Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
loves tuwo da miyan kuka sosai, suhail kam sai karfe hudu ya tashi ya shiga wanka sannan ya fito da alwallah, jallabiya mai open chest ya saka, duk hair dinshi na chest dinshi na waje, duk sun kwanta kan White chest dinshi sannan kusan daga shoulder dinshi zuwa kasa is open because jallabiya bata da dogon hannu sosai, fita yayi yaje masjid ya dawo yaga falon babu kawo, daman da wuya kaga mutane falon sai kaman weekend in gida duka, ko shi family house dinsu in kaga hajiya a falo bakuwa tayi, itama bakuwar sai if she's not important don if she's important dakin mom dinshi suke shihewa, har zai shiga hanyar dakin yazid yaji he needs water kuma babu fridge dakin yazid, hanyar kitchen yayi daidai lokacin da mami tana zuba man shanu kan tuwon, he can smell it from distance and he feels like puking don ko kadan baison jin kamshinta, kaman ya koma amma he really need water, yana shiga kitchen din mami ta juyo da plate din tuwonta, ido hudu sukayi tayi sauri dauke kanta sai kuma ga idanuwanta kan chest dinshi, murmushi ya saki yace
"maryam ashe kin dawo... "ya tanbayeta kai tsaye, mami ji tayi abun babu dadi ko kadan don ita kanta mantawa take sunanta maryam because sunan kaka aka bata, daddaurewa tayi bata amsa mashi ba, wajen fridge ta nufa face dinta so red saboda anger,
"oh ni... Duk kin wani sauya wallahi... Haba maryam... Ko nayi laifine ban sani ba?.. " yafada yana harde hannunshi a chest dinshi, a fusaxe ta nuna shi da free hand dinta taxe
"don't you ever call me that again... "bata karasa ba yace
"call you what...ba sunanki maryam aka mami ba?.. "daga idanuwanta da suka sauya kala tayi tace
"wato yanzu babu respect tsakanina da kai kou?.. "dariya yayi yace
"lallai maryam.. Kin cika son girma.. At times you talk as if ke kika haifi kaka...i wonder in kina da madubi a dakinki... Kuma ai suna ba rashin respect bane... In suna rashin respect ne ai da bazaa kira Allah ba.. Amma shi da kanshi if you want to make him happy call him by he's beautiful names... " yafada mata hankalinshi kwance, baki ta tabe ta bude fridge ta dauko ruwa. Kaman daga sama taji an amshe ruwan sannan yace
"am here for this.. Thanks maryam... "yafada atakaice ya juya ya bar kitchen,Sauran kadan da tuwon hannunta ya zube, ahankali ta taka ziwa wajen cabinet ta ajiye tuwon sannan ta dafa tayi tsaye tana sakin ajiyan zuciya,
"meye haka dan Allah... " tafada voice dinta na rawa, suhail have change so much in just few days. Ji tayi ta koshi, abincin ta maida ta rufe ta fito, tana fita ta hangeshi zaune falo ya dora kafa daya kan daya, bata kara kallon inda yake zaune ba ta hau upstairs da gudu, bayanta yabi da kallo ya saki murmushi,
'"dani kike magana ai...anty indeed... "yafada yana mikewa shima daki ya koma yana dariya.
Two days later
Suhail have make life a living hell for mami, har lokacin yana gidan baije gidansu ba, targeting dinta yake in zata ci abinci sai ya amshe yace maryam debo wani ko kuma ya hau upstairs har dakinta yace she should come and give him food, mami ta rasa inda zata saka kanta, her only joy is yau su ahmed zasu zo, an gama shirye shryen komai, suhail kam bai san da wannan maganar ba amma dad dinshi yansani tunda sune zasu amshi bakin a mai waazi Etaste. Angama magana da iyayenshi inda aka saka bikinsu for just wata biyu. Karfe six aka fadawa mummy yanda komai ya kare, wani irin guda ta saki saboda farin cikin, da gudu yazid ya fito daga shi sai boxers, yana tambayan mummy dinshi lafiya, hajiya dake faman sakin guda daga kai tayi ta kllaeshi tare dacewa
