Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   67 / 75

198K to 201K   out of 224.1K words

da alama it's not working that way, yana tunanin zata dawo ta bada hakuri kawai a wuce wajen amma nothing from her, hakan yana damun shi sosai because next family meeting is around the corner kuma kaka tace in har akayi family meeting biyu bata bada hakuri ba dole suhail ya rabu da mami, yasan she don't go back on her word and nothing csn make her change her decision. Sannan ga suhail kullum babu abinda yake sai kuka, yau he's even begging dad dinshi kawai ya kira dad dinsu mami a bashi izinin shiga gidan yaga mami, dad dinshi korar shi yayi ya bashi waje, kin tanshi yayi yana kuka yana cewa
"daddy he's your brother... Yiu can just tell him to allow me inti the house...nasan bazai hana ba..." ya sakr fad'a mashi cikin kuka,
"nace ka tashi ja bani waje.. " ya sake fad'a mashi, suhail bai kara cewa komai ba ya Mike yana kuka, he has never feel this kind of pain since the beginning of he's story, wannan Karin kaman ya haukace yakeji, he will do anything yaji daga gareta, yasan she's alright and she wants to punish him ne, inda zata ganshi yanzu da sai ta tausaya mashi sabida yanda ya koma, yana zaune yana tunanin abunyi ya tunda da yazid, da sauri ya fiddo wayarshi ya kirashi, yana picking yace
"Dan Allah in-law taimako na zakayi..." suhail ya fad'a cikin kuka,
"pls what happened.. Kaman you're crying... "
"pls ka taimaka min... Kaje dakin mami... Nasan tunda yau weekend kana gida... Kawai so nake inji voice dinta...phone isi not going... " ya fad'a cikin damuwa sosai,
0"OK amma Dan Allah ka Daina saka kanka a damuwa.. Anty is doing great... Kou yanzu falo na barota tana cin ....mm... So pls ka rage damuwa.. If Allah ya kaddara zaku dawo tare nothing will stop it... "
"naji... Pls I want to hear her voice... " ya sake fad'a mashi,
"in kai mata waya?.. " ya tambayeshi, shuru suhail yayi for a minute yana tunanin if it's the right to do
"no pls... Kawai ka bar wayar connected sai kaje ku danyi hira... Kawai let me hear her voice .." ya fad'a mashi,
"OK yaya... " yazid ya fad'a cikin zolaya yana mikewa.


Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903


Thanks


β€πŸ’›β€πŸ’šπŸ’™πŸ’›Lokacine 69 to end.


There's no black bitch like you......
Don't you dare call anyone of readers with this word shegiya or matsiyaciya, you're gatuwar shegiya go and ask your mother she will tell you ke yar gaba da fatiha ce, wlh mind your words if you don't I will punishe u in a bad way, kinata fadin abinda ranki keso bad words to abuse us don't think we are afraid of you no just silent is the Best answer giving to a fool especially like you!


Mutum daya idan ya siyi novel dinki yanada damar dazai bawa dan uwanshi ya karanta, mutum ya siyi Abu kin isa kiyi masa iyaka dashine?

Kun taba jin inda akace mutum yasiyo Abu me abun yace shi daya zaiyi amfani dashi idan wani yayi Allah ya isa?

Mutum yana da damar dazai sayi Abu mutum dubu suyi amfani dashi bayansa kuma halak dinsa ne,

Masu karanta book dinta Ku cigaba keep reading don't give up,

Wazakiyiwa gori akan wani turanci, turanci banza da hofi Dan ba,aiyaba is that a major problem? Nonsense!

Idan ban dake naive ce,kin taba jin inda aka rubuta fasadi kuma ace Allah ya isa, kuyi umarni da kyakykyawa kuyi hani da mummuna wannan shine qur,ani ya umarcemu deke da sauran basu bayyana batsa a book idan zaku gane Allah ya shiryaku


