Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
zaune da anty bilki sai hira suka anty bilki na bata advice yanda zata dinga tarairayar suhail Kaman baby,
"kin san wallahi ki kula dashi sosai..treat him like a baby daman he's your baby brother don haka kar ki kuskura ki bawa wata daman kwace maki shi..." anty bilki ta fad'a mata yayin da suke jiran isowan husna kamshi, mami sauraronta kawai take amma hankalinta na kan wayarta, she's so eager for it to ring, she want nothing now like to hear from suhail, tanason taji wannan sweet voice that always drive her to insanity,
"Kinga yanda kika bashi years din nan in kika fara Haihuwa da wuri zaki tsufa shi kuma yana da yarintarshi so at any time yana iya karo yar yarinya so try very hard to please him..." inji anty bilki, sallama akayi sai ga husna kamshi ta shigo nan take kamshinta ya bade koina, she's young and fair in complexion, gaisawa sukayi akayi introducing juna, zama tayi yaran anty bilki suka kawo mata drinks ta sha sannan tace
"yanzu dai bazamuyi wasting of time ba zamu fara.. Abubuwan da zamu suna da yawa, abu na farko da zamu bukata is fresh milk wato nono kenan... " bata k'arasa ba anty bilki tace
"yes zan aiki yaro ya samo daga wannan rugan ta wajen gari... It's not problem... "
"OK sai kuma kajin Hausa... Hope suma akwaisu Don bamuyi billing dasu ba... "
"wanna ai babu problem... Duk zaa samo su... " inji hajiya bilki, mami ba zaune tana kallonsu, ita dai she wants her phone to ring,
"shikenan... Yanzu sai a bamu daki kuma a bata wata atampa Wanda zata dinga amfani dashi.. " inji Husna, mikewa anty bilki tayi Dan autanta da zai kai 12 yabi bayanta,
"let me show you... " bilki ta fadawa Husna, mikewa Husna tayi da Dan Babban bag hannunta tare da small hand bag, bayanta tabi ita kuma mami ta kalli lokaci taga karfe goma har da kusan minti ashirin, kaman tayi dailing number shi sai kuma ta ajiye wayar. Wata karamin daki dake bayan compound din anty bilki ta Kai Husna ta nuna mata tace yayi, mami da duk jikinta yayi sanyi ta kira ta Mike kaman bata son tafiya ta zo dakin,
"Dan Allah ki bani kujeran tsugunno da kikace da kawai... " Husna ta ta fadawa bilki, fita anty tayi ta bayan kaman minti biyar ta dawo da wata kujeran zama Wanda tsakiyar is open, sai kuma wata zani ta mikawa mami,
"tou ni na koma falo.. Yanzu zan bada kudi a sayo abubuwan da kika lissafa, in kuma kina bukatar wani abu am around... "bilki ta fad'awa Husna, godiya Husna tayi mata sannan ta kalli mami tace
"ki cire kayan ciki har Inners sai ki daura zani kawai ki zo.. "ta fada mata, babu musu mami ta shiga bathroom dake nan ciki ta cire komai na jikinta ta dawo daure da daurin kirji. Bag Husna ta bude ta dauko local burner ta dauki wannan gawayin na waje guda biyu ta kista masu ashana, mami tsayawa tayi tana kallonta, sai da wannan gawayin ya Kama sosai sannan ta dauko wasu turaren wuta masu kamshin gaske ta zuba cikin gawayin, nan take dakin ya dauke da wata irin kamshi Wanda you can explain how it scents but smells very sweet and nice, karkashin wannan kujeran ta tura burner din sannan tace
"yanzu ki zauna ki ware legs dinki yanda hayakin zai dinga ratsaki... "ta umarci mami, babu musu mami ta zaune kan kujerar, bayan kaman minti biyu taji wani irin dumi kasanta, it's actually warm and welcoming, idanuwa ta rumste tanajin dumi na ratsa kasanta, wata yar bucket ta fiddo daga cikin bag dinta, wani yellowish kwabi ne ciki, budewa tayi ta ajiye sannan ta dauko wasu k'ananun bottles of Arabian perfumes kusan guda biyar, budewa ta dingayi tana digawa cikin kwabin, mami kallonta kawai take sannan each perfumes yana da nashi kamshin ta mussanman, sai yanzu mami ta gane why the price was high Don kamshin oil perfumes din is breath taking, sai da ta gama zubawa all sannan tayi mixing kwabin Dilkan, tana gamawa ta Kama kafar mami ta fara shafa mata, cikin minti biyar ta milks mata wannan abun dukan jikinta sauran ta bata ta umarceta ta shafa kan boobs dinta da kanta.
