Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
elegant, har da manyan set din zinari har guda biyu, akwaiti goma sha biyu cike suke makil da kayan sawa. Hajjya da kaka suka sauko ta raka kaka har wajen mota ta tafi sannan hajiya ta dawo ciki tana kallon kayan, bata ce komai ba amma bata taba ganin lefe irin wannan ba.
Tamkar kowa ya hada kudi an kawo mata the most expensive dress ne, komai daga shoes bags da Inners dinta babu na nan, cosmetics ma babu na wasa.
Kaka na barin gidansu mami tasa Driver dinta ya kaita gidansu hajiya hassana.
Hajiya hassan na zaune sai girgiza kafa take wata kawarta dake zaune kusa daita Tana cewa
"nidai in zaki biye tawa kawai ki barsu... Ance let no man out asunder in what God has join together.... Dan Allah ki ajiye wannan kiyayyar gefe kar a fara yi maki dariya.... Kinga yanzu har yan yara sun fara fad'a maki magana... Nifa har yau banga abinda rukkaya tayi maki da bakisonta ba... " kawarta ta fad'a mata gaskiya, bata San kiyayya cin zuciyar maishi yake ba, even if you want to give up it will look like an insult to you, haka nan wasu ke takura zuciyar su kan Wanda bai damu da zaman su ba, kawia they will see you as their misfortune, ita kawai taga mami tare da danta is something that will Kill her,
"wato kema kin bi bayansu...ni kike fadawa magana kan wayan nan banzan mutanen... A bar ma maganar kiyayya Let's assume Danki ne ta tashi yace zai auri tsohuwa zaki yarda tsakanin ki da Allah... " tafada sounding angry,
"in har Allah ya kaddara ya zanyi... Dole in hakura... Zan watsa abinda Allah ya hadane... Ni wallahi ki na bani mamaki.... Haka nan suhail yaji ya gani ke kuma kina nan kin damu kanki... " tafada mata,
"wallahi sai na rabasu... Ya auro yar shekara sittin in ya gandama amma ba yar gidan rukkaya ba... Sam it's not possible... "
"nidai na fad'a maki tawa....if you follow good. In kuma baki ji it's your business... "
"keep it to yourself...banason ji... " ta fad'a atakaice, ko sallama kaka batayi ba ta fada falon, nunata tayi da sandan hannunta tace
"wallahi hassana kike kowa... Kan maganar auren wannan yaron sai nayi maki rashin mutuncin da ban taba yi maki ba... In kuma kin ji karya ki kara yin wani abu...mara kunya...mara tarbiya kawai... " kaka tafada atakaice , hajiya hassana da kawarta mikewa sukayi tsaye, kaka bata kara cewa komai ba ta juya ta barsu nan tsaye
"Kinga abinda nake fad'a maki kou.... Haka nan zaki jawa kanki haushi da bakin jini a family din miji... " inji kawarta
"AI daman sun tsaneni tun ba yau ba... Rukkaya ta mallakesu duka... "kawarta bata Bari ta k'arasa ba tace
"ba wani ta sa an tsaneki... Halin mutum jarinshi ..nidai pls kiyi hakuri and pretend that everything is alright...pls I beg of you..." tafada mata tana dora hannu a shoulder dinta, hannu hajiya hassana ta dora a goshinta tana shafawa ahankali sai sakin ajiyan zuciya kawia take,
"the word pretend yayi min dadi... " tafada cikin ranta
A Bangaren suhail bayan dad dinshi ya gama ganin kaya ya umarceshi ya kaiwa mahaifiyar shi ta gani, cikin fargaba suka kai kayan shi da yazid, tun a kofa hajiya ta daka masu tsawa su fitar da kayan daga Bangaren ta, ko ganinsu batason yi. Da sauri suka maida dakin suhail suka sake bajewa yazid ya zabi goma bisa umarnin suhail.
