Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
abu... Well my millionaire wife am not after your money... Kawai I love you ne... " yafada cikin sanyimurya, sai yaji dama bai bude ba, he's not happy that he knows he's wife is richer than him, ajiyan zuciya ya saki ya ajiye wayar ya bude abincin, tuwon shinkafa ne da miyan ganye Wanda yasha dry fish,
"this woman is talented when jt comes to cooking... Ko kadan b'ata tunanin I might be bleeping her daughter kuma tana kawo abinci to give me more strength... " yafada yana dariya,
"Allah bless you sweet mother in law... " yafada yana mikewa da basket din sai wayar ta da other hand dinshi, har lokacin mami is still in the bathroom, inda zai bude kofar ya ganta da sai ya tausaya mata, she look so terrible, she trys ciwon ya daina amma abun ya gagara, ganin cool water is no more helping yasa ta rike bango ta fito walking slowly tana biting lips dinta tana
"Washhhh... " sannan she's still holding her lower abdomen, ba ko pant jikinta but tasan San the door is lock so babu abinda zai faru, da kyar ta samu ta hau gadon tana sakin nishi ahankali, it's pure torment for her today, suhail na zuwa bakin yace
"baby mummy ta sake aiko da abinci.... Kuma har da wayarki..." ya fada ahankali, jin ya ambaci wayarta tace
"pls... Ka duba... " suhail kasa kunne yayi yana jin yanda take magana da kyar bai Bari ta k'arasa ba yace
"what's wrong with you... Dan Allah bude kofa... " yafada cikin sanyimurya
"aa... Am OK... "
"no you're not.... Just open the door... " yafada sounding very disturbed
"pls.... Am OK... "tafada hannunta kan mararta sai tana lumshe idanuwanta, talking with him ease her pain a little
"no.. Nidai bude kofa.... " yafada jikinshi na rawa because yanda take magana shows da akwai serious abinda ke damunta,
"Kaci abincin ka ajiye min...sauran... " bai Bari ta k'arasa ba yace.
"ba maganar abinci nayi maki ba... I said open the door... " ya daka mata tsawa,
"kaina ne ke ciwo.... I can't walk... "shine abinda mami ta fada mashi ya mugun tada mashi hankali, dukan kofar yayi da karfi yace.
"from today kar ki kara kulle kofa a gjdan nan... Am the husband and I say what happens... Wallahi kika kara kulle kofa you will see the other side of me... " yafasa sounding so angry, da sauri ya ajiye abun hannunshi ya tafi yana neman spare keys na gidan, Sam bai san inda suke ba amma hankalinshi ya mugun tashi, duk zagaya gidan yayi looking for the keys amma bai sai mu ba, komawa yayi bakin kofar har lokacin mami sai sakin nishi take kasa kasa saboda azaba, the pain is so unbearable,
"baby Dan Allah ki bude kofar... " yafada yana dukan kofar
"ohhhhh... I. Want to sleep.... "mami ta fada trying to be calm
"baby ciwon kan fa... "ya tanbayeta cikin danuwa
"dana yi bacci zan warware...." ta fada mashi cikin sanyimurya, Don ko kadan bata son shiga anymore argument dashi because it has got her here.
