Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
saki nishi tare dacewa
"anty... " yanda ya kira anty tells her something is really wrong with him, da sauri ta kwace wayar ta juyawa yazid baya tana cewa
"yaya... what's wrong... " shine abindata fad'a voice dinta na rawa, fita yazid yayi daga dakin ya bar mami dake magana cikin tashin hankali
"Mimi.... Pls... Ki yafe... Min... " suhail ya fad'a cikin wata irin murya
"suhail meke damunka pls... Dan Allah kar ka tadamin hankali... " ta fad'a cikin tashin hankali,
"Mimi... Dan Allah... Am. Sorry... Ki yafe min... Ba lallai in kai gobe ba... "
"will you keep quite tell me what is wrong.. " ta daka mashi tsawa sabkda kar ya k'arasa abinda yake cewa
"Mimi.. Sorry... "
"nace ka fadamin kana ina?.. Are you in the hospital... " ta fada cikin tsananin tashin hankali, suhail zai bude baki yayi magana sai ya fara tari, hannu mami ta dora bisa kai tana up and down cikin dakinta, Yanda suhail sakin tari cikin phone duk Wanda ke sauraro will think he's dying at that moment, he's coughing very loud and he's Also finding it difficult to breath,
"wayyo yayana... Meye haka pls... " ta fad'a tana fashewa da kuka saboda tashin hankali, da sauri suhail ya Mike zaune ya fara sakin amai nan inda yake zaune, yafi minti biyu yana kakarin amai yana sakin amai nan gaban gadonshi sanann ya saki ajiyan zuciya,
"suhail... " ta kirashi jin silent for about 10 seconds,
"pls kar kayi min haka... " Mami ta fad'a cikin kuka sosai
"am sorry suhail I was mad at you... It's not your fault it's all my fault I couldn't take my responsibility as a woman... Kayi hakuri... Pls... " ta fada tana kuka saboda yanda nishin suhail ke sauka a kunnenta,
"Mimi... Pls... Saurara kiji.. I don't blame you for anything... Kiyi hakuri kinji... Haka namu labarin yazo... "
"suhail pls wannan maganar da kake yana tadamin hankali... Pls baby stop it... Kaji Dan Allah... " ta fad'a cikin kuka sosai
"no Mimi... Saurara kiji.... Am sorry... Nasan mutuwa zanyi... The pain is unbearable... Zafin yayi min yawa... Kiyi hakuri... I thought it will be happy ending... " bai k'arasa ba mami tace
"yes... It will be... Dan Allah ka bar kiramin sad ending... I will never face a tearful ending suhail... Baka tausaya min?.. Baka ganin abubuwan that I went through a rayuwa ba?.. And now kana kiramin sad ending... " ta fad'a cikin kuka,
"Mimi pls ki daina.. Ki daina kinji... You will be happy ko babu ni... " suhail ya fad'a mata cikin wata irin murya,
"aa banason ji suhail... Go to hospital .." ta fad'a mashi sounding so. Commanding,
"Mimi banson zuwa hospital... I want to die.. Kin gujeni... Mummy tace ta yafeni cikin yaranta... what will I live for... Let me die... " ya fad'a cikin nishi kaman na fitan rai,
"aa ban gujeka ba... Kayi hakuri... Pls go to hospital now... Zan aiko yazid ya kaika.. "
"aa... Barshi kawai... I love you... Forgive me mimi..." ya fada mata sai ya katse wayar, da gudu mami ta fita daga dakin tana kuka tana kiran yazid on top of her voice, da sauri hajiya ta fita tana bin bayan mami datayi down stairs da gudu Tana cewa
"yazid.. Pls take suhail to the hospital... " ta fad'a tana sauka kasa, da sauri hajiya tace
"mami lafiya... " hajiya ta tambayeta cikin tashin hankali,
"mummy.. Suhail is dying... Mutuwa zaiyi.. " ta fad'a tana zama kasa tana kuka sosai, shi kam yazid yana amsar wayarshi daga hannun mami ya shiga dakinshi da gudu, keys ya dauka ya fita daga gidan.
Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903
Thanks
In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa,
Don't share my novel, it's for those that paid only.70
70,lokacine ❤🧡💛💚
Hajiya rasa abunda zata ce tayi sabida yanda mami tayi zaune kasa tana kuka,
"wai jewel ance ta mutu ne?.. " ta tanbayeta cikin tashin hankali
"mummy... No... But if care if not taken he might be... Mummy you need to hear he's voice ...he sounds very terrible mummy... " ta fad'a cikin kuka sosai, hannu ta dinga yarfawa tana cewa
"mummy na shiga uku... In suhail ya mutu na shiga uku... Kaina abun zai dawo..."
