Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Lokaci Ne Soyayyar da Ta Zo Bayan Jinkiri BY ZUWAIRA UMMU MARYAM

Author :  ZUWAIRA UMMU MARYAM Category :  African Stories & Novels

Chapter   23 / 75

66K to 69K   out of 224.1K words

yace
"sorry... "yafada kanshi kasa,
"naji... Tashi kaje ka shirya... Ka tuna last time bakayi wanka ba ka tafi..if you're not careful same thing will happen today... "mahaifinshi ya fada mashi, ahankali ya daga weak and tired eyes dinshi yace
"daddy.. Pls kayi hakuri kar naje yau... Kuce nayi tafiya pls.. Daddy banason..."sai kuma yayi shuru,
"suhail... "mahaifinshi ya kirashi, ahankali yandaga kai ya kalleshi
"naam.. "ya amsa cikin sanyinmurya,
"menene bakaso... "ya tambayeshi calmly tare da maida duk hankalinshi kan suhail,
"daddy nothing... But pls ka. Barni yau kar in je... "ya fada voice dinshi na rawa,
"then go and dress up... Lokaci na kurewa... "ya fada mashi yana kokarin mikewa, da sauri suhail yace
"banason ganinta... Pls dad kar inje... "yafada ahankali, komawa alhaji yayi ya zauna sannan yace
"ita wa?.. Suhail talk i don't have time... " ya fada mashi, shuru suhail Yayi not knowing if ya fada ko Yayi shuru, mami kawai Ya fadawa exactly abinda ke ranshi kuma she turned him Down, yasan bazai samu support din kowa a family din ba, kawia it's better he keeps it to himself kar ya jawa kanshi more talking,
"daddy it's not necessary... Kawai dai in kanaso na kuma you don't want me to have a heart attack pls ka barni kar inje yau... Wallahi bani da lafiya.. "yafada cikin sanyimurya yana aduar Allah yasa ya amince da maganar shi, tsoki alhaji yaja ya mike yana cewq
"ko da akwai drip hannunka sai kaje... Karewar baka da lafiya kenan... The only way i can consider you is if you tell. Me exactly what is going on... "yafada atakaice yana son shigan bed room dinshi, da sauri suhail yace
"it's mami..i mean maryam... Yayar yazid... "yayi mashi breaking in a way zai gane with no further questions, ahankali alhaji ya juyo ya dawo gareshi tare dacewa
"what about mami... " alhaji ya tambaya, shuru yayi yana wasa da yatsunshi, sai da dad dinshi ya sake asking sannan yace
"dad... I love.... Her..." alhaji bai bari ya karasa ba saboda yanda voice dinshi ke rawa yace
"ka fada mata?.." da sauri suhail ya daga mashi kai yana goge hawayen dake neman zubo mashi,
"what did she say... "ya sake tambayanshi, shuru ya danyi ya na hadiye wani abu sannan yace
"she said am not supposed to say that.. That ni kaninta ne...sai nace am joking... " ya amsa nashi voice dinshi na rawa sosai,
"well yanzu dai dole zakaje family meeting... Insha Allah zamuyi magana da mahaifinta.. Amma you should stop wearing all this stupid face because you are in love... Inda kana da hankali da kafadi da wuri..." yafada mashi,
"dad yanzu zakayi mashi maganar despite an sa mata biki?.. " yafada yana jin wani irin relief saboda he feels so happy for the intervention
"kaidai go and dress up... "alhaji ya fada atakaice sannan ya bar falon, da wani irin karfi suhail ya mike he's feeling happy already, bai bata lokaci ba ya shiga wanka ya Fito ya shirya cikin Manyan kaya looking so breath taking, suna fita hajiya ta bishi da harara, kawai haushinshi takeji sosai dukda Batasan abinda ke faruwa ba, she hates him for everything especially yanda humaira tace ga gansu da mami kuma kaka ta juyar da maganar, da kuma yanda kiri kiri yace bai auren humaira still aka goya mashi baya, alhaji dake shiga mota ta kalla shima ta watsa mashi harara dukda bai gani ba, duk haushi suke bata, drver yajata da su Mubarak suhail kuma Yaja Alhaji cikin nashi motar.