Suhail bai iso gidansu mami ba sai wajen 11, horn yayi maigadi ta bude mashi gate, wannan horn din da yayi yasa alhaji da hajiya dake part dinshi suka duba ta window Don ganin Wanda ke tafe, motar suhail suka gani ya shigo,
"ni yanzu bansan ya zanyi da wannan yaron ba... Gashi kaka tace kar a nuna mashi wata tausayi.. Am so confused... " inji alhaji,
"ai alhaji abinda zaiyu shi akeyi... Nasan kaka is wise and she have good thoughts so kawai do as she required... Bari in kira maka shi... " hajiya ta fad'a tana mikewa, alhaji binta yayi da kallo, lekawa hajiya tayi tana kallon suhail daya fito daga cikin mota ya nufi part dinta tace
"suhail... " ta kirashi kaman he's not far a way, dayake kunnenshi are healthy sai ya juyo yana ganinta yayi saurin takawa zuwa kusa inda take sannan ya durkusa har kasa ya gaidata, amsawa tayi wearing a smile,
"alhaji ke son ganin ka... " shine abinda hajiya ta fad'a mashi, wani irin faduwar gaba yaji saboda the last time he called him was lokacin da yake son mami aka hanashi, and lokacin hakuri ya bashi kan ya rabu da mami yau kuma he's calling him, nan take idanuwanshi suka kada, matsawa hajiya tayi daga bakin kofar alaman he should go in, jiki ba kwari ya Mike ya nufi cikin falon gabanshi na faduwa like never before, maimakon hajiya ta shiga cikin falon sai ta juya ta nufi nata part din ta barsu suyi magana da alhaji. Da sallama suhail ya shiga dakin alhaji dake zaune ya amsa mashi not looking at him, durkusawa suhail yayi yace
"daddy good morning... "
"morning" ya amsa mashi atakaice. Suhail na nan durkushe alhaji yace
"seat... " ya umarceshi, babu musu suhail ya zauna nan inda yake gabanshi na faduwa, he's heart feel Like coming out saboda yanda yake bugawa,
"what are you doing here... " shine hot question da alhaji ya jefi suhail dashi, nan take suhail yaji saliva dinshi ya kafe, kasa daga kai yayi balle ya kalli alhaji or even say a word,
"nace me kake nan..." alhaji ya fada sounding real dukda he's broken from inside, Dan firgita suhail yayi kawai sai GA hawaye, wannan hawayen yafi na Kowacce rana zafi, it's coming straight from his heart,
"havr you forgotten abinda mahaifiyar ka tace?.. Tace bata yafe maka ba if you marry mami... She said she will curse you... She said all sort of things about mami... Duk a gabanka ne ba a bayan idonka ba.. And you came back here?.. " ya fada sounding so tensed, kukane ya kufcewa suhail,
"oh Allah ...am doing great than I expected... " alhaji ya fad'a cikin ranshi
"see ni ka bar min wannan kuka.. Let me cut it short... Daga yau don't step into this house har sai mahaifiyar ka ta fada a bainar jamaa tana son mami as daughter inlaw kaman yanda ta tsaya a bainar jamaa tace bata amince ba... If hakan baiyu in the next two family meeting ba I will havr to ask you ka saketa... "da sauri suhail dake kuka sosai yace
"wayyo Allah daddy... Inna lillahi waina ilaihi rajiun... Daddy I love her... " bai k'arasa ba alhaji yace
"am not arguing with you about that amma kai kan ka kasan irin wahalal da mami Tasha kan maganar aure zuwa yau... She needs the best and am not going to let her suffer anymore... " da sauri suhail yayi kneeling tare da dora hannu bisa kai yana cewa
"daddy it's not my fault I have a bad mother... " bai k'arasa ba alhaji ya daga mashi hannu tare dacewa
"don't speak I'll about your mother... Tashi ka bani waje... " ya fada atakaice, suhail zai bude baki yayi magana alhaji yace.
"keep quite.. This discussion is over... And remember nace maka kar in gan kafarka gidan nan.. Babu kai babu mami har sai mahaifiyar ka tayi rectifying komai... " yafada atakaice
"ko wajen yazid Bazan zo ba... ".suhail ya fada cikin wata irin murya daya kusa saka alhaji hawaye
"I said get out!!!? " ya daka mashi tsawa.
Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903
Thanks
In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa,
Don't share my novel, it's for those that paid only.
