Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   54 / 75

159K to 162K   out of 224.1K words

can't let go... Ki taho mu tafi gidanmu.. If you like zamu bar kasar nan bazamu dawo ba sai kin yarda... Pls am begging... " yafada yana kneeling nan kasa, mami rasa abin cewa tayi, she can't say she will follow him because Sam hakan ba darajanta bane,
"Dan Allah... Stop crying... Just go home... " shine abinda mami ta fada mashi cikin kuka,
" I don't have a home without you....dan Allah ki sauko mu tafi.. Kindai san Bazan taba sakin ki nor matter the circumstances ba... "
"pls ka tafi gida... Just go...and stop crying.... All what is happening is destined to happen... Only Allah knows how I feel amma bazai taba yuwu in zauna while mahaifiyar ka tana threatening ta tsine maka ba..." bata k'arasa ba suhail yace
"wallahi Mimi indai a kanki ne ta tsine min... " da sauri ta dora mashi hannu a baki daga inda take tsaye tace
"no... Noway... Kai danuwana ne and I won't let anything like that happen to you saboda son zuciya... Dan Allah cutest kayi hakuri ka tafi gida kaji kou... Don't fight again..."tafad'a cikin matsanacin kuka sosai tana maida window data bude
"anty... " ya kirata da karfi, Dan dakatawa tayi ta kalleshi,
" I love you... " ya fada mata kawai sai ta saki murmushi, tare da maida window din, jiki ba kwari suhail ya kalli yazid da kanshi ke kasa yace
"besty am sorry I fight you... Son anty is driving me to insanity....i love her so much... " yafada crying oit loud, da sauri yazid da idanuwanshi ke cike da kwala taf ya rungumi suhail yana cewa
"am Sorry too...insha Allah all will be alright... " yafada yana rungume dashi, suhail lafewa yayi a jikinshi yana cewa
"ba komai na gode... " ya fada, mami na lafe jikin window cikin hawaye tace
" I love you too... "
Mota suhail ya bude ya dauki bag din mami ya mikewa yazid sannan ya shiga ya tafi.
Chan gidan kaka kam cewa tayi kowa ya watse amma banda alhaji Muhammad da alhaji yunusa, ciki suka shiga tana masu magana in a commanding way, saida ta kai aya alhaji Muhammad yace
"yanzu kaka kina ganin hakan yafi?.. "
"eh hakan zaifi...in ba haka akayi ba bazaa samu jituwa tsakanin su ba... Wanna abun ya dade da ya kamata a kawo Karshenta haka nan..." ta fada atakaice
"amma ni a nawa tunanin yaran nan zasu galabaita... " inji alhaji yunusa, kaka bata bari ya k'arasa ba tace
"ko MA meye umarni na zaku bi... In kuma rashin kunya zakuyi min sai inji... "
"aa ba haka bane...allah ya huci zuciyar ki... Haka zaayi kaka... " alhaji Muhammad ya fada mata cikin sanyi murya ba Don yaso hukuncin kaka ba Don yasan halinmatar da ya aura da kafiya,
"shikenan... Allah yasa hakan shi yafi alkhairi... " alhaji yunusa ya fada sounding dull. Nan dai sukayi sallama da kaka suka fito, kowa da tunanin da yake, bakin mota alhaji Muhammad sukaje alhaji yunusa yace
"nidai am thinking mami ta fara son suhail... Wannan hukuncin da kaka ta yanke Sam baiyi min dadi ba... Ga suhail ba hakuri gareshi ba... " alhaji yunusa ya fada sounding so disturbed
"AI nafika shiga damuwa... The most annoying part is Sam hassana bata da hankali..i wonder why an innocent man like me end uo marrying someone like that... Yanzu dai zata gane shayi ruwane..lets see how she handle her own son... " alhaji Muhammad ya fad'a yana tunanin yanda suhail zai dage wajen maida matarshi sannan shi kuma zai dage wajen nuna mata he won't stay with her until she apologize to mami and her family.

Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903

Thanks

In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa,

Don't share my novel, it's for those that paid only. 57




Sai da alhaji Muhammad da alhji yunusa suka gama nazarinsu sannan kowa ya shiga motarshi ya bar wajen, gida alhaji Muhammad ya nufa yana zuwa yaga motar hajjya hassana tsaye,
"lallai ma... Maybe she thinks am joking... " ya fada yana parking motarshi, fita yayi looking so furious ya nufi part dinta, ko sallama baiyi ba ya wuce direct to her bed room, zaune ya tardata cikin wani irin murya yace.
"what are you doing here... Na baki minti biyu ki tattara inaki ki barmin gida... " ya fada cikin ihu sosai,
"ikon Allah.... Hope you don't mean what you're saying... Haba alhaji... Nikam banga abinda yayi zafi haka ba... " tafada tana Dan. Kwantar da murya
"ke ina wasa dake?.. Do I look as if am joking... Wallahi in baki tattara inaki ba wallahi Ranki zaiyi mugun baci... I will deal with you in a horrific way... Now tashi..." ya daka. Mata tsawa Wanda yasa yan hanjinta suka mugun katsewa,
"pls... " b'ata k'arasa ba yace
"out... " ya daka mata tsawa da karfi, jikinta na rawa ta Mike zata dauki car keys ya mika mata hannu
"hand it over..." kallon mami tayi mashi tare dacewa
"alhaji Anya kaine kuwa?.. Me yayi zafi haka?.. "
"I said hand it over!!! Banason hayaniya...ba dai kince ban isa dake ba?.. Ki nunawa duniya kece mijin nine matan kou?.. You will see what happens when a patient man decides to react back... Now hand it over .." ya fada yana zufa sosai sannan har loakcin hannunshi na gabanta alaman ta dora keys din
"yanzu alhaji in banda abunka wa zai sowa danshi abinda ba zai sowa kanshi ba... Kai yanzu kana iya auren macen data girmeka?.. Haka kawai Kuna tsoron wannan tsohuwar bazaku iya... " b'ata k'arasa ba taji ya kwace keys dake hannunta tare dacewa
"na baki minti biyar ki fitar min daga gida...nonsense... " ya fita yana barin ta nan tsaye,
"lalllai...wato ni zaka tozarta... Wallahi bazai taba yuwa ba... " ta fada tana binshi waje, she feel like crying amma tasan hakan means a total surrender, she wants to.act as if he's not getting to her, ko maigadi tsayawa yayi bita da kallo yana gani sai magana kawai take baijin abinda take cewa daga inda yake tsaye, da gudu ta shiga part din alhaji Muhammad tana cewa
"in ba asiri ba gidan da mukayi building tare zaka koreni?.. Motar da ka bani zaka kwace?.. All because nace ban yarda dana ya auri tsohuwar k'aruwa ba... Does this seem right to you... Is this us?.. Rukkaya ta kama komai na gida na amma she can never cast an evil spell on me... Sai dai yayi aiki a kanku ku kadai... Wallahi bazan bar gidan nan ba... " ta fad'a cikin matsanacin tashin hankali,
"oh so you want to prove stubborn kou?.. Daman I know it's in your nature ti argue with everything... Wallahi in baki fita ta mutunci ba zaki fita ta kunya... Zan age mate din yaranki suzo su tattara kayan ki waje...not only in the compound but outside the compound.. So that kowa zai gan irin tozarcin da kika jawa kanki.... Now get out... Kar ki yarda in tardaki nan waje zaki sha mamaki.. " ya fada yana bar mata falon. Wani irin horn suhail ya Dingayi a gate kaman zai tsage motar, da gudu Mai gadi ya bude mashi gate, sauran kadan suhail ya bi ta kanshi sabida yanda ya shigo, Allah ya taimaka maigadi ya bar wajen da gudu, sai yau suhail yasan it's the only by the grace if Allah one can survive, yasan Allah ne kawai ya kareshi ya iso dashi gidan nan Don tunda ya baro gidansu mami bai san a ya zo nan ba, kawai he's holding the staring. Yana shiga yayi parking tsakiyar compound din ya fito da gudu, alhaji Muhammad dake bed room dinshi yana lekawa yaga suhail kaman mahaukaci, murmushi ya saki yana cewa
