Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
fasayi ba...saidai in mutuwa tayi..."ta juya GA mami sannan tace
"zaki auri direbana kilan shi Allah ya kaddara maki.. Kuma na kuskura naji wata magana daga bakinki kinsan sauran, hajiya ma kuka take kanta kasa b'ata son a gane Shes crying, mahaifiyar suhail kaman ta zuba ruwa kasa tasa, kaman daga sama akaji
"ni zan aureta... "
Thanks
biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa34
For those that suna son biya amma har yau basusan ta yanda zasu biya ba, you don't have to call pls, kawai send 300 to 0024878383 sai ki turo screenshot zuwa 08106102727 via whatsapp kou kuma ki tura mtn card na 300 to 08106102727 shima ta whatsapp bata message ba, kou kuma kiyi transfer na Kati shima mtn na 300 ga number sama sai ki turo screenshot dinki zuwa ga same number ta whatsapp, remember it's kudin karatu not kudin mallaka. Nagode. Masu daukan dala babu gammo kuma all the very best.
๐โค๐โค๐LOKACI NE 34
Duk hall din tsit yayi kowa nason jin abunda sukaji da farko don su tabbatar it's real, mahaifin mami dafa goshi yayi while mahaifiyar mami ta dafa chest, mahaifiyar suhail kam she can swear bata ji da kyau ba Don a nata ganin suhail won't say something like that, mami ji tayi kaman an zare wani abu daga jikinta, she heard it clear, babi abinda take cewa sai
"ta faru ta kare... Ta faru ta kare... Ta faru ta kare... "kawai take murmuring kaman wata mahaukaciya, suhail was still standing inda yake bai zauna ba, duk idanuwanshi sun sauya kala kaman ba nashi ba, har yanzu bai yarda shi ya samu courage din wannan statement din a cikin bainar jamaa ba, hannunshi cikin na yazid, mahaifin suhail kallon danshi kawai yake da yanda yake numfashi, despite distance dake tsakanin su he can see yanda breathe dinshi ke up and down da karfi, humaira haka nan humaira ta fara hawaye saboda kishi, duk yanda mutum yake in har ya taba cewa yana sonka dole kaji kishinshi nor mattter how little balle kuma soyayya ta yarinta, kaka karkarta Kai tayi ta maida kunnenta saitin inda suhail ke tsaye tace
"me kace?.. "ta tambayeshi Don taji da kyau, Kai ya daga ya kalli mami, itama tana kallonshi, suna hada ido yaga bakinta nacewa
"pls.. Pls... "sadda Kai kasa yayi yace
"kaka zan aureta... "bai k'arasa ba yaji
"kutumar uban nan...kan uban!!!! " mahaifiyar shi ta fad'a da karfi tana mikewa tsaye,
"a'uzubillahi.. Wace shaidaniya ke mana zagin irin na mahaukata ina jin abun arziki?..."kaka tafada sounding so angry, afusace dad din suhail ya Mike yana cewa
"sit down now.... "ya daka mata tsawa, hajiya hassana da duk idanuwanta waje ta galla mashi harara tare dacewa
"zama?.. Alhaji zama fa kace.... Wane irin zama zanyi kana Jin abun da ke neman faruwa?... An an asirce min Da ana neman hadashi da chuss wacce tayi kwantai ta rasa miji..."
