.. Kince tunda naki saurin dawowa wani zaki aura..what are you still waiting for..." Yafada cikin zolaya, da sauri yarinyar ta rufe face dinta saboda kunya Sannan mutane wajen are all looking at them especially mom dinta Tana mamakin rashin kunyashi ,
"Yaya yazid Sannu da zuwa..." Yarinyar Ta fada Tana turo baki,
"Yauwa humaira ya kike ya karatu?.."
"Alhamdulillah..." Ta amsa mashi Tana zama kan daya daga cikin kujerun falon, suhail kallonta kawai yake he can't believe humaira ce ta koma haka, she's so tall and beautiful,
"Bazaki basu ruwa ba?.. Ko sai an fada maki?.." Inji mom dinta, da sauri ta mike suhail yayi relaxing yana kallon yanda take tafiya kaman batason taka kasa, Bayanta yabi da kallo yazid yadan ta bashi tare dacewa
"Mom is looking..." Ya rada mashi, , murmushi ya saki tare da sauko kanshi, drinks ta kawo ta zubawa kowa ta mika masu in the process da zai amsa ya hada da hannunta tayi saurin zarewa, dariya ya saki ita kuma ta koma ta zauna, drinks suka sha bayan kaman minti ashirin suka Mike tare dayi masu sallama, da sauri humaira ta dauko vail da wayarta hannunta ta fito ta samesu a bakin motar yazid, suhail kallon yazid yayi yace
"Pls ka shiga mota...zamuyi magana..." Yafada mashi yana kallon humaira, Kai yazid ya girgiza Sanin halin besty and brother dinshi, shigewa yayi suhail yace
"Mine i miss you sosai,,.wallahi kullum cikin counting day nake all because of you..." Yafada mata sounding so cute, Dan murmushi ta saki Sannan tace
"I miss you too..." Tafada Tana turo mashi baki, kallon kawai yake ko blinking baiyi
"Baby you're so pretty and big....am happy I choose you...nidai Yanzu baby no more delays..kawai zan yiwa dad maganar auran mu...lets see the excuse da kaka zata sake bayarwa..." Yafada sounding serious,
"Hmmm yaya Dan Allah kayi hakuri in gama school...besides you just get back today...pls yayana..." Ta fada mashi, daure fuska yayi yace
"Lallai ma....wato Inyi hakuri ki gama school...gaskiya I don't want to take any Chances...kawai lets get married then you can continue...if we like kar ki haihu har sai kin gama nysc dinki...pls baby na..." Yafada mata cikin rarrashi,
"Haba yayana..yau fa ka dawo..." Bata karasa ba yace
"Pls kar in sake Jin wannan yau na dawo din nan....did I trek from England to Lagos or da kafa nazo daga Lagos?.. Nidai pls in kin San you're no more interested in me tell me...am not getting any younger here..." Daga Kai tayi ta kalleshi tace
"Yayana why will you say such a thing?... Why will you say am not interested in you?..ni da kullum da tunanin ka nake kwana nake tashi..."Ta fada kaman zatayi mashi kuka,
"Tou baby am sorry you're confusing me..,if really in damu kaman the way na damu dake you won't want to spend one more second without me...nidai Yanzu zanyiwa dad magana yau din nan...or better still wurin kaka zani...I will tell her na dawo kuma Yanzu you're 20... Kawai muyi aure..." Ya fada mata sounding so commanding, tasan if zancen nan yaje wajen kaka it's over the moment she accepts, shuru tayi batace Komai ba kanta kasa,
"Baby pls tell..." Bai Karasa ba wayarta ya fara ringing, idanuwa humaira tayi rolling alaman she knows who's calling, suhail tsayawa yayi yana kallon reaction dinta, ganin bata da niyyan piçking yasa yace
"Baby pick up mana..." Yafada trying not to get angry because he's temper is the worst part of him, kaman bataso tayi piçking tace
"Pls I will call you back..am busy now..." Tafada atakaice bata jira response din caller din ba ta katse wayarta, surprise look suhail yayi mata yace
,"baby who was that?.." Ya tambayeta kishi na forming cikin mind dinshi,
"Yaya it's my course mate.." Ta amsa mashi not looking at him, he wants to say something sai kuma yayi shuru, yasan four years ba wasa bane, and a beautiful girl like her will have many suitors amma he believes she belongs to him,