Mami kam wajen da ta saba zama ta zauna kanta kasa amma yau babu fargaban komai, koda suhail ya shigo bai kalli koina ba sai. Inda take, har wajen yaje yayi bending gabanta tare dacewa
"anty mami good morning... "yafada cikin Zolaya, kara daure Face tayi tare dacewa
"morning " ta fada atakaice kaman batason magana, murmushi ya saki ya mike ya nufi seat dinsu, yazid na zaune yana kallonsu so. Is hajiya, ita kawai kwanciyar hankalinta is an saka Rana Kuma luckily just two months, zama yayi kusa da yazid suka gaisa kaman nothing happened yesterday, alhaji Muhammad wajen alhaji yunusa yake zama kuma nan ya zauna suka gaisa cikin so da kaunar juna. Bayan kowa yayi settling kaka ta shigo, tunda aka Santa yau her smile was something else, she looks so Happy and Lively kaman ba nagging kaka ba, tana shigowa masu aiki suka fara shigowa da drinks da yawa cartons cartons masu tsada da kyau, zama kaka tayi Tana cewa
"yau kowa yasha ya koshi.. Ba sai an gama magana zaasha ba... Kowa yasha don cikin. Farin ciki nake... "tafada cikin tsananin farin ciki, harara hajiyar suhail ta watsa mata tare da jan dan guntun tsoki, kowa sai dariya sukr ganin kaka nacewa asha kaman Wani giya, masu aikin Gaban Kowa suka dinga bi suna ajiye mashi drink har da mami, wasu basu san why take farin ciki ba while wasu sun sani especially manyan mazan family din da suke wajen da aka saka bikin mami, bayan an gama rabwa kowa wannan lemon kaka ta. Mike ta kallesu tare dacewa
"kunsan ko wannan lemon na meye? " ta tambayesu, duk aka amsa da aa, dariya ta saki tare dacewa
"abokiyar fada ta zatayi aure..."bata karasa ba duk aka juya ga mami wasu looking so excited, hajiyar suhail na jin abunda kaka tafada ta saka kafa ta harbe juice dake gabanta, duk wayanda ke kusa daita sunga abinda tayi, daman she's the type that don't hide her evil intentions, hajiya rukkaya kallonta tayi ta saki wani irjn dariya tare da clapping hannu, baki hajiya hassana ta tabe sannan tace
"ayi dai mu gani... "tafada under her breath, mami kam sadda kai kasa tayi saboda yanda sisters dinta ke ta cewa
"anty congratulations..."kowa sai congratulations suke mata kawai sai ta fara hawaye saboda yanda ake magana, suhail kam rasa inda zai saka kanshi yayi sabida bakin ciki,
"abokiyar... "kaka ta kirata, ahankali mami ta goge face dinta ta kalleta amma new tears na fita saboda yanda takeji,
"kisan cewa ban tsaneki ba... Duk maganar da zan furta maki saboda bakincikin baki da aure ne... Don duk jikokina mata nafisonki... "kawai sai aka dau ihu sosai hall din, iyayen maza mikewa sukayi suna tsawatawa yaran amma kaman ana sake tunzura su saboda yanda kaka ke magana yau cikin kwnaciyar hankali babu zagi babu ashar,
"zan tabbatar da bikin ki sai yafi na kowa garin nan... "kaka ta kara adding kawai sai aka sake ihu, masu ihun masu kaunar mami kenan, kawai cikin wani irin yanayi suhail yaji he can't hear this anymore, kaman an jashi ya mike ya kama hanyar waje da sauri kaman walkiya.

Thanks
Don't read if you didn't pay,  if you do I owe you.


