Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   21 / 75

60K to 63K   out of 224.1K words

hear abinda antyna tace..." ya fada yana kallon yazid,
"kawai tace in gaisheka... Kuma in kaika hospital... Da nace in kawoka gida ta dubaka tace she's very tired... And wanda zai aureta is arround... " idanuwa suhail ya lumshe saboda kishi,  jin yazid ya ambaci wanda Zata aura yasa ya daure fuska sosai har yazid yace
"kaidai har yanzu bakason Wannan mutumin... If you know anything about him better say it before it's late... " ya fada mashi,  tsoki kawai suhail yaja baice komaj ba,  yazid kallon shi yayi from he's head zuwa chest dinshi sai kuma cikinshi kasancewan har lokacin suhail bai saka kaya ba,
"wai kama ci abinci. Kuwa?...  Your stomach look empty... "  inji yazid,  banza suhail yayi dashi bai amsa mashi ba  kawai tunanin shi is so different,  yazid yafi kusan hour yana magana da suhail amma bai kara bude ido ba balle ya amsa mashi, 
"ka tashi mu tafi gjda tou don tunda mummy is still angry with you ba lallai tasan you're sick ba... " yazid ya fada yana mikewa. Tsaye don shi har ya gaji da magana
[6/6, 6:07 PM] Zuwairat Ummumaryam: "pls ka tafi kawai..i want to be alone" suhail ya amsa mashi kaman bai son magana, ajiyan zuciya yazid ya saki sanna yace
"are we fighting? "
"no.. "suhail ya amsa atakaice,
"then why are you giving me such attitudes... Ko nayi laifi dana zo ganinka?.."ya fada sounding so pissed off, shuru suhail yayi yanasakin nishi ahankali,  yasan inda shi yazid zai ji abinda ya fadawa anty mami he will definitely hate him too,  yasan they're relationship is almost coming to an end,
"wallahi ko abincj banci ba sabida yanda muryar ka tayi kasa amma nazo sai wulakanci kakeyi min... " da sauri suhail yace
"wallahi ba haka bane... Kawai am distubed ne and it's affecting my health... But nasan komai zaiyi daidai.. Pls kar ka damu kanka... And ka shiga cikin gida a baka abinci... Sorry for my attitude... " ya fada mashi cikin rarrashi, idanuwa yazid yayi rolling ya koma ya zauna snnan yace
"menene matslar ka... Kasan we are friends and we hardly hide things from each other... Dan Allah ka fadamin... " yazid ya fada mashi cikin sanyimurya,  ajiyan zuciya suhail ya saki sannan yace
"kawai it's about humaira... Kawai am distubed... " suhail yayi mashi karya don if he can't have mami he won't want to loose yazid,  da sauri yazid yace
"then bari in je gidan su... Zan yi kneeling gabanta har ta amince ta dawo gareka... " da sauri suhail ya fara girgiza kanshi dake mashi ciwo sosai yana cewa
"in kana wa Allah da manzonsa don't go there... Don't talk to her... She hates me despite my loyalty to her... Dan Allah don't say a word to her ...na rokeka... Pls. .." yayi pleading dashi,  shuru yazid yayi not knowing what to do, 
"kai kana da matsala...ya zaayi ace you're dying silently beca
Of her kuma bazaka yi magana ba"
"am not dying silently... Kawai dai rabuwa ce ke wahalal dani.. But promise me bazaka fada mata komai ba...pls... "
"well i promise... "yazid ya amsa mashi
"nagode... Yanzu gobe zaka kaini hospital wajen anty mami ta dan dubani ta bani magani.." ya fada mashi don yasan jn dai shi kadai zai je da wuya mami ta saurareahi amma in tare suke she will check him,
"hmmm ai doctor bai maganin ciwo... Maganin ciwo is hakuri... Ko kuma confront her shikenan... "
"aa.. Nidai ka kaini hospital gobe... I will he alright... " suhail yafada cikin sanyimurya,
"shikenan.. Allah ya kaimu... Bari in tafi kar dare yayi min.. Nasan gari na nan cike da hold up yanzu... " yazid yafada yana mikewa godiya suhail yayi mashin ya fice, ajiyan zuxiya suhail ya saki yana tuna how comes he felt for mami haka lokaci guda,  kawai dai he knows ya dawo Nigeria da son humaira cikin zuciyar shi,  sanna shi sam ya mance cewa anty mami batayi aure ba,  ganinta makes him pity her, daga wannan tausayin da yake mata ya dinga tuna ta on and on,  and yanda  she look so beautiful That ko shi sai ace ya girmeta sosai sannan shape din kafarta that makes him think she might be strong in bed then finally yanda he love touching her da kuma the way her touch gives him erection,  iska ya busar tare dacewe
"so fucking fast... "  ya fada ahankali.