Kaman Wasa bikinsu sauran kwana goma and event dinsu is starting nan da kwana biyu, the thing is tunda aka daura masu aure sau daya kawai suhail ya gan mami which is ranar daya kaita hospital, he really wants to see her, yanason zuwa gidan amma yana tsoron abinda mahaifiyar mami zata ce mashi, but still dole ya ganta yau, direct daga inda yake koyan abinci ya wuce gidansu, Allah kadai yanda yakeji, he's so scared, bayason maganar da zata b'ata mashi rai amman it's like he have no choice, bai bari ya shiga da mota ba yayi parking waje,fita yayi ya kalli agogon hannun shi yaga biyar Saura,ajiyan zuciya ya saki yana shiga cikin compound din, he's wearing shadda daya amshi skin color dinshi, he's hair is freshly shaved so he looks cute, fuskarshi ya fada a little saboda stress that he's going through this days amma haka bai Sa yayi muni ko wani abu makamacin haka, he looks strong and ready for anything . Walking gently ya isa falonsu da sallama a bakinshi, hajiya na zaune da wata suna list da abubuwan da zaa saya, amsa sallama da sukayi makes him feel better, durkusawa yayi har kasa kanshi kasa ya gaidasu, amsawa sukayi gabaki dayansu har da hajiya,
" ya aiki..." hajiya ta tanbayeshi, wani irin dadi yaji tare dacewa
"fine mummy... " mikewa yayi, yaji tace
"tana sama... " ta fad'a mashi,
Yan uwana mata da maza, rain soul magani ne Mai dubbin amfani Wanda ake saida complete pack dinshi Mai dauke da guda 30 a kan dubu talatin kacal, nasan wasu zasuce dubu talatin? Well amfanin maganin yafi dubu dari biyar am telling you, it's whole health in a pack, Insha Allah babu irin illness da bai curing da yardan Allah. Har irin ciwon da ake kai mutane abroad yana healing, sannan in zaka saya kasan wajen wa zaka saya don ana saidawa wasu 35k har 50k, Don haka for Interested buyer should contact 08063328903
Thanks
In baki biya kudin karatu ba kika karanta Allah yaisa🤷🏽♀
If you forward my novel to any group without my permission Allah yaisa ban yafe ba💁🏽40
For those that suna son biya amma har yau basusan ta yanda zasu biya ba, you don't have to call pls, kawai send 300 to 0024878383 stanbic ibtc Zuwairat haladu nuhu sai ki turo screenshot zuwa 08106102727 via whatsapp kou kuma ki tura mtn card na 300 to 08106102727 shima ta whatsapp bata message ba, kou kuma kiyi transfer na Kati shima mtn na 300 ga number sama sai ki turo screenshot dinki zuwa ga same number ta whatsapp, remember it's kudin karatu not kudin mallaka. Nagode
Rabon da yaji sanyi a ranshi Kaman yanzu har ya mance,
"nagode mummy... " yafada yana Kama hanyar stairs, mummy bata k'ara bin ta kanshi ba suka cigaba da abubuwan da suke, jiki na rawa suhail ya hau up stairs, bakin door dinta ya tsaya yana sakin ajiyan zuciya, lokacin mami ba zaune da computer a gabanta, she's reviewing some things da kwana biyu bata yi ba, kofa da aka bude yasa ta daga kanta face dinta dauke da medical glasses sai babu dankwali a kanta, tana sanye da skirt da riga na material, she looks great kaman ta San her husband might be coming, face dinta ya rame sosai sannan kasan idanuwanta sunyi baki da kumburi saboda yawan kuka, ganin Wanda ke shigowa yasa tayi saurin zare glasses dinta tana cewaa
"what are you doing here... "tafada tana kallonshi from head to toe, wani irin kallon raini da kazanta take watsa mashi, kofar ya maida ya rufe sannan yace
"is this the way zaki tarbeni after long time no see?.. " yafada yana takawa zuwa kusa da inda take, Dan ja baya tayi giving him enough space, zama yayi inda ta tashi ya kalleta,
"bazaki gaida ni ba?.. Ko ban insa ba?. "yafada sounding very formal, wani irin takaici mami take ji, kallon shi kawai take not knowing abinda zata ce mashi,
"so you have promise to be come my night mares... " ta fad'a voice dinta na rawa,
"haba night mare kaman shaidan...nifa mijinki ne... " dafa kunne biyu mami tayi Tana juya mashi baya, relaxing yayi yana kallon bayanta from kasa zuwa sama and from sama zuwa kasa, idanuwa ya lumshe tare da cewa
"all mine... " cikin ranshi, mami taking steps kawai take da hannunta biyu kan kunnenta tana girgiza kai jikinta na rawa giving him fun to watch,
"nayi karya ne?. " ya fad'a cikin lafazi Mai sanyi kaman bashi yayi magana ba,
Afusace ta juyo tace
"suhail inda nasan haka kake baka da kunya ko respect da wallahi ko hanya bazan hada da kai ba balle in samu irin wannan problem... " tafada kaman zatayi kuka, kafa daya ya dora kandaya yace
