Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   55 / 75

162K to 165K   out of 224.1K words

different... Komai nawa sai anyi meeting...kaicona... " mami ta fada tana komawa bakin gadonta, hajiya rukkaya rasa inda zata saka kanta tayi saboda tausayi gami da takaici, dawowa tayi kusa daita sannan tace
"dear wallahi wannan hukuncin da akayi shine daidai...zaki samu martabarki..amma in har akayi shiru aka biyewa son zuxiya wallahi wannan wulakancin bai taba tsayawa, kullum hassana zata zo gidan ki ta wulakanta ki kuma nothing will happen.. So pls ki daina kuka Insha Allah if har you and suhail are destine to be komai zai daidaita... " hajiya rukkaya ta fad'a cikin rarrashinta, mami Rufe face dinta tayi ta dinga kuka saboda kawai ita tasan hajiya hassana will never come to this house looking for forgiveness..tasan it will never happen ko. Mutuwa zasuyi she won't come,
"enough kinji kou... " mahaifiyar ta tafad'a mata
"OK... " mami ta fada ta Mike ta fad'a bathroom because she need to be alone, b'ata son komai ya rabeta, mikewa mahaifiyar ta tayi ta fita daga dakin. Mami najin ta fita ta fito daga bathroom ta maida kofar dakinta ta kulle sannan ta dawo ta kwanta, bayan kaman minti goma da kwanciyarta wayarta dake cikin bag dinta ya fara ringing, ahankali ta daga wayar taga anty bilki ce, tunawa tayi da Husna kamshi da sukayi maganar gyaran, picking tayi tana kuka
"oh ni dear Ashe haka akayi kuma?.. It's a bad news amma decision din da suka yanke it's good sosai wallahi... " mami shuru tayi ta cigaba da kuka sai da bilki ta kai aya sannan tace
"anty.. Pls ki fadawa Husna ta bar gyaran... Ta rike kudin ba komai..." ta fada cikin kuka,
"saboda me zaa Bari?.. Ai wallahi bazaa Bari ba... Gyara zakisha sosai kafin komai ya daidaita, "
"anty in komai bai daidaita bafa..." b'ata k'arasa ba anty bilki tace
"dalla rufewa mutane baki and be positive.. Komai zai Zama daidai... Yanzu sai a gyara ki.. In ma mahaifiyar shi bazata so ba in gama gyaran sai ki bashi hadin yanda zai ce ko ta amince ko ya kashe shegiya kowa ma ya huta..." anty bilki ta fad'a in I don't care manner, dukda mami na cikin damuwa sai da ta dara tace
"kai Anty abun har da kashewa... "
"eh mana.. Duk uwar mijin da tace her daughter in-law will not sleep Kinga itama she won't sleep... Haka nan mutum ya dinga shiga cikin abinda Allah ya hada kaman ba muslimai ba... Haba ai it's annoying... " ta fad'a hankalin ta kwance. Dear horrible mother in-laws, wayanda kuke zaune a naku gidan lafiya amma sai kuce ai wance b'ata chanchanci dana ba, haka ake deciding kanku, at times in ka samu bad daughter in law sai ta rabaka da Dan daka haifa for life so it's better if har daughter in-law dinka b'ata da matsalan komai ka jawota jiki ku zauna lafiya,
"anty...nifa babu abinda ya taba shiga tsakanina da suhail... " mami ta fad'a mata cikin sanyin murya,
"aha shine ki ke tantama?. AI wallahi namiji bai rabuwa da macen da Mai kwanta daita ba... So relax suhail will do everything to get back to you... Kinji kou Don naji anty tace kina chan kina kuka kaman tsohuwar bazawarar da take tsoron samun wani mijin... Keep calm and maintain yourself.. Insha Allah suhail zai dawo kinji kou.. "
"tou anty.. Nagode... " mami ta fada mata tare da lumshe ido, she always enjoys anty bilki's advice, duk yanda kake cikin bacin rai data b'ata advice zakaji ka samu saukin abinda kake ji, mikewa tayi ta shiga bathroom ta wanko face dinta ta dawo ta zauna tana kallon dakin, she really feels for matan da suke gidan mazajensu ake sakosu, dukda b'ata dade tare da suhail ba the room look so odd kaman ba dakinta na da ba, sai yanzu ta gane nor matter dadin da mutum yake ciki a gidan iyayen shi gidan miji yafi. There's comfort that comes with husband's house.


Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903

Thanks


In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa,

Don't share my novel, it's for those that paid only.58


Mami was smiling tana tunanin statements din anty bilki, she totally wipes her sadness, she really wants to be with her husband amma dole ya gane value dinta, before she was thinking zata zauna ne kawai bazatyi gyaran amma magana da anty bilki want her to jump inti tomorrow, wayarta ta sake dauka ta kira anty bilki saida tayi picking sannan mami tace
"yauwa Dan Allah anty ki kira mummy ki fad'a mata zanzo... Kar ta hanani... "
"zan kirata sannan kema ki fadawa suhail zaki zo... "
"Ai munyi maganar dashi... Ya amince in zo... " ta fada mata
"Allah ya kaimu... " anty bilki ta fad'a sannan ta kashe wayar. Sisters din mami duk gidan sukazo tunda babu meeting, mami was looking strong despite her eyes are swollen, yaran sisters dinta sai binta suke wai ta basu sweet as she normally keep packs na chocolate saboda su, kawai sai ta zauna tana ta kallon yaran kannenta alhalin she's still a virgin, ajiyan zuciya ta saki tana tunanin in har aka gama mata gyaran mahaifiyar suhail b'ata zo ba kawai she will go to her husband sai dai ayi duk abinda zaayi
"am not dying a virgin... " ta fad'a tana tunawa da nudity din suhail, kawai sai ta dan saki Murmushi tana biting bottom lip dinta.