"I love her... "suhail ya fad'a jikinshi na rawa, wani irin ihu mami ta fasa tare da dora hannu bisa Kai,
"Muhammadu fidda matar ka daga nan zanyi maganar arziki... "kaka ta fad'a cikin fushi tana kallon daddy suhail, mami ta kalla tace
"ke kuma Dan uwarki ki rufemin baki ko insa a zaneki yanzun nan.. Banason rashin kunya... "tafadawa mami, mahaifiyar mami kuka takeyi kawai saboda bakin ciki, she can't believe this is happening, she can't believe itace yau take witnessing wannan rana, ransr bakin cikin in her whole life, jikinta sai rawa kawai yake, alhaji yunusa tunda ya dafa goshinshi bai kara daga Kai ba,
"out now... "alhaji Muhammad ya daka wa hajiya hassna tsawa, a fusace ta dauki bag dinta tazo inda suhail ke tsaye ta dauke shi da Mari both side, kaka tagumi tayi tana kallonta Don ance shure shure bai hana mutuwa,
"kin gama?.. Maza fita bani waje... " kaka ta fad'a sounding so. Angry, afusace hajiya hassana ta kalleta tace
"ban gama ba.. AI ni na durkusa na haifeshi... Wallahi tallahi ya auri wannan. Tsohuwar karuwar sai na tsine mashi... Saidai yabi duniya wallahi... "tafada idnauwannta duk waje, duk mutanen wajen shuru sukayi babu Mai cewa komai, tun ba yau ba sun San abinda ke tsakanin mahaifiyar mami da ita hajiya hassana,
"lallai hassana... Kin giga.. A gabana kikecewa zaki tsinewa jikata?.. Da alaman zamanki zai kare yau a wannan zuria Tamu...in kin sake yanzun nan zansa a daura auren kina nan tsaye... Har kin isa..."kaka tafadawa hajiya hassana tana mikewa daga kan kujerar ta, jin abinda kaka ta fada yasa mami saki wani ihu for the second time, amma ko kallon inda take kaka bata yi ba tana kallon hajiya hassana dake cewa
"wallaho maryama gwanda zamana ya kare yau a danginku da dana ya auri wannan abar... Wallahi gwanda in mutu da inga wannan abun takaici... "bata k'arasa ba taji saukan mari Wanda yasa wuta ya dauke mata lokaci guda, alhaji Muhammad ne ya sake daga hannu zai mareta wani wansu yace
"kar ka kuskura ka k'ara... "ya daka mashi tsawa, ganin abinda ke faruwa yasa suhail fashewa da kuka har lokacin yazid bai saki hannunshi ba, cikin kuka humaira ta Mike ta bar hall din d gudu kaman ana binta, ko ta kanta baa bi ba, cikin kuka mahaifiyar mami ta Mike tana cewa
"kaka...don hasken annabin rahama... Don zatin Allah... Don..."bata k'arasa ba abban mami ya watsa mata wani irin kallo da sauri ta koma ta zauna tana kuka,only Allah can relate with her for he's the only one that can feel her pain, mami kuka kawai take hannunta bisa Kai, yau bata iya kukan cikin zuxiya, she have to let it out for the world to be her witness, tasan wasu zasuyi tunanin she's the one behind it, basu San she's the kind of lady that always think da in auri Young boy gwanda na mutu banyi aure ba, sau da dama Co workers dinta wayanda suke almost same age mate ko wayan da suka Dan girmeta kadan suna mata naganar aure amma sai tayi dariya tace
"if we marry waye babba... "komi seriousness dinsu haka take dakusar da maganar, auren younger age bai taba burgeta ba, she always want to be with someone that is at least 5 to 7 years older than her, tana ganin lokacin zaa samu Control a gida sanna zata iya yiwa mijinta shagwaba anyhow she wants, amma ita ce yau ake shirin had'ata da kanin bayanta aure, ihu ta sake kwalawa for the third time again, hajiya sannan kam it take her almost for ever to recover from the slap Don manly slap yayi mata irin Wanda in anyi maka zaka GA shotting stars ko kuma kaji ana Waka cikin kunnenka ko kuma kaji komai ya dauke maka, haka taji koina dummmm ahankali ta jinta ya dawo, idabuwanta duk waje tace
"you slap me?.. "ta fad'a cikin matsanacin fushi, duk yara baki suka bude suna kallon wannan drama,
