Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   71 / 75

210K to 213K   out of 224.1K words

iya kai amaryar shi amma because he wants to show her bata da anymore daraja a wajenshi yayi requesting ta tattare kayanta, bikin bazai dauki lokaci ba because in akayi meeting gobe zaa wakilta wayanda zasuje a saka rana. Sau daya yaga yarinya kuma tayi mashi sosai, one sweet thing is she calls him with daddy. kou abinci hajiya hassana bata iyaci, babu abinda take cewa sai
"suhail in Don na hanaka aurene mami ne wallahi na yafe amma pls your father should take me back..." ta fad'a cikin hawaye. Suhail na komawa gida ya je har wajen dad dinshi ya durkusa har kasa ya fara bashi hakuri amma cewa yayi bai san wannan zancen ba.

Mami kam tana kwance cikin blanket tana ji Kaman an daddatse mata joint din jikinta saboda yanda take ji, wayarta ya dau kara tasan suhail ne, mikewa tayi ta dauki waya tana sallama in a dull way,
"baby what's wrong naji ki dull..."
"wallahi ban sani ba.. Bakina babu dadi... Sannan all my joint hurts....ni kilan Bazan iya zuwa meeting ba... " ta fad'a tana nishi ahankali
"wayyo baby kina tadamin hankali... Am. Counting hours to meeting saboda in ganki... Dan Allah kisha magani... Ko kuma inzo in kaiki hospital... "
"nidai Ina shan pills....zan. samu Dan sauki kuma sai ya dawo... Kaman malaria ne... Zan je a dubani... " ta fad'a mashi kaman zatayi kuka, this weird feeling is killing her babu abinda ke mata dadi at all. Haka suka sha hirarsu bata minti biyu bata Mike ta zubda saliva ba, her thought was far away from being pregnant, kawai tana tunanin it's malaria. Wace gari da kyar ta samu ta tashi daga kan gado, sauka tayi kasa looking pale a bit, kitchen ta shiga ta hada tea, tana kaiwa baki ta dawo sink da gudu ta dinga amai, hajiya ce ta shigo kitchen din ta ganta sai amayi, bayanta hajiya ta dinga shafawa tana aduar Allah yasa komai yazo karshe kar ta zauna mata gida da laulayin ciki,
"jewel sorry... Take a deep breath... " hajiya ta fad'a mata, sai da mami ta gama amai sanann ta daga kai tana nishi sosai
"mummy juwa nake gani... " ta fad'a da kyar
"sorry..muje falo ki zauna... " hajiya ta fad'a rike da hannunta, falo suka koma ta kwanta kan doguwar kujera,
"mummy Bazan iya zuwa wajen meeting ba pls... I want to see a doctor... " ta fad'a kaman zatayi kuka
"no dear... It's better muje... If abun bai sakeki ba sai kije hospital... " inji hajiya, mami b'ata kara cewa komai ha ta lafe jikin kujera tana sakin nishi kamar wacce tayi race. Kawai bata jin dadi at all, she tries to think what could be the cause of wannan ciwon nata, ga jikinta da zafi sosai. Mikewa tayi ta shiga dakinta ta saka doguwar riga ta kira suhail, yana wanka ya fito da gudu because he don't want to. Miss a single call from her as her ringing tune is different dana kowa, kanshi da Dan kumfar sabulu ya fito ya daga tare dayi mata sallama, kuka ta farayi tana cewa
"ni ban da lafiya... "
"na shiga uku baby what's wrong..."
"ni ban sani ba... " ta fad'a cikin kukan shagwaba,
"sorry pls...manage zuwa anjuma n bai sauka ba sai in kaiki hospital daga meeting... Hakan yayi maki?.. "
"yes... "
"OK love... Have you eaten anything?... "
"Nasha tea kuma I vomited ita all... "
"baby this is serious... Yanzu me zakici ..." ya tambayeta cikin kulawa
"pls in zaka taho meeting ka sayomin dabino... Kar in ta zubda saliva... " ta fad'a mashi
"OK then... Bari in gama Shiryawa... " ya fad'a mata sallama sukayi ya kashe wayarshi tare da komawa cikin bathroom


Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903
Thanks

In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa,

Don't share my novel, it's for those that paid only.73





Wajen karfe tara mami da family dinta suka fito, kanta kasa looking very dull,
"mamana what's wrong?.. " shine tanbayan da mahaifinta yayi mata yana kallonta ta mirror, yayinda shi da yazid suke zaune gaban motar,
"daddy ban jin dadi ne sosai... " ta fad'a mashi relax a gefen mum dinta, mota yazid ya tada suka bar wajen, she's wearing ling gown da kuma long hijab Wanda kou takalmin kafsrta bazaka gani ba balle kasan irin kayan dake jikinta, tasan suhail nada kishi sosai and she don't want him to be jealous, yanzu dai she knows she's fully married and she's so much in love with her hubby, batason abinda zai bata mashi rai. Shi kan suhail yana fitowa daga wanka bai tsaya bata lokaci ba ya shirya cikin native ware dark blue sai hula dark Blue, he look so handsome sosai, part din babanshi ya shiga suka gaisa sannan ya fad'a mashi zai tafi because he want to go into town kafin ya shiga Mai waazi estate, , fita yayi yana mamakin da wa dad dinshi ke waya haka because bai wani maida hankali kan maganar da suhail keyi mashi ba, hannu ya daga mashi kawai alaman OK, suhail was thinking kilan da new wife da zai aure ce, kawai sai yaji he's jealous, kawai duk macen datayi wasa da damarta ya kubce mata shikenan, mota ya shiga ya bar gidan ya nufi inda masu dabino suke zaune da yawa, it's more than 30 minutes drive kafin ya sayo dabinon, agogon shi ya kalla yaga it's almost time
"Allah yasa kar wannan tsohuwar ta zauna kafin in isa... " ya fad'a while driving, bai isa Mai waazi ba sai goma Saura, kowa ya zauna ana jiran fitowa kaka, kan mami kasa bakinta cike da saliva, b'ata kallon face din kowa because tunda hajiya hassana tayi disgracing dinta b'ata zo meeting ba sai yau, last month kuma tana tare da suhail. Kamshin turaren suhail taji ta saki murmushi without looking up, irin dabino na saudia ya sayo mata wnada yake zuwa da pick dinshi, inda kaka ke zama ya kalla yaga b'ata nan
"luck is on my side today... " ya fad'a ahankali while heading to inda mami ke zaune, duk sai kallonshi ake especially salim that csn. Stop looking at mami saboda yanda ta sauya, wajenta ya nufa ya duka zuwa daidai wajen kunnenta tare dacewa
"gashi... Pls ki daga face dinki yanda zan dinga Kallonki daga inda zan zauna..." ya fad'a mata yana mika Mata ledan, kafada ta makale mashi duk ana kallonsu, humaira ji tayi tears na taruwa idonta, now she realised tayi missing masoyi babba wnada bazata sake samun irin shi ba, kawai she don't know if suhail yana wani abu ne saboda ya b'ata mata rai amma kou yanda ya dinga tafiya rike da bag dinta last time almost land her in hospital bed, sai yanzu ta yarda tayi sakaci da har ta bar suhail. Kou a yanzu if he will come back to her da gudu zata amsheshi because she loves him, sai yanzu ta gane he's her first love and alhaji Ismail yaudaranta yayi da old love Wanda she was too childish to understand and yanzu b'ata San what happened ba kawai ya fita harkarta.
"nidai pls... I miss you sosai... " ya fad'a yana daga kai kar kaka ta shigo ta zazzaga mashi masifa da sanyin safiyar nan, ciki kasaita ya taka zuwa seat dinshi mami ta daga idanuwa taba kallon shi shamelessly wearing a smile da saliva dake cike da bakinta, bag dinta ta daga tashigar dashi cikin hijab dinta sannan ta bude ta dauki tissue ta zuba saliva dake bakinta, suhail sai kallon yanda take nuku nuku cikin hijab yake out of love, sai da ta gama ta bude dabino ta dauki guda daya ta cire dan ciki sannan ta balla kadan tana tsotsa kaman sweet, sai lokacin ta daga kanta waje suka hada ido da suhail ya kashe mata ido daya, murmushi kawai ta saki ta sadda kai kasa, he wonders why take cewa b'ata da lafiya because she look so prettier than ever, sanann face dinta ya cika sosai and she's glowing, one thing suhail feels is in har yana tare da mami bai kallon kowa, nobody in the whole hall matters to him, sandar kaka ne ya