"alhamdulillah son.. The day that i have been waiting for os. Almost here...an saka bikin antynka da ahmed, shima yazid tsalle ya daka saboda farin ciki, suhail na bathroom kasancewan basu dade da dawowa daga aiki ba, yana ciki yana jin magana a falo kaman fada bai ji sosai, da sauri ya fito daga bathroom din jikinshi sai rawa yake don vai san ihun da ake a falo ba, ko towel bai cire ba ya dora jallabiya sai sauri ne, yana daf da fita yazid ya shigo da sauri, kallonshi suahil yayi yace
"lafiya.. Ina wanka naji kaman ihu a falo... "yafada voice dinshi na cracking, wani tsalle yazid ya daka sannan yace
"finally.. The long awaited time is here... "tsoki suhail yaja yana rike da waist din shi sabida kar towel dinshi ya kwance yace
"dalla menene... "ya tambayeshi sounding so anxious,
"an saka bikin anty mami... "yana jin yace an saka yasan karshen zancen, he thought he's good in pretending amma sai da abijda ke cikin zuciyar shi ya bayyana, he look so furious that yaizd sakin baki yayi yana kallonshi,
"wai ain't you happy... "yazid ya tambayeshi saboda unpredicted look dake face dinshi, cikin fushi ya juya baya yana cire jallabiyar jikinshi, yana cewa
"wallahi kun kadamin gaba... Ko wanka ban Gama ba na fito..."yafada yana wurgar da jallabiya sannan ya wuce bathroom, bayanshi yazid yabi da kallo yana kallon latest attitude din suhail, suhail na shiga yayi banging kofan ya kuncr towel din ya wurgar, zama yayi cikins tub yana sakin wani irin nishi kaman wanda ke da asthma, ji yakr kaman yayi ihu saboda tashin hankali, wani irin zufa ne ya fara keto mashi, baisan mami is not he's ba sai yau, wato shikenan ya rasa humaira and ya rasa mami,
"inna lillahi waina ilaihi rajiun... "ya furta yana murza face dinshi daya koma ja sosai, he feels like crying amma sam. Kuka bazai yi mashi maganin wannan masifa daya shiga ba,
"why me... "shine abinda yayi escaping daga bakinshi kaman an Fixgi maganar daga bakinshi, kai ya dinga girgizawa yana cewa
"why me... "ya sake maimaitawa, yafi minti talatin zaune nan idanuwanshi kaman garwashi saboda yanda suka sauya kala, hannunshi ya kalla yaga sai rawa suke, he wants to go out of the bathroom amma yasan dole yazid zai gane something is wrong with him, idanuwa ya lumshe yana fitar da iska ahankali tare dacewa
"you can do this... "yafadawa kanshi sannan ya fita daga cikin bathtub, towel ya duka ya dauka ya daura sannan ya fito, kallonshi yazid yayi yace
"hmmm i can't believe bayan duk son da kakewa anty you are not happy for her... "yazid ya fada cikin damuwa, dariyar datafi kuka ciwo suhail ya saki sannan yace
"why zaka ce am not happy for her... Kawai ni damuwata daban... "yafada yana bude closet,
"damuwarka?..wane damuwa zai hanaka murnan saka bikin anty mami... The person you always say in da kana da yanda zakayi you will buy her a husband..."yazid yafada in anger,
"you wont understand... Amma pls don't say am not happy for her... "suhail ya fada voice dinshi na rawa, kaya ya fiddo cikin closet din ya fara sawa,
"ina zaka?.."yazid ya tambayeshi,
"gida... "ya amsa mashi atakaice,
"nan daji kake?.. "
"aa gidanmu zani... Kasan gobe meeting...ban ajiye kayan sawa ba..."ya amsa mashi while wearing he's clothes. Ajiyan zuciya kawai yazid ya saki amma yasan ba da gaske yake ba,
"dan Allah tell me abinda ke damunka... "yazid ya tambayeshi cikin damuwa, suhail saka kayan yayi sannan ya juya da idanuwanshi da suka ciko da hawaye yace
"kawai kayimin adua Allah ya bani mace mafi alkairi batare danasha wahala ba... "yafada cikkn sanyimurya,
"Allah ya bamu gabaki dayanmu... "yazid ya fada cikin calmness, ganin suhail ya nufi kofa yasa yace
"let me drop you... "ya fada mashi tare da mikewa,