"yes.. And I will slap you over and over again... "alhaji Muhammad ya fada mata cikin tsananin fushi, mami dake kuka ta kalla sannan ta juya GA kaka tace
"wallahi muddin ina raye... Wannan auren ba Mai yuwa bane... "bata k'arasa ba ta kalli Babban cikin ran Mai waazi duka tace
"daura masu aure... " aikam da gudu mami ta Mike daga inda take zaune tazo gaban kaka ta durkusa,
"Dan Allah kaka.. Ki rufa min asiri... Wallahi ban iyawa... "ta fad'a cikin matsanacin kuka, hajiya hassana kallon ta tayi tace
"munafuka... Wallahi kika kuskura aka daura aurenki da suahil.. Tamkar kin yarda an daura aurenki da mutuwa ne Don wallahi sai na hallaka ki... "tafad'a idanuwanta duk waje, hannunta alhaji Muhammad ya Kama ya fara janta zuwa wajen hall din, yana janta tana cewa
"Allah yaisa tsakanina da rukkaya... Tun yarona na Dan yaro kika mallakemin shi... Yarona bai da wajen zuwa sai gidanki... Gashi yanzu kin kara asirce shi... Ya rasa wacce zai ce yana so sai wannan tsohuwar ballagazar mami... Wallahi ni dake ne cikin garin kano... Mai karfi yayi maganin Dan uwansa...wannan Karin zan nuna maki koni wacece... "bata k'arasa maganar ta ba alhaji Muhammad ya turata wajen hall din, babu abinda ke tashi a hall din sai kuka mami dake durkushe gaban kaka,
"kina tashi daga nan kafin in kwallo dake "kaka ta daka mata tsawa, kin tashi tayi tana cewa
"wallahi kaka mutuwa zanyi... Kiyi hakuri.. Zan auri driver dinki... Amma banda kanin bayanna... "ckkin fushi kaka tace
"amma ke anyi jahila wallahi... Kinyi saa yaro nason jihadi kin tsaya kukan munafurci... Wallahi ki tashi ko in sa a kaiki kurkuku.. Sai a daura maki aure daga kurkuku sai a kaiki dakin kanin naki... "tafad'a tare da daga Kai ta kalli suhail dake hawaye har da majina tace
"Kai Dan ubanka kanason tuntuni ka tsaya bata mana lokaci?..amma anyi Dan iska wallahi.. Wannan kukan na uban meye... " ta tambayeshi cike da takaici, suhail da ya rasa da me zaiji ya kasa magana, ga maganar mahaifiyar shi sannan ga mami tana cewa gwanda a hadata da driver da ta aureshi,
"Dan Allah kiyi hakuri kaka... A bar maganar... "bai k'arasa ba tayi masho dakuwa tana cewa. "
"Kaci uwarka... Nan da akwai sa'ar ka?.. "da sauri ya girgiza mata Kai
"wai ina buba...a dauko kudi cikin asusu a bada sadaki... Ayi bikin lokacin da aka saka wancan... "kaka ta fad'a sounding so commanding, mami sake fasa ihu tayi, da gudu ta tashi taje wajen dad din suhail dake dawowa cikin hall daga inda ya Kai matarshi waje, kneeling tayi ta rike mashi kafa tana cewa
"daddy.. Pls... Kar ka Bari... I can't... Dan Allah... I can't marry him..."tafada rike da kafanshi gam, ko kallon kaka bai iya yi balle yace wani abu, dukda yasan he's son is madly in love with her baison abinda zai kawo tashin hankali, duk Wanda ke cikin hall din kallon mami kawai yake, dariya salim ya saki enjoying the moment yace
"duk Wanda yaki ji baya ki gani ba... Lokacin da maza sukazo aurenki kin ki.. Gashi yanzu zaki auri dan tayi..."wannan maganar ya batawa suhail rai, wai shine dantayi,
"aa ka mance jaririne... "suhail ya amsa mashi
"yaro yasake yayi min rashin kunya inci uwar... "bai k'arasa ba wani ya daka mashi tsawa yayi shuru,
"duk matan dake wajen nan su tashi su bada waje... "alhaji buba ya fad'a da bundle din 1k hannunshi idanuwa mami ta zaro ganin abinda ke neman faruwa, suhail ma kaman he's dreaming, hajiya rukkaya baki ta bude tare da rufewa da palm dinta, kaman she's dreaming
"some body wake me up... "hajjya ta fad'a cikin kuka, dukawa alhaji Muhammad yayi ya Kama mami dake kuka kaman ranta zai fita yace
