Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   37 / 75

108K to 111K   out of 224.1K words

yayi rehearsing yanda abinda yayi ya faru haka lokaci guda,  if wani zai fad'a mashi cewa he will come back and fell in love with he's elder sister sai ya ranste it won't happen,  but now gashi cikin son mami tsumu tsumu and she's doubting him,  ko misunderstanding da suke samu da mahaifiyar shi bai yi mashi ciwo kaman statements dinta na yau ba, wato nothing hurts like been doubted when you're real,  bai taba sanin haka kokwanto ke da ciwo ba,  idanuwa ya lumshe new tears are still rolling,  yafi minti goma nan ciki trying to calm he's nerves kafin ya fita kar mutanen dake kasa su gane he cried amma hakan baiyu ba,
"malam get out of my bathroom... " yaji mami ta fad'a mashi tana dukan door din da karfi,  banza yayi daita har sai da yaji ya dawo normal sannan ya bude ya fito,  murmushi ya saki ya kalleta sannan yace
"see you at the events... And I forgive you for making your husband cry... " ya fad'a cikin sanyimurya,  zata bude baki tayi magana ya fice daga dakin,  to he's surprise hajiya na tsaye bakin kofa,  da sauri tayi kaman she's coming inside amma he have a feeling she have been standing there for a while,  murmushi ya saki yana cewa
"mummy zan tafi... "
"OK shikenan..ka gaida mutan gida..." tafada mashi calmly,   hanyar stairs ya nufa ita kuma ta bude ta shiga dakin mami,  lokacin mami tana zaune bakin gado, gabanta hajiya  tazo tace
"mami..." ahankali ta daga face dinta hajiya ta dauketa da Mari, cikin zafin Nama mami ta dafa cheek dinta tana fashewa da sabon kuka,  ta mance rabon da mahaifiyar ta ta daga hannu ta mareta,  nunata tayi da yatsa before saying
"ke kike saka mijin da ya aureki kuka?.. You mami?.. Ke zaki Bari mijinki yayi bakin ciki?.. Wato kin raina shi kou?.. Tou wallahi if you're not careful wannan rainin zai kaiki wuta...rabbi kana ganin am doing my own part as a mother... Pls don't involve me in your punishment... " hajiya  ta fad'a sounding like a real good and God fearing mother, mami dake kuka tace
"mummy.. Shine... Saboda shi... Kika..doke.. Ni... At my
.age... " tafada cikin kuka, dakuwa hajiya tayi mata tace
"ke kika haifeni Dan ubanki bani na haifeki ba... And for your information ba saboda shi na mareki ba saboda halinki na mareki...shekara nawa kina neman mijin aure?.. Yanzu Allah ya kawo and you want to under estimate him because he's your younger brother... Dukda mahaifiyar shi hates us kullum in an tuna yanzu da aure a kanki sai na godewa Allah... If I remember my jewel is married duk bakin cikina yayewa yake...i dont care if gurgune... I don't care if makaho ne... And I don't csre if he's younger than you... Kawai am happy....i should be sad tunda hajiya hassana hates me but am not... Am happy you're married and ban yarda kiyi treating dinshi anyhow ..." ta karasa maganar ta cikin sanyi murya da hawaye I idonta, rugumeta mami tayi Tana kuka tana cewa
"it's too sudden and unexpected... " tafada tana rungume da waist din mahaifiyar ta,
"yes.. Nima I feel that... But me zamuyi?.. We prayed for it every day and night and Allah surprised us in a sudden way... Na riga nayi tunanin never to think about the obstacles..i Just want to be happy because it's what I have prayed for... So kema kiyi koyi Dani kinji kou... " tafad'a mata tana shafa kanta Sannan hawaye na fito mata,
"yes mommy... " tafada tana kuka.
"good girl...now tashi kije ki wanke face dinki... Da akwai abinda nakeson kawo maki kici... " tafada mata, mikewa tayi ta Shiga bathroom tasan abinda zaa b'ata
"am not a child.. I know all the stuff... " tafad'a tana wanke face dinta.





Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903, wayanda suka siya kuma Insha Allah you won't regret it. in Allah ya yarda you will give your testimonies like other users
Thanks

In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa41


In kika tura novel dina zuwa wata group ban yafe ba🤷🏽‍♀


For those that suna son biya amma har yau basusan ta yanda zasu biya ba, you don't have to call pls, kawai send 300 to 0024878383 sai ki turo screenshot zuwa 08106102727 via whatsapp kou kuma ki tura mtn card na 300 to 08106102727 shima ta whatsapp bata message ba, kou kuma kiyi transfer na Kati shima mtn na 300 ga number sama sai ki turo screenshot dinki zuwa ga same number ta whatsapp, remember it's kudin karatu not kudin mallaka. Nagode




Tana shiga bathroom hajjya ta sauka kasa, mami fitowa tayi ta zauna tana jiran dawowan mahaifiyar ta, tasan dai still abubuwan da ita take tira sisters dinta susha suci itama zaa kawo mata, tunda ake b'ata babu Wanda ta taba sha, she might pretend to be drinking it amma ana fita zata Mike ta zubda cikin toilet, hajiya bilki is spending lot of money wajen kawo Mata the most expensive medicine a duk arewa amma b'ata sha, gyaran jiki MA tace bataso wai ita ba yarinyar bace kar tayi amfani da abinda zai b'ata mata jikinta, bayan kaman minti hudu hajiya ta dawo rike da Nama cikin bowl, tun daga wajen kamshin zaka San it's medicinal, ana shigo dashi mami ta fara jin amai c she pretend and smile, ahankali hajiya ta karaso ta mika mata bowl din tare dacewa
"yi sauri ki cinye naman tare da romon... " ta fad'a mata,
"OK mummy.. Nagode... " ta fad'a tare da amsa tana daga spoon kaman zata ci, hajiya juyawa tayi ta fita, tana ganin ta fita tayi saurin mikewa taje ta juye cikin wata nylon sannan ta ajiye tana jiran lokacin fitar dashi ta zubda, kawai she's thinking yanzu suhail zata tsaya Shawa kayan mata, abinda b'ata San ko he will ever cross her leg ba balle yaji abinda Take sha, ita dai kawai gata nan, irin fada da take wa sisters dinta shi ake mata yanzu, lokacin da Wanda zaiyi designing dress dinta yazo all the way from lagos da kyar ta yarda aka dauki measurement Dinta, saida mummy tayi tsaye ta amince, in zaa Kasheta vata San irin kayan da zata saka ba, rana daya aka dauki measurements dinta da suhail, shima haka nan aka kirashi yazo q auna shi, dad dinshi ya wakilci wata sister dinsu ta nemi Wanda zaiyi masu dinki Mai kyau. Ita kuma ta nemi wannan designer da bai dinkawa yaran kowa kaya sai yaran governor da minister, lokacin da aka fadawa alhaji Muhammad bill din sai da yayi fad'a sosai wai it's a waste of money, sannan shi ya biyawa Wanda yazo daukan size kudin jirgi zuwa da dawowa sai kuma kudin hotel room.
Suhail kam yana fita ya shiga cikin mota, kasa tada mota yayi still sai new tears, waya ya dauka ya kira yazid, cikin kuka ya fara cewa
"wai mami thinks I don't love her,... She thinks saboda worldly things na aureta... Haka nake Dan Allah... " ya fadacikin kuka
"pls calm down... She's trying to annoy you.. Ka rabu daita... "
"yes she succeeds...na mance rabon da jin irin wannan bakinciki..my heart hurt... Da akwai karancin daya kai kaso mutum ba Dan Allah ba sai Don wani abu?.. " yafada cikin matsanacin kuka
"pls ka bar wannan kukan mana...ai sai ka bar wa Allah komai... Shi kadai yasan how and what you feel about her... Pls don't get woke up because of this... Kaji kou... " face suhail ya goge yace
"na daina... " yafada sounding so calm.
"kana ina?.. Sai yanzu na Bar office...aiki ya yi min yawa yau... " inji yazid
"ina kofar gidanku... But am leaving now..."
"OK shikenan... " ya amsa, kashe wayar yayi ya ajiyeta ya ja motar ya bar gidan

