Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
a gidanmu da in zauna da kai... Mugu kawai... " ta fad'a tana kokarin fita daga cikin motar, da sauri ya rike mata hannu ta fixge tana fita daga cikin motar, zama yayi yana kallon ta, yasan she's joking kawai she's hurt by the way he treated her. Juya motar yayi zaune yana jiran yaga sai driver yazo daukanta before ya tafi. Da sallama mmi ta shiga ciki pretending to be OK, abinda anty bilki ta fara noticing is yanda mami ta Dan rame, kanta kasa ta gaidata, amsawa tayi tana cewa
"amarsu ta ango... An dawo daga honey moon kou... " ta fad'a cikin zolaya, mami b'ata ce komai ba ta samu waje ta zauna kanta kasa, ta gumke face da baki kaman ba ita ba, dariya hajiya bilki tayi tace
"nayi maki laifi ne?.. " ta fad'a cikin zolaya, ahankali mami ta girgiza mata kai without saying a word, haka anty bilki ta dinga zolayata har driver yazo daukanta, mikewa tayi walking gently kaman nothing happened,
"mami... " anty bilki ta kirata, ahankali ta juya ta kalleta
"wallahi yanda kika susuce din nan it won't anything before anty ta gane something is wrong sannan yanda kike tafiya says alot... " ta fad'a mata, shuru mami tayi ta juya ta fita, tana fita daga gate taga motar suhail tsaye,
"I love you... " ya fad'a mata da karfi, shigewa motar tayi without looking at him. Ajiyan zuciya ya saki sannan ya tada motar ya bar wajen feeling sick already.
Hajiya hassana kam an cinye kudin da hajiya habiba ta b'ata, sauran 1k and she decided to go to the bank Don ta cire kudi yanda zata sayi abubuwan da take bukata. Nan tasan how powerful mijinta data gama rainawa is,
"account dinki is frozen...it's an order daga mijinki... " wani iri ashariya hajiya hassana ta saki sannan tace
"account din nashi ne da zakuce yayi frozen... Kunsan wallai ku bani kudina kou kuma wallahi tallahi in kai karar wannan bank din... " ta fada da ihu cikin bank din har mutane suna kallonta,
"hajiya Dan Allah excuse us... If you have anything to say go to your husband... Don't cause any nuisance here... " bank manager ya fad'a mata saboda yanda take ihu, a fusace ta dauki bag dinta ta fita daga office din sai zagi take tana tsinewa masu bank din. Adaidaita ta shiga ta ce a kaita Mai waazi estate
Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903
Thanks
❤💛💚LOKACINE 68
Mai adaidaita da kanshi ya san ya dauko angry woman Don tunda hajiya hassana ta shiga ciki take burma zagi, ta inda take shiga ba ta nan take fita ba, sai balai take tana sakin ashariya kala kala, babu abinda Mai adaidaita ke fadi a zuciyar shi sai a'uzubillahi, har Allah Allah yake ya kaita inda zasu ya direta Don kar ta sakar mashi balai, suna isa Mai waazi estate ta bude bag dinta ta dauko dari biyu ta bashi, da sauri ya amsa ya juya ya bar wajen yana
"wasu shekarunsu bai da amfani wallahi... Ya kamata mutum ya san in ya girma... " ya fad'a while driving he's tricycle. Ciki hajiya hassana ta shiga zuwa Bangaren kaka, tunda tayi sallama kaka dake zaune tsakiyar falon ta gane itace kuma b'ata daga kai ba balle ta amsa mata, maimaita sallama tayi Don tasan duk iskancinka kaka ta fika, da sauri kaka ta daga kai kamab she's hearing for the first time tace
"wai wace banza ce takewa mutane ihu a kai kaman tazo gidan kurame?.. " ta fad'a sounding so angry tana daga kai, hajiya hassana ta gani, nan ta sake hade rai kaman ba ita ba tace
"ke mara mutunci mara tarbiya uban me ya kawoki gidana?.. Ubanme kikazo yi.... Ko rashin kunyar zaki yi min?.. " ta fad'a cikin tsiwa sosai, daman hajiya hassana and kaka never get along ko da sau daya tun daga aurenta zuwa yau, she's among the First wife in my waazi family, sai da tayi yara uku sannan aka auro Maman su mami, suhail is her forth child, before a auro hajjya rukkaya things seems to be OK tsakanin ta dasu, a lokacin duk a Mai waazi estate suke zaune kafin mazansu su sakr manyan gidajensu su koma, Kowacce mata zata kawo abincinta suci Don matan Mai waazi basu yin abinci sai dai matan yaransu su kawo, sai ya kasance tunda aka kawo hajiya rukkaya komai ya watse, her cooking is something da ake rushing har ya kaiga in ya kare za'a aika mata ta karo alhalin da akwai wasu abincin gidan, that was when it all started, sanann she always give different gifts to her mothers inlaw da father in-law
"matsiyaciya baki magana?.. Dalla tashi ki bani waje... " kaka ta sake dakawa hajiya hassana dake zama tsawa, Dan baki ta tabe zata bude baki tayi magana sai kaka tace
"kin tabewa uwarki baki... Daman matsiyata haka suke.. Basu san arziki ba... Duk cikin matan gjdan nan kece matsiyaciyar cikinsu amma kece shedaniyar... " b'ata k'arasa ba hajiya hassana tace.