Hajiya hassana kam tana ganin alhaji Muhammad is joking da maganar packing, har wajen zuhr tana gidan b'ata fita ba, suhail tana manne daita babu abind yake ce mata sai dole taje ta maido mashi matarshi, gate aka bude taga makeken moving lorry ya shigo gidan, da sauri ta fito suhail na biye daita, duk ya hana kannenshi zuwa kusa daita yace in ya sake yaga kowa kusa daita duk abinda yayiwa mutum shi yaja, hakan yasa duk suka koma dakinsu, tana kallo taga matasa majiyan karfi kaman gida biyar sun fito daga motar, nan take hajiya ta fara busawa kanta iska da hannu gabanta na faduwa, Batsan tozarcin na gaske bane sai yanzu, alhaji ne ya fito daga part dinshi ya nufo guys din, da sauri hajjya ta nufeshi suhail na biye daita kaman bindi
"haba alhaji..Bai kai haka ba... Pls I will go... " ta fad'a jikinta na rawa tana sweating,
"it's a little bit late for that... Na baki daman ki fita ta mutunci kinki... So Now it's action time... " ya fad'a mata, Sam suhail dake tsaye with swollen and dry mouth baiji dadin abinda ke faruwa ba but he has he's own problem to deal with, da sauri hajiya ta kalli suhail tare da fashewa da kuka tana cewa
"Dan ubanka look at what u caused upon me..." b'ata k'arasa ba alhaji Muhammad yace
"kar ki sake ki dora mashi... your so evil and lack moral characters... Dazun ina kallon magana daya yunusa yayiwa matarshi b'ata kara cewa uffan ba.. Amma ke har gaban jikokina kike kunyata ni... In nace chass sai kince asss... Kije duk ranar da kika dawo daidai you can Come back because of the children... " yafada yana wuce ta, hannu hajiya hassana ta dora bisa Kai ta bishi suhail kuma ya bita
"wallahi alhaji na daina... Daga yau duk abinda kakeso zanyi. Dan Allah kayi hakuri... Kaman ni tsohuwa Dani in koma gida?..pls am sorry... " tafada cikin tashin hankali sosai
"see don't waste my time with your talks... In kin dawo daidai kin bani matsayina na mijinki you're free to come back... " ya fad'a yana k'arasawa wajen matasan dake jiran umarnin shi,
"ku shiga wannan part din... Ko fidda komai dake ciki... Kar ku bar daidai da tsinke guda ciki... " alhaji ya fad'awa matasan, da sauri suhail yace
"daddy no pls bai kai haka ba... Dan Allah kayi hakuri... " yafada cikin dishesshen voice dinshi,
"aa... Bazanyi ba... This woman have Insulted my Integrity several time.. Kawai a kwashe kayan... " ya fad'a atakaice,da sauri suhail ya rike dad dinshi gefe guda yana bashi hakuri,
"daddy Dan Allah all this yayi yawa.. Sai ace saboda auren da uba ya saki matarshi... Pls daddy.. " suahil ya fad'a sounding so tired
"kasan your mother is very stubborn...she have showed me ban isa da ita ba several times... Wannan abun da nake is for your own good... Kasan if har akayi slacking wallahi bazata barka ka zauna da matarka ba... Kaka ma tace kar a barta ta zauna gidan nan... " alhaji Muhammad ya fad'a mashi sounding calm sannan yana kallon yanda face dinshi ke kumbure,
"daddy ko meye kar a fidda kayanta pls... I beg you... Nasan you're doing it for me amma it's too Much..." ya fada cikin sanyimurya, tsayawa alhaji yayi yana tunani. Hajiya hassana dake kallonsu sai rawar jiki take, she's crying with her two hands on her head, sai girgiza take kaman she's dancing amma nan ba rawa take ba duk abun duniya ne ya isheta,
"ka dai san I will not leave her under my roof tunda b'ata San darajana ba..." alhaji ya fadawa suhail, suhail Dan juyawa yayiwa kalli mummy dinshi dake kuka sai yayi kneeling gaban dad dinshi, he did that for a purpose, kawai Don taga he's begging for her to have her home despite she wants to destroy he's,
"kome zakayi mata don't let her pack her things pls.. Mutane su dinga ganin an fita da kaya sounds insulting,..kawai ta tafi har sai ta maida Mani matata... ." ya fad'a mashi hankalin shi kwance, a fusace alhaji ya bar suhail nan durkushe yaje wajen hajiya yana cewa
"Kinga ya durkusa yana nema maki gafara dukda ke kina son tarwatsa nashi farin cikin... You see how much a child loves he's mother.. Amma ke kawai in ba kanki ba babu Wanda kika sani... " ya fad'a sounding angry,
"hmm indai zancen wannan tsohuwar banza ce wallahi sai dai kuyi ku gana amma I won't give my consent.. " ta fada cikin ranta
"darajan shi zakici baa fidda kayanki ba amma. Wallahi bki zama gidana sai kin koma mutuniyar kirki... Na baki minti biyar fitar min daga gida..." yafada yana komawa ciki, har loakcin b'ata daina kuka ba, bayan kaman minti biyu alhaji ya fito.da kudi ya mikawa matasan yana cewa.
"in da bukatar in sake nemoku zan nemoku Insha Allah... " ya fad'a mata godiya sukayi suka bar gidan, hajiya b'atayi wasting of time ba ta shiga ciki suhail na biye da ita tana sauri ta Dan hada kayanta na emergency ta fito tana kuka, har lokacin suhail baj daina binta ba,
"mummy Dan Allah ki maidamin matata in fadawa dad ya maidaki pls... " yafada yana bin hajiya dake Jan bag dinta out of the house,
"amma wallahi kaji kunya kaji haushi da kake danganta aurena da auren wacce ta girmeka... In ba Don kar inyi maka baki ba da sai ince haihuwan ka bai da wani amfani... Rubbish... " tafada tana tafiya, dukawa yayi ya amshi bag dake hannunta yana cewa
"wallahi mummy ko kika gandama kice... Amma mami is the woman I love... wallahi in babu ita ban san yanda zanyi ba... Kawai I beg you ki maidamin matata... Pls... " yafada yana kokarin amshe mata bag
"dalla sakar min jaka... "