"Pls soulmate if you're having any relationship with ko waye stop it..na dawo...I promise I won't blame you..Don haka ki katse duk wata dangantaka dake tsakanin ki dasu..if you're thinking am not coming back for you and decided to get another one am back..kinji kou?.." Yafada mata sounding so calm, ahankali ta daga mashi Kai,
"Tou ubana.." Ta fada cikin ranta,
"Zan tafi...I bought something for you...yana gida..I was in a hurry to see you..she's yasa na mance ban dauko ba...gobe zan kawo maki..." Yafada mata,
"Wow yayana na gode...." Tafada kanta kasa not looking at he's killer eyeballs,
"Meye na godiya kuma?.. Ni Wallahi attitude dinki is changing...kaman an Chanza ki Wallahi?.." Ya fada yana tuna kafin ya tafi karatu yanda she's so lively and look at him direct in the eye da kuma yanda lokacin komai har abunci suna ci tare, Tana zuwa gidansu duk holiday tazo part dinshi susha wasa and Allah ya taimakeshi he never does anything stupid with her, amma Yanzu she looks so cool and Allah knows bayason cold person,
"Ai yaya lokacin da Yanzu is not the same..." Tafada mashi kanta kasa,
"What's the difference?.." Ya tambayeta yana tuna yanda ta rikeshi gam a Lagos airport lokacin da zai tafi,
"Ai yaya lokacin ban San ciwon Kai na ba...am a child..." Gira daya ya daga yana kallon ta,
"Yanzu kuma na girma..." Tayi adding,
"so you are telling me indirectly that duk abinda ya faru tsakanin mu is child's play?.." Ya tambayeta sounding angry, horn yazid dake cikin mota yayi mash ganin anyi sallah magrub su basuyi ba, afusace suhail ya juyo yayi dakuwa yana cewa
"Am taking here" Yafada mashi da karfi sounding angry, agogo yazid ya nuna mashi daga inda yake zaune cikin motar,
"Go if you're in a hurry..." Ya fada mashi atakaice, humaira murmushi ta saki kanta kasa, juyowa yayi gareta ya sake cewa
"So what happens kafin in tafi is out of childishness?..." Ya sake tambayan ta, ahankali ta girgiza mashi Kai Tana cewa
"Ba haka bane...kawai dai Abunda nayi a wannan lokacin I can't do it now..." Ta fada mashi calmly,
"Like what?..ai gani nayi babu wani mugun Abunda mukeyi except play..." Ya fada mata sounding angry,
"Yaya kayi hakuri don't miss quote me pls..." Ta fada mashi cikin respect,
"Ba komai...Yanzu zan tafi..sai munyi waya.." Yafada mata yana juyawa,
"Yayana.." Ta kirashi cikin zakin murya, ahankali ya juyo ya kalleta,
"Yaya pls kar kaje wajen kaka pls,,,ka Bari tukun na..." Ta fada mashi,
"Pls I need to hear one thing from you...do you still love me?.." Ya tambayeta Kai tsaye, ahankali ta daga mashi Kai, Sam baison wannan kunyar nan nata, gani yake zai kwaru if she continues like this,
"Then don't ever tell me kar naje wajen kaka...do you understand?.." Ahankali ta daga mashi Kai,
,shikenan nan na tafi..." Ya fada mata cikin sanyinmurya yana kallon how she's look at her phone alaman message just entered, shuru yayi ya shige mota amma deep down he's angry, yazid dake tuki kallon yanda ya gumke baki yayi yace
"Cutest what's going on in that thick brain of your?.." Ya tambayeshi while concentrating on the road, Dan tsoki suhail yaja ya harde hannunshi a chest dinshi tare da relaxing,
"Bazaka fada ba kenan?..'" Yazid ya sake tambayan shi,
"Kawai am angry né,,,bangane kan humaira ba...nikawai ka kaini gidan wannan masifaffar tsohuwar...Mara mutunci kawai..." Suhail ya fada yana Jan wata tsokin, dariya yazid yayi yace
"Kai Kay hakuri mana...matsalar ka kenan..lack of patience...you just get back today..." Yazid Bai karasa ba suhail yace
"Exactly what humaira is saying that is getting me angry...ku bar ce min Yanzu na dawo...kafi kowa Sanin bana son delay...one minute delay can cause regret of a lifetime..kawai take me to gidan wannan kakar..." Yafada face dinsh daure,
"Naji...amma kuma kasan too much saurin aikin shaidan né kou..."