"Dan Allah ya isa haka nan...ba bara nazoyi wajenki ba balle ki wulakanta ni.... "
"iyeeee... Lallai... Wallahi zaki ci ubanki kika nemi zagina har cikin gidana... Wallahi zaki kwashi kashinki a hannunki yanzun nan... " ta fad'a tana nunata da sandan hannunta
"hmmm Allah ya huci zuciyar kaka... " bata k'arasa ba kaka. Tace
"Allah dai ya huci zuciyar uwarki... Ni Zuciyata a huce take yar banza... " ta fad'a sounding so tensed,
"nifa abinda ya kawoni shine ki fadawa Danki ya bani kudina... "
"ke kina da kudi ne?.. Wallahi baki da kudi... Kome kika samu tare da dana kika sameshi.... Yanda kikazo a tsiyace haka zaki koma a tsiyace muddin bakiyi abinda ya kamata ba... " inji kaka, kuka hajiya hassana ta farayi sabida takaicin abubuwa da kaka ke fad'a mata,
"wallahi Allah yaisa tsakanina da suhail... Ban yafe ba... Duk shi yaja min cin mutuncin nan... Ai bashi kadai na haifa ba amma yajamin cin mutunci... "bata k'arasa ba kaka tace
"dalla tashi ki bani waje...maza.. Maza... Banason ganinki cikin zuriata kamar yanda bakison ganin maryama cikin zuriar ki... Kuma da kike cewa baki yafewa suhail ba... Dadi kikaji da ya dawo kasar... Shi usman tunda ya tafi kin k'ara saka shi a idonki... Wa ya san abinda yake a chan?...wayasan wainar da yake toyawa chan?.. Amma danki ya dawo gareki yayi aure Dan ubanki ki hanashi zama?...." ta daka mata tsawa,
"nikam nasan waina da dana ke toyawa tunda muna magana dashi.. Ai ni na haifeshi... Kuma yanda kukeson kuga na wulakanta wallahi tallahi bazan wulakanta ba... Duk macen data durkusa ta haifi yara har shida Insha Allah babu ita babu wulakanci..."
"ohhh Ashe kinsan inda yake... Na dai lura rashin kunya zakiyi min.... Tashi ki bani waje kafin in saka Mai gadi yaci ubanki... Kinsan karamin aikina ne... " kaka b'ata k'arasa ba hajiya hassana ta Mike tana cewa
"kuma wallahi ba da yawun bakina suhail zai zauna da wannan tsohuwar ba.... Kin dai ji... " ta Fad'a tana juyawa Don barin dakin, wani irin takaici kka taji ta tsinci kanta ciki, she thought tazo bada hakuri ne amma she's wrong.hajiya hassana na kuka ta fita daga Bangaren kaka, she was so. Heart broken amma ko Kadan bataga zata iya bawa su hajiya rukkaya hakuri ba, bata taba jin takaici kaman yau ba, kuka kawai take tana tafiya, ko kadan she's not feeling any regrets whatso ever, tunda abubuwan nan ke faruwa tsakanin ta da mijinta babu yaranta da suka tambayeta how far, all she knows is sunyi supporting auren suhail da mami, tana tafiya ta dauki phone dinta ta nemi number usman dake kasar waje, dailing number tayi tana kuka, na farko ya gama ringing baa dauka ba ta sake kira this time after second ringing aka daga, volume din kuka hajiya hassna ta Kara kaman radio, cikin tashin hankali aka ce
"mamana... me ya faru ne... mama what happened..." naji voice dake Kama dana suhail ya fad'a from the other side,
"dalla munafuki yi min shuru.... Nasan you know all that is happening amma. Kayi shuru because you Also think I deserve to suffer... "
"subhanallah mama.... Haba mama... Wallahi I don't know what you are talking about... Pls ki daina kuka ki fadamin abinda ya faru... " ya fad'a cikin rarrashinta
"don't tell me bakasan auren mami da suhail ba... Mami tsohuwar banza... " dariya yayi yace
"mama I know mana... Wannan it's nothing... Age is just a number... " bai k'arasa ba tace
"age is a number din ubanka ?..as am speaking to you am stranded... Abbanka ya koreni daga gidanshi.. Yayi freezing account dina all because nace ban yarda da wannan auren ba... " ta fad'a cikin kuka sosai tana tafiya, .