"no mummy...duk inda zaki ina biye dake... Duk inda zaki shiga kafarki kafata... So I won't leave... " ya fada yana amshe bag din, har bakin titi ya bita tana tsaida adaidaita shima ya hau, address din family house dinta
Bayan kusan hour guda suka isa kofar wata gida Wanda b'ata da girma sosai, sai lokacin na gane why hajiya hassana was insisting not going home, gidan bai da girma at all sannan it's not modified in anyway, suna shiga zauren gidan suhail yace
"pls mummy ki maidamin matata... " yafada bakinshi bushe kamas, tsayawa tayi tana cewa
"wallahi ranka zai baci...wai ni na dauke maka mata da zaka isheni bayan halin da nake ciki... Kar ka k'ara yi min magana kar in tsine maka kawai in huta..." tafada sounding angry, cikin kukan gajiya suhail yace
"mummy AI kece kikayi sanadiyar daya sa aka rabamu.. Tace she's not coming back to me... Pls ki basu hakuri ta dawo..this place look crappy pls... " yafada cikin shessheka kuka,
"over my dead body if ni zan b'ata hakuri... Wallahi saidai in mutu gidan nan... " tafada sounding so pissed off,
"AI shikenan... " Shina suhail ya fada yana biye daita har cikin compound din. Gidan is large from inside but old modern, baka taba tunanin hajiya hassana has anything to do with the house, she's more classy and unique than the house, daman if you don't forget a farkon littafin I talked about yanda ta tsani hajiya rukkaya saboda arzikin gidansu because she's thinking Tana bribing family din mijin ne saboda yanda take saya masu kyauta at all time, hajiya hassana are the type of women da Allah yayiwa kyau sannan ya hadasu da yaran masu kudin despite su basu dashi, most kaman su sai su mance inda suka fito ko Kuma su dunga kyarmar mutanen su saboda Allah ya kaisu gidan hutu. Da akwai akalla dakuna goma which are single rooms sai general bathroom guda daya Sallama tayi for the third time mata uku suka amsa lokaci guda suna fitowa daga seperate rooms,
"Ashe hassana ce da suhail... " inji matar wanta,
"eh... " ta amsa atakaice tana nufan wata dakin, su kansu matan don't look so excited to see her, suhail ne ya gaidasu cikin low voice yana shiga dakin da mahaifiyar shi ta shiga wato dakin kakarsu, she's look but have the look of faded beauty,
"wa nake gani kaman hassana... " tsohuwar dake dakin ta fad'a looking at suhail dake rike da bag,
"inna nice... " hajiya hassana ta fada tana gaidata tare da zama, amsawa tayi tana masu kallon tuhuma,
"lafiya naga jaka?.. " tsohuwar ta tambayeshi
"Ai alhaji ne ya ce in taho gida kawai Don nace ban yarda da auren wannan tsohuwar mata da dana ba... " hajiya hassana ta fad'a batare datayi danasanin abinda ta aikata ba, suhail zama yayi gaban inna yace.
"inna na rokeki da Allah ki fada mata Dan Allah ta maidamin matata... Wallahi inna inasonta amma takeson rabamu... Dan Allah inna in har ke kika haifeta ki fada mata ta je gidansu ta basu hakuri... Wallahi mutuwa zanyi... " yafada yana fashewa da wani irin kuka Mai ban tausayi, wasu mata biyu ne suka yaye old curtains dake kofar suka shigo, gaisawa sukayi da hajiya a tsaistsaye suna tambayan suhail dake kukan abinda ke faruwa, nan ya fada masu ciki kuka, tsohuwar shuru tayi kawai kaman mai nazari,
"hassana kedai baki sauyawa wallahi...koda muka je biki saida muka fad'a maki kar ki kuskura kiyi wani abu na lalata auren nan amma shine kikeson rabasu kou.. Kadai San duk Wanda yayi kokarin raba abinda Allah ya hada sai fushin Allah ya haushi..." wata elderly woman ta fad'a, b'ata k'arasa ba hassana ta daga mata hannu tare dacewa
"nifa banason shishigi... Dukkan ku nan babu wnada zai nade hannu ya zauna ya na kallon danshi yaje ya aure wata tsohuwar da zata iya haihuwar shi... " b'ata k'arasa ba suhail dake kuka yace
"haba mummy... " yafada yana tunawa da how wonderful mami is in every way, yasan she will never understand that age is Just a number,
"eh mana.. Karya nayi?.. Yarinyar datayi kwantai shekara da shekaru shine zan zauna dana ya aura?.. Wallahi Sam bazan iya ba..." tafada atakaice, suhail kara volume din kukanshi yayi yana cewa
"inna dan Allah ki saka baki... Wallahi Inason matata... " yafada cikin kuka sosai
"AI tunda bataji sai ta zabi dakin da zata zauna a gidan nan... Aikin banza kawai... Ki zauna kina wasa da daman ki saboda son zuciya...Allah yasa alhaji ya samu wata yar karamar yarinya ya aura tunda bakison zama... " inna ta fada mata,
"Ameen... "suhail ya fada cikin kuka, hannu hajiya ta daga ta buga mashi a baya tana cewa
"ni ban san uwa da da suna zama makiyanka ba sai yau... "
"gashi ke kin zama na Danki?.. " wata daga cikin matan suka fad'a mata. Cikin kuka suhail ya Mike ya fita waje, fita yayi ya nufi wata masjid dake Unguwar yayi sallah sannan ya zauna nan cikin masjid din ya kalli koina yaga babu kowa ya fidda wayarshi, dailing wayar mami yayi, sai da ya kusa katsewa mami da bacci ya Dan saceta tayi picking tare da sallama cikin voice dinta da bai fita,
"wayyo mimina... I miss you like crazy... Dan Allah come back to Me kar in rasa raina... Wallahi banda abincin da kika bani da safe ko ruwa bansha ba..." yafada yana fashewa da kuka in a very low voice, mami ji tayi hawaye na taruwa idonta, she's not really good with words but he's statements are touching her,
"ya zanyi pls... Am Tired too..nayi missing dinka..." ta fad'a cikin rawar voice tana sauraron how he's crying for her
"Dan Allah ki dawo gida tou... Kar ki biyewa kowa Just come

55 / 75