"pls stop saying ban da Kunya...its like and insult...." bai k'arasa ba tace
"suhail an zageka... Mara kunya fitsararren kawai.... In ba fitsara zakazo ka dora kafa dakina ..." bata k'arasa bataga he's looking at her chest bai ko kiftawa, da alaman bai ma jin abinda yake cewa, da sauri ta taka zuwa wajen closet ta dauko hijab tana mamakin sudden change din suhail, all she knows is he's a nice, gentle, and cute cousin Wanda bai kallon idon mutum amma yau gashi yana kallon kirjinta bai ko kiftawa despite yasan she's watching him, inda zaa fad'a mata suhail is like this zata iya rantsewa sharri akeyi mashi, amma he's surprising her with he's new attitude, yana zaune sai kallonta kawai yake, bai San so na iya sauya mutum lokaci guda haka ba, looking at her talking make the man in him rise, he's having a weird feeling Wanda yasa ya dora kafa daya kan daya, baj son magana at but he wants to throw her on the bed and see what she's made of, wani irin kallon jaririya yake mata, he don't see her as someone who's older than him, sai da ta gama kiciyar saka hijab ta dawo gareshi tace
"leave my room... " tafada sounding angry Don gani take magana dashi is a waste of time tunda tana magana but he's mind in another place
"me kike rufewa?.. " ya tambayeta kaman baison magana,
"nace leave my room tambadadde..." tafada tana nuna mashi hanyar waje, idanuwa ya lumshe yace
"mijinki kike wa wannan magana?.. Kinason ki shiga wuta?.. Did you know in ban daga maki kafa ba baki shiga aljanna?.. " ya fada kaman Mai Jin bacci, da ka ga yanda yake magana kasan Sam shi bai fa wata damuwa ita kadai ce ke cikin jin zafi da haushi shi kam he's pressing he's manhood between he's legs and he don't want shout, looking at her gives him total joy and satisfaction, mami da takaici ya hanata magana ta koma ta zauna bakin gadonta kawai sai ta fara kuka tana cewa
"rabbi why me?.. "tafada cikin kuka, mikewa yayi yana godewa Allah da he's wearing a tight boxer and he's wearing a native wear da komai nashi ya gama bayyana, bakin gadon ya zauna tare da rike hannunta, b'ata wani yi kokarin hanashi ba because he's words hurt more than duk abinda zaiyi mata a yanzu, he talks as if he's 20 years older than her, jaw dinta ya daga da wet face dinta, kura mata ido yayi yana kallon each and every part of her face yace
"pls why.... remember am still the cutest you know... the one kullum kike cewa I want to see the kind of woman you will marry... A duk family babu kaman ka... It's me Dan Allah... I know the only thing that changed is the fact that I fell in love with you... " da sauri ta kauda kanta tare dacewa
"wallahi baka sona... you don't love me... kawai you want to be with me because of what am going through.. ni ba yarinya bace... " tafada cikin kuka sosai tana mikewa daga kusa dashi, baki suhail ya fara talewa kaman zaiyi kuka yana cewa
"wallahi sai Kinyi kaffara tunda kin ranste ban sonki.... wallahi ni ban taba sanin so ba sai a kanki... "
"inda kana sona da you will do what will make me happy...i have never been in love but I know you don't want to hurt what you love... " tafad'a cikin kuka, cikin kasala suhail ya Mike ya dawo bayanta, cikin whisper yace
"me nayi maki?.. What did I do that I hurt you..."ya tambayeta, juyowa tayi jin numfashin shi na sauka kan wuyanta, tana juyawa kaman predator ya Kama bakinta da nashi bakin, idanuwa mami ta zaro kaman zasu fito, hannunshi biyu yasa ya riko waist dinta tare da danneta da chest dinshi giving the access of her breast pressing he's chest then he's hand on her well shaped hips, hannu biyu tasa ta fara dukanshi saboda ya sake ta, baya baya ya dingayi har saida ya kai bakin gadonta ya zauna, ya Kama bakinta gan kaman magnet ya ki Sakinta despite all the beating and yakushi, he was pushing he's tongue deep that jikinta ya saki ta daina dukanshi, bayan kanta ya rike da hannu daya sannan ya dora dayan hannu kan chest dinta not massaging but feeling the current, kaman ya samu sweet haka ya dinga shan bakinta to he's own satisfaction, sakin bakinta yayi slowly and gently, wani irin sound ya fita yayi da ya zare bakinshi, idanuwan mami cikin nashi sai hawaye kawai ke fita, wani kiss ya Dan dora a kan lips dinta for about a second, he's burning inside, voice dinshi na rawa yace