"mama this is serious... Yanzu kina ina?.. " ya tambeyata cikin damuwa abinka da uwa da d'a
"wallahi ina Mai waazi estate, naje in bawa kaka hakuri ta fadawa abbanku ta bani kudi wallahi ta zageni har uwata da ubana.... Kou ruwa ban sha ba yau kuma it's getting to pass two..." ta fad'a cikin kuka sosai, nan hankalin yaron ya tashi sosai
"oh my God mamana.... I Feel Like crying right now...yanzu stay a gate din estate... Let me make some calls... I will get back to you... Find a chill place and seat... " ya fad'a mata yana katse wayar, face hajiya hassana ta goge tana cewa
"ya zaayi Mai yara ya wulakanta... Sam it's something that never happens .." ta fad'a hankalinta kwance.
Mami kam she tries to be normal as if she's not dying down there, da saurinta ta shiga falo luckily mom dinta bata kasa, godiya tayiwa Allah sannan ta hau sama tana taka stairs tana cije lebe, tana hawa tazo bakin kofar dakin mom dinta, saida ta tsaya ta daidaita kanta sannan ta bude kofar tana sallama trying to be strong and firm, da sauri hajiya ta juyo ta kalli mami that is walking fast toward her, four rounds in 48 hours no bi small tin,
"jewel what happened to you... " shine tambayar da hajiya tayi mata kai tsaye, dariya mami tayi ya zauna kan gadon gefenta tace
"mummy me nayi?.. "
"naga kaman kina dingishi... " tafada tana kallon face dinta kaman yanda dr ke inspecting patient dinta,
"me ya samu face dinki... It's swollen... Mami me ya sameki... " ta tambayeta cikin tuhuma tana mikewa, tsuru2 mami tayi ta rasa yanda zatayi, she was so confused,
"mummy me nayi wai... Ni babu abinda ke damuna... " ta fad'a voice dinta na rawa sosai, suspicious look hajiya ta watsa mata, mikewa tayi tana kallonta from head to toe, abinka da uwa Mai lura sai cewa tayi
"mami daga ina kike?.. " shine tambayan datayi mata
"mummy daga ina kuma?.., I told... " bata k'arasa ba hajiya tace
"dalla rufemin baki... Ni zaki rainawa hankali maryam.. Swear kauyen su bilki kikaje... " shine abinda hajiya ta fad'a sounding so Angry, kuka mami tafarayi tana cewa
"haba mummy... Kinsan AI banyi maki karya... Ni daga chan nake... "
"then ki rantse... Just swear baki hadu da suhail ba... " ta tambayeta, goshi mami ta dafa tana kuka sosai, she's so ashame itace yau da wannan abun kunyar
"mami shine zaki zubda girmanki ki zagemu kina gidan nan kije kiyi spending two whole days da suhail?.. Am so disappointed in you... " ta fad'a cikin matsanacin damuwa da bakin ciki,
"aa mummy... Ni Banje wajen suhail ba... Kauye muka... ".bata k'arasa ba hajiya ta katseta dacewa
"you need to see your lying face,...every good mother knows when you lie saidai ta basar... I know you in and out mami... Wallahi am so disappointed in you... Kin zudbawa kanki girma ba mu ba...all we're doing is for your own good... Matar da ta kiraki da awful names... Itace zakije wajen danta despite she threaten to curse him... Shame on you... " banda kuka babu abinda mami take, ta mugun ji kunya, tunda take bata taba tsintar kanta haka cikin kunya tsundum ba sai yau, furucin mahaifiyar ta hurts her more than the injury she have down there,
"tunda kin nuna mijinki kikeso... Babu komai... Zan fadawa alhaji yayiwa kaka magana ki koma gidanki... In yaso hajiya hassana ta kasheki da bakinta... " da sauri mami ta durkusa kasa tana kuka sosai tana cewa
"no mummy... Am Sorry... Ki yafemin...bazan kara ba... Kou fita daga gidan nan bazan kara ba... Wallahi I promise to stay far away from suhail...dan Allah kar ki fadawa daddy... Kunya nakr ji... " ta fad'a rike da kafar mahaifiyar ta, fixge kafa tayi cike da haushinta, mami is the person she can swear for amma bata sab she wikk stud so low ta dinga zagayawa tana zuwa wajen yaron da take kira kaninta ba,