'"ga fili ga Mai doki... " ya fad'a hankalin shi kwance, hajiya na fitowa daga part djn alhaji suhail ya rike mata hannu gam yana cewa.
"wallahi sai kin bani matata... Wallahi bazan yarda ba...kinsa mami ta gujeni...wallahi sai kin b'ata hakuri... " ya fada crying tirelessly, wani irin kallon banza ta watsa mashi tare da cewa
"in ba asiri ba har anyi wata mace da kai suhail zaka dingawa kuka haka?.. Dan ubanka gindi ta wanke maka kasha...dalla ka sakeni kar inci ubanka..." ta fada Tana kokarin fixge hannunta
"eh naji. .ta wanke min Nasha...haka nakesonta.. Wallahi sai kin bani matata... Yau sai dai ki kasheni..." yafada yana kara tightening rikon dayayi mata
"lallai an haukata min da... Wato gindin kake cewa eh kaji ta baka kasha... " tafada sannan ta kalli sama tace
"rukkaya it will not be well with ur entire generation... Yanda kikeson kiga lalacewar gidana kema naki sai yafi nawa lalacewar Insha Allah... " ta fada laying curse
"Ameen... if there's anything wrong Ameen to yoir prayers... amma sai kin je kin amsomin matata... " suhail ya fad'a yana rike daita, alhaji sai leke yake ta window yana kallon yanda suhail ya kama hannun mahaifiyar shi gam da two hands dinshi,
"wallahi over my dead body... " hajiya ta fada walking towards her part shima suhail dake rike daita yana tafiya same pace with her yace.
"Nima over my dead body rayuwa babu mami... Wallahi saidai ki kasheni... Nasan duk ke kika jawomin wannan matsalar da nake ciki... Haka nan kinbi kin tsanesu for no good reasons...tun muna yara kike tsagwamar su... Gashi Allah yazo ya jarabceni da mahaukacin son mami...wallahi ko tsine min zakiyi do it but get back my wife... " yafada sounding so commanding yana kuka sosai, hajiya hassana tsayawa tayi tana kallon shi, ji tayi takaici da bakin ciki sun isheta, kawai she's thinking why duk basu ganin makircin rukkaya sai ita, why she's always right despite she's dangerous a nata tunanin,
"zan yafe maka because bakasan abinda kake ba.. You're under a spell... Si take in tsine maka Kuna in na tsine maka ni nayi asara because nice nan na haifeka ba wata ba... Don haka kome kakeso say it... Amma you're not going back to that girl..." tafad'a babu wasa
"oho dai... nidai get back my wife...ko Kuma in kashe kaina tunda you hate me.."
"AI it's better ka mutu wallahi... "b'ata k'arasa ba yace
"tou ban mutuwa yanda kika haifeni Nima zan haifi nawa... " ya amsa mata cikin kuka,
"duk ta kwarkwararmin da yaron... Ko kunyata yanzu baka sani ba... "
"oho... "ya sake amsa mata, in kana labe kana sauraron yanda suhail ke magana sai ka ranste he's joking amma daka kalli face dinshi kasan he's damn serious, duk ya bi ya damu hajiya, GA damuwar abinda alhahi ya fada mata gefe guda GA suhail gefe guda. Alhji na jin shuru har kusan minti goma ya fito ya shiga part din, falo ya tarda hajjya zaune sai suhail dake zaune kasa ya rike mata hannu,
"so you're still here... I said pack your things... Go now... " ya daka Mata tsawa suhail na ganin dad dinshi ya saki hajiya hassana ya koma wajen dad dinshi yana cewa.
"daddy dan Allah ku maidamin matata... Wallahi ina sonta... " bai k'arasa ba alhaji yace
"ni na hanaka matarka?.. Am not the one... Ga wacce ta tarwatsa maka aure nan... Kaje ta maida maka matarka... " ya amsa mashi sannan ya kalli hajiya hassana yace
"kar ki bari in dawo na tardaki nan dakin... Am warning you for the last time..." ya fada yana barin wajen, suhail komawa yayi wajen hajiya da ta rasa inda zata saka kanta ya zauna ya cigaba da kukanshi