"ok amma i want to congratulate anty mami... "
"muje tou ai nima banyi ma barka ba... "inji yazid suhail dai ba haka yaso ba amma suka fito suka hau upstairs. Mami kam tunda taji an saka mata rana taji duk jikinta ya mutu, bayan fitar mom dinta ta rungumi pillow ta fashe da kuka, bata iya cewa ga abinda ke damunta amma sam she's happy, wannan ranar is not as happy at it's supposed to be, kuka ta dingayi kaman an aiko mata da sakon mutuwa, phone dinta sai ringing kawai yake amma ko tashi batayi balle ta dauka, kofarta aka bude tare da sallama tayi saurin rufe face dinta, saboda tasan yazid ne, da sauri yaizd ya shigo shima suhail shiga yayi jikinshi duk babu dadi,
"anty why are you crying... "shine abinda yaji yazid ya fada mata, sai lokacin yasan she's crying, baki ya tabe yace
"kukan dadi take... Kasan it's a long awaiting day.. Like you said earlier... "suhail ya fada kaman bai wani damu ba, juyowa yazid yayi ya watsa mashi harara kafada ya daga yace
"what... " suahil ya fada mashi alaman ya daina kallonshi, a fusace mami ta mike da wet face dinta yace
"suhail get out of my room..."tafada tana nufoshi cikin wani irin anger da duk basu taba ganinta dashi ba, da sauri yazid ya riketa amma sai ta kufce ta nufeshi kaman wata sabuwar shigar mahaukaciya tana cewa
"suhail a say get out... "ta daka mashi tsawa amma sai ya harde hannunshi a chest alaman am not going any where, kara riketa yaizd yayi yana cewa
"haba anty wannan anger na meye... "yafada kaman zaiyi mata kuka don duk abubuwan da suhail yake mata this past few days babu wanda suka sani duk gidan, yasan when to get her angry kuma nobody will know, kara fixgewa tayi he's so scared of wannan display din amma sam hakan bai nuna a face dinshi ba, hes a real man, turashi tayi da karfi amma yana tsaye inda yake face dinshi kaman bai taba dariya ba, da sauri yazid ya rike suhail yana cewa
"let's go... Anty is in bad mood... "yafada yana kama hannun suhail, fixge hannunshi yayi yana cewa
"what's my problem with bad mood... Laifina ne..? "yafada bai karasa ba mami ta sake turashi da karfi tace
"out.. I dont want to see you ever again... "tafada sounding so serious, kofa aka bude hajiya tashigo da sauri, tana shiga suhail ya fita yazid ya bi bayanshi, zamewa mami tayi ta zauna kasa tana kuka sannan tana nishi sama sama kaman wacce tayi race
Thanks
Don't read if you didn't pay, if you do you owe me
💛❤💚💛❤💚💛LOKACI NE 24
Hajiya kallon kofar tayi sannan ta juya ta kalli mami dake zaune kasa tana kuka kaman ranta zai fita, hajiya rasa abinda zata ce mata tayi, mami kuka ta dingayj har da murza kafa kasa kaman wata yar yarinya, abubuwan yawa sukayi mata, ga auren wanda batasan ko tana sonshi ko bata sonshi ba Sannan ga suhail That word daya yake mata taji kaman ta hadiye zuciya, wai ya kukan dadi take abun nema ya samu, she don't know rana zaizo da such statement zai fito daga bakin suhail zuwa gareta, hajiya tafi. Minti biyar tsaye tana kallon mami, she have changed alot this days always quite and moody, ahankali hajiya ta zauna nan kasa kusa daita sannan tace
"jewel wannan kukan na meye?.. "ta tambayeta calmly, shuru mami bata amsa ba sai kukan da take kaman ranta zai fita,
"jewel Why kike kuka haka a wannan ranar da yakamata kiyi farin ciki.. Ranar da duk mai kaunar ki yake jira...ko wani abu suhail ya sake maki... "ta tambayeta cikin natsuwa, still mami baya amsa mata ba, kawai shi don't want to talk, all she wants is to cry to her heart content, mikewa hajiya tayi tace
"let me leave you alone tunda haka kikeso... "tafada tana kada zaninta tare da barin dakin, ahankali mami ta koma ta kwanta nan kasa tana kuka to ber heart satisfaction.