"does this look like fake?.. " ya fad'a cikin rawar jiki, tana daga kasan shi while ita tana kan gadon, ya tallaba kanta da hannunshi sannan dayan hannunshi kan chest dinta, she's breathing heavily and her tears have no boundary,
"did I look fake to you... " yafada idanuwnashi kaman ba nashi ba, idanuwa mami ta lumshe tana kuka, Allah kadai yasan how she's feeling, she never knew she's fragile sai yanzu, she thought she's strong amma she's wrong, yanda suhail dominating dinta from head to toe scares the hell out of her, tasan she won't be able to stop him in ya na neman hakkinshi wajenta, Dan marin cheek dinta yayi yace
"answer me... " yafada yana girgiza ta, shuru tayi taba biting lip dinta tana hawayen bakinciki da takaici,
"I say do I look fake to you... Did you know how much I love you?.. " cikin kuka tace
"no... Baka sona... Jikina... Kakeso... My mum warn me... In bar sakin jiki da kai anyhow kana tabani... Banji ba... " tafada tana kuka like a baby,
"ban son jikinki... " b'ata Bari ya k'arasa ba tace
"yes.. Jikina kakeso... In ba jikina ba why do you always touch me... Ranar da muke dakin yaizd you try kissing me... On the road ma haka... Then now ma... Kana magana kana kallon jikina... Now your through colour is out.... I regret meeting you... " tafada cikin kuka, ahankali ya zare hannunshi daga wajen kanta sannan ya dauke hannunshi dake saman chest dinta ya Mike daga inda yake zaune, ahankali ya koma kan stool while mami ta maida legs dinta kan gado tana kuka sosai tare da gudundunewa,
"you have wrong impression about me... Wallahi I love you... And I will do anything jn my power to prove that to you..."ya fad'a kaman zaiyi kuka, wannan statement nata really hurts him, babu abinda ke ciwo Kaman kana son mutum shi kuma yana tunanin saboda wani abu nashi kake tare dashi, he's so hurt but, he touche her juat to proof to her he's man enough and nothing more, wet face dinta ta daga ta wasta mashi dirty look sannan tace
"you have nothing to proof that ban riga na gani ba... You're very smart duk kasa family sun daukeka as hero for marrying me alhalin you did it for your own benefits..."tafada cikin matsanacin kuka, hawaye suhail ya farayi yana cewa
"Dan Allah stop it... Those words are hotter than fire... "
"no I won't stop it... Kasan am saying the truth... In ba Don kana da wani intention ba why kaman ka zaka kalleni kace kana sona?.. "
"it's what I feel... " yafada cikin hawaye sosai, he promise himself never to cry a gabanta but her words her hotter than hot coal,
"pure lies... Yaro yarone... You came back with humaira all over you... Then you seat and think the benefits da zaka samu Dani... Then gbam you're in love with me... Now because you're married to me an baka kyautar kudi har millions goma... "
"zan baki su... " yafada mata firmly
"to hell ten millions..ni me zanyi dashi?.. Wato ko sisinka baka fitar ba... An baka gida an baka kudi ga kaya... Sannan GA mata... Wallahi Allah yaisa tsakanina dakai... I might be searching for husband amma I never wish for some one like you... Some one with their own intention... ", kai suhail ya sadda kasa sai hawaye kawai ke fita, wato shi ta ke kira da gold digger, he's into her for worldly things, dafa goshinshi yayi not knowing what to say
"ko lefe ba ku kukayi ba... Nothing from you to someone you love and you have the efforts to say you love me... Love my ass... " tafad'a in a way that speaks more about how she hates him,
"you claim you love me.. You know your mother hates us with passion but you put your intentions first... "
"am sorry.. Nasan I was selfish... Amma it's the love... " ya fad'a cikin hawaye, ko sauraronshi batayi ba tacigaba da cewa
"Wallahi a duk Mai waazi family babu wanda nake so kaman kai but now babu wanda na tsana kaman kai... If you want my love work for it... " tafada atakaice, face dinta daddaure, kai ya daga ya kalleta sannan yace.
" I will work for it... "
"good... Because now I feel as if am moving into my brother's house... Now get out... " ta fad'a mashi in a serious way, babu musu ya tashi instead ya fita sai ya bude kofar bathroom dinta ya shiga ciki, sink ya rike ya dinga hawaye to he's satisfaction sannan ya wanke fce disnhi, all the naughty feeling he's having is gone, he's so angry and feel sad, yasan duk Wanda zai saurari abinda tace will think it's the fact because it happens to sudden to him too, shi kanshi kullum sai