"Kanka akeji..." Suhail ya fadawa yazid atakaice,
"Thank you..now tell me...what did humaira do? " yazid ya tambayeshi
"Nidai Wallahi am thinking batasona kaman before...Wallahi besty bansan inda zan saka Kaina ba in har humaira ta gujeni....tunda na bar kasar nan ban taba complete one hour without the thinking about our moment together ba..amma now she's telling me wai she's was a child lokacin..gaskiya hakan brokes my heart..." Yafada kaman zaiy kuka
"Haba cutest...kasan humaira is yours fa... She loves you Sosai...in tayi two days batayi magana da Kai ba ni take takurawa tace I have to find out if you're alright...so nasan humaira loves you more than she loves herself..." Yazid ya fada mashi cikin kwanciyar Hankali, idanuwa suhail ya lumshe tare dacewa
"Then why is she giving me cold attitude...Wallahi I was thinking she will run and hug me..amma sai tayi tsaye Tana cewa yaya Sannu da zuwa..mtwss..." Dariya yazid yayi har da rike ciki saboda yana suhail ya furta maganar
"Wallahi you're so funny...haba Yanzu gaban parents dinta kakeson ta rungume ka?.."
"Ai am her brother...she should show me love..." Yafada sounding funny, dariya yazid yayi har da buga staring yana cewa
"Lallai...gaskiya Ina zargin turawa sun watsa ka..."
"Tab Allah ya Sauwake..." Ya fada mashi atakaice,
Kasa mommy da dr suka sauko tare, sisters din mommy basu tafi ba sai bayan sallah magrub, zama dr mami tayi ta kurawa waje daya Ido aka bude kofa, ahankali ta juya ta kalli door din Aisha ta shigo da alaman daga unguwa take, da gudu Ta fada jikin Doctor, itama hannu ta ware mata ta rungume ta Tana zaune kan kujera while baby na zaune kan kafarta, makale mata tayi gam ita kuma mami Tana Shafa kanta ahankali, sunfi minti goma ahaka Sannan Aisha ta daga kanta ta kalli lefen a aka kawo ta fashe da kuka,
"baby if you don't want me to be angry at you right now ki goge face dinki..." Mami ta fada mata saboda tasan reasons dinta na kukan, she have been crying a lot lately, kullum cewa take she wish anty mami ce zatayi aure ba ita ba, at times har cewa take ita ba zatayi aure ta bar anty mami gida ba, ita kawai in Maza sunzo sai ta koresu, saida akayi da gaske ta amine zatayi aure,
"Anty..." Hannu mami ta Dora kan lips dinta tace
"Shuru...Yanzu baby ki tashi mu dubo lefenki...daman zaman da nayi kenan..." Tafada Tana kokarin turata daga kan kafarta, makale mata baby tayi Tana cewa
"Anty Ni Wallahi na fasa..." Da sauri mami ta buge bakinta Tana cewa
"Wato Yanzu baby baki Jin maganata kou?.. Gardama kikeson yi min?.."Aisha dafa bakinta tayi Tana kuka Sannan ta girgiza mata Kai Tana cewa
"Sorry aunt...ban karawa..." Ta fada mata, ahankali mami tayi kissing din kumatunta Sannan tace
"Tashi mu duba..." Dan mikewa baby tayi daga kafarta suka nufi inda akwatuna suke, kasa mami ta zauna gaban akwatuna ta mikawa baby hannunta zauna kan kafarta Sannan mami ta bude daya daga cikin bags din,
"Kai my baby tayi goshi...baby kayanki sun hadu...duk family babu Wanda kayanshi ya Kai naki kyau...my baby is a lucky princess..." Tafada Tana daga tilin manyan laces dake cikin akwatin, baby rushewa tayi da new tears Tana cewa
"Anty pls ki Bari...." Tafada cikin matsanacin kuka,