"will you keep quite... Daga ciwo sai mutuwa?.. Perhaps wanda zai mutu na iya waya ne?.. "
"mummy baki ji voice dinshi ba... Wallahi mummy suhail is down to earth... " ta fad'a tare da mikewa da sauri, hanyar upstairs ta Kama tana cewa
"mummy Bari in kira yazid ya kaishi maaikata ta... I want to treat him my self... " ta fad'a tana hawa sama, da sauri hajiya ta bi bayan ta tana cewa
"yanzu Don baki da kunya ke zakiyi treating dinshi?.. Ki Bari a kaishi wata hospital... " ta fad'a tana bin baya mami dake sauri kaman ana binta da wuka,
"mummy I want to treat him... Inason in bashi kulawa... Dan Allah kar ki hanani... " ta fad'a tana juyowa GA mahaifyarta,
"kinsan dai Bazan hanako because it's something bad ba, but because it's a bad Idea....kina kuka haka zaki kula dashi?.. You won't even know how to treat him even though it's What you do best... Don haka ki Bari a kaishi wani wajen yanda zaa bashi medication yanda ya kamata... " hajiya ta fad'a mata, ahankali mami ta zame ta Zauna nan kofar dakinta ta dinga kuka, da sauri ta Mike ta shiga dakinta, hajiya dafa goshi tayi saboda reaction din mami, ita kanta she's praying nothing happens to suhail, despite all the controversy she's happy mami nada igiyar aure kanta, she don't want anything to cut that, tasan at the end of the whole issue mami zata koma ga mijinta saboda they both love each other, da sauri mami ta je inda ta wulla wayarta for almost 20 days, juye su kwalbar ruwa da wasu cans na lemo data sha tayi kasa sai ta dauko wayar ta gogashi GA Jikinta kasancewan da akwai wetness a Jikin wayar, kunnawa tayi abinka da Babban waya sai ya kunnu kaman nothing happens. Yana gama booting ta kira yazid, bayan kaman ringing uku ya daga, da sauri tace
"ka isa?.. " ta tambayeshi cikin damuwa
"anty yanzu na bar gidan ai.. Ko rabi banyi ba... " ya fad'a mata, kashe wayar tayi, she's a doctor and she knows how dangerous delay is, anything can happen in seconds, kawai sai ta Kama dailing number baban suhail. Wato alhaji Muhammad she never knew she have such courage sai yau, picking yayi yana Sallama, cikin kuka ta amsa mashi
"little kaka what happened... Why are you crying... " ya tambayeta cikin damuwa because baisan abinda ke faruwa ba,
"daddy... Suhail... Ya kirani... Bai da lafiya... "ta fad'a mashi
"suhail din... He called you?.. " ya tanbayeta cikin confusion, idanuwa tayi rolling tana tunanin if karya suhail yayi mata she will never forgive him for playing with her feeling this much.
"daddy he was vomiting... "
"let me confirm" ya fad'a mata yana mikewa daga kan gadon da yake kwance, mami bata kashe waya ba Shima kuma bai tuna ya kashe wayar ba saboda tashin hankalin yanda mami take kuka.
Suhail kam yana kwance cikin nashi amai sai nishi kawai yake he can't talk nor move anymore, yana jin yanda yake kwance cikin vomits amma he couldn't move, he seem so helpless, kawai babu abinda yake so kaman ya mutu, he's living havr no purpose, da ya zauna ya tisa shi gaba ya saki mami it's better ya mutu kome zai faru ya faru, words da mami ta fad'a mashi makes him feel better amma the pain of a mother's rejection won't let him be happy again
"na yafe ka... Ba kai kadai na haifa ba..." yaji voice din mahaifiyar shi na yawo a kunnenshi, yana nan kwance waiting for what will happen to happen dad dinshi ya shigo yana kiran
"suhail.... Suhail kana ina.. " yafada yana duba falonshi tare da shiga bed room dinshi, kwance ya tarda shi cikin amai, salati ya saki da karfi yana cwwa
"suhail... inna lillahi waina ilaihi rajiun.... Me ya sameka haka... " ya fad'a yana jefa phone dinshi cikin aljihunshi,sabon kuka mami ta fara tana jin yanda alhaji Muhammad ke magana cikin tashin hankali, tasan he's very critical, har lokacin their phone is still connected, babu kyama alhaji Muhammad ya Kama suhail ya zauna dashi yaga bai iya rike kAnshi
"inna lillahi waina ilaihi rajiun... " yafada as suhail ya sake Kwantawa cikin amai dayayi, da gudu alhaji ya fita yana kiran mutanen gida su taimaka mashi suhail ba lafiya, mami kam kman ranta zai fita saboda kuka, da sauri alhaji ya fiddo waya Don ya kira doctor sai lokacin ya lura that the phone is connected and mami is crying out loudly, da sauri yace
"he will be alright... he will be OK... ki bar kuka... kinji kou... " ya fada yana katse wayar, Da sauri ya kira family doctor dinshi yana fad'a mashi suhail bai da lafiya,