Bayan mami ta yi sallah magrub ta shiga dakin hajiya,  ita kam hajiya she was thinking sun gama magana da alhaji ahmed,  so lokacin da mami ta shjga she was wearing a smile na jin dadi,  ita kam mami batayi murmushi ba kawai ta zo ta zauna kusa daitasannan tace
"mummy... " ta kira mahaifiyar ta cikin sanyimurya,  ahankali hajiya ta daga kai ta kalleta,
"wallahi mummy na gano halin ahmed bai da kyau... " ta fada Tana kallon face din mamanta,  kallonta kawai hajiya take not saying a word,
"wai kinji yana cewa bai san so ba sai a kaina... Wai am he's First love... Alaman shi munafuki ne... Nima wata rana haka zaiyi min fa kenan..." tafada mata,
"mami go straight to your point  because ni ban san abinda kikeson fada min ba... Kindai san maza most haka suke da wannan gulman... In zasuyi aure amrayar tankar kwai take wajensu... Amma That does not Mean baison First wife dinshi... Kawai dadin bakine... " hajiya ta fada mata sounding a little angry,
'"hmmm ni wanna maganar yasa na kasa ce mashi ya turo... Gaskiya maganar is heart touching... " tafada kanta kasa don tasan mom dinta will be pushed to the wall by her statement, 
"lallai mami.. Wato nice mai tausaya maki ke baki tausayin kanki...don wannan yar naganar zaki ce bazaki fada mashi ya turo ba?...  Tou listen to me.. Kilan rabon suhail ne ke wahalal dake kuma the moment maganar suhail ya kai kunnen kaka it's over... Ni am not against yarantar shi.. No amma remember he's mother... She can roast you alive in taji wannan naganar... Ni mahaifiyar ki ce kuma bazanyi maki karya ba... Ahmed kadai ne gatanki a yanzu... He's the only person da zai dauke ki daga wanna family drama.. So the ball  is in your hands.. Kiyi yanda kika gandama dashi... Amma in maganar suhail ya fita akaji don't blame me.. Remember he's ill Now and sooner or later zai fadi abinda ke damunshi... "mami bata taba ganin mamanta Tana magana cikij bacin rai ba kaman yanzu, she sound so tensed and disturbed,  mami dora hannu a chest tayi lokacin da mahaifiyar ta tace rabon suhail,  abin na bata mamaki why she puts suhail cikin wanna discussion din,  tasan it's something That can never happen in her life, 
"mummy zanje yanzun nan in  kira ahmed ya turo..." ta fada tana mikewa da sauri, baki hajiya ta tabe tana ceww
"your problem not mine... " ta fada out of anger,  mami fita tayi ta koma dakinta tayi dailing number alhaji ahmee,  nan ta fada mashi daman tanason yi mashi naganar ya turo ne amma daya zo sai yayi mata kwarjini ta kasa fada mashi, ihu ya dingayi yana alhamdulillah,  nan ta fada mashi ya turo zuwa ranar Wednesday, murna ya dingayi yana mata adua, mami ajiye phone din tayi tana sauraronshi amma kaman ta dora hannuta dinga kuka haka ta dinga ji,  she's 32 Years amma kaman ta mutu kar tayi aure haka take ji,  ko kadan she's not excited at all kaman ba ita dake haukan aure bace, sai da ya gama ihunshi ta katse wayar ta kwanta idanuwanta lumshe thinking about her life and how it's going to be,  ko kadan vata wani tuna da suhail ba because she's not into him.