"Baby Dan Allah in ba so kike Nima Inyi kukan nan ba kiyi shuru...pls..." Tafada voice dinta na rawa, ahankali ta goge face dinta Tana cewa
"Anty bani son kiyi kuka...kawai anty Ina bakin cikin zanyi aure ke bakiyi ba...anty Wallahi nasan har in bar duniya bani da farin cikin daya wuce inga kinyi aure..." Yarinyar Ta fada cikin matsanacin kuka, idanuwa mami ta lumshe sai hawaye, tunda take bata taba kuka gabanta ba sai yau, she has always try to be strong, she has pretended that it's nothing Ai after all meye cikin aure if not takura, but deep down she wants to feel what people are feeling, baby daga face dinta Tayi taga Tana kuka sosai,
"Way yo Allah na anty ki bar kuka,,,anty kiyi shuru...pls anty.." Baby Ta fada Tana rike da face din dr mami, yau kam batayi shuru ba, kuka tayi tayi har ta koshi, mom dinsu né ta fito daga kitchen rike da plate din abinci, Tana ganin su tayi saurin ajiya abuncin kan dining ta nufosu Tana cewa
"Lafiya?.." Ta fada jikinta na rawa, Don itama bata taba ganinta zaune Tana Tana kuka this loud ba, matar durkusawa tayi ta daga jaw dinta tace
"Jewel lafiya?.." Ta tambayeta cikin tashin hankali,
"Mommy..." Mami ta Kira mahaifiyar su,
"Naam...menene pls..."
"Zanyi missing baby..." Tafada diverting from the real fact,
"Haba jewel sai ki zauna kuna kuka haka?..Dan Allah ku tashi..." Matar ta fada mata knowing to well this is not her real reason for crying, ahankali baby ta Mike daga kan kafar mami ita kuma mami ta Mike still crying, hanyar upstairs tayi mom dinta ta kalleta tace
"Jewel baki ci abuncin ba..." Ahankali ta juyo da wet face dinta ta kalli mom dinta Sannan tace
"Mommy bani da appetite...I can't even swallow my own saliva..." Ta fada cikin sanyinmurya
"Anty kizo muci tare Dan Allah..nasan tunda kika dawo daga office baki ci komai ba..." Aisha Tafada mata.
"Baby naci Abinci...nasa an sayomin abinci dazun a office...kawai kije kici kinji babyna..." Tafada mata calmly,
"Tou shikenan Nima bazan ci ba..." Aisha ta fada Tana harde hannunta a chest dinta, dan murmushin Karfin Hali mami ta saki Sannan ta goge face dinta ta juyo, inda baby k tsaye taje ta Kama hannunta Tana cewa
"Kizo muci Abincin..." Tafada mata, dadi mom dinsu taji ta koma kitchen Ta sake debo abinci ta zuba masu saboda na farkon bai da wani yawa. Zama sukayi sukaci mami Tana feeding baby sister dinta, daman ko a baya inda mami tanason Aisha taci abinci sosai ita ke zama tayi feeding dinta, bayan sun gama suka hau upstairs dakin baby tace
"Ki zauna am coming right back..." Tafada mata Sannan ta fita, dakin mom dinsu ya shiga ya bude inda ta ajiye maganin da aka Kawo mata daga maiduguri ta debo ta zuba cikin cup dake kan fridge ta zuba madara ta dama Sannan ta fito, daman mom dinsu tace ta bar mata wannan aikin Don Aisha bata yarda Ta amsa tasha sai in mami ta bata, wani irin so sukewa junansu, first born da auta, fitowa tayi ta shiga dakin baby tanacewa
,"na dawo sweetheart..." Tana ganin hannun mami ta tale baki Tana cewa
"Wayyo Allah antyna...banason wannan abun..." Tafada Tana buga kafa da kasa, Daria mami tayi Tana cewa
"Babyna bakisan wannan shi zai sa angon yaji babu kaman ki ba?.." Tafada cikin zolaya, da sauri baby ta rufe face dinta Tana cewa
"Wayyo anty am shy....Ki Bari..."
"Naji babyna...ki amsa