Da gudu gudu suhail ya sauka yazid na biye dashi yana mamakin abinda ke faruwa, now he knows something is definitely wrong, behavior da mami ta nuna is something he have never seen in Her tunda suke, she look so. furious and angry, sannan ga suhail shima anger is all over him,
"suhail... Suhail... "ya fada yana biye dashi da sauri, banza yayi dashi sai. Sauri kawai yake, he's trying so hard to pretend amma the pain is too much for him that it's making him misbehave
Sauri kawai yake kaman zai tashi sama while yazid biye dashi yana cewa
"wai meye haka.... What's happening... You're behaving kaman anyi maka wani abu.. Alhalin kaine kayi mata rashin kunya... "yazid yafada yana biye dashi da sauri, suhail baiyi slowing down ba har saida ya kai wajen motar ya tsaya tare da dora kai kan motar, kawai he don't want to cry, bayason yazid ya san komai because it's of no use,
"gaskiya don't talk to anty like That again... I wonder what came over you.. Duk attitudes dinka sun sauya... Suhail i know have lots of respect especially for anty mami... "suhail bai tsaya ya karasa ba ya bude mota ya shige don maganar yazid is getting him angry the more, yqnda suke magana kaman ko kadan bai chance daita, suna ganin ta girmeshi and shi bai iya yi mata magana at all balle asan he's dying for her, shima yazid shiga yayi ya kalli yanda yake nishi yace
"now tell. Me meye anty mami tayi maka That har zaisa ka fada mata cewa kukan murna takeyi... Kadai san wannan Family din bamu raina na gaba damu kou... "bai karasa ba suahil yqce
"wai mami uwatace da zaka tsareni da tambaya haka... Pls take me home... "yq fada maahi cikin tsananin bacin rai, yanda yayi magana yasa yazid zama speechless,
"pls tell me what's happening..meke faruwa...fadamin suhail because nasan suhail will never say anything like this against anty mami... "
"yazid dan Allah ka kaini gida.. Enough of your question... "bai karasa yazid yace
"ka fara fadamin First... "goshi suhail ya dafa looking so fed up, yasan yaizd will never understand tunda maganar age matters to them alot,
"yazid ko na fada maka it won't change a thing... I know you won't support me balle ka goya min baya... Kawai Take me home i beg of you... "suhail yafada voice dinshi na rawa, yazid shuru yayi trying to pick something from abinda suhail yace, gani yayi he's not getting anything
"nifa ka barni a duhu... Why zakace i won't understand... The fact that anty mami yayarmu ce will not make her perfect... She makes mistakes too... Amma koma meye tayi bai kamata kayi mata wannan statement dij while she was crying ba... "suhail bai jira yaji abinda zaice ba ya bude kofar motar ya fita da sauri because ko kadan yazid is not helping matters instead he wants to make it hard for him, inda yake nuna mashi daban abinda yake cewa daban, motar yazid ya tada ya zo inda yake yana cewa ya shiga amma ko kallonshi baiyi ba ya fice daga cikin gidan, har waje yazid ya bishi da mota amma suhail bai sake mashi magana ba, dole ya juya ya dawo gida da motar shi kuma suhail ya hau taxi zuwa gida, yana cikin taxi din yana hawaye, thank Allah it's dark baa ganin face dinshi.
Yazid sake komawa wajen mami yayi yana tanbayan ta abinda tayiwa suhail amma sai ta koreshi wai she don't want to see anyone.
Both side was down through out the whole night especially suhail dake tunanin nan da wata biyu will be the rough moments of he's life because mami zata kasance property din wani ita kuma mami abun biyu ya zamo mata, ga bacij ran suhail sai ga aure nan da wata biyu. As usual yau ne family meeting and duk mai waazi family suna kokarin wajen suga sun iso on time, mami kam. Dukda bata samu baccin kirki ba hakan bai hanata shirya da wuri ciki skirt da riga wanda ya amshi skin dinta sosai ba, yau kam bata tashi da studding ba because babu wani fargaba gabanta yau, tasan kaka will not insult or make mock of her yau ba, she feel Free at Long last, no more fears only that makes her happy. Ita kanta hajiya rukkaya is more excited because ko face dinta ka kalla kasan she's happy, haka zalika mahaifinta, shi dai yazid daya kwana tunanin what is happening tsakanin suhail da mami bai da wani excitement sosai, shi dai kawai gashi nan, sam bayajin dadi yanda suhail ya koma, yazid is a kind of person That love with he's whole heart and he loves suhail so much that if he's sick or angry abun yana damunshi sosai fiye da tunanin shi suhail din, mota suka shiga mami da hajiya a baya while alhaji da yazid gaba suka bar gidan
A gidansu suhail kam shi kanshi yasan babu dabaran da zaiyi. Da zai hanashi Zuwa, sai dai in bai kasar, ko kadan baison ganin mami again, he wants to Stay far away from her, kuma in har zaije meeting dole zai ganta, cikin jallabiya ya fita daga part dinshi ya nufi na dad dinshi, da sallama ya shiga ya tardashi yana shan tea, kasa ya zauna kanshi kasa,
"menene... "shine tambayan da dad dinshi yayi mashi kai tsaye, shuru ne y dan biyo baya sannan yace
"dad...jiya an kirani... Da akwai wani friend dina a lagos da mukayi school tare... Yace zaayi clearance... Shine nake son inje lagos mu wuce tare... " yafada ahankali, wani irin kallon takaici alhaji ya djnga yi mashi don da jin maganar kasan karya yake, dayake bai iya karya ba kallo daya zaka mashi ka san he's lying, cup alhaji ya ajiye sannan yace
"wato shi abokin naka aka aiko maka kenan.. Dayake shine middle man dinku da university din... Ko. Kuma ince dayake basu da email... Suhail wallahi ka shiga hankalinka..in bakason ranka ya baci ka shiga hankalinka.. Now tashi ka bani waje... "alhaji Muhammad ya fada mashi sounding so. Angry, suhail dan turo baki yayi tare da dan ja baya sannan