"OK... Abincin fa... " ya sake tanbayan ta
"zanci later..."tafada mashi, shuru baice komai ba, ahankali ya zame ya zauna nan kasa yana jiran ta bude kofar. Har lokacin sallah asr yana nan zaune, mikewa yayi ya tafi yayi alwallah yaje masjid yayi sallah ya dawo yacigaba da zama wajen, bai son magana because he don't want to wake her up. Bayan long time of suffering mami ta samu bacci, bata farka ba sai wajen karfe biyar, da sauri ta Mike zindir ta shiga bathroom tayi wanka tare da alwallah ta fito ta bude closet dinta ta dauko skirt da riga ta saka ta hijab tayi sallah sannan ta samu natsuwa, mikewa tayi ta je gaban mirror ta fesa perfumes kala kala sannan koma ta zauna tana jin cikinta wayam babu komai, tana son ta fita amma yanda zatayi facing suhail after all the stupid things he said to her is scary, zama tayi tana hamma har wajen minti talatin,
"shi bai ji kunyata ba sai ni zanji kunyarshi?..after all baisan abinda ya faru Dani ba.... " ta fadawa kanta giving herself confidence kafin yunwa ya Kasheta, mikewa tayi gashin kanta tifke bayan kanta sai salki kawai yake despite bata shafa mai ba, ruwan ablution data shafa acts as oil to it because it's a bit wet, ahankali ta taka zuwa bakin kofa ta saka hannu ta bude, suhail dake zaune ya dora kai kan gwiwa yayi saurin daga kai da idanuwanshi da suka sauya kala da alaman bacci ya fara daukanshi daga nan zaune, da sauri ya Mike yana cewa
"you should never lock any door again... What if you die... Wallahi kika kara ranki zaiyi mugun baci.... "ya fada mata sounding so commanding, kan mami kasa tana shafa hannunta ahankali she couldn't say a word saboda tasan she might cry, tsaywa yayi yana kallonta, yana expecting yanda takasa daga kai, ahankali ya dora hannu a goshinta yaga ta firgita,
"ya ciwon kan?.. " ya fada yana kallon reaction dinta,
"fine...da sauki... " tafada tana juyawa ahankali cikin dakin ta koma ta zauna bakin gadon shi kuma ya dauko food basket da suke zaune dashi a bakin kofa for almost three hours ya shigo ciki, kamshin dayaji yasa ya dan lumshe idanuwa, ajiye abincin yayi kan dining ya dawo kusa daita bakin gadon da take zaune sai tayi saurin janyewa, idanuwa yayi rolling yace.
"tell me exactly what happened... " yafada cikin sanyimurya,
"nothing.. Headache ne kawia... Am sure stress ne... "ta fada ahankali,
"I doubt that... Ko it's what I said.... "ya tambayeta, shuru tayi kanta kasa, if kaga both of them kasan suhail is the boss, he's totally taking control
"am Sorry tou..."
"you're a bad person.. "shine abinda mami ta fad'a cikin sanyimurya,
"no wallahi am not bad... " bata saurareshi ba tacigaba dacewa
"Allah yasa baka koyawa yazid halinka ba... " ta sake fada mashi, dafa goshi suhail yayi yace
"shikenan because you're older than me Bazan iya dirty talk a kusa dake ba?.. Remember dole one zamu zama daya dake... Am. Only trying to be a gentle man ne... "
"Allah jar yasa in ga wannan ranar takaici... " mami tafada cikin ranta, mikewa suhail yayi yace.
"Kinyi sallah?.. " ahankali ta daga mashi kai
"OK Bari in dauko plates... " ya fada yana fita daga dakin, kai ta daga ta kalleshi har ya fice, ajiyan zuciya ta saki feeling he's masculine all over her, wayarta dake kan food basket dake kan dining ta Mike ta dauko daidai lokacin da suhail ya shigo da plates, ajiyewa yayi, kallon mami dake searching number wata Co worker dinta ,while suhail was serving ita kuma ta rubutawa wata wacce suke aiki tare ta sayo mata magani Wanda ta rubuta mata sunan shi, ta tura mata ta message,
"taso muci abinci... " ya umarceta, babu musu ta Mike ta dawo kan dining rike da wayarta, tana kokarin loman farko bakinta wayarta fara ringing, same Dr data turawa text ne, Dan satan kallon suhail daya maida hankali kan meal dinshi tayi amma all he's attention na kanta, ahankali tayi picking kawai sai taji ance.
"amarya what did you need it for ke da kike da miji a hannu?.. Ke da kike da yaro danye jagaf.. Mai aiki ba gajiya? " wannan maganar yasa suhail danyi kasake amma bai kalleta ba, da sauri mami ta kashe wayar, jikinta na rawa tana adu'ar Allah yasa baiji abinda tace ba, still her phone was ringing again, ganin bazata yi picking ba yasa daga kanshi yace.
"big anty your phone is ringing... "yafada yana mata wani irin kallo Mai wuyan fassara.
Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903
Thanks
💚❤💛LOKACI NE 46
In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa46
If you share my novel ban yafe ba.