"what's wrong with him... " doctor ya tambayeshi,
"I don't know... I don't know ooo...cikin vomits dinshi na ganshi... " alhaji Muhammad ya fad'a cikin tashin hankali. Like never before, maigadi da kannenshi suka shiga dakin da gudu, suhail baisan inda kanshi yake ba, Kawai dai gashi nan, yana jin hayaniya like miles away despite it's close to him, things keep fading away, komai gushe mashi yake, maigadi ya rikeshi zaune while wani younger brother dinshi na kuka yana goge mashi face dinshi dake jike da amai da blanket, kasan dakin ya goge, alhaji ya Kama legs din suhail while Mai gadi ya Kama wajen waist dinshi aka fita dashi waje, da sauri daya daga cikin siblings dinshi ya bude mota aka sakashi kaman gawa, duk Wanda zai ganshi will never he's alive because komai nashi ya tsaya, alhaji sai magana kawai yake yana kiran hassana, baka jin komai sai hassana, da gudu yashiga mota ya tada suka bar gidan. Mami kam ta rasa yanda zata saka kanta, sai ihu take kurmawa kaman wata mara hankali, hajiya sauka tayi kasa ta kira mahaifinta saboda yanda mami ke ihu, da sauri alhaji ya zo. Dakin mami ya tardata kasa tana kuka, rarrashinta yake amma bataji balle tadaina, sauka alhaji yayi ya kira Dan uwanshi yana tambayar shi abinda ke faruwa, nan ya fad'a mashi he don't know exactly what happen but he look terrible, shi kanshi alhaji yunusa ji yayi jikinshi ya mutu.
Kafin yazid ya isa an tafi dashi, wani kaninshi ne ya shiga motar yazid suka tafi family hospital. Daman a hospital an shirya ana jiran su karaso, suna zuwa aka amshe shi akayi ICU dashi, lokacin karfe tare har da yan mintuna, alhaji Muhammad dake zufa daukan wayarshi yayi tare da dailing number hajiya hassana, daga chan Bangaren hajjya hassana sata fara bacci firgita tayi kaman ana kiranta taga da gaske wayarta na ringing, ganin alhaji yasa ta saki dariya tana cewa
"eh lallai... So what are you calling me for... You want to know if am alive or dead kou... " ta fad'a tana kallon wayar data tsinke, sake kira yayi bata daga ba saida yazo karshe tayi picking tana cewa
"bashin me nace ban biyaka ba zaka isheni da kira cikin dare... " bata k'arasa ba alhaji Muhammad yace
"wallahi wallahi wallahi kinji rantsuwar Dan muslimi in har suhail ya mutu sanadiyar abinda kike aikatawa wallahi babu Mai raba ni dake sai Allah... " alhaji ya fad'a ciki serious and cracking voice that is about to break in to tears, hajiya hassana dummm taji saboda abinda alhaji ya fad'a, zata bude baki tayi magana taji ya kashe,
"inna lillahi waina ilaihi rajiun... " hajiya hassana ta fad'a tana binciko number suhail, da sauri tayi dailing number din ya gama ringing baa dauka ba, ji tayi zafi ya rufeta lokaci guda, hannu ta fara yarfawa ta kira Mubarak wato kanin suhail, yana dagawa taji yana kuka,
"barak... Meke faruwa... What's happening... " ta tambayeshi cikin damuwa sosai,
"mummy wallahi yay suhail kaman ya mutu... Bamu san abinda ya faru ba... Kawai kaman gawarshi daddy ya fiddo... " ya fad'a yana kuka, iska hajiya hassana ta fara busarwa kanta tana nishi sama sama kaman Mai asthma, kawai her thought is suhail yayi poison kanshi saboda mami
"wane iirin asiri kukayiwa dana!.. " hajiya hassana ta fad'a cikin matsanacin tashin hankali tana ihu,
"barak yana ina... Ina suhail yake yanzu .." ta fad'a tana fashewa da kuka,
"an kaishi family hospital... " ya amsa mata, ko kadan hajiya hassana is not blaming herself for all that is happening, kawai gani take laifin hajiya rukkaya da yarta ne
"zasu kashemin da.... " ta fad'a cikin ihu tana wurgar da wayar dake hannunta, ihu ta dinga kwalawa tana cewa
"sun kashe min da.... Wane irin bakin asiri ne wannan na shiga uku...wane irin bakin asiri zai sa dana yayi kokarin kashe kanshi... " ta fad'a tana fita compound din, nan yan uwanta duk suka fito compound har da inna, nan ta fad'a masu abinda ke faruwa, daya daga cikin wanta ya dauki machine dinshi roba roba ta bishi, babu yanda baiyi ta zauna ba tace dole sai taje
"Ashe Kina kaunar danki haka amma kike bakin ciki da farin cikinshi... Duk uwa ta gari b'ata da farin cikin daya wuce ta ganta cikin walwala amma ke kin bambamta... " ya fad'a yana fiddo machine dinshi, hajiya hassana sai kuka take b'ata tamka bashi ba.