Good for nothing kawai, pushy , faint hearted, shelf centered.mtssssssss



In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa,

Don't share my novel, it's for those that paid only.69


69,lokacine β€πŸ’šπŸ’›πŸ§‘
Mami na zaune kan dining tana cin abincin ta looking free and out problems, it took her almost one whole week kafin ta iya hada ido da mahaifiyar ta, kou sauka kasa batayi tana dakinta tana kula da kanta, har mirror take ajiyewa ta durkusa Kai tana kallon gabanta, tasan ba karamin nuna mata karfi suhail yayi ba, sai yanzu ta gane namiji namijine nor matter how small they're, kou abinci saidai a kawo mata, ita kanta hajiya fita tayi harkanta, kawia haushi behavior dinta taji, ta lura suhail yayi maganinta da kyau because tana kallon yanda take aiken yaizd ya sayo mata magani. Bayaj sati daya da faruwar hakan hajiya ta kirata ta nuna mata komai ya wuce and she won't tell but kar ta sake such habit, dadi mami taji amma she's still shy of her, sai da hajiya tayi mata magana sanann ta fara sauka down stairs, tun ranar da ta kashe wayarta b'ata kara kunnawa ba, ko magana b'ata son yi da suhail. Balle tayi marmarin ganinshi, ya fita ranta completely, yanzu tana cikin masu aduar Allah yasa kar hajiya hassana ta amince da maganar auren, ko kadan vata cikin masu sha'awar aure, she have tasted it and there's nothing sweet about it except the oral deal. Husna tazo har gidansu sau daya tana mata maganar su cigaba da gyara saboda da akwai sauran kudinta sosai, ido mami ta rufe tace ita bazata sake wani gyaran jiki ba, in short ita b'ata son auren, dariya Husna ta dingayi mata.
Idanuwa mami ta daga ta kalli yazid dake tahowa rike da waya, kauda kanta tayi ta cigaba da cin abincinta, opposite to her yaje ya zauna tare da ajiye wayar kan dining yanda suhail zaiji voice dinta da kyau,
"antyna na kaina..kina shagalinki... " ya fad'a yana kallon yanda take cin abinci babu wasa, daga idanuwa ta sakeyi tace
"ya son ranka..." ta fad'a calmly. Daga dayan bangaren suhail dake kwance ya lumshe idanuwa saboda wani irin dadi yaji hearing her voice, it makes him happy and all he's agony just vanished,
"kawai son raina in ganki a dakinki... Banason ki zauna nan lii cinye mana abinci... " ya fad'a mata cikin zolaya, dariya tayi tace
"bazan Je dakin nawa ba.. In fact the bani da wani waje sai nan gidan... Dan bakin ciki kawai... " ta amsa mashi wearing a smile, murmushi suhail ya saki kaman yana zaune kan dining din tare daita,
"kam lallai ma anty... Ai wallahi it's better ki koma dakin ki... Kawai Allah yasa mahaifiyar suhail ta amince in next meeting... " bai k'arasa ba tace
"ba Ameen ba... Na bar mata danta... AI ba dole...allah ya hada kowa da rabonshi... " suhail saki Dan dariya yayi yana rike bakinshi yasan. Why she said that,
"fire fire" ya fad'a cikin ranshi,
"anty suhail din naki... "
"ba nawa bane pls... " ta katse shi
"naki ne mana... Kin manta when I fight him you was angry with me?... Har fada kikayi min nayi fada da mijinki... " inji yazid, suhail zaro idanuwa yayi yaja sauraron abinda yazid ke cewa, he never knew something like That happened,
"that was then.. Yanzu kam he's your friend... Kuci kaniyar juna if you want... " ta fad'a tana shan ruwa,
"yayi maki wani abu ne hala?.. " yazid ya tanbayeta, kunne suhail ya kasa yana sauraron abinda zata ce
"oho... Nace yayi min wani abu ne... Kawai mahaifiyar shi vata so... Is it by Force?...ba dole AI... " ta sake fad'a mashi, suhail shuru yayi listening to her just as if yaba sauraron Waka Mai dadin gaske.
"amma ai lokacin da kika dinga yi min fadan nayi dambe dashi da akwai issues din mahaifiyar shi... Kawia dai he did something to you and you're mad at him,..." wani irin kallo ta dingayi mashi, kallon tuhuma, kawai she's thinking something is fishy, kawai sai ta fara tunanin suhail might tell he's best friend her little brother he slept with her, cikin fada tace
"what did he tell you he did to me?.." ta tambayeshi sounding very angry, idanuwa suhail dake kwance ya zaro yana mikewa zaune, ya gane she's suspecting something
"ban gane what he told me ba... Kawia am using your statement... Ni bai fadamin komai ba..kawai dai jiya ya kirani yana tanbayata if you're alright kuma nace mashi yes shikenan... " bai k'arasa ba tace
"karya kake munafuki... " dariya ne ya kufcewa suhail, Allah ya taimaka wayar is not loud da taji abinda yace
"anty me nayi maki... "
"dalla rufe min baki.. Tashi ka bani waje... Kawai kazo ka isheni da wani maganar suhail... Suhail din banza... Dalla bani waje..." ta fad'a cikin fushi, da sauri yazid ya Mike yana cewa
"Allah ya huci zuciyar ki... "
"kaima haka...get lost... " ta fad'a cikin fushi, wayarshi ya dauka yana cewa
"anty manya... kiyi hakuri... " ya fad'a yana barin wajen
"duk wanna yaron ya sa abincin ya fita raina... Mutum nazaune zai kawo wani maganar suhail... Wicked and merciless suhail... " ta fad'a under her breath,
"for as a long as I know Allah yasa kar mahaifiyar shi ta yarda... Ina ni ina wannan azzalumin... Mtwsss... " ta fad'a tana hawa up stairs. She meant every word she's saying.