[6/6, 8:12 PM] Zuwairat Ummumaryam: Suhail kam damuwa karuwa take mashi don har garin allah ya waye bai samu bacci ba,  ganin babu sarki sai Allah yasa ya mike wajen karfe shida yayi sallah ya shiga part din hajiya,  gaidata yayi bata amsa mashi ba balle ta daga kai taga yanda yakoma, daman yasan bata amsawa amma ya zama dole ya gaidata, ahankali ya mike ya shiga cikin dakinta ya bude inda take ajiye magani ya dauki maganin bacci yasha ya fita ya koma part dinshi,  bai dade ba bacci yayi gaba dashi.  Mami kam dukda bata samu bacci ba sai wajen 2 da wuri ta tashi don tasan she have alot to do a office,  da sauri ta shirya  ta tafi wajen aikinta.  Wajen Karfe 8 yazid yazo gidansu suhail don ya kaishi hospital as Planned  amma sai ya tardashi shame shame yana bacci tadashi yayi suhail ya bude ido da kyar ya fada mashi ya dawo in a fito lunch break, yazid baice komai ba  ya fice,  suhail kam bai tashi ba sai wajen karfe daya, dad dinshi ma ya shigo ya tardashi yana bacci,   yana mikewa ya shiga bathroom yayi wanka ya fito yayi sallah,  ya mance rabon da yaci abinci,  shi yanzu gani yake baa abinci dashi gidan don in bashi ya shiga kitchen da kanshi ya debi abinci ba baa cewa yazo yaci,  yanzu gani yake he's Mom doesn't love him anymore,  at times sai ya dinga tunanin he's mom tana da plan kan aureshi da humaira if not she. Won't behave the way she's behaving ba,  ganin iska na kadashi yasa ya dauki phone dinshi ya kira phone din Mubarak wato he's younger brother ya fada mashi ya fadwa mai aiki ta kawo Mashi, bayan kaman minti goma aka shigo mashi da abinci ya cin kadan ya koma ya kwanta. Bai Dade da kwnaciya ba yazid yazo,  babu wasting of time suka fita zuwa hospital da mami ke aiki,  suhail ji yayi gabanshi na faduwa as they head into mami's office,  Allah ya taimaka yazid ne gaba shi kuma yana biye dashi,  yazid bai tsaya nazari ba ya bude office din daidai lokacin da mami ke waya da ahmed,  daga kai tayi ta kalleshi tana bashi surprise look sannan ta hangi suhail bayanshi,  kau da kai tayi ta cigaba da cewa
"nidai in Allah ya yarda sai ya wuce wata uku... " ta fada kaman she's talking about maganar sa bikinsu,  zama yazid yayi shima suhail ya zauna kanshi kasa, dan dauke wayar tayi tace
"pls kuyi hakuri in gama magana... " ta fada masu tana juyar da kujerar ta, 
"aa wata biyu dai... " sukaji an fada from the other side,
"naka wasa ne... I have some arrangements to make..." bata karasa ba ahmed yace
"don't worry ko bayan bikinmu komai will go as planned... Kawai i can't wait for jibi suzo... Sai in biyo baya in bawa kaka cin hanci yanda zaa hada dana Little sis..." baki kawai ta dan tabe sannan tace
"let me get back to you... My little brothers are here... " ta fada mashi,  katse wayar tayi ta ajiye,  suhail dake jin duk abinda suke cewa sadda kai kasa yayi yana wasa da yatsunshi sanna face dinshi dauke da murmushi wanda yafi kuka ciwo,  hes trying to look normal kaman he don't care, kai Ta daga ta kallesu tare dacewa
"twins ya dai.. Hope am save... " tana kallon face din yazid,  sai ta dan kalli suhail for about a second ta dauke kanta, 
"hmmmm anty bashi da lafiya.." bai karasa ba ta kalli suhail tace
"oh sorry cutest.. Ya jikinka... Jiya naji kuna waya... I was down ne shiyasa ban kiraka ba... "  ta fada kaman nothing happened,  face dinshi dauke da smile ya daga kai yace