Yau ne aka fara wedding events inda yau ake football da team amarya dana ango, yazid da wasu daga family suna team amarya while suhail da wasu friends kuma team ango, order abinci da drinks sukayi da yawa in kaga yanda happiness is all over suhail baka taba tunanin he's having a wife who confessed she hates him, shi dai he's so happy and he have yazid to brighten him up Duk sanda ya tuna da statements din mami. Duk wanda ka gani yana sanye da polo Wanda aka rubuta sunan team dinshi, wato team maryam da team suhail, basu tashi daga wannan kwallon ba sai wajen karfe biyar na yamma, daga nan kowa yayi serving kanshi sukaci suka koshi kowa ya hau motarshi sai gida, da akwai friends da suka zo daga nesa gidansu suka sauka. Tunda kawar hajiya hassana tayi mata magana ta bar nuna bacin ranta a fili but that doesn't mean she havr given up totally, shi kanshi suhail yayi mamakin yanda akayi ta bar nagging dinshi kan ya saki mami.
Gidansu mami kam far family sun fara zuwa, har wayanda suka dade basu zo gidan ba sin fara zuwa saboda bikin mami, mami tana da zumunci sosai Don b'ata complete year b'ata je wajen family din mom dinta ba, duk cikin yaran hajiya rukkaya mami tafisu zumunci, hakan yasa da sukaji zasu zatayi aure har Wanda ya dade baizo gidan hajiya ba yazo, itama mami ta Dan warware ta rage wannan mugun damuwa, making suhail cry gives her joy, batasan lokaci zaizo da zataji dadin Kukan suhail ba, she's the person that ko kadan batason taga he's sad, hawayenshi kona mata zuciya kawai yake, she thinks he's more special to her than yazid don da wuya ta damu da yazid kaman yanda ta damu da matsalolin suhail, lokacin su uku suna yara Tasha ta bigi yazid saboda suhail kasancewan school daya sukayi tun daga yarantar su har secondary school.
The following day suhail da friends sukayi picnic, nan ma sunci sunsha looking happy, guys ne kawai kowa na nan yana ji da kanshi, babu abinda ke tashi sai kamshi da music,fuskan suhail looking very bright,.
Event na uku was bachelor eves Wanda sukayi till dawn, still guys ne kawai babu mata.
Yaune zaa kauyawa making the forth party, wannan dole sai da mata da maza, wajen karfe biyu mami na zaune cikin wasu sisters dinta har da aisha mahaifiyar ta tashigo
Face dinta dauke da murmushi duk sai gaidata wasu friends din mami suke ta amsa sannan tayiwa mami alama da ido ta taso, babu musu mami ta tashi tabi bayan hajiya zuwa dakinta, nan ma na akwai mutane but most sisters din hajiya ne da wasu kewayenta,
"why are you not dressed..." hajiya ta tambayeta
"Nima abinda nakeson cewa kenan.. Ko ba yau bane suke kauyawa?.. " hajiya bilki ta tambayeta,
"mummy ina zani?.. " mami ta tambayeta cikin sanyimurya not paying attention to abinda bilki ke cewa
"amma ke yar rainin hankali ce...kina nufin bakisan abinda akeyi yau ba?.. " inji wata sister din hajiya, marairacewa mami tayi tace
"ni ban sani ba... "
"tou kauyawa party akeyi.. And nan da minti sha biyar Mai yi maki kwalliya zata zo.. So better go and get ready... " hajiya ta fad'a mata atakaice, Dan turo baki mami tayi tace
"yanzu shikenan sai inje in shiga cikin yara da sunan kauyawa party??. "
"you're stupid... Sai shegen son girman tsiya.. Dalla get out ki jira azo a shirya ki ku tafi... " hajiya ta daka mata tsawa, b'ata k'ara cewa komai ba ta fita daga dakin, batayi wanka ba because ta riga tayi wanka, ana cikin hira wata mata tayi Sallama ta shigo da wata kit, bayan shigowar ta da kaman minti biyar hajiya bilki ta jawo wata katuwar bag, nan akayi excusing duk wnada ke dakin wai su fita zaa shirya amarya, dakin daga mami sai Mai kwalliyan da hajiya bilki, mussanman hajiya rukkaya tace hajiya bilki ta tsareta Don kar tayi misbehaving,, da farko my kwalliyan ta bude katuwar bag da hajiya bilki ta shigo dashi ta fara duba kayan, nan mami taga duk new kaya ne Wanda aka dinga, she never knew anyi mata new dinki, wata atampa ta fiddo sai riga daban da wata dankwali shima daban na super exclusive ta b'ata riga da zani tace ta saka, without wasting of timeabu kaman wasa haka mami ta zauna aka tsada mata kwalliya Mai kyau akazo aka bi da local design irin na yan kauye, ba karamin kyau tayi ba, jin face dinta kawai take very heavy saboda b'ata taba heavy make up ba, she looks so beautiful and calm, already she promise herself never to get angry unnecessary, dankwali aka daura mata na wata atampa daban, daga kai har kasa babu matching cloths but she look gorgeous.
