Author : ZUWAIRA UMMU MARYAM Category : African Stories & Novels
kira Dan uwanshi wato mahaifin mami yake cewa he thinks suhail nason mami that zai tambayeshi if yace yes zaiyi wa kaka magana, sai luckily dad din mami yace a bar wanna maganar kar ma aji, ajiyan zuciya ta saki Tana tuna arrangements din da sukayi da dad dinta na cewa Tana dawowa zaa fada mata ta fadawa alhaji Ahmed ya turo,.
Don't read if you didn't pay, if you do you owe me.
Lokacine 21💚❤🧡💛Hajiya na setting dining gabanta na faduwa, tasan wallahi suhail da gaske yake, the only thing da zai sa wanna maganar yayi saurin mutuwa is in an saka ranar mami da ahmed, shima ko an saka rana in dai ba daurawa akayi ba da akwai matsala don in kaka taji she won't care about the age different ko problem dake tsakanin ta da mahaifiyar suhail sawa zatayi a daura masu aure without delay, wani irin zufa taji ya keto mata saboda fargaba, she's so Scared that kawai bata tunanin komai sai taga ranar auren mami, saboda ko kadan batason maganar nan ya fita kowa yaji dukda tasan da gaske suhail yake because it's written on his face
"what a destiny... Dan Hassana da yata... Kam bomb kenan... Allah ya sauwake... " ta fada tana setting dining, tana gamawa ta hau up stairs wajen mami, lokacin mami ta fito daga wanka tana daure da towel, she looks so calm babu abinda take tunani sai maganar suhail,
"am falling for you.. " taji cikin kunnen ta,
"what nerves... " ta fada cikin ranta, taga kokarin suhail sosai, tasan ko kadan ba da wasa yake ba, ji tayi tsigan jikinta ya tashi har tana dan matsawa saboda tunawa da abinda yayi mata cikin mota, yanda ya jona mata harshe kan wuya and how electrifying she felt, duk maganar da mahaifiyar ta take yi Sam mami bataji, she's so lost in thought, hajiya was surprised by her reaction, saida ta tabata tayi saurin dawowa hayyacinta,
"jewel what's the problem again... " mahaifiyar ta tambayeta, idanuwa ta lumshe tare da sakin ajiyan zuciya saboda she's so disturbed,
"wai you're still thinking kan maganar da suhail yayi maki?.." ta tambayeta sounding so friendly,
"mummy wallahi da gaske suhail yake.. Wallahi he's not joking...yanda yayi naganar..mummy am confused... " ta fada cikin damuwa, baki mahaifiyar ta bude tana kallonta,
"wait a minute... Mami kinason suhail ne?.. " mahaifiyar ta tambayeta kai tsaye, idanuwan mami ta zaro tana dora hannu bakinta tana kokarin hawaye tace
"mummy why will you say That... Mummy suhail kanin bayana ne... Ya zaayi kice inasonshi... " ta fada hawayen takaici na rolling daga idanuwanta,
"baby don't be mad at my statement... Naga you're distubed by abinda is nothing... I told you ko da gaske kike babu ruwanki da wannan maganar... Now i want kije kici abinci ki kira ahmed ya turo... Daman kaka tasa anyi bincike bayan tafiyarki Saudi.. Don haka stop disturbing your self... " mahaifiyar ta tafada mata atakaice, konkadan mami si not excited by maganar ahmed, daman she can swear she don't love him, kawai zata aureshi ne sabida ta fita daga nagging din kaka sannan kuma da maganar suhail yazo,
"now tashi ki shirya... And dont let your father hear about this... " ta fada tana aduar Allah yasa kar suhail ya fadawa mahaifinshi komai, ko kadan batason a tada wannan maganar, not when dan hajiya hassana is involved, hajiya hassana hates her for no reasons at all, kawai don son zuciyarta, don haka tasan her child will never be welcomed into her family, ita ko kadan maganar age bai dameta ba don tasan ko wanda yafi kowa daraja a duniya yayi so wannan ba case bane. Ganin mami bata mikewa yasa mahaifiyar ta ta mike ta dauko mata kaya cikkn closet dinta ta mika mata tana cewa
"put it on... " ta fada mata, babu musu mamj ta zura doguwar rigar ko undies bata saka ba tabi bayan mahaifiyar ta, suka fice, Tana zama kan dining hajiya tayi saurin hawa upstairs ta dauko phone din mami ta sauko.