fara making sounding ta shigo looking happy da sallama so loud and lively, duk amsawa akayi amma banda suhail da ya kasa daina kallon mami, ita kanta mami har kunya take ji sabida yanda yake kallonta babu kiftawa kaman he's under her spell. Kaka na zama the last person ta shigo wato hajiya hassana da duk ta sauya Kama because of her own evil habit(masu bakin hali ku sani wallahi kanku kukewa... Duk wata hassada da toshe hanyar samun mutum da zakayi wallahi kanka kakewa... Ai duk zakaran da Allah ya nufa da chara kai da aka halitta da wasu ruwa masu wari kayi kadan ka hana wallahi... Wasu kawai suna zaune suna irga blessings dinka kaman ubansu ya baka... Na p square yace if you dey wish me good I wish you good.. If you dey wish me bad I still wish you good....all dui mutum Mai bakin hali most do nadama komin dadewa Wallahi...wasu will be like wannan matar da b'ata da mutunci har da Allah yaisa take sawa... Yes na saka because it's my right one zillion times kuma bana tsoron kowa and bana munafurci... I tell you exactly how I feel and now I feel I don't want to give my novel for free at all again because kun koya min hankali... AnywAy back to hajiya hassana" duk ta sauya ta rame tayi duhu kaman Baita ba, suhail kallonta yayi kawai sai yaji hawaye na neman tarar mashi, da sauri alhaji Muhammad ya Mike yana cewa
"what are you doing here... Baki cikin Mai waazi so leave now... " ya fad'a sounding so angry, hajiya hassana tsaye tayi ta kasa moving because if there's one thing she don't want to do right now is to make alhaji Muhammad more angrier than he is because of her, suhail daure face yayi saboda rashin jin dadin abinda mahaifin shi ke cewa, itama mami kanta kasa amma gabanta na faduwa because she knows most of this things are happening because of her,
"bazaki bar nan ba?.. " alhaji Muhammad ya sake daka mata tsawa, kawia sai tafara hawaye, kallon tausayi kaka tayi mata sai kuma ta juya ta watsawa alhaji Muhammad harara alaman he shouldn't say any more words,
"wuce ki zauna... " kaka ta fadawa hajiya hassana, da sauri ta wuce seat dinta ta zauna b'ata daina hawaye ba sannan b'ata daga kai ba.
Taro aka bude da adua as usual sannan aka fara gabatar da abubuwa, the first thing kaka talked about was maganar auren alhaji Muhammad
"Buba da kai da saminu sai wasu daga cikin dangi zakuje gidan alhaji modibbo nemawa Muhammadu mata... " da sauri hajiya hassana ta tashi tana kuka tana cewa
"wallahi na tuba... Na tuba nabi Allah nabi manzo kuma nabi mijina... " ta fad'a cikin rawar Jiki ta juya ga inda mami take tace
"mami wallahi na yafe ki zauna da suhail... Duk ransr da na sake sagwamarki a bakin aurena... " ta fad'a kaman mad person ta juya ga hajiya rukkaya da bakinta bude tana kallon ikon Allah kaman ba iyaba tace
"rukkaya kiyi hakuri ki yafemin kan abubuwan da na aikata a gareke tun bamu kai haka ba... "shuru tayi while wasu hot tears na rolling idanuwanta, she feel so angry saying what's she's saying, the fact is duk wanda yace vai sonka ko ya dawo yace yana sonka wallahi karya yake, they're doing it for a reason, tasan she have no more peace and if care is not taken zata yi loosing komai including her home, har tafiya zindir tana iyayi Don ta dawo gidan mijinta, balle kuma just apologizing to her motal enemy, yanda take magana she sound so real that if you listen you will say da gaske take, suhail kallonta kawai yake hawaye cike da idanuwanshi because of bond na uwa da d'a, he's feeling this humiliation doesn't fit he's mother, kawai he wants he's mother to be among the respected women in the family amma halinta ya ja mata.
"wallahi kaka kar ki aminta da duk abinda wannan matar zata ce..kowa ya San duk Wanda ya tuba saboda wahala bai da lada... Halinta can never change all of a sudden... " alhaji Muhammad bai k'arasa ba kaka tace
"sannu bature.. " ta fad'a saboda turancin da alhaji Muhammad ya saka, vai kara cewa komai ba ya koma ya zauna, ita kam hajiya rukkaya har pinching kanta take ta tabbatar ba mafarki take ba because she don't believe itace take ganin rana irin ta yau ba, ranar da matar da ke nuna maka kiyayya kaman she's the source of all her sadness apologize to her in front of every one, babu abinda take maimaitawa sai