"anty am fine da sauki..."ya amsa mata shima yana basarwa kaman he don't care, 
"ayya sorry... Tell me what exactly is wrong with you... " ta tambayeshi,  shuru yayi bai ce komai ba yazid yayi saurin cewa
"anty wai kinsan abinda ke damunshi?.. " ya tambayeta,  da sauri ta girgiza mashi kai amma gabanta na faduwa kar ace ya fadawa yazid what he told her, 
"wai he's dying for humaira amma wai ya hana ayi  mata magana..." ajiyan zuciya mamj ta saki sanna ta kalli suhail tace
"haba cutest... Dan Allah kar ka cutar da kanka tell her ko kuma forget about her... " tafada mashi cikin shawara,  ajiyan zuciya ya saki sanna yace
"anty what difference will it make if she thinks am not ok for her... " yafada cikin sanyimurya,  idanuwa tayi rolling tace
"cutest sai kayi hakuri...  Ai da akwai wacce  zata soka... Kasan dai what will be will definitely be... Indai humaira matarka ce zaka aureta... Pls kar ka damu kanka kaji kou... " kai ya daga ya kalleta tare da tabe mata baki,  hakan ya bata mata rai amma sai ta basar,
"yanzu dai me zanyi maka... " ta tambayeshi,
"oho... Nima yazid ne yace dole inzo... "yafada face dinshi daure,  baki yazid ya bude yace
"lallai ma suhail... Ashe baka da mutunci ban sani ba... Wato Nima na nasaka zuwa... " ahankali mami ta Mike tana cewa
"nidaj yanzu i have something doing... Kuna iya tafiya tunda abun na rainin hankali ne... "tafada babu wasa, mikewa yazid yayi tare da ficewa cikin fushi while ita kuma mami ta zagayo zata fita ya mike lokaci guda ya fixgota ya maidata baya ya fice daga office dinta,  idanuwa waje mami ta tsaya tana sakin ajiyan zuciya saboda tashin hankali,  she can't just believe duk yanda take respecting kanta suhail ya rainata haka,  ko sau daya bata taba yin wani abu na zubda girma a gabansu ba kasancewan she's the type of person that knows what respect is all about. Kan seat din da yazid ya tashi ta zauna hannunta kan chest dinta while hawaye na turawa idonta.
Dont read if You didn't pay,  if you do i owe you


❤💚💛💚❤💛💛LOKACI NE 23

Mami dafa chest dinta tayi Tana gumke baki saboda takaici,  she can still feel yanda ya fixgota kaman wata yar karamar kanwarshi, jujjuya kai ta dingayi kawai sai hawaye, she can't believe ita ke ganin wannan rana haka,  ranar da kanin bayanta yake neman rainata,  she can't believe abinda zai faru if wani ya shigo a daidai lokacin da yake maidata baya da dukkan karfinshi,  it will he a total insult and disgrace to her,  kawai bata ankara ba taji hawaye ba sauka daga idanuwanta
"suhail me nayi maka... Me nayi da kake neman rainani haka... "tafada tana hawaye,  tagumi tayi tana tunanin why all this is happening, kawai she's trying to  think ko da akwai abinda ya faru That warrant all this from her favorite cousin,  tunawa tayi da lokacin da ta kusa kissing dinshi,  ita kanta duk sanda ta tuna wannan abun kunya take ji,  it happens so fast kaman a mafarki,  tasan inda humaira batazo ba lokacin da sunyi kissing juna,  ahankali ta mike daga inda ya maidata ta koma kan seat dinta ta cigaba da kuka, tasan babu abinda take rokon Allah ya bata irin aure sannan ko kadan batason ahmed amma she's going to marry him to save herself the humiliation daga suhail da kaka don gani take kilan in future suhail might hurt her more than kaka.