A wajen kauyawa party kam suhail bai. Sa rai maryam zata zo ba amma wurin ya cika sosai da family, karfe hudu da rabi motar dake dauke da maryam da wasu family cikin kam har da hajiya bilki, babu abinda ke tashi sai kidin gargajiya, haraban wajen yasha decorations na kayan gargajiya, kowa ka gani. Wajen sanye yake da different trouser da riga, babu Mai kaya kala guda, suhail. Na sanye da wandon blue gezner sai green riga Shima na gezner while shi yazid yana sanye da green din wandon suhail sai blue riga, musanye sukayi, sai kyalli kawai face dinshi kawai yake, he's so happy and look so excited, kayan jikinshi sai daukan ido yake, maganar da mami ta fad'a mashi always makes him sad but if ya tuna zasu zauna gida guda and he wilk have every chance of proofing he's love to her, hajiya bilki ta fara fita daga mota sai su mami suka fita, motoci uku ne suka shiga lokaci guda, duk. Kawayen mami na wajen aiki ne kowa da irin nashi shigan, sai guda hajiya bilki take Wanda yasa su suhail lekawa wajen, he can't believe mami ce yake gani, dukda sun kai su goma ita kadai yake gani, face dinta babu walwala sosai but she's walking majestically like a queen, he never payed attention to her movement sai yanzu, abokanshi kusan biyar ne tsaye bayanshi,
"gaskiya you're lucky... Inama ne... " inji wani daga cikin su, kofar suhail ya rike yana kallon mami that is five feet away from him, kamshin ta kawai has taken he's breathe a way, b'ata yafa komai a kanta ba sannan tana sanye da simple shoe in form of slippers, kaman babu kowa wajen mami tazo ta wuce shi without even looking at him, kawayen MA wayanda basu San suhail ba sukaji bilki tace
"ango kasha kamshi... " duk suka bude baki suna kallon wannan cute guy din, gaisawa suka dingayi dashi yana amsawa amma he's so far away from them, juyowa yayi ya jingina da kofar shiga hall din yana kallon mami dake shiga cikin jamaa, ahankali ya dora hannu a chest dinshi tare da sakin wani irin ajiyan zuciya Wanda yasa friends dinshi fashewa da dariya
"wallahi I love her kaman hauka... " yafada with he's eyes closed,
"yace he loves you... " wani cikin abokinshi ya fada da karfi, duk dariya aka farayi suhail da ya rungumi door ya sake cewa
"pls kar tayi doubting love dina... " da karfi five friends dake kusa dashi sukace
" he said don't doubt he's love... " suka kara fad'a da karfi, duk clapping aka farayi ana kallon yanda suhail ya rungumi kofa yana sakin ajiyan zuciya one after the other kaman wani Dan film, mami kam wani irin takaici kawai takeji, wurin da aka tanada saboda ita zauna ta hade sama da kasa, gabanta suhail ya dawo ya zauna kasa yayi tagumi yana kallonta ko kunyar mutanen wajen baiji, he's showing he's mad over her, sai daukansu photo ake saboda yanda suka had,u, duk wanda ya gansu will never say mami is older suhail, he's taller than her and he's beard face gives him more maturity. suhail ya kusa minti talatin a gabanta tun ana kallonsu har suka dauke hankalinsu daga garesu, kallonshi tayi tace.
"it's fake... " tafada tunda ta lura hakan na b'ata mashi rai, Dan murmushin karfin hali yayi yace
"naji... It's fake... I love showing love to what I hate... " ya fad'a mata calmly.
Karfe six mami tace gida zata hajiya bilki tace suhail ya maidata gida, she was so angry amma she have no say, haka taje ya bude mata mota ta shiga shima yashiga, yaja mota suka bar wajen, in silence yake tukin because he cherished every moment with her, kallonta yayi yaga tayi relaxing with her two eyes closed
"kar ki kara fita babu hijab.. I don't like it... " yafada mata sounding like the boss, ahankali mami ta Mike zaune tare da kallonshi, baki zata bude tayi magana sai kuma taga it's a waste of time kawai sai taja tsoki ta koma tayi relaxing,
" I mean it... Kika kara fita babu hijab duk abinda nayi maki ke kikaja.." ya fada mata

37 / 75