"alhamdulillah..." because she never see this day coming
"a rayuwa na yarda ba wacce ka dauka mutanen ka suke ne masu kaunarka ba... Da akwai wayanda na daukesu a matsayin amininai amma ban San munafukai bane sai da na shiga cikin matsala ainahin kalansu ya fito fili... " hajiya hassana ta fada referring to hajiya habiba, kallon inda hajiya habiba ke zaune tayi suka hada ido da hajiya habiba da ta zuba mata ido tana kallon ta kaman she's seeing her for the very first time ta cigaba dacewa
"bazasu kira suji ya kake ba sai dai su kira su kawo maka gulma...basu taba wasting credit dinsu su nemi jin yanda kake saidai gulma... " ta fad'a idanuwanta cikin na hajiya habiba yanda kowa ma zai gane she's referring to her, harara hajiya hassana ta ballawa hajiya habiba itama hajiya habiba ta maida mata
"ina nan ina bakin cikin abinda yasa suhail bai auri humaira ba Ashe hakan shi ya fi alkhairi... Dan Allah kuyi hakuri ku yafe min duk abubuwan da na aikata na rashin kunya gareku... Ku yafemin ba don halina ba Dan Allah... " ta fad'a cikin kuka sosai . Duk shuru akayi babu abinda ke tashi sai kukanta, humaira ma kuka take jin abunda hajiya hassana tace game da relationship dinsu da suhail, sadda kai suhail yayi kasa yana hawaye sabida tausayin mahaifiyar shi, haka sauran yanuwanshi dake tare dasu cikin hall din, shuru ne ya Dan biyo baya for a moment sanann kaka tace
"hassana..." ta kirata cikin loud voice,
"naam kaka... " ta amsa mata daga inda take tsaye
"kin amince suhail ya zauna da matar shi babu kallon banza balle tsangwama daga gareki?.. " kaka ta tambayeta loud and clear yanda kowa zaiji
"na amince... Wallahi na yafe ya zauna da ita... " ta amsa mata tana kuka sosai
"kun dai ji... Tace ta amince... " kaka ta fad'a tana kallon audience dinta, sake kallon hajiya hassana tayi tace
"Kindai San shure shure bai hana mutuwa kou... Ba aure mijinki zai fasa ba in ma sabida wannan kike wannan tuban da neman yafiya ki ma daina Don ba fasawa zaayi ba... Aure dole Muhammadu ya k'ara... Don haka so nake inji dil...tuban ki Na gaskene kou na yaudara... " kaka ta fad'a mata babu wasa, hajiya hassana sadda kai kasa tayi tana hawaye sabida yanda take ji, kawai she was thinking everything will be OK after she makes a sincere apology amma she was wrong, idanuwa ta lumshe tear na zuba tace
"da gaske nake... " ta fad'a cikin kuka sosai while she's boiling from inside
"tou madalla.... Muhammadu ka maida matarka... " kaka ta fadawa alhaji, ji yayi Sam baiji dadin hukuncin kaka ba for the first time, mikewa yayi yace
"gaskiya kaka ni banson zama... "
Wani irin kallon haushi kaka ta wasta mashi which indicate sit down and stop talking amma sai Alhaji Muhammad yace
"kaka kiyi hakuri... Wallahi na riga na Cika da wannan matar....kou kadan bazan iya jure wani hali daga gareta ba... Kou ta tuba zata maimaita... Halinta ne... " ya fad'a not paying attention to the look da kaka ke watsa mashi
"wato Muhammadu daman haka kake ban sani ba?.. Ni ince kayi abu ka tsaya a gabab yara kana maida min magana...ashe daman ka raina ni ban sani ba sai yau..." ta fad'a cikin fushi
"Allah ya huci Ranki kaka... Kou Mai bijire maki banso amma gaskiya har ga Allah banason maida hassana... " alhaji Muhammad ya fad'a cikin seriousness, baki kaka ta bude tana kallonshi while hajiya hassana tana kuka sosai looking so scared of the out come of this, kawai b'ata San yanda abubuwan zai kusance muddin aka barshi bai maidata ba, tasan kilan she can die because she can't cope with her family anymore especially yanzu yanzu da shima usman ya juya mata baya yana fad'a mata if anything happen to he's kid brother he will hold her responsible for that. Kuka kawai take mami sadda kai kasa tayi tana hawaye saboda abubuwan dake faruwa, shi ham suhail he's beginning to get angry with he's dad's behavior, yasan it's because of he's new wife
"wato

71 / 75