"daughter komai is written... "mami bata tsaya sauraronshi ba ta Mike kawai she can't see anything z everything went blank all of a sudden and she fell, luckily alhaji Muhammad was close enough to hold her before she reaches ground. Da sauri wasu ciki family mata dake kusa da inda take suka riketa, hajiya kasa tashi tayi Don kafafunta nauyi sukayi mata,
"dalla ku fita daita... Buba ina kudin"inji kaka, nan wannan tsohon ya nuna mata hundred thousand dake hannun shi, daman alhaji Buba na cewa mata su fita duk aka fara mikewa, sume aka fita da mami wajen hall din ana bata kulawa ta gaggawar kasancewan da akwai Dr da yawa a Mai waazi family, suhail kallon yaizd dake rike da hannun yayi yace
"I regret all this... Na shiga uku... "yafada cikin hawaye, hannu yaizd ya dora mashi kan baki alaman yayi shuru, hajiya kasa mikewa tayi because her leg feels so weak tankar baa jikinta yake ba, ido alhaji yunusa yayi mata ganin duk mata sun fita daga wajen sauran ita kadai, tana hawaye ta Mike da kyar ta dauki bag dinta ta taka ahankali kaman wata 90years old woman ta bar hall din, sai da suka fita kaka ta sake cewa
"a daura auren... Ko da akwai sauran abinda zaa bukata... Ina da goro gida... " kaka ta fada tana mikewa,
"yanzu kaka daura auren zaayi?.. " mahaifin mami ya fad'a cikin sanyimurya,
"ina kana bakin ciki ka fita... Banason rashin hankali da rashin tunani...in baa daura ba ubanme zaayi?...ko so kake a saka rana Don ya watse..ko baka san yaron ba kana bukatar ayi bincike?.. "kaka ta fad'a cikin fushi while standing,
"aa kaka... Kiyi hakuri... "alhaji yunusa ya fad'a cikin sanyimurya,
"in banda abinka AI abun nema ne ya samu... Sai a tsaya bata lokaci kuma?... Maza a daura... In goron wajena bai isa ba zan bawa wani ya karo... Maza banason bata lokaci... Kawai inji an daura... Duk nan dangi ne daga Bangaren kowannensu... Banga abunda zaa tsayayi ba... "tafada tana juyawa da very beautiful and expensive walking stick dake hannunta, sake juyowa tayi taga ga suhail tace
"shege zauna.. Duk yayi zuru zuru kaman bashi yace yana so ba... Munafuki kawai..."kaka ta walla mashi nashi kason sannan ta taka ta bar wajen, sai lokacin suhail ya tuna he's standing, ahankali ata koma ya zauna, duk hall din maza ne zalla har da yara. Suhail goge face dinshi yayi ya kasa daga Kai balle yaga fuskokin mutanen dake wajen, kawai dai kaman shima he's dreaming, bai taba yarda wai aurenshi da mami zaa daura in such awkward way, bai taba ganin daurin aure babu saka date ko preparation ba, he's supposed to be happy anma he's not because ya nuna he's selfish, yaga kanshi kawai yasani and a good person shouldn't be selfish, ajiyan zuciya ya saki yana jin statement din mahaifiyashi na dawo mashi, he's so scared of abubuwan da zasu biyo baya
"bansonshi.... "yaji voice din mami na ringing a kunnenshi, new tears yaji yana gangaro mashi yayi saurin sa hannu ya goge, dariya salim ya saki yace
"ango why are you crying... Ba aure kake so ba?.. "yafada cikin rainin hankali yana dariya Mai kara wa ciwo zafi,
"wai meye haka ne..ko so kake raini ya shiga tsakanin ku?.. Ka fita harkar shi... "wani Mai bima alhaji Buba yafadawa salim, wani irin kallo suhail ya Watsawa salim, shidai salim har yau bai daina son mami ba amma wannan bakin cikin wulakanci da akayi mashi tun yana haukan sonta bai barin yasake cewa yana sonta, kawai he enjoys watching her suffered, he loves the Way kaka humiliates her every meeting time, he loves seeing her cries in from of everyone every month, amma yana jin maganar suhail na zai aureta yaji wani irin tashin hankali, he feels like strangling suhail for such courage, haushi kawai yakeji he might not see her suffer again,
"tell him to. Stop looking at me... "salim ya fad'a cikin fushi, harara suhail ya sake watsa mashi da wet face dinshi, cikin fushi salim ya mikeyana cewa.