Yazid  na tafiya kawai sai yaga suhail ya wuceshi kaman walkiya saboda sauri,  baka taba cewa he's the sick one da aka kawo hospital,  yqnda yake tafiya kasan cikin haushi da bakin ciki yake,  he's walking so fast and in furious way,  tsayawa yazid yayi ya dan kalleshi yana mamakin what is wrong with him, yana kallo ya bude mota da karfi ya shige yayi banging kaman zai cire kofar motar,  babu abinda yake tunawa sai maganar dayajj mami tanayi kan waya,  wai wata uku while shi yana insisting wata biyu,  tsoki yaja yana kauda kai gefe guda,  driver side yazid ya bude ya shiga ya kalli suhail yaga yanda yake karkada yatsa which shows he's angry,  ajiyan zuciya yazid saki sannan yace
"wai what exactly is wrong with you... wannan attitude is unbearable for me... you said in kawo ka wajen anty kuma munzo you can't open your mouth to tell her exactly what is wrong with you... "yazid yafada out of stress, 
"ba komai..kawai kaini gidanku ka koma wajen aikinka... I will he alright... "yafada mashi atakaice,  jiki babu dadi yazid ya tada mota sai gidansu,  lokacin da suka iso hajiya na zaune falo, waje yazid ya ajiye suhail shi ya koma, da sallama suhail ya shiga falon,  hajiya amsawa tayi tana kallonshi,  ramarshi shows he's really down, durkusawa yayi ya gaishesheta ta tambayeshi ya jikin ya amsa da sauki sannan ya shige dakin yazid, ko kadan hajiya bata ji dadin wannan zuwan ba,  she's so afraid of him now,  anything can happen shiyasa take taka tsatsan Kawai ji take kaman ta shiga dakin tace mashi ya koma Gida har sai an gama komai na auren mami da ahmed amma Sam she can't say That, yana shiga dakin ya kwanta yana tunanin abinda yaji tana cewa kan waya,  ko yanzu dayake kwance kawai yana tunanin kilan tana chan suna waya dashi and wanj irin kishiinta yake ji,  bayason ganinta da kowa balle yasan suna maganar so har aure,  ajiyan zuciya ya saki tare da sakin wanj irin loud breath,  kawai he promise not to talk to her about love again amma he will torment her,  the more he's heart is hurt the more he will  hurt her, 
"itama taji yanda nake ji... "yafadawa kanshi,  juya kwnaciyar shi yayi ya sake cewa
"wallahi you won't weigh me down... Not at all... Bazan yarda ba... Kilan ma don ina kiranki anty yasa kike rainani... Let's see ai gjdan nan nidake ne.   We shall see... "yafada sannan ya dauko pillow ya rungume few minutes later bacci yayi gaba dashi.  Wajen karfe hudu mami ta dawo gida she's sad amma batason mom dinta ta sani to avoid questions,  da smile ta shigo ciki suka gaisa da mom dinta sannan ta hau upstairs tayi wanka ta fito cikin leggings da riga mara nauyi,  ko kadan bata San suhail na gidan ba,  don inda ta sani da she won't come downstairs because hes the last person she wantts to see right now, kitchen ta shiga ta bude food warmer taga tuwo ne, baki ta lashe sannan tace
"yau da akwai gara kenan.. "tafada cikin faraa because she

21 / 75