Some people are owning me 700, there read my three novels without paying, Dan Allah a cigaba. 💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾 you owe me61
Suhail ji yayi jikinshi na rawa, daman bai saka komai a baki kafin ya fito ba, he's sights faded for about 10 seconds sannan ya dawo
"daddy... Kayi hakuri pls..." yafada cikin tashin hankali don sai yau ya yarda da maganar mami, tunda har alhaji yunusa ya bude baki yayi mashi wannan statements din yasan abun babu wasa, yasan it's more serious than he thinks,
"bazaka fita ba sai na bugeka?.." alhaji yunusa ya fada sounding so hot tempered, da sauri suhail yace
"daddy zan tafi... Am. Going... Pls Reconsider...kar in mutu... "
"if you die mahaifiyar kace sanadi bani ba... Now out... " yafada yana nuna mashi kofar waje
"daddy kai ubana ne... If my mother want me dead ka bai kamata ka Bari ba... " suhail ya fada numfashinshi na wani daukewa kaman asthmatic patient, cikin fushi alhaji ya Mike da sauri suhail dake ganin juwa ya fara tafiya yana rike bango yana kuka, alhaji tsayawa yayi yana kallon yanda yake tafiya, assuming suhail zai juyo yaganshi zai gane he never meant anything he said but was just bluffing, bayason letting kaka down amma ko kadan bai ji dadin abinda ke faruwa ba, he's daughter also is in love with suhail, yasan if baiyi as he was told to ba kaka Zatace yanason nuna mata yaranshi ne, ahankali ya koma ya zauna jikinshi duk ba kwari,
"rabbi ka iyakance wannan matsala... Bring an end to all this calamities ..." yafada cikin sanyimurya, suhail na tafiya yana kuka, kukan na yau na gaske yake, he's so hurt deep down, wato da gaske rabashi zaayi da mami, shi kanshi yasan in uwar mijin yarshi tayi behaving like he's mother babu yanda zaayi ya Bari ta kara zama da wannan mijin, ko kadan bai ganin laifin kowa sai na mahaifyarshi, yasan if anything happens to him she's responsible, he loves mami to the extent yana tunanin in akayi gigin rabashi da ita it means rabashi da rayuwarshi, gaban motarshi yazo ya tsaya alhaji ya koma bakin window yana kallonshi, kai ya dora saman motar yana hawaye, mota ta bude kaman zai shiga sai kuma ya kulle kofar ya Kama hanyar part din hajiya, cikin kuka ya shiga falon praying Allah yasa yaga mami ko zata saka baki a tausaya mashi amma unfortunately bata nan, hajiya ce zaune ta kalleshi ta sadda kai kasa, kneeling yayi kasa yana cewa
"Dan Allah mummy kuyi hakuri.. Ku sassauta min kar in rasa raina... " ya fad'a cikin kuka, shuru hajiya tayi not knowing what to say,
"anty!!!.. " ya kirata da karfi daga inda yake durkushe,
"kai meye haka?.. Ka tashi ja tafi it's all for the best... Just go... " ta fada cikin karfin hali before alhaji yazo yace tanason watsa masu plan,
"mummy har dake?.. Mummy Kema zakiyimin haka?.. Dan Allah mummy kiyi hakuri... " ya fada yana kuka then he's on he's knees,
Hajiya rasa inda zata saka kanta tayi saboda yanda yake kuka, he's crying out loud and he look so pitiful,
"suhail. Kadai San there's nothing I can do about it... You know duk abubuwanda da mahaifiyar ka zatayi min is nothing new amma maganar cin mutuncin mami is something we can't deal with... So kawai kuyi adua Allah ya tabbatar da alkhairi... " ta fada mashi calmly, sadda kai kasa yayi tears na diga daga idanuwnashi, bayan kaman seconds ashirin of silence yace
"shikenan mummy... Wallahi ko rabani kukayi da mami na har abadan Bazan taba ganin laifinku ba... You people have try alot...allah ya saka da alkhairi.... Nagode... " yafada yana mikewa ahankali, he was looking at the stairs ko mami zata fito amma bata fito ba, yana hawaye ya juya ya fita daga falon, ahankali ya isa wajen motarshi shiga yayi sannan yayi dailing number mami, lokacin Husna ta ajiye wata turaren wutan a gaban mami ta lullube ta da wata atampa, babu ya fito jikinta koina lullube kamshin turaren har yawa yake saboda yanda jikinta turare, kasanta turare sai kuma GA wata na hayaki da takeyi, she's not that so excited tunda basuyi magana da suhail ba, rashin jin voice dinshi has weigh her down, she's praying Allah yasa ba fushi yayi saboda ta kashe wayarta jiya ba, she loves him so much da ko kadan bata son yana fushi daita, like anty bilki said she should take very good care of him kar a kwace mata shi, she regrets not calling him before coming, tana nan wayarta yayi ringing, da sauri ta bude kanta,