Tunda aka shiga da suhail ake kokarin ceto ranshi because he look critical as he's heart beat is beyond average, he breath only once in a while, sai kaji ya saki ajiyan zuciya Mai nauyi sai kuma yayi still, oxygen aka saka mashi while ana examining dinshi, cikin tashin hankali yazid ya shigo ya hangi su alhaji tsaye cike da damuwa, gaisheshi yazid yayi ya amsa trying not to cry, sai lokacin ya tuna da mami dake faman kuka ya sake fiddo wayarshi ya shiga text ya rubuta
"little kaka kar in sake inji kina kuka... Mijinki will be alright... Muna hospital... Dr baice komai ba tukun.. I will keep you posted..." ya rubuta ya tura mata.
Mami dake kwance kasan tiles tana kuka najin karar message kaman tana jira tayi saurin daukan wayar tana budewa taga message dinshi, idanuwa ta lumshe hawaye na zuba
"rabbi pls give me one more chance dashi...rabbi don't take him away from me... Ya rabbi ka tausaya min... Ba Don halina ba... Have mercy on me pls ..." tafad'a cikin kuka.
Sai wajen eleven sauran hajiya hassana da danuwanta suka isa hospital, tana shiga cikin waiting area alhaji yayi saurin juyowa yana cewa
"ta fita daga nan...banason ganinki kusa da dana... Kar ki kuskura in gan kafarki wajen nan... " alhaji Muhammad ya fad'a bursting into tears that he have been controlling, hannu hajiya hassana ta fara yarfawa tana cewa
"meye laifina.... Me nayi... " ta fad'a da wet face dinta,
"you're asking me me kika?.. Wallahi ki Bari wani abu ya samu suhail... That's when you will know how powerful I am a garin nan... Zan nuna maki am a rich man and you a poor woman who I married out of mistake... Wallahi zanyi maganinki in such a way you will regret knowing me... " ya fad'a yana hawaye, hajiya hassana kuka kawai take sabida yanda alhaji Muhammad ke magana, it's something she never see in him, b'ata taba ganin shi haka a iya zamansu ba... He sounds so horrific,
"komai laifina kuka gani... Me nayi?.. Meye laifina for wanting the best for the son I love and cherried so much?.. "b'ata k'arasa ba alhaji Muhammad yace.
"jahila keep shut... Manzon rahama ya auri macen that is older than him then who is suhail... Wallahi Just pray nothing happens to him...pray sosai nake fad'a maki... " ya fad'a mata sounding so harsh, yazid sadda kai kasa yayi cikin kunyar statement din alhaji, Dan uwan hajiya hassana wajen alhaji Muhammad yaje yana rada mashi magana ahankali, irin statement din nan Mai kwantar da hankali, banda huci babu abinda alhaji Muhammad yake, babu Mai jin abinda Dan uwan hajiya hassana ke cewa sai alhaji Muhammad kadai,
"wallahi yaya nayi hakuri kan yar uwarka...ta zubamin kasa a ido da yawa... Yanzu in mutanen gari sukaji dana ya mutu sanadiyar uwarshi ta hanashi zama da matarshi the first thing da zaa tambaya is b'ata da miji?.. Kawai kuyi adua nothing happens to suhail shikenan.. If not babu Mai rabani daita... " ya fada yana takawa daga inda yake tsaye just to be alone. Duk doctor da zai fita daga inda suha yake babu abinda yake sai ayi mashi adua he will be alright, duk babu abinda suke cewa sai he will be aright. A gefe guda kuma wayar yazid sai ringing yake, mami ce ke tambayar how is suhail sai ya amsa mata da he's alright, daga karshe kashe wayar yayi saboda yawa kiran mami.
Mami kam kwana tayi Tana sallah tare da kuka, kawai babu abinda take sai tunanin maganganun suhail, da behavior dinshi, sai yanzu ta gane how it feel to fear loosing love ones, she remembers he's voice, he's smile, da zolayarshi, da how naughty he is, sai ta saki murmushi hawaye ya biyo baya, she can't believe someone you hate might be someone you won't want to loose, after he slept with her kawai tana tunanin she won't ever love him or care again amma ta lura it's better he sleeps with her a zillion times ya fi mata sauki than