For those that suna son biya amma har yau basusan ta yanda zasu biya ba, you don't have to call pls, kawai send 300 to 0024878383 stanbic Zuwairat sai ki turo screenshot zuwa 08106102727 via whatsapp kou kuma ki tura mtn card na 300 to 08106102727 shima ta whatsapp bata message ba, kou kuma kiyi transfer na Kati shima mtn na 300 ga number sama sai ki turo screenshot dinki zuwa ga same number ta whatsapp, remember it's kudin karatu not kudin mallaka. Nagode
Jiya wata tace pls I want to buy all the novels you have written, tace guda nawa ne nace guda bakwai, tace she will pay 5k to havr them all complete, nace ai guda hudu na kyauta ne, uku ne na kudi, tace wow so kin rubuta novel hudu kyauta?. Nace eh her next statement was
"gaskiya wasu matsiyata ne, kinyi novel hudu kyauta kuma suke zaginki kan mayarda novel kudi?.kou dai basu san Kinyi na kyauta da ba?. " I was like oho, koma meye ai sune a kasa tunda ni ko sunayensu ban sani ba amma da sunji sunan ummumaryam har jikinsu rawa yake suyi comment Kowacce ta ajiye matsalolin ta ta tofa albarkacin bakinta.
Thx all for the support.
Shuru tayi kaman he's not talking and at the same time kaman babu karar wayarta dakin, kanta kasa zata kai abinci baki suhail ya sake cewa
"ana kiranki fa... Kodai inyi maki picking ne... " ya fada yana mika hannu kaman zai dauki phone din, da sauri ta dauke wayar daga nan daidai lokacin da wayar ta tsinke,
"am eating... Banason magana... " tafada atakaice tana daure face, murmushi suhail ya saki sannan yace
"the caller is right... "da sauri mami tace
"about what?.. " ta tambayeshi cikin tsarguwa, dariyan gefen baki ya saki sanna yace
"ina ganin Bazan gashi da aiki ba... " yafada idanuwanshi cikin nata, hade rai tayi tace
"wane irin aiki?.. " ta tambayeshi tana adu'ar kar ya baro mata wata magana mara dadin ji
"irin aikin da take fad'a maki... " ya fada yana daga mata gira daya, tsoki taja tanajin abincin na fita ranta despite all the hunger she was feeling
"you should consider doing me... " yafada sounding naughty, kara daurewa tayi tare dacewa
"pls what are you talking about... In abincin ne bakason inci tell. Me to kindly stand up... " ta fada sounding very angry, face dinshi ya sauya zuwa na shagwaba yace
"ni me nayi kuma?.. Haka nan you hate me...danayi magana sai kiyi misquoting dina kina yi min mummunar fassara... " ya fada yana kokarin fashewa da kuka, mikewa kawai mami tayi sai yayi saurin mikewa tare dacewa
"am Sorry if I make you angry... Am Sorry Dan Allah... " yafada cikin rarrashinta
"no.... Go and eat alone... " ta fada atakaice walking very fast away from him,
"aa wallahi..am sorry... Kinsan halin kanin naki.. I can't eat alone pls.... "
"Dan Allah leave me alone... " tafada yayin da phone dinta ya fara ringing again,
"nace sorry kou... " ya daka mata tsawa kaman bashi bane yake magana cikin sanyimurya just few seconds back, a fusace ta juyo tace
"ka bar yi min tsawa.. Am not your mate... Kawai sai ka dinga yi min ihu salon ka kashe min kunne Don mugunta?.. Gaskiya ka Bari... " tafada voice dinta na rawa kaman zatayi kuka, hannunta yazo kamawa tayi saurin kaucewa, idanuwa yayi rolling sannan yace
"am Sorry tou... Ban karawa pls...kiyi hakuri... Muje kici abinci... If nine nuisance din zan bar maki dining din in kin gama sai in dawo inci nawa... "yafada mata cikin calmness, shuru tayi ta tsaya tare da harde hannunwanta a kirjinta alaman she wants him to leave,
"ki dawo ki zauna tou..."ya fada mata, kaman bata so ta taka tana turo baki ta dawo ta zauna, sai da ya Bari ta zauna sai shima ya ja kujera ya zauna sai tayi sauri ta mike tare da harde hannunta a chest dinta, kallonta yayi yace
Wato da gaske in bar maki dining din?.. " ya tambayeta, baki ta turo tare da Dan murguda mashi baki,
"shikenan... Seat... " ya fada yana mikewa dawowa tayi ta zauna yace.