Yazid na shiga daki yace.
"Anya dai bakayi mata laifi ba... She seem so angry... " dariya kawai suhail yake yacr
"dalla munafuki rufe min baki.... wato Anty ta Dan gaji kaka in her own little way... She remind me of kaka... " ya fad'a cikin dariya sosai,
"lallai it's not your fault AI... Kajamin zagi kuma kana dariya... " inji yazid,
"am Sorry besty... Anty ce ta sani dariya... Wato haka so yake... She made me laugh despite she's angry... Jin muryar ta kawai brighten my heart... "
"ai ni kuma kaja min zagi... She's so angry.. Tama hakura da abincin ta hau sama... " ya fad'a ahankali, dariya suhail yayi yace
"am sorry... " ya amsa mashi
"wai seriously me kayi mata... Nasan you did something to her because she changed... Before she was attacking me because of you.. Yanzu kuma tana cewa muci kaniyar juna babu ruwanta... What's going on... " inji yazid, idanuwa suhail ya lumshe yace
"abun sirrin ne tsakanin mata da mijinta... Nidai pls help. Me bring her out... Inason ganinta wallahi.. "
"Lallai you're insane... " inji yazdi
"you're insulting mijin yayarka... Zan hadaka da anty... " ya fad'a yana dariya
"sorry yaya kar ja fadawa anty... " yazid ya fad'a cikin zolaya, haka suka sha hirarsu har suka gaji, suhail was happy again at least yaji voice dinta, kawai he's disturbed tana cewa bazata dawo ba, yasan wannan wasa take, kawai the most important part is he's mother in har ta amince shikenan dole ta dawo, he can't wait to have her back to himself.