💛💚❤💚💛LOKACINE25

"Kai dan ubanka ina zaka? "kaka ta tambayeshi cikin cikin bacin rai kaman ba ita bace wannan happy old lady din ba dazun, ahankali suhail yayi  saurin kara pace dinshi,
"Kai wallahi zaka ci uwarka... Banza dan bakin ciki... "kaka ta kara fad'a sounding so piss off, yazid zama yayi yana kallon ikon Allah, he's wondering abinda zai sa suhail ya tashi daga family meeting when ana discussing such important issue game da Anty mami,  still tafiya kawai yake kaman ba dashi ake ba,  suhail irin mazan nan ne masu zafin kishi,  he's so jealous yana jin kaka tana maganar mami da wani kato yaji kaman zai mutu saboda yanda zuciyar shi ke yi mashi, yasan yayi magana da dad dinshi and he promise to see what will happen amma he can't maintain and seat quietly kaman nothing is happening, yanda yake tafiya inda hall din ba makeke bane da tuni ya wuce wajen amma saboda girman hall din yasa  bai fita ba har duk hankali ya dawo kanshi, 
"Kai Dan ubanka are you deaf?.. "inji wani babba cikkn family,  mami kam sadda Kai kasa tayi tana jin abinda ke faruwa amma ko kadan bata daga kanta ba, juyawa yayi ga Wanda yayi maganar yace
"nature is calling me... Kou inyi fitsari a nan... "yafada face dinshi daddaure, hannuwa kaka ya fara clapping Tana cewa
"eh lallai.. saboda Kai kadai zansa a gida Mai. Waazi kurkuku inda zaa dinga Kai marasa kunya irinka.. Maza Dan ubanka koma  ka zauna.. Babu mai tashi ina maganar arziki.. Duk wani Dan bakin ciki saidai ya mutu wallahi... "kaka ya fad'a cikin fushi,  suhail tsaye yayi komawa ya zauna har sai da mahaifinshi yayi magana sannan ya koma sai kumbure kumbure kawai yake. Meeting din yau was all about mami, kaka cewa tayi kowa ya kawo guddumuwarshi wai Tana son ayi mata kayan da baa taba yiwa kowa ba duk dangin kaf. Kudi aka dinga fiddowa ana ajiyewa,  senator Mai waazi kam 5m check ya bada personally yana son mami sosai saboda respect dinta,  Hajiya hassana kaman ta mutu sabida bakin ciki, ko kadan she couldn't hide it,  she was so furious and a bit happy da behavior din danta, a nata tunanin shima yana bakin ciki da maganar auren ne shiyasa yayi hakan,  bata San kishi yake ba, cika tayi Tana batsewa, suna hada Ido da hajiya rukkaya ta watsa mata disgusting look tana murmuring ayi mu gani, suhail couldn't hide how he's feeling Don it's written on he's face,  ji yake kaman ya tashi yace kar a aurar daita shi yana sonta,  he wants everyone to know what is going on he's heart,  har akayi sallah aka dawo ko ruwa bai sha ba, bai minti biyu bai ja tsoki ba,  yazid matsawa kusa da kunnen shi yayi yana tanbayan shi abinda ke sashi misbehaving haka yau,  kallon yazid yayi yace
"hauka nakeson farayi... "ya datsa mashi magana, ajiyan zuxiya yazid ya saki tare davCewa
"Allah ya huci zuciyar ka.. "cikin fushi suhail ya amsa mashi da
"Ameen. " lokacin cin abinci suhail kin komawa kan dining yayi wai bai cin abinci,  mahaifinshi message yayi mashi kaman haka
"wallahi in baka shiga hankalinka ba zan zame hannuna..sakare kawai.. Sai. Wani abu kake kaman mara hankali.. Ahaka zaka burgeta?" yana budawa ya karanta ya lumshe idanuwa tare da sakin ajiyan zuciya yayi mashi reply kaman haka
"am sorry ..i. can't help it ne... Ban karawa... "ya tura mashi sannan ya koma kan makeken dining din bai dauke da mutane da yawa, abinci yayi serving kanshi ya daga Kai ya kalli mami da tunda suka shiga ta maidashi invincible,  abun na bata mashi rai amma kaman as he dad said ba haka zata soshi ba. Ahaka dai aka gama meeting inda kaka tace dole suhail zai rufe taro da adua, kaman bai so ya Mike yayi adua in a sweet tune. Fita aka farayi ladies first sai Mazan, kaman yabi bayan mami, talking to her gives him pleasure sai dai ko yaje bai San abinda zai fad'a mata ba, yana kallonta ta shige motar suka tafi.  Gida sumasuka koma,