Suhail kam. Sai da yayi hawaye ya godewa Allah sannan ya tada mota ya kama hanyar gida, kawai yana jin kaman Allah yana punishing dinshi da son mami, baisan abinda ke damunshi haka ba, yana tuki yana hawaye, he's heart hurts like hell, ahankali ya dinga tuki har ya isa gida, bayan yayi parking ya fito yana tafiya kaman mara lafiya, direct part dinshi ya wuce yayi wanka ya fito ya kwanta, kurawa sama ido yayi yana tuna maganar mami,
" she feels ban dace daita ba... Ni suhail... Tana ganin d wasa nake... Ko tana ganin am not man enough... She feels my words as an insult... " yafada cikin dacin rai,
"rabbj kar kasa insha wahala kan so... Not again... Allah ka cire mami da duk wata ya mace daga cikin zuciya ta... I don't want to suffer pls... " yafada yana hawaye. wajen karfe hudu dad dinshi ya shigo domn aikenshi wani waje ya ganshi kwance idanuwanshi lumshe duk hawaue ya bushe, yana jin sallaman mahaifinshi yayi saurin bude ido, surprise look mahaifin ya mashi yana kirashi, ahankali ya daga kai ya kalleshi
"what's wrong with you... You look sick... " ya tambayeshi cikin damuwa,
"bana jin dadi ne... " ya fada yana mikewa zaune tare da gyara daurin towel dinshi
"since when... I thought yau kaje aiki? "
"yes dad... Ban dade da dawowa ba... " ya amsa mashi kaman he's not dying inside,
"sorry... Meke damunka... "
"fever... " ya amsa mashi atakaice, Allah kadai yasan yanda yake ji, ko kadan baison magana.
"gaskiya ya kamata doctor yayi maka diagnose... Wanna complain is getting too much... " mahaifinshi ya fada mashi,
"dad j will be alright..." ya fada atakaice,
"ok... Kaci abinci kuwa... " ya sake tambayar shi, he's the most stubborn cikin yaranshi amma he loves him sosai,
"yes dad.. Zan dan kwanta... " yafada yana dan komawa ya kwanta, mikewa alhaji yayi yana cewa
"bari in kira doctor...
"aa daddy..gobe zan je wajen anty mami ta dubani... " ya fada mashi yana lumshe idanuwa,
"oh ta dawo ne..? " ya tambayeshi yana kallon reaction dinshi, daman alhaji Muhammad ya iya kula da yara kaman mace,
"yes... I picked her from airport dazun... " ya fada idanuwanshi rufe,
"amma lokacin da kayi picking dinta you're not sick kou?.. " ya tambayeshi, suhail bai wani maida hankali kan tanbayan ba yace
"yes... " shuru ne ya dan biyo baya suhail sai dan sakin nishi yake,
"bayan ka ajiyeta fever ya kamaka?... It's unfortunate...now tell me.. What's happening? " mahaifinshi ya tambayeshi, idanuwa suhail ya bude sam ya manta how smart he's dad is,
"nothing dad... Kawai dai gajiya ne... "yayi mashi karya, ajiyan zuciya alhaji ya saki yana cewa
"the earlier you say abind ke damunka the better for you... Problem shared is problem solved... " ya fada yana mikewa, suhail shuru yayi not knowing what to say, shidai yasan kome zai ce will only make mami hate him the more, don haka it's better shi kadai yasha wahala da yasa mami cikin any of their family problem, yana kallo dad dinshi ya fice ya maida bargo ya rufe kanshi, sai nishikawai yake. Daman this day mom dinshi bata wanj damu da harkokinshi ba, har yau she never give up on maganar auren humaira da suhail dujda kaka tace bata son jin wannan maganar again but she's still insisting kan dole suhail ya auri humaira.