Life continues and yanzu gobe ake wata family meeting din, babu abinda suhail yake sau adu'ar Allah yasa mum dinshi tazo ta bada consent dinta, sanann he's glad gobe zaisa mami after kusan sati uku bai ganta ba. Wajen dad dinshi yaje yana bashi hakurin ya shawo kan mahaifiyar shi ta maida mashi matarshi
"kai stop disturbing me... Na fad'a maka your mother is at fault... Ka shawo kanta da kanka... "
"daddy you know mummy bata damu if I die or live ba... Dan allah ka bawa kaka hakuri... "
"tashi ka bani waje... If har bazaka iya shawo kan mahaifiyar ka ba you're at the risk... Daga family meeting na gobe you have only one month left... Daga shi dole ka rubutawa mami takardan sakinta... "suhail bai bari dad dinshi ya kai karshe ba yace
"daddy Allah forbids... Rubutawa mami takarda is like signing my own death warrant... Dan Allah daddy ku agaza min haka nan... Let me not die pls... "ya fad'a kaman zaiyi kuka,
"if you die ai makabarta bai cika ba... Tashi ka bani waje" ya fad'a mashi, mikewa yayi ya koma Part dinshi keys dinshi ya dauka ya fita zuwa gidan su mum dinshi, da kuka ya shiga ciki kou sallama baiyi ba,
"kai kana hauka zaka shigomin daki babu sallama?.. " ta daka mashi tsawa yayinda take mikewa zaune daga kwance, kneeling suhail yayi yana kuka yana cewa
"mummy in da akwai abinda nayi maki Dan Allah ki yafemin... Dan Allah kar ki Bari in rasa raina pls... " ya fad'a cikin kuka,
"yauwa Dan albarka... Finally you're back to your right senses... Ni babu abinda kayi min sai auren wannan tsohuwar da kayi...in har zaka sauwake mata kuma ka fadawa mahaifinka ya maidani wallahi na yafe maka... " tafad'a tana kallon yanda suhail ke hawaye,
"mummy ko me kikeso wallahi zanyi maki amma banda rabuwa da mami... Wani irin so nake mata... Mummy I don't know why I love mami more than my own life...mummy am suffering.. No mother will watch her own son suffer the way you are watching me suffer... " bata Bari ya k'arasa ba tace
"and no good son will let he's mother get humiliated... Kana son kayi humiliating dina a gaban wayanda tunda suka zo family din Mai waazi aka tsaneni... Nace kaje ka maida matarka ni na yafeka tunda ba kai kadai na haifa ba.. Amma wai ni inje in bada hakuri... That's one thing that will never happened... "ta fad'a sounding angry, shuru suhail yayi yana hawaye
"har hada baki kukayi da mahaifinka Don in wulakanta... All because of woman... "
"wallahi mummy ni ban hada baki da dad ba... "
"dalla malam rufe min baki... Baku hada baki ba shine zan baka ATM ka amso min kudi ka barni stranded... What type of child will live he's own mother for mosquitos to bite...what type of child will ket he's mother sleep on a mat alhalin yana da halin saya mata the best bed in the world.... Suhail na dauki asarar haihuwar ka... I know you're no longer my son... "
"inna lillahi waina ilaihi rajiun... " suhail ya fada while listening to her,
"kaje ka zauna daita.... Amma ni hassana Bazan taba bawa rukkaya hakuri ba... Never... " tafad'a atakaice,
"kaicona... " suhail ya fada cikin kuka,
"wallahi am suffering because of you... Saboda ke Allah ya dora min son mami... Wallahi I will hang myself ku huta... Zan kashe kaina kawai... The pain is unbearable... If my own mother can not keep her pride to make her son happy who will do it for me... " ya fad'a cikin kuka sosai,
"ni kar ka cika min kunne da hayaniya... I thank Allah ina da usman.. Da yanzu na koma bara... Tashi ka bani waje... Ka koma wajen wacce ta fini wajenka..." ta fad'a tana komawa ta kwanta abinta, kuka suhail ya dingayi ya rasa inda ke mashi dadi, ji yayi zuciyar shi ya mugun yi Mashi nauyi, dafa chest dinshi yayi yana sakin nishi for a moment sannan yace
"mummy... Nayi maki alkawarin ko. Mutuwa zanyi ban karayi maki maganar mami... I will take the risk... "ya fad'a yana mikewa, ji yayi juwa na dibanshi, dafa bango yayi ya fita daga dakin, cikin motarshi ya koma ya kwanta because he can't drive sai da yayi kusan hour guda nan ciki sanann ya tada motar ya bar wajen.
Yana zuwa gida ya wuce dakinshi yana jin fever na rufeshi, before eight na dare he was down so bad that he finds it difficult to breath, ya nan kwance a falo ya samu ya rarrafa zuwa bed room, kai ya daga ya jawo blanket daga kan gado ya rufe kanshi yana faman sakin nishi, hannunshi na rawa ya ya fiddo wayarshi daga aljihunshi, da kyar ya samu yayi dailing number yazid ya saka a speaker ya ajiye gabanshi while trembling, yazid na picking yaji kaman ana nishi sosai,
"in-law... " shine abinda suhail ya fad'a da kyar,
"subhanallah... What's wrong with you... You sound very bad... " yazid ya fad'a cikin damuwa sosai,
"pls... Ka.. Kaiwa... Anty.. Phone... Want to havr... Last word.. With her..." yanda suhail ke magana yasa yazid sakin salati cikin tashin hankali yana cewa
"cutest meke faruwa... Hope bakayi poisoning kanka ba... " ya fad'a cikin tashin hankali yana fita daga dakinshi,
"pls... Go to her... " shine abinda suhail ya fad'a kaman he's been held in the throat,
"hang on.... Gashi na fita zuwa dakinta,... " yazid ya fad'a cikin tashin hankali while running upstairs, babu abinda ke tashi sai nishin suhail, duk hankalin yazid ya mugun tashi,
"pls suhail if you're joking ka daina ..you make me want to grow wings and fly to you... Dan Allah... " ya fad'a kaman zaiyi kuka,
"mutuwa zanyi... " shine abinda suhail ya furta mashi sounding so horrible,
"no pls... Stop saying this... Dan Allah... " ya fad'a daidai yana kaiwa bakin kofar mami, kou sallama baiyi ba ya bude kofa da sauri mami dake zaune kan praying mat ta juya ta kalli kofa, cikin Fada ta fara cewa
"ya zaayi ka shigo dakina babu sallama... What if am not decent?.. " ta fad'a sounding so angry, suhail najin voice dinta sai ya lumshe idanuwa, waya yazid ya saka a speaker yana cewa
"anty sorry... Suhail ne... Yana son magana dake... " bai k'arasa ba tace
"banason rainin wayau... " bata k'arasa ba taji suhail ya

67 / 75