wajen karfe biyar alhaji Muhammad ya shirya ya bar gidan,  bai tsaya koina ba sai gidan alhaji yunusa,  surprise look yayi mashi yana cewa
"nasan wanna taifyar ba haka nan bane.. Da akwai dalili... Don ko hours biyu bamuyi da rabuwa b..."alhaji yunusa ya fad'a wearing a smile, shima alhaji Muhammad murmushi ya saki yana zama tare dacewa
"ai ko tare muka kwana ina da right din zuw gidan ka.. If kuma am not welcome shikenan... "ya fad'a yaja relaxing, 
"ni na isa?.. Ka Taba ganin inda mutum ya Kori babban wanshi daga gidanshi?.. Ai it's not possible... "ya fad'a yana sauka daga kan kujerar dayake,  durkusawa yayi ya gaisheshi cikin respect,  amsawa alhaji Muhammad yayi ya umarceshi ya koma ya zauna,
"nan ma yayi... "alhaji yunusa  ya amsa mashi cikin respect, shuru ne ya Dan biyo baya alhaji yunusa yayi saurin mikewa yana cewa
"me zan kawo maka.. "yafada yana kokarin mikewa,  da sauri alhaji Muhammad ya dakatar dashi, bayan alhaji yunusa ya zauna abban suhail ya fara cewa
"You guess right... Am here because of an important issue...suhail ne ya zo min da wata magana..."alhaji yunusa na jin wannan maganr yaji gabanshi ya fadi, 
"cewa yake shi yanason Little kaka....tunda maganar ya zama na gida naso in fara fadawa kaka sai kuma nayi tunanin kar in tauye maka hakki..shiaysa nace Bari inzo muyi maganar kafin yaje wajen kaka.. "alhaji  Muhammad ya k'arasa maganarshi,  abinda ya bawa abban maryan mamaki is the fact that he talked as if ba a gabanshi aka sawa mami biki ba jiya,  he talks as if babu wata magana kasa, 
"ai yaya sai kace inzo ba sai kazo ba... Wayo abinda ke da akwai shine... Kasan jiya akayi maganar aurenta... Sannan nasan shi ahmed ba zai ji dadi ba in aka katseshi babu wata dalili... And nasan dawuya ita maryam ta amince sabodar age gap dinsu dukda it's not haram...kawai dai kaji dalili... " ya fad'a kaman mara gaskiya, shuru alhaji Muhammad yayi for moment sanna yace
"nasan da wannan bayannin dakayi.. Kawai gani nake family zaifi.. Sannan kuma suahil is so serious about her... Don in da shiriritarshi ne I won't waste  myprecious  time in zo... Amma always he's down because of it.. Kasan all wannan behavior that he's putting a meeting place is because of her.. If you remember na fad'a maka lokacin ai..." alhaji Muhammad ya fad'a ciki damuwa,  shuru alhaji yunusa yayi not knowing what  to say, amma shi kanshi yasan da wuya Mamj ya yarda sannan he's wife will be angry, kowaa family is aware of yanda hajiya hassana  take nuna kyarmarta GA family dinshi, ganin yayi shuru yasa alhaji yace
"Wato babu abinda zamuyi?.. Kodai mu fadawa kaka ta kira ahmed tayi mashi magana,.."d sauri alhaji yunusa yace
"no pls.. Ba girman mu bane... Ansan mu Mai waazi family da amana da gaskiya.. Bamu. Magana biyu Don haka kar son kanmu yasa mu fara... Kayi hakuri.. Allah zai bawa suhail Wacce tafi mami.."alhaji yunusa ya fad'a cikin respect,  alhaji Muhammad ya lura bayason maganar, amma dayake he's a matured man with a matured heart saj yace
"hka ne... Allah ya tabbatar mana da abinda yafi alkhairi... Amma zan kira maka shi kayi mashi fada,..ni MA kuma zanyi mashi..." yafada mashi,  dadi abban mami yaji.  Hira sukayi  har lokacin magrub,  nan alhaji Muhammad yayi sallah tare da dina sannan ya koma gida.  Suahil daya kasa zaune ya kasa tsaye na ganin dad disnhi ya dawo ya daga hannu sama yana cewa
"ya rabbi Kasa naji alkhairi... "yafada cikin rokon Allah Don ya kira yazid ya tambayeshi if dad dinshi yazo ya amsa mashi da eh,  Don haka yasan daga chan gidan yake.
Har karfe tara alhji bai kirashi ya fad'a mashi komai ba,  the suspense is killing him,  fita yayi ya shiga part din alhaji yaga bai falo,  ya kai kusan minti talatin zaune nan wajen bai fito ba,  ahankali ya fita daga falon, part dinshi ya koma,  it was the longest night of he's entire life Don counting time ya dinga yi har aka kira sallah Tare sukaje masjid da dad dinshi sai binshi kawai yake da ido,  bayan sun dawo gida suahil ya kama hanyar part dinshi yana tafiya sai waigawa kawai yake,  nan dad dinshi ya kirashi kaman yana jira yayi saurin binshi, har ga Allah ya ji tausayinshi because ya lura dashi, even sanda ya shigo yanajin shi amma he don't have good news for him dole ya yi banza dashi kaman baiji. Bayan sun shiga falo ya zauna nan alhahi yayi gyaran murya ya fara bashi  hakuri yana cewa
"ka sani duk abjnda baka samu ba kasan ba alkhairi bane gareka... "kai suhail ya fara girgizawa yana tunanin ta yaya mami bazata zama alkhairi gareshi ba,
"Inason ka dauki kaddara ka koma your Daily life kaman nothing happened... And ka sani ba wai hanaka akayi ba wani ya katseka... That's why turawa suke cewa delay is dangerous...don haka kayi hakuri..." ya fad'a mashi cikin natsuwa, shuru yayi yana kallon suhail da ya runtsa idanuwa yana girgiza kai ahankali,
"and you know mom dinka ba amincewa zatayi ba... Tun baa haifeku ba take nuna kiyayyarta GA mahaifiyar little kaka..."ahankali suahil ya Mike ya juya zai bar dakin,  kiranshi yayi ya fada mashi alhaji yunusa yace yaje,  suhail baice komai ba ya fita sai. Hawaye yake saboda yanda yakejin chest dinshi na mashi zafi,  yana shiga part dinshi ya wulla kanshi kasa saboda bakin ciki. He cried cried and cried kaman he wants to cry himself to death. Sai da yayi to he's satisfaction sannan bacci ya daukeshi nan kasan tiles.