Bayan mami ya gama cin abinci hajiya ta tura wayar gabanta tana cewa
"call him... "ta fada mata Don already taga take taken mami, before kafin taje umara she seem interested amma yanzu ko kadan she don't look interested,
"mummy a gabanki zan kirashi?.. "
"yes a gabana... " ta amsa mata atakaice, mami bata kara cewa komai ba tayi dailing number alhaji Ahmed, a matsayinta na wacce ya dade tana neman mijin aure ya kamata taji tana farin ciki amma sam babu, not because tana da wani amma because kawai she's not too happy with him, bayan ringing kaman biyar ya daga yana cewa
"hajiyata nikam me nayi kika yi min irin wanna hukunci... I missed you kaman zanyi hauka... Kullum cikin trying number dinki nake... " yafada kaman zaiyi mata kuka, hajiya dake zaune tana sauraronshi rolling idanuwa tayi, murmushi mami ta saki tare dacewa
"am Sorry my alhaji... Nayi missing dinka too.. Kawai dai na ajiye phone ne shiyasa but now am back... " ta amsa mashi
"welcome back my love... Am coming right away in ganki... " yafada mata
"ok... Daman i have good news for You... " bata karasa ba yace
"good news fa... Yanzu nan zan zo... " ya fada mata atakaice, katse wayar yayi ta kalli mahaifiyar ta
"yanzu yaushe zance mashi ya turo? " mami ta tambayeta kaman wata yarinya,
"let me call your Father... " ta fada tana mikewa bayan kaman minti ashirin ta dawo ta tarda mami data rafka uban tagumi,
"an falling for you... " taji kaman daga sama har tana firgita, hajiya kallon ta tayi tace
"yace suzo zuwa ranar laraba.. Don alhmis family meeting sai ayi announcement..."
"ok..." mami ta amsa mata tana mikewa daga kan dining dauke da plates data ci abinci dashi, tana kaiwa kitchen ta dawo ta wuce falo ta zauna, sai fama daga chest din rigarta kawai take saboda yanda boobs dinta ke bayyana a cikin kayan, kawai Tana tunanin courage din suhail, she can't stop thinking about it,
"mami... " taji voice dinshi ya kirata with confidence, idanuwa tayi rolling tare da daga kai tana kallon kofar falo da aka bude, yazid ne ya shigo da sallama smiling at he's sister
My great anty... Sannu da zuwa... "yafada yana karasowa cikin falon, dan daure face tayi taxe
"shine nace kazo kayi picking dina shine kaki ka turomin wannan mara kunyar kou? " ta fada sounding a little bit angry, murmushi yansaki yana zama kusa daita yace
"wallahi anty bani na turoshi ba... Kawai muna tare da shi message dinki ya shigo sai yayi saurin cewa shi zai zo.. Kawai don baison aiki ya gudo.. Ko office din bai dawo ba... Nasan kilan yana ciki yana bacci... " yazid ya fada knowing he's friend too well, shuru tayi batace komai ba, kallonta yazid yayi sannan yace
"anty ko baiizo ba... "
"yazo mana... "ta amsa atakaice,
"ok yana ina?.. " ya tambayeta
"i don't know.. Maybe he left... "ta fada mashi in i don't care manner, dan dariya yazid yayi yanacewa
"anty hala yayi maki laifi... This one you're talking kaman we are not talking about your cutest,.. " yafada yana fiddo wayarshi don kiran suhail, mami dai shuru tayi bata ce komai ba, number suhail yayi dailing, sai da ta kusa tsinkewa suhail dake kwance yayi picking
"wallahi you will never change... Daman don ka gudu yasa kace zakaje dauko ta kou?...bari kaka ta kamaka.. Zakasan baka da wayau walahir.. "yazid ya fada yana dariya,
"sorry.. It's not like That... " suhail ya fadi cikkn wata irin murya, idanuwa yazid ya zero yana ceaa