"amma Allah is Watching...kin hanani cin abincin nan... Shikenan ba komai na yafe... " ya fad'a mata har lokacin tana tsaye, saida ta tabbatar ya ja baya sosai sannan ta dawo ta zauna sannan her phone was still ringing, baki shima suhail ya murguda mata sannan ya fice daga dakin, bayanshi tabi da harara sannan ta dauki wayarta ta saka a flight mood saboda haushi ta cigaba dacin abincinta, she eat to her satisfaction sannan ta dauki wayar ta koma wata kujerata bude, shi kam suhail falo ya koma yana tunawa da abinda yaji ana fadawa mami kan waya
"me zakiyi dashi... Ke da kike da yaro da basu San gajiya ba?.." yasan da akwai Wani abu which is definitely wrong Don yasan haka nan the issue will not come up, yasan mami send a massage or call while he was out, he wants to know what it is, yana son ya cire rai daga wajen wannan tunanin amma ya kasa saboda he so much care and love her, one thing about love is you can't over look issue dake tare da Wanda kake so nor matter how little it is,
"antyna what is wrong with you mana... Am here to cure it to the core.... " yafads yana murmushi tare da shafa tummy dinshi wearing such a naughty smile,
"can't wait.... Wallahi... "yafada yana biting lips dinshi ahankali, yana zaune yana tunawa da irin kukan da yayi mata dazun kawai sai ya saki dariya yana tunanin why he did it, he never tried anything like that but it seem fun. Bayan kaman minti goma ya Mike ya kama hanyar dakin mami sai kuma ya tsaya tare da Jan tsoki yana cewa
"Kin ma sa abincin ya fita raina... " yafada yana juyowa zuwa kitchen, kettle ya dauka ya zuba ruwa ciki ya dora kan kan electric ya kunna, juyawa yayi ya dauki mug tare da spoon ya nufi inda manyan kayan shayi ke ajiye sannan ya bude ya debi madara da milk masu yawan gaske ya juya zuwa wajen kettle din yana jiran ruwan ya danyi zafi sannan ya juya ya daba tea din mai kauri ya fito rike da cup da spoon ciki ya nufi dakin mami.
Mami na cire wayarta daga flight mode ta shiga bathroom ta Kulle sannan tayi dailing number Dr data tura wa message, karshen bathroom din taje Don kar suhail ya shigo unexpected yaji abinda take cewa Don gani take babu abinda zai bata kunya kaman suhail yaji hes voice is making her going crazy, har yanzu bata daina jin wannan nishin shi ba, har yanzu wannan kukan da yake is still ringing in her ears. Ana pickling tayi salllama aka amsa mata taji ana cewa
"amarya ya kike..."
"alhamdulillah my dear..." dr mami ta amsa mata sannan wacce ta kirata ta cigaba dacewa
"naga message dinki I called Kinyi picking kuma bakiyi magana ba na sake kira baki dagawa kuma finally it's unavailable... " idanuwa mami tayi rolling because bata son zancen yayi nisa because tasan if suhail yashigo yana iya zuwa bakin kofar bathroom yaji what is happening to her.
"eh wallahi wayata was on silent kuma sanda nayi picking the network is bad shiyasa am sorry... " ta fad'a calmly,
"Ayya ai amarya bata laifi... " ta fad'a mata, murmushi mami ta saki without saying anything
"yauwa before muyi magana wannan mutumin da kikace kar a zubda cikin yazo jiya yace matarshi ta haihu so ya zo neman ki na fad'a mashi Kinyi aure so na kiraki sai hajiya ta dauka tace kin bar wayarki gida amma wai zaa Kai maki dazun kuma sai kuma naga message dinki...pls what were you talking about Sam ban gane ba.... " aka fad'a mata in a speech she takes as the longest words she have heard in a while, ko. Kadan batason wannan discussion din ya zama kan waya saboda ita kanta kunya take ji, tunawa tayi da zancen mutumin da sukazo da matarshi da yarsu wace bata wuce shekara daya ba kan a zubda wa matarshi ciki that bazai iya kula da two infants at a time ba,
"bamu irin wannan aikin nan..." shine abinda mami ta fad'a mashi, ganin zasu tafi kuma bata ga alaman zaa bar cikin ba yasa mami tayi mashi alkawarin kula da abinda zasu haifa,
"am so happy... Alhamdulillah for the safe delivery...pls in ya zo ki bashi number ta... Pls.... " tafada ahankali,
"OK. Shikenan....pls wai me zakiyi da wannan maganin.... Pls explain... " dr ta tambayi mami, shuru mami tayi not knowing what to say,
"ko Dai bake bace kikayi min message din?.. " ta sake tambayar ta
"sister nice... " ta amsa mata cikin sanyimurya,
"why zakiyi amfani da such magani a yanzu da kike da aure?... "nidai pls ki saya ki aiko min... " mami ta fad'a ahankali,
"ikon Allah dr mami.... Me zakiyi dashi... Gaskiya in ma wannan wulakanci kikeson yi bai dace dake