"sister hayakin zai fita ai... " Husna ta fad'a mata, mami bata ce komai ba ta goge Dilka dake cikin tafin hannunta tace
"let me finish sai in maida.. Mijina ne... " tafada mata, wayar dake kusa daita ta dauka har hannunta na shaking, Salam tayi mashi calmly, ji tayi yana shessheka baiyi magana ba, nan take hankalin ta ya tashi
"menene pls cutie... " ta fada, Husna fita tayi ta barta nan dakin
"Mimi... Pls ki fito... Inyi maki bankwana... Daddy yace kar in sake zuwa... " ya fada cikin matsanacin kuka, mami ji tayi gabanta ya wani mugun fadi kasa,
"cutie ka daina kuka mana... " ta fad'a sounding out of word,
"ya zaayi in daina kuka Mimi... Kina ganin zaa rabamu?.. Nasan ba lallai in rayu babu ke ba.. So let me cry for my own death... " ya fad'a cikin kuka
"cutie babu Mai rabamu... " ta fada cikin rawar murya,
"daddy yace if har mummy na bata nuna amincewanta before two family meeting ba dole zan sakeki... Dan Allah Mimi let's run away... Let's leave this country for them... Ba sai mun dawo ba... We should stay there for ever... " ya fada not crying again, mami shuru tayi feeling as if ta bishi su gudu amma wane kallo zaayi mata a family sannan the person is her younger brother, duk gani zaayi kaman she's the one that encourage them to run, duk laifinta zaa gani,
"baby pls say something.. Let's run away... Wallahi aka rabamu laifinki zan gani... I will say baki damu Dani ba... "
"cutie pls calm down... Insha Allah bazamu rabu ba.. Kasan I care for you... Ko. Da babu aure tsakanin mu I can't watch you suffer balle yanzu that you're my hubby... Amm kasan duk son da nake maka in har ba Bika bayan your mother threaten to curse na so kaina... Bai kamata in Bari tsinuwar mahaifiyar ka ya Bika ba... " ta fada tana fashewa da kuka
"Mimi wallahi ko zan haukace ke nakeso kuma Bazan iya rayuwa babu kai ba... Pls dr don't do this to me... Ki leko kiga yanda mijinki ya koma just in a day without you... " ya fada yana fashewa da sabon kuka
"cutie pls stop Crying... I love you fa.. Kuma kaine namijin farko dana furtawa I love u.. Bazamu rabu ba...pls kaje gida and rest... "
"Mimi don't tell Me to rest... I dont want to Rest without you.. Dan. Allah baby let's elope... " yafada still crying, shuru mami tayi ta rasa inda zata saka kanta, she's so confused right now, ko kadan bata ji dadin abinda ke faruwa ba amma tasan it's out of love. Ita kanta ko kadan bata jin zafin abinda mahaifiyar suhail ke mata because he's love has conquer all,
"Mimi shikenan....let me go... Daman you don't love me... "
"aa cutie... Wallahi I love you... Muyi hakuri muga what will happen pls... Kar mu bijerawa iyayenmu... But I will never leave you... " ta fad'a mashi with confidence, wannan maganar yasa yaji dadi sosai,
"OK... Anty kinsan I always follow your instructions... Zanyi duk abinda kikeso... I will go now... " ya fada ahankali, kiss tayi mashi ya lumshe ido tare da sakin murmushi sai ya maida mata martani,
"I Love you... Bye... " ya rada mata
"no good byes pls... I will call you... " ta fada mashi
"OK no good byes... Sai anjuma then... "
"OK sai anjuma... I love you kanina... " ta fada trying to brighten him up a bit
" I love you more... " ya fada mata, cire wayar yayi ya ajiye ya tada mota ya bar gidan, ko kadan baisan bata gidan ba, ita kuma she didn't bother telling him. Because she asked for permission already, itama mami ajiye waya tayi duk jikinta babu dadi, kawia she's thinking what if it's the end, what if kaman wasa aka raba aurensu because tasan ko Kadan Maman suhail will not give her consent,
"sister na gama... " ta fada da karfi Husna ta shigo, face dinta ta gani