"dab uwarka I said stop looking at me... "ya fad'a sounding so tensed
"Kai kana haukane?..wallahi in baka shiga hankalinka ba zata fita yanzu nan.. Katon banza kawai... "mahaifinshi ya daka mashi tsawa, cikin fushi ya kama hanyar waje yana cewa
"it's better kar in zauna da wannan mara kunyan ya dinga yi min kallon banza... "wani zai kirashi alhaji Buba ya daga mashi hannu Alaman, ana kallo ya fice daga hall din, kaman wasa it happened, babu wasTing of time aka daura aure kan dubu dari, suhail can't still believe it's true,
"pinch me... "ya radawa yazid, hannu yazid yasa yayi piching dinshi suhail ya saki Dan k'arasa kadan yanda babu Mai jinshi, hajiya dake zaune bakin kofar hall din tana jin an shafa fatiha tayi saurin mikewa, tasan no more hope, she was thinking miracle will happen amma it was late, cikin zafin Nama ta fita daga cikin Mai waazi estate tana kuka, duk Wanda zai ganta will think mutuwa akayi mata saboda mutuwa ce kawai baa wa kunyar kuka, b'ata damu tasan halin da mami ke ciki ba.
Thanks
In biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa35
For those that suna son biya amma har yau basusan ta yanda zasu biya ba, you don't have to call pls, kawai send 300 to 0024878383 sai ki turo screenshot zuwa 08106102727 via whatsapp kou kuma ki tura mtn card na 300 to 08106102727 shima ta whatsapp bata message ba, kou kuma kiyi transfer na Kati shima mtn na 300 ga number sama sai ki turo screenshot dinki zuwa ga same number ta whatsapp, remember it's kudin karatu not kudin mallaka. Nagode
Lokacine โค๐๐งก๐
Bayan an gama shafa fatiha alhaji buba ya fito da wannan hundred thousand dake hannun shi ya kalli members of the family mata dake zaune yace su shigo ciki an gama, mikewa sukayi suka fara komawa ciki shi kuma ya nufi Bangaren kaka da wannan kudin na hannun shi wato sadakin mami. Har lokacin mami vata San inda kanta yake ba, data farfado sai ta sake sumewa data gan she's not dreaming, suman kusan uku, kaka fitowa tayi daga Bangaren ta koma inda ake meeting da Kudin hannunta, wata yarta ta kira ta mika mata sadakin tace ta kaiwa mami, babu musu ta amsa ta fita dashi, daman Bangaren gidan alhaji Buba aka kai mami dayake shi cikin Mai waazi estate yake zaune, falo mami na baje kasa cousins dinta uku ne kanta, ansamu ta sake tashi, amma babu abinda take cewa sai ta shiga uku, kallon faces din cousins dinta tayi tace
"Dan Allah mafarki nake?.. "ta fad'a jikinta na rawa, daya daga cikin cousins dake rike da hannunta tace
"dear it's not a dream..