A Bangaren alhaji ahmed he's making arrangements for their wedding, most  people arround him basu San zaiyi aure ba Don kar a fadawa matarshi, matarshi macece Mai zafi kuma shi kanshi yasan hakan, shi yasa yayi shuru da maganar har sai in an kusa Sannn ya fad'a mata,  abunka da magana small small matarshi ta fara jin rumor din mijinta zaiyi aure,  shuru tayi zuba mashi ido Tana kallon movement dinshi sannan Tana yawan duba wayarshi Don tasan gaskiya maganar amma dayake he's wise bai bada single room da zata gane wani abu,  bai zuwa zance balle tace he's late,  daga office yake biyawa ya ganta sannan ya wuce gida,  sanna she's not a social media person balle suyi chatting. Kawai he's playing decent kaman he's not getting married . Daman yana da new house inda yayi Don su koma kafin maganar auren yazo, kallonshi tayi daga inda take zaune taha breast feeding baby dinta tace
"baby yaushe zamu koma new house ne... Naga an gama komai and you're not saying anything about it... " tayi breaking silence dike falon,
"Meye matsalar nan.. Nan ba gida bane?.. "ya  tambayeta, 
"bance ba... Amma wa kake ajiyewa gida?.. You build it saboda mu.. Yanzu kuma ka barshi aljanu suna party ciki salon mutum ya kamasu dinga hunting dinshi,... Nidai gaskiya mu koma... " "tafada sounding so commanding,  tsoki yaja kawai ya Mike yana cewa
"zancen kikeso... " da sauri ta Mike Tana cewa
"Bangane zancen nakeso ba... "tafad'a Tana

23 / 75