"cutest what is wrong with you?.. " ya tambayeshi cikin wata irin murya saboda tashin hankalk, word daya yaji daga bakinshi ya gane
Something is wrong with him, hajiya dakezaune tana sauraronshi taji gabanta ya fadi, itama mami jin ana tambayan suhail what is wrong yasa taji
Wani irin faduwar gaba da har sai da ta dan dora hannu kan chest dinta,
"kawai fever ne... Don't worry.. I will be alright... " yafada cikin sanyimurya,
"haba cutest.. Why zakace kar in damu kaina.. Your voice sounds so terrible... Kuma lafiya ka bar office... What happened.. "yazid yafada sounding so concerned,
"hmmm kawai fever ne from nowhere... " suhail ya fada kaman zaiyi kuka
"sorry... Bari inyi wanka inzo... " inji yazid
"no pls... Basai ka zo ba... " suhail ya fada mashi, yazid bai saurareshi ba katse wayar, kallon mami yayi yana cewa
"anty kinji suhail is seriously sick.. Wallahi lafiya lau ya bar office dazun... " yafada yana mikewa,
"ikon Allah... " tafada cikin sanyimurya tare da satan kallon mom dinsu,
"bari inyi wanka inje ganinshi... " yazid ya fada yana barin falon, hannu mami ya fara yarfawa cikin tashin hankali tana kallon mom dinta kallon haushi tayi mata Tanacewa
"mami meye haka?.. "ta tambayeta sounding piss off,
"mummy kinji wai suhail baida lafiya.. Could it be because of this issues?.. "tafada idanuwanta duk waje sboda tsoro, mami is stubborn amma tana da tausayi sosai, jin suhail is sick makes her feel. Bad, ba wai because she is Into him or anything ba kawia because she takes him as yazid kuma babu abinda yazid zaiyi da zaisa ta juya mashi baya
"wallahi mami bansan kina da problem ba sai yanzu... Karshenta so kike ki tonawa kanki asiri... Na fada maki forget about what he said amma baki ji... " hajjya ta fada sounding so angry, shiru mami tayi tarw da dafa goshinta.
"mummy ko ba komai suhail kaninane...is not as if zan yarda shi because of what he said... Dole in damu in yana cikin matsala... " tafada voice dinta na rawa,
"Nima bance ki yarda shi ba... Kawai. You should stop acting weird... Remember what he said is a joke... " mum dinta ta fada mata, ita kanta hajiya ta gano wani abu, the moment mami zata cigaba da wannan maganar she csn develop some feeling for him, horn akayi a bakin gate mami tayi saurin mikewa ta koma ciki saboda bata da undies kuma tasan alhji ahmed ne, Tana shiga ta sake kaya ta dan gyara face dinta ta fito kasan bene looking young and beautiful, alhaji na ganinta yyu saurin mikewa, kitchen ta shiga ta dauko mashi lemo kasa sha yayi sai kallonta kawai yake kaman bai taba ganin mace ba
"wallahi ban taba missing kowa ba kaman ke... Wallahi i almost die of loneliness da kadaixi... " yafada kaman mara mata a gida, dariya mami tayi tare dacewa
"kilan my sister bata taba tafiya ba kou?.. Because am sure you will miss them more than me... " tafada cikin wayancewa,
"wallhi tana yi.. Kawai naki ne ya bambamta dana kowa... Kinsace min zuciya ..wallahi kaman am faling in love for the first time... " yafada politely, wannan maganar ya dan taba zuciyar mami yanzu dai yana nufin itace matar so, she hates men with such attitude, she never see That in him sai yanzu,
"hmmm mu ai second love ne... "bai bari ta karasa ba yace
"aa... I think kece first love... Kinsan yawanci maza suna managing da first wife ne..."idanuwa mami ta zaro tace