"mummy Dan Allah kiyi hakuri... Wallahi ba halina bane... Ban taba ba... Kawai yace zai ajiyeni gida... Sai ya kaini chan gidan...kuma sai ya kira anty ta kiraki... Wallahi it's not my fault at all... I regret it... Am Sorry... "ta fad'a cikin kuka sosai still holding her mum's leg, babu abinda zai iya Kasheta kaman dad dinta yaji what happened, tsoki hajiya taja cikin takaici tace
"listen to your self... Wato suhail da kika raina shine yau yake maki dabara... You're such an idiot... Ai dole kiyi regretting tunda gashi kina tafiya da kyar... Wai ni zakiyiwa wayau... In haifeki ki nemi nunamin kin fini wayau... Dalla tashi ki bani waje... Ita kuma bilki zata ci gidansu... " ta fad'a cikin fushi sosai, ahanakli mami ta Mike daga inda take durkushe ta rike waist dinta tana tafiya ahankali not pretending anymore, she went to her room crying, maganin data saka a bag dinta ta balla ta debi ruwa tasha tayi sallah sannan kwanta, wayarta taji yana kawai sai ta Mike taga suhail ke kira, latsa power tayi har saida ta kashe wayar gabaki daya ta wulla cikin Dustin dake cikin dakin ta koma ta kwanta still crying.
Suhail na Kiran mami yaji ta kashe ya sake kira yaji it's switch off, murmushi kawai yayi ya ajiye wayar ya kwanta yana shafa empty stomach dinshi, shi kanshi yasa yayi aiki sosai, he never expect himself to be this rogue when it come to sex sai daren shekaran jiya, yasan she will be angry at him for riding without listening to her pleadings, the thing is in yanayi bai jin komai har sai ya gama, the only thing he knows and hears is pleasure, mikewa yayi ya shiga bathroom ya fito da alwallah, he's just wearing a smile sosai kaman something amuses him.
Hajiya hassana tana nan zaune har wajen karfe hudu, in taga wasu family zasu wuce sai tayi saurjn kauda kanta gefe guda Don kar su gane itace, tun wajen karfe biyu da rabi ya sake kira yace ta jira ya aiko wani friend dinshi, sai tsoki take tana kallon Agogon wayarta, wajen after four taga wata mota tazo kusa da inda take zaune, ganin motar tayi slow down yasa ta daga kai tana kallon motar, bude motar akayi wani saurayi ya fito ya nufota, da sallama ya isa wajenta ta amsa tana mikewa, nan ya tanbayeta if she's hajiya hassana ta amsa mashi da eh, hannu ya saka cikin aljihu ya fiddo dubu dari fari tas yace
"gashi danki yace in baki.. Abokina ne last week na dawo gida... Kiyi hakuri na barki zaune nan tun dazun hold up ne yayi yawa cikin gari... Shiyasa... " ya fad'a yana mika mata kudin, da sauri ta amsa tana cewa
"babu komai... Nagode... "
"ki kawo waya in sa maki number ta... Feel free to call any time you need anything... " waya ta mika mashi ya saka mata number dinshi shi kuma ya amshi nata sannan sukayi sallama bayan yayi insisting zai ajiyeta tace ba komai ya tafi. Dukda kudin is nothing huge to her sai da tace
"daman which mother will be humiliated... Muhammad ni zaka tozarta... Me your wife the mother of your six children...kujira inje in bada hakuri... " ta fad'a tana tura kudi cikin bag dinta.
Bayan sati biyu
Ba karamin tashin hankali suhail ya shiga ba sabida rashib magana da mami, sai yanzu ya gane mami is seriously angry with him, kullum her phone is off, bai samunta sannannhe don't have the audacity to go to ghe house, zai zama rashin kunya da rashib girmama na gaba da kai, he's so distubed, he regrets sleeping with her as hakan yaja mashi matsaloli da dama, kullum sai yayi hawaye sabida yanda yake jin kanshi, kaman ya haura katanga yaje gidan ya sameta yake ji, sanann he's mom don't give a damn about what he's feeling as kullum cikin jin dadi take, in yaje sai ta tarda tana shan kayan dadi, big matrass ne kasan dakin da take, she feels so comfortable, shi kanshi dad din suhail was surprise da suhail ya fad'a mashi what's happening, he want her to be miserable amma