Yazid kam Tunda suhail ya bar gidan ya kasa tafiya, tsaye yayi yaji duk jikinshi yayi sanyi,.
"Allah kar ka jarabcemu da abinda yafi karfin mu. ." yazid ya fada ahankali sannan ya dawo yashiga mota maimakon ya fita sai yaji he's too weak to go out, komawa baya yayi da motar ya shiga parking lot ya ajiye motar yana aduar Allah ya kai suhail gida lafiya because he look so terrible, bayan yayi parking ya fita daga motar da bag din mami da suhail ya mika mashi, ahankali ya dawo ciki ya hau upstairs Don kaiwa mami bag dinta, da sallama ya shiga ciki mami dake kuka tayi saurin mikewa tana cewa
"yazd so rainin ya kai haka? " ta fad'a cikin kuka, surprise look yayi mata looking very confused,
"anty me nayi again... Bag dinki yace in baki.. " yaizd ya fad'a cikin sanyimurya
"so You don't know what you did... Yazid kayi fada da suhail... Meye matsayin suhail wajena... " tafada sounding firm, sadda kai yazid yayi yace.
"anty mijinki ne... "
"then matsayina a wajenka.. " ta sake tanbayan shi
"my anty...pls kiyi hakuri... Kawai nayi ne Don in nuna mashi you are precious to me..." b'ata bari ya k'arasa ba tace.
"yes am precious to you... Amma har kayan jikinshi ya yaga.. Is that proper kani yayi tearing rigar mijin yayarshi.. Nasan suhail is your friend but from today wallahi hakan kar ya sake faruwa.. Give him the respect you will give me... " ta fad'a atakaice tana kwace bag dinta daga hannunshi, she's so mad seeing yazid holding suhail da fada amma in ta nuna mashi a gaban suhail kunyatashi zatayi,
"anty am sorry... Kiyi hakuri ..wallahi anty ko ba mijinki bane sam banji dadin abinda nayi ba... I apologize to him... " yafada ahankali
"naji...now get out..." ta fad'a still crying, babu musu ya fita yana tunanin Ashe haka tsakanin mata da miji yake, he was so surprise by yanda mami tayi reacting, yasan muddin baa bari ta koma ba she might start acting weird. Har hajiya da alhaji suka shigo mami b'ata daina kuka ba, daman alhaji ya fadawa hajiya hukuncin dakaka ta yanke and she's so happy about it, su biyu dakin mami suka nufa tun a kofa kake jin shesshekanta, da sauri hajiya tashiga mami tayi saurjn fadawa jikinta,
"haba mumnyna wannan kukan haka?.." dad dinta ya fad'a cikin damuwa while sitting beside her,
"daddy why me?. " ta fad'a cikin low voice
"baa son Muslim na kwarai yana tambayan why me... It's like you're disrespecting your creator... " ya fada mata yana shafa kanta,
"na daina... " mami ta fad'a mashi tana rungume da jikin mahaifiyar ta,
"kina jina?..daga yau banson ganinki tare da suhail har sai mahaifiyar shi tazo nan ta bada hakurin cin mutuncin da take maki da mahaifiyar ki... " jin abinda alhaji yunusa yace yasa mami saurin daga kanta daga cikin mahaifiyar ta, kaman wata mahaukaciya ta Mike tsaye tare da dora hannu a kai tana cewa
"na shiga uku... Shikenan ni da suhail...shikenan ..." kawai take maimaitawa, hajiya da alhaji kallon juna sukayi suna kallon yanda mami ta dora hannun bisa kai tana takawa kaman Mai labor,
"wallahi kunsan Maman suhail bazata zo ba... Shikenan kun hadani da suhail kuma kun rabamu a daidai lokacin da banyi tsamani ba... " tafada cikin kuka sosai,
"haba jewel... yanzn kina iya zama da suhail despite duk halin da mahaifiyar shi ke nuna maki?.. "
"mummy suhail cares about me.. Nima I care for him... Wallahi nasan saidai mu mutu amma mahaifiyar shi bazata zo ba... " mami ta amsawa mahaifiyar ta,
"ki kwantar da hankalin ki... Indai suhail yana son ki he will fight for your love... " inji dad dinta
"ni kuma inyu zaune while he fight for our love?.. Wallahi wannan hukuncin yayi tsauri da yawa... Wayyo na shiga uku... " tafad'a cikin kuka sosai,
"banson rashin kunya... Yanda nace haka zaki bi... Am I clear?..." dad dinta ya tanbayeta kai tsaye, cikin hawaye ta daga mashi kai tare da jin kunyar reaction dinta, sai kuma ta tuna ba yarinya bace balle suyi mata deciding how to live her life but Iyaye iyayene and if ka nuna ka fisu sanin darajan halin da kake ciki sai suce baka da kunya,
Cikin fushin attitudes din mami alhaji yunusa ya fita daga dakin ya barsu da mahaifiyar ta, da sauri hajiya ta dawo wajen maryan tace
"jewel meye haka?.. Ya zaayi kisa muji kunya... Baki ganin yanda wannan matar ke zaginmu ba.. " ta tanbayeta sounding so surprise
"mummy zagi na lekewa a jiki ne?.. Wallahi zagi bai komai..sannan wannan abun ba yanzu aka fara ba... Why sai yanzu zaku dauki mataki... " baki hajiya ta bude tana kallon mami dake magana idanuwanta rufe sabida kar ma taji kunyar fadin abunda ke ranta
"why sai yanzu zakuce hajiya tazo ta bada hakuri alhalin kunsan hakan abune Wanda bazai taba yuwa ba... Kunsa sa na shaku da suhail kuma kun rabamu... " tafad'a cikin matsanacin kuka,
"ikon Allah... Mami daman baki da kunya ban sani ba?.. Lallai ma.. Abun naki azimun ne... " hajiya rukkaya ta fada cikin mamakin statements din mami,
"nidai mummy it's not like that... Dole in damu... Na dade banyi aure ba kuma yanzu nayi ko wata banyi da tarewa ba na dawo gida... AI na zama abun kwatance a wajen mutane... "
"AI sai ki koma tunda baki da kunya... Ko kuma kije ki bawa hajiya hassana hakuri kan ta barki ki zauna da danta... Am Disappointed in you... " hajiya rukkaya ta fada sounding so pissed off,
"nasan haka zakice..you won't understand how am. Feeling... Komai nawa

54 / 75