"really?.. Why?.. " ta jera mashi wannan questions cikin takaici,
"ai at first ruwan kashe gobara ake nema.. Sai daga baya ake natsuwa a nemi macen data dace... " yafada mata babu kunya balle tsoron Allah, ita kam she wonder why all this statement is coming out of he's mouth, she detest him so much That ko. Kara kallonshi bata son yi, she went to saudi to pray for husband amma ba irin wannan mijin ba, murmushin karfin hali ta saki amma deep down she's angry, tana sauraronshi ya gama zuba bata ce komai ba, sai da ya gama yace
"hajiyata what's the good news... " ya tambayeshi, murmushi tasaki sannan tace
"kawai i want to see you ne... Shikenan.. " ta fada mashi, don ko kadan she can tell him ya turo bayan wannan attitudes daya nuna mata, she's not a stupid woman, only stupid women ke jin nothing when their fellow women is being abused,
"really... Shikenan abinda zaki fada min kenan?... Wallahi kin samun rai da good news din da kika ce..." ya fada cikin sanyimurya, zata bude baki tayi magana yazid ya fito da sauri, wurinsu yazo ya mikawa ahmed hannu suka gaisa,
"anty naje ganin suhail... " ya fada mata,
"baka ci abincinba... " ta fada mashi,
"anty ina zan iya cin abinci yanzu besty na chan kwance... He's voice sounds so terrible... In ban ganshi ba i can't eat... I will be back later... Kilan mu dawo tare ki dubashi... " yazid yafada cikin damuwa, ajiyaj zuciya mami ta saki tace
"ka kaishi hospital kawai.. A gajiye nake i can't treat anyone now,.. "ta fada ahankali,
"anty is not anyone.. It's cutest... Nidai na tafi... Ko ma meye i will contact you... "yafada yana juyawa,
"tell him am greeting him... " ta fada cikin sanyimurya, ahmed na zaune yana kallon su.
Thanks
Dont read if You didn't pay, if you do i owe you
💚❤💛💚💛❤💛LOKACI NE 22
"zaiji...sai na dawo.. " yazid ya amsa mata sannan ya fice daga falon, murmushi alhaji ahmed ya saki sannan yace
"lallai kina ji da kananki.. Naga har yanayinki ya sauya... " ya fada wearing a smile, hes angry saboda data ce mashi surprise sai yayi tunanin maganar auren ne shiyasa ya saki baki ya dinga mata surutu amma saj tace just to see her, he don't know wannan surutun ne ya ja mashi, ba kowacce mace zakayi impressing da lousy talks ba,
"dr wai yaushe zaa bani daman turowa.. Kullum cewa kike in bari ki. Dawo daga saudia... Yanzu kin dawo and you're not saying anything... " yafada mata ckkin sanyimurya,
"ai i just got back... Give me more time... "ta amsa mashi, ajiyan zuxiya ya saki sannan yace
"but why all this excuses... Indai banyi maki ba tell ne... I will be patient.. Zan dauki kaddara... "yafada sounding so straight forward, she feels like telling him da wuya su daidaita amna kuma dole sai ta fara yiwa mahaifiyar ta magana, she can't make decision on her own, kawai she needs to tell her abubuwan dayace game da First wife dinshi. Sai wajen magrub ya tafi ita kuma ta koma upstairs, she's missing her little baby wato aisha, itama tayi tafiya zuwa maiduguri gidan wata kawar mamansu who's preparing her for marriage,
Lokacin da yazid ya isa gidansu suhail ya tardashi kwance looking very sick,
"gaskiya ka tashi muje hospital... You look seriously down... Anty mami..." yqna kiran Sunan mamj suhail yayi saurin zaro idnuwa saboda yaji abjnda zaa ce game daita, yar dariya yazid yayi yace
"wannan idanuwa fa?" ya tambayeshi, dan ajiyan zuxiya suhail